Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yyi musu sallama,Momi tace "bazaka ci qosan bane?"yace "I'm ohk Mom zanyi late",yyi mata murmushi itama murmushin ta mayar mai tace "Allah ya kare to"yace "ameen"sannan yazo fita muryan ta ya tsaeda shi,cewa tayi"kayi ma shehu magana yazo ya kaimun breakfast wasu Saeema",Aliyu yace "ohk"saeya fice,, yyi ma shehu driver magana sannan ya wuce ya nufa motarshi,ya tayar sannan ya,megadi ya bud'e mai gate ya fita.Shehu driver kuwa sallama yaje yyi Momi ta kawo mishi breakfast d'in,ya gaida Momi cikeda girmamawa itama ta ansa sannan ya karb'i aikan ya tafi..
Office Aliyu ya nufa,yau bbu laifi ya d'an sake da mutane.Yana tashi break lokacin 2:00pm neh kuma sae 5:00pm zai dawo office d'in

©Hama G Muh'd
[10:23pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


®EXCELLENT WRITERS📝
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page 1⃣2⃣8⃣
Gidansu Fadwa ya nufa kai tsaye,hankalinshi duk ya dagule yana tunanin abunda zae wakana,sae addu'a yake Allah ya daedaeta su,da wannan ya iso gidan,horn megadi ya bud'e mai ya shiga.Ya fito ya nufa cikin gidan,qofar palour yazo yyi sallama,lokacin Momy na palourn,ta ansa mai tace ya shigo,yana shigowa tace "toooo Aliyu neh da ranan nan",yyi murmushi yace "nine momy",ya shigo ya nemi guri ya zauna,bayan sun gaisa take tambayar shi ya Mominsu yace "lfyanta klou",tashi tayi ta shiga ciki ta barshi a gurin yanata jimamin had'uwarshi da fadwa..
Fadwa na barci Momy ta tasheta,tana tashi taje ta wanke baki ta dawo tace ma Momy gatanan,Momy tace "palour zaki je anzo wajenki",daga nan bata sake ko kallon inda take ba ta cigaba da abunda takeyi,jiki bbu kwari Fadwa ta nufi palour,tana fitowa sukayi ido hud'u da Aliyu,mutuwar tsaye tayi dan batayi zaton shi bane,sun kai 3mins bbu wanda yace komai daga baya Fadwa ta juya zata tafi,sunan ta ya kira "Fadwaa"ta tsaya cak batareda ta juya ba,tasowa yyi yazo har inda take ga mamakinta ya tsuguna har qasa yana neman gafararta,wani iri taji dan kwata*2 she is not feeling comfortble @ all,bazata iya kallon Aliyu a haka ba dan har gobe tana ganin girman shi kuma bata son ta ansa mishi saboda bata son wani abu ya sake had'asu me sunan soo dukda tana mugun sonshi,kuka neh ya kwace mata dan haka tayi saurin shigewa ciki ta barshi agun..

©Hama G Muh'd
[10:25pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


®EXCELLENT WRITERS📝
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page 1⃣2⃣9⃣
Tana cikin kuka a palourn Momy ta fito,koda taga tana kukan bata ce da ita komai ba dan tasan matsalar tasu,fita tayi ta ga Aliyu a tsaye ya d'an dafa kujera ta baya dagani shima kukan yakeyi,jin muryarta neh yasa shi saurin goge hawayen idonshi,tace "Aliyu saedae ka d'au haquri har lokacinda Allah zaisa ta sauko dan nasan dole akwae lokacin kuma *KOMAI RINTSI* in Fadwa matarka ceh to bbu makawa saeka aureta,sannan ni mahaifiyarta ceh bani zan mata zaman aure ba so bbu yadda zanyi nayi forcing nata into it inhar bata amince ba,so ka cigaba da haquri Allah ya zab'an mana mafi alkhairi",Aliyu yaji dd'in kalaman Momy yace "ameen Momy bbu komai nagode,ni zan wuce",Momy tace "to ka gaida Mominku ka cigaba da haquri",yace "zata ji,nagode"saeya fita Momy kuma ta dawo palourn ta taradda Fadwa har yanxu tana kuka,ta kalleta tace "kukan ya isa haka",ta kwanto da ita cinyarta tana rarrashin ta tace "Fadwa kuna son junanku keda Aliyu meyasa kke avoiding nasa?",Fadwa cikin kuka tace "Momy ni bawae sonshi na daena ba kwae inna tuno da abunda yamun neh sae inga kaman ba don Allah daman yake sona ba",Momy tace "ba haka bane Fadwa,Aliyu na sonki kwae dae an samu akasi neh amma ae kuna son junanku me zae hana ki haqura ki bashi another chance,amma inaso ki nutsu kiyi tunani tukunna dan bazan so kiyi aurenda baki so ba",Fadwa ta d'aga kai alamar eh..

©Hama G Muh'd
[10:25pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


®EXCELLENT WRITERS📝
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣3⃣0⃣
Aliyu kuwa ya d'anji sauqi saboda na farko,atleast Fadwa batace ta daina sonshi ba kuma kukanda tayi na nufin wani abun neh sae na biyu kuma irin maganganun da Momy tayi mishi gskya sun saka zuciyarshi yin sanyi tareda hope d'in Fadwa zata haqura he just have to b patient.Gida ya koma yaci abinci ya huta,sae 4 yaje yyi sallahn la'asar,ya dawo yyi wanka ya shirya ya koma office..
Around 8pm bayan ya dawo daga aiki ya kira Saeema ya sanarda ita yadda sukayi kaff,tace mishi karya damu insha Allah Fadwa zata haqura sannan tace mai gobe yazo gidan da yamma zatasa Fadwan ma tazo insha Allah komai zae gyaru,yyi mata godiya sannan sukayi sallama..
Yau da qyar Fadwa da Aliyu sukayi bacci,duk tunaninsu d'ayane,koda sukayi bacci ma mafarkin juna suka tayi..
Washegari kamr kullum Aliyu ya tafi aiki.Saeema ceh ta kira Fadwa,bayan sun gaisa suka sha tad'insu saedae Saeema ta fahimci akwae abunda ke damun Fadwa,Tace mata dan Allah tazo mata yau mana,Fadwa bata wani yi musu ba tace,insha Allah zata ganta zuwa anjima,Saeema taji dd'i sosae,a haka suka gama wayan.Around 11am kuwa saega Fadwa suka sha hiransu lokacin Suraj baya nan,tare sukayi girki bayan sun gama suka ci suka gyara gidan,sukayi wanka dukansu,dama Saeema ta bata wasu kayan ta canza kafin su fara aiki.Bayan sun gama suka zauna suna kallo,Suraj neh ya dawo,Saeema tayi mishi sannu da dawowa hakama Fadwa,yyi ta zolayanta suna dariya daga baya Saeema ta raka shi d'aki ya cire kaya yyi wanka sannan yazo yaci abinci,bayan ya gama kuwa d'aki ya koma yyi bacci..
Around 4 bayan Aliyu ya dawo daga office ya shirya yyi matuqar yin kyau,ga kanshin da yake yi irin turaren da Fadwa ta tab'a ce mishi tana so,irin sa ya fesa.Around 4:20pm ya iso gidan Saeema..

08102992472 for comments,u can join my facebuk group @Hama G Muh'd NOVELS also my page @ Hamerhgee.mywapblog.com

©Hama G Muh'd
[10:35pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [10:31pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


®EXCELLENT WRITERS📝
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd_*🌷

Page1⃣3⃣1⃣
Horn yyi megadi ya bud'e mai ya shigo,bayan yyi parking saeya kira num Saeema,tym d'in suna tareda Fadwa dan haka tabar wajen Fadwa bata ji ringing d'inba dan ta cire ringtone d'in,kitchen ta je ta ansa wayan,Aliyu yace "na shigo ina gidan yanxu",tace "ohk barin yima yaya Suraj magana saeya zo ku shigo tare",yace "ohk"sannan yyi hanging up,Saeema ceh ta fito ta nufa d'akin Suraj inda ta sameshi yana bacci,ta je gefen shi ta zauna tana kallon shi bata son katse mishi bacci kuma tana son yaje ya shigo da Aliyu,tana cikin wannan tunanin Suraj ya bud'e ido,idonshi cikin nata yace "yaya dae",tayi mishi bayanin abunda ake ciki,yace it's ohk bari yaje.Tashi yyi yasa jallabiya sannan ya fita,Saeema tabi bayanshi ta zauna a palour wajen Fadwa,Fadwa bata kawo komai a ranta ba dan haka suka cigaba da kallonsu..
Suraj na fita ya nufa inda Aliyu ya paka motar shi ya sameshi,suka gaisa sannan Sura yace "mu shiga ciki duk suna tare a palour"Aliyu yace "ohk to ba komai muje",suka nufa cikin gidan da sallama Suraj na gaba Aliyu na biyeda shi har palourn,Fadwa bata d'ago kai ba dan a zatonta ko Suraj neh shi kadae,saeda suka qaraso Saeema tace "sannu da zuwa ya Aliyu",Aliyu yace "yauwa ya gida",tace "Alhamdllh",bayan sun gama gaisawa saeta miqe taje kawo mishi ruwa,koda suka had'a ido da Fadwa bata ceh mishi qala ba saedae shi yyi mata murmushi ita kuwa ta b'ata rai..

©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


®EXCELLENT WRITERS📝
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣3⃣2⃣
Surah neh yace "haba amaryar mu meh haka kuma",Fadwa da kanta ke gun tv ta juyo tace "amaryar ku kuma",Suraj yace "eh mana,Fadwa meyasa bazaki iya haqura da abunda ya faruba ne,ni wllhi ban sanki da haka,nasanki da haquri da yafiya to meyasa bazaki tawakkali ku koma yadda kuke da Aliyu ba",daedae lokacin Saeema ta fito daga kitchen riqeda cup a kan tray saeta nufi fringe wanda it's main for ajiyan drinks da fruits,ta d'auko ruwa da lemon kwali tasa a kan tray sannan ta kawo ta ajiye kan center table saeta jawoshi gaban Aliyu,saeya ceh "sannunki",tace "yauwa" tareda neman guri ta zauna a gujeran da Fadwa ke zaune tace "nima abunda nayi ta fad'a mata kenan wllh,nasan tanada haquri ga saurin yafiya to meyasa bazakiyi ma Ya Aliyun ba?"ta qarasa tana kallon Fadwa,ita kuma tace "Saeema kenan,kuna bani mamaki wllh as if baku san cewa aure zamane na dundun ba,idan anyi shi to anaso ya zamana har iya qarshen rayuwarka ko nashi,to meyasa zan yarda in auri wanda tun muna waje ya nuna be damuda ni ba,be yarda dani ba kuma he can definately do without me?",Saeema ta fahimci qawarta sosae har tausayin take ji,tace "ba haka bane Fadwa,u didn't got him amma ina so ki sawa ranki cewa duk d'an halak bazae so abunda zae b'atawa familyn sa ba dukda cewa a lokacin da abun ya faru su Momi basuce ya daena nemanki amma ae bazaeji dd'in ya b'ata musu ba dukda cewa Momi na iya fahimtar abun amma Abba bazae tab'a tunanin baki aekata abunda aka ce kin yi ba,sannan ko kema baki isa kice lokacin sharri aka miki ba dukda u r 💯% cewa baki aikata ba,so Fadwa dan Allah ki bashi uzuri kiyi qoqari ki manta duk abunda ya faru ki sama ranki ya Aliyu na sonki kuma shine masoyi a gareki na gaskiya sannan ki cigaba da addu'a Allah ya baku zaman lfya ya kad'e fitina da sharrin shaidan dan na tabbatar yanxu ma shi yake nemn shiga tsakaninku shiyasa kka kasa fahimtar gaskiya lamarin,muma nan za muna tayaku da addu'a insha Allah",ba Aliyu da Suraj ba har ita kanta Fadwa maganganun Saeema sun burgeta kuma ta fahimta sosae ta yarda abunda take fad'i gaskiya ceh,kuma a ranta ta riga ta amince da auren Aliyu tun jiya saedae tasa ma ranta saeta qara koyarda shi darusa,amma a yanxu kam she can do nothing but ta yarda ta amince da aurensa...

©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


®EXCELLENT WRITERS📝
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣3⃣3⃣
Dama can tana son Aliyunta yanxuma kuma bbu abunda ya canza ita dae kwae tanaso yasan irin tashin hankalinda yasa ta lokacinda ya tura mata text d'innan,Suraj neh ya katse mata tunanin da takeyi da cewa "kinyi shiru Fadwa,dan Allah ki amince mana shine kwanciyar hankalinmu duka kuma ko iyayen namu ma wllhi zasuji dd'i idan kka amince zaki aureshi dan yanxunma basu son su miki dole shiyasa bazasu miki maganar ba,amma ko badan Aliyu koni ko Saeema ba,kiyi haquri dan iyayenmu plss",Fadwa tace "it's alright,shikenan na amince",wani farinciki neh ya ziyarci zuqatansu bama ya Aliyu daya fara cewa "Alhmdllh,Alhmdllh,nagode Fadwa Allah ya qara mana son juna",dukansu sukace ameen,Fadwa tace "barin gida naga magrib ta kusa gabatowa kuma Momy na saka idon ganina nasan",Saeema tace "gaskiya kam magrib ya kusa"Aliyu neh yace "muje to nayi dropng d'inki saena wuce",Fadwa tace "ka bari kwae da mota nazo zan tafi",yace "it's alright"Fadwa ta miqe ta nufa d'akin Saeema d'auko gyalenta da jaka,Saeema ta tashi itama ta bita,Aliyu da Suraj kuwa waje sukayi suna hira...
Bayan ta d'au jakarta da ta yafa gyale sae suka fito da Saeema suka nufi hanyar fita,a waje suka had'u dasu Aliyu,bayan sunyi sallama sae Fadwa ta shiga mota ta tafi,har ta fita tana d'aga musu hanu,Aliyu yana cikin matuqar farinki,shima motar ya shiga ya tafi bayan sunyi sallama.Suraj da Saeema suka koma cikin gida sukayi alwala,Suraj ya tafi masallaci ita kuma tayi a gida..
Da farinciki dukkansu suka isa gida,Fadwa na isa taje ta gaida Momynta da haj lokacin suna palourn hajiyan tare,ta fito tazo d'akin Momy ta cire gyalenta ta shiga tayi alwala tayi sallah,bayan ta idar tayi addua ta shafa,bayan sallahn isha suna yin dinner Fadwa ta sanarda su Momy abunda ya faru,sunji dd'i sosae dan suna son Fadwa da Aliyu saboda sun yaba da halayen shi..
Bayan sallahn isha Aliyu ya samu Mominsu da Abba a palour ya sanarda su abunda ake ciki,suma sunyi murna sosae tareda shi masa albarka..

©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘


®EXCELLENT WRITERS📝
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣3⃣4⃣
Around 9:30pm Aliyu ya kira Fadwa,saeda yyi ringing sau biyu ta d'aga,suka gaisa suka d'anyi hira, though Fadwa bata wani sake dashi ba amma be damuba dan yana tunanin ko bata gama haqura bane amma yasha alwashin saeta zo ta haqura gabaki d'aya sun koma yadda suke harma sufi da d'in,daga qarshe sukayi sallama dan ce mishi tayi zatayi bacci..
Washegari Abba da wani abokinsa sukayi tafiya zuwa birnin tarayya wato Abuja,inda suka jesu kan maganar auren Aliyu da Fadwa,sunsha tarba sosae,anyi musu kalolin abun ciye*2 dana shaye*2 dan musanman Anty Rauda ta gayyato wata qawarta me suna Haj.Bilki dan ta tayata yin ayyukan dama tun safe Baffa ya sanarda ita cewa Abban ya kirashi a waya ya sanardashi zuwansu.Bayan sun d'an tab'a abubuwanda aka kai musu sae suka dawo palour suka zazzauna,lokacin Anty Rauda ta shigo suka gaisa saeta fita,su kuma suka fara maganan abunda ya kawosu,daga qarshe dae suka tsaeda ranar auren nanda 1month kacal,a take Abba ya bada sadaki naira 50,000 sannan sukayi sallahn azahar kafinnan sukayi sallama suka tafi..

©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

This page is dedicated to u my besty *(Eesha bebe😘)* luv u buhu buhu❤


®EHW
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣3⃣5⃣
Bayan tafiyarsu Anty Rauda ta kira Momy take sanarda ita yadda akayi,Alhmdllh Momy ta ambata,Anty Rauda tace "inaso zuwa next week ki turo mun Fadwa da Allah zamuje Dubai da ita dan siyayya kuma akwae gyare*2 daya kamata ayi mata",Momy tace "ba komai insha Allah zatazo",Anty Rauda tace "ameen,amma wa zae kawota?",Momy tace "ko Aliyun ba",Anty Rauda tace "ina fa ace Aliyu ya kaita har wani gari,karkiyi wannan d'anyen aiki Amina,karki manta fa ba'a d'aura auren bafa tukunna sannan in ya zamana sun keb'ance su kad'ae komai fa zai iya faruwa dukda mun san halayyarsu duka amma kin san shaid'an",Momy ta nisa sannan tace "wannan gskiya ceh wllh,wani lokaci mu iyaye mumuke janyo sanadiyyar lalacewar yaranmu kinga kaman wannan za'a ae ba komai bane amma tabbas zae iya zama komai d'in,nagode qwarai da wannan tunasarwa taki Allah ya shiryar mana da zuri'a",Anty Rauda tace "Ameen ya Allah,yanxu dae ki bar maganar zan turo Muhammad yazo ya kawo mun ita insha Allah,zuwa next week Wednesday saeta shirya zaizo dan tafiyar tamu will b Thursday insha Allah",Momy tace "Allah ya kaimu nagode sosae",Anty Rauda tace "ba komai yiwa kaine ae",sukayi sallama..
Momy ta sanarda Fadwa cewa Muhammad zaezo su tafi Abuja on wednesday amma bata fad'a mata komai akan zuwan nata ba itama kuma bata damu da tambayar dalilin zuwan nata ba kwae dae tasan cewa Anty Rauda ceh tace hakan..
Bayan su Abba sun dawo abokinsa yyi mai sallama Abba ya mai godiya sannan ya tafi gida,waya ya d'aga ya kira num Momi lokacin tana main palour tana jin wa'azi,yace tazo ta sameshi a d'akinshi,ta ansa sannan ta miqe ta nufi d'akin,kan rug na d'akin ta sameshi tayi sallama ya ansa saita shiga ta nemi guri ta zauna,ya dubeta yace "mun gama maganar auren yaran nan yau harma an bada sadaki,nanda 1month in Allah ya kaimu",Momi tace "Allah ya kaimu da rai da lfya",Abba yace ameen sannan yace...


©Hama G Muh'd
[10:33pm, 12/5/2016] Hamagee🌷: [10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺


*Dedicated to Mom Sudaes*😘



®EHW
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*


Page 1⃣3⃣6⃣
"Yanxu abunda nake so kiyi estimate na kud'in da kke ganin zai isa na kayan lefe kafin daga baya sai ayi sauran",Momi tace "ba komai innayi zan maka magana zuwa ajima,kaga ko jibi sae muje Umrah daga nan sae'a sayi wasu daganan kuma mu dawo ta Dubai dan gaskiya nan yafi kaya,in mun dawo gida kuma sae a siya wasu a Kano kafin mu komo",Abba yace "good idea,Allah ya kaimu",Momi tace Ameen,yace "inaganin wannan gidan nawa na State lowcust yyi musu ae ko dan last month ma aka sake gyara shi anjima zamuje ki gani",Momi tace "yyi sosae ma Allah ya kaimu anjima d'in"Abba yace "ameen".Around 5:30 su Abba sukaje duba gidan,hmmm gida ya had'u fa😍..Babban flat neh a tsakiya gefen anyi shuke*2 na flowers da fruits,a wani side kuma wajen parking motoci neh,wanda a qalla zaayi parking motoci hud'u a iya wajen banda filin gidan,kusada gate kuma d'akine qarami na megadi,cikin gidan ya wuce nayi muku bayanin sa a wanga littafi iyakaci zan iya ceh muku gidan ya had'u,ba gidan kad'ae ba har anguwar abun burgewa ceh dan tayi mugun burgeni kasancewar batada hayaniya shirune ta ko'ina,Momi tace "masha Allah gida yyi"..Four bedrooms neh a gidan,biyu na kallon juna sae dogon corridor a tsakiya,kowannen su da babban toilet a ciki,d'akunan Fadwa kenan,sae in aka zo palour za'a ga wata qofa can wacce take kallon qofar da zae kaika side na Fadwa,nan kuma d'aki d'aya neh a cikin wani palour madaidaici,side d'in Aliyu kenan,shikuma idan ka fito same palourn can gefe zaka hangi dining area,gefenshi kuwa kitchen neh babba,har an sassaka kitchen cabinets,gida dai masha Allah,bayan sun gama kallo sai suka fito suka tafi..
Da daddare Abba ya bata kud'in bayan tayi estimating,1.5m ya bata,tayi godiya sannan ta sanarda Aliyu da Saeema abunda ake ciki,sannan ta cema Saeema ta sanarda Suraj idan bbu damuwa sae suje tareda ita,hakan kuwa akayi..

©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘



®EHW
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣3⃣7⃣
Bayan kwana biyu Saeema tazo gida dan Suraj ya amince,Momi kuwa ta gama komai na visa dama tafya kwae ya rage,Aliyu neh ya kaisu airport suka tafi,saeda sukayi 1week a Saudiyya kafin nan suka dawo Dubai nanma sukayi sayayya sae suka dawo Kano inda suka qarasa wasu sayayyan sannan suka dawo gida,da daddare Suraj yazo yyi ma Momi sannu da dawowa daga nan ya tafi da matarshi dan yyi missing nata sosae..
Fadwa kuwa ranan Wednesday d'in Muhammad yazo ya kaita Abujan inda washegari suka jesu Dubai da Anty Rauda,siyayya sukayi na gani na fad'a,daga kan kayan d'akuna,palour,kitchen har kayan da zata sanya a duk events na bikin a can suka sayo,Anty Rauda bata gaji da kashe mata kud'i dan haka saeda ta tabbatar sun gama sayen komai kafinnan suka juyo gida ranan Asabar..
Shirye*2 akeyi a gidaje ukunnan bbu tsayawa,gidansu Aliyu,gidan Anty Rauda da gidan Momy,Ummah ma ba'a barta a baya ba dasu Tasleem,Jaleel da Yaya Faruk,kowa sae hidima yake,yau saura 2days bikin Fadwa da Aliyu..

©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘



®E.H.W
*_Written by✍🏼 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣3⃣8⃣
Anty Rauda da kanta take gyara Fadwa,Fadwa tasha gyara tayi kyau ta d'an qara haske ga wani kanshin da take zubawa.Ana gobe za'ayi Momy da hajiya suka zo Abuja,Momin Saeema,Saeema da Suraj,Aliyu,Umma Tasleem da Jaleel duk sunzo,gidan a cike yake danma babban gida neh,Jaleel da Tasleem tareda Umma a gidan Yaya Faruq suka sauqa..
Yau ya kasance ranar Thursday neh,kuma yau za'ayi kamun Fadwa,an qawata waje sosae yyi kyau da flowers colourn kayan amarya wato red and blue,colour of d day kuma blue colour neh,outfit na kowa kenan,bayan an shirya amarya kowa ya shirya,y'an uwa da abokan arziqi kowa ya hallara,kuda kanku kun san cewa komai yyi excellent ba saena ce muku komai ba,aka sha hidima aka watse,washegari akayi walima shima yyi kyau sosae..
Yau Saturday 28th February sannan kuma ranar auren Aliyu da Fadwa,anyi d'aurin aure lfya inda ango yyi ta murna y'an uwa na taya shi,aurensu yyi jama'a sosae,dan ba qaramin taruwa akayi ba,bayan an gama hidimar d'aurin auren ne Ango da abokansa suka nufi wajen reception da abokan suka shirya mai shi bema sani ba,Suraj neh kan gaba wajen shiyawar...
Washegari ranar wuni that's on Sunday,y'an uwa suka tattari amarya suka koma Yola da ita,Fadwa tayi kuka kamar ba gobe haka aka sata a motar tana riqeda hannun Anty Rauda da qyar ta saketa,saeda tasa Anty Rauda yin qwalla,su Momy da Momyn Saeema da haj kuwa tun jiya suka dawo saboda yin jeren gidan,sun gyara gidan komai ya zauna yyi daedae..


©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘



©E.H.W
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣3⃣9⃣
Koda su Fadwa suka iso ba gidanta aka kaita straight ba,gidansu Saeema kowa ya sauqa though akwae wasu way'anda suka sauqa gidan Momy amma basuda yawa.Anan suka qarasa wunin,sae bayan sallahn isha'i around 8:00pm akaje dinner,Fadwa and Aliyu look so lurvely sun matuqar yin kyau gashi shigansu yyi match,wani hadd'ad'en french less tasaka jikinsa Army green da gold neh,yyi mugun haskawa saeta sa head,purse,takalmi da jewelries army green kasancewa yafi kad'an ajikin kayan kuma ya haska sosae,Aliyu kuma yasa wata bugaggiyar shadda me tsada army green sae d'an ratsin aikin jikin shaddar akasa light brown zare,takalmi da hula light brown,wayyo sunyi kyau😍,ga decoration na gun ma yyi sosae,ansha hidima an gama har mutane sun fara watsewa dan lokacin dare ya d'anyi,past 10 neh,koda aka dau amarya gidan Momynta aka kaita aukayi mata nasiha sosae kafinnan aka kai amarya d'akin,Fadwa tayi kuka kaman bazata daena ba..

©Hama G Muh'd
[10:27am, 12/2/2016] Eesha Bebe: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘



®E.H.W
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣4⃣0⃣
Bayan,frnds sun gama nasihun su kowa ya tafi abunsa,Suraj da Saeema tare suka tafi gida suma duk sun gaji,Aliyu kuwa na dawowa yyi wanka tareda yin alwala yazo yace da Fadwa tayo alwala,daba din sallah bace data qiyi,but wat could she do? Noting dan haka ta miqe ta shiga toilet d'in fuskanta duk hawaye danma ansata ta wanke makeup na fuskanta lokacinda taje gidan Momy,Anty Raida ceh tasa ta sannan bayan tayi wanka ta bata wani turare me shegen dad'in kamshi tayi wanka dashi dan gabad'aya jikinta ta shafa shi sannan tasata ta canza kaya..
Bayan tayi alwala ta fito ta samu Aliyu na kan jiranta suyi sallahn,walldrop ta bude dan dubo himar,walldrop d'in cike yake da kayan Aliyu aranta tace this is his room kenan,ta rasa yadda zatayi,duk abun da take yinnan Aliyu na kallonta ya taso ya nufa inda take cikeda murmushi a fuskarshi yace mata "hijabi kke nema?"bata ko kalleshi ba tace "eh",yace "jirani ina zuwa",fita yyi ya koma d'akinta ya dauko ya dawo ya bata,ta saka sukayi sallan,suna idarwa tayi adduo'in ta sannan ta miqe,bata son fita dan kar yaga rashin kunyarta ace daga zuwan amarya harta ware zata je wani gun dan haka ta kwanta a qasa dan bacci takeji,Aliyu yyi yyi da ita kan ta koma kan gadon amma ina qitayi,naman daya kawo da drinks ma bata ko kallesu ba tace mai a qoshe take,be sake neman wani abu a wajenta ba ya dawo gadon ya kwanta,ita kuwa har tayi baccin ta,ranan Aliyu da missing nata yyi bacci.

©Hama G Muh'd
[11:16am, 12/8/2016] Hamagee🌷: 🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺 *KOMAI RINTSI PART 3*🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺🍀🌺

*Dedicated to Mom Sudaes*😘



®E.H.W
*_Written by✍🏽 Hamerh gee Muh'd🌷_*

Page1⃣4⃣1⃣
Washegari da asuba Aliyu ya tashi ya shiga toilet yyi alwala sannan yazo ya tashi Fadwa,fitowa yyi dan neman masallaci,be wani sha wuya ba kuwa ya samu,Fadwa kuwa tashi tayi tayi alwala saeta fito ta nemi inda d'akinta yake ,anan tayi sallahn,bayan ta idar ta tashi ta hau gado ta kwanta tana jin shigowarshi..
Koda Aliyu ya shigo bega Fadwa ba be wani damuba dan yasan ta tafi d'akinta neh dan haka ya koma ya kwanta.Da safe Momi ta aiko musu da breakfast,koda yaje d'akinta kiranta saeya ji qofan a rufe kuma batada niyyar bud'ewa,ya kira wayanta yaji ko bacci takeyi amma shiru bata ansa ba kuma tana

Please Login or Register in order to submit comment