Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta fuce,ta barshi da kudin rike a hannu ko a jikinsa ya maida kofar motarshi ya rufe ,sai awannan lokacin yaji shi cikin farinciki .

Siyam tayi kuka tayi kuka tamkar hawayenta zai kare,bbu abinda yafi mata cieo irin gorin d sudaiz ya mata saikace itace t nuna interest kanshi,karshe t lallashe zuciyarta ta barwa Allah.


Ta kudurta a xcynta duk nacin nmji da dadin bakinsa ba zata kara yarje mai ba,duk wanda y nuna qauna gareta zata gaya mishi an mata miji dan hka suke janyewa.cousin din hajiyar siyam ce zata aurar da yan matan yayanta guda biyu,duk hnklin hajiya naga shirye shiryen shahararren bikin da baa taba irin saba,a ynxu duk wasu preparations sun kammala,zaa gabatar da bikin a garin kaduna,kaya kala hudu hjya ta dinkawa siyam ,daya ciki ashobin bikinne da zaa sa ranar luncheon,siyam tayi farinciki dan itama tanaso tadinga bin sahun yanmata ,cikin shiri suka sauka garin kaduna,amaren hanan da haneefa ,twince ne sun taso cikin so da kaunar juna ,tinda iyayensu suka haifesu suke da burin aurar dasu rana daya Allah kuma y cika musu burinsu,Allah y hada jinin hanan da siyam,dan indai suka zo gidan hajiyar hutu itake taya siyam din aikace aikace.dan hka suna dira kaduna hanan ta rungume siyam din ,jindadin zaa gabatar da komai da ita,bbyn hajiya ce rike a hannun siyam din,aikuwa hanan ce ta karbi bbyn ta mikawa hajiya diyarta tace mom mu mun tafi saloon da siyam.

Sun isa saloon an fara yima hanan da haneefa ,ita kuwa siym na zaune gefe tana daddana phone din hanan,sai hann tace friend y kmta kema ayi miki,murmushi siyam tayi,ita a rayuwarta bata taba zuwa saloon rakiya bma balle ace an mata wankin kai,baa son ranta ba ta amince zaa mata badan komai b sai dan batason ta batawa hanan rai ganin yanda take bata kulawa,lokacin d aka bude kan nata dan sanya relaxer ba hanan da hnf kadai ba ita kanta mai saloon din tayi mmkin yaww da tsahon gashi irinna siyam ,byn an gama gyara musu kai kace siyam dince amarya duk d suma amaren sun diddiga kyau,a saloon din aka musu henna ,itama siyam din anmata madaidaici duk hanan ce ta biya mata,wayar hnn dake hannun siym ce ta dau ruri ,cikin sauri ta mika mata ganin sunan d yai appearing akan screen din ,cikin farinciki hann din t fara gaiswa da habibien ta nan take sanar dashi isowar her siyam data dade tana bashi lbrnta,yace ta gaidata kan su hadu dadaddare.


Sun isa gida misalin 4 na yamma suka tadda gida acike yan uwa da abokan arxiki hade da friends dinsu ,amare sun fara daukan harami,mai musu gyaren jiki ce ta shiga yi musu yau ne zaa gama kasancewar wata daya kan biki aka fara yi musu,itama siyam ta samu an mata a fuska hkn ya kara baiyanar da tsantsar kyawu nata,sai ta zamto abar kallo ,abinka da wadda bata sababa sai ta canja kamanni tmkr ba ita ba,ganin hka hjya tasanya aka kirata tazo ta dau abdallah ta goyashi yanajin bacci,kememe hnn ta hanata zuwa ta je da kanta,da kyar ta shaho kan hjyr aka baiwa yar aikinsu hanan din ta goyata badan xuciyar hjyr taso ba,sai a yanxu ta fara dana sanin zuwan d siyam din.

Takanas suka dau shahararriyar makeup artist *Lucy*dan taje ta musu makeup,anyiwa amare bridal makeup sunyi kyau karshe ,itama siyam an mata casual,ayau ne zaa gudanar da Kamu,anyi decorating harabar gidan kasancewar a gidan zasu gudanar,yanmata sun cika harabar gun,kowacce n wace wannan,kowacce ka kalla ta isa da kanta ,anyirawa anci ansha taro y watse,ko wace budurwa taci burin taron gobe dana jibi wato mothers eve da Dinner.


Dakin bban taron y cika makil duk inda ka kalla matan mnya ne maaikatan gwamnati yan siyasa da mnyan yan kasuwa masu zamn kandu harma da baki n kasashen ketare,angon hanan kanine ga matar shugaban kasa yayin da na siyam ministr na yada lada labarai bikine n yayan manya,duk wani kusa a kassrmu yana zaune a dakin taron yayin da matar shugbn kasa ta kasance bbar bakuwa a taron ,amare da angwaye sunyi kyau,sun yi adon red abinka da farare yayin da angwaye sukai shigar fatraren kaya,yan matan biki kuwa material ne mai red n white combination,cikin yanmatan harda gayyar sodi bawai gayyar da bbu IV ba ,aa an basu IV amma gayyar dorin dosano ce ,bdan komai ba kasancewar bikin n mnya ne,nera ta koka awannan rana saboda cikowa wani bya kallon wani,before lkcn hnn ta baiyna ma siyam brief biography nata dan kam ita ta zaba dan t zamto bbar qawa gareta,bbu yanda siyam batai dan abaiwa wata tayi abun y gagara,ganin hanan din zatai fushi y sata amince d zatai din,byn kowa y hallara ankira siyam yusuf dan bada biography n hanan ,gbntane y fadi,duk sai hnklin kowa a gun y koma ga MC,matashiyar budurwa ,mai matsskaicin shekaru kyakkyawa ajin farko siyam ta isa ga gun da zata gabatar d jawabi oll eyes on her,cikin gwanancewar turanci da futar da sounds n kowanne vowel da consonant ,muryanta tayi kama d busar sarewa ,bama samari da mazan dake taron ba har ma yanmatan sun yaba d ynda tayi byni,Allah sarki siyam jikinta rawa kawai yake yi byn ta kammala t mikama MC micro phone din saura kiris riganta y fadar d ita saoda kallo


Matashin saurayi suhail zaune can nesa da ango da amarya,bban abokin angon hanan ne,mutum ne marasan hayaniya shiyasa y kebe kanshi can gefe,zakin muryar siyam ne y jawo hnklinsa ga bynin d take,yarinyar ta gama burgeshi,son ta ne y dira azuciyanshi,phome nashi y dauka y fara vedio coverage nata lkcin d take speech din har zuwa lkcin data dawo matsuguninta,jinsa yyi tamkar yaje gareta y baiyana mata sirrin zucynshi hkn ba zai yiwuba kasancewar akwai parents nasu agun,ahka tare y watse duk yanda yaso y kara tozali da ita y rasata,ko mai kama d ita bai ganiba,gu ya nema y zauna ko Allah zaisa y ga futowarta amma inna har taro y baje bai gnta ba,hmdala y shigayi da Allah y nufeshi da daukanta a vedio ko bnxa zai samu sauki wajen ganomai ita

*_Ayush iliasu n shamsiyya salis_*
[23/09, 7:13 p.m.] Mommah: [18/09, 8:59 p.m.] Mommah: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*


*AYUSHA ILIASU OF UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS OF ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*



1⃣4⃣6⃣-1⃣4⃣7⃣

Farinciki fal zucyr siyam,bdan komai b saidan itama zata dandani irin soyayyar d iyaye ke nunawa yayansu,cikakken bcci bata iyawa,fuskar mom dinta ke mata gizo,mmkinta shine bbu inda suka bar juna,kamanninsu daya,A xuciyrta ta furta lallai mmna kyakkyawace no wonder nima ake cewa inada

Tun barin siyam schl kawayenta kaf bbu wanda ke bibiyarta,duk d bazaa kirasu kawaye gareta b,dan wasu ciki ko mgna basa mata har sukai graduating,duk shekara suna Re union but babu wanda y taba cigiyr siyam din,yaune ranar d suka saba gudanar d taron kowa y hsllara ana ta farinciki d annashuwa,sadiya ce class monitor dinsu kuma head gal a shekararsu tace yan uwa kowa y hallara agunnan bnda siyam,bkwa ganin bami mata adalci n rashin sanar d ita ba dan kuwa ita ma ta cancanci tazo taron kamar kowa,aikm kowa y shiga fadin albrkcn bakinsa musammn n danasanin irin hantarar d sukai mata lokutan suna mkrnta,karshe aka tnbya koda wanda y san gidansu,aka rasa wanda y sani sai wata maryam ce tace kamar a unguwarmu nake hangota tana shiga wani gida mai milk gate,karshe an yanke shawarar zarcewa gidannasu su bata hakuri n irin kuntaka mata da sukai,hkn ce kuwa ta kasance,isarsu kofar gdn mai gdi y tnbyesu wa suke san gani sukace siyam sannan y barsu suka shiga riiiiiiii kungiyarsu guda,Allah sarki siyam lokacin futowarta kenan daga wanka,hjya suka tarar zaune a palo sun gaidata cikin girmamawa sannan suka bukaci ganin siyam din,kan hjyane ya kulle ganin yanmatan sa annin siyam din,itadai tsawan zamnta d siyam bata taba ganin wata ko wasu sun kawo mata ziyaraba,badai ta fadi hkn a fili b,sai ta kwallawa siyam din kira,ciikin hanxari ta zura doguwar riga maroon colour d dan mayafi dan zuwa ga kiran hjyr,kwata kwata bata lura d suwaye zaune a palon gabn hjya ta karasa tare d cewa gani ,cikin murmushi hjy tace bakini kikai,cikin mmki ta dago kai tana kallonsu,murmushi ta sakar musu tace lah marym,madina,suwaiba,Anisa ,hajara,duk sannunku d zuwa,hka tsyi ta mika musu hannu suna gaisawa,farinciki fal zuciyarta tace dama kunsan gidanmu,monitor dince ta fara mgna ,siyam munxo dan nemn yafiya gareki na irin abubuwan d muke miki lokacin muna schl dan Allah kiyi hkuri ki yafemin,murmushi siyam tsyi tacewalhi dama ni ban kullace ku ba,n yafe muku Allah y yafe mana bki daya,dafatan zaki mnta komai ki shigo cikinmu mu dinga zumunci,tace insha Allah bbu komai .


Hajiya dake zaune gefe ta zubawa siyam idanu,mmki dama a mkrntarma batajin dadi amma kodawasa bata taba nunawa a fuska b balle furuci,hjya ta jinjinawa siyam game da wanga halayya ta hakuri,kawar d kai d yafiya hajiya ji take dama tanada da nmji ta aura mai siyam din dan su kasance tare har abadan ,hjynce t umarceta a kawo musu ruwa. D abinci sukace akoshe suke sun dai sha ruwan sannan sukai sallama siyam ta rakasu har bkin gate bayan sunyi exchanging numbers.da alkawwrta bibiyar juna akai akai


Bangaren gudan presido duk alamura sun jagulewa suhail,a yaune Mr presidnt y dira a kasar,hanklinshi b karamin tashi yyi ba n ganin dan nasa cikin mawuyacin hali ya bukaci abashi full adress n gidan iyayen siyam zaije y nemawa dansa aurenta,gobe giben yake d shirin tfy,ya nemi rakiyar bbn amininshi wanda shine Artoney general n kasarmu kasancewar shi zai mai jgrnci gidansu siyam din,d yake sunday ne,misali 11am suka isa gdn cikin convoy n motocin shugbn kasa,mai gadi y leko yaga motoci sai karar sarin ke tashi ,azatonshi makota sukazo ,amma horn din d driver motar gba keyi hkn y tabbatar da gidan akazo,cikin rawar jiiki y karasa ,sululu gilas djn motar y sauka,hadadden kamshi da sanyin AC ya daki fuskar mai gadi,nan y zube yana mika gaisuwa ,an tnbyi koalhj na gda ya amsa da eh,an bukaci yyi sallama dashi,cikin rawar jiki ya shiga cikin gidan yana kwankwasa kofar babbn palo hajiya dake kokarin shiga daki tayi mmki wake danna musu bell hka bbu kakkautawa,ta bude kofan taga maigadine tace lfy sani yace Alhaji ne ysyi baki awasu bakaken motoci,ina zaton dai tsakanin gwamna ko shugbn kasarmu ko sarki ko shugbn kasar amurika ne y kawo mai xiyarar bazata,dariyace ta kusa kulle wa hjya ciki,tace inbanda abinka mai gadi ina wani gwamna ko shugbn kasa ko sarki zai kawowa Alhji ziyara,ai saidai su turo mai da sammaci ,mai gadi yace walhi hjya daya cikinsune,dan motocin sun kusa 10
[19/09, 5:59 p.m.] Mommah: [19/09, 5:48 p.m.] Shamsiya Novl: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*


*AYUSHA ILIASU OF UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS OF ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*



1⃣4⃣6⃣-1⃣4⃣7⃣

*muna bawa masoya littafin nan hkri sbda mistake din numbern da mu kai a last page, kun san dan adam ajizine, Allah yasa mu dace*

Sabuwa na barin gdan asabe ta sa hijab dinta tai kano gdan da ta kai siyam aikatau karfe hudu dai dai ta isa kofar gdan, tana kwankwasawa mai gadi ya bude, ganin yasan fuskarta yasa ba tare da ya tambayeta wace ce ba ya barta ta shige gdan, a falo ta taradda hjya zaune, Cike da masifa ta fara mgana "da izinin uban wa za'a aurar min da yarinya daga kawota aikatau" asabe ta fda kamar ta rufe hjya da duka, dariya hjya tayi sannan ta fara mgana "ai ba dole sai na nemi izinin ki ba zan aurar da ita tinda wadanda suka fiki iko da ita sun yarda" uban waye ya fini iko akan ta toh wlh baki isa ba dole ki dakko mun yarinya ki bani ita" dariya hjya ta karayi "hmmmm kinga kin kara tabbatar min da baki da iko da ita dan kuwa mahaifiyarta khdja tare da mahaifinta yusuf sun karbi yarsu" wani uban ashar asabe ta antayawa hjya khdja da ta dade da haukacewa ba'a ganta ba sabagen kin raina min hankali kice sun dauketa" tsawa hjya ta daka mata "kinga malama ki bar min gda kafin insa a futar dake kuma wlh in baki wasa ba zan kira miki hukuma su fitar dake bnza jahila" ganin hjya da gaske tana yi mata masifa yasa asabe barin gdan tana ta surutai, indai kuwa khdja ta warke yusuf ya ci amanarta ashe shiyasa baya kwana a gdan ta kwana 2 aiko dole ta san abunyi, tasha ta wuce ta hau mota kasancewar motar na gudu ana sallar mngariba ta isa katsina gdan dilali ta wuce, ta ko ci sa'a sun hadu a kofar gda "yauwa dilaliya kinsan gdan da yusuf ke zaune" eh na sani, kina nufin ki ce baki sani ba, da na sani ai bazan tambayeki ba asabe ta fda cikin bacin rai "Allah baki hkr ai na zaci kin sani" zuwa nai ki rakani gdan yanzu, gaskiya asabe kiyi hkr yanxu kinga mijina ya dawo sai dai kiyi hkrin gobe kizo da sassafe insha Allahu zan raka ki" duk yadda asabe taso dilaliya ta rakata taki, badan ta so ba ta wuce gda akan zata dawo da safe

Khdja ce zaune a kan gadon ta fuskar nan ta a tamke kamar bata taba dariya yusuf kuma na tsugunne a gabanta kamar yayi kuka "khdja ki duba girman Allah ki yafe mun wlh bazan iya jure wannan fishin naki da kika gagara daina yinshi, wlh kinsan da ina cikin hayaccina bazan miki abinda na miki ba, dole fah sai kin yafe mun za mu samu damar bawa yar mu kulawar da ba mu bata a baya ba" nifa gaskiya yusuf bazan iya zaman aure da kai ba dan gaba bansan wacce jarabar kuma za'a goga min ba, badan gwagwo ta matsan ba kasan wlh bazan dawo ba yanxu kuwa in ka sakeni naje gda bbu abinda zaisa gwagwo cewa na dawo, dai dai lkcn da siyam tai sallama ta shigo dakin, jin mahaifiyar tata na neman saki yasa ta fara kuka tare da karasawa inda take "ummi dan Allah ki yafewa abbana ina san nima na samu kulawar da na rasa a baya mudun kuma bakwa tare bazan taba samu ba" nan siyam tai ta bawa mahaifiyarta hkr har ta hkra, ranar haka suka raba dare suna hira, siyam tai ta basu lbrin wuyar da tasha sosai suka tausayawa yarta su karfe sha biyu siyam ta musu sallama ta nufi dakinta

Washe gari tin da sukai sallar asuba siyam bata koma bacci ba, shara da gyaran gdan ta fara, karfe takwas ta dora musu abincin kari lkcn da ta gama jeresu a dining su khdja suka fito cikin girmamawa ta gaidasu, cike da so suka amsa mata gaisuwar abinci suka zauna suka fara ci sama sama suka fara jiyo maganganu har aka karaso kofar dakin labulen falon ta daga bakaramin mamaki sukai ba ganinta a tsaye
[19/09, 5:53 p.m.] Shamsiya Novl: Wani uban ashar asabe ta danna tare da shiga cikin dakin "gaskiya namiji munafiki bnda wulakanci muna can ka barmu cikin wuya kazo ka tankama wannan gdan kuna zaune kai da mahaukaciyar matarka toh wlh baka isa ba" asabe ta fda tana daura gyale a kugunta "dan rashin mutunci nasha wuyar yarinya amma ace zata yi aure toh wlh baku isa ba naga uban da zai aurar da ita" ganin tana ta jarabarta bbu wanda ya kulata yasa ta nufi wajen khdja tana kokarin dukanta, tana daga hannu zata mareta Yusuf ya rike hanun tare da kwada mata lafiyayun mari guda biyu, wani uban ihu asabe ta saki "wlh bazata sabuba wlh ni zaka mara ina matsayin matarka toh wlh Allah sai kayi daka sanin marina daga kai har ita" wani marin yusuf ya kara mata ya fara mgana cikin bacin rai " wlh ko da wasa na ga kafarki a gdana sai na sa anmiki dukan tsiya, wlh baka isa ka hanani zuwa ba dan kuwa nima matar kace, asabe wlh kika kara mgana Zan ci ubanki kije kuma na sake ki saki uku" ba asabe ba har khdja dake zaune sai da ta dago kanta dan kwata kwata batai tinanin haka daga gare shi ba "wayyo Allah na ni asabe yusuf ni ka saka sbda wannan mahaukaciyar matar taka, banga laifinka ba laifi na ne da bnsa akashe ta ba na barta a hauka, wlh sai kunyi da kun sani gaba dayanku, wani wawan duka yusuf ya kara kai mata "wlh mun fi karfin ki yanxu dama can sakakin addu'a ne amma yanxu duk wani sharrinki sai dai ya koma kanki dan kuwa da Allah muka dogara ya fda yana turata waje, ihu sosai asabe take wlh babu inda zani "kuma wannan shegiyar yarinyar maga wanda zai aureta ai bakin jinin da na sa masu bazai taba barin su ba tsinanu daga ita har uwarta sai nayi naganin ku" yusuf ganin bazai iya jure maganganun da asabe keyi ba yasa ya dakko wata sanda da duka ya rakata har waje tana ihu ya sanyawa gdan sakata

Siyam da khdja kan mutuwar zaune sukai daman asabe ce ta sa musu *bakin jinin* da bbu wanda yake sansu duk wanda suka raba yake gudunsu tabbas mutum abin tsoro ne, ganin yanayin da ya tadda su ya tsugguna a gabansu "bazan gaji da baku hkri ba kullum domin asabe ta cuce ku kuma ta cucemu gabaki dayan mu amma insha Allahu bbu abinda zai kara faruwa "siyam kiyi hkri ki yafemun" ya fda yana rungumota, cikin kuka tace "abba bbu abinda ka min inma kamin na yafe maka" fatana Allah ya baku zaman lpya kai da mamana Allah kuma ya kare mu daga sharrin mutum da aljan, amin yata" ya fda yana share mata hawaye, hanun khdja ya janyo hpe kema kin yafemun, eh na yafemaka Allah ya barmu tare" gaba daya suka amsa da amin

Tinda asabe ta fice daga gdan tai ta surutai kala kala har taje gdanta tana shiga ta zauna akan gado tabbas ya kamata ta koma wajen bokan ta na kano, toh amma kuma tayaya zai karbeta bayan tin da yay mata aiki bata koma ba, tabbas tasan zata sha wuya kan ya hkra amma bbu yadda ta iya dole taje wajen sa koma me zaiyi zata jure harma ta ninka mashi kudin sa, a haka ta zauna ta kulla wancan ta saka a wancan har yamma

Siyam ce kwance jikin umminta yusuf kuma na gefen khdja suna hira cikin so da kauna, khdja ta kalli yusuf "abban siyam har fa yanxu ni bn ma san sunan siyam na gaskiya ba, da wane suna ka mata huduba" gaba daya dariya sukayi "gaskiya ummin siyama akwaiki da abun dariya ashe fa ba kisan sunan tilon yarta ki ba ya fda yana shafa kumatunta "dariya tayi toh ai laifin kane ya kamata ka fdan tun wuri tinda baks fdan ba ni na tambaya" dariya yayi "toh sunan ku daya sunan ta khdja itama" zaro ido tayi kana nufin kace sunan mu daya" ta fda cikin mamaki, eh mana sunan ta kenan da litle khdja ma ni zan na ce mata, dariya tayi ngde sosai da yadda aka min takwara "kin fi karfin haka a guna" siyam dai dariya kawai takeyi tana jin dadin yadda iyayen nata ke zaune cikin kwanciyar hankali,

Wayarta ce tai kara ganin wadda take kiranta yasa ta dauka tare da karawa a kunenta "hello mumy ina wuni" lpya lau my siyam kin wuni lpya" lpya lau mumy ina su sadiq? Suna lpya suna ta missing dinki, dariya siyam tayi "nima nayi missn din su alot" yauwa daman kira nai na shaida miki suhail zai zo jibi dazu ya kirani a waya nace kina katsina amma na tura mashi numbern ki zai kiraki, plssss dota ki kula dashi karki wulakantashi yaron na sanki da yawa" toh mumy insha Allahu zan kula" yauwa habibty ina su ummi gasu a kusa toh ki gaida min su sosai, "za suji insha Allah a gaida su sadiq zasu ji, nan sukayi sallama, siyam ta shaidawa su ummi zuwan suhail nan suka ce ba matsala za'a tareshi sosai


Ku kasance damu danjin ya zata kaya wajen boka in asabe taje, kuma kawar tata currency zata rakata ko bazata rakataba,

*Ayusha nd shamsiyya*
[21/09, 9:23 a.m.] Mommah: [21/09, 9:15 a.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*


*AYUSHA ILIASU OF UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS OF ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*


147-148

```Wannan fejin sadaukarwane ga Baiwa writers Association,Unique writers Association,Eloquence writers Association,musanjuna online hausa writers,Excellent writers,Talented writers,clever writers,online hausa writers ,Ayusha iliasu Novella,little princess novel grp```

*SECOND TO THE LAST PAGE*

Soyayya kakkarfa ta kullu tsakanin siyam da suhsil,wata irin shakuwa mai karfice ta shiga tsakaninsu,basu iya muntuna 30 basuji muryar juna b,duk inda yake yana makale d waya suna hirar soyayya tare d alkawarta wa juna zamn aure mai cike d kauna,kulawa da farinciki,a ynxu siyam ta tabbatar bbu abunda yafi soyayya dadi ,Allah sarki siyam ada dinma fuskartace ke juyewa ta koma ta mujiya shiyasa mazan lokaci daya batare d shiri ba suke guje mata,amma ada tayi bkinciki ayanxu kuwa hkan ya zame mata alkhairi.

Da kyar asabe ta iya karasawa gidsnta cikin karaji,ihu d zubar d zafafen hawaye daga kwaroron xuciyarta,lokcin data isa yayannata sun fuce yawansu n bin maza ,bby ma kuwa rabon da gidsn kimanin wata,wani alhjinta y kama mata gida a unguwar rjyrzaki tana zamn shi duk d ba aure sukayi ba,samarin yayanta kuwa duk abunda uwarsu tayi y koma musu Biyu dasuke kasuwa karkashin wani alhaji nura mai ruwan kudi y kama su da manakisa d zagon kasa yayi musu korar wulakanci,gsnin hka matansu suka bukaci su sakesu dan baxai yiwu su zauna yunwa ta illatasuba,dan hka ala dole suka sakesu suka dawo d yaransu gaban asaben dan sunce bazasu tafi d wahalar da ba tasu ba ,dan hka gidan asaben cike yake da yaya kwantsar duk wani abu d asabe t mallaka y kare tsaf,dan hka cikin ihu ta shigo gidan ,duka yaran gidan suka nufota inna lafiya,ashar ta

Please Login or Register in order to submit comment