Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"aa wllhi,d'ayanku be tab'a b'ata mun rai ba saidai ma idan rannawa ya b'aci kuyi qoqarin maidani cikin farin ciki,bazan iya ce muku komai ba sae godya"tana kaiwa nan ta maida kanta qasa tareda share hawayen daya ciko a idonta,Saeema dake bayanta tace cikeda tausayinta "tou in ba haka bane meyasa ki cikin wannan halin bayan d'azu ba haka kike ba kuma ba haka muka zo ba,kou so kke Momy ta hana mu keh tace bamu iya kula mata dake tun yanxu balle idan mun kawoki gidanmu",ta qarisa maganan tana d'an dariya irinna zolaya,Fadwa da Aliyu ma dariyar sukayi sannan Aliyu yace "fad'a mata dae qanwa",Fadwa tace "wllhy tnanina d'aya neh,shine kar Baffa ya qi amincewa da na dawo gun Momy nah,idan aka sake rabamu gskya bazan soba"ta qarasa maganan kaman zatayi kuka,Aliyu yace "indae wannan neh dan Allah ki saki ranki kar kisa in shiga wani hali,insha Allahu agun Momy zaki zauna nasan bazae hanaki baa"Fadwa tace "tou Allah yasa"sukace ameen...Gidansu Aliyun ya kaisu,suka shiga suka gaida Momyn saeema tareda komawa d'akin saeema,bayan kaman 30mins Aliyu ya kira wayan saeema yace mata su fito yana palour tace tou..



08102992472

My whatsapp numπŸ‘†πŸ½



© *Hama G Muh'd*🌷
[8:41pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€


*Dedicated to Mom Sudaes*😘



*_Written by ✍🏽Hamerh gee Muh'd🌷_*




Page 7⃣5⃣ & 7⃣6⃣
Ta juyo ta kalli Fadwa dake busy da wayarta tace "tou malama,sae a tashi muje palour 😏".Fadwa datayi nisa da karanta wani novel *Innocent child na Leemcy*ta d'ago da kanta tace "muje muyi mki meh kuma?"Saeema tace "ya Aliyu yace muje yana palour"Fadwa badan ta so ba tace "ohk"sannan ta tashi ta shiga toilet...
Bata jima ba ta fito ta samu Saeema tace "muje tou"saeema ta tashi suka fita..A palourn suka sameshi yana kallon wani hausa film na Reza (Ado Gwanja)me suna *Kicimilli*yanda 'yan daudu ke sheqe ayarsu,abunma dariya kwae yake bashi,suka qaraso suka zauna,ya Aliyu yace "kun fito"suka ansa da eh sannan suka soma kallon,Saeema ta yatsina fuska tace "yanzu ya Aliyu meh abun kallo jikin 'yan daudu?"Aliyu be kalla inda take ba yace "they're so funny neh wllhi,koba komai zaka sha dariya"tace "wllhy nikam na tsani comedy ma baki 'daya balle na 'yen daudu"ta miqe tace ita kam zata shiga 'daki data kalla film din gwanda ta zauna shiru,Fadwa ta harareta,saeema tayi mata dariya tareda gwalo,Aliyu yace "lalle kin bar dd'i,ae ni nafi son comedy films",,Saeema tace "sae kuyi ta fama ae,daman Fadwa ma naso"ta qarasa maganan tana kallon Fadwa tana mata dariya ta tafi abunta,Aliyu ya juyo ya kalli Fadwa yace "ohh truely,da gske kina so?"badan Fadwa taso ba tace "eh"a takaice....
Sunkai past 3pm suna kallo suna hira,idan anyi abun dariya suyi dariyan,tun Fadwa bata sakewa har ta gama sakewa dashi,daga bisani suka tashi kowa yyi daki don yin alwala da sallah,ya fito ya tafi masallaci.Fadwa kuma na shiga d'akin ta tashi saeema data fara barci,tace "it's tym for asr prayer madam"saeema ta bud'e ido tace "yanxu kka shigo?"Fadwa ta danyi dariya tace "eh mana"saeta juya ta shige toilet d'in,tana fitowa saeema ma ta shiga tayi alwalan ta fito tayi sallah...
Bayan sun idar Fadwa tace "nikam zan gudu yanxu",Saeema b'ata rae tace "haba Fadwa bazaki bari sae dare ba mu maida ki?",Fadwa tace "kai 'yer me abun fushi tou,ba kullum muna tare ba?gobe ma fa zamu scul kuma yanxu inaso inje inji yadda su Momy suka qare neh shiyasa amma ae kin san da zan kai dare ☺ " saeema tace "tou shikenan kuma gobe in Allah ya kaimu a gidannan zaki kwana"Fadwa tace "na yadda tou"sae sukayi dariya Fadwa ta tashi ta fara shirin tafiya...Bayan ta gama ta dau jakan da waya tace "tou I'll be heading home yanxu"Saeema ta tashi ta bud'e walldrop dinta ta ciro wans d'inkakkun lesses guda biyu duk iri d'aya saedae banbancin size kad'an dan saeema ta d'an fi Fadwa kauri,Fadwa kuma ta d'an fita tsayi kad'an,tace "ga naki tun last week aka d'inko aka kawo mun,kuma shi zamu sa goben",Fadwa tace "kai tnks yer uwa,Allah ya barmu tare"saeema tace "ameen ba komai"tareda saka ma Fadwa nata a leather tace muje tou,sae Fadwa tayi gaba saeema na bayanta suka fito....
Aliyu ya shigo kenan ya gansu yace "kukuma ina zuwa haka?"Saeema tace "tafiya zatayi wae"Fadwa tace "wae ne ma?"tana dariya,Aliyu yace "ba sae dare ba dama?gashi Mom ta fita bazaki jira ta dawo ba"Fadwa tace "aa zan tafi kwae nadan yanxu Momy na gida kuma zata so ganina,sannan ae gobe zan dawo insha Allah,munada lecture 8:00am kasan"yace "ohk Allah ya kaimu,jirani tou in fito muje"tace "tou"sae ya wuce ita kuma suka zauna zaman jiranshi a palourn,tad'in su sukeyi cikin jin dad'i...
Befi 5mins ba yasa kaya wanda yyi mai kyau sosae,ya fesa turare tareda d'aukan keyn motar da wayarshi ya fito,tun daga nesa take jin qanshin sa wanda ta saba dashi dan ko ina taji wannan qanshin ta san shine a wajen,tana juyowa sukayi ido biyu,ya kashe mata ido d'aya πŸ˜‰ tareda yin smiling,ta mayar mishi,duk abunda akeyi Saeema na concentratng kan wayar dake hannu tane,Fadwa ta d'aketa a kafad'ar ta tace "keh"saeema ta d'an firgita saeta miqe tana fad'in "saekice in tashi ae zaki wani daki mutum πŸ˜• " Fadwa tayi dariya tace "na rama neh"Aliyu dae dariya yake ta musu qawancensu yana mugun burgeshi,suyi fad'a amma d'aya na dariya kuma yanxu zaka gansu kaman su cinye kansu,yace "oya muje tou"Fadwa ta tashi taja hannunta tana dariya,"sorry luv,bazan sake ba"ta riqe kunnenta,Saeema tayi dariyan da ba shiri,ita dariya Fadwa ke bata,tace "it's ohk muje 😊 " suka wuce Aliyu na bin bayansu ya kulle qofar gidan dan ba kowa,suka shiga motar suka tafi....



08102992472
My whatsapp num




© *Hama G Muh'd*🌷
[8:41pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€


*Dedicated to Mom Sudaes*😘



*_Written by ✍🏽Hamerh gee Muh'd🌷_*



Page 7⃣7⃣ & 7⃣8⃣
Suna isa yyi horn me gadi ya bud'e musu ya shiga ciki dasu,yyi parkin suka fito,a harabar gidan suka kalli motar Mamansu,Saeema tace "laa ashe ma nan Momyn tazo",Aliyu yace "shikenan ma saeki bita danni daga nan akwae inda zani"tace "tam"sannan suka soma shiga gidan,suna tafe Aliyu na biye dasu har suka kai palourn farko,Aliyu ya nema guri ya zauna yace in sun shiga suce yana gaida Momy,palourn Momy suka shiga tareda yin sallama,suka jiyo muryansu a d'aki dan haka suka shiga d'akin bayan sunyi sallama an ansa musu suka gaida iyayen nasu suka ansa,Momyn Saeema tace "ih,kin dawo neh,nida nace ma momynki zaki kwanan"Saeema tace "barta kwae Mom,nima saeda nace mata ta bari sae dare ma amma firr taqi,wae zata zo gun momy",Momyn Fadwa tayi dariya saeta ceh "Allah ya shirye ki Fadwa,saekace su d'in baqinki?"Fadwa tace "ba haka bane fa Momy,nace mata gobe zanje in kai har dare tunda tare zamu scul ma"Momyn saeema tace "Allah ya kaimu goben ae duk d'aya neh"sukace "ameen",Saeema tace ma Momyn Fadwa,"ya Aliyu yana gaidaki wae mun barshi a palour"momy tace "oh,dashi kuka zo dama?"saeema tace "eh"sae momy ta tashi tasa himar...
Momy ta fito palournta bata ganshi ba saeta ce "ina yake kou ya tafi neh?"Fadwa tace "aa yana main palour"momy tace "shine zaku barshi acan,jeh kice ya shigo nan"Fadwa tace "tou"saeta fita kiranshi..Taje tace mai ya shigo inji Momy ya ansa da "tou",saeya miqe ya nufa palourn,da sallama ya shiga ta ansa ya tsuguna ya gaisheta ta ansa,bayan sun gaisa saiya ce mata zai tafi,tace mishi "tou nagode,Allah ya bada lada"yace "ameen"saiya fita waje..Momy ta tashi ta koma d'aki wajen maman Saeema,Fadwa ma ta miqe ta nemi takalmi ta fita waje,taje ta sameshi a jikin motan ta tsaya,yazo kusa da yanda ta tsayan yana kallonta yace "meya sameki kke fushi princess?"tace "ni banyi fushi ba"ya qare mata kallo,sannan yace "kinyi fushi mana bayan dazu ba haka kke ba,yi hakuri ki fad'a mun waya tab'a mun keh?"tace "bbu kowa,kwae banason ka tafi neh"ta qarisa tareda matso wani d'an kwalla kaman digon ruwa πŸ˜‚ Aliyu yace "tou share hawayen bana son gani"tareda miqo mata handkeyn sa,ta qarba saeya cigaba "anjima zan dawo kinji"ta gyada mai kai kwae,yace "dat's my girl,ki shiga ciki kinji"tace "uhumm"sannan ta soma tafiya,sanda yaga ta shiga kafinnan ya shige cikin mota ya fita ya tafi tareda missng dinta aranshi...
Fadwa na shiga ta nufi palourn momy inda ta taradda Momyn saeema da momynta sun fito,daga dukkan alamu tafiya su saeema zasuyi,Saeema tace "ina kka shiga neh inata neman ki?"Fadwa ta fuske tace "ina gun hajya kaka neh"Saeema ta kwashe da dariya tace "hajya kakan da bata gidan,ko itace kika yima rakiya neh? πŸ˜‰ "Fadwa tazo har wuya tace "ya isheki faa",,su Momy sukayi dariya Momyn Saeema tace "Allah ya shirye ku"momy tace "ameen",suka fito suka barsu a palourn suna ta dariya..
Saeema ta rarrashi Fadwa da harta fara kuka a wajen,da qer tayi shiru har sukayi sallama su saeema suka tafi,bayan sun raka su sae suka shigo gida,Fadwa ta shiga toilet tayi alwala dan magrib tayi lokacin,Momy ma tayi alwalan tazo tayi sallah...
Bayan sun idar suna zaune a palourn momy sae Fadwa ke tambayan Momy yadda suka qareda Baffan su....


08102992472 for comments



Β© *Hama G Muh'd*
[9:23pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€


*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by ✍🏽Hamerh gee Muh'd🌷_*






Page 7⃣9⃣ & 8⃣0⃣
......Momy ta juyo tana kallon Fadwa saeta fara magana kaman haka "na sameshi munyi magana d'azu kuma yace bashida wata matsala da yin hakan,bbu wani abu indae ni hakan yamun,kuma shima hanklinshi zaifi kwanciya in kina guna dan jiyan daya je gidan shima yaga kaman something was wrong it's like she wanted to say somtng but she could'nt",da jin haka Fadwa tayi tsalle ta rungume Momy cikin murna tace "Alhmdllh,I'm going to live a peaceful life Mom,u r d best Mom ever"sae tayi peakng nata tace "yanxu bbu komai na dawo gunki kou?",Momy tayi smilng tace "insha Allah",Fadwa tayi hamdala ta kwanta jikin Momynta suka cigaba da hiransu cikin jin dad'i har tym d'in isha yyi suka yi suka sake zama a palourn suna hira bayan sunyi dinner....
Saeema da Momi na isa me gadi ya bud'e suka shigo,shigowan su keda wuya suka ga mota anyi parking d'inta a harabar gidan,Momi ta tambayi me gadi "motar waye wancen?",megadi yace "hajiya nima ban sanshi ba dan ina ganin be tab'a zuwa gidannan ba amma naga yana kama da Alhj sosae",da jin haka Momi tace "dattijo neh ko matashi?",megadi yace "matashi neh gaskya dan ba zaefi Aliyun gidannan ba har tsayinsu da jikinsu ma kusan d'aya neh",Momi tace "Suraj neh",Saeema ta doka tsalle cikin murna tace"Shine ko ya fad'a mun zaizo",Momi tayi dariya tace "saeya fad'a miki yanxu ae"..Da gudu Saeema ta shiga cikin gidan,bata ganshi a palour ba dan haka ta shiga side d'in ya Aliyu...
A waje kuma Momi ceh ke tambayan megadi ta ina ya shiga ciki,megadi yace "ae qofan bayan can baa rufe yake ba,tanan ya shiga",Momi tace "ohk"sae ta nufi cikin gida,tana shiga ta taradda Suraj a palour shida Saeema tace mishi "Suraj neh yau a gidanmu",Suraj yace "nineh Momi",ya gaidata ta ansa tareda tambayan shi mutan gida yace "kowa lfya,munyi waya d'azu da Hajya (mamanshi),tace na gaida ku da nace mata zan biyo nan yanxun ma daga Abuja nake",Momi tace "muna ansawa,ka samu kasha koda ruwa ma kuwa?"yace "nasha Momi",saeta ce "tou sannu barinje inyi sallah,kuma sae kuje kuyi harama dan naji anata kirayen sallah",suka ansa da "tou,"Momi ta wuce tayi d'akinta,Saeema ma d'akin tayi,sae Suraj ya shiga d'akin Aliyu,bayangida ya shiga yyo alwala ya fito ya tambayi megadi masallaci,megadi yayi gaba yana biyeda shi har masallacin...
Bayan an idar da sallahn tare suka dawo gida Suraj ya shiga cikin gidan,Saeema na palour lokacin,ya shigo bayan ta ansa sallamar da yyi,tace mishi "sannu da dawowa",yace "yauwa"saeya nemi guri ya zauna yace "Aliyu be shigo ba har yanxu?"tace "eh,amma ya kusa dawowa na mishi waya yace mun yana hanya,"yace "ohk"..Bayan d'an shiru na minutes saeya kira sunanta "Saeema",ta ansa da "naam",tana kallonshi,yace "naji kinyi shiru neh",tace "kaima ba shirun kayi ba",yace "tou yanxu nayi magana,u know wat?"tace mai "saeka fad'a",yace "I badly missed u but ke kumq naga kaman bakya murnan ganinah,why?",ta d'ago ta kalleshi tace "ko wanine yace maka haka ae ka musa masa amma yanxu kai da kanka kke fad'i,kafi kowa sanin sonda nke ma amma inka tashi saeka ringa mgana as if u don't know "ta b'ata rae,shikuma ya washi kallon b'acin ranta,yyi maza yace "haba my little angel,don't b sad mana,nasan kina sona but sudden expression dana gani just now shiyasa nake mki magana haka,but am so sorry kinji",yyi ta lallaminta harta saki rae..Ana haka saega Aliyu ya shigo da sallama suka ansa..
Suraj neh ya miqe Aliyu ya qaraso suka gaisa cikin murna da jin dad'in ganin junansu,Aliyu yace "yaushe a gari,ni d'azu Saeema ta kirani wae ina ina? Inzo gida inga supprise,ashe kaine supprise d'in",ya juyo yana kallon saeema Suraj ko sae dariya yakeyi,Aliyu yaja shi suka zauna suna hiran yaushe gamo,Saeema ce ta miqe ta shiga d'akinta......




08102992472 for comments

© *Hama G muh'd*🌷
[9:26pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ


*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by ✍🏽Hamerh gee Muh'd🌷_*







Page 8⃣1⃣ & 8⃣2⃣
.....Sun jima suna hira daga bisani suka tashi suka yo alwalan sallahn isha, suna fitowa suka nufi masallaci,suna isa kowannen su yyi adduan shiga masjid sannan suka shiga...Bayan an idar da sallah suka d'au hanyar gida,suna tafe suna tad'i har suka iso gidan.A palour suka taradda saeema tace "sannunku da dawowa"suka ansa da "yauwa sannu",tace "barin fad'a ma Mom kun shigo"saeta juya ta nufa d'akin momi,Aliyu da Suraj ne suka nemi guri suka zauna suna jiran su Momi,befi minti 5 ba su Momi suka fito,kowa ya jaa kujera ya zauna,nan saeema tayi serving nasu suna hira,daga bisani sukayi dinner...
Bayan sun gama Aliyu yace ma suraj zae fita ko zaezo ya raka shi,Suraj yace shikam yana gida bacci zaiyi dan a gajiye yake,Aliyu be kawo komae a ranshi ba yace "gskya kam,tou saena dawo",Suraj yace "adawo lfya",suna gama sallamar sae Aliyu ya fito ya nufa d'akin Momi inda ya taradda Saeema a d'akin,ko me suke cewa? Oho,ya shiga da sallamarsa suka ansa,yace "Momi na fita"tace "tou Aliyu a dawo lfya",Saeema tayi caraf tace "ya Aliyu kaida ya Suraj zaku fita?"yace "aa,nace mai yazo muje yace zae huta nima kuma ban dameshi ba dan nasan a gajiye yake",tayi wani sign ov relief kuma duk Aliyu na kula daita,yace "ya dae,kun shirya wani appointment neh kam?"yyi tambayar cikeda zolaya,Saeema taji wani kunya ta kamata,kardai ya Aliyu ya gano suneh,sae tace "aa kwae na tambaya neh,akwae wani series din da nagani d'azu a system dinshi,su nake so yyi mun sending",ta qarasa maganar tana kallonshi da murmushi a face nata,shima murmushin ya maida mata yace "ohk tou saeki je ki sameshi ae kafin yyi bacci ni na fita",tace "tou yayana a dawo lfya"yace "Allah yasa my little sis"sannan ya juya ya fita,duk abubuwan nan da suke cewa Momi na gurin aranta tana jin dad'in yadda y'ay'anta ke son junansu haka kuma a kullum tana yima mai komai me kowa godiya daya bata su....
Bayan Saeema ta gama taya Momi arranging kayan ta a walldrop sae tace "Momi saeda safe",momi tace "Allah ya bamu alkhairi",saeema tace "ameen".Harta fita sae ta dawo tace "Momi na manta ban d'au system d'inba",Momi tace "gashi can kuwa inaga yyi full charge ma",Saeema tace "ai kuwa",ta zare daga cikin socket saeta fita ta rufo wa momi da qofar,kai tsaye side d'in ya Aliyu ta nufa inda ta tararda Suraj a palour shima yana shirin kiran wayarta kenan sae gata,tayi sallama ya ansa,saetace "ya Suraj muje palour sae ka d'an tura mun series na d'azun nan",yace "ohk muje tou",ya tashi ya bita a baya har zuwa palourn.Bayan ya tura mata sae suka d'anyi kafinnan kowa yaje ya kwanta....
Aliyu na fita ya nufi gidansu Fadwa kai tsaye,ya kira wayanta bayan ya isa tace ya shigo palour tana fitowa,ya shiga palourn ya d'an zauna jiranta bada jimawa ba ta fito,da sallama tashiga bayan ya ansa ta nemi guri ta zauna a qasa dake shima a qasan yake,ta gaida shi ya ansa cikeda nishadi a fuskarshi,ya kirata "mine",ta d'ago kai ta kalleshi batareda tace komai ma yace "meke damunki?"cikeda nuna concern,tace "ba komai",yace "akwae mana,har yanxu baki dena b'oye mun damuwarki ba sae yaushe kenan",tace "ba wani abu bane fa ya Aliyu kwae.."saeta yi shiru,yace "sae meh?"tace "kaina ke mun ciwo tun d'azu",yace "subhanalla,have u take any medicine?"tace "eh nasha tun d'azu",yace "Allah ya sauwake mine"tace "ameen",a ranta tana jin ddin word din da ya kirata dashi,a ranta ta maimaita 'mine'...
Basu wani jima ba saeyace mata zae tafi,har mota ta raka shi sannan sukayi sallama ya tafi ita kuma ta dawo gida.Yana isa gida ya samu Suraj har yyi bacci,saeya shiga ya watsa ruwa ya fito ya sa kaya ya kwanta,ya d'au waya ya danna kira ma Fadwa,itama tym d'in ta kwanta tana kan tunanin shi saega call dinsa ya shigo,ta ansa yyi mata ya jiki tace da sauqi,daga qarshe yyi mata saeda safe sannan yyi hanging,text message tayi mishi shima yyi mata reply...


08102992472 for comments





© *Hama G Muh'd*🌷
[9:29pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€


*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by ✍🏽Hamerh gee Muh'd🌷_*






Page 8⃣3⃣ & 8⃣4⃣
Washegari da hantsi Suraj yyi shirin tafiya,suka fito mai rakiya harda Momi,Saeema bata so tafiyarsa ba,saedae kuma shima ba'a son ransa bane yanada aiki neh acan shiyasa,Aliyu ma is going to miss be so tafiyan ba amma bbu yadda zasuyi haka ya tafi bayan sunyi sallama.Bayan sun dawo ciki sae Aliyu ya shirya ya tafi office.Saeema ko baccinta ta sha dan yau basuda scul,ta jima tana bacci daga bisani ta tashi tayi alwala tayi sallah kafinnan ta kira Suraj,bayan sun gaisa sae take ce mai ya isane,yace be isa ba tukun amma ya kusa,tace to Allah ya kaishi lfya yace ameen sae tayi hanging...
Yau Jaleel autan umma zae dawo gida 9ja dan haka gidan ya zama busy anata gyara da kirke kirke kala kala,yau tun safe Tasleem ke gidan itada danta Fahad har yyi wayo dan yanxu haka yana nursery 2 ne,he is 4yrs old.Sae wata yer aikin Umma me suna Meena wato Amina dan yanxu Umma yar aiki ta nema.Bayan sun gama shirya komai da ko'ina around 2:00pm suka fita zuwa airport,driver neh ya kaisu Umman da Tasleem sae Fahad,sunyi zaman jira na 10mins kafin jirgin su Jaleel autan umma yyi landing,murna wajensu baa ceh komai,Jaleel yyi kyau ya qara haske ga wani kwarjini,uh he's just hrt touchng❀..Bayan drivern ya gama sa mishi kayan sa a boot na motar sae suka shiga ya jasu zuwa gida,a motan Jaleel yyi ta wasa ma Fahad shikuma yana dariya dan akwae shi da son wasa dama...
Tare suka hadu akayi lunch anata hiran yaushe gamo,bayan sun gama sae Jaleel ya tashi ya shiga d'aki dan hutawa,waqa ya kunna yana ji har yyi bacci.Bayan ya tashi after sallahn laasar sae yyi alwala yyi sallah sae ya fito palour inda ya taradda su Umma suna ta hira,shima ya nemi guri ya zauna,Umma tace "har an fito",yace mata "eh"kwae,sae suka cigaba da hiransu yana basu lbrin scul life nasu daga bisani suka koma maganan Fadwa,inda a qarshe Jaleel yace gobe zae je gaida baffa,umma tace "Allah ya kaimu",sukace ameen..Sae bayan sallahn isha mijin Tasleem yazo ya dauketa sae suka bar motan ta a gidan,dan acewar sa baya son tana driving da daddare,akan da safe driver sae ya kai mata gida....
Yau tun da safe Fadwa ke amai,ga zazzab'i me zafi ga wani ciwon kai dake damunta,cikin yini d'aya harta d'an rame,Momy bata gidan itakuma bata kira ta fad'a mata ba a cewarta ita bata son shan magani.Tym d'in da Momyn ta dawo har tayi bacci,bayan tashinta neh tayi alwala tayi laasar sannan ta fito,a palour ta taradda momy a kwance kan three-seater tayi mata sannu da dawowa,Momy tace "yauwa",har Fadwa zata wuce sae Momy ta kira ta,dawowa tayi tace "naam",momy tace "lfyanki kuwa duk kinyi wani iri just today?"Fadwa tace "lfya klou Momy,ciwon kai neh dae tun na jiya nake ta fama da shi",bata ce mata tayi amai ba dan bata son tace aje asibiti kuma magani zaa bata ita kuma bata so ko kadan,Momy tace "ciwon kai haka,ba zaki asibiti ba ko",Fadwa tace "nikam momy nasha magani kuma yanxu banaji da nayi bacci",Momy tace "tou Allah ya sauwaqa"tace ameen ta bar wajen...
Around 8:00pm Suraj ya kira wayan Saeema,bayan sun gaisa suka danyi hiransu abun shaawa,daga qarshe yyi hanging sae kowannen su ya aika ma dan uwansa saqon soyayya through text message kafin sukayi bacci..
Koda Aliyu ya kira wayan Fadwa yau be wani gane mata ba dan haka ya bata uziri yace tayi bacci dan gobe sunada scul...



08102992472 for comments




© *Hama G Muh'd*😞
[9:30pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [11:27am, 10/30/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd
πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€ *KOMAI RINTSI 2*πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€πŸŒΊπŸ€

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd_*🌷







Page 85 & 86
....Washegari da hantsi Abban su Suraj na zaune kan kujera a gidin wata bishiya dake gun hutawa a gidan yana karanta newspaper,Suraj neh ya fito ya je ya sameshi a wajen yyi sallama Abba ya ansa,ya nemi guri ya d'an tsuguna yace "Abba ina kwana",Abba ya ansa da "lfya lou son,kana lfya",yace "lfya klou",sae ya d'anyi jim na d'an lokaci sannan yace "dama akwae maganan da nake so na fad'a maka neh Abba",Abba yace "tou ina ji"tareda rufe newspapern hannun shi yana kallon Suraj d'in.Suraj yaci gaba "dama akan..aka..." sae kuma yyi shiru,Abba yace "dama akan mene?go ahead ka fad'a mana",Suraj ya d'an nisa tareda tattaro confident yace "Abba akan Saeema ne dama,Abba ina sonta da aure kuma itama tana sona mun fahimci juna da ita,shine nake so ayi maganar aure bada jimawa ba tunda ni na gama karatu nah har ina aiki,itakuma ta gama secondary scul har tana jami'a",Alhmdllh Abba yace kafin yace "naji dadi sosae da kuke neman qara had'a dankon zumunci gskya kun kyauta kuma Allah yyi muku albarka",Suraj yace "ameen Abba",Abba yaci gaba "sannan maganar aure karka damu ni nan na sa muku rana 24 ga wata me zuwa November kenan,yanxun nan ma zan kira shi mahaifin naku in sanarda shi kuma zaeyi murna sosae",Suraj yaji farin ciki mara misaltuwa,yace "godiya nike Abba",Abba yace "ba komai tashi kaje,in ka shiga ka kira mun maman ku",Suraj yace "tou"saeya miqe ya nufi cikin gidan,yana sanarda mamansu Abba na nemanta kai tsaye ya wuce dakinsa.Ya rasa ta ina zae fara murna kwae saeya dau wayarsa ya kira Saeema ya sanarda ita...


Fadwa ne da saeema a bayan mota driver zae kai su scul,da qyar fadwa take magana dan bata jin dad'i kwata kwata,Saeema tayi hb suje hosptal amma ina Fadwa taqi firr,haka ta qyaleta har suka isa scul.
11am suka fito a lecture,suka je suka nemi gurin zama kusada wani scul cafteria suna d'an hira jifa jifa,wayan Saeema ne yyi ringing ta daga
[11:28am, 10/30/2016] 🌷HamageeπŸ‘±πŸ½β€β™€: Hama G Muh'd "walkslm",Suraj neh,bayan sun gaisa yake fad'a mata yadda sukayi da Abban su,tayi murna sosae daga bisani yyi hanging.Nan ta sanarda fadaw harda date d'in da uncle Ahmad yasa musu,murna a wajen Fadwa ma baya misaltuwa,can suka hango driver bbu b'ata lokaci suka miqe zuwa inda motar take suka shiga,gidan su Fadwa ya kaisu sannan ya koma gidan daman drivern gidansu Saeema neh.Suna shiga cikin gidan Fadwa ta fad'i a daedae qofar palourn Momynta sanadiyyar jiri daya d'ibeta,Subhalla Momy ta ambata itada saeema,da qyar suka d'aga ta bata ma san inda take ba,suka kaita mota driver ya kai su asibiti,wani room naga an shigada ita,sae tym d'in Momy ta kira h.kaka ta sanarda ita halinda ake ciki dan tana side d'inta bata ma san abunda ke faruwa ba,bayn ta sanarda ita saeta kira momin saeema ta fad'a mata..
Befi 30mins ba H.kaka ta iso,bayan kaman 10mins kuma saega Momin saeema ta shigo,duk sun rud'e suna jiran fitowan likita,bayan kaman 5mins sae aka fito da Fadwa akayi wani d'aki da ita aka sa mata drip.Likitan neh ya fito yace waye ya kawo mara lfyan,momy tace itace sae yace ta biyoshi

Please Login or Register in order to submit comment