Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jin shi,qarshe dae ya haqura yaje yyi breakfast dinshi ya bar mata nata saeya koma d'akin yyi wanka ya shirya zuwa office dan yau Monday neh.Bayan ya fito ya sake trying ko Fadwa zata bud'e qofan amma sam kaman bbu mutum agun shidae yasan tana d'akin dan d'azu yaji motsinta,message yyi mata kamar haka:

*_Hlw dear,na tafi office saena dawo,kuma dan Allah kada ki zauna da yunwa kici abinci kinji,miss u saena dawo!_* sae yyi sending sannan ya fito ya tafi..

ยฉHama G Muh'd
[11:16am, 12/8/2016] Hamagee๐ŸŒท: [10:10am, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [8:20am, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜



ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ4โƒฃ2โƒฃ
Koda Fadwa ta karanta text d'in dariya tayi a ranta tace ae yunwa ba uwar kowa bace,bayan ta gama dariyanta saeta tashi ta bud'e qofan ta fito dama already tayi wankan ta tasa kaya gashi tayi kyau,tazo ta d'au plate ta d'ebi paper-soup sannan ta had'a tea sae bread,bata son yam ball d'in shiyasa bata ciba,a hankali take cin abunta harta gama sannan ta tashi ta tattara shirgin,ta juye na juyewa saiya wanka kwanukan ta kikkifa su,bayan ta gama tazo ta gyara kan dinning table d'in sannan ta koma palour ta zauna tana kallo,can around 12:30pm Momi ta aiko musu da lunch,taje ta bud'e qofar ta karb'i abincin sannan ta d'ebo na safen ta bada a mayar tayi godiya sannan ta dawo ta rufe qofar,setting table tayi saeta kashe kallon data kunna ta koma d'aki dan tasan Aliyu ya kusa dawowa kuma bata so su had'u,ta rufe qofar sannan tayo alwala tayi sallah,tvn d'akin ta kunna sannan ta koma gado tana kallo,can taji shigowan Aliyu bata ko matsa daga inda take ba ta cigaba da kallonta..
Aliyu neh ya shigo a gajiye,side d'insa straight ya wuce ya canza kaya ya fito dan ba kad'an ba yunwa yake ni,yazo palourn gurin dinng ya duba yaga flasks na abinci ga plate,spoon,cup an ajiye,yaji wani dd'i dan a tunanin shi Fadwa ta sauko dan haka yace bari yaje gunta sae kuma ya fasa yace bari ya fara cin abinci dan gaskiya in yaje ma bazata gane mishi ba dan yunwa yake ji ssae,ya zauna ya d'iba abincin shi yaci yasha ruwa sannan ya tashi ya nufi d'akinta,knocking ya shiga ya amma shiru bata anda ba balle tayi attemptng bud'e qofar...

ยฉHama G Muh'd
[8:47am, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudeas*๐Ÿ˜˜



ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ4โƒฃ3โƒฃ
Daya gaji da knocking d'inne yayi tafiyarshi zuwa d'akinshi,ya nemi gu ya zauna,ya jima a gurin yana tunanin irin zaman sunnan kafin ya tashi yaje ya kwanta,can barci ya d'ibeshi..
Fadwa ma baccin take ji dan haka ta miqe ta kashe kallon ta dawo ta kwanta,har bacci ya fara d'ibanta wayanta ta shiga ringing,kamar a mafarki taji ta tashi wayar na gefenta dan haka ta d'auko taga me kiran,Saeema ceh dan haka tayi saurin d'agawa,"Hello saeema ya kke",cikin muryan bacci take magana,Saeema tace "lfya ta qlou,ya kke da angon kin dan nasan kuna tare yanxu",cikin zolaya ta fad'a,Fadwa tace "kedae baki gajiya da zolaya to yyi barci nima yanxu daga baccin na tashi",(ta b'oye mata halinda suke ciki),Saeema tace "y'an hutu,ni ba wannan ba ina son in tuna miki cewa next Monday me zuwa in Allah ya kaimu zamu koma scul karki saki jiki ki dd'in amarci yasa ki mance",driya Fadwa tayi kafin tace "ai inaga nafi ki riqe date d'innan wayace miki zan manta",Saeema tace "ohoo dae,nidae na tuna miki dan nasan for sure kin sakankance kin mance",Fadwa tace "yanxu haka fa kema kiranki akayi aka miki tuni kkazo kina mun kumfar baki anan",Saeema tace "koma miye dae karki shagala next Mon back to scul".Haka sukayi ta zolayar junansu daga qarshe sukayi sallama kowa tace ma y'ar ta gaida mijinta..
Bacci neh me nauyi yyi gaba da Fadwa,ba ita ta tashi ba sai past 4,tana tashi ta shiga tayi alwala ta fito tayi la'asar d'inta,bata ma san tym ba lokacin saeda ta duba wayarta,ta tashi ta bud'e qofa dan cin abincin rana,tana bud'ewa sukayi ido biyu da Aliyu,yan zaune a palour kan kujeran dake facing side nata,dawowarshi daga sallah neh ya zauna a gurin yana kallon ball,Fadwa ta tsaya cak tama rasa wacce hanya zata bi,ta koma d'akinta neh koko tayi fitowar ta tayi abunda zatayi ta koma?ta rasa nayi,Aliyu kuwa kallonta yake bbu ko kyafta ido,ya tashi ya nufa inda take tsaye..

ยฉHama G Muh'd
[9:35am, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: [9:11am, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ4โƒฃ4โƒฃ
Tafiya yake idonshi na kan nata,itama shi d'in take kallo,yana qarasowa ta fara jaa da baya,yazo zae riqo hannunta tayi saurin shigewa d'aki tasa lock,yyi yyi da ita kan ta bud'e ta saurari abunda zaice amma ina,qi tayi ta bud'e,daya gaji neh ya bar gurin ya koma ya zauna,ya jin dd'in irin rayuwarda sukeyi amma yana iya qoqarinsa ya jure saboda yana sama ransa cewa komai laifinsa neh,saedae ya d'aukar ma kanshi alqawarin mantarda ita abunda ya faru,ta koma Fadwar shi ta asali dan yanxu bata asali bace kuma shiya maidata hakan dan haka shi zae dawo da ita..
[9:34am, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: Koda Fadwa ta rufe d'akin,kuka ta fara yi wanda bata san dalilin yinsa ba,ita dae all she knows is that tana son Aliyu but meyasa ta kasa haqura da abunda yyi mata after all ta haqura da kowa but y not him?ma kanta take yima wannan tambayar,nima dae hakan na gani๐Ÿ™ku faa??..
Ta jima a gurin kafin ta tashi ta koma kan gado ta zauna,tana nin fitar Aliyu da kaman 5mins haka ta tashi ta fito ta nemi abunda zata ci,tana gamawa ta kwashe taje ta wanke sannan ta dawo d'akinta tayi alwala tayi sallahn magrib.
Da gangan Aliyu ya fita,saboda ta samu taci abinci,koda ya fita bbu inda zaeje amma dae yaqi dawowa saboda ita,bayan yyi sallahr magrib da isha ya shigo gidan,bayan an kawo musu dinner yaci nashi ya koma d'aki ya zauna yana kallo..

ยฉHama G Muh'd
[10:09am, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜



ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ4โƒฃ5โƒฃ
Washegari da wuri ya shirya yazo qofan d'akinta as usual yyi knocking ko zata bud'e amma bata bud'e ba,daga ji ma bacci takeyi,yyi mata text na cewa ya tafi office saeya dawo sannan yyi maza-maza ya tafi beko karya ba.Sae wajen 9:00am Fadwa ta tashi tayi brush tayi wanka sannan ta fito tasa kaya,tayi matuqar yin kyau,ta d'au wayanta dan duba time saeta ga new message dan haka ta shiga ta gani,murmushi tayi da ta gama karantawa,ta ajiye wayan ta fito palour,ji tayi kamar motsin mutum a waje dan haka ta leqa ta windown wajen qofan,wanda yake kawo musu abinci ta gani tsaye da gani har ya gaji da knocking,tayi saurin komawa d'akinta ta d'auko gyale ta yafa kafinnan ta bud'e qofar,bayan sun gaisa take cewa "yi haquri ka jima anan ko?",yace "eh,bbu komai karki damu,ni zan tafi",tace "to mungode ka gaida Haj",yace "zata ji" sannan ya tafi ita kuma ta shigo ciki,breakfast ta zauna tayi abunta..

โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
A kwana a tashi bbu wuya yau satin su Fadwa uku kenan da aure,kullum idan Aliyu zae fita saeya ajiye mata kudin zuwa makarantar ta a kan dinning,idan tazo fita saeta dauka,abinci kuma koda yaushe tana yi,duk abunda ya dace ta mishi tana yi,saedae magana har yau bata had'asu,kamar koda yaushe tana wanke toilet d'inshi dan sae 2:00 noon za takeda makaranta yau,kuma kullum ta saba idan Aliyu ya fita sae 3:00pm yake dawowa shiyasa ma basa ko had'uwa.
Aliyu na isowa office ya tuna be d'auko wasu files ba kuma yanaso yyi submiting neh dan haka ko shiga beyi ba ya koma motar ya juya zuwa gida,gudu-gudu yake tafiya harya iso,me gadi neh ya taso zae bud'e mishi qofa yace aa ya bari ba shiga zaiyi ba abu kwae yazo d'auko,me gadin ya koma ya zauna bayan Aliyu ya shigo.Key ya nema ya bud'e qofar sannan ya shiga,be tsaya wata-wata ba kai tsaye ya nufa dakinsa,yana shiga lokacin kuma Fadwa na fitowa daga toilet ta gama wankewa kenan,Aliyu harya manta abunda ya dawo dashi dan duk gaggawar dayake yi bbu shi a yanzunnan.Fadwa na tsaye a inda take tana mishi kallon mamaki dan bata tab'a jin ya dawo at this very time ba..


ยฉHama G Muh'd
[10:34am, 12/5/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜



ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ4โƒฃ6โƒฃ
Aliyu ya qaraso inda take ga mamakinsa bata qara step ko d'aya ba,dan haka ya fara mata magana "sannu da aiki",tace "yauwa",ta zata wuce ta gefenshi ya riqe hannunta gamm,ya juyo itama juyowan tayi yace "y can't we live like every couple do?",bata ce mishi komai ba sae kallon shi kwae da takeyi,ya cigaba "mun yi 3weeks da yin aure amma befi sau biyu na ganki ba sae kuma meyasa ba zaki bar abunda ya wuce ba Fadwa,meyasa bazaki bani chance nayi prooving miki yanda nakr sonki ba?meyasa kka zab'i kullum ki barni cikin kad'aeci,meyasa kke haka",qwalla fal a idonsa,yyi mugun bata tausayai amma bata san me zata ceh mishi ba dan haka tayi shiru sae hawayen da suka fara zuba mata,Aliyu yace "am talking to u just tell me d reason pls,nasan na miki laifi amma ba na nemi afuwanki ba meyasa bazaki haqura ba? Ba komai zan cigaba da haquri har lokacinda zaki haqura dani amma ki sani u'r really hurting me"ya sake mata hannu ya juya zai duba files d'in,qwallan idon shi ya goge,ya d'auka file d'in zae fita kwae yaji ta rungume shi ta baya,kuka sosae takeyi ba tsayawa,har cikin qwaqwalwan shi yake jin kukan ko kad'an baya son ganin damuwarta balle kuka,ranan da ta fad'o jikinshi a gidansun nan ya tuno,yaune rana ta biyu da suka tab'a jiki,wani abune ya soma mishi yawo a kai ya rasa inda zaiyi saedae har yanxu bata ce dashi komai ba,sae kukan da takeyi..

ยฉHama G Muh'd
[11:16am, 12/8/2016] Hamagee๐ŸŒท: [10:34am, 12/6/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜



ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ4โƒฃ7โƒฃ
Aliyu neh ya juyo ta gaba saeya jaa ta zuwa kan gado ya zaunar da ita shima ya zauna a gefenta yana share mata hawaya yyi hugging nata yana d'an buga bayanta irin yadda ake ma yara idan rikicin su ya tashin nan,sun kai good 10mins a haka kafin kukan ya tsaya,itace ta fara magana "Yaya Aliyuu!!" Wani irin sanyi neh ya ziyarci zuciyar Aliyu dan rabon daya ji Fadwa ta kira sunan shi harya manta gashi kamar a bakinta aka halicci sunan dan ji yake kamar tafi kowa iya kiran 'Aliyuu' nan.
Ya ansa da "princess",saeta cigaba "am so sorry for all that happened,pls forgive me bazan sake ba" Aliyu yyi saurin d'agota ya d'aura mabiyin yatsar shi ta tsakiya kan libs d'ina yace "shshshshhh,don't take any blame on wat happened,becoz I was the one to be blamed not u,also u don't have to appolozise bcoz it's all my falt,had it been I stood for u,show u care and concern,this should haven't happened between us",Fadwa tace "na sani but still kayi haquri ae kai mijina neh kuma na kasa baka kulawar ka am so sorry for that",Aliyu yace "bbu komai ya wuce even though I didn't consider it to be blamed,al I want now is only ur forgivenss",Fadwa tace "na yafe maka duniya da lahira muma Allah ya yafe mana namu kurakuren",Aliyu yace "ameen godiya nke",Fadwa ta marairaice "toh ni baka ce ka yafe munba kuma na riga ka neman gafarar",Aliyu yace "ae na jima da yafe miki",dukansu sukayi dariya,sun d'an tab'a hira kafin Aliyu ya koma office zuciyar shi fall da farin ciki,megadi ma saeda yaji mamakin sa yau yadda yaga yake walwala ba kamar shigowar shi ta d'azu ba,gashi daga shiga d'aukan yafi 1hour a ciki..

ยฉHama G Muh'd
[10:55am, 12/6/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜



ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ4โƒฃ8โƒฃ
Bayan Fadwa ta gama gyaran gidn tayi abinci saeta tafi scul,sae 5:00pm ta dawo gida,horn tayi megadi ya bud'e mata gate d'in,tana shiga taga motar Aliyu shima ya dawo saetayi wani murmushi sannan tayi parking ta fito ta shiga cikin gidan..
Bayan fitar Aliyu kai tsaye ya wuce office hankalin shi duk yana gida,be tab'a experiencing irin wannan yanayin ba tunda yake,tunanin shi d'aya *Fadwa*,alla*2 yake ya dawo gida ya ganta ji yake kamar yau aka d'aura musu aure,yana ji kamar bbu wata rana a iya tsawon rayuwar shi da yyi farin ciki acikin kamar yau,da haka har ya taso.Bayan ya baro office d'in saeda ya tsaya ya sayi kaji guda 2,da wasu drinks though sunada drinks kala*2 a gida amma saeda ya siya sannan ya nufa gida,lokacin da ya dawo already 3 ta wuce dan haka be tsaya komai ba ya cire kaya yyi alwala sannan yazo yasa jallabiyar shi ya nufa masallaci,ya d'an jima yana adduoi bayan yyi nafila raka'a 2 kafin aka shiga sallahn la'asar,bayan an idar ya dawo gida yana jiran dawowan Fadwa,harya d'an fara gyangyad'i a inda yake zaune saeya ji dawowarta,tashi yyi ya bud'e mata qofa kafin ta iso..
Tana isowa taga Aliyu tsaye a bakin qofar yana jiran isowarta,murmushi ta sakar mishi yace "sannuda dawowa",tace "kaima sannun ka",tsak yazo ya d'auketa ya shigada ita har d'akinta kafinnan ya ajiye yace "fresh up and meet me at my room",tace "as u wish dear",Aliyu ya juya ya koma d'akinsa yana jiran Fadwa yau ko abincin rana beci ba,ita kuma wanka ta shiga tayi dan tayi sallahn ta a scul,bayan ta gama ta fito tazo tasa kaya marasa nauyi dan lokacin nazafi neh,tayi kyau abunta,tasa turare kamar yadda ta saba sannan ta fito ta nufi side d'insa,ta samu shima ya fito daga wankan kenan,bayan yasa kaya saeya ce ta zauna suci dan yunwa yake ji,sunaci suna d'an hirarsu har suka gama..


ยฉHama G Muh'd
[11:32am, 12/6/2016] Hamagee๐ŸŒท: ๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ
โ˜…โ˜… *_SECOND TO LAST PAGE_*โ˜…โ˜…
*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ4โƒฃ9โƒฃ
Fadwa ta tattara shirgin zuwa kitchen lokacin har an fara kiraye-kirayen sallahr magrib,dan haka ta koma d'akinta tayi alwala,shima Aliyun alwala yyi ya tafi masallaci,saeda ya jira har isha kafin ya dawo gida.
Bayan Fadwa ta idar itama bata bar kan sallayar ba saeda tayi isha'i sannan ta tashi,tana jin shigowar Aliyu ma dan haka tayi sauri ta shige toilet,Aliyu na shigowa kuwa ya duba kitchen bata nan ya duba d'akinta bata nan kuma yasan bata d'akinshi,kwae sae ya koma kitchen ya d'auko wajenda suke sa abincin megadi ya dawo palour gun dinng ya zuba mishi yadda zae isheshi sannan ya miqa mishi,bayan ya shigo saeya kulle qofar gidan ya kashe abubuwan da suke kashewa idan zasuyi bacci sannan ya dawo d'akin Fadwa,har yanxu bata fito a toilet d'inba,kai tsaye ya shiga dan bata kulle qofar ba,a zaune ya ganta,ita kuma tana ganinshi tayi sauri ta miqe tana dariya,yace "wato wayo kke mun ko",shima dariyar yake,haka ya jaata har d'akinsa bayan ya kashe wutan d'akin,bayan sun shigo ya kulle qofar d'akin,yace mata tayo alwala tazo,tace mai yanxu ta idar da sallah so tana da alwalarta,sallah raka'a biyu ya umarceta da suyi,bayan sun idar da sallahn sun gama adduoi saeya matso kusada ita ya d'aura hannun shi na dama a kanta ya soma karanto addua kamar haka:

" _Allahumma innii asaluka khairahaa wa khairamaa jabaltamaa alaihi wa auzhu bikamin sharrahaa washarramaa jabaltahaa alaihi_"

(Wannan addu'a anayinta neh idan mutum yyi sabon aure ko baiwa me hidima ko kuma raqumi,amma a yanxu bamu wannan zamanin,yawanci idan anyi aure neh ko kuma an sayi raqumi,y'an uwa a kiyaye wayannan adduoin sunada matuqar tasiri ga rayuwar aure,rashi adduoin nan shi yakan jefa futintunu a rayuwar aure so dan Allah mu gyara๐Ÿ™๐Ÿพ)...

โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
Bayan ya idar ya d'aga hannun shi a kanta saeya kalleta itama kallon shin take,yace "toh muje mu kwanta kou",dayaga batada niyyar tashi saeya miqe ya d'auketa cak ya ajiye ta kan gadon,jallabiyar jikinsa ya cire shima ya kwanta,Fadwa duk ta kasa sakewa kasancewar bata tab'a kwanciya waje d'aya dashi ba,Aliyu ya fahimceta,dan haka ya kira sunanta "Fadwaa",ta ansa "naam",yace "ya kamata ki sake saboda nii mijinki neh kinji",kai kwae ta d'aga mishi,ya jawota jikin shi yana mata wasu maganganu a kunne harta d'an sake,(ganin abunda ke shirin wakana na tattara littafi da biro nah na fito a guje na rufo qofar ina musu saeda safe๐Ÿƒ๐Ÿปโ€โ™€dan naga hararar da Aliyu keh mun๐Ÿ˜—)..

ยฉHama G Muh'd
[11:16am, 12/8/2016] Hamagee๐ŸŒท: *_THE ENDโœ๐Ÿฝ_*
๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€ *KOMAI RINTSI PART 3*๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ๐Ÿ€๐ŸŒบ

*Dedicated to Mom Sudaes*๐Ÿ˜˜


ยฎE.H.W
*_Written byโœ๐Ÿฝ Hamerh gee Muh'd๐ŸŒท_*

Page1โƒฃ5โƒฃ0โƒฃ
Washegari da wuri Aliyu ya tafi asibiti kamar yadda ya saba,Fadwa kuwa batada scul yau dan haka ta samu isheshen tym ta gyara musu gidan kamar yadda ta saba,bayan ta gama gyaran tayi girki sannan tazo tayi wanka tayi sallah ta gode ma Allah tareda roqonshi ya basu zaman lfya me d'orewa ya qara musu qaunar junansu,bayan ta idar ta tashi ta d'anyi kwalliya daedae na misali sannan tasa kayanta,tayi kyau sosae,palour ta koma tana kallo,bada jimawa ba Aliyu ya dawo gida,wani tarban da be tab'a tunanin Fadwa zatae mishi ba tayi mai,bayan ta raka shi ya canza kaya suka dawo palour tare sukayi lunch cikeda soyayya,love d'insu ya zama abun sha'awa ga kowanne me kallon su...
Haka rayuwarsu ta kasance akoda yaushe,su kanje gaida Momyn Fadwa,wataran Momin Saeema,harta waje Ummahn Jaleel suna zuwa,yanxu Momy da Ummahn Jaleel sun zamo d'aya bbu wani munafinci ko tada hankali,Anty Rauda kuwa Fadwa bata yin good 2days basuyi waya ba.Rayuwarsu ta zamo abun alfahari ga alumma,tabbas *mahaqurci mawadaci*neh,kuma *KOMAI RINTSI*haquri yanada ranarshi,sannan kishin jahilci ba da neman raba jini d'aya ba abunyi bane..
โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…โ˜…
*Two years ltr*..
Fadwa neh da Aliyu a palour,Aliyu na riqe da Baby Afreen,yarinyace y'ar kimanin shekara 1 tak a duniya,Aliyu da fadwa suna ji da babynsu sosae,gata bbu irin wanda basu nuna mata,yanxuma wasa sukeda ita tana ta dariya abunta,wat a cute Baby๐Ÿ˜˜( I like children Allah๐Ÿ˜)...Yanxu Fadwa da saeema suna final year d'insu anan Apti,Saeema ma da Babynta,ta riga Fadwa haihuwa,ita kuma sunan d'anta Sudaes,suna zolayar zunansu da Fadwa wae,Saeema tayi ma Sudaes kamun Afreen.That's how their lives continue..


Anan na kawo qarshen littafinnan me taken suna *KOMAI RINTSI*,ina roqon Allah yasa mun amfana koda kuwa da abu daya zuwa biyu neh a ciki๐Ÿ™๐Ÿพ Allah ya had'amu a littafaina na gaba wanda nan bada jimawa ba zaki jisu insha Allah masu suna *UNIVERSITY GIRLS*wanda littafi neh daya qunshi both English and hausa saboda yanayin abunda nake son fad'akarwa ya qunshi both,sae kuma *MAFARKIN HAMAGEE* wanda base on mafarkin da nayi neh kuma nake son ku ji ko zaku amfana.

Ina gaisuwa gareku
*MIEMIE BEE NOVELS
*K-SQUARE'S CHAMBER
*EXCELLENT WRITERS
*WISDOM OFFICIAL WRITERS
*FATY AFREEN NOVELS
*PRECIOUS WRITERS FORUM
*PHARTY B-B NOVELS
*ZARAH'S NOVELS
With lots more..

Godiya da nuna kulawarku a gareni,nima ina son forever and ever
*HAMAGEE NOVELS
*HOME OV HAUSA NOVELS, I love u all mhuaa๐Ÿ’‹๐Ÿ˜˜

Ban san irin godiyar da zan muku ba๐Ÿ˜Œ kun nunan tsantsar so da kulawa,nima kusani ina sonku all
*MY FACEBUK GROUP MEMBERS,TOGETHER WIT ALL MY FACEBUK FANS,luv u pple buhu buhu๐Ÿ˜๐Ÿค—...

Ban manta ki ba my sweet,unforgetful dirling sister *Maman Sudaes*,u r really amazing and different๐Ÿ˜u alwaiz stand for me
May Allah continue to protect u against ur bad wishers,and may u continue to excell,lurv u lot wit mah sweet lurving kids
Sudaes
Ilham and
Lil Saif, Allah ya raya mana su musha biki๐Ÿ‘ฏ๐Ÿ’ƒ๐Ÿฝ...

Ina sane dake Easha Bebe ta๐Ÿ’‹words can't express mah gratitude upon u๐Ÿค—..U r such a sweethrt,tnks alot for ur help dear,luv u daro-daro๐Ÿ˜ƒ

Never I forget u pple with d luv,care and support u showed me mah Habeebtis๐Ÿ˜
*Leemcy dearโค
*Preety queenโค
*Faty Afreenโค
*Khausar Lurvโค
*Billyloshโค
*Billy Tobaccoโค
*Khairat upโค
*Faxyfashionโค
*Jamila AGโค
*Zeenaseerโค
*Laure (๐Ÿ’)โค
*Jiddaโค
*Ummijafarโค
*Ummikhaleelโค
*Miemie beeโค
*Ummi Hambaliโค
*Cute zarahโค
*Ummu Adnanโค
*Fausatโค
*Ayusha Ilyasuโค
*Aisha Ganaโค
*Anty Deeqaโค
*Anty sadโค
*Anty Rukyโค
*Zubaida (my facebuk fan)โค
*Amal (also a facbuk fan)โค
*Zarah (a facebuk fan)โค wit more of u that I could'nt mention hereโคone love for u all๐Ÿ™Œ๐Ÿฝ

Da wannan ni Hamagee nake ce muku bissalam
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not

Please Login or Register in order to submit comment