Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

office dinshi,suna shiga ya nuna mata gurin zama,ta zauna sannan ya fara "ya baku zo da mijinta ba?",Momy ta zama confused,sae kuma ta daure tace"bata da miji ae,meya faru?",likitan ya nisa yace "amma it's wired,cikine da ita",wani irin bugawa zuciyar Momy tayi sannan tace "ciki kuma?",yace "ovcourse yes,wata 3 kenan".....



08102992472 for comments,u can also visit my facebuk group 'Hama G Muh'd NOVELS'......




© *Hama G Muh'd*🌷
[9:30pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [3:00pm, 10/30/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd

πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊσž Όσ €Όσž Όσ €Όσž Όσ € *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€


*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by ✍🏽Hamerh gee Muh'd_*🌷





Paga 57 & 58
A take agun Momy ta sume,likitan yayi sauri ya fito yyi magana ma wasu nurses suka zo da sick-bed suka dauke ta suka fito da ita,Momi ceh tace "subhanallh" da taga an fito da sick body nah Momyn Fadwa,da sauri suka yi kan likitan itada haj.kaka da Saeema kowa da irin tambayar da yake mishi,be samu daman basu ansa ba sae kwae yace "I need to go and look after her"saeya wuce zuwa emergency room da aka kaita.Saeema bata san sanda ta zaena a qasa a gurin ba duk sun rud'e,sae lokacin haj.kaka tayi tunanin kiran baffa ta sanarda shi abunda keh faruwa,bbu lokaci suka zo shida Anty Rauda dama basu tafi ba sae gobe,suna isowa bbu ko gaisawa baffa yace "ina akayi dasu?"Momi ta nuna mai emergency room ba tareda tace komai ba...
Bayan kaman 15mins saega likitan ya fito da nurses a bayan shi suka kai Momy wani room,Baffa neh yyi saurin taran shi yace "what's wrong wit both ov dem?",Likitan yace suje office,Baffa kuma yace "we r all family members,just tell us",likitan yace "alright,Ita dae maman tayi fainting neh a sakamakon jin abunda ya samu yer da tayi",qirjin Saeema neh ya soma dukan 3 3,kowannen su ya tsorata da jin maganar,kuma kowa da irin tunaninsa kan meya samu Fadwa haka?.Likita ya cigaba "right now she regained consciousness har ta samu bacci ma kuma insha Allah idan ta farka zata dawo daedae",Baffa yace "meya samu Aisha kuma?",likitan yace "she's 3months pregnant"a taqaice,"whaaaatttt"inji Baffa cikeda rashin yadda da maganar likitan,daedae nan Aliyu ya shigo,kuma yaji abunda likitan yace,ya qaraso gaban likitan yana kallonshi yace "can I say dat u don't know ur work or I should call u a leir",likitan ya dube shi yace "Im telling u pple wat I know and dat's" ya wuce ya tafi office,kowa jikinsa bbu dad'i kuma kowa da irin tunanin dayakeyi a ransa,gurin yyi tsitt sae kukan Saeema da take tayi tun dazu a ranta tana mai qaryata zancen likitan nan..
Can da aka rasa me cewa komi
[3:06pm, 10/30/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd Sae Baffa ya nufi office d'in likitan nan ya sameshi zaune yana wasu aikace aikacen shi,yace "zamu iya ganin yarinyar yanxu?"likitan yace "eh,inaga ta tashi dan d'azu bacci takeyi",Baffa yace "ohk,where is d room?"likitan yace "I'm coming"saeya kira nurse d'in dake kulada Fadwa yana tambayanta ko patient d'in ta tashi a bacci, nurse d'in tace ta farka saeya ceh tou tazo office nashi yanxu saeya ajiye..Baa jimaba ta shigo ya bata umarnin rakasu d'akin Fadwa,tace tou sannan tayi gaba Baffa na biyeda ita har suka fito waje,yace musu "muje",tareda yin gaba suna binsu,suna shiga d'akin nurse d'in tayi waje ta barsu,Saeema ceh taje da gudu ta rungume Fadwa tana kuka,Fadwa tace "meh kke kuka naji sauqi ae,likitan be fad'a miki bane,I'm all right so stop worrying urself kinji",Baffa neh yace "yi mana shiru mutumiyar banza kwae,ina miki kallon mutuniyar arziqi ashe ba haka kke ba?Aisha kin cuce mu wllhy",Fadwa da bata san meke faruwa ba ta fashe da kuka ta gagara cewa komai sae tunanin da take a ranta na me tayi baffa yake fushi da ita haka,kuma taga bbu walwala a fuskar kowa a wajen harda Aliyunta.Da qyar Momi ta iya yin magana tace "haba Fadwa,yanxu abunda kikayi kin kyauta ma kanki kenan?kinyi adalci ma iyayenki da yanuwanki?Me kke nema kika rasa a rayuwarki?gskya kin ban mamaki kuma mutum ba abun yarda bane",tana kaiwa nan ta fice da sauri dan kuka neh yazo mata sosae,Fadwa ceh ta d'ago jajayen idanunta da suka sha kuka tace "Saeema tell me plss wat's going on,menayi meya sameni??",H.kaka ceh ta qaraso gurin ta hau dukanta "mutuniyar banza,wa zaki mayar shashasha anan?ae kinfi mu sanin abunda kkayi,banza butulu kwae",da qyar Saeema da Aliyu suka qwaceta dan baffa fita yyi ya barsu a wajen,Aliyu neh yace "kiyi haquri haj karkiyi sanadiyyar mutuwan abunda keh cikinta","ae gwanda ya mutu ko ma huta da wannan takaicin,yer iska kwae",ta wuce ta fita a d'akin tareda bugo qofar dan taji sanyi a ranta.Sae a lokacin Fadwa tasan abunda ake ciki......



08102992472 for comments.U can also visit my facebuk group *Hama G Muh'd NOVELS*




© *Hama G Muh'd*🌷
[9:31pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [12:48am, 10/31/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd

πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ


*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by ✍🏽Hamerh gee Muh'd_*🌷


The one I posted earlier is page 87&88 not 57&58 plssπŸ‘πŸ½

Paga 89 & 90
Fadwa ta soma binsu da kallo confusely,tayi iya tunaninta bata tunano wani abunda ya tab'a had'a ta da d'a namiji ba infact bata san ma yadda yake ba.Rufe idonta tayi tana karanto "innallh wa innilaihir rajun",ta bud'e idonta ta watsa kallonta kan Saeema wacce itama Fadwan take kallo cikeda jin tausayinta,tace "Saeema plss tell me wat I just heard u pple saying was not true,or I'm dreaming,talk to me pls nasan ke kad'ae zaki fahimci halinda nake ciki,wllhy wllhi ban tab'a zin..."bata gama fad'a ba tayi shiru sakamakon kukan daya kwace mata,Saeema ma kukan takeyi,Aliyu neh yyi magana wanda duk tausayin su ya kamashi barinma Fadwa saedae baeda tabbacin abunda ke ranshi gaskya neh ko ba gskya ba Allah shi ya barma kanshi sani,,yace "it's ohk kuyi shiru hka dan kuka bashida amfanin komai a gareku yanzu,sannan ke kuma Fadwa ya kamata kiyi tunani,u should think ov something becoz wannan ba qaramin magana bane,ki fad'i duk abunda kka san yanada contribution na faruwan wannan abun",Fadwa dake ta rero kuka tace "ya Aliyu ka yadda kenan kaima?ka yarda da abunda aka ceh!dama u don't thrust me?",Aliyu yace "ba haka bane Fadwa,wllhy I do thrust u 100% but kinsan dolene koma waye yyi tunanin wani abu a gameda abunda kke ciki yanxu,kuma ko kema kina shakku akan ki yanxu hakannan,ko bakiyi?",tace "lallae kuwa inayi dan harna fara tsoron kaina,but there must be something amma wllhi ni banyi abunda ake tuhumata dashi ba",wani sabon kuka ta farayi Saeema na lallashinta itama tana hawayen.
Baffa na fita a d'akin ya nufa office d'in likitan nan yace meshi yyi mishi bill d'in kud'in da zaa biya sae ya sallamesu tunda har Momy ma ta farfad'o,hakan akayi kuwa.Bayan ya biya komai sae yaje yyi ma Momy magana kan tazo su koma gida,Momin saeema ceh ta tafi da ita,sae Baffa ya d'au anty Rauda suka tafi ya rage sae Fadwa,Aliyu da Saeema,Aliyu neh ke driving amma duk hankalin shi baya kan driving din..
[1:03am, 10/31/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd **β˜…**β˜…***β˜…***β˜…**β˜…**
...Saeema da Fadwa na bayan motan sunata aikin kuka har suka iso gida,Fadwa ji take duniyan tai mata zafi gara mata mutuwa da irin wannan rana,cikin gidan ya shiga yyi parcking suka fito suka nufi ciki,a palour suka taradda Baffa,Momyn Fadwa,Momin Saeema da Anty Rauda kowa yyi zugum da irin tunanin da yakeyi,sallama sukayi suka shigo tareda neman guri suka zauna a qasa..
An kai 7mins bbu wanda yyi ko tari kafin Baffa yace "ina so in tambayeki,(ya nuna Fadwa) ki fad'a kowa yaji kuma bazan qara maimaita tambya ta ba,ina kka samo cikin shege harna 3months?kuma na waye??",Fadwa dake ta sharar kuka sae a sannan ta daga kai tace "Baffa wllhi banda ciki,idanma inada shi tou wllhi ban san yadda akayi hakan ta faru ba",Baffa yace "ohh kina nufin cikinneh yyi qafa yazo ya shiga jikin ki kenan?",Fadwa batace komai ba illa girgiza kan da tayi alamar aa.Haka suka gama magana kan zasu koma wani asibitin a gwada a gani,kowa ya watse yyi gida..
Haj.kaka ceh ta shigo palourn inda ta tararda Momy da Fadwa zaune kowa da tunanin da yake sae d'an kukan Fadwa qasa qasa,tace "hmm,ae kuka yanxu kka fara shi dama kin fad'i gskya neh domin a san yadda zaayi amma tunda kin qiya ruwanki neh",Haj ta qaraci maganganun ta ta tashi ta bar palourn,baa jima ba Momy ma ta tashi,Fadwa ko na nan azaune tana ta zabga uban kuka,bbu ma abunda yafi d'aga mata hankali kaman yadda momy taqi cewa komai,ko A bata furta ba tunda aka fara magann har aka qare.
Umma na zaune a palour wayanta yyi ringing ta d'aga,bayan ta gama wayan saeta tashi ta nufi d'akinta inda tayi shirin fita,ta leqa palourn Jaleel bata ganshi saeta shiga d'akin ta duba shi inda ta tararda shi kwance yana game a wayan shi,tace "jaleel nina fita,idan zaka fita saekayi lockng koina dan Meena ma ta jima da tafiya"yace "tou Umma a dawo lfya","ameen"tace tareda jawo mishi qofar ta fita,da kanta take drivng cikin nutsuwa da jin ddi saedae daga dukkan alamu tna alla*2 ta isa inda ta nufa.A bakin wani gidan mai ta tsaya.....


08102992472 for comments,u can join my facebuk group @Hama G Muh'd NOVELS




© *Hama G Muh'd*🌷
[9:35pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [6:58pm, 11/2/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd

πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by ✍🏽Hamerh gee Muh'd_*🌷





Page 91 & 92
Tana yin parking wata y'ar budurwa ta soma nufanta,ta saka himar har qasa ga niqaf a fuskanta,baka ganin komai nata sae ido,kafin ta iso Umma tayi unlockng motar tana isowa ta bud'e ta shiga suka soma tattaunawa,sun kai 20mins a motar kafinnan yarinyar ta fito tana daga ma Umma hannu har Umma ta tafi,me adaidaita naga ta tsare sukayi cikiniki sannan ta shiga suka tafi,driving Umma keyi cikeda annashuwa da jin dad'i,daga gani kuma yanayin data shigan nada nasaba da haduwarta da budurwannan..Ko wacece budurwar?me umma ke nema a gunta ko take nema agun Umma?meyasa suke had'uwa privately?meyasa yarinyar ta b'oye kamanninta? Ku biyoni dan samu amsoshinku...
Idan hankalin Suraj yyi dubu to ya tashi sakamakon qin d'aga wayarshi da Saeema tayi,a zatonshi wani abun yyi mata nan kuwa besan tuwon da ake tuqawa a garin Yola ba,kuma ma wayan a silent ta barta so ko an kira ba ji zatayi ba,yana cikin haka sae kiran Abba ya shigo,yace dashi yana jiransa a palour,yace tou sannan ya miqe ya bar dakin ya nufa palourn,yana Shiga yaci karoda Mamansu da Abban Saeema tareda Abban shi a zaune,sallama yyi suka ansa ya shigo ya nemi gurin zama sannan ya gaeda Abban Saeema tareda yi mai sannu da dawowa dan dama baya Qaras yaje London yau ya dawo ko gida be isa ba ma,bayan sun gama gaisawa sae Suraj ya miqe ya tafi d'akin sa dan yin alwala tym d'in har an fara kiran sallah,suma tashi sukayi,,bayan sallahn magrib su Abba suna zaune a palour sunata hiransu kan yadda bikin zae kasance dan sun riga sun tsaeda magana kan 24 next month zaayi wato November kuma yanzu it's already october27th..Suraj na d'aki yanata trying num Saeema kamar wasa ta daga tareda yin sallama ya ansa saeya ceh "haba mine,laifin me na miki haka?"ya marairai ce kaman me shirin yin kuka,tace "am sorry yayana wayan tana silent neh shiyasa ban ji ba",yace "shikenan ya wuce,da na zaci da gangan kka qi dagawa ae,ya kke"tace
[7:02pm, 11/2/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd "Lfya lou nd u"yace "same there,albishirinki"tace goro yace "Abba ya dawo daga London yanxu haka yana gidanmu wae gobe zae komo Yolan"tace "dan Allah?"cikeda zumudi yace "Allah kuwa,kuma sae maganar aurenmu suke",Saeema taji dadi amma ta wani bangaren bataso ba saboda Fadwan ta bata cikin yanayi me kyau,kuma bazata so ayi bikin ta bbu Fadwa ba,tace "Allah ya nuna mana",yace ameen..Bayan sun gama sae Suraj ya shiga toilet yyi alwala ya fito zaeje masallaci,Abba yace "an kira sallahn kou?",Suraj yace "eh yanxu aka fara kira",,Abba yace "tou bari mu tashi muma"sae suraj yasa kai ya fita...
Fadwa na cikin kuka sae taji muryan Anty Rauda tana cewa "ki taso muje Babanku na jiranki a waje",tashi Fadwa tayi tasa takalminta ta fita dama akwae himar a jikinta,koda anty rauda ta fada ma momy cewa zasu kai Fadwa asibiti Momy shiru ta mata bata ce da ita komai ba,anty Raudan ma bata damu ba saeta wuce ta fita...
Tafiya suke a kan hanya bbu wanda yace kou *A* har suka iso wani asibiti,babba neh ga kyau,nan suka fito daga mota suna biyeda Baffa har suka iso wani ward inda baffa yyi magana da wani likita ba tareda b'ata lokaci ba likitan ya shiga wani room da Fadwa inda yyi mata test suka fito likitan yace da Baffa da suje office dinshi,suna shiga ya soma mishi bayani "yallabai matarka na dauke da juna biyu na 3months saedae naga tana cikin tashin hankali wanda it's not good for her health at all"....


08102992472 for comments,u can also visit my facebuk group @ Hama G Muh'd

Start counting it's exactly 24 days to *SAEEMA AND SURAJ'S* wedding 😍



© *Hama G Muh'd*🌷
[9:35pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [10:14pm, 11/5/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€ 🌺*KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd_*🌷






Page 93 & 94
Wani irin buga desk d'in da Baffa yyi na gabanshi ya sanya likitan firgita,yace "she isn't my wife,so take note and watch ur words",ya fad'i yana nuna ma likitan yatsa tsabagen takaici,likitan daya fuskanci halinda Baffa ke ciki sae be damu ba yace "anyways ga list na magunguna saeku saya kafin ku tafi sannan a ringa kula da yanayin meals nata dan bata cin abinci kuma it can affect d baby",wani irin baqin ciki Baffa ke ji saedae this tym around yyi controlng anger nashi so be ce komai ba illa miqa mai hannu da yayi yace"thank u"tareda karb'an takardan,likitan yace "u r welcum",sae Baffa ya miqe ya nufa qofan fita....
Bayan shigan Baffa da likita office Fadwa tayi ta kuka harta bawa Anty Rauda tausayi,a ranta tasan halin Fadwa sosae kwae tana ganin akwae wata magana a qasa dan abunda ta gani d'azun,itadae ta barma kanta sani,ta miqe taje kusada ita ta dafa ta tana lallashinta,Fadwa ckin kuka tace "wllhi banyi komai ba,banida masaniya kan abunda ake tuhumata dashi",da mamakinta saeta ji anty Rauda na cewa"na sani y'ata,na sanki kuma nasan kinada gaskya bazakiyi hakan ba,amma inaso ki sanarda ni gaskiyan lamari ni me temakonki neh,idan kinada masaniya kan wannan abun koda ba laifinki bane ki fad'a mun in Allah ya yarda zan shige miki gaba kinji"Fadwa tace "Anty nayi miki rantsuwa da alqur'ani banda wata masaniya",saeta rusheda kuka,tausayinta yyi tasiri kwarae a zuciyar anty Rauda,ta kwanto da ita kan kafad'arta tana rarrashi tace "it's ohk dear,karki damu indae kin san kinada gaskiyar ki ni zan taimakeki bi izinillah,kuma zamu tafi dake gidanmu, sae a hankali dan yanxu bbu wanda zaeyi believng da abunda yake raena dan haka na barshi har zuwa tym d'inda the truth will b revealed,dan nasan *KOMAI RINTSI* a day soon saeya fito",wni sign ov relief Fadwa ta sakar tareda miqewa daga jikin anty Rauda dan jin bud'e qofar office d'inda tayi,Baffa neh yazo ya wucesu bece komai
[10:18pm, 11/5/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd ******************
Straight pharmaceutical ya wuce yaje ya sayo magungunan da likitan ya rubuta sannan yace dasu "muje"sannan ya wuce suna biyeda shi har gun mota,suna isa ya bud'e motar ya shiga,suma suka shiga sannan yaja motar suka bar asibitin,a hanya anty Rauda ta fad'a ma Baffa cewa tareda Fadwa zasu gida ta d'an huta kafinnan,bece mata komai ba illa driving dinsa daya cigaba dayi,suna isa Anty Rauda ta d'an nema musu abunda zasu ci,bayan Fadwa ta gama tasha magungunanta saeta kwanta,Anty Rauda ce ta shigo ta kashe mata air condition sannan ta kunna mata fan saeta jawo mata qofa ta rufe...
Washegari da safe bayan sunyi breakfast sae Anty Rauda taje gidansu Momy,tana shiga taje ta gaida haj sannan ta nufa d'akin Momy,bayan sun gaisa sae take fad'a mata cewa tazo d'aukan kayan Fadwa neh,Momy batace mata komai ba,itama kuma bata damu ba taje walldrop d'inta ta d'ebo mata kayanta masu yawa,tareda wayanta sannan tayi ma Momy da haj sallama sannan ta tafi..
Saema na kwance a d'akinta ta jiyo hayaniya a gidansu,tashi tayi bbu shiri ta fito,fitowanta keda wuya taci karo da Abbansu,murna a gidan baa cewa komai,Aliyu baya gida lokacin,bayan ya huta da yamma ya kirata yake sanarda ita cewa sunsa ranar auren su Suraj bayan ya tambayeta tana sonshi,bata dae ce mishi qala ba sae Momi ce tace "tana so tunda tayi shiru",,Bayan Aliyu ya dawo Abba ya sanarda shi auren,yaji dd'i mara misaltuwa daga bisani Abba yake tambayan shi wani abu na damunshi neh yaga duk ya sauya,Aliyu kwae yace bbu komai dan bazae iya fad'a ma Abba wannan maganar ba dan Momi ma bata fad'a mishi ba.Shirye shirye sosae aka koma yi a gidan...
Bayan Anty Rauda ta koma gida,ta baiwa Fadwa wayanta tareda bata charge,Fadwa tayi godiya sannan tasa wayan a charge..

Β°β€’β€’β˜…β˜…β€’β€’β€’Β°β˜…β˜…β€’β€’Β°β˜…β˜…β€’β€’Β°β˜…β˜…β€’β€’Β°
A kwana a tashi bbu wuya,yau saura 1week bikin Saeema,har an kawo kayan aure,kaya yyi kyau masha Allah,akwatuna set2 neh,black and pink best colourn Saeema kenan,tayi murna sosae amma ta wani wurin tana baqin ci
[10:20pm, 11/5/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd Baqin cikin rashin Fadwa,tayi missing d'inta sosae,duk da sukanyi charttn,saedae zatayi missing d'inta in bikin yazo..
A wajen su Fadwa kuwa Anty Rauda nata shige da fice dan ganin ta shawo kan wannan matsalar,salloli,azumi bbu wanda basuyi akan wannan alamari.Momyn Fadwa kuwa kullum saetayi mafarkin Fadwa wae wata mata na binta a guje itakuma tana kiran Momyn,saet matar ta juyo sae Momy ta farka bata kallon fuskarta,itama Momyn baa barta a baya ba wajen adduoi..
Umma na kwance a d'akinta duniya tai mata dd'i,wayanta ne yyi ringing ta d'aga,bayan sun gama magana da wacce ban san wacece ba nima sae naji tana cewa "ohk saekin zo ina jiranki"sae tayi hanging call d'in,bayan kaman 15mins haka sae akayi nocking,Meena me aiki taje ta bud'e qofan,ganin wacce ke knockng d'in yasa Meena jan tsaki mtssww "dama kece, kka sani yi gudu ko",me knockng d'in tayi dariya tareda cewa "haba qawas kka san dame nake tafe,by d way karki b'ata mun lokaci wjen hajiya nazo yau na kawo mata big news kan wannan shegiyar",meena tace "haba dae,jeki ku gama to saeki dawo ina jiranki",suka tafe sannan baquwarnan ta wuce kai tsaye ta nufa d'akin Umma dama ta saba zuwa,ta shiga ta cire bunjimemen himar d'in jikinta da niqaf,wa zan gani nehhh jamaa,ku taya ni ganinta,waceceeee????πŸ€”
Muje zuwa...
08102992472 for comments.My facebuk group 'Hama G Muh'd NOVELS'



© *Hama G Muh'd*🌷
[9:37pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [1:06pm, 11/6/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by ✍🏽 Hamerh gee Muh'd_*🌷






Page 95 & 96
Ba wata bace wannan budurwan illa Ummi (housegirl na Momy),Bayan sun gama tattaunawa neh na jiyo muryan Umma tana dariyar mugunta,tace "yanxu drama zata fara yin dad'in ae,dama damuwata kenan su rabu hhhhh",Ummi tayi mata sallama sannan ta fito kitchen ta nufa dan ta wajen taji motsin Meena,saeda suka gama y'an gulmace*2 su sannan Meena ta rakota bakin qofa saeta koma ciki,Ummi ta maida niqaf d'inta sannan ta bud'e gate zata fita kwae tayi karo da wata mata,gaban ta yyi mugun fad'uwa ganin matar tanata adduoi Allah yasa matar bata ganeta ba,tayi sauri tasa kai ta fice,kowacece matar nan? Muje zuwa...
Saeda Ummi tabi ta kasuwa ta sayi abunda Momy ta aiketa sannan ta wuce gida,koda isa saeda Momy tace ya ta jima,tayi mata qaryan napep neh ya tsaya musu kuma wajen baa samun su sosae.Momy batace komai ba ta karb'i aikan ta shige d'aki dan yanxu kwata*2 batason yawan magana dama ita can bame yawan yi bane....
Kullum Fadwa cikin ciwo take yanzu,na yanxu daban na anjima ma daban.Tana kwance kan gado cikin bargo sae rawar sanyi takeyi sakamakon Zazzab'in da take fama dashi tun safe,magungunan ma ta barsha dan kaman su suke qara mata rashin lfyan instead ov su warkarda ita,Anty Rauda ce ta shigo da flask a hannunta wanda ke d'auke da irin islamic medicines d'innan wanda ta dafa ta tace ruwan,ta kawo mata da cup sae tin milk da honey duk ta ajiye,ta tsiyayi ruwan maganin saeta barshi ya huce sannan tasa zuma da madara saeta gauraya ta miqa mata,da taimakonta Fadwa ta gyara zamanta tasha sannan Anty Rauda tace mata zata fita,tace "adawo lfya" tace "yauwa,ki kwanta insha Allah zuwa anjima zaki ji sauqi",Fadwa tayi mata smiling itama ta mata sannan ta bar d'akin,yau sati da kwana uku kenan Aliyu ya daena kiran Fadwa bbu chttn, idan ta tambayi Saeema saetace baya samun zama ne hala shiyasa,ita dae Fadwa abun na mugun damunta kodae Aliyu ya rabuda ita kenan,kwae saeta fasheda
[1:06pm, 11/6/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd Kuka,tana cikin wannan yanayin sae taji shigowan message,ta duba tana bud'ewa ta soma karantawa kamar haka:
_Slm,da fatan kina cikin koshin lfya,Fadwa ban tab'a zaton zan sameki da irin wannan babban laifin ba kuma nayi dana sanin furta kalmar so a gareki,nayi dana sanin barinki kuyi qawance da sister nah,ban san haka kike ba,daga qarshe ina son fad'a miki cewa aure dake na fasa shi dan harna sanarda manyan kuma bbu wanda yaga laifina dan a yanxu aure dake ma haram neh a gareni,naso ki kuma ina kan sonki amma zanyi qoqarin cireki a raena dan sonki bashida wani amfani a gareni,daga qarshe ina miki fatan shiriya da masu hali irin naki Allah ya shirye ku,sannan ina miki fatan Alkhairi..Bissalam_
* From ur ex-fience Aliyu*
Wani irin kukan takaici ta soma yi,koda ta kira wayan saetaji ta a kashe,tayi kuka kaman ranta zae fita daga qarshe ta rarrashi zuciyar ta har bacci ya dauketa...
Bikin Saeema nata matsowa yau saura 4days,amarya tasha gyara tayi kyau ga kanahin da takeyi,duk inda ta wuce qanshi na binta.Gidan su suraj ma haka neh se shirye shirye akeyi..
Bayan anty Rauda ta fita kai tsaye gidan Umma ta nufa,tana isa tayi parking a d'an gefe sannan ta fito ta rufe motar,tana bud'e gate sukayi kicibis da wannan budurwar data ke son sanin ko ita wacece dan sau uku kenan tana kallonsu da Umma a gefen gidan mai,yanxun ma tazo neh ko zata samu wani detail a gidan ko zai taimaka mata wajen gano abunda bincikenta ke son ganowa,yauma kamar kullum da himar har qasa da niqaf,shiyasa bata ga face d'inba, da kamar zata bita ta mata tambaya sae kuma ta fasa,da sauri yarinyar ta bar gidan,ita ko kai tsaye cikin gidan ta nufa.Knocking tayi sae Meena dake kitchen tayi saurin fitowa dan ta mayar qawartan ce ta dawo dan tasan kalan gararanbar ta,tana bud'ewa taga Antya Rauda,tace "sannu da zuwa",anty Rauda tace "yauwa sannu,matar gidan fa",Meena tace "tana nan,ki shigo",Anty Rauda ta shigo ta zauna a palour itakuma taje kiran Umma...
[1:07pm, 11/6/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd Bada jimawa ba Umma ta fito,da farin ciki faaal a fuskarta ta qaraso "aa kece a gidan namu yau",Anty Rauda tayi murmushi kwae,Umma ta qaraso ta zauna,bayan sun gaisa sae Umma ke tambayan yya jikin Fadwa,Anty Rauda cikeda mamaki tace "da sauqi,aina kka san batada lfya",Umma ta fara kame kame "Jaleel be zo muku bane?munyi waya da baffansun ae,eh shiya fad'a mun"ta washe baki,daga ji kasan batada gaskiya,haka suka d'an tab'a hira inda cikin dabara Anty Rauda ta tambayi ko baquwar yarinyan nan wacece,Umma ta ce mata ae gurin Meena tazo qawarta ceh,Anty Rauda ta d'an ji dad'i data samu information kan yarinyar nan,tayi murmushi tareda ce mata zata tafi,"har tfiya?"inji Umma,anty Rauda tace "ae na jima kuwa",ta miqe tana cewa "sae anjima,ki gaida jaleel in ya dawo",tace "zaeji"
[1:08pm, 11/6/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd Bayan Umma ta rakata har gate saeta shiga mota ta tafi..

08102992472 for comments,u pple can also join my facebuk group @Hama G Muh'd NOVELS



© *Hama G Muh'd*🌷
[9:37pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [2:57pm, 11/13/2016] Eesha Bebe: Hamerhgee.mywapblog.com πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ

*Dedicated to Mom Sudaes*😘

*_Written

Please Login or Register in order to submit comment