Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace "why not, sajida?" Tace "sbd inkuka fara lobewa bazamuje inda zamuje da wuri ba"
Yace "u're right!"
Basu zarce ko ina ba ee gidan Aaseey white, suna zuwa duka ga ansa wa gidan lock arufe yake kirif, mak'obta suka tambaya aka cemusu basu jima da fita ba wai Aaseey ne take labour! Jawahir tace "daxu fa mukai waya, she's okay yanzu har tashiga labour?"
Dr shahid yace "hkne ai, in ya tashi lokaci daya yakeyi inkuma akayi rashin sa.'a se ayita delayance shine akecewa dogon nak'uda". Jawahir tace "YA ALLAH ! MAKE IT EASY FOR MY AASEEY"
Dukansu suka amsa da amin, dr shahid yace "wani asibiti ne sukaje?". Matar makobtan tace "bata saniba gskia". Both of dem were speechless jawahir can tace "a speacialisy take awu dai, let's try looking for her acan koh?"
Dr shahidyace "ok, let me just call kabir nd ask him ya duba mana" ya kira kabir amma kabir yace masa ba'a kawo aaseyy nan ba.
Straight asibitin dr shahid suka wuce inda suka tarar da aaseeyy da twinsd d'inta, dukansu mata, murna agun jawahir baze misaltuwa ba, se d'add'aga babies d'in takeyi tana jujjuyasu tana admiring kyawunsu, gasu farare tas kamar momin su, jawahir tace "Aaseey wai ynx yakike jin dadi aranki ace wadannan beautiful nd wonderful babies mallakin kine?"
Aaseey tayi dry tace "ke how are feeling akansu?" Jawahir tace "more dan excited, sister in short no word to exlain". Sosai Aaseey taji dad'i tace "dsame thing as u., inaji ajinkina banfiki sonsu ba my dear ". Jawahir tace "Alhmdllh sis, our babies will surely enjoy our care insha allah". Aaseey tace " Allahu yasha".

_7 days later_
Suna ake tayi a gidan hjy Aaseey, su jawahir cikin wata pink shadda se kaiwa da kawowa akeyi, ranar basu samu zama ba itada sajida, Jawahir ta rasa me zatacewa Aaseey alokacin dataji sunayen baby'n, hassanar sunan maman mijin aaseey aka samata wato Hafsat, d'ayar kuma sunan mamin Jawahir ne wato maimunat, ta kalli Aaseey tace "maman twins bt dis one suppose to be ur mother's name fa". Aaseey tace "yes, i know, bith mummy na nd ur mami are dsame to me, nd mummy na da kanta tabani k'arfin guiwar yin hkn".
Jawahir ta kama hanun Aaseey tace "tnx uso much dearie, allah ya biyaki da gdn aljanna". Aaseey "don't mention it my dear, antmything for u kinji".?
Jawahir ta gyad'a kai, suka cigaba da harkokinsu, itakam tunaninta yana kan Aaseey k'awar alkairi, lalle samun k'awaye irinsu Aaseey a wannan zamani se an tona, lolz ni de inada..
Daga waje suke jiyo hayaniyar frnds d'insu ana cewa Nana, dan hk jawahir ta bude labule dayake upstair ne ta hango Nana cikin wata doguwar riga se yarfa hanu take ko gyale babu akanta se irin dankwalin after dress d'in nan ne tayi rolling.
Aikuwa zuwaira Ibrahym assister ta kalli Nana tace "ke kuma yada kuka maida kanki kenan? Kai allah ya mana tsari da bin hnyr da kikabi wlhy, dubi fa a skul zaki ci uwar surutu in ankiraki a noise makers jawahir ce take fita as you, a zaneta ko bulala nawane bai dameta ba., all she cares about shine ke kada a tabaki just for d love she has for u"
Nana tave "ke zuwaira inaji dai agidan Aaseey kam ba'a nad'aki assistern ba koh? Toh oi sauearaw rywta, ita jawahir d'in bacci take ko mutuwa tayi lokacin da na k'wace mus'ab d'in? Ai tsari ne nafita iyawa nd nothing more, dan hk count urself out of dis matter!" Tana gama fadin hk tashige ciki, dukansu suka sake mata fuska as nothing has happen, jawahir ta kawowa Nana drinks da abun motsa baki ta aje mata, Nana ta k'arewa kayan kallo sannan tace "i have dem in my house zoki dau abunki"
Nana kuwa murmushi tayi kawai tad'au babies ta mik.'awa Nana wai tagansu, Nana tace "hold dem back, a sayinnan banje sunyi min fitsari ba"
Jawahir kawai seta kalli Nana ta kalli Aaseey, Aaseey taga hk se tace wa jawahir "take dem in my dear, naga kaman sunajin bacci". Jawahir. ta da d'aya sister sajida tad'au d'aya suka bar falon suka wuce dasu d'akin Aaseey.
Aaseey tanaso ta shak'ar da Nana dan hk ta kwalawa jawahir kira, da jawahir tafito Aaseey ta kallesa tace "my dear nace mamin mu kika d'auka ko hubby's mother?". Jawahir tai murmushi "kinsan ance so sone amma sonkai yafi, dan hk mamin mu nad'auka"
Nana tace "meye sunan yaran ne anatayin wani yare da bama ganewa ko sunan ma boyeshi ake neh? Se mutum ya rok'a?". Aaseey tace "sunan mami na mu ne nida jawahir, dayan kuma hubby's mother".
Nana kam tagama k'ulewa, dan hk jakarta tadauka tak'ara mai. Haka akayi shagalin suna aka watse.


*••••••••••••✍ by Sajnaa*
_Luvs u all_
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: . 🍀🍀🍀🍀🍀
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
🍀🍀🍀🍀🍀

*TRUE LIFE STORY*

*••••••••••✍ by Sajnaa*

*76↗80*


Lokaci yaja sosai, yanzu jawahir tana fuskantar jarrabawan ta na k'arshe, shiri takeyi sosai, her lovely nd charming prince yana iya k'ok'arinsa wajen taimaka mata, both da al'amuran ryw dakuma krtn ta, dats why she loves him deeply, kullum sonsa k'aruwa yake a zuciyarta with every beat of her heart.

Sosai takeson babies d'in Aaseey as if she's d one who gave birth to dem, kullum tana cikin buga waya tana tmbyr lfyrsu, lokaci zuwa lokaci kuma tana zuwa dakanta.

Yau saturday ranar da za'a kawo lefen jawahir, tun safiya Aaseey ke gidan itada sajida suna taya aiki, ba'a jimawa kad'an se kaji Aaseey tace "am hungry"
Sajna tace "oh allah k'arfe takwas da 'yan mintuna neh fah maman twins!". Aaseey tace "ke, shut up mana, cikin jego (lol adda sadeey kenan, dats how she use to say), jawahir dake gefe rikeda hand outs tace "uhm, su jego manya, toh tashi mu shiga kitchen, ko ma kawai kushiga ni kam ina krt"
Aaseey ta fisge hand outs d'in tana cewa "ai tunda banyi boko ba kema be dace ace kinyi ba, dan hk tashi ki hada mana break, kinga zan kula dasu littles mami da mummy (sunan da ake kiran twins kenan)". Jawahir tace "is okay, bani hand outs d'ina na adana, kinsan ke yanxu bakida sakat, in barmik anjina inga fitsarin babies akai, kinga abu yb'aci😜"
Aaseey tace "jeki dai ni nasan yadda zan zuga big mami ai asaka date kusa kusa, kema kuna very soon zamu ganki da cikinki cakale cakale"
Dukansu sukaydry😂, sajida tace "ai Aaseey kisha huruminki, nine month da aure se dai in tsaya kanta a labour room ina karban babies, ga yaya shahid da son yara".
Aaseey tace "i can see ai, yadda yayita d'aukan selfie da twins d'in nan, seki shirya matar doctor".
Jawahir tace "ai nagama shiri tun tuni, kinsani kema i can do anything for shahid, nd u sajida for d issue of labour, ai ni ba wanda ze karb'a min haihuwa se my king, kinsani he's a perfect doctor, kinga ni da nakeda King bani buk'atar servant ai".
Sister sajida tace "kut, amma jawahir kin iya tsiya, wato kiga k'wayar idona kicemun servant koh?". Jawahir tace "toh ai dan kigane my king is ahead of u neh shiyasa" Aaseey tace "uhm, nikam kushiga kitchen pls ku k'arisa mgnr acan, it will be better"
Harara suka gwalla mata suka shige cikin kitchen, Basu jimaba suka had'a suka fito, aikuwa Aaseey ta lashe tana musu gwalo, jawahir tace "Aaseey kinzama abunda kika zama, ci kamar Na..." Se ta kasa k'arisawa, Aaseey tagane meza tace sbd bata mantaba time din dasuke skul yadda Nana ke d'uri, dan k'atuwar kula take zuwa dashi, ta kalli jawahir tace "kamar Nana koh?" Tayi murmushi tace "jawahir har yanzu son Nana kike fiyeda ni koh? Anytime tad'i ya had'amu se kin mentioning Nana ciki, ayyah, Nana batai miki halacci ba amma ke still u keep on loving her, koda yake ba'asaka mugunta da mugunta, so keep it up jawahir, u're right on d path".
Jawahir tace "thank u sis for d advice, nd for d saying nafison Nana more dan you be taso ba kuma ba haka bane, sbd yanzu duk fadin duniya banida k'awa kamarki daga ke se sajida, cuz d bolth of u stand for me when i am facing alot of difficulties, u both helped me nd i owe u my life, kawai dai Nana bazan iya cireta araina bane for d moments we share since from d childhood kamar yadda bazan manta mus'ab ba haka baxan manta Nana ba, am addicted to their love, kiyarda dani sistoo, i love d both of u, meaning u nd sajida".
Dukansu sukayi hugging jawahir, suna share mata hawaye sbd duk tym din da tayi mgnr mus'ab da Nana bata iya controlling zuciyarta, sbd har yanzu she still loves d both of dem, tanason nana as d first friend she ever have, nd den mus'ab as d first love of her life.
Haka sukayita ayyuka har yamna tayi aka kawo lefe, kaya yayi kyau ba laifi, akwati takwas da key'n moto Range Rubber, kowa se sanya albarka yakeyi.
A ranar baffan Shahid yazo akan mgnr fixing date din biki, mami tace she will talk to jawahir's uncles, insunyi mgn zata sanar dasu.

_Gidan mus'ab da Nana_

Nana na hango a zaune kan kujera tana latsa wayarta, mus'ab yafito daga d'aki, ta kalleshi "haba darling tun dazu nake jirafa, nd kasan nadamu nasan matsalata, duk jikina ba dad'i, kayi sauri muje asibitin pls"
Kallo yai mata sosai sannan yace "to be frank, yau am not in a mood inyita yawo dake amoto, inaso inje gun frnds d'ina ne, so take heart driver ze kaiki kinji dont worry".
Tawani zaro idanu tace "what? Mus'ab ni nake cewa ka kaini asibiti kana cewa driver ya kaini?"
Da kyar mus'ab yayi convincing Nana yasamu yafita, yana fita takira mum dinta tana kuka, "mum wlhy dagaske ne aikin nan yayi expire dis month, wlhy baya daukan mgn ta a bakin komai, yana abune san ransa, ynx ma haka yak'i kaini asibiti nd tun farkon week d'innan banida lfy".
Mum tace " subhanallah, oya calm down my daugther, he will come to learn his mistakes, yanzu zan kira shabuki in lallab'eta mukoma"
Nana tace "lallab'an me kuma?". Mum din Nana tace "long story, in short dai ban cika mata alkawarin dana mata bane na mgnr umra, sannan kuma tazo neman kudi aguna zata sayi kaya a dubai ban bata ba shine tayimun fushi bata picking calls d'ina, gashi tace zata hana bokanta min aiki tunda banida cika alk'awari, kinga ko naje bazai min ba, kuma he's d only one dayamun aiki aka dace lokaci daya, kinga dole se na nemeta mun sasanta tukunna"
Nana cikin kuka tace "toh mummy do ur possible best ki shawo kanta, nd kota nemi kud'i kibata sbd nasan if d work is done zamu maida madadinsu from mus'ab".
Mum din Nana tace " i will phone her in batayi picking ba zan je gidan natan, nd na manta u're dad is sick if u get a time yakamata kuzo ku dubashi"
Nana tace "ok mum, allah yabashi lfy, nd pls make sure u phone her immediately, sbd idan mus'ab ya gaining conciousness bazan share ba kuma bazan taba cigaba da ryw ba sbd nasan ze rabu dani ne"
Mum din Nana tace "syop saying so my dear, bazama yadawo hnklnsa ba, i mean kafun aikin yagama expire za'a sake new one" Nana tace "tnx u mum". Mum d'in Nana tace "anything for u my dear" tayi hanging call din.
Direct nombar hjy shabuki tayi dialing har 7 missed call ba'ayi picking ba, dan haka ta yanke shawarar zuwa gidan hjy shabuki, mota taja tafice, unfortunately tana zuwa taga gidan arufe da kwado meaning basa nan, cikeda haushi tadawo tayi dialing nomba d'in Nana, kafun Nana tayi picking nikuma bari na lek'a su jawahir.
10:00AM jawahir tafito tana sanya hijab tana cewa "mami, Aaseey am ready, lets go".Aaseey tace "mami ji yadda take wani falli fa, ko kunyar nan babu, yaran zamani bakuda dama"
Jawahir tace "kunyar wa zanji? Ke ko mami? Kuma ma meye abun kunta? Dan de kawai za'aje sayayyar aurena shine zanji wani kunya?"
Mami tace "kunfi kusa yaran nan dan haka mu kama hanya sbd rana yana dad'a bud'uwa".
Kai tsaye san-hussein super market suka nufa, na hango Aaseey se jidan kuloli takeyi 'yan ubansu, idan taga wannan tace tana da kyau, in taga wancan ma haja take fad'a, mami kuwa ta tafi b'angaren furnitures tana dubawa, nikuma bari nayi b'angaren gidan Nana.
Nsba tayi picking call d'in "hello mum, anyi nasara koh?" Mum tace no my dear, nan ta lbrt mata komi sannan ta tabbatar mata gobe zata je takuma dubawa, tayi hanging call din.
_San hussein super market_
Aaseey ne tace "ke jawahir let's go to mami, muga wadanda ta zab'a inyayi toh". Suka koma b'angaren furnitures, mami tace "kun iso". Suka amsa mata "eh" tafara nuna musu wani pink d'in seti me kyau yasha kyau tana cewa "yayi kyau ai nakega" jawahir tace "duba mana Aaseey, kune kuka san kan furnitures, ni am still young" tajuyo zata duba kenan ta buge wata mata dake rike da ledoji da jaka.
Har k'asa uka sunkuya suka tattare mata kayakinta, sannan suna bata hak'uri, mami ma tajuyo tasa baki, se kuma taga kamar tasan matar.
Matar ma was a bit shocked ta d'aga hanu tana nuna mami, mami tace "are u okay?"? Matar tace "it seems lyk i know u somewhere,...kece maman.... Sahabi ne ko waye da wata little baby me gashi dayawa koh ba ke bane?"
Mami tace "Sahib dai koh?" Matar tace " ofcourse.. Amma nasan baki ganeni ba, in zaki tiba akwai wacce kika tab'a bawa masauk'i a gidanki lokacin kuna ashaka da zama, matar tazo nemawa yarta mgn a Ashaka mgnn mayu"?
Mami tace "tabbas natina, u mean kece aysha shabuki?" Matar tace "Nice wlhy, ai naje gidanki bayan nan akacemun kun tashi waikun dawo cikin garin gombe."
Mami tace "eh wlhy mun canza mazauni due to some problems". Kafun matar tayi mgn wayarta yahau ringing, tana dubawa taga lambar hjy Rahana mum din Nana.
Tsaki tayi sannan ta amsa ko sallama batai ba tace "i have told u several times Rahana kifita a rywta from now on bani ba ke tunda bakida alk'awari har ni zaki ciwa mutunci, dan haka kifita a harkana kuma dole naje na warware aika aikan da kikayi" tana kaiwa nan ta katse wayar tajuyo gun mami.


*••••••✍ by Sajnaa*
*08140813180*
*Luvs u all*
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: 🍀🍀🍀🍀🍀
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
🍀🍀🍀🍀🍀


*TRUE LIFE STORY*

*•••••••✍ by Sajnaa*

*81↗85*

Tajuyo gun mami tana cewa "sorry koh? Wata matace wlhy take takura min nd yanxu ni vanason harka da ita sbd batada cika alk'awari"
Mami tace "se hkr rywr duniya kam". Hjy shabuki tace "hkne amma dis woman is bad, na tsaneta for now, anyway mubar zancen, ya yaranki?". Mami tace "dey are all fine, gacan little baby'n da kike fada". Matar tace "kai, ga yadda ta girma lokaci guda, time d'inta she's so little, allah me iko" jawahir tai murmushi tarufe fuskarta, mami tace "kike mamakin girmanta yanxuma sayayyar aurenta mukazo yi dan next month ne"
Matar tace "maman sahib yanzu wannan har takai amata aure? Dan kawai tayi saurin girma se amata aure baza a bari tayi krt me zurfi ba? Sunefa manyan gobe"
Mami tace "uhm, kema dai hjy shabuki baki rabo da mgn, mu lokacin mu ai kamarta mubada yaya sunkai hudu, kike mamaki ai dan ma auren farkonta be yiwu bane da yanxu sede kiganta da baby'nta".
Hjy shabuki tace "Ayyah,kice har tayi auren fari ma kenan nake batuna, amma meyasa kuja bar yarinya kamar wannan har tabaro dakinta a karancin shekarunta?". Mami tai murmushi tace "humm, i dont mean tayi aure ta fito, ansanya ranane se abun ya wargaje daga gun saurayin, haka ba'ayi auren ba, se ynx allah yakawo mata lokacin yin auren dawani likita".
Hjy shabuki tace "ayyah, hkne dama samarin yanxu most if dem basuda tabbas, se yaudaran yaran mutane sukeyi, wasu kan ma se anyi biki su koro yarinya k'arama wai sun saketa"
Mami tace "eyyi, sede allah ta shirya, mukam allah ya tak'aita mana wahala dan ana saura kwanaki bikin ko sati bekai ba saurayin yace alkanfir shi k'awarta yakeso, daganan muka kasa gane masa, shida aminiyarta nata duka suka sauta mata, in tak'aice miki zance yanzu har sun shekara da aure, mudai muna musu fatan alheri, kuma dama ance wani hanin ga allah baiwane, allah yasa hkn shine mafi alheri garemu"
Hjy shabuki was shocked, duk ta kasa believing me kunnenta ke jiye mata now, tace "haka kawai yace k'awarta yakeso?". Mami tace "iyyi wlhy, yanxuma nace mik dey are happily married" hjy shabuki tace "amma dan allah meye sunansu?"
Mami dai taga binciken yayi yawa haka su Aseey da jawahir ma, amma yadda hjy shabuki ke acting kaman tasan wani abu kan lamarin". Mami tace "mus'ab da Nana" tacigaba da kallon hjy shabuki.
Hjy shabuki tace "ya salaam, yanzu kenan na zalunci mutanen da sukai min halarci a ryw? Nasaka musu alkairi da mugunta? Oh allah na kayafe mini"🙆🏼.
Mami tace "wats wrong with u, me kike fada kaman kinsan wani abu kan lamarin nan". Hjy shabuki tace "tabbas Maman sahib sede ki gafarta min, cuz am behind all dis mess, nice nan na goyi bayan faruwar hkn batareda sanin jawahir yarki bace, kiyafe min please🙆🏼😭".
Jawahir tafara hawaye, alk she wants to know is ya akayi hjy shabuki tashiga cikin mgnr nsn, Aaseey takama hanun uawahir ta damke tana cewa "sorry angelic frnd, kad kiyi kuka, am still with u, nasan what yu're going through is not easy, amma dont mind all d feelings, sbd nasan right now zuciyarki is hurting for d lose, amma excercise more patience pls, God is still with us."
Tajuyo gun mami tace "mami issue irun wannan needs privacy! So please mubar komi se mungama abunda yakawo mu sannan muje gida muyi discussing"
Dukansu suka yarda akan hkn, suka k'arisa sayayyarsu akaje bill, jawahir ta fidda kud'i a jakar mami, Aaseey ma ta fidda kud'i, at end dai Aaseey ce ta biya komai suka wuce gida.

Bayan sunyi sallah'n azahar sun ci abinci, hjy shabuki tabawa mami dau Aaseey da jawahir lbrn komi, bata b'oye musu ko d'igo ba, sannan tayi promising mami cewar insha allah b4 she go back to her home se tabiya gun bokan ta tasa an karya asirin da sukayi wa mus'ab.
Mami tace "kenan wacce ta kiraki dazu itace mamar Nana?". Hjy shabuki tace "tabbas itace, ni de ina rok'on ki yafemin wannan d'anyen aikin danayi miki"
Mami tace "ba komai, allah ya yafe mana gaba daya, komai ya wuce da yaddar allah, nd i know dat my jawahir ma ta yafe miki "? Tajuya tana kallon jawahir, jawahir tace "nayafe mata mami, tunda har kema kin yafe mata"
Hjy shabuki tayi godia sannan tad'au wayarta ta fara dialing wata nomba, da aka amsa naji tana cewa "mallam mgnr aikin nan ne nasu mus'ab, so nake a warware min aikin nan, mus'ab yakoma normal as he was b4, ko nawa kakeso zan biyaka, nd ko nawa hjy shabuki tabaka kada kayi mata wani aiki again she's bad, batada cika alk'awari".
Takuma cewa "yauwa nagode, wlhy nayi finding out cewar jawahir d'in yar wata k'awata ce kuma k'awar tawa tamin mutunci sosai fiyeda hjy Rahana, kaga be kamata nabar lamarin ba".
A haka tayi hanging call d'in, takuma neman rokon gafarar su, mami tace "ya jikin yarinyar nakin? Hope tasamu lfy koh?". Hjy shabuki tai ajiyar numfashi tace "allah ya dauki kayansa, tun wannan jinyan bata tashi ba, se dai na haifi namiji yanxu he is 7 years old, se k'aramar 'yata me 3 years"
Mami tace "ayyah, allah ya jik'anta, su kuma allah ya raya mana su". Dukansu suka ce amin, sannan hjy shabuki ta mik'e tace zata tafi.
Sunyi exchanging nomba da mami sannan ta tafi, Aaseey ta jinjina kai tace "ikon rabbil izzah, kiji dalilin dalili munji komsi a sawwak'e" mami tace "rywr kenan, abundax nakeso daku wannan mgn ku rufeta a tsakaninmu mu yamu, bankad'a ta ma ba wani alheri bane, nd for u jawahir, ki cire komi aranki nasan cewar zaki ringa tuna baya, bt make sure u make it easy to urself, kinga dai yanzu k'iris ya rage ki zama matar shahid, so take care, ki rik'e alk'awarinsa da kyau".
Jawahir gyada kai tayi, Aaseey tace "mami kibar ma yin wannan tunanin dan ko da wasa jawahir bazata tsallake shahid akan mus'ab ba, sbd yamata hslaccin daya sanya mata sonsa fiyefa tunani, duk da cewar har ynz tana son mus'ab amma dai yanxu shahid shine a gabanta"
Mum tasa musu albarka, bayan la'asar mijin Aaseey yazo ya d'auketa, tanawa jawahir bye bye. Jawahir tace " ki gaida mini Nanny data kula mana da babies d'inmu, kice na gaishata sosai for d care".
Aaseey tace "Zataji,se mun had'u a online, bye!


•••••••••••••••••••••••••
_2 days later_


Kamar daga sama Nana zaune kan sofa tana chatting taga mus'ab akanta, cikin mamaki yake mgn, "Nana what are doing here? What are u doing in dis house? Kina mace meya kawoki gidana?"
Cikeda da mamaki tayashi. Tana cewa "nashiga uku kardai mus'ab yayi gaining conciousness (yadawo hayyacinsa).
Cike da mamaki da rashin fahimta yace "Nana what are u saying? Kardai nayi gaining conciousness? What happens to me dama? Tell me mana!". Ya k'arisa mgnr a tsawace se da naja baya.
Nana se wiki wiki da idanu take, tace "cool down mana darling husband, kafadamin waya tab'aka?". Cikeda manaki kus'ab yace "darling husband? Who is ur darling husband d'in? Me? What happens to u Nana?"
Nana yanzu kam tagama gane cewar yadawo hayyacin sa neh, dan a haka aranta tace :"shikenan, k'arshen zamana agidan nan yazo zan koma rywa agudanmu wanda bamuda irin dukiyar da aka kashema gidan nan wajen ginashi" s fili kuwa cewa tayi "am

Please Login or Register in order to submit comment