Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

taba hirar arziki ba sai yau balle ta shigo dakinta .......... allah sarki khdj baiwar Allah murna ta farayi ganin asabe t fara canja halaye,Allah yasa ta daure da hakan da khdjn tafi kowa farinciki ,batasan bindiga bace mai ciki d mugunta,lambo take yi mata wato so take t shigeta yanda bazaa zargeta ba

*Ku cigaba da kasancewa damu dan jin cigaban lbr*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS*

2⃣6⃣-3⃣0⃣

```This page goes to u Amina Aminu ( Meenerh) on dis special day of urs,HBD WLLNP,Allah y karo shekaru masu albrka,arxiki ,lafiya da tsawan rai mai albarka ,Ameen```🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂

"Kai amma yaya wannan turaren ba dadi, koh dan yazo gab da ni ne" cikin jin dadin kdja ta shaki turaren, yasa asabe cewa " kila kan dan yazo gab dake ne amma kan yana da dadi" eh ai sanda na shigo naji da.........jin cikin ta ya murda mata yasata kin karasa maganar da zatayi tare da durkushewa a wajen, cikin kulawa asabe tazo ta riketa "me ya faru khdja ko dai jikin ne" daga mata kai kawai khdjan take tana faman yarfe hannu alamun azaba , sannun karya kawai take mata tare da daga hnkli tamkar d gaske ta shiga damuwar ciwan khadijn, tana sane taki fita ta nemo masu taimakon ko asibiti saje , so take sai ta jigata tukunna, ganin da gaske khadija na shan wuya yasa ta riketa da kyar suka fice zuwa dakin khdja a kasa ta zaunar da ita, "yi hkri sannu bari na aika a kirashi inaga yaran suna waje" ta fda tana ficewa
a kofar gda taci karo da yusuf, cike da damuwa tace
"yauwa daman kai zan aika a kira khdja ce bata da lpya" subhanallah mi ya sameta" ya fda yana saurin shiga gdan asabe tabi bayansa suka yi dakinta, yusuf na shiga dakin yaji wani abu ya tsaya mashi a makoshi, nan take yaji ransa ya baci wanda shi kansa bai san dalilin hakan ba, ganin yadda jini ke zuba jikin khadija yasa shi saurin matsawa inda take amma gaba daya jikin sa wani iri yake ji, "inalilalahi wainailaihi rajiun"abinda asabe ke fda kenan sanda ta daga khdja, "me ya faru asabe kike salati" "mai gda khdja tayi bari" ta fda cike da damuwa, inalilahi wainailaihir rajiun"

wata makociyar su wadda take aikin asibiti asabe ta kira, da taimakon Asabe suka gyarata, sannan akayi mata karin ruwa da allurai a ba a fi minti goma bacci yay gaba da ita, sanda asabe ta shiga daki murna ta dinga yi kamar an mata albishir da gdan aljanna, kuma tana lura da yanayin mai gdan nasu ya fara canzawa, sai da ta gama murnar ta sannan ta fice taje ta dora musu abinci, sannan tayi ma khdja faten wake da alayyahu

khdj bata farka ba sai wajen laasar, sanda ta farka ba laifi jikinta yayi kwari, ruwan wanka asabe ta dafa mata ta kai mata bayan gda, da kanta ta shiga ta kira khadija sannan tayi wanka, tana fitowa bayan ta gama shiryawa ta kawo mata abinci, sosai khadija ta yaba da yadda asabe take yi mata godia ta dinga yi mata

sanda yusuf ya dawo gda sama sama yake yi ma khdja mgana, haka kawai ya rasa dalili yake jin tsanar khdja a ransa, "mai gda baka da lpya ne naji ka shiru" khadija ta tambaya cike da damuwa, shiru yayi mata ba tare da ya kulata ba, "mai gda mgana fa nake yi maka kamin shiru ko laifi nayi maka ne" karamin tsaki ya ja "kinga bbu abinda kika min kawai dai yau haka nake ji na bnsan mgana dan Allah ki kyale ni" ganin yanayin mijin nata yasa kawai ta kyaleshi

yau sati guda dayin barin khadija ta warware ras kamar ba ita tayi barin ba, matsalar ta daya canjin da ta samu wajen mai gdan nata dan ko gaidashi tayi da kyar yake amsawa kamar an mashi dole, ga asaben ma yanxu ta fara komawa kamar da, idan yana dakin asabe da wuri yake dawo wa kuma ta kan jiyo hirar su, amma indai a dakin ta yake kwata kwata baya dawo wa da wuri, ko abinci tayi baya ci sai yace mata ya koshi, gashi basa cin abinci da ita sai dai suci su su kadai

Kamar kullum yau ma khadija ke da girki zagewa tayi ta hadawa mai gdan nasu abincin da yafi so, ta kwa ci sa'a yau ya dawo da wuri ba kamar sauran ranakun ba, sanda ya shigo ta tada sallar mangariba, ko kallon inda dakinta yake bai yi ba ya wuce wajen asabe sukai ta hirar su har akai kiran sallar isha'i tana nan zaune amma bai shigoba, jin an shiga sallah yasa ya fito ya tafi masalaci, sanda aka idar da sallar isha'i kin shigowa gdan yayi sai wajen takwas da arba'in, ciki ciki yayi sallama ya shigo, fuskarta dauke da fara'a ta tashi tayi mashi sannu da zuwa ya amsa yana zama ba tare da ya kalleta ba, abinci ta kawo mashi "mai gda ga abincin naka" "na koshi bnjin yinwa" ya fda a takaice, "haba mai gda abincin da ka fi so fa nayi maka amma kace baza kaci ba ai kaga bazan ji dadi" ta fda cikin sigar shagwaba, "toh ana dole ne, nace na koshi" a hankali ta kara masowa inda yake tare da dora hannayen ta kan cinyarsa, "idan laifi nayi ma ka yafe mun bazan iya jure shariyarka gare ni ba kasan zuciya ta rauni gareta ka duba girman Allah ka yafe mun ko na samu sassauci a cikin zuciya ta" mtswwww tsaki yayi tare da haye gado yayi kwanciyarsa, duk yadda khadija taso ya fahimceta yaki jiki a sanyaye ta kwashe kwanukan ta dawo ta kwanta nesa da shi da kyar ta samu bacci barawo ya sace ta

*Ku biyo mu dan jin yadda zaman nasu zai cigaba da wakana*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS*

2⃣1⃣-2⃣5⃣

Khadeejah tayi kwanan farinciki awannan rana,dan cikakken bacci kasayi tayi,ganin dare y tsala ta mike ta daura alwala tahau kan dadduma dan gabatar d sallar nafila ,dan rokon ubangiji y kara daidaita tsakaninsu d abokiyar zamnta,bayan t kammala tashafa addua ta maida kai t kwanta,tindaga wannan rana asabe take shisshigewa khadj ganij haka ba karamin farinciki yusuf y tsinci kanshi cikiba,da alamun adduoinsa sun karbu Allah y ganar d asabe gaskiyar bawai fifita khdja yake fiye da ita ba,Allah ne ya jarabeshi d azababbiyar qaunarta badan tayi mishi wani surkelle ba,ga kyautatawa da biyayya da take mishi hade d gano halinsa da binshi yanda yskeso in har abin bai sabawa sharia ba,mata d ywa basa tsayawa suna karantar mazajensu shiyasa ake yawan samun sabani a gidajen aure,kamata yyi ki kwranci dabiar mijinki likes da dislikes nashi sai kufi zama lfy,inhar ya fahinci hkn gareki zakiga shima yana shakkar yin abinda zai bata miki rai,Allah yasa mu gane ameen

Washegari ya kama asabar girkin khdja ne,sai ga asabe ta futo d wurwuri t fara wanke wanke ,tana cikin yi khdj t futo dga dakin yusuf kasancewar ruwan d akayi jiya yasa sun samu nauyayyan bacci,cikin mmki ta karaso gun d asaben ke zaune tana daurayar kaya tace yaya yau kuma kece d wanke wanke cikin sanyi ai da kin barshi yanxu sai nayi,murmushi asabe tayi tare d cewa haba dija ai an zama daya ba komai,wai dan na rage miki aikinne ,ina gamawa ma zanyi shara yanxu yanxu kede kawai jeki dora abincin karin kumallo,khdja tace yaya da kinbarshi hka n karasa daurayar d sharar,suna cikin jayayya yusuf y futo daga daki ganin asabe zaune tsakar gda tana wankewanke suka gaisa ,duk maganganun dasu ke ashe a kunnasa,ai kuwa budar baki sai cewa yayi haba khdja ina lefin wanda y taimakama d aiki ,tinda ta ce zatai ta kuma fara ai sai ki kysleta ta karasa,y maida hnklinsa ga asabe cikin faraa yace Allah yyi miki albarka,cikin farinciki tace ameen maigida ,abangaren khdj bata kawo komai azuciyarta ba ta nufi kitchen ta dora abin kari dumamen tuwan jiyane cikin kankanin lokaci ta kammala komai tayi serving kowa,dakin asabe ta shiga ta taddata bataciki ta shiga toilet ta ajiye t futo ,sai ta dau n yusuf ta kaima ta shiga byn gd danyin wanka,muryar yusuf taji yana kirasu Asabe,khdja cikin sauri kowacce ta nufi dakinnasa ,sun zauna sannan yyi gyaren murya yace Alhamdulillah mafarkina ya fara zamowa gaskiya ,dan haka daga yau indai ina gida tare zamu dunga haduwa baki daya munacin abinci inkuwa bananan to banyarda ku raba kwano ba ,badan komai ba sai dan kara samun hadin kanku,zaman lfy da fahintar juna,dadine ya dada lullube zuciyar asabe dankuwa hakonta ya kusa cimma ruwa .

Tinda yusuf y kafa wannan doka to hkan akeyi ,cikin khdj y kara girma ,lafiyayyen ciki ta samu dan kwata kwata batayin laulayi irinna masu ciki,sai da asabe ta goge mugun abunta da yusuf y sani abaya cikin kwana daya cal,sannan t kudiri amfani d guxurinta d ta karbo gun boka.

Yau ta kamar girkin asaben ne,yanda suke shine in girkin kine to adakinki zaaci abinci,byan asaben ta jammala girki ta shirya musu abinci a tsakar palonta tanada yakinin ba wanda zai shigo dakin a wannan lokacin sai khdja,hkn yasa ta dauko kullin mgnin da malam y bata yace tasawa khdj ta tsalla ka ta barbadeshi a kofar dakinta,nan cikin palo kuma ta kunna gawayi ta zuba turaren wuta,hade da sakin labulen window da kofa,cikin daga murya tashiga kiran khdja taxo dan suci abinci,cikin hukuncin Allah khdj taji bayanta ya dan fara mata ciwo , da kmr bazata je ba,saikuma tayi wani tunani tace bari taje ta sanar d ita taci abincin ita ba yanxu xstaci ba,t mike cikin rashin kuzari ta nufi tsakar guda tana bin bango ko karfin daga murya tayi mgna bata da ta karasa daidai dakin asaban tare d yaye labulen dakin ,cikin faraa asaben tace ya kika tsaya a kofa kefa nake jira muci abinci ,khdj sai cewa tayi ysya banajin dadine kici kawai barina koma dakin n kwanta,dadi fal xuciyar asaben bukatarta ta kusa biya,tace inbanda abinki. Khdj danan d candin ai duk dayane kishigo ki huta anan din ,anjima kya koma dakinki,saboda batasan musa mata yasa d kyar ta iya karasawa cikin dakin ta nemi guri ta zauna,tana kallon asabe tanacin abinci ita kuma tana kishingide,d yake khdj macece mai san kamshi tace yayata ina kikasamu wannan turaren wuta mai kamshi duk ya gauraye gidan d kamshi murmushi tayi tace ai wannan turaren wutar tafiyayyene tindaga kasar masar aka kawomin bari na daukomiki ki gani,mikewa tayi t nufi gun da ta ajiye turaren d boka y bata ta zuba a garwashin ,hannunta dayan kuma dauke da turaren qamshin data fara sakawa,ta nufo khdj dashi,sai cewa tayi ga kasko ga turaren kima zubashi d hannunki dan ki tabbatar da kyanshi,Allah sarki khdj batasan asaben ta rjgada ta xuba n mugun abun a garwashinba aikuwa ta karbi kaskon nan ta shakeshi tas

*Ku dai cigaba da kasan cewa damu dan cigaban lbrn*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS*

1⃣5⃣-2⃣0⃣

3⃣0⃣-3⃣5⃣

``` May dis day b d begining of anoda happpy year for u,may Almighty god fullfill all ur heart desire n forgive oll ur sins,HBD UMMY ABDOUL WLLNP,```🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂

Badan bacci barawo bne d khdj batasamu ikon yin sa b awannan daren,cikin dare taji ta farka cikin matsananciyar yunwa,sai a wannan lkcin ta tuna rabanta data sanya abinci cikinta ,ga wani matsanancin ciwan kai data tashi dashi ,cikin jan kafa t mike t nufi kofa dan futa,jan kofar tayi daidai d farkawar yusuf,motsintane y farkar dashi ganin itace yayi wani mugun tsaki ya juyar d kai tare d cewa dalla malama rufe mna kofa sanyi n shigo mna,in ba rashin hnkli ba,kinrike kofa ke baki futaba ke baki rufe ba,wasu hawaye taji suna sarnanowa mata daga idanu zuwa kuncinya,hanxarin ficewa tayi ta rufe mishi kofar kamar yanda y bukata,a gurin t durkushe tana xub da hawaye ,tare d shiga kogin tunani ,a iya. Hange da tunaninta t kasa gano laifin data aikata yusuf yyi treating din dis way,hasalima tinda suka kasance karkashin inuwar aure bai taba kuka d wata dabia tata ba ,innalillahi wa inna ilaihi rajiun ............ Tashiga ambato b kakkautawa ganin batada mfta yasa t nufi toilet tayo alwala t fqra jero nafifilun d ita kanta batasan adadinsu ba,data sallame take dorawa saboda kwata kwata shes prostrated da sabon yanayin d ta tsinci kanta ciki ,jin kafafunta n kokarin gaza daukanta yasanya t nemi guri t zauna t shiga yin roko,kirari d mika wuyaga ubangji badan komai b sai dan y saukar d rahamar sa gareta y sanya abun nan y zamo mafarki ko past,tayi sayadil istigfari ,tare d zaton ko wani laifi tayima ubangiji y jarabeta d wannan msfa tanayi tana sharce hawaye,ahka ta gabatar d sallar asuba,tayiwa annabi salati ,tayi hailalar d ita kanta batasan adadinta ba,ta rufe d karanto sunayen Allah 99 tsarkaka sannan t kwanta kan carprt din sallar lkcn sanyin asuba yfara busowa bacci ya kara kwasheta,aikam batasan nauyayyen bacci y kwasheta data shude awanni hudu tanayi batare d sani ba,zubar sansanyar ruwa taji a fuskarta shaaaaaaaa firgigit ta zabura t mike tana kokarin goge ruwan d aka antaya mata a fuska,muryar yusuf taji ,eh lallai yarinya kin samu sake wato wani saban iskancin d kika tsuro kenan bazaki tashi kiyi aikinki ba harsai ni da kaina yunwa ta kusa illa tani nazo nai miki mgana,saboda mmkin abunda yai mata ta kasa furta koda wasali a bakinta,sai cewa yayi b magana nake miki ba ,shirun ne y kara biyo wa ,aikuwa d takaici y kwasheshi baisan lokacin da y daga hannu y sharara mata lafiyayyun mari kwaya biyu aduka kuncinta wanda y sanyata ganin stars

Wani irin kuka mai tsima xucya ta shiga yi hade d zafafan hawaye,jin kukan khdjn yasanya asabe saurin karasowa dakin,lafiya nakejin kmr shesshekar kuka ,cin fushi ysf yace kibarni d wannan mara mutuncin ,inbanda wulakanci ta nemi guri ta kwanta tana sharar bacci wana shegenne zai dora mata abinci kokuwa a gidansu hka taga anayi,to kisani ni ban zan juri wannan sabon rashin mutuncin d kika tsiro dashi ba,dan kuwa zan dauki zafaffan hukunci akanki,budar bakin asabe sai cewa tayi hba mai gida ai d ka sanar dani bacci take danayi mata,kasan jikinnatane har yanxu b kwari sosai,kalaman asabe suka kara tunxurashi,bazayi mata dinba,ke baiwar gidansu ce ko kuwa yar aikinta ce,ba rannan inaji kinacewa zaki tayata tace bataso ba ,dan hka ban amince ki tayata ba ,tinda abinnata wulakancine daga yau n kafa dokar ko ran girkinta ko b nataba ita zata dinga shara d. Wanke wanke,dan kujini d kyau,ke asabe kidunga hutawa kina kulawar min d jaririnmu ,kinjini ko? Ta amsa da to maigida,khdj jitai tamkar ta dora hannu aka t kurma ihu

*Kudai cigaba da bibiyar mu dan jin yadda zata kaya tsakanin su*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS OF ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

```"kulli nafsin za ikatil maut",Muna mika taaziyar mu gareki feedoh yar ficika,bisa babban rashi n mahaifiya d kikai Allah y jikanta y rahma mata y kyautata makwanci,ya baku hakurin jure rashinta,ya jikan namu iyayensa y sanyasu a jannatul firdaus```firdaus```

3⃣6⃣-4⃣0⃣

Khadija kan bakin ciki ne duk ya isheta, ba tare da ta tanka musu ba ta mike tayi hanyar waje ta gefen asabe ta raba ta wuce, bayan ta dora ruwan kunu ta dora sannan ta fara sharar tsakar gda, bayan ta gama sharar tsakar gdan lkcn ruwan ya tafasa ta hada musu

Please Login or Register in order to submit comment