Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shiga kurmawar danta kaza uban yusuf waini zai saki y hada mun d duka saboda mahaukaciyar matarsa ,to wallahi yasani sai n kashe khdjr n kuma kashe siyam din harma yusuf din bzan barshi a doran kasa ba,kijiyemin jamaa jta datake halitta kamar sauran halittu amma takecin alwashin kashe wasu,wa iyazubillah Allsh y shiryemu,kan asabe y kwance y sururuce sai zantuka take sururururu ba kai bbu kafa ,ko abinvin dare bata samu damar dorawa b,hka suka kwana d yunwa dama yaran sun saba lokuta da dama su kwana d yunwa ko su shiga makota suyi roko asan musu,asabe bata rintsa b tsawan wannan dare dan Allah Allah take gari waye ta nufi gudan aminiyarta currency dan ta taimka mata su shaho ksn mtsalar,da sassafen ta karyar d kujerun runfar ta ta zuba kudaden a aljihu ta nufi gidan currency ,anci saa ta tadda ita a gida,currency n ganinta almutsutsan rashin mutuncinta suka motsa dan kuwa


Taci alwashin duk ran da asaben ta kara zuwar mata mai rabasu sai Allah dan kuwa taso ta tarwatsa mata rayuwa,dan hka cikin kwantar d murya irin n munafukai asaben ta karasa inda currency ke zaune tana kokarin xama,cikin sauri ta mike tace asabe kike kowa fuce mun daga gida kan raina y kara baci dake,hba yar uwa aminiya,bkiji mai nace b,karfa kiyi provoking dina kisa n illataki,hba currency taimako nke bukata gareki,batai aune b taji saukar mari a fuskarta cikin sauri ta dafe kumatun ta ,currency ni zaki mara ,ran currency y gama baci dan kuwa ita tasha lbrin irin abubuwan d bokaye kanyiwa jamaar d suka saba musu alkawari ita bata jawa kanta b,kawar banza zata yi mata ruining life dinta ina bazata sabuba,cikin kuka asabe t fara mgn currency khdj ta warke,bakin jini ya bar jikin siyam,yusuf y sakeni saki uku,sun tare asaban gidan d yusuf din y gina ,wayyoni ki taimakeni,sirrin da boka y bni n boye karkashin gado ya fashe ,hahahahahahaha dariyar da currency ta shiga yi mata kenn,ta kara d cewa asabe bakiga komai b ki tsimayi aiken boka,hahahahagahag. Sannan ne zaki fara kuka b yanxu ba,dan baayi komai ba,kuka d ihu wiwi asabe ta shigayi da tumami wayyo ta shiga uku,mutuwa kina ina kizo ki daukeni n huta ,wayyo rayuwa tayi mun kunci da tsanani,dariya currency ta sakeyi inbnda abinki mutun nawa kikasa a mawuyacin hali shekara d shekaru u hav to pay for wat u did in hard currency,katti currency tasanya sukayiwa asabe calicali suka sadata da can nesa d gidan sannan suka garkame gate

Da kyar ta iya tashi bayan jamaa sun taru akanta,zaton wasu ma mahaukaciya ce,har sun fara cewa ko hisbah zaa kiraakaita gidan mahaukata ,xumbur ta mike ta nufi tasha t hau motar d zata sadata d gidan boka,kowa y kalleta tasan kanta ya fara kwancewa,saura kiris a wuce d ita ,sai d kwandasta yace ba a dajin kuleru zaki saukaba sannan ta farga anxo gun,jiki sanyaye ta ratsa dajin ta nufi gidan boka,abubuwan tsoro t fara cin karo dasu wanda bata taba ganiba aduk xuwan d tai abaya,ashe b komai bane aiken bokane,tunda t sauka a mota aljanu suka sanar dashi isowarta ,dariya y shigayi yace ranar d nake buri yau tazo ,saina wulakanta ta nasa aljani mai dawa da mai fakafakai da karya kashi da zugi jini da tsorata bawa da ifirita sun mun mgninta,ko guda na hadaka dashi ka shiga uku cikinsu balle n hada mutum d dukkansu acewar boka,ta tadda layi a hnkli layi ya iso kanta,gabntane y yanke ya fadi,tare d rudawarciki kurrrrrr ,gaban boka ta zube tana ranka y dade maigidanmu mai share hawayenmu ,wata tsawa yyi mata mai hade d amon wuta ta futo daga bakinsa ta nufo fuskarta,jitayi tamkar an watsa mata tafasasshen ruwa ,cikin razana ta kai hannu fuskar azatonta fuskar ta kwaile amma ras yanda take haka take sai azabar zafi ,hakuri ta shiga baiwa boka,boka nazo n baka hkurine game d saba alkawarin danama,yace da kinsan Allah d bkixo garemu mu biya miki bukatu ba dan hka kije saina dau fansa akanki kuma duk wanimalami n duniya ko boka bai isa yyi miki mgni ba ,ihu ta shigayi tana karawa ka taimakeni ka tausayawa rsyuwata ko nawa kakeso zan bka yanxu,dariya yyi ta bsya ta rago,baa saba mna alkawari,duk yyin d yyi mgna tartsatsin wutar d ke futa bkinsa kesauka a fuskarta,dan hka jin jikinta take duk kuna,amma kai ka kalleta bazakace wani abu na damunta ba,ganin zata bata mai lokaci ga jamaa jinkim a layi ,yace tafuce masa ,tanason tashi ta tafi amma ta kasa mikewa,kirari ya shigayiwa aljani ifiriti yazoya futar mai d ita tare d umartarsu su bita duk inda ta shiga dan isar da aikin ubangidansu,hawaye wasu nabin wasu asabe ke zubarwa jitai an dagata sama fuuuuuu cikin wata irin iska ta bala'i kanta y fara juyewa luuuuuuu ,sai jitai an jefata kan kayoyi,suka nutse ajikinta ,wayyo Allah ta iya ambata jikinta y shiga fidda jini,ita kadai take ganin jinin,cikin tashin hankli ta mike da nufinbarin gun,sai taga ikahirin hanyar mamaye take da kayoyi ,bbu hnyar da zata rakaba tabi,wayyo Allah n shiga uku,kuka wiwi ta shiga yi,sai datai mai isarta ganin yamma tayi bbu matsimaki ta mike ta shiga bi takan kayoyin tana ihu tana kuka harta karaso bakin titi,wani abun almara kayoyin ratsa takalminta suke yi,kafarta jini kawai take futarwa bbu kakkautawa,ta iso bkin titi d kyar ta nemi gu ta zauna ,idanunta runtse data bude sai taga aljahi sha jini ya zo ya kafa baki a jikinta yana zukar jini,karar mota datajine yasa ta saurin bude idi ta tsaida motar ,sai a wannan lokacin ta samu nutsuwa,chemist din salele ta shiga dan nuna mishi ciwukan da taji dan y bata magani ,abun mmki shi yace baiga komai ba,duk irkn bayanan data mishi n ciwon fuskarta da na tafin kafarta yace baiga komai ba,yadai bata paracetamol da antibiotic sukai sallama,ya shiga tunani kodai asabe ta fara haukane,ta isa gida da kyar,tana bude dakinta ta hangi aljani ifrita a zaune,cikin tashin hnkli ta juyo tace n shiga uku,jikokinta suka shiga tanbyrta inna lafiya tace lfya kau,ku lekamin dakincan kamar d mutun ciki,suka dawo sukace bbu kowa inna,da kyar ta daure suka shiga tare,duk yayin da take ita kadai sharrin boka baya kysleta shiyasa bata yarda ta zauna ita kadaiba

: In kuwa dare yyi to bata isa ta runtsa ba,ganin kwana biyu batada nutsuwa t yanke shawarar komawa dan bawa boka hkuri ta isa dajin sai ta rasa hnyar d zata sadata d gidan boka,hka ta yini bbu alamun jamaa balle ta tnbyesu su mata iso,ba yanda ta iya t tsaida mota dan dawowa gida,adaidai mararrabar da zata sadasu da gari tsya ta fuce daga cikin motar da suke,duk cikin jamaar cikin motar bbu abinda y samesu sai asabe dake zaune a bakin kofa karaya biyu daya a hannu daya a kafa ,kowa mmki yake abu kmr almara ace ita kadai cikinsu ta gamu da jftilai,ba sharrin kowa bne n aljani karya kafa ne,ahka aka kwasheta sai asibiti ,tayi kwatancen gidan ta anje baa tadda ya yantaba ,ganin bu kudin d zaa dorata karshe yayanta suka yanke shawarar sai da gidan su biya mata kudin aikin suma suyi mgnin mtsalolin gabansu da sauran kudin ,aikuwa hknce ta faru,tana kwance a asibiti saidai aji kawai tana runtuma ihu da kurururuwa gasunan wayyo suna sha min jini wayyo na shiga uku wuta suke fesa min,mai zaune atare d ita b xai ga komai ba,ita kadai ke gani,asabe ta rame ta kwanjame ko abinci bata iyaci saboda tashin hnkli,byan kafar ta warke likitoci sunce sai dai ta kare a wheel chair kafar b zata taba warkewa b

*Ayush n shamsiyya salis*


*MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*


*AYUSHA ILIASU OF UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS OF ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*



149-150

*LAST PAGE*


Shirin biki ake sosai sbda biki ya rage saura sati uku, tin safe siyam ke shirin tafiya kasan cewar a kano za'a yi bikin siyam din gdan hjya, a falo ta tadda khdja da yusuf, cike da girmamawa ta gaidasu, fuskarsu a sake suka amsa mata siyam kin gama shirin ne" eh ummi amma ai sai la'asar zan tafi, toh Allah ya kaimu yanxu sai kije kiyi ma gwagwo sallama ki gaida min dasu maryam kice ta rakaki gdan abba ( mahaifin khdja) kice ina gaidashi sai nazo, toh ummi ta fda tana mikewa karar wayar ta ne yasata saurin shigewa daki sbda ganin mai kiran nata "hello only one" suhail ya fda cikin muryarsa mai dadin sauraro "naam hubby" anyi ni lpya ya aiki" aiki alhamdulilah ya shirye shirye" murmushi siyam tayi "shirye shirye ai yana wajen ku, yauwa nace ba yaushe zaki tafi kano din? Suhail ya tambaya anjima kadan zan tafi idan anyi laasar" zaro ido suhail yayi kamar siyam na ganinshi anjima kuma shine baki fdan ba sai da nace ki fdan nazo na kaiki amma kika ki koh" kayi hkr bn so ks wahala ne shiyasa, ba wani baki so na wahala kawai dai baki so nane yasa kika yi min haka ngde sai anjima, bai jira cewar ta ba ya kashe wayansa dariya kurum siyam tayi tayima iyayenta sallama ta nufi gdan gwagwo

A falo ta tadda su gwagwo da maryam bayan sun gaisa suka dan taba hira "aunty maryam daman ummi ce tace ki rakani gdan abban ta" toh bari na tambayi mai gda na ta fda tana fita ba tai minti biyar ba ta dawo kasan cewar gdan da take aure jikin gdansu ne "taso mu tafi"sallama sukayi ma gwagwo suka nufi gdan abba, suna fita suka samu mota, basuyi wata doguwar tafiya ba suka isa gdan da sallama suka shiga gdan abba na zaune a tsakar gda suka tadda abba zaune yayi tagumi kana gani Kasan yana cikin tashin hankali da damuwa ganin sai da suka kara mai maita sallamar sannan ya amsa, fuskarsa dauke da fara yace " maryam ce sannu da zuwa kune kece a gdan" eh nice ta fda suna zama a kujerar da take gdan siyam ma zama tayi gefen aunty maryam "ina wuni" suka gaidashi idonsa akan siyam ya amsa musu "daman khdja ce ta ce na kawo siyam ku gaisa" cike da mamaki yace wace khdjan "khdjan ka mana, ga yarinyarta nan aurenta nan da sati uku" kuka sosai abba yayi ya nemi yafiyarsa sanan ya kira matansa suma ba karamin mamaki sukai ba suma daman suna ta rokon Allah ya bayyana khdja su nemi yafiyarta, sallama sukayi mata akan sai sunzo


Baba karami ne zaune a gaban khdja, yana magana kamar zaiyi kuka "aunty khdja kiyi hkri ki yafe mun wlh ba da gangan naki rike miki amanar siyam ba aiki na samu naje akan na dawo na dauketa kinga bazaiyi nayi tafiya mai tsayi da ita ba kuma lkcn bnda aure na barta a gda, sanda na dawo gda na tadda bata nan, nan dai ba bata lbrin yadda sukai da babar tashi asabe, dariya khdja tayi bbu komai baba karami ngde da yadda ka soni, ina hydar yake ne da malam, malam yana aiki a jos, sai kuma hydar yana aiki jigawa zan shaida musu kina nan sai suzo, toh ba komai sallamar siyam ce ta sasu yin shiru sosai baba karami yayi mamakin yadda siyam ta girma ya nemi yafiyarta tace ba komai yaya wanka ta shiga ta sake ta shirya cikin doguwar riga ta dau akwatinta ta fito "ina kuma zaki je" baba karami ya tambaya dariya siyam tayi "inda nafi wayau zan tafi" bn gane ba ya tambaya "kano" zaro ido yayi waye namu a kano, dariya tayi ta bashi lbrin hjyan ta nan tayima khdja da yusuf sallama baba karami ya kaita tasha ta shiga mota

Karfe bakwai siyam ta sauka kofar gdan hjya kwankwasawa tayi mai gadi ya bude mata fara'arsa ce ta fadada sanda ya ga siyam " yan matan hjya sai yau" dariya tayi tana mamakin yadda yake mata fara'a wlh kuwa ka gani sai yanxu shi ya taimaka mata da akwatinta har falon wanda ta gani ne yasa ta tsayuwa sudaiz ta gani da sammy sai hjya suna hira "maraba lale da mutanen katsina" mumy ta fda tana mikewa dariya siyam tayi ta karaso inda mumy take ta rungumeta " nayi missn dinki alot mumy na" nima haka dota sudaiz kan tin da ta shigo ya bita da ido nan take ya fara nadamar abinda yayi mata ba tare da ta kallesu ba ta gaidasu bayan ta gaida mumy ta hau sama dan wasa ruwa
Sammy tace wlh siyam din nan ba ruwanta tana burgeni, dariya hjya tayi bari kawai nan ta basu lbrin siyam sosai suka tausaya mata, yanzu sammy ki fara shiri anan za ai auranta" cikin hanzari sudaiz ya dago kansa aurenta ya kusa ne, eh saura sati uku ta shaida musu wanda zata aura sosai sudaiz ya shiga damuwa dan yasan siyam ta mashi nisa sosai jikinsa duk amace sukaima hjya sallama suka tafi
[21/09, 7:22 p.m.] Shamsiya Salis: [21/09, 4:20 p.m] shamsy salis

Bayan siyam tayi wanka tai sallar mangariba da isha'i sannan ta fito falo, hjya ta tadda tana shirya musu abinci nan ta zauna suka ci suna hira

Da daddare yusuf da khdja suka je gdan abbanta nan suka nemi yafiyarta suna kuka tace ta yafe musu, abba daman gdan wadda ta rike siyam ne suka nemi alfarmar za ai bikin a can sun ware mana bangaren mu a gdan suna san a daura aure a shan grn kano shine nazo na shaida maka mun amince sbda bamu da abinda za mu biya su sai shi" toh khdja Allah ya nuna mana lkcn nan ta shaidawa mahaifinta wanda zata aura sosai sukai ta mamakin ranar basu bar gdan ba sai kusan goma

A bngaran suhail kuwa tin da ya kashe wayr ya ajiye acikin dakin sannan ya nufi office daman suna da mtn akan siyasa ba laifi suhail ya kan taba siyasa sosai kuma jama'a ke sanshi musamman talakawa da yake taimakawa sosai sai kusan goma ya dawo gda ba karamin mamki yayi ba da bai ga kiran siyam ba, har zai kirata kuma ya fasa

Yau kwanan siyam biyu da zuwa kano har lkcn basuyi waya da suhail ba bayan ta gama break fast ta zauna suna hira da hjya "yauwa siyam anjima ki shirya na aike ki mall ki yo min siyayya daga nan kije ki kaiwa sammy kudi zata fito da anko" toh mumy an gama" karfe hudu hjya ce zaune suhail yayi sallama ya shigo cike da girmamawa ya gaidata ta amsa cike da mamaki dan siyam bata fda mata zaizo ba bare su masa abun ci, ya hanya amma dai siyam bata san zaka zo ba" eh hjya bata nan ne" a'a tana nan yanxu dai da zata fita bari na kirata, toh mumy ai sai na rakata muje mu dawo, toh bari na kirata siyam hjya ta kwallawa kira ba tare da bata lkci ba ta fito cikin wata dakakiyar atamfa Baka mai ratsin yellow sai dan karamin mayafi da ta yafa yellow takalminta yello batayi wata kwaliya da yawa a fuskarta ba, mumy kiyi hkri shiryawa nagama yi ne....... Muryarta ce ta makale ganin wanda ke zaune a falon wanda tinda ta sakko ya kafeta da idanun sa ganin zasu hda ido yay saurin dauke kansa, dariya mumy tayi ta tashi ta basu waje, sannu da zuwa ta fda tana karasowa falon, yauwa ya fda ba tare da ya kalli inda take ba, lemu da ruwa ta kawo mashi, " kije ki karbo aiken mumyn mu tafi" ya fda fuskarsa a hade ganin bashi da niyyar sake magana ta je ta karbo sakon tana fitowa ya mike "ya zaka tashi ko ruwa baka sha ba fa" harara ya wulla mata yayi ficewarsa dariya tayi ta kwashe kayan ta maida su sannan ta fice, gidan gaba ta bude ta shiga suna fita yace ina zamu je, gdan kanwar hjya zamu je daga nan muyiba ta ado bayero mall da taimakonta suka je gdan bata wani jima ta fito sukaje mall din har suka karasa mall din ba wanda yace da wani kala, siyayya tayi wadda mumy ta aikota, shima siyayyar yayi ta chocolate da cum gum da abubunwan ci dai ya loda sukaje wajen biyan kudi suka biya sannan suka fito har zata shiga mota taji ance *siyam* gabanta ne yay mugun fduwa dan ko a bacci ta tashi bazata mnta da muryarsa ba a hankali ta juyo lkcn ya iso daf da ita, wanda ta zata din kwa shine *al-amin* " siyam ki duba girman Allah ki yafe mun wlh ni kaina bnsan dalilin da yasa na rabu da ke ba amma wlh yanxu a shirye nake na aure ki "dariya siyam tayi bbu komai al-amin ya wuce amma zancen aure kan bbu shi dan kuwa an kusa biki na nan da sati uku masu zuwa, bbu yadda ya iya dole ya hkra ya tafi ita kuma ta bude ta shiga, yanayin da ta gansa ba karamin daga mata hankali yayi ba, fuskar nan tashi a tamke idonsa yayi jajir tana shiga ya fuxgi motar sosai ta tsorata da yadda yake tukin har ya je kofar gdan yay horn mai gadi ya bude musu suka shiga a hankali ta dago ta kalleshi "wlh Allah ba wani abubane tsakanina da shi, laifi ya taba mun ya tsaya ya bn hkr Ku....... Hannu suhai ya daga mata alamar ta mashi shiru, "kinji na tambaye ki waye shi, bude ki debi siyayyarki ki tafi ngde" kuka siyam ta saka mashi
[22/09, 8:16 a.m.] Shmsy Sls: Siyam na fara kuka hankalin suhai ya tashi, "me ya faru only one, bnsan inga kina kuka ya fda yana ruko hanunta, shagwabe fuska tayi ba dole nai kuka ba bacin baka tsaya ka fahimceni ba ka hau fishi dani, kila ma in munyi auren haka zaka na min koh, girgiza kansa ya fara wlh bazan miki haka ba am sorry hakan bazai kara faruwa ba ya fda yana rike kunensa, nan siyam ta fda mashi komai, ya bata hkr sun dan sha soyayarsu yayi mata sallama ta tafi ciki

Maryam da anisa da siyam suke rabon anko kowa siya mashi tayi na dinner da lunch da yake kawayen basu da yawa ana saura sati daya su khdja da yusuf suka zo gdan bangare guda aka ware musu nan aka cigaba da shirin biki da daddare mumy ta aiketa gdan sammy nan sudaiz ya bata hkr tace mashi ba komai

Kwanci tashi ba wuya wajen Allah yau laraba yaune za'a yi kamu amarya ta sha kyau anyi mata gyara na gani na fda duk wanda ya ganta sai ya yaba da kyawunta mussaman da ta dau gyara, karfe biyar na hango amarya cikin wani hadaden material milk an mata dinki riga da zani na buba sai kuma head dinta coffee pause da takalmi da tsarka duk cofee tsayawa fadar yadda amarya tayi kyau bata lkc ne su maryam ne a bayanta har suka isa wajen motar da ango yake ciki suka bude suka saka sannan suka nufi wasu motocin suka shiga tana zama ango ya ruko hanunta "u look so take away only one" dariya tayi sannan tace "ai ka fini haduwa zaro ido yayi "ni kuma a suwa" a haka suka isa wajen kamu cikin shaukin soyayya, suna fitowa aka saka musu wakar da aka musu ta aure shan na hango hanan da haneefa suma sunsha kyau hjya kan ba'a cewa komai dan ita ce kirjin biki khdja kan bbu yadda ba'a yi da ita taje ba amma taki dole sai da ta nuna ita din bafulata nace, sosai waje ya kawatu anci ansha taro ya watse kowa yana sambarka

Washe gari akayi sisters day a gdan hjya akayi bikin wannan ma ya kawatu sosai nan kan da kyar khdja taje ko minti biyar batai ba ta baro wajen wai su inna safiyya da aunty maryam da matan babanta sun wakilceta, nan ma anyi barin nera kamar baza a mutu ba

Washe gari ya kama jumaa ranar ne kuma za'a yi dinner kawayenta tun safe suka halacci gdan suna ta shewar su cikin so da kauna yan uwan hjya sun zo kamar da gaske hjyar ke siyam din diyarta ce haka kuma kawayen hjya ma ba'a barsu a baya ba dan sun yiwa hjya kara sosai karfe biyar mai kwaliyya tazo ta fara yima kawaye kwaliyya, bayan anyi sallar isha'i muna zaune a falo aunty ayusha ta tabo ni "sis shamsiyya ta shi ki gano mana amarya ta shirya ki cigaba da daukowa su *raheenat* rahoto, aiko kamar jira nake na mike zumbur na tafi har ina yin karo da mutum, wayyo mutuwar tsaye nayi sanda na hango amarya cikin wani dakaken lace pink komai nashi pink haka sarkarta takalmi pause duk pink, wayyi ita kanta siyam din gani nai ta koma pink, cikin nutsuwa su anisa suka rukota suka fito falo sanda hjya ta ganta har kuka tayi sbda farin ciki nan aka kaita wajen khdja sbda yauma ta kafe bazata ba cike da so take bin yarta da kallo har suka fice tin da ango ya hangota ya saki bakinsa kamshin tiraren jikin ta ne ya tabbatar mashi da isowarta ajiyar zuciya suhai ya sauke "gaskiya nafi kowa sa'ar mata a duniya nan ya fara zuba mata kalamen lur har suka isa wajen dinner tin daga waje aka kawata wajen da da decrtn na pink da fari sbda ango shigar wata dakakiyar farar shadda yayi, xo kuga yadda amarya da ango suka burge kowq lkcn da suka shigo hall din, nan aka fara musu tafi har suka iso wajen zaman su, suhaila ce ta dauki hoton su ta turawa mumy, zo kuga yadda first lady ta tsure sbda kyan in law din ta, maryam ce ta bada biography din amarya sannan sadiq (mijin hanan) ya bada biography din ango, nan aka fara gudanar da shagulgulan biki kamar me ango da amarya aka kirawo sukai rawa nan aka dinga musu barin nera, karfe sha biyu aka tashi kowa yana sambarka

Washe gari ya kama asabar ranar dubban jama'a yan kasuwa yan siyasa manya da kanana suka shaida daurin auren suhqil da kuma siyam, bayan angama daurin aure angwaye suka je gaida iyayen amarya bngaran khdja hjya tace a fara kai su sannan aka taho bngaren hjya ango sai washe hkra yake yana sanye cikin farar shadda dakakiya an mata aiki da ash hularsa da takalminsa duk ash ne, kowa ya ga suhail yasan yana san amaryarsa, suna fitowa sukaje walimar da aka shirya ta angwaye, an ci an sha ba karya, karfe hudu aka fara jidar mutane zuwa airport domin a jirgi za'a kai amarya, khdja yusuf hjya da sauran mnya sukayi ma siyam nasiha sosai duk bbu wanda baiyi kuka ba sanda siyam ta fara kuka a haka aka sata a mota suka dunguma zuwa gdan amarya

Asabe ce kwance ita kadai a daki duk abin duniya ya taru yayi mata yawa gashi duk yayanta bbu masu zuwa dubota, kullum sai ta hau kan keken guragunta taje tasha zatai bara ta samu abinda zata ci, muryam maryam ce ta da autarta ce suka shigo gdan ko wanne yana kuka, cikin tashin hankali "maryam tace umma ki yafe mana mun hadu da cutar zamani kanjamau, cikin tashi hnkali asabe ta mike ba laifun ku bane ni ya kamata na nemi yafiyarku sbda bn baku tarbiyya ta gari ba

Please Login or Register in order to submit comment