Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zubar mata shi a jiki',wasu hawaye masu zafi neh suka soma ziyartan idonta😭.Umma tace "kuka zaki zauna mun dan uwarki, bazaki kwashe ki gyara mun gurin ba, sannan kuma in kin gama na farko inaso kije ki sake hado mun breakfast sannan ki dau kifi kimun pepper soup da shi ki kawo mun, secondly yau bakida lunch and dinner a gidannan tunda ni ban isa ince ga abunda nake sou kiyimun shi ba to kemah baki isa in biki in miki abunda kke sou ba"tana kaiwa nan ta bar gun ta koma dakinta...
Fadwa ta tsuguna ta soma kwashewa, tana yi tana hawayen takaici,ta miqe ta kai wanda ta kwasan kitchen sannan ta dauko tsintsiya da parker sae bucket na mopping sannan ta gyara gun tass, tana gamawa ta koma kitchen ta soma wani sabon firar, cikin 2hrs ta kammala komai ta jera mata shi akan dinning sannan ta bude qofan dakin da sallamarta ta shiga sannan tace mata "umma na gama" bata kalleta ba tace "tou" a taqaice, fadwa ta fita ta koma kitchen din dan daura lunch dama akwae time table na abinci, yau white rice zatayi da kidney souce sae kunun aya.
2 and half hrs ya kaita ta gama komai sannan ta kai na masu gadin gidan sae ta kae na umma sannan ta koma dakinta tayi alwala tayi sallahn laasar sae tayi wanka ta fito kitchen again,wanchan breakfast din da umma ta watsa mata d other tym dinnan ta dauka taci dan ba yadda ta iya,bayan ta gama ci sae ta daura dinner.Bata wani bata lokaci ba wajen girkin dan jallof din maccroni neh kwae sae salad, tana gamawa as usual ta kaima me gadi dan yanzu shi kadaene bbu driver sannan ta kai na umma.Da sallamarta ta shigo sannan tayi setting table din, tazo zata fita da sauran kwanukan umma tace "keeh dakata........"


08102992472 for comments
[8:15pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ


_Written by_ ✍🏻Hama gee Muh'd🌷


Page2⃣3⃣
....ina zaki kai kayan baki tambayen ba? Fadwa tace "zan fitar dasu neh naga kin gama" umma tace "zaki fitar bazaki tambayeni yadda zakiyi dasu ba, oh kin mayar zan sauya raayi naneh? Abinci neh nace yau bakida lunch and dinner yau kuma bbu yadda kika iya,idan kuma kema mayyar ce irin uwarki sae inji" Hawayen da fadwa ke maqewa suka soma ambaliya a face dinta (a zage ta a zagi uwarta).."Kije ki jujjuye mun sauran abincin plastic mocks kisa a freezer da safe sae kiyi warming muku keh dasu masu gadi"fadwa ta answer da tou sannan ta fita tayi kitchen tanayi tana share kwalla daga idonta duk idon yyi jaa lokaci guda abunka da farar mace fuskanta ma yyi jan.Tayi yadda umman tace sannan ta koma dakinta,ta kwanta tana kan kukan sae phone dinta yyi ringing ta daga "hello momy ya gida" "lfya lou boddiya, meyasame ki kke kuka? "Fadwa tace mata ba komai, momy kuwa ta matsa dan taji ajikinta akwae abunda yake damun boddiyan ta kuma taji voice dinta yana dan crackng, da momy ta matsa kwae sae fadwa ta fashe da kuka. Sanda tayi me isarta da qyar momy ta shawo kanta tayi shiru sannan ta fada mata abunda ya faru tunda safe har yanzu, momy ta dan goge qwallan da suka zubo mata na tausayin halinda yarta keh ciki, ta kira sunanta "fadwa" cikin sanyin murya me kwantar da hankalin me sauraro, ta ansa da "naam momy"taci gaba _ina so ki kwantar da hankalinki, komai me wucewa neh a rayuwannan duniyarma kanta zata qare muma mutanen cikinta da duk wani abu na cikinta zamu qare bazamu tabbata a haka ba, saboda haka kiyi ta hakuri dan komai na duniyarnan dan hakuri neh kuma bawae Allah baya sonki bane yana jarabtan kine saboda haka kiyi kokari ki cinye jarabawar..sannan kisa ma ranki *KOMAI RINTSI wataran zaki huta*_…
Tayi ta kwantar mata da hankali da dadadan kalamai masu ratsa zuciyar me sauraro, a haka har sukayi sallama.Fadwa taji ranta yyi fari kaman ta koma gun momynta a haka har bacci yyi gaba da ita, wajen momy ma hakan ne saeda tayi ta tunani iri*2 kafin bacci yazo mata....

08102992472 for comments
[8:16pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ




_Written by_✍🏼Hermer gee🌷

Am so sorry for d delay readers πŸ™πŸΌ,mobile phone data na neh ya samu problem shiyasa amma yanzu an gyara, I hope anyi sallah lfya! Ina roqon Allah ya maimaita mana....kuma ina jiran goron sallah nahπŸ˜‹


Page2⃣4⃣
Washegari da asuban fari ta tashi tayi sallahn asuba tayi adduointa dasu azkar sannan ta kwanta,around 6:34am ta tashi tayi brush sannan ta fita..
Kitchen ta nufa ta hada breakfast sannan tayi warming musu sauran abincin jiya a tukunya 'dan umma ta hanata amfani da microwave oven dinta da duk wani abu me sauqaqa aiki na kitchen', gashi tym din da wuta amma babu yadda ta iya..Bayan ta kai na umma ta dawo tayi ta zaman jiran abincin ya dumamu (kunsan ya riga da yyi qanqara),sae kusan 9:17 ta gama abunda ta daura tun 7,ta zuba na su me gadi ta kai misu,duka ta juye dan ita ba me son abinda ya kwana aka dumama bane inba dumamen tuwo (kamanniπŸ˜ƒ)...
Sae a sannan taje gaeda umma, kirjin ta na dukan uku uku dan fargaban abinda zata rizqa yau,tana shiga bayan tayi sallama umman dai batace da ita komai ba dan itama fadwa tasan ba ansawa zatayi ba,ta gaesheta da mamakinta umma tace "lfya" a taqaice tana yin breakfast neh tym din 'danwake neh da sauce wanda yaji kayan lambu da qoda a ciki' ci kwae takeyi cikin jin ddiπŸ˜‹.Ita kanta umma tasan fadwa ta kware wajen girki saedae taqi fada dan wasaa,ita kanta fadwan sanda yawunta ya tsinke tym dinda taga umma naci dan tsaban yunwan da takeji.Bude qofa tayi ta fice tana mamakin abunda umma tayi mata yau "ashe akwae ranan da umma zata ansa gaesuwanta"a zuciyanta take wannan tunanin,dakinta ta koma ta dan kishingida....
________________________
Around 12:15 ta tashi dan harta fara bacci,tana miqewa taji kanta na juyawa saeta ji jiri kaman zata fadi, saeda ta dan dafa gadon ta koma ta zauna, bayan yan mintunan da basu wuce 2 zuwa 3 ba saeta miqe ta nufi toilet tayi brush ta fito tayi kitchen,ji tayi cikinta na ta kukan yunwa (kunsan yin brush da sa yunwa kuma dama tana jin yunwan dan shiya kusan sata faduwa dazun) tana zuwa kitchen din tayi tea amma ba meh madara ba irin na ganyen nan wanda ake dafawa da kayan yaji, tana gamawa tayi seiving dinsa ta juye a flask sannan ta diba a cup ta fito palour wajen dinning ta diba sugar tasa sannan ta koma kitchen din, a hankali take sha harta gama, sae a lokacin ta dan ji daedae....

*KOMAI RINTSI*


Page2⃣5⃣

Tana gamawa ta tashi ta soma yin na rana, ruwa ta fara dorawa dan yau jallof zatayi da salad sae peper chickenπŸ˜‹(har na tuno ran waliman issπŸ˜œπŸ˜‚)..Bayan ta daura ruwan saeta dauko kazan ta wanke sannan ta dan matse lemon tsami a kai sannan ta yayyanka ta tasa a tukunya ta yanka albasa da taruhu a kai, tasa spieces da seasonngs sannan ta daura a medium flame,kayan miya naga ta deba ta wanke sannan ta jajjaga shi ta kwashe ta ajiya, saeta deba su greenbeans,peas, carrot,onion sannan ta wanke su tsaf, bayan ta gama sae ta yayyanka su ta ajiye a gefe,..
Bayan ya tafasa ta wanke rice din ta zuba, be wuce 5min ba ta sauke ta juye a collander ta wanke ta ajiye sannan ta dauraye same tukunyan da tayi perboilng rice din dashi sannan ta daura sanda ruwan cikin tukunyan ya dan tsane sannan ta zuba mai d tayi slicing din albasa da tafarnuwa ta zuba a kai, sanda ya dan soyu sannan ta juye kayan miyan da ta jajjaga dazu ta juye a kai tana dan juyawa a hankali har ya fara soyuwa sannan ta dauko su carrot din ta juye a ciki ta barshi na dan mintuna sannan ta kwashe kayan miyan a wani mock sannan ta zuba ruwa a tukunyan tasa su maggi, onga, chicken flavour, curry, thyme da dae sauran speice an seasons dinnan sannan ta rufe tukunyar...
Ta koma kan kaza, har ta dahu sae dan ruwan jiki dan kadan,ta kwashe a plate me dan girma sannan ta zuba mai kadan a same tukunyan sannan tasoma sa kazan one by one bayan man yyi zafi.Bayan ya soyu sai ta juye dan ruwan kazannan a kai ta yayyanka carrot,greenbeans,da peas sae sliced onion ta wanke ta zuba ya dan soyu saeta sauke..
Bayan ruwan ya tafasa saeta zuba wannan boiled rice din a ciki sannan ta rufe ta nufi dakinta, tana zuwa tayi alwala(tym din sallan azahar neh) ta fito tayi sallanta da adduoi sannan ta fito tayi kitchen,tana zuwa ta duba shinkafan taga da sauran ruwa a ciki sannan ta mayar ta rufe sai ta dau soyayyan kayan miyan dazu ta yayyanka sauran qodan safe da ta rage a ciki..
Ta debo su cabbage, carrot, green peper, cucumber sannan ta wanke su tass ta ajiye, ta debo kwai ta wanke tasa ruwa a tukunya da kwan sannan ta daura sae ta fara yanka cabbage din, bayan 5mins ta sauke kwan ta tsamo su daga ruwa tasa a ruwan sanyi sannan ta cigaba da yanka cabbage din,bayan ta gama yanka cabbage din sae ta dau wannan soyayyen kayan miyannan ta zuba cikin shinkafan sannan ta gauraya shi ta dau albasa ta kyara ta wanke sannan tayi slicing akai ta mayar ta rufe.
Ta cigaba da yanke*2,sanda ta gama ta juye a wani babban mock sannan tayi grating carrots din ta hada ta yanka kwai guda hudu a ciki ta ajiye guda hudu sannan ta dau salad cream tasa ta gauraye shi tsaf sannan ta dau wani dan mock ta zuba na umma sai ta dau sauran kwai hudun ta baresu ta yi slice din kwan, cucumber,da grean peper sannan ta yi decoratng din salad din dasu sae ta dau henze beans ta barbada a kai sannan ta rufe mock din da cling film tasa a fridge...
Abincin yayi sai ta sauke ta zuzzuba sannan ta maida peper chicken din ya dumamu,shima ta zuba na umma a wani warmer sannan ta zuba ma masu gadi a kan abincin su sai ta nemi wani karamin mock ta zuba salad din suma ta dan musu decoratng sannan ta kai ta dawo ta kai na umma ...
A palour ta sameta tayi sallama ta shiga sannan ta ajiye tace "umma na gama" kaman bazata yi magana ba sae tace "sae kije kici naki ki fita dana safennan kuma"tana kaiwa nan ta maida kallonta ga tv,Fadwa tace "tou"sannan ta debe kwanukan ta kai kitchen sannan ta dauko salad din umman ta kawo mata, a fridge din gefen dining dinta tasa dan taga ba yanzu zataci abincin ba....
Kitchen din ta koma ta dau abincinta dama Allah Allah take taci dan yunwan ta take ji,ta dau abincin da salad da peper chicken dinta ta kai dakinta sannan ta dawo ta ta matsi ruwan sha a cway ta kai dakin ta dawo ta dau zobon da tayi tun safe tasa a fridge ta deba duk ta shigar dakin.Ita kanta tasan abincin yyi dadi (nima nasan yyiπŸ˜‹,kuma nasan kunsan yyi😜)


08102992472 for comments and other issues,and dont 4get ina jiran goron sallah nahπŸ˜ƒ

Hama gee Muhd
[8:17pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ



_Written by_ ✍🏼Hermerh gee Muh'd🌷


Page2⃣6⃣ & 2⃣7⃣
Bayan ta kammala cin abincin saeta fito da plates din zuwa kitchen ta ajiye sannan ta koma daki, tym din ana kiran sallahn laasar so saeta shiga toilet ta yo alwala sannan tayi sallah,tana cikin yin adduoi sae ta ji kiran umma, bata ansa ba sanda ta idar, tana zuwa ta ganta a tsaye a palour da gyale da jakanta a hannu daga dukkan alamu fita zatayi tace mata "ni fita zanyi sannan kuma zanyi nisa ba zan dawo da wuri ba, idan anzo nema na kice nayi nisa ba yanxu zan dawo ba" Fadwa tace "tou a dawo lfya"kanta na kallon qasa, batareda ta ansa ba ta fara tafya, bata isa qofa ba Fadwa ta kira sunanta "umma"batareda ta juyo ba ta tsaya kanta na kallon wayanda ke hannunta tana dannawa,fadwa ta fara magana dan taga batada niyyar juyowa "umma, daman zan fada miki neh semovitan mu saura yi daya ya qare" tana kaiwa nan ta maida kallonta qasa dan irin kallonda taga umma na mata bayan ta juyo, umma tace "me kke nufi da ya kusa qarewa, bance ranan kimun list din duk abunda zaa sayo ba😠kou danni ba uwarki bace shiyasa kka raenani,inje inyi shoppng day b4 yestrday sannan yau kisake sani komawa😟" bakin Fadwa na karkarwa tace "kiyi hakuri umma" "da hakuri ya mutu sadakan nawa kka badaπŸ€” tambayanki nkeyi bance kiyi mun list din komai ba😠" Fadwa tace "kin fada amma kuma kince iya abubuwanda ya qare ko kuma bbu zan rubuta, dana tambyeki hadda wayanda suka kusa qarewa kkace banda su" dogon tsaki umma taja mtswwwwww sannan ta juya ta fice ta banko qofar da qarfi cikin bacin rae,(ko meyasa tayi shiru batayi magana ba? oho).
Daki ta koma ta kwanta kan gadonta tana tunani iri iri,tana tuno irin wahalanda tasha gun umma kaman bata san zafin da ba (Allah ya sa mufi qarfin zuqatanmu,hattara ga mata masu kishin jahilci,kishi na iya kai mutu aljannan idan kayi shi ta hanya me kyau sannan yana kai mutu wuta idan yayi shi ta hanya mara kyau,Allah yasa namu ya kaimu zuwa aljanna ameenπŸ™πŸΌ)

__________________________

Bayan kusan mintuna goma da fitan umma Fadwa taji wayan ta ringing a gefenta,hannu tasa ta janyo tareda sakin murmushi dan ganin sunanda ke fuskan wayan tace "tace hello sweet" ta daya side din aka ansa da "yah kke lurv" ta ansa da "lfya klou, ya mama da ya Aliyu" ta ansa da "lfya klou ya umma," "lfyanta klou wllhy, bata dade da fita bama"inji Fadwa, Saeema tace "ayyrh, dama yau zamu zo gidan da ya Aliyu neh ku gaesa" "dan Allah?" Tace "wllhy,yanxu ma na shirya jiransa nkeyi ya fito mu tafi, sae munzo"fadwa tace "tou Allah ya kawo ku lfya" "Ameen" tayi hanging...
Fadwa taji dadin zuwan su yau saboda umma bata nan dan bata jin ddin yadda umma take behavng ma saeema...Bayan yan mintuna kadan Fadwa taji sallaman saeemah, da gudu ta fito tana murna, tana fitowa sukayi hugging suna murna, Fadwa tace "ina ya Aliyun,baku shigo da motan ba kou?" Saeema tace "ya ajiye nineh ya wuce,muna tfya aka kirashi wae yaje asibiti yanzu akwae emagency work kinsan ya fara aiki yanxu" Fadwa tace "Ayyrh, zamu hadu wataran ae"amma a ranta bataso ba, taso ta ga ya Aliyu dan rabonta da shi tun suna primary scul.Tace "mu shiga ciki"....


08102992472 for comments
[8:19pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ



_*Written by✍🏼Hama gee Muh'd*_🌷



Page2⃣8⃣ & 2⃣9⃣
Bayan sun shiga dakin suna hira sae saeema ta fahimci kaman Fadwa bata jin ddi, batace mata komai ba illa hiransu da suka cigaba dayi amma ita har ranta tasan akwae abunda yake damun fadwan ta, "ya maganan waec da neco, kin nuna ma baffan kuwa? "Saeema ke tambyan Fadwa, tace "ya gani, dan last week yazo so na bashi kinsan daman ya ga jamb din dan shi ya mun printng result din ma" saeema tace "ayyrh tou Allah yasa mu dace" Fadwa tace "ameen ya Allah,ae nikam mun kusa shiga scul,dan baffa yace zuwa next month in Allah ya kaimu zanyi joinng APTI" saeema tace "haba? " "wllhy kuwa" inji Fadwa,Saeema tace "tou wllhy nima na fasa zuwa Abj, ina komawa gida zan fada ma mom tayi magana wa Abba, dan da nace mishi univsty ov Abuja zan je" Fadwa ta dan bugeta tana driya tace "wllhy saeema baki da kyau, tou yanxun ce masa zatayi saboda ni kka canza kou meh? " Saeema ta dan yi shiru sannan tace "koma miye" sukayi dariya dukansu sannan saeema ta miqe tareda fadin "barin gudu nikam" miqewa Fadwan ma tayi tace "haba dae, muna cikin hirarmu" saeema tace "iyi, sae kin zo mun rabonki da gidanmu tun yaushe?😏 " Fadwa tace "haba luv zanzo daeπŸ˜ƒ"..A haka har suka fito Fadwa na mata rakiya suna tadi,Saeema ta kira sunanta "Fadwa" in a low tune voice Fadwa ta ansa da "eh" saeema taci gaba "dan Allah ki daena sa damuwa a ranki wllhy bana jin ddin kallon a irin wannan yanayin, kuma yanzu kwana nawa ya rage mana duk tamu kwata*2? Wuyanta mu fara attendng scul neh fa,zaa fara maganan aure dan bbu mace ta garin da zata so tayi uni life ba aure kuma bama zaa barmu ba dan yanzu ma momynki da momyn mu naji suna maganan auren mu,saboda haka dan Allah ki saki ranki wuya bata kisa kuma *KOMAI RINTSI BAZAKI TABBATA A HAKA BA* insha Allhu" Fadwa tace "haka neh, kuma ina miki godiya da irin yadda kke nuna mun kulawa tun muna yara, kulawar da ko yan uwana na jini basu taba kwatantaw...."bata qarisa ba kuka ya kwace mata,lallashinta saeema ta fara yi itama tana zubda kwalla dan tasan ko itace a halinda fadwa take dole taji ba dadi, sanda sukayi me isarsu sannan adawa ta rakata zuwa wajen gidan, da ta samu napep saeta shiga gida....
Tym din ana shirin kiran sallahn magrib,tana shigowa ta nufa kitchen ta daura girki sannan ta fito tayi alwala tayi sallah, bayan ta gama girkin ta kai na masu gadi sai ta koma daki ta cire wanta a charge sannan ta kwanta ta bude data, whatsapp messages sunfi dubu dan yau kwatakwata bata hau ba.Wani group ta fara hawa me suna 'πŸ‘πŸ‡01 CATERING GROUP🍑🍷' (yanda naga anata turo kalolin girke girke harda wanda ban taba gani ba ae tuni na gyara zama😜)..
Bayan ta garanta messages din da aka turo a group din sae ta fita ta cigaba da chttn dinta har ta fara jin bacci, ta tashi tayi alwala tayi sallah,bacci take ji gashi kuma umma bata dawo ba har yanzu kuma dare na tayi dan har 9 ya wuce, Qurani ta dauka ta soma tilawa dan ta haddace tun suna jss2..
Sae past ten umma ta dawo har tym din fadwa na karatun quraninta,ta rufe ta ajiye sannan ta tashi taje bude ma umma qofa,"sannu da dawowa umma" "yauwa" kadae tace ta shige dakinta,fadwa ta rufe qofan tayi kitchen ta dau abincin umma ta kai mata palounta ta ajiye sannan ta kwaso na dazu ta fitar.
UMMA
Bayan fitarta gidansu taje daganan tayi gidan wata qawarta ta fito zata tafi gida bayan sallahn magrib sae akayi mata waya daga asibiti ana nemanta, tou shine bata dawo ba sae yanzu.
SAEEMA
Bayan sun rabu da fadwa tayi ta tunani iri iri,yadda suke tun suna yara har suka kai a yanzu da yadda iyayensu suke, a haka har ta isa gida,around 10 na dare ya Aliyu ya dawo gida, ta isar masa da saqon gaesuwa na Fadwa, yace "ayyrh yar qanwata ina ansawa,zanje ae insha Allah" saeema tace "ae tace ma zata zo sooner,kasan karami neh ya kamata yazo gaida babbaπŸ˜‰" yace "tou Allah ya kaimuπŸ˜„..Ban guri yau na gaji bacci nakeji wllhy" tace "haba danuwa hadda kora neh😧" yace "sorry sis ba korarki nake ba,bacci nke ji☺" tace "ohk ba damuwa, gud night" "yace "same to u😊 ......


08102992472

Β©Hama gee Muh'd
[8:19pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI* πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ



*_Written by✍🏼 Hama gee Muhd_*



Page 3⃣0⃣ & 3⃣1⃣
2days after, Fadwa ta tambayi Umma zuwa gun momynta,batayi mata musu ba ta amince dan duk tsiyan umma bata taba hana Fadwa zuwa gun momy ba, tace sae tayi abincin yau da dan yawa saeta sa a food warmer, tace "tou"..Fadwa na gama abincin rana 12:30pm ta shiga tayi wanka tayi alwala sannan ta fito ta goge jikinta da towel ta shafa mai da turare sannan ta dau wasu kayanta da kyalen su wanda momynta ta dinka mata wannan sallahn data wuce, bata ma taba sasu ba.Swiss less neh black colour da touch din mint blue da pusha pink kadan kadan a jiki, gyalen kuma mint blue neh sae dan pusha pink a jikinsa, ya hadu iya haduwa kayan,bayan tasa tym din to 1 neh, sae tayi sallahn zuhr tayi adduointa tashi tayi dan qarasa shiryawa, light makeup tayi sannan ta daura dankwali, ta yafa gyalen sannan ta feshe jikinta da turaruka sae ta dau jakanta colourn takalmin tasa chargern wayanta da wayan a jaka sae kudin napep da umma ta bata 200 shima tasa sannan tasa takalminta mint blue neh ta fita..Ba tareda bata lokaci ba ta samu napep sae gidansu momy, murna wajensu bbu iyaka, tym din momy ta shigo gidan ta dawo daga office..Bayan laasar tace ma momy tana son zuwa gidansu saeema fafinnan kuma zata shiga kasuwa siyen inner wears,momy tace "nima ina son zuwa kasuwannan kuwa amma gskya ba yau ba".Ta dau 5k ta bata na inner wears sae 500 kudin napep, tayi mata godiya momy tace ta gaishe da maman saeeman,hajiya ma tace ta gaishe su "zasu ji" Fadwa ta fada sannan ta fita..
Tana isa wani butique naga ta shiga,kayan cikin shagon ba dae yawa ba, english wears neh na mata da maza kalakala da ready made gowns,sae su takalma da gyaluka da inner wears,bayan ta gama zaban son ranta sae ta kai akayi total dinsu,3400 neh duka duka da yake inner wears din kwae take buqata kuma farashin su da sauqi sosae shiyasa ma suke da lots of customer.Ta cire kudin ta biya sannan ta nufi qofar fita,tazo fita shikuma yazo shigowa kwae suka buge juna, wayanshi ta fadi a qasa harda tsagewa (iphone 6+ ceh nace dama bani ita yyiπŸ€‘)."Oh sorry" dukan su suka fada a tare sannan duk suka sunkuya dauko wayan duk a tare, yasa hannu itama tasa kwae sae suka tsaya kallon kallo πŸ‘€ sunkai 2mins a haka sannan tayi saurin miqewa shikuma ya dau wayan saeya miqe, bata tsaya saurarensa ba tayi sauri ta wuce, tana isowa bakin titi kuwa saega napep, ta tsare ta shiga,a zuciyarta tana tunani kalakala,waye wannan mutumin? Aina ta taba ganinshi?..Shima ta wajenshi haka neh, yakai 10mins a tsaye a gurin yana tunanin inda ya santa.....


08102992472 for comments and for other issues...Am sick πŸ€’ need ur prayers pls.Watch out for my new novel wen i got recovered insha Allah

*UNIVERSITY GURLS*
Coming sooner
[8:19pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI* πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ




*_Written by✍🏼Hama gee Muh'd_*🌷



Page 3⃣2⃣ & 3⃣3⃣
2days after, Fadwa ta tambayi Umma akan tana son zuwa gun momynta, umma batayi mata musu ba dan duk rashin rashin son momy da umma keyi bata taba hana fadwa zuwa wajenta ba,cewa tayi "agaeshe su"sannan ta janyo jakanta ta cire 200 ta bata, tazo fita umma tace "kiyi abincin ranan da dan yawa saboda da daddare a sama masu gadi, sannan kuma kar kiyi dare sosae" tana kaiwa nan ta tashi ta shiga toilet dan yin wanka dan tayi late din zuwa aiki yau...Fadwa na fita kitchen ta nufa dan daura girki, sanda ta gama tass tasa a warmer sannan ta koma daki ta shiga wanka,bayan tayi wankan tayi alwala ta fito ta shafa mai da turare sannan ta daura zani tasa wani yar riga sannan tayi sallahn azahar dan tym din 12:30 ma ya wuce, bayan ta idar tayi adduointa sannan ta tashi ta ciro wasu kayanta sabbi neh bata taba sawa ba, momy ce tayi mata su wannan sallahn da ya wuce.Swiss less neh black colour sae touch din mint blue da pink,da takalmi mint blue sae jakanshi sak takalmin mint blue da irin flowern jikin takalmin a jikin jakan pink colour ,sae gyalenta pink da mint,tayi kyau sosae cikin kayan,light makeup tayi wanda ya dace da kayan da tasa sae ta dau wasu designers jewelry tasa tayi kyau sosae...
Ta dau wayanta

Please Login or Register in order to submit comment