Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a haka suka zauna asabe ta fara basu lbrin abinda ta dinga aikatawa, gaba dayansu sun tsorata da halin asabe amma bbu yadda suka iya dole su zauna da ita

A gajiye suka karasa gdan shugaban kasa ko wanne da kalar kauyen cinsa bangaren first lady aka fara kai amarya sannan aka kaita daki sun samu karamci sosai, kwanan su daya aka juyo dasu kano, siyam tasha kuka kamar ranta zai fita
[22/09, 7:36 p.m.] Shmsy Sls: Su suhaila ne suka shigo bngaren siyam ganin tana kuka yasa sukaita bata hkri ganin taki yin shiru yasa suhaila kiran yayanta bugu uku ta mashi "hello yaya aunty siyam fa kuka take taki yin shiru mun rarasheta" cikin tashin hankali yace bata wayan" duk yadda tai da siyam ta karbi wayan taki karba kashe wayar yayi yace gashi nan zuwa, bai fi minti ashirin ba ya iso gdan kai tsaye dakinta ya nufa, bayan su suhaila sun mashi sannu da zuwa suka fice, kusa da ita ya zauna tare da janyota "siyam lpya kike kuka bnsan ganin kukan ki domin ba karamin daga min hankali yake ba" da kyar ya samu ya rarasheta tai shiru, da daddare bayan sun gama dinner sukai alwala tare da yin sallah dan nuna godiyarsu ga Allah, bayan sun idar yaje kitchen ya dauko musu plate da cup, da kansa ya dinga shiryar da ita har ta koshi tatare kwanukan yayi ya kaisu kitchen bayan sun gama, brush ta shiga tayi shima dakinsa yaje yayi brush sannan ya dawo, a bakin gado ya tadda ta sanye cikin hijab, a hankali ya shire hijab din jikin ta, numfashin sa ne ya tsaya cak sanda yay arba da kayan dake jikinta, doguwar riga ce shara shara, ta bayyana komai na jikinta, a hankali ya fara shafata yana kissing din kowane bngare na jikinta, sosai ya kashewa siyam jikinta, shi kuwa har ya fara fita hayyacinsa, rigar jikinta ya cire mata ya fara aikamata da sakwanni kala kala, ganin suna neman wuce gona da iri yasa aunty ayusha jan hanuna muka bar musu dakin, kukan siyam ne da na jiyo yasa ni saurin komawa dan dakko muku rahoto, siyam ce jikin suhail yana ta faman rarashinta yana sa mata albarka ga dukkan alamu tai suhail ya mai da siyam cikakiyar mace, da kansa ya taimaka mata tayi wanka bayan yasata a cikin ruwan zafi zanin gadon ya canza musu bayan ya wanke shi sannan yaje yayi wanka shima bayan ya fito ya janyota ya lulubesu bacci ya kwashe su kiran sallar asuba ne ya tashe sukai sallah bayan sun idar da sallar suka koma bacci, basu tashi ba sai kusan sha daya shima din kiran first lady ne ya tashe su akan suyi break fast, wanka suka yi ta shirya cikin wata ransasiyar atamfa mai kyau da tsada tana cikin kayan da hjya ta dinka mata simple make up tayi sannan ta daura dankwalinta, a falo ta tadda suhail na jera musu abincin da aka aikk musu da shi, yana sanye cikin wata dakakiyar shadda blue, yana ganota ya nufota tare da rungumeta, habibty kinyi kyau" murmushi tayi kaima kayi kyau, nan ya zauna ya dorata a cinyarsa yana ciyar ds ita sai da ya tabbatar ta koshi sannan ya kyaleta kallonsa tayi "baka ci ba kai" nima ai bani zakiyi" zaro ido tayi gaskiya ka ci da kanka ni bazan bakaba, make kafadarsa yayi indai baki bani ba ni kuma bazan ci ba ya fda cikin shagwaba, yanayin da yay maganar ba karamin burgeta yayi va, ganin da gaske bazai ci ba yasa ta fara ciyar dashi sai da ya koshi suka kwashe kayan tare suka wanke kwanukan sannan ta sanyo gyalenta suka nufi bngaren first lady da president cikin girmamaws suka gaidasu first lady sai faman nan nan take da siyam takeyi a haka suka wuni bngaren first lady tin siyam bata hira har ta sake ta fara yin hirar, first lady kan mamakin kyan siyam take duk da tasan ba'a mamaki da hukuncin Allah

Kwanci tashi ba wuya wajen Allah yau siyam watanta daya tayi fari tayi kyau ta fara shirye shiryen fara mkrnta a nan grn abuja, tana samun kulawa cikakiya wajen mijinta, suna waya sosai da hjya da kuma umminta da abbanta

Asabe kuwa rayuwa ta kara shabe mata kullum iftila'in yau da ban na gobe da bn kwata kwata bata samun sauki gashi kullum sai sunyi bara za su samu abinda zasu ci, zaune suke abin duniya yayi musu yawa, asabe tace wa yaranta su shirya taje ta nemi yafiyar mahaifun su da khdja ko Allah zai sa ta samu sasaucin kuncin rayuwar da take ciki, ba musu suka mike suka tafi, a tsakar gda suka tadda yusuf da khdja suna hira, yusuf na ganin su ya bata ransa kamar bai taba dariya ba, khdja kan ba karamin tausayi suka bata ba, a kasa asabe ta zube khdja yusuf ku duba girman Allah ku yafe min akan abinda na muku na gane kuskure na wlh bazan kara ba, nan asabe ta dinga basu lvrn abinda ta musu, sosai khdja tayi mamakin asabe daman ita ta mata asiri duk cikin da take yake zubewa shiko yusuf jin hakan yasa ya mike a fusace yace ya basu minti biyar subar mashi gda in ba haka ba yasa a ci uban su, ya fda yana shigewa falon, khdja kan kama asabe tayi ta dorata akan kujerarta, bubu komai asabe na yafe miki duk abinda kika mun duniya da lahira, Allah ubangiji ya yafe mana baki daya, nan su maryam ma suka nemi yafiyarta ta yafe musu suka tafi gda

Suna tafiya ta shiga falon ko kallon inda yusuf yake khdja batayi ba ta shige daki, binta yayi dakin kusa da ita ya zauna tare da jawota jikinsa, "ran gimbiya ya dade laifin me kuma ni nayi" tsakani da Allah mutane suxo neman yafiyarka kaki yafe musu dan adam fa ajizine tayi laifi kuma ta gane kuskurenta,kuma kana ganin kuncin rayuwar da ta shiga amma kayi burus, Allah ma muna mashi laifi munemi yafiya ya yafe mana bare a tsakanin mu" kuma kaima ai yafe maka nayi, dariya yayi toh nima na yafe mata" ya fda yana rungumota yanxu taya zan gane ka yafe mata" khdja ta tambaya, me kike so ayi mata so nake ka siyamata kayan abinci ka basu jari mai tsoka kuma kana zuwa dubasu akai akai kaga yayankane suna da hakki akanka, angama gimbiyata ya fda yana kara rungumeta

Kamar yadda yusuf yay alkawari hakan ta kasan ce kayan abinci ya siya mata lodi guda wadda zasu dade suna anfani dashi, sannan ya hada mata da dubu hamsin godia sosai asabe tayi musu lkcn da suka kai mata nan ta bar yusuf a gdan ta nufi wajen hindatu, kamar daga sama hindatu ta jiyo muryar khdja aiko ta fito ganinta yasa ta rungumeta ta fara bata hkr khdja tace mta ba komai, sun dan taba hira sannan taje gdan Aisha ma sunsha hira sannan suka tafi gda

Kwanci tashi ba wuya wajen Allah siyam ta fara mkranta ga kuma karamin ciki da take rainonsa, samun cikinta yasa yan gdan suka kara bata kulawa ta musamman, kwance take tayi matashi da cinyar suhai ta kalleshi "hubby ina san zuwa gda wlh kaga nayi wata uku yanxu" shafa kanta yayi only one ba yanxu ba kinga cikinki karami ne ki bari ya dan tasa tukunna" kuka ta saka mashi, wlh ni ka kaini gda" ganin tana mashi kuks ya shiga tashin hankali plssss baby ki daina kuka mna hankali na zai tashi, nan yay ta rarashinta akan karshen wata zai kaita" da kyar ta yarda akan hakan

Kamar yadda suhail yay alkawari ya kaita kano hajiya ta dinga nan da ita sanda zasu tafi sha tara ta arziki suhail ya bata godia sosai tayi musu nan ts hadawa siyam kayayaki, kwanan ta biyu suka wuce katsina nan ma ta zazaga yan uwa duk inda suka je suhail sai ya aje musu kudade masu yawa, har gdan asabe taje nan yan uwanta suka nemi yafiyarta asabe ma ta nema duk ta yafe musu sannan suka ajiye masu kudade suka tafi

Kwanci tashi ba wuya wajen Allah cikin siyam ya cika wata tara lkcn bikin su suhaila ya rage sati daya,budirin biki ake ba kama kafa ranar kamu aka sha shagali washe gari akai dinner ranar asabar aka daura aure ko wacce aka kaita gdan mijinta

*bayan sati biyu*

Tin dare siyam ke fama da ciwon mara amma ta dake, har aka fara kiraye kirayen sallar asuba nishin da yaji tana yi ne yasa shi saurin mikewa nan ya ruketa ya kira mumyn sa a waya suka nufi asibiti, cikin ikon Allah siyam batai wata doguwar nakuda ba ta sankado yaronta namiji mai kama da mahaifinsa murna wajen family din baa cewa komai, a haka suka dawo gda, ana gobe suna hjya da su maryam da mama safiya suka zo, ranar suna yaro yaci sunan mahaifin suhail za'a na ce mashi *aslam* anci ansha anyi buduri washe gari taro ya watse a ka bar mata mama safiya, sai da siyam tai kwana talatin sannan khdja tazo wannan ma sai da siyam tayi mata kuka sosai tazo, a dadafe tayi kwana uku ta koma gdanta

Yayan asabe ma maza sun zo sun nemi yafiyarta akan rashin kula da ita da basa yi tace musu ba komai ta yafe musu, duk karshen sati suke zuwa su dubata su hada mata sha tara ta arziki, su asabe kan an dukufa neman yafiya wajen Allah maryam da autar hjya ms sun samu mazajen aure masu irin cutarsu a wajen da suke ganin likita an musu aure gda ya rage sai asabe sai kuma wata kanwar babanta da ta dakko kasancewar ita kadai ta rage mata

*Bayan shekara uku*

Zaune suke gaba dayansu a dakin president kasan cewar bashi da lpya an mashi magani ya dawo gda, suhai siyam first lady sai kuma su suhaila da suka zo dubiya cikin muryarsa da ba'a sauraro sosai yayi ma yayan nashi nasiha akan su rike zumuncin shi ko bayan ransa, a haka ya fara tari gaba daya suka rude suna mashi sannu, a hankali president ya fara furta kalmar shahada, kuka sosai suke sanda suka tabbatar rai yayi halinsa, nan da nan suhail ya fara waya kafin kashe me duniya tasan da rasuwar shugaban kasa, karfe biyar akayi jana'izar shugaban kasa kowa yana jajanta rasuwar shugan kasa dan baban rashi sukayi ana gobe sadakar uku khdja yusuf, hydar baba karami, mijin hjya da hjya malam, mahaifin khdja da matansa, mama safiya da aunty maryam suka zo gaisuwa sosai suka tausaya musu musamman suhail wanda ko abinci baya iya ci sbda ba karamin girgiza sa mutuwar tayi ba, ko mgana ba ya iyayi bnda hawaye ko gaisuwa aka yi mashi sadiq ne ke amsa gaisuwar

A haka akai adduar bakwai sannan gdan ya rage saura su kadai, tun ranar da president ya mutum suka zauna metn kan a bawa suhail kujerar mahaifinshi dan shine kadai zai iya dorawa inda ya tsaya kowa ya yarda akan hakan amma baza a fda mashi ba sai anyi sati biyu da rasuwaf mahaifinsa

Zaune suke shi da siyam tana ta faman rarashinsa tana mashi nasiha akan yarda da kaddara da kyar ta samu ya daina kuka ta bashi abinci, sanda president yay sati biyu da rasuwa aka ransar da suhail sosai yay mamakin bashi kujerar da sukai sai ys tina ba a mamaki da ikon Allah nan aka dinga murna dan sun san sunyi sa'ar shugaban kasa, a waya aka dinga kiran siyam ana mata murna ta zana first lady

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya tanayi masu dadi, ko kadan siyam bata samun matsala da mijinta, kwa yana yabawa da halin siyam da mijin ta sosai suke taimakawa jama'a talakawa da marayu, haka ta dauki asabe aka saka mata kafa da kuma hanun roba, abin gwanin bn sha'awa siyam macece mai taimako sbda wuyar da ta sha yasa bata kaunar ganin wani cikin kunci, ta canzawa iyayenta da su hjya gda haka ma kakan ninta ta musu gda harda asabe

*Bayan shekara hudu*

Siyam na hango kwance a jikin siyam aslam na gefsn su sai Islam da juwairiyya yayan da ta haifa, president ya kalleta first lady dan Allah ki cigaba da sona har karshen rayuwata" dariya tayi nima ka soni fiye da san da nakema" ai daman nafi sanki, bbu wani nan nafi sanka ta fda tana mikewa runguta yayi ya rungumo yaransa suka dauki selfie


*Alhamdulilah*

A haka muka sauke littafin mu mai suna bakin jini kurara kuren da mukai Allah ya yafe mana Allah sa mu tane su anfana da abinda muka fadakar amin
[22/09, 8:39 p.m.] Ayush: ```godia ga duk yan kungiyata ina alfahari da ku Allah kara hada kanmu```
*sis haima, sis basira, my muhie, auta habiby, habibty aeeshat abba, pure green, pharty, a.y indabo, umee smart, janna jay hassad da kuma sababun members din mu a eloquence writers association ana mugun tare*

Kuna cin masoyan littafin nan muna alfahari da Ku

*hafsat abkar, saada m saad, surayya auwal, da ma duk masoya da ba mu an bataba sunan ku bazai kirguba*

Jinjina ga yqn grp din
Maman shaheed fans
Khadija candy novels
Haisham novels
Kasaitatun mata novels

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment