Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwantar mani da hankali, amma sun kasa fahimtar da ni cewa gaskiya yake fada, domin ni sai na dauka cewa nafi son shi ne, hakan ta sa na koma gid sai kuka nake yi ba ko kokotawa. Sai na share kwana biyu ba tareda na sakawa cikina komai ba, duk na yi baki na rame. Kwatsam ina cikin daki ina sharbar kuka kamar kullum, ga mahaifina ya shigo dakin da nake, shigowarsa, ya wurgomin katuka na gayyatar daurin aure ya fice abin sa, na yi maza na dauko, katukan sun kai kimanin dari biyu. Dubawa da zan yi sai nag a anrubuta. ‘Iyalan gidan Malam Kasimu tsoho da na Malam Sani Kahutu na gayyatar mal,malama….zuwa daurin auren ‘ya’yansu…..’”ai sunana da na hango wai za a dura aurena da Alhaji Rabi’u, ya sa cikina ya murda gaba daya yawun bakina ya tsinke, abin mamaki saura kwana uku a daura auren namu. Hakan ta sa na tashi a gigice, na yo garka, na tarar da Jamilu na sanar da shi, cikin kidimewa ya rushe da kuka, ya gayamin ai ya dade da fara ginin da zai sakani, kum ya sayar da dabbobinsa da dama har ya hada da yawa daga lefe da zai aiko gidanmu, duk gudun kar wannan ta faru. Nan muka zanta kan ina zamu sami mafita, na nunamasa mafita daya ce, kawai yazo mu gudu, in da ya nunamin illar aikata hakan, ya nuna kamar bijirewa umarnin iyayenmu ne idan hakan ta faru, ya ce na ajiye hankalina wuri daya mafita bazata gagara ba. Na faufaye, har na fara gayamasa maganganu marasa dadi, ina fadar dama nasan ni ke sonsa ba shi ke sona ba, duk yadda zai kwantarmin da hankali ya yi, amma na ki na saurare shi. Karshen ganina da shi kenan, domin da asubar fari na saci kudin mahaifiyata nayo kudin mota da su na zo garin Jega, na jima a nan Jega ina harkar sayar da abinci ina tara kudi, sai daga baya na dawo nan Kalgo, in da kasuwanci na ya girma, bayan sana’ar abinci har atmafa ina sayarwa da sauran kayayyaki”


*CI GABAN LABARIN ‘YAN GUDUN HIJIRA*



Nan Sajida ta nia, ta ce “kin taba tunanin wanne hali shi Jmilu yake ciki? Ba kya tsoron a yi tuninin shi ya boyeki har a cutar da shi? Kin yafe mahaifiyarki ne da ko sau daya baki koma garinku ba tsawon shekaru hudu? Allah ya kyauta” sajida ta fada, a dai dai lokacin da take cewa driver ya ajiye su a unguwar Tudun Tasha.



Aka ajiye su suka yiwa sauran fatan alkahiri su kuwa suka nufaci wasu mutane da ke zaune gefen titi ta hannun dama, bayan sun yi masu sallama, suka gaisa da su, sai Sajida take tambayarsu ko Allah yasa sun san unguwa da ake kira shiyar Huci. Inda wani saurayi ya nuna ya sani, haka ya yi musu bayani sosai, kyam tayi tana kallonsa, da ya fahimci ba in da suka sani, sai ya ce su biyo shi, haka yana gaba suna bayansa, har suka karaso a shiyar Huci, suka yi masa godiya ya koma, ita kuwa ta sake tambayar wasu bayin Allah kan gidansu, kasancewar garin ba babba ba ne, nan take aka nuna mata.



Gida ne da ba kyaure tare da shi, ginin na laka ne ta gaba, amma sauran katangar gidan duk da darni aka yi amfani aka zagaye shi, ba shakka ta dauki shekaru masu tsawo bata zo ba, amma fasalin gidansu bai canja mata ba, nan kawai ta fashe da kuka, ta rasa kukan me take yi, kukan bakin ciki na abubuwa da suka faru da ita, ko kukan dadi na ga shi ta dawo gida.



Suka kutsa kai sukayi sallama, yara kawai ke guje-guje a farfajiyar gidan da ya sha shara tsaf, a cen gefe kuwa wata tsohuwa ce zaune kan tabarma abinci kusan kala uku a gabanta, sai kokarin kiran jikokinta take kan su zo su ci abinci. Zumbur ta mike duk da jikinta na rawa, a haka ta tako da sauri, tana fadar “muryar wa nake ji haka? Sajida ke ce kuwa?” ta fada a daidai lokacin da ta rungumota tana kuka, ita ma sajidar ta fashe da kuka, ta kara rungume mahaifiyarta. “inna wannan wacece kuma?” “mahaifiyata ce” wannan ya sa kakar Bikisu ta saki sajida ta juwo ta rungume Bilkisu, cikin muryar kuka ta ce aje a kira mahaifinta.



Da ya shigo ta gabatar da Sajida gare shi, nan ya fara fashewa da kuka, yara da mata da ke gidan sunsan Sajida a labari, amma sai yau ubanguji ya nufa suka ganta. Nan ta kwashe duka abinda ya faru da ita ta gaya musu, mahaifanta suka bata hakuri, ta tambayi saurayinta, aka sanar da ita cewa, ya rasu da jimawa. Bayan ta yi kuka na wani lokaci aka nuna mata in da zata zauna ita da diyarta.



Kwana biyu da ta nutsu ta tambayi kalar sana’ar da ta fi ci aka sanar da ita, ta fara a hankali, ta kuma saka yarinyarta karatu a BICE da ke garin Birnin Kebbi domin ta ci gaba da karatunta.



Haka dai Sajida ta zama hamshakiyar ‘yar kasuwa mai kudi sosai cikin shekaru biyu in da da bisani ta auri wani danmajalisa da ke Aliero, bayan ta tura ‘yarta karatu jami’a domin ta karanci law.




Alhamdulillahi, nan wannan labarin ya tsaya. Littafina na gaba sunansa *KANGIN BAUTA* _KAFIRCIN TURAWAN YAMMA_ amma kafin na fara sakinsa zamu sake sakin *ARTABON SARAKAI*


VISIT www.aihausanovels.com.ng For More Novel.

AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.



We provided hausa novels of many type, Such Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from hausa Authors



We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.



AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake ɗauke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Kayatar masu karatu da kuma ilimantar da su.



Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littafin, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan hausa.


08034840276
*ZAINUDDEEN ZAIN*
_DR. ZAIN_


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment