Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

rahma,y baku hakurin juriya n rashinsa,ameen.```

Shirye shirye sun gma kammala tsaf n tafiya kasa mai tsarki,adaren wwnnan ranar ne yusuf yaji bbu abinda yake so illar y kebe da matarshi wato khdj,raban d yaji hkn y mnta,sai d y tabbatar dare y tsala bbu motsin kowa tsakar gida y lallaba y nufi dakin khfj,motsin dataji a wannan talatainin dare cikin dakinta shi y farkar d ita daga nannauyan baccin d takeyi,tashiga ambaton sunayen Allah azatonta wani mugun abunne,bazata taba tunanin yusuf zai biyota dakinta ba,aladarshi itace bayabin mace dakinta saidai taxo gareshi,tsoro matsananci y kmamata ganin mutum n kara tunkarar inda take kwance,wage baki tayi zata kwalla kara ganin hka yayi sauri y sanya hannunsa y rufe mata,da zaa auna jinin ta awannan lokacin gab take d suma saboda tsoro,sai a wannan lkcn y mgntu yace hba khdj nine mijinki yusuf,sai a lokacin taji nutsuwa gareta,gefen gadon yayiwa kansa makwanci,fuk wani dokin kasancewa da yaji adaxu yanzu sai duk yaji ta futa aranshi,har ya ynke shawarar barin dakin sai y tuna asabe n mensturation gashi kuma a bukace yake,hakan y sanyashi daurewa,y maida kai y kwanta,hannuwansa y kai jikinta,yana shasshafa mata,abinka d wadanda suka jima basu gamsar d juna ba,musammn khdj take duk wasu gabbai n jikinta suka motsa,ta saki jiki ,yusuf ya tsinci kansa cikin farinciki d y dade bai tsinci kansa cikiba,sbda khdj dabance a cikin mata ,Allah yyi mata baiwar maganadisu n gamsar d mijinta yusuf,ako yaushe yake tarayya d ita wani shaukin sonta d ksuna yake tsintar kanshi ciki,tamkar y mallaka mata komai nashi,amma yana samun biyan bukata tureta yyi yaja wani dogon tsaki,tare d mikewa,Allah sarki khdj rufda ciki tayi tana wani irin kuka mai sanya karsashi a zuciyar mai sauraro,baibi ta kanta ba fuuuuuuuu y bar dakin,sai dtai mai jsarta sannan t shiga toilet t watsa ruwa,dan saidata gasa jikinta ,badan komai ba yusuf y wajugata,itama kuma taji dadin hkn dan bazata iya tuna when last suka kasance tare ,sai d y koma dakinsa bakin ciki y lullubeshi badan komai ba saidan alkwarin d yyiwa asabe n bazai kara kusantar khfj ba,tunda itadai ta kasance marasan haihuwa,y dora alhakin barin d takeyi akanta

sallamar asabe khdj taji a kofart palonta cikin sanyin jiki t amsa mata,cikin tsantsar frnciki dauke a fuskarta tace nazo yi miki sallama ne ubngiji y kiramu bna zamu sauke farali nida mai gda da bbyna wato bbar diyarta,murmushin yake tayi tace Allah y kaiku lfy y dawo daku lfy,tace Amin,ta mika mata kudi da wani karamin buhu mai dauke d shinkf kwano d taliya daya d gjshiri da mai d maggi da yaji ,gashi yace n baki kiyi amfani dashi kan Allah y dawo damu,cikin takaici ta amsa dato Allah y dawo daku lfy,barina dauko hijabina n muku rakiya koda kofar gidane,A'a kiyi zamnki da yake ma duk sun fita ni suke jira harta juya ta futa sai ta juyo tace yace n sanar dake bai yarda konan d soro ki futa ba,inkika ketare a bakin igiyarki,ina fata zaki kiyaye,yaken takaici tayi tace insha Allah zaa kiyaye,asaben ta fuce tana daga mata hannu tare d cewa Allah kaddara saduwarmu,isar asabe kofar gida yusuf y rufe ta d fada ta shiga ta zauna salon tasasu makara ,khdj ce tace wai dan Allah akara mata kyn abincin d aka bata sun mata kadan tunda zamu iya kaiwa wata ..........kan ta karasa y fusata yana kokarin futowa daga cikin motar ya shiga gidan zan yiwa khdj mummunan hukunci ya nada mata n jaki,da kyar asaben ta rarrasheshi,hade d cewa maigida koso kake mu rasa jirgin yau,ai bnsan me khdj tasa aranta ba ko adduar Allah y kiyaye bataiba balle takai ga rakiya.gyada kai yayi alamun takaicin d baije ya hukuntata yake ba,amma y dau alwashin duk randa y dawo sai y yi mata mummunan hukunci,zuciyar asabe tayi fari kal ,ta kara samun nasarar kullawa khdj makirci

Allah sarki khdj baiwar Allah,inda sabo yaci ace ta saba amma wannan cin zarafin d yusuf yyi mata yafi komai sata a tunani,ace mijinki zaiyi tafiya kasa mai tsarki yama shigo kuyi sallama abu y gagara,Ya Allah ka kawomin dauki,gashi ya hana kowa shigomin,yace inna futa abakin autena wayyo Allah na rana zafi inuwa kuna,Allah k jibanci lamarina,Allah ka kawomin sauki d rangwame awannan masifar,cikinta tajj ya fara kuwwar bukatar abinci,ba shiri ta futo tsakar gida,turis tayi ganin kowana bangare n gidan garkame d mukulli har kitchen,kurfoti kawai taci karo da gefenshi farantine da tukunya cokali da wuka,daidai da gawayin d zata hura ta dora abinci babu,gashi tun jiya yaran gidan tsaf sunkoma gidansu asaben balle tasamu dan aike,zama tayi a tsakar gidan ko Allah zaisa wani almajiri yazi bara ta aikeshi shiru kkeji bbu almajiti b labarinsa,saidai tajiyoshi a makwabta yana bara,ba abin ta zage murya ta kwalla mai kiraba ba lallai ya jiyota ba,ruwa ta nema tasha ragowar pure water daya da taje dashi a fridge ,tin misalin karfe sha biyj take jiran ko xata samu almajiri amma bbu shi ba lbri har i yanxu karfe biyar n yamm

*Daga taskar 'ya'yan mutan dabo,Ayush Da Shamsiyya*
Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS OF ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

6⃣6⃣-7⃣0⃣

```wannan shafin tukuici ne gare ku dijeh nd laurat kuna daya daga cikin masoya kuma masu bibiyar littafin nan, Allah bar zumunci```

Tin khdja na jin yinwar har ta daina ji, ranar haka ta kwana bnda ruwa bbu abinda ta sa a bakinta haka ta dinga juyi har ta samu bacci barawo ya sace ta, su asaben an sauka lpya kasa mai tsarki, asabe da yusuf na gaba sai maryam dake biye dasu a baya, kamar daga sama taji anayi mata sallama ta juya, wani matashi ta gani wanda kana gani kasan kudi sun zauna mashi, colour dinshi ma abar kalloce ,hndsome komai yayu,fuskarta ba yabo ba fallasa ta amsa mashi sallamar, sanun ki? sunana khalid tin muna jirgi na gnki kuma naji kin kwanta min can u please give me ur digit,ya fda yana kallon ta, owk ba matsala kawo na baka, ba musu ya mika mata ta rubuta mashi numbern a phone nashi, sannan suka yi sallama ya tafi, tinda asabe ta hango maryam tsaye da khalid ta fara murna tana godewa Allah, lallaj sun yi farar tafiya,sanda ta karaso suka tambayeta waye, bata boye musu komai ba ta shaida musu,nan sukai ta murna a haka suka karasa har masaukin su .

kwanci tashi ba wuya haka kwanaki sukai ta shudewa khdja kullum cikin kunci ga yanayin garin na damuna wata ran ma sai ta dora girki ruwan sama ya sakko, haka zata hkra da girkin ranar sai dai ta kwana da yinwa, haka rayuwa ta cigaba da tafiya kullum cikin kunci, ga fama da laulayi da takeyi tin sati guda da tafiyarsu bata cikaken kwana biyu da lpya ga kwadayi da take fama dashi amma ba daman fita haka zata hkra ,ranar nan tana cikin shara kamar ance ta leka bn garan asabe aiko taga risho a ajiye tana tabawa taji da kalanzir godia tayi ma Allah sannan ta dauka ta kai dakinta, tin daga ranar khdja take girki a dakinta ganin abincin ya kusa karewa ta koma yin girki sau daya wata rana ma bata yin girkin sai dai ta dafa ruwan zafi tasha kawai, wata rana in almajiri ya shigo takan aikeshi ya siyo mata abinda take shaawa, a haka rayuwa ta cigaba da tafiya

A bn garan su asabe kuwa ana ta aikin hajji, maryam da khalid ma suna danyin waya akai akai har sun saba, asabe kuwa ta kagu su dawo gda taje wajen boka a kara mallake mata zuciyar khalid yaji duk duniya in bbu ita bazai iya rayuwa bbu diyar tata b.

kwanci tashi ba wuya wajen Allah su asabe angama aikin hajji ya rage saura kwana biyu su koma, siyayya sosai asabe ta jido, yusuf ma haka yayi ma yayansa tsaraba sosai, akwai randa ya jidowa khdja dogayen riguna masu kyau guda hudu, yana ganin yaga zasu dace da khdja , cike da farin ciki da zumudi ya siya mata, sanda ya isa wajen su asabe kawai yaji ya fasa bata ya bawa asabe su ita maryam sosai sukai murna sannan suka ajiye ,misalin karfe goma n darekhdj n kwance tsakar gida,kasancewar yanayine n xafi ,motsi ta faraji ana kokarin bude kofar gidan,bata jira kwashe katfar ba ta kwasa aguje sai daki ta garkama mukulli,ta taga ta hango mutane hudu sun shigo tsakar gidan kowanne idansa rufe da wani bskin kyalle kwayar idanunsu kadai zaka iya gani,dakinta suka tinkaro,ganin hka batasan lokacin data fara fitsari a tsaye ba ji kike shaaaa yana malala a tsskar dakinta,sai taji kuma an fasa shigo mata an nufi bngaren asabe da yusuf,kofar dakin yusuf suka balle,akan idanunta taga sun kwaso kayan kallonsa da wata katuwar jaka dayske ajiyar muhimmn takardunsa da kudade,suka fice,suka maida kofar dakin suka naida tamkar baa bude ba,kota kan dskin asaben basu biba,,bbu abinda khdj take fada sai innalillahi wa inna ilaihi rajiuna Allahumma ajurni fi ....................

Tin safe take ganin yan gdan su asabe sun sauka a gdan suna ta faman gyaran gdan an dawo dasu Aliyu da hafsat haka ya tabbatar mata da sun kusa dawo wa, cike da fara'a taje ta musu sannu da zuwa, suka amsa mata ba yabo ba fallasa jiki a sanyaye ta koma dakinta, sai kusan dare khadija na zaune bayan ta idar da sallar magariba hafsat ta shigo suka danyi hira sama sama nan take sanar d ita barayin da suka shigo musu cikin dare,salati da sallallami tayi, sannan ta fice taje suka kwanta, washe gari tin asuba suka tashi suka fara aikin gda, karfe goma aka fara shirya abinci kala kala

karfe uku dai dai taxi ta tsaya a gdan yusuf, nan yara da mnya suka fara zuwa suna musu barka da zuwa yusuf sai faman raba ido yake burinsa kawai yaga khadja, jin hayaniyar mutane yayi yawa ya tabbatarwa da khdja sun dawo cike da fara'a da kuma fargabar wacce tarba zata samu daga su ta nufi bngaran asabe, aiko wajen a cike da kyar ta kusa ta shiga salamar da tayi ne ta daki dodan kunnesa, yay saurin dago fuskarsa, ido hudu sukayi da ita, wani lafiyayen murmushi ya sakar mata itama ta mai da mashi "sannunku da zuwa" yauwa ya muka sameku, yusf ya fda cike da fara'a ganin yadda yusuf ke ta faman washe baki yasa ran asabe ya baci, ko dai asirin da tayima yusuf ya karye ne zuwa makkan da sukayi, indai kwa haka ne bata ga ta zama ba,khdj baiwar Allah jiki sanyaye t nemi guri ta zauna ,tace dama jiya wani tsautsayi ya sauka cikin dare barayi suka hauro mna sun shiga dakinka sun kwashe kayan kallonka,a fusace ya mike tamkar kumurci .....................

*Daga taskar Ayusha da kuma shamsiyyah*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

*SHAMSIYYA SALIS*

7⃣1⃣_7⃣5⃣

``` Wannan feji sadaukarwa ne gareki maimuna Adam of Aunty Fauza Novel Group,muna gdya dakulawarki da soyayarki ga novel din mai bakin jini,Allah y bar zumunci,Ameen ```

Kanta yayi tamkar wanda ya sha giya ,ya shig dukanta ta inda ya shiga bata nan yake futa ba,asabe zaune tana salati da sallallami na mamaki,yanxu khdj tinda muke a gidannan bamu taba cigiyar koda cokali ba,sai yanxu da muka baki amanar gidannan muka tafi shine zaki zo d wannan mgna,kema kinsan mai hnkli bazai yarda da wannan magana ba ,da sake,gwanda ki bar wasa ki futo masa da kayansa ,shi kuwa yusuf sai huci yake baimasan me asaben ke fadaba,ya cigba da cewa saboda kina bakincikin mun tafi bbu ke shine kika barmin gida a bude yayan iska suka shigo suka kwashen kayan d bn dade d sayansu ba,ganin ko motsawa bata iyayi ya mike y nufi dakin y tadda kofar gam tamkar yanda ya rufeta,mukullin aljihunsa ya zaro ya bude kofar mmkinsa shine ya hango inda yake ajiye muhimmn takardunsa ,bbu jaka bbu dalilinta ,ya shiga hargitsa dakin amma ko alamunta babu

Guri ya nema ya zauna wasu zafafan hawaye suka shiga kyalayowa a fuskarsa badan komai ba duk wasu takardu na filaye da gidan da suke ciki duk cikin akwatin ya boye,hade da jimillar kudi dubu dari biyar,tunani y shigayi wani irin hukunci ne y dace yayiwa khdji,dan ta tarwatsa mai farincikinsa,jin shiru bai futo ba,asabe ta tsallake khdj tabi yusuf dakinsa,halin da ta taddashi ya sata shiga matsanancin hali a hnkli ta karasa kusa dashi ,hannu ta mika zata rikeshi wata tsawa dayai mata dai dai d yaranta dasuke tsakar gida sun tsorata,lallai ran maxa ya baci,cikin daga murya yyi mgna ,fuce min dga daki ,mmki fal zuciyar asabe tace hba maigida..... Zaki ficemin da gani kokuwa,cikin fushi ta bar dakin fuuuuuu

Da kyar khdj ta iya jan jiki ta koma dakinta,saboda azaba, kasa kukan ma tayi,sai ajiyar zuciya take ,kwana tayi jikinta n mata tsami ,taji du kan maza,khdj ta shiga tausaywa kanta,dama hka rayuwar aure take? Datasan kuwa hkn zataci karo a gidan aure da ta gwammace ta mutu ba aure,ita baga miji ba,ba ga y'ay'a ba balle ace tana zamn yayanta,inma tace zata kashe auren ta koma gida tasan from frying pan to fire,adduoi ta shiga yi n nemn dauki n ubangiji ,ya Allah ga baiwarka khadjatu yar muhammad sani,ya Allah kasan halin dana tsinci kaina ciki,y Allah kai ka jarabceni da wannan masifar,ya Allah dan soyayyar da kakewa annabi,dan isar annabi a fadarka,dan albrkacin littafinka mai tsarki dan sunayen ka tsrkaka 99 dan tsarkin mulkinka dan soyayyar da kakewa annabi,ka kawomin dauki ka yayemin wannan halin kuncin da nake ciki,a hka bacci taji yayi awon gaba da ita

Cikin bacci taji ana bubuga jikinta,firgigit ta mike,a hnkli ta bude idanu baby ce ,babbar diyar asabe,rike da hannu a kugu ,tace dalla malama tashi ki doramana abin kari,mutuwar zaune khdj tsyi ,wato abinma y kai ga yaran gida sun fara yi mata cin kashi,fuuuuuu baby tafuce daga dakin hade da jan tsaki da buga kofa.

Ganin ta makara ta hanxarta yin alwala cikin sauritayi sallah ,batasamu lokacin yin adduoi ba ta shafa ta nufi tsakar gida,da hnxari ta dora tumamen tuwan jiya ,ta kara hada wata wutar ta dora ruwan koko dana wankan yan makaranta,kan y tafasa ta fara shara hade da wanke wanke,duk yan matan gidan na zaune suna kallonta ,kowacce ta nemi guri ta zauna tana jiran khdj ta gama ta basu suci ,kowacce takaici ya isheta ,a bngaren khdija kuwa ga tsamin jiki ga azabar aikatau,da biyanta kudin aikin da take a gidannan ake data tara kudade masu nauyi,hawaye ne suka fara shatata daga idanunta,yusuf ne ya futodaga dakinsa,abin mmki sai yaga yara zazzaune kowanne yayi tagumi ,yace me kuke yi hka bakushirya ba haryanxu,baby ce tace baba. Aunty khdj ce ta makara bata dora mna ruwan wanka da abinci da wuri ba,cikin fusata ya kalli inda khadija take yace ,khadija tashi ki tafi gida,xaro idanu tayi tace maigida me kace ,shiru yayi mata,cikin rikicewa ta kara cewa maigida banji me kace ba fa,yace nace ki tafi gidan ubanki ko kuwa nan gidan tsohonki ne tsam ta mike ta nufi dakinta ,mayafi ta zaro ta yafa ta sanya mukulli ta rufo dakinta,dakin asabe ta leka da zummar yi mata sallama,jin motsinta yasa asabe yin saurin shiga bandakin dskinta,da sallama ta shiga bbu wanda y amsa mata ,sai cewa tayi ina mmnku ,shiru suka kara yi mata,ganin bbu mai amsata tace kwace mata na je gida,hawaye shabe shsbe a fuskar khdj ta nufi kofar futa,harta kusa kaiwa bakin titi,da yake babu tazara,dan asabe ne biye da ita rike da takarda a hannu yana kwalla mata kira aunty aunty gashi inji baba yace na baki,jiki sanyaye ta tsaya har yaron y karaso gareta,ya mika mata farar tskarda a lankafe..............

*Daga Alkalamin Ayusha da shamsiyya*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS*

7⃣6⃣-8⃣0⃣

```This page goes to Mum sahrah of Herwwerh jidderh novel grp,muna gdya da kwarin gwiwar da muke samu daga gareku ,muna gdya Allah ubngji y bar zumunci,Allah y barmu damu daku ya biya muku dukkan bukatunku,Amin```

A hankali ta fara bude takardar dan ganin abinda ke cikin takaddar

```kije gda sai na nemeki karki kuskura naga kafarki a cikin gdana muddum bani na nemeki ba``` tabe bakinta kawai tayi ta nanade takarda tayi gaba, cikin minti ashirin ta isa gdan su lkcn da taje

Please Login or Register in order to submit comment