Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya taba shi yace" wake up..I guess u dreaming" "nop em not" "lallai Ruhaimat ta shiga 90 Allah ya hadata da Casanova mayen mata, sai ta daura damarar xama da kishiyoyi don baxan ce kishiya bah maybe mata 4 xai aura" gaba daya sukayi dariya .Ibrahim yace "wllhi nima ina bala'in kaunar data yarinya Amma na kasa furta mata" "hmm..gayu kenan kuna sha'aninku, nidai na kama dahir" "gskiya ka mana wayo huxaifa" "wa ya hanaku ..anyway jibi xan tafi daurin aure a jada any customer" dum..gaban imran ya fadi jin an ambaci sunan jada, Ibrahim da sadiq sunce suna da uxuri "man.wat abt u" "ni?..gskiya ban taba xuwa ba I tink I'll join u" "yawwa mutumina nagode.. Allah yasa ka hadu da kyawawan en matan garin ka fada tarkon so" dariya suke haka suka cigaba da hirarsu irinta gayu..

Imran xe hadu da Ruhaimat?
Burin sadiq na son auren real Ruhaimat xe cika?
Shin imran yana son Ruhaimat ne kodai xumunci ne?
Wace yarinya ce Ibrahim yake kauna ??

Hmmm...muje xuwa

*Reefat ce*😘😘
[2:05PM, 11/12/2016] ‪+234 703 007 7024‬: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*30*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Ya daga kansa Suka hada ido da Ruhaimat take yaji sonta na fisgarsa gaba daya ya rikice ya rasa ya xaiyi "lfy bro..are u ok" imran ya tambaya yana mai kallonsa "yh..am..am fine am ok" "are u sure " "yes ..yes am very fine is just dat am..uhmm" "calm down bro..meke faruwa" tsaki yaja tare da cewa "ehm..dama wai gobe xaaje nemamin auren yarinyar nan" "wacce" "uhm..Ruhaimat"😳😳 imran da Ibrahim Suka hada baki "Ruhaimat" yayi saurin cewa "hey guys..ba fa wannan Ruhaimat din bah fa, amm..ina nufin maini" wani numfashi Suka sauke daga bisani imran yace "wow congrats ina tayaka murna" "tnx "ya fada a gajarce yana mai Satan kallon Ruhaimat wacce tayi kamar bata ji hirar tasu bah Amma can ckn xuciyarta tana jin wani radadi nan ta tashi tsaye "kanwata yadai" "gida xan wuce kaina ke yin ciwo" "eyya sowie ..lemmi drop u" Ibrahim ya fada bayan ya tashi tsaye "no..no u don't have to..tnx 4ur kia" ta fara tafiya kenan wani jiri ya fara diban ta saura kadan ta fadi kasa nan ta jingina da bango tare da dafe goshinta gaba dayansu sukayo kanta "sorry" "dawo ki xauna" "are u ok" kowannensu ya jefa mata kalamansa ni Reefat na rasa gane wayafi rikicewa tsakanin su ukun duk hankalinsu a tashe yake , ta koma bisa kujera ta xauna hawayene yake gangarowa "Ruhaimat ciwon kan ne" imran ya bukata tamkar xeyi kuka.sadiq yace "ko asibiti xamu je a duba ki" "kanwata tashi na ajiyeki a gida kisha magani pls" dama kiris take jira nan ta fashe musu da kuka ita kadai tasan abinda take ji a ckn xuciyarta , imran ne ya fisge hannunta yana janta da karfi tamkar karamar yarinya bai jira komai ba yayi waje da ita,ckn sauri Ibrahim da sadiq Suka Mara masa baya duk inda Suka wuce se kallonsu ake , bai tsaya koina bah sai ckn motarsa ya bude gidan gaba ya ajiyeta nan ya shiga ya tada motar ya fara tafiya Ibrahim na kiransa Amma ko sauraronsa baiyi bah ya fice daga ckn kamfanin. Yayi tafiya mai nisa sannan yayi parking har wannan lokacin bata daina kuka bah, sun share 30mins sannan ta sagaita kukan imran ya kura mata ido yana kallonta ta daga idanunta Suka fada ckn nasa ya sakar mata wani lallausan murmushi tayi saurin kauda fuskarta gefe saboda kallon na tsinkar mata da xuciya "shagwababbiya kin gama kukan ne" ta rufe fuska ckn jin kunya tace " shine xaka dinga jan hannuna kamar watA karamar yarinya" "toh..ya kike so nayi Ruhaimat, kin samu a gaba se kuka kike" ta tura baki ckn shagwaba "nikam bana so kada ka sake" "ok am very sorry baby doll" ta marairaice fuska "baby doll kuma!" "Yeah..kina kama da baby doll, da wannan siririn hanci da Dan karamin bakin nan naki" ta sunkuyar da kai ckn jin kunya "ok now ki gaya min meyasa ki kuka am sure ba ciwon kan bane" "um ..nikam ba komai" "ba komai u just feel lyk crying?" "Yh" "ok from now on I'll offer u mah shoulders, anytym u feel lyk crying I'll b dere" ta juya suna kallon juna a hnkli tace"tank u" "don't mention" hannu ya mika mata tare da cewa "frens" murmushi tayi ba tare da ta basa hannu ba tace "u wlcm" "tnx baby doll" "um..um bana so" "eyya fah" "um..um" ta fada ckn shagwaba imran yayi murmushi yace "ok na daina, are u ok now" "yeah am ok tnx" "for??" "For cheering me up" murmushi yayi sannan yace "xamu iya tafiya" "ehh..let's go" ya ja motar suna tafiya yana Jan ta da hira nan da nan ta manta da batun wani sadiq.maimakon su koma company sai ya dau hanyar gidansu "ya imran ina xamu je" "gidan mom dina" ta xare ido "me xaka ce mata?" "Xan nuna mata baby doll dina..my new little fren" bata kara magana ba har Suka iso unguwar yYi parking a kofar wani katafaren gida ya bude motar ta fito tana biye dashi Suka shige gidan, tun a bakin gate xaka gNe iya tsaruwan gidan wani katafaren falo Suka shiga carab! Suka hada ido da sadiq yana shirin kurba xobo a ckn glass cup baisan lokacin da ya furxar bah nan ya fara tari Ruhaimat tayi saurin sauke idanunta, wata kyakkyawar mata xaune a gefe tace "sorry son" "tnx mom" sallamar Ruhaimat ne ya jawo hankalinta Ibrahim dake kwance da jarida a hannunsa yayi saurin dagowa Suka hada ido da Ruhaimat ya sakar mata murmushi "wlcm kanwata"

*Reefat ce*😘😘😘
[2:06PM, 11/12/2016] ‪+234 703 007 7024‬: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*34*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Ruhaimat ce kwance a saman gadon Hajja Dada tayi shiru tamkar ruwa ya dauke tah tana jinjina labarin da sadee ta gaya mata na sanya ranar aurensu da sadiq nan da mako 3 tana ganin abun tamkar a mafarki wayarta yayi ruri Ameena ce nan ta daga "hello kawata ya kike" "lfy ya gida ya su Hajja da umma" "lfy alhmdllh ya IT" "lfy kalau, yaya Ibrahim yayi ta nemanki " "eyya yaya na idan kun sake haduwa ki karbamin phn num sa" "ok ba damuwa ya hidiman biki" "gashi nan de muna kai..yawwa don Allah idan akwai 5k a hannunki ki taimaka ki kaiwa sadee idan na dawo xan baki" "ok ina dashi xan kai mata ko gobe ne, ba tana faro company bah" "ehh..don Allah ki kai mata kudin anko din aurenta ne" "haba dai..sadee xatayi aure? , ikon Allah" "auren ya gabato nan da 3 weeks neh" "oh yayi kyau Allah sanya alheri" "ameen" "toh ruhi na gaisheki ki gaida hajjan ki" "xata ji nagode kawa" "ok bye" daga nan ta kashe wayar sai kuma imran ya fado mata a rai nan tayi dialling num sa bugu daya yYi picking "hello " "salamu alaikum" "waamin alaikas salam" "ina kwana ya imran" "lfy" daga nan sunyi shiru tasan har ynxu yana fushi da ita ckn marairaicewa tace "ya imran fushi kake dani" "saboda me xanyi fushi dake" "sabida na maka laifi" "laifin me" kamar xatayi kuka tace "don ban ce maka I miss u bah" maganar ta basa dariya Amma ya danne yace "aw..hakane? Ni har na manta da xancen ma" tayi shiru tana jin haushin kanta..meyasa xata fada masa gashi yana Neman ya raina ta "kinyi shiru malam Ruhaimat" "dama gaisuwa ce se anjima" daga nan ta kashe wayar , a can bangaren imran kuma dariya yake wato itama taji haushi kenan. Gidan nasu a cike yake makil da jama'a saboda yaune xa'ayi walima sai shirye2* ake amarya tayi kyau sosai , da misalin karfe 4 aka fara gabatar da taron walimar a farfajiyar gidansu jama'a sun cika makil manyan mata da kananan yara anshA ado na kece raini.Ruhaimat ce ta fito sanye da doguwar Riga pink da touches na purple ta saka purple takalmi tana rike da clutch purse purple sannan tayi rolling ta purple n pink veil na Oprah , ta saka pink lipstick sai kuma kwalli a idanunta da kuma eyeline a saman ido😍😍😍 ba karamin kyau tayi bah ga qamshin turarenta mai dadi...hmmm just kuyi imagining irin kyawun da xatayi. Ta fito tana takawa a hnkli mata sun bude baki suna kallonta babu abunda yafi burge matan irin dressing d tayi da kuma gashin kanta da ta kwantar a gefen kirjinta Wanda ta kisa bakin ba karamin kyau ya kara mata bah, kowa kallonta yake daga nan aka fara gabatar da wa'azi akan xaman aure bayan an bude taro da adu'a.anyi lectures akN zaman aure sosai daga bisani aka fara raba abinci da souvenirs kala2* su Qur'an hand fan parkers buckets da sauransu, Ruhaimat tana ckn raba Qur'an taji Ana kiran sunanta "muna Neman malama Ruhaimat taxo ta mana bayani akan abubuwan da akayi hani a Kansu ckn shari'ar musulunci" tayi jimm...daga bisani ta mikawa anty Xee sauran Qur'an's da suke hannunta nan ta karbi microphone ta fara magana... *"Assalamu alaikum warahmatullahi ta'ala wa barkatuhu..zanyi bayani ne a kan wadansu daga ckn abubuwan da akayi hani a ckn shari'ar musulunci, manzon Allah ( s.a.w ) yace: Allah ( s.w.t ) yayi hani da yin aiki domin mutane.. Inda ya fada ckn hadisul kudusi " ni na wadatu daga dukkan wadanda suke hadani da wani.duk Wanda ya aikata wani aiki kuma ya hadani da wani a cknsa, to na bar shi da shi da shirkarsa"..Abu na gaba shine 'gyara xahiri da kuma barin badini a bace" manzo ( s.a.w ) yace: na San mutanen da zasu zo ranar alkiyama da kyawawan ayyuka farare tas kwatankwacin dutsunan tihama, sai Allah ya mayar da ayyukan su zamo kura abar daidaitawa, sai saubanu (r.a) yace: ya manxon Allah a siffanta mana su don kar mu kasance ckknsu? Manzon Allah ( s.a.w) ya ce: 'yan uwanku ne kalarsu daya da ku, suna aikata kyawawan ayyuka, Amma idan suka kadaita da ayyukan haram sai sau keta dokokin Allah.. Sauran abubuwn sune " girman kai..hassada..cin riba..mashayan giya..leken asiri..yawan tsinuwa..alfasha..annamimanci..tsorata musulmi..wucewa ta gaban mai salla..barin ambaton Allah..bayyana xunubi..kukan mutuwa..xama akan kabaRi..yin gini akan kabari..da sauransu, naso yin bayani a Kansu daya bayan daya amma bisa kurewar lokaci a nan xan dakata Allah yasa mu dace Ameen* gaba daya jama'an dake wajen sun hada baki da cewa *Allahu Akbar jaxakillahu khairan*

*Reefat ce*😘😘
[2:06PM, 11/12/2016] ‪+234 703 007 7024‬: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*35*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Duk idanun jama'a na kan Ruhaimat ta ajiye microphone ta juya tayi ficewarta sabida kallon yayi yawa a haka aka watse daga taron anty Xee ce tayi closing prayer daga nan aka watse kowa ya kama gabansa.da dare Ruhaimat tana kwance a dakin umma tare da en uwanta suna ta labarin walimar da akayi ana ta jinjina ma Ruhaimat bisa kokarin da tayi a wajen gabatar da nasihar da tayi, wayarta ya hau ruri nan ta daga "salamu alaikum" "wassalam malama Ruhaimat ya kike" " lfy alhmdllh" "baki ganeni bah koh Aliyu ne ke magana" "ayya..Aliyu ya kake" "lfy ya skul ko IT xan ce" "lfy alhmdllh" "ya hidimar biki, Allah ya basu xaman lfy" "ameen nagode" "idan baxaki damu bah ina bukatar ganinki" "ahm..gskiya kayi hakuri am busy" "ko 10 mins pls ki taimaka" "ok ka bari xuwa gobe" "ok nagode sosai..bari na barki nasan kina tare da jama'a " "nagode sai da safe" daga nan ta ajiye waya "iyye..soyayya dadi" inji wata er uwarsu mai suna karima , dariya kawai Ruhaimat tayi bata ce komai bah daga nan ta tashi ta koma bangaren Hajja Dada.
Yaune daurin auren maryam tare da masoyinta Suleiman gidan ya cika makil da jama'a tunda safe ana ta hidima da jama'a , bayan sallan juma'a aka daura auren akan sadaki 30k aka shafa fatiha daga nan jama'a suka fara watsewa..a can ckn gida kuma kowa yayi ado yayi kyau , Ruhaimat sanye take ckn atamfar super kalar fari da ratsin brown n red tayi makeup kadan tayi kyau sosai yau bata saka hijabi bah she luks so😘😘 ta fito daga dakin Abbansu dauke take da wani katon tray shake da drinks da snacks sai soyeyyen naman kaji a hanya ta hadu da ummansu "Ruhaimat yi sauri ki kaiwa yayanki huxaifa yana tare da bako a can falon Hajja" "Amma umma wannan na ya Yusuf ne yana daki tare da abokansa shi yace.." "Dallah malama yi sauri ki kai bangaren Hajja , shi yusif din baisan hanyar xuwa bane..idan yaga dama yaxo da kansa ya dauko musu" "toh shikenan bari na kai" daga nan ta juya xuwa bangaren Hajja Dada, babu mutane sosai falo ta wuce ta shiga tare da sallama carab! Suka hada ido saura kadan ta xubar da kayan da ke hannunta dakyar ta saita kanta ta ajiye tare da cewa "ya huxaifa barka da xuwa" "malama ruru yau dai an cire hijabi, gashi kinyi kyau" murmushi tayi ta juya suka sake hada ido dashi ya kura mata ido shi kansa yyi mmkin ganinta a nan don dama yayi niyyar kai mata xiyara a gidansu idan ya tashi tafiya sai kuma gashi sun hadu a gidan kakan abokinsa "man..ga kanwata fah sunanta Ruhaimat, sis wannan abokina ne imran" murmushi tayi tana tunani wai ita ake gabatarwa imran.. Amma ya akayi ya zo nan? "Sis ana miki magana" muryar huxaifa ne yasa tayi saurin cewa "ina yini" "lfy ya kke ya hidiman biki" "alhmdllh" daga nan ta tashi xata tafi huxaifa yace "ina kuma xaki..matsalata dake kenan kin fiya kauyanci , nifa idan kina min haka xan fasa fah" tayi saurin daga kanta sun sake hada ido da imran a karo na 3 tace " me xaka fasa" "auren ki mana" harara ta galla masa " me zanyi da kai ya huxaifa kullum mata suna biye da Kai kamar bindi" dariya sosai huxaifa yayi imran kam kallonta kawai yake sabida bai taba ganinta da makeup bah tayi kyau ba kadan bah.huxaifa ya juya don masa magana Amma ina..hankalin abokin nasa baya wajen...
"man ya akayi" ckn tsananin jin kunya ya kauda kai gefe , huxaifa ya wayance yace "haka ake karban baki ne, kin wani tsaya mana a ka baxakiyi serving namu bah" harara take masa "waye bakon?, don ma ka samu na kawo mah" "ko don aboki Nah ai dole ki kawo" bata ce komai bah ta xuxxuba musu nama da snacks din a plate sannan ta ajiye musu da drinks daga nan ta tashi tayi ficewarta. Huxaifa ya juya gun imran "mutumina ka kyasa ne, kanwar amaryar ce " murmushi imran yayi ba tare da yayi magana ya dauki faro water ya kurba sannan ya ajiye "yi magana mutumina idan kana sonta just tell me..kanwata ce" "hmm.." " talk n stop hmmin joor"

*Reefat ce*😘😘
[2:06PM, 11/12/2016] ‪+234 703 007 7024‬: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
BY *Reefat yahya*
*36*

*a short n imaginary Lov story*

Imran ya Sosa keya yace "is not dat ina sonta, kawai dai her face luks familiar duk yanda akayi mun taba haduwa somwia" "ok na dauka sonta kake ai" "ah..haba kasan bana wannan " "toh wa ya Sani ko xaka fara" haka suka cigaba da er hirarsu bayan sun gama motsa baki Hajja Dada ta shigo suna ta hira wata yarinya taxo giftawa Hajja tace "idan kin je ki kiramin Ruhaimat taxo ynxu" huxaifa yayi dariya yace "ina ruwan Hajja da er gidanta" "ehh
..ba dole bah ai ita xuciya tafi son mai kyautata mata" dumm...xuciyar imran ta buga yana naxarin kalaman tsohuwar, toh idan haka ne kenan son Ruhaimat yake? No! Kawai xumunci ne ya ji muryar Hajja ta cigaba da cewa "ina son Ruhaimat sosai duk ckn jikoki na babu mai kula dani irinta , duk abunda nake so sai ta min bata son bacin raina ko kadan toh ka gayamin meyasa bazan fifitata a kan kowa bah?" "Hakane Hajja..nasan halayen Ruhaimat wallahi yarinyar akwai hankali" "hankali ba kai..ba kadan bah, kai de bari shiyasa ynxu burina shine naga ranar aurenta" me huxaifa xeyi in ba dariya bah..Hajja ta hada rai tace "toh Mara kunya xaka maidani shashasha koh..me abin dariya a cki" se ynxu imran yasa baki" rabu dashi Hajja..ke dai Allah ya cika miki burinki nima zan tayaki da adua" "yawwa Dan nan nagode Allah ya maka albarka" Ruhaimat ta shigo tare da sallama a jikin Hajja tayi masauki tana "wash! Hajja nah na gaji Allah" "ba ke kike biye musu bah sai shiga da fita kike kin kasa samun Hutu, bayan biki a barki da wahalar jinya" imran da huxaifa kam baki suka bude suna kallon ikon Allah.."ynxu Ruhaimat dama haka kike? Toh ki karya tsohuwar ki huta" baki ta murguda masa "toh ina ruwanka" ta juya gun Hajja ta marairaice "Hajja kina ganinsa koh" "kyaleni dashi zai gane kurensa , Mara kunya kawai" dariya imran keyi ya sunkuyar da kai kasa baya son Hajja ta gano sa huxaifa yace "shagwababbiya kawai..xamu ga mijin da xai aure ki" "kai xaka hana?..wllhi ka fita ido Nah na gaya maka" haba wa ya tabo Hajja kenan nan ta fara tsurfa masa bala'i Ruhaimat ta yi lamo a jikin Hajja tana masa dariya tare da gwalo ta juya kenan suka hada ido da imran.. Gaban daya ta manta dashi a falon nan kuwa wani kunya ne ya lullubeta ta boye fuskarta a jikin tsohuwar , sallama suka ji Abbanta ne ya karasa ckn falon huxaifa da imran suka risina suka gaida shi ya amsa ckn fara'a da sakin fuska suna shirin barin falon yayi saurin cewa " a'a dawo kuyi zamanku dama gaisuwa ce ba wani Abu" nan suka xauna ya juya gun Hajja " hajiya yau kin ganni shiru" "ah..Dan nan ai nasan hidimar biki ne ya rike ka Allah de ya basu xaman lfy" "ameen2* kin yini lafiya" "lfy kalau ya fama da jama'a " "masha Allah anyi an gama ynxu kam xasu koma can gidan yaya su cigaba da bidi'ar tasu" dariya suke ya juya yana kallon Ruhaimat "uwata irin wannan gata haka..abun bai miki yawa bah" murmushi tayi tare da cewa "Abba idan ka huta wajenka zanzo" "a'a ni bazan iya bah..gaki nan sai son labewa a jikin mutane kamar mage" ta bata fuska tace "toh shikenan ni kuma tafiyata xanyi yau, dama nace xan kara yan kwanaki Amma tunda haka ne xanbi en kai amarya mu tafi tare" " yi hakuri uwata ta kaina" imran de sai mamaki yake dama haka aka shagwaba ta?? Shiyasa mana Abu kadan sai kuka..sallama suka ji wasu samari ne xasu kai 8 daga nan Abba ya tashi ya musu sallama ya fita samaran suka risina a kasa suna gaisawa dashi daga nan suka karasa ckn daki, ango ne tare da abokansa Suleiman yana ganin Hajja ya karasa daf da ita ya xauna "tsohuwa mai ran karfe Allah bar min ke" "ehh..dole kamin dadin baki ai tunda ka min kishiya burinka ya cika" dariya sauran suke nan suka mikawa imran da huxaifa hannu sun gaisa Suleiman yace "haba kinsan ke din ta daban ce" dakyar Ruhaimat ta gaishesu cike da kunya "sisy noi" "jam bro Allah bada xaman lafiya" "ameen sis am miyetti( nagode )" daya daga ckn abokanan Suleiman yace "Hajja nikam na kawo fada ne naxo kama kafa ta wajenki Allah yasa xan samu" "me kake so Dan nan" "wannan shagwababbiyar ya'r lelen nan naki nake so" Hajja ta fara washe baki "yo..idan ta amince tana Sonka ai baka da matsala" imran yYi saurin daga kansa idanunsa suka fada ckn nata tayi saurin kauda fuska dai2* nan wani yaro ya shigo" ana sallama da Ruhaimat inji Aliyu" Ruhaimat kunya ya gama rufe ta tayi saurin cewa "tana bacci" "ka ce tana xuwa" huxaifa yayi saurin tare numfashnta.Hajja tace "maza tashi kije bana son wulakanci" ta tura baki "Allah Hajja ni.." "Kinsan n tsani gardama koh" nan ta tashi tana kumbure2* ta fice daga falon imran ya bita da kallon takaici..hKa nan yaji ransa baiso fitan nata bah.da yamma lis amarya ta shirya da en rakiya tRe da angwayen suka kama hanyar yola Ruhaimat kuma tace se gobe , haka nan huxaifa ma ya roki imran su kwana saboda yana son ganin wata budurwar sa.

*Reefat ce*😘😘
[2:07PM, 11/12/2016] ‪+234 703 007 7024‬: 💞💞 *MAI SONA*💞💞
*37*
BY *Reefat yahya*

*a short n imaginary Lov story*

Bayan sallan isha Ruhaimat tana kwance a falon Hajja da yake babu jama'a sosai a gidan nasu ynxu don sun tafi yola gaba dayansu, wayarta ya hau ruri Imran ne sumui2* tayi ckn daki ta mike bisa gado "hello" "hi ya kke" "lfy miss pretender" "pretender??" "Yes..nagode Ruhaimat naxo gidan ku kin wulakanta ni , kin nuna tamkar baki taba gani na bah" tayi shiru jikinta yayi sanyi "ba komai Ruhaimat dama duniya ne" a hnkli tace "am sorry ya imran kayi hakuri wllhi.." "Wllhi me? Baki da excuse " "I knw Amma don Allah kayi hakuri pls, kana ina ynxu" "oho..kin damu da sanin halin da nake cki ne" "eyya mana pls.." "Hmm.." "Haba my dosti pls tell me kuna ina" "ina ckn gidanku side din Yusuf" "ok gani nan xuwa" daga nan ta kashe waya ta tashi ta hada abinci da drinks ta dauka xuwa bangaren ya Yusuf..
ta shigo falon tare da sallama imran ne kadai kwance yana kallon *gotel news* ya amsa sallamar "ina samarin suke an barka kai kadai" "sun tafi xance gun en matan su" murmushi tayi tare da cewa "meyasa kai baka je bah" murmushi kawai yayi ya cigaba da kallonsa daga nan ta bude kwanikan abinci ta xuba masa a filet sannan ta tura a gabansa "bismillah" ya juya yana kallonta ya tabe baki yace "ni nace miki ina jin yunwa ne" ta marairaice "haba dosti don Allah kayi hakuri ka ci abinci pls" yayi shiru yana kallonta nan ta juya masa baya a hnkli ya sauko daga saman kujera ya xauna kusa da ita a kasan kafet "fushi kika yi baby doll" shiru bata amsa bah ya leka fuskarta sai ganin hawaye yayi a bisa kumatun ta 😳 "baby doll ynxu kuka kike akan dan wannan abun" a hnkli ta fara kuka Mara sauti imran ya dafe goshi yace "nidai na shiga 3 Allah ya hadani da shagwababbiya , luk baby doll am sorry ynxu xan ci abincin ok" daga nan ya wanke hannunsa dama tuwon shinkafa ce da miyar alaiyaho da kuma faro juice da kunun Aya.a bisa al'adar imran baya cin abincin dare fruits da drinks kawai yake sha Amma gashi Ruhaimat ta canza masa tsari, a hnkli yake cin abinci yana satar kallonta sun share 10 mins a ckn wannan yanayin daga bisani Ruhaimat ta juya suna fuskantar juna wani lallausan murmushi ta sakan masa baisan lokacin da ya kafe ta da ido yana kallonta bah , ita ma shi take kallo sun kurawa juna ido dai2* nan huxaifa ya shigo tare da sallama ya bude baki yana kallonsu yace "lalala..Ashe ana soyayya a nan..kash! Me ya shigo dani? Haba aboki ni ina ta sauri wai na baro ka kai kadai, ban gama hira da masoyiyata ba na dawo " murmushi imran yayi tare da cewa "bafa soyayya muke bah" "aw..hakane fah na manta kana koya mata yanda ake kallon so ne" ckn jin kunya Ruhaimat ta gudu ta bar falon ta koma dakin Hajja Dada
.kwanciya tayi ta rufe idanunta tana tuna kyakkyawar fuskarsa "am I in Lov??, no! It can't b" tayi saurin bada amsa a haka bacci barawo yayi gaba da ita.
Da misalin karfe 9 na safe Ruhaimat ta gama shirintA tayi sallama da en uwanta da umma da Abba da kuma Hajja Dada daga nan suka dauki hanyar yola ckn motar huxaifa, shi yake tuki imran na gidan gaba tana xaune a gidan baya hannunta dauke da littafin *Riyadussaliheen* tana karantawa gaba daya ta tattara hankalinta ta mayar gun littafin imran kuma se kallon fuskarta yake a ckn madubi, kamar ance daga kanki carab! Suka hada ido ckn mirror ya kanne mata ido daya😍😍😍 tayi saurin sunkuyar da kai tana murmushi huxaifa yana ta surutunsa shi kadai daga karshe ya gaji don kansa yayi shiru tare da kunna music ya kure volume a haka

Please Login or Register in order to submit comment