Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd_*๐ŸŒท

Page 97 & 98
Bayan ta koma gida ta samu Fadwa har tayi bacci,wani irin tausayinta taji na fasa aurenta da Aliyu yyi,bata fad'a mata ba dan tasan hankalinta zae mugun tashi shiyasa kwae tayi shiru,dukda dae Mamanshi bata so ba haka ma Baban amma dirr Aliyu yaqi shidae ya fasa..
Yau ya kasance ranar Thursday kuma yyi daedae da ranar kamun Saeema,qawaye uku neh kacal,2 scul mates neh sae cousin d'inta wato qanwar Suraj,shirye shirye akeyi kaman ba gobe,Saeema kuwa banda kuka bbu abunda takeyi...
Anyi decorating wurin kamu yyi kyau,Red and white neh komai na wajen sae haskawa yakeyi,mutane har an fara taruwa ana jiran zuwan Amarya saeema,su MC ma an hallaro anata jira..
A gida kuwa amarya ake ta shiryawa,makeup artists su biyu aka d'auko na musanman danyi ma amarya kwalliya,wancen na nan wancen nacan,ohh goshh Saeema tayi choo gskiya,kaman ba ita ba,har alla alla nake muje wajen bikinnan dan mu cinye taro,kayanta da gyale da takalmi sae purse naga ana fitar mata wato shigan da zatayi kenan,sae wasu fashion jewelry da aka fitar me stones red and white a jiki.Bayan an gama shirya ta sae frnds su uku suma sukayi shigan red and white,suma sunyi kyau sosae...Bayan sun gama shiryawa,amarya da frnds d'inta uku suka fito,masu kallonsu nayi masu d'aukan pics nayi,kowa sae masha Allah kwae yakeyi dan iya kyau sunyi kyau,sun fito kamar wasu taurari a duhun samaniya,they're just looking owesome..
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
Yau da wani irin ciwon ciki da zazzab'i Fadwa ta tashi,gaba d'aya bata cikin hayyacinta,ta rasa inda zata sa kanta,sae murqususu take tana kiran Momynta,"wayyo Momy zan mutu,inna lillh wainna ilaihr rajun",sae karanto adduoi take wasun ma bata san tanayin su ba dan hadda su bismillahi tawakkaltu dasu adduan shiga bayi duk saeda ta karanto,tana cikin haka anty Rauda ta shigo ta sameta,"Ya ilahi,meya sameki Fadwa",tana d'ore da hannu a kai,Fadwa bata iya ta bata ansa ba..
[2:57pm, 11/13/2016] Eesha Bebe: Hamerhgee.mywapblog.com Adduoi kwae take karantowa,bayan kaman like 5mins abun ya d'an lafa,sae sannan tunanin bama Fadwa maganinta yyi,ta tashi ta d'auko cup,ta zuba maganin a ciki saeta sa zuma,daya d'an huce saeta sa milk ta bata da qyer tasha,ta miqa mata dabino,bada jimawa ba Fadwa tajita daedae,suna cikin haka saeta ji kaman fitowan abu ta gabanta,tayi saurin miqewa,Anty Rauda tace "yaya dae,lfyan ki kuwa",Fadwa bata tsaya ansa mata ba ta fad'a toilet inda tayi checking taga blood stain a pant dinta,wani ihu ta kurma saeda Anty Rauda ta tsorata..
Aliyu na kwance akan rug na d'akin shi yana ta murqususu,ya dau halinda ba nashi ba ya daura ma kanshi,abun SHISHA neh a gabanshi yana ta faman zuqa,idonshi duk sunyi jaa,idan ya tuno da Fadwa sae yyi wani ihu ya fizgi tio d'in shishan ya jaa da qarfi saeya runtse idonshi,sallah neh kadae ke d'aga shi agun,Abba yyi yyi dashi kan ya haqura ya dawo normal ya bar komai ya wuce amma ina yaqiya.Saboda baya son shigowan da Abba yakeyi neh yasa ya zamana koda yaushe qofan d'akin na rufe saedae in an kira sallah saeya fita yaje yyi dan duk rintsi baya barin sallh ta wuce shi kuma a jam'i,idan yyi sallah ya dawo saeya rufe qofan,babban damuwan shi ma yadda Momi ke fushi da shi,ko gaisuwan shi bata ansawa saboda abunda yyi shiyasa shima a wannan halin bayan abunda Fadwa tayi..Yana jii aketa hayaniyan bikin nan amma ko leqasu bayayi saedae yaje yyi sallah ya dawo,Aliyu kenan iyayen taurin kai..
Umma na kwance a d'akinta tana kallo taji sallaman Jaleel,ta ansa sannan ya shigo,"Ina kwanan Umma",tace "lfya lou my Jaleel,ka tashi lfya",yace "lfya klou Umma ta",ya zo gefenta ya wani kwanta se sakalci yake mata tana biye mai,can sae yace mata "Umma waeni meyasamu Fadwa neh,ranan naje gidan Baffa akace tana nan batada lfya,dana je na ganta kuma saeta bani tausayi,Umma kinga yadda ta rame wllh sanda nayi hawaye",Umma ta kalli Jaleel tace "yau kuma,meye najin tausayinta?",yace "wllhi Umma ko ke kka ganta sae kin tausaya mata,kingan ta kuwa",Umma tace
[2:57pm, 11/13/2016] Eesha Bebe: Hamerhgee.mywapblog.com "Hummm,aeni bazata tab'a ban tausayi ba ba dan komai ba kuma illa saboda uwarta danni a rayuwata ban tab'a jin tsanar Fadwa a raena ba daedae da qwayar zarrah saedae natsarda nayi wa uwarta ya shafeta danni a rayuwata na tsani kishiya,duk macen data aura mun miji sae tayi nadamar aurenshi a rayuwarta kuma koda wanda ya had'amu ya raba",ta d'anyi shiru,Jaleel kuwa da mamakinta ya ishe shi kasa cewa komai yyi,ita tacigaba da magana "wllhi kad'an suka gani a rayuwarsu,indae inada rae sae matar nan ta wulaqanta,saena gwada mata baa had'a miji dani a zauna lfya",(waiya zibillah!! Wae d'anta tasa a gaba takewa wannan bayanin? Allah kasa mu gama da duniya lfya kasa mufi qarfin zuqatanmu,Ameen!!)..Jaleel daya fara jin mamakin kalamanta yace "kaman ya saekin yi mata wanda yafi haka,dama wani abun kke mata?",Umma tayi saurin yin murmushin dole kamar wacce aka zabureta tace "au me nake cewa? Bbu komai my Jaleel,jeka zan d'an huta",ta d'an jingina da jikin pilourn,Jaleel daya fara jin tsoron kalamanta yace "ohk",ya tashi ya fice kai tsaye yyi d'akinshi ya d'an kwanta,kalaman Umma ne ke mishi zarto a zuciya,a ranshi yake cewa anya Umma tana shuka gaskya kuwa? Tausayin y'ar uwarshi Fadwa neh ya kamashi tareda tuno irin rayuwar da sukayi a baya,he will never forgive himself idan be je ya nemi afuwanta ba kuma saeya gyara tsakanin su da sauran y'an uwansun,besan lokacin daya tashi ya shiga toilet ba yyi wanka yazo ya shirya sannan ya nufa d'akin Umma dan sanarda ita zae fita..
Umma kuwa tun bayan fitan Jaleel taketa saqa da warwara a zuciyanta,shin Jaleel ya gano abunda takeyi ko kuwa be gano ba?,bayan kaman 20mins sae taji sallaman shi,ta ansa saeya shigo yace mata "Umma zan fita",da alamun damuwa a fuskarshi,"to a dawo lfya,amma qalau d'inka kou naga duk ka sauya neh",yace "bbu komai Umma kwae kaina neh yake ciwo",tashi tayi kaman wacce aka zabura ta bud'e wani drawer wanda yake da tarin magunguna aciki ta d'auko guda biyu ta cire kowanne bibbiyu ta miq'a mae da ruwan data deba
[2:57pm, 11/13/2016] Eesha Bebe: Hamerhgee.mywapblog.com A water dispenser ta bashi cup d'in,yace "tnks"saeya qarb'a yyi taking pills d'in,bayan ya sha sae Umma tace "to yanxu kaje ka kwanta ka d'an huta",yace "aa Umma barinje kwae saena dawo",tayi tayi dashi amma firr yaqiya saeda ta barshi ya tafi..
Da sauri anty Rauda ta miqe ta nufa toilet d'in dan ganin abunda ya samu Fadwa,tana shiga ta ganta tsaye da pant duk jini a jiki,a firgice tace "meh wannan Fadwa?",Fadwa tace "yanzu na cire a jikina",Anty Rauda tace "period kike yi!",Fadwa cikeda rud'ewa tace "period kuma anty Rauda?nida nakeda..."bata iya qarasa maganan ba dan girman fad'insa a bakin ta,anty Rauda tace "nima abunda ya ban mamaki kenan,amman for sure u'r in ur period!!"...
To jamaa ku biyoni dan warware wannan babban qullin...taku har kullum Hama G Muh'd..08102992472 for comments,u pple can visit my Facebuk group @ Hama G Muh'd NOVELS and my facebuk page Hamerhgee.mywapblog.com

ยฉ *Hama G Muh'd*
[9:38pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [8:22pm, 11/13/2016] ๐ŸŒทHamagee๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€: Hama G Muh'd๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€[12:45am, 11/13/2016] ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI 2*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


*_Written by โœ๐ŸฝHamerh gee Muh'd_*๐ŸŒท



Page 99 & 100
Fitowa Anty Rauda tayi daga toilet d'in sannan ta nufa d'akinta ta d'auko pad da sabon pant ma Fadwa saeta koma toilet d'in sannan ta bata ta fito tareda rufo mata qofar,wani ajiar zuciya tayi sannan ta zauna a gefen gadon tana tunani iri iri.Bayan kaman 5mins sae Fadwa ta fito,jikin ta duk bbu qwari,ta d'an jingina da jikin bango duk hankalinta a tashe,Anty Rauda ta dubeta sannan tace "bamu ci ta zama ba Fadwa,zoki sa kayanki yanxu muje asibiti insha Allah ranar dana keta jira tazo,nima barin je in shirya in kin gama ki mun magana sae mu tafi,Sannu",Fadwa ta d'aga kai alamar yauwa sannan tace "tou"Anty Rauda ta fita zuwa d'akinta,,qarasowa jikin walldrop d'in Fadwa tayi sannan ta d'au wani dogon riga baqi me d'an flowers blue a jiki,irin Arebian gowns d'innan neh,yyi matuqar kyau (kun sanni da son blue and red colour),,ta d'au veil light blue da flowers colourn blue d'in dake jikin kayan sae tayi tarha dashi,ta d'au black toms simple one tasa bayan ta fesa turare saeta fita,da harta d'au phone nata sae kuma ta mayar ta ajiye,batayi kwalliya ba amma tayi kyau sosae.Tana fitowa ta nufa d'akin Anty Rauda tayi mata magana,ta samu itama harta shirya sae suka fito suka rufe gidan.. Suna fita saega Jaleel shikuma ya iso kenan,ya tsaya suka gaisa.Bayan sun gaisa Anty Rauda tace "zamu asibiti neh yanxu zamu dawo ga keyn gidan saeka jira mu ko",Jaleel yace "waye kuma ba lfya?",Anty Rauda
[12:46am, 11/13/2016] tace "ba rashin lafya bane,daman every week muna zuwa gun likita to check her up",ta nuna Fadwa,Jaleel yace "ayyrh,Allah ya qara sauqi sis daman jikin ta nazo dubawa yanxu kam tunda zaku asibiti neh ae sae muje gaba d'aya ko",Anty Rauda da abun ya bata mamaki saeta ceh "mun hutashe ka Jaleel,ka shiga ciki muna dawowa yanxunnan",Jaleel beji dd'in maganar ba dan haka yace "baki yadda dani ba ko Anty?nasan zaayi haka,amma inaso kisani yanxu I've changed my ways ov live I'm not d Jaleel u think ov before,wllhi nayi nadamar duk abubuwanda nayi ma Fadwa a baya,I've changed da gaske,yanxu ma abunda ya kawoni kenan to ask for her forgiveness",ya juya yana facing Fadwa sannan ya cigaba
[8:34pm, 11/13/2016] ๐ŸŒทHamagee๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€: "Ki yafe mun Fadwa,nasan ban kyauta miki ba since our childhood amma ina nema mana yafiyar ki nida Umma ta dan Allah ki yafe mana,sannan a shirye nake danayi duk abunda kka ceh dan ki yafe mana",da sauri Fadwa ta tare shi "haba ya Jaleel,meyasa kke fad'in haka? Wllhi nikam bbu wani abu a raina kasa ma ranka baku mun komai ba nikam iyaka dae nasan nayi rashin y'an uwa wanda bannida tamkarku amma duk da hka be hanani danne zuciyata ba dan nasan daman *KOMAI RINTSI* ku y'an uwana neh watarana bazaku gujeni ba",tana kaiwa nan kuka ya k'wace mata,Jaleel ya qaraso kusada ita yyi hugging nata yana rarrashi "haba my Fadwa banda kuka mana,d'ago ki kallen ya Jaleel is wit u from, now on insha Allah" d'agowa tayi amma still tana kukan,,yyi ta lallaminta har tayi shiru,Anty Rauda dae batace k'ala ba saedae a ranta taji ddi sosae..
[8:55pm, 11/13/2016] ๐ŸŒทHamagee๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€: Sanda tayi shiru sannan Jaleel ya rabuda ita yace "kin yafe mana my Fadwa?" Tace "eh"kwae,saeya ce "idan da gaske kin yafe,tou ki bari na raka ku asibitin nan yanxu,ki taya ni roqar Anty Rauda",Anty Rauda tayi murmushi tace "ba komai Jaleel muje,Allah ma muna masa laifi kuma ya ji qan mu ya yafe mana se mu y'an Adam muce bazamu yafe ba?? Bbu komai wllhi tunda har kun sasanta kanku da y'ar uwarka naji ddi sosae,amma da sanin Umman ka kazo duba Fadwa?",Jaleel baiyi qarya ba yace mata "bata sani ba nidae kwae nace mata zan fita neh",Anty Rauda ta d'anyi tunani kafinnan tace "ba damuwa muje,ga keyn motar",Jaleel yace "aa ga mota na,da ita zamu",Sukayi murmushi a tare sannan suka d'unguma zuwa motar,bayan ya tada motar sae suka bar gidan,Anty Rauda ceh ta fad'a mishi sunan asibitin da zai kaisu,bbu gardama yace tou sannan ya nufa asibitin.
Bayan sun iso sae suka fito daga motar suka nufi wani ward shikuma Jaleel na mota zuciyarsa cikeda farin ciki,karatun alkur'ani ya saka yana bin muryar Shuraim.
Bayan Anty Rauda sun tattauna da wani babban likita sae ya kira wani mutum ya mishi magana,bayan sun gama maganar sae mutumin yyi magana ma Fadwa kan ta bishi,ta tashi tana biye dashi har wani room inda ya d'ebi jininta ya gwada.Yana gama gwaje gwajen shi sae ya fito be kobi takan Fadwa kai tsaye ya nufa gun wannan likitan ya kai mishi wani paper,bayan likitan ya bud'e papern ya duba sae yyi mishi wasu tambayoyi kan result d'in da ya gani,mutumin ya tabbatar mishi da bbu wani mistake duk abunda ke cikin papern nan haka yake
[9:07pm, 11/13/2016] ๐ŸŒทHamagee๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€: Likitan ya umarce shida ya je,yana fita ya dawo da duban shi ga Anty Rauda inda yake sanarda ita abunda keh rubuce cikin takardar nan "na farko a binciken da mukayi mun gano cewa wannan patient bata d'auke da komai illa wasu pills da tayi tasha wanda su sukayi ta sata behaving irinna masu ciki",Anty Rauda tace "Subhanallah",likitan ya cigaba "and those pills r very harmful to someone's health ya kamata a kiyaye,secondly wannan ciwon cikin da takeyi na period neh kuma zan baku wasu magungunan da zata ringa sha,insha Allah komai zai zo mata da sauk'i",Anty Rauda tace "amma wasu irin pills neh haka?kuma meyasa a wasu asibitin sukace mana she's pregnant?? "Likita yace "maybe basuyi mata test ba kwae sunyi amfani da irin signs dasuka gani a tattareda itaneh",Anty Rauda tayi mishi godiya bayan ta qarb'i magungunan da papern test d'in saeta fita...

08102992472 for comments,u can join my facebuk group @ Hama G Muh'd NOVELS,and my facebuk page @ Hamerhgee.mywapblog.com


ยฉ *Hama G Muh'd*๐ŸŒท
[10:27pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [10:18pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [10:03pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [9:51pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [8:58am, 11/15/2016] ๐ŸŒทHamagee๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€: [5:22pm, 11/14/2016] ๐ŸŒทHamagee๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜

ยฎEXCELLENT WRITERSโœ๐Ÿฝ

*_Written by โœ๐ŸฝHamerh gee Muh'd_*๐ŸŒท

Page 1โƒฃ0โƒฃ1โƒฃ
Tana fitowa sukayi ido biyu da Fadwa saeta sakar mata murmushi,sannan tace da ita "zo muje",ita dae Fadwa bata san dalilin yin hakan ba,ta miqe tabi bayan Anty Rauda har suka fita wajen motar,suna isowa Jaleel ya tada motar bayan sun shiga yajaa suka tafi gidaa..
Suna isa gida yyi horn me gadi ya bud'e gate d'in suka shiga,bayan yyi parking dukansu suka fito daga motar suka nufa cikin gidan,Anty Rauda ceh ta bud'e sae suka shiga dukansu,a palour suka xauna suna d'an hiransu,Fadwa dae na kulada yanayin Anty Rauda tasan tabbas akwae magana a bakinta,can Jaleel yace "wae ni me keh faruwa neh tsakanin Momyn Fadwa da Umma nah?,ban fahimta ba",Anty Rauda da taketa kallonshi cikeda mamaki tace "me ka gani?",Jaleel yace "bbu,kwae kaman naso na fahimci wani abuneh",Anty Rauda tace "bbu komai,amma me ka fahimta kaid'in?",Jaleel yace "ohhh,its nortng,kwae inaga ban fahinta daedae ba,dat aside,ya Jikin ki Fadwa",,yyi hakanne dan kawadda zance kuma Anty Rauda ma ta fahimci hakan,Fadwa tace "naji sauqi ya Jaleel an",yace "to Alhmdll,I'll be on my waya",Anty Rauda tace "too,har mun gama hiran kenan?",Jaleel yace "iyi wllh,bana jin ddi neh nima,amma zan dawo insha Allah",Anty Rauda tace "tou Allah ya nuna mana",Jaleel da Fadwa sukace "ameen",Jaleel ya miqe ya nufa qofan fita,Anty Rauda da Fadwa na mishi rakiya,saeda ya tafi sannan suka shigo gida..Suna shigowa Anty Rauda ta dubi Fadwa saeta d'auko wancan papern ta miqa mata,cikeda zumud'i Fadwa ta ansa ta bud'e tana kallo,bayan ta gama karantawa saeta d'ago tana kallon Anty Rauda wacce itama kallon take mata tace "is it true wat am seeing?",Anty Rauda tace "yes ofcourse,saboda likitan yamun bayanin komai nima kuma nayi tunanin wani abun daga baya",Fadwa tace "but how could this happened??",Anty Rauda tayi mata dukkanin bayanan da likita yyi mata sannan ta qara da cewa "ba wani bane yyi maki wannan aika aika illa Umman Jaleel da kuma had'in bakin Ummi wato y'ar aikin Momynki",tana kaiwa nan Fadwa ta zube a qasa sumammiya tsabagen kid'imewa da tayi...Da daura Anty Rauda tayo kanta,ruwa ta d'ebo sannan ta yayyafa mata,befi y'an seconds ba Fadwa ta farfad'o da Innalillahi a bakinta.Saeda Anty Rauda taga ta gama dawowa hayyacinta kafinnan ta cigaba mata da magan,Fadwa tace "ashe makashinka yana nan tareda kai,lallai *mugu baida kama* (inji Khausar Lurv๐Ÿ˜˜)",,Anty Rauda tace "ai duniyarnan ba abun yadda bane daman,nidae Alhamdllh da wannan maganan ya tabbata makirci akayi,kin san yadda nayi na faro gano cewa Umman Jaleel da Ummi neh sukayi makircin nan?",Fadwa data tsura mata idanu ta gigiza kai alamun aa,Anty Rauda tace


08102992472 for comments,u can join my facebuk group @ Hama G Muh'd NOVELS and mu facebuk page @ Hamerhgee.mywapblog.com

ยฉ *Hama G Muh'd*
[8:58am, 11/15/2016] ๐ŸŒทHamagee๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜

ยฎEXCELLENT WRITERS๐Ÿ“
*_Written by โœ๐ŸฝHamerh gee Muh'd_*๐ŸŒท


Page 1โƒฃ0โƒฃ2โƒฃ
"Randa na fara suspectng Umman Jaleel da wani abu was dat day dana fara ganinsu da Ummi a gefen fuel station,though a ranan bansan cewa Ummin bace balle nasan abunda suke shiryawa,amma jikina ya bani wani abun,so shiyasa nayi ta zuwa wajen ko Allah zaesa na gano wacece me yawan sa himar da niqaf su had'u da Umman Jaleel kuma me suke shiryawa..Unfortunately,bayan na gansu sau uku ban sake ganinsu a wajen ba,hakan yasa ranan na shirya naje gidan Umman Jaleel d'in,kwatsam kuwa mukayi karo da yarinyar amma kassshhh,yauwa na wannan burmemen himar d'in da niqaf neh so dat doesn't allow me to see her face,na wuce ta wuce,bayan na shiga gidan saena fahimci yarinyar frnd d'in y'ar aekin Umman Jaleel ceh,ban ce musu komai ba sae dae kwae na fahimci cewa Umman Jaleel tana cikin guilty conscious so sae kwae nace zan tafi bayan mun d'anyi hira though kaman bata cikin hayyacinta..To tun daga ranan nayita bin hanya hanya ko Allah zaesa na had'u da wannan yarinyar amma Allah beyi ba,ranan wata Saturday wanda jibi sati guda kenan,Allah ya had'ani da wannan wanda nace miki yar aikin Umman Jaleel ceh,nasan ita bata ganeni ba amma sarae na ganeta,na qarasa inda take nace mata baiwar Allah kaman na sanki,tace anya kuwa itadae bata sanni ba hala tamun kamada wata ceh dana sani,nace to hala,a dabara na tambayeta sunanta ta fad'a mun harta kaiga fad'a mun ita wacece da gidan da take da komai har sunan Ummi,amma bata fad'a mun komai akan abunda ke faruwa a tsakanin Umman Jaleel da Ummi ba,anman da gani kinsan akwae maganganu a bakinta,to kinji yadda akayi na gano cewa Umman Jaleel da Ummi me aikin Momynki nada hannu ko wata masaniya akan abunda ya faru?",Fadwa ta nisa duk tunanin duniya ya isheta tace "lallae kuwa na fahimta,yanzu kwae abunda ya rage naje na fad'a ma Momyna gskiyar lamari tareda titsiye Ummi inji dalilin daya sa tamun hakan",da sauri anty Rauda tace "aa,Fadwa komai a hankali zamu bishi,tunda kkayi hakurin duk abubuwanda akayi miki na rayuwa to menene dan yanxu kinyi hakuri munbi komai accordingly?",Fadwa ceh ta tashi taje tayi hugging Anty Rauda cikin kuka take magana...

08102992472 for comments..Join my facebuk group @Hama G Muh'd NOVELS,, also search my facebuk page @Hamerhgee.mywapblog.com


ยฉHama G muh'd๐ŸŒท
[9:31am, 11/15/2016] ๐ŸŒทHamagee๐Ÿ‘ฑ๐Ÿฝโ€โ™€: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜

ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd_*๐ŸŒท


Page 1โƒฃ0โƒฃ3โƒฃ
"Nagode miki Antyna Allah ya barmu tare,kinmun komai a rayuwata tunda kkayi qoqarin gano wannan baqin paintyn da akaso a goga ma rayuwata kuma kka gano gaskiyar da wuri,nagode miki qwarai u r more dan Anty a wajena u r my Mom,daga yau kece momy2 d'ayar kuma Momy1",ba kad'an ba Fadwa tabana Anty Rauda dariya sosae dukda k'walla neh a idon Anty Raudan saida tayi murmushi tareda gode qwallan idonta,Fadwa taci gaba "I don't even know how to express my grat2d 2 u",Anty Rauda tace "u hve done enough Fadwa,ganin girma na da jin maganata da kikeyi ma is all enough kinji",Fadwa ta gyad'a kai alamar eh sannan tace "I lurv u soo much Momyna"Anty Rauda tace "I lurv u more daughter ta,insha Allahu *KOMAI RINTSI* kina raina kuma I'm wit u alwaiz",wani irin farin ciki suke ciki yau,Anty Rauda ta bata maganinta tasha sannan ta tashi taje tayi sallahn magrib ta bar fadwa nan a palourn tanata murna da tunanin Momynta,(gaskiya sonda Momy da Fadwa keyiwa junansu is extraordinary ๐Ÿค”)...
Bayan ta idar da sallahn ta fito ta nufa kitchen Fadwa ta taso zata biya firr ta hanata wae batada lfya tayi zamanta led haka Fadwa ta haqura ta zauna amma baa sonta ba,pudding tayo musu ta zubo nata dana Fadwa kowa a mug tasa da spoon saeta bata nata itama ta zauna zata sha nata, suna cikin sha suna kallo sae Anty Rauda ta d'au waya ta kira Baffa dan baya gari ya koma Abuja tun last week,bayan sun gaisa neh take fad'a mishi abunda ake ciki amma bata sanarda shi wani abu gameda Umman Jaleel da Ummi me aikin Momy ba saedae kwae ta sanarda shi Fadwa bata d'auke da komai harma ta fara period yau,Baffa be yarda ba dan haka yace insha Allah yana nan zuwa gobe tunda goben Juma'a ceh za'a shiga weekend,tace tou Allah ya kaimu sannan sukayi sallama tareda hanging call..
Bari mu leqa su Saeema masu kamu๐Ÿ‘€๐Ÿค“

08102992472 for comments,U can join my Facebuk group @Hama G Muh'd NOVELS and search my facebuk page @Hamerhgee.mywapblog.com


ยฉHama G Muh'd๐ŸŒท
[9:57pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written by โœ๐ŸฝHamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*


Page 1โƒฃ0โƒฃ4โƒฃ
Anyi kamu an gama,amarya da frnds nata sun tafi kowa ma ya watse,su Saeema suna dawowa gida sukayi sallahn magrib dan tym d'in anata kiraye kirayen sallah,around qarfe 8 na dare ta kira num Fadwa,ringing d'aya,biyu ta d'aga..
Bayan Anty Rauda tayi hanging call dinne take fad'a ma Fadwa yadda sukayi da Baffan,har take fad'a mata yace gobe yana zuwa,suna cikin haka wayar Fadwa tasoma ringing,a d'aki ta jiyota dan haka ta miqe ta nufa d'akin dake bbu nisa da inda suke zaune a palourn..Kan ta iso har ya yanke,sae ana biyu ta d'auko tayi smiling tareda yin sallama"waalkis salam"inji Saeema sannan tacigaba "ya kike har yanxu baki fita neh?",Fadwa tace "haba Saeema ina zanje a wannan condition d'inda nake",Saeema tace "my wedding is looking colourless without u Allah,I missed u so much",Fadwa taji wani iri,taji kamar ta fad'a mata abunda ke faruwa yanxu dan ta tabbatar qawartan tana missing nata kamar yadda itama take missing d'inta amma ina this's not d right tym da zata fad'a mata ba.Tace "I miss u much more dear,but karki damu I'll be attending ur dinner jibi neh ina?",Saeema tayi wani tsalle cikeda jin dd'in maganar Fadwa tace "Allah ya kaimu sweety",Fadwa tace "ameen Lurv,kuma akwae maganan daza muyi insha Allah",batareda Saeema ta kawo komai a ranta ba tace "ohk Allah ya kaimu,zanyi hanging an fara nema na",Fadwa tace "tou amarsu ta ango",Saeema tayi dariya tace "kedae baki rabuwada zolayannan",sukayi sallama Saeema tayi hanging call d'in....

08102992472 for comments,u can join my facebuk group @Hama G Muh'd and my page @Hamerhgee.mywapblog.com

ยฉHama G Muh'd
[9:57pm, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: *KOMAI RINTSI PART 3*

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜

ยฎEXCELLENT WRITERS ๐Ÿ“
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*



Page 1โƒฃ0โƒฃ5โƒฃ
Bayan sun gama wayan Fadwa ta fito palour tana murmushi,ta sanarda Anty Rauda cewa Saeema ceh da kuma yadda sukayi da ita,Anty Rauda tace "Allah ya kaimu jibin",Fadwa tace "ameen".Bayan sun gama abubuwanda zasuyi sae suka je suka kwanta barci,a d'akin Anty Rauda suka kwanta dama tare suke kwana tunda baffa ya tafi,kowa da irin tunanin day yi barci dashi...
Washegari da rana Baffa ya iso,bayan an gaisa,after sallahn azahar sukayi lunch sannan d'au hanyan zuwa asibitin.Basu je da Fadwa ba dan bbu amfanin yin hakan,kuma saeda suka bi ta gidan su Momy suka d'auko su itada Haj sannan suka wuce,da kanma Momy qin zuwa tayi saeda Haj tasa baki tareda cewa itama zataje kafinnan Momy ta aminceh,suna fita Ummi (house help na Momy) ta fito sae raba ido takeyi,taga dae anzo an tafida su Momy amma bata san inda zasu ba itadae tasan akan maganar Fadwa neh,dan taji sunanta a cikin conversation nasu Momy da Anty Raudan.Wayanta ta d'auko wanda Momy ceh ta sae mata ita qirar android ceh (Gioni P4) amma take using nata wajen had'a ma ita Momyn da d'iyarta makirci (Allah kasa mufi qarfin zuqatanmu,kasa mu kasance masu tuna alkhairinda aka mana more dan sharri sannan karka sa mu kasance butulu an mana Alkhairi amma muna neman hanyan da zamu saka da sharri..Yah Allah ka tsaremu ameen๐Ÿ™๐Ÿพ).Ringing na farko Umma ta d'aga

Please Login or Register in order to submit comment