Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

neh? Jiya naga aya ai yau se in kiyaye kaina koh mommah?"
Mommah tace "hkneh amma yau ba wanda zai korar ma abbanku suruki, sbd kunga gobe zai koma gida ya kamata su gausa b4 yatafi dan hk kuje kushirya kuraka yayanku gun anty jawa din ku lallab'a mana ita, dan in tace tafaa toh zanu iya rasa yaron mu"
Mus'ab yasosa k'eya yace "thank u mommah. Har naji kunyar ki wollah". Tace "au se yau kunyar taka tadawo daga balaguron dataje? Dan ni dai sanina yarinnan da kunya kominsa na addini yana cikawa, amma yanzu ya cire kunya a list din abubuwansa tun randa ya had'u da anty jawan nan"
Yace "kai mommah yanzun banida kunyah ne?" Tace "ai de ba kamar da ba. Da fa nida hjyarka har cewa mukayi bazaka iya yin soyayya ba ashe muna mgnr mu neh kawai"
Yayi dariya yace " bari muje mommah, ku kuma kutashi mutafi kun tsare mu da idanu"
Mommah tamusu allah ya kare sannnan suka fita.



•••••••••••••••••••••••••

Kanta take tajewa a tsakar gidan. Ta d'anyi kwalliya ba laifi kuma tayi kyau. Leshin nw ajikinta ruwan zuma , maminta kuma tana zaune akusa da ita suna dan tab'a hira sai sukaji sallama.
Yan mata biyune suka shigo, jawahir ta amsa musu sallama tamusu iso suka zauna, ta tashi ta kawo musu ruwa, aikuwa tana zama nabila tad'anja gashin kitson jawahir tace "wonderful, hanifa kalli gashinta", se a lokacin jawahir tasa dankwali tarufe kanta tabi nabila da kallo tana murmushi.
Hanifa ne ta muntsuni nabilan tace"bakida kunya wallahy, anty jawan kike jawa kitso koh? Sai nakai report d'inki." Dukansu sukai dariya sannan suka gaida mami cikin girmamawa, jawahir ma tace musu "ina wuni"? Dukansu sukai dariya sannan sukace "ai mu zamu gaisheki anty jawa" murmushin ta yi suka gaisheta ta amsa, sannan nabila tace "anty jawa baki gane mu bakoh? Toh mu k'annen ki neh, meaning k:annen mus'ab hussainu kanal naki"
Sosai taji mamakinsu ta kalli maminta.! Hanifa tace "toh me ruwanki da cewa nata? Dama ai nata ne base kin fad'aba, koh nakine?"
Nabila tace"wane ni? Yaya mus'ab ai se anty jawa". Jawahir dai murmushi take tayi musu daga bisani tace "ya su mummy da kowa?"
"Lfyn ta lau, anty dama munzo ne mubaki hak'uri on behalf of yaya mus'ab, sbd yamiki basaja be fada miki ko shi waye ba, yanuna miki he is from poor family alhalin ba hkne ba, amma dan allah kimasa uzuri anty jawa he has a reason for doing so, yayan mu yanada wani ra'ayi daya kasancewar yan mata na sonsa sbd kyansa da kud'in sa more especially at his home town kano state inda akafi sanin dad dinsa da familynsu, shiyasa yakeda burin yasamu mata me halin kwarai wadda zata soshi sbd allah badan wani abunsa ba, shiyasa yazo garin nan gidanmu sbd a kano angama saninsa shiyasa yazo nan gombe neman mata me nitsuwa kuma yazo miki as a poor man, se gashi allah yabashi me sonsa dan allah kuma hadaddiya son kowa k'in wanda ya rasa"
Jawahir tai "murmushi tace "bakomai sisters komi yawuce dama ni ban dau komi da zafi ba"
Hanifa tace" allah sarki shikuma yanacan yashiga missed call wai kada kiyifushi dashi dan yasan nana se ta baki lbr kuma zata nuna miki hotondmsa data d'auka sbd ta gamsar dake"
*allah sarki sunata tunanin nana tsau hoton ne sbd tanunawa jawahir alhalin va hk bane nana kanta tadaukawa hoton sbd taringa kallo*

A hk sukasha hiransu se bawa jawahir dariya suke, itama tasake dasu sosai kaman dama sun saba da juna daga karshe sukace mata tazo suje mus'ab na k'ofar gida, hijab kawai tasaka suka fita, moto suka shiga aka barta itada mus'ab dinta suna lobewa, basu jima ba sukai bankwana taje bakin moton tasamu su nabila da hanifa tabasu sweets da chocolate wanda yaya sahib dinta ya kawo mata tsaraba daya dawo daga skul.

••••••••••••••••••••••••••
Ranar kam har daddyn mus'ab se da ya gaji daji. Sunan anty jawa acikin gidan, yace "wai wayene kam kuke ta kira". Hanifa tace" budurwan yaya mus'ab ne daddy wallahy ta hadu. Wata beauty da ita, ai daddy kaida papa zakusha jikoki kyawawa"
Daddy yace "toh allah kaimu lokacin".


Haka ryw tacigava da wakana, nana kuma son mus'ab kullum k'aruwa yake aranta, har wani rashin lfy ke damunta akan mus'ab, kullum kuma tana tare da hotonsa a fuskar wayarta. Allah sarki nana khadija love da talaka kenan😜😂.



•••••••••••••••••••••••••
*3 months letter*
Abubuwa dayawa sun faru ciki har da rashin lfyr mani daya dawo sabo fil, kullym ana cikin ziryar asibiti da ita.
Sannan an sanya ranar auren jawahir wanda mummyn mus'ab ne tad'au d'awainiyar komi na auren jawahir, acewarta yanzu ita mummyn jawahir ne ba mus'ab ba.
Yaya saahib kuwa ya kammala mkrnta , mus'ab zaisamar masa aiki a kampanin da dad dinsa ya mallaka masa. Rayuwa kenan. Hakuri da kadan shine halin kwarai.
Wannan batu nasanya rana shine batun dayai sanadiyyar kwanciyar nana agadon asibiti, duk tabi ta rame ta kidima hnklnta, batacin komi se ruwa, hnkln mum da dad dinta yagama tashi sbd ita kadai ce suka haifa, mum kullum tambayarta take meya haddasa mata ciwon nan? Dan likita yafada musu jininta ne ya hau kuma zuciyarta na gab da bugawa.
Jawahir kuwa hnklnta yatashi matuk'a ga maminta ga nana duka ba lfy, duk randa ya sahib ke asibiti jawahir na zuwa duba nana har aka sallamosu, amma mami aka riga bawa sallama kafun nana.
Jawahir tana iya kokarinta nabawa mami kulawa hk nana ma tana franta mata sosai dan tana zuwa debe mata kewa tanason tsan matsalar daya haifar wa aminiyarta wannan mugun ciwo da uban rama din.
"Nikam.meyene ke damunki a ranki nana. Kin ki fadamin Dat means baki daukeni da muhimmanci ba koh?"
Nana tace "ba hk ba bane jawahir. Matsala ta babva ce me wuyar solving sbd wani nakeso kuma besan inayi ba". Hawayesuka k'ara sulalowa a fuskarta, jawahir tasa hanu tashare mata tace "yi hak'uri kifadamin waye shi"???
Nana tahau girgiza kai tana kuka tace" no need kisan waye ne sbd bakida mgnn abun". Jawahir tace "yes, i know banida yadda zanyi akai amma in har kin daukeni yadda nadaukeki ai ya kamata i should kniw ur problem. Kuma i will pray for u, so tell me please?". Hawaye suka zubo idanun jawahir. Nana tace"sorry sis, dont cry for me zan fada miki...... *Wani nakeso saurayin k'awata*.........." Tafashe da kuka me tsuma rai.




*•••••••••••••✍ by Sajnaa*
*08140813180*
❣👄
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: 🍀🍀🍀🍀🍀
*WATA KAWAR TAFI*
*GUBA*
🍀🍀🍀🍀🍀


*TRUE LIFE STORY*

*••••••••••••✍ by Sajnaa*


*31↗35*


Jàwahir ta zaro idanu tace *"saurayin k:awar ki fah kikace nana? U mean u love my habibi mus'ab? Oh allah nah, kasa ba gaskiya bane abunda kunnwna yaji min just now!"*
Nan da nan nana ta rud'e (marar gskia) duk tabi ta kid'ime sosai take kuka tace "ba ke nake nufi bah jawahir, believe me saurayin khausar ne k'awata ta islamiya ba mus'ab dinki ba" tafadi hkn tana rik'e hanun jawahir dake kallonta.
Jawahir tasauk'e dogin numfashi tace "na yadda, udonthave to cry, na yadda da ke k'awata, sannan kuma nasan zafin so sbd irin sonda nakewa mus'ab dina, nasan radadin dakike ji aranki more especially ma da kikace wanda kikeso din besan ma kinayi ba, shawara ta anan shine kiyi hak'uri kik'ara hak'uri ki kuma cigaba da addu'a, inshaa allah if he's khair for u, allah will surely put ur love in his heart, be more strong my dear, addu'a tafi komai, nd again confront d issue to him, ki rik'e abunki aranki sbd kunya itace ado mafi kyawu agun mace, insha allah i will keep praying for u my dear"
Nana nodding head kawai tayi tana zubda k'walla, a haka jawajhir ta gama kwantar mata hnkl daga bisani ta wuce gida.
Sak'e sak'e take tayi aranta dan itadai iya saninta har ta manta rabon nana da islamiya kuma bata tab'ajin nana na da wata k'awa khausar ba. Hasalima iya saninta su hudune k'awaye a skul din wanda suke tare kulum daga itada nana din se aseey white se nancy, ta dai amsawa khausar ne amma zarginta kamar mus'ab ne nanan take so sbd bata manta kalaman nana akan mus'ab din kamar hk: *k'awata mus'ab nada qualities da kowace mace zataso ace mijin ta neh, amma ya zab'eki cikin biliyoniyan mata, so nasan zakiyi mamaki amma yanzu shawara na gareki yy canza. Ki rike mus'ab dinki da kyau sbd yana da komai da zayyi d'awainiya dake har k'arshen ryw*.
Da wannan tunanin tafito tsakar gida gun mami, ta fadawa mami abunda ke damun nana sannan tafada mata zargin datakewa nana da yadda nana din ta rude lokaci daya, mami kuwa ta tausaya wa nana sosai. Tayi mata addu'an allah yazab'a mata alheri, kuma tace afadawa nana tana shan ruwan alwala kuma tana yawan ambaton allah insha allah everything will be normal to her, sannan ta ja kunnen jawahir kada ta sake zargin aminiyarta nana akan mus'ab. Tayi mata nasiha sosai taake maimaita mata hadisin zhannu bil mu'umini na khaira.
Jawahir tace "insha allah bazan kuma ba mami. Kuma zan fad'a mata" mami tace "yauwa allah yamiki albarka ".




••••••••••••••••••••••••
Saura sati hud'u auren mus'ab da nana, dukansu ji suke kamar su jawo ranar bikin, shak'uwa ne sosai a tsakanin jawahir da su nabila da hanifa da sauran yaran gidan su hanifan, suna sonta sisai har mommah ma taga picture dinta tayi admiring kyawunta sosai.

Mummyn mus'ab ma tazo gombe lokacin da rashon lfyn mami yasake tashi suka shirya itada mommah mus'ab ya kaisu suka gaida mami, itakam jawahir bata gane su wayeba ne coz bata sansu ba, amma a mutunce ta taresu suka gaisa, bayan sn gaisa neh nabila ta kirata take gulmata mata cewar mommah da mummy neh, aikuwa da sauri tace "mommah da mummy kuma? Nabila ki rantse?" Nabila ta rantse mata aikuwa da sauri ta sakalo hijab tazauna tana rufe fuska sannan taceqa mami ai mommah ne da mummyn mus'ab, suka sake sabuwar gaisuwa da mamin, jawahir kam baki ya mutu, mommah tace "lalle munyi sa'an suruka mummy". Mummy tai murmushi tace "aikuwa gaskiyarki kunya harda ta sayarwa, kisake jikinki damu jawahir muma kamar maminki ne, mu a familyn mu va surukunta ka"
Ai kamar sun zugata tasake sunne kai cikin hijab tace "toh" se kuma ta mike tashiga dak'i naga ta d'au kudi tafito tace "emm mami zanje duba nana inkin yadda". Mami tace "shikenan ki gaisheta da jiki kice mata inna samu k'arfin jiki nima zanzo". Tace "toh. Se anjima mummy zanje duba k'awata ne batada lfy". Mummy tace "ok . allah yabata lfy"
mommah tace "kunya dai ya hana yarmu ta zauna damu". Jawahir tasa kai ta fita se tayi kicibus da mus'ab, dariya yake sosai yace "princess se inah kuma ? Bazaki zauna da mummy da mommah'n naki bane?" Ta hararesa tace "ka kyau ta ai zuwa ba excuse, in da na kwafsa kuma me akayi kenan , shirme agaban surukuwa?". Yace "sorry my princess nasan ai bazaki kwafsa din baneh. I believe in you my wifey, amma ynzu ya akayi kika gane su neh?"
Tace"nabila neh ta kirani tafada min" yace "kai fadilan nan akwai gulma" tace "eh gulman ai yayi amfani" yace "se ina?" Tave gidansu besty zanje dubota" yace "let me drop u" tace "no. Thanks mami taban kudin napep" yace "toh yar mami, amma fa baki taba shiga motona ba" tace "eh, wannan ba yanzu ba, se munyi aure tukunna"
Daidai lokacin mummy suka fito. Da sauri sauri ta tare napep tashiga mus'ab se dariya yake mata, nan yayita shigar da kayan abinci cikin gidan suka gaisa da mami tayita godiya.

•••••••••••••••••••••
_A gidansu nana_

Zaune suke jawahir na bawa nana shawarwarin da mami ta fada, daidai shigowar mum din nana ta kalli jawahir dake cewa nana tanashan ruwan alwalla inji mami tace "ruwan alwalla koh? In da tasan ruwan alwallan ze yaye ciwon so ai da tabaki domin yata tasamu lfy, dan hk ni banason burbudin mgnr nan". Sosai nana tayi mamaki duk da cewar tasan mum bata son talaka amma batasan meyasa tayi mata wannan mgnr ba, kuma me take nufi, jiki ba k'wari jawahir tace "mum kiyi hak'uri na bari" mum tace "dayafi miki" ta fice adakin.
Nana in banda kuka ba abunda take jawahir se lallashinta take harta yi shiru. Ba wani zama tayiba ta wuce sbd yau ta lura mum a up take, she can deal wit anybody.
Se da taje gida sannan ta tarar da abunda mummy da mommah suka kawo dan haka awaya tace mus'ab yataya ta godiya. Daganan aka b'arke da love.
Se da safe take bawa mami lbrn yadda sukayi da mum din Baba,mami ma sosai tayi mamaki kuma ta fahimci ma'anar mgnr mami cewa da ruwan alwalla ze yaye ciwon so data baki yata tasamu lfy, hkn kenan yana nufin dagaske ne nana mus:ab takeso. Kenan dagaske ne zargin jawahir yazamo gaskia. Tunda gashi mum din nana da kanta ta tabbatar da hkn cewar da mami tasan ruwan alwalla na mgnn ciwon so da tavawa jawahir (tadena son mus'ab) nana tasamu lfy (mus'ab yazamo mallakinta).
" Ya allah" hk kawai mami ta furta, jawahir tace "mami jikin neh?" Tace "a'a kirik'e allah kawai kidaina kawo komai aranki kuma kiyiwa k'awarki addu'ar sauki" tace "toh mami zanyi insha allahu amna meye mum take nufi neh" mami tace "bakomai inaga ranta ne ab'ace tamiki hkn"



Biki ya rage saura sati biyu da kwanaki se shirye shirye ake, mommah ta turo masu gyaran jiki har gida se kyankyar amarya ake kullum k'ara glowing take. Mami kuma jiki yau fari gobe tsumma . jawahir tace se dai adaga biki maminta tasamu lfy amma mami taki .yadda.

••••••••••••••••••
Hajiya shabuki na gani gidansu nana. Mum din nana ta shirya tadebo kudi ta saka ajaka sun fita amota sun dau hanya.
Hajiya shabuki tace" toh meyasa kawai ita nanan bazata fada masa tana sonsa ba tunda kince wannan yar matsiyata ceh nasan shima zeso ace k.'warya tabi k'warya ai"
Mum din nana tace "bazaki ganeba k'awaye ne sosai itada tarinyar tasa kuma son yarinyar yake kamar ransa, bazaitaba yadda ba kuma zeyita kallonta matsayin maciyiyar amana"
Hjy shabuki tace "yoh ai shikenan, badai zamuje gun mlm ba? Da kanshi ze kawo kansa ina gaya miki ita kuma se ta rena kanta"
Mum din nana tace "shiyasa nake son ki k'awata. In har aiki yacika namiki alk'awarin hajji kujera biyu". Hjy shabuki tace "ai aikin kam kima sawa ranki is complete sbd na yadda da malamin nan sosai"



*••••••••••••✍ by Sajnaa*
*08140813180*
❣👄
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: 🍀🍀🍀🍀🍀
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
🍀🍀🍀🍀🍀

*TRUE LIFE STORY*

*•••••••••••••✍ by Sajnaa*


*36↗40*


Se da yamma su mum suka dawo, naba suka saka agaba suka turarata da wani kullin mfn a leda se tari takeyi, se da suka gama sannan hjy shabuki ta kalli mum ymrana dariya tace "daga yanzun hnklnki kwance babu abunda ze hana mus'ab auren nana se dai in ita ta k'i".
Kafun mum tayi mgn nana tace "wai mum hayak'in menene wannan? Ni dai asanina banida cutar aljanu👹 ko mayu👹?"
Mum tace "kar ki damu wannan sinadari ne dazai vaki damar malakar burin zuciyarki mus'ab, nayi hkne svd bazan iya jure ganinki a wahale ba sbd wat banza k'awa" nana tace "amma mum kinf san alak'a ta da jawahir duk da cewar a yanzu nafi jin haushinta fiyeda kowa amma ina gudun bakin duniya kinsan amintar mu ba na wasa bane"
Mum tace "hjy shabuki kin gani koh? Ita kulum amintar su da jawahir takeji ba matsalarta ba, toh in tambayeki, da jawahir da mus'ab wanne kika fi so a cikinsu. In kin zab'i jawahir fine duk abunda zaki fada daga bata kan mus'ab ba ruwana"
Nana tayi rau rau da idanu tace "mum wlhy duk duniya aynzu banida wanda nakejin haushi irin jawahir sbd nasan ita kad'ai ce tamin shamaki da masoyina mus'ab, inajin tsanarta fiyeda sonda nayi mata abaya, na tsaneta fiyeda yadda natsani mutuwa da talauci mum". Mum tace "gud my daughter" hjy shabuki tace "in har kin tsani jawahir kuma kinason mallakar nus'ab dole kibi duk abunda mum dinki zata fada miki kinaji?". Nana ta d'aga mata kai. Hjy shabuki tacigaba da cewa "insha allahu zakiga aiki very soon zakiji muna gud'a agidannan auren d'iya daya tilo, ranar zamusha bidiri"
Nana tace "nagode kuma zanbi duk abunda kukace wlhy koda ze cutardani inhar zansamu mus'ab"


•••••••••••••••••••
Jawahir kullum dare tana sallah, shawarar da maminta ta bata kenan kullum tayi sallah tanema ma kanta zaman lfy da mijinta sbd tasaba da wannan addu'am dan kada yabata wahala in anyi auren.
Haka kuwa takeyi, kullum tana rok'awa maminta cikekkiyar lfy, da k'awarta nana, sannan tasa addu'ar zaman lfy a k'arshe sbd ita acewarta lfyr maminta da nana shine bikin, in basu samu lfy ba na auren za'ayi ba.
Rayuwa kenan, kana nemawa mutum sauk'i shikuma alokacin yake k'ok'arin cusa maka wutar cuta azuciyarka, allah sarki dole jawahie tace *wata k'awar tafi guba*.

Sosai jawahir tayi kyau ta goge kamar wata yar hjy da alhaji kullum.mamakin kanta take da irin wannan haske datakeyi me kyau ba tareda tayi using Cream s na bleaching masu lalata fatar mace ba.

Mus'ab ma kullum.mgnrsa kenan wai princess dinsa ta fada masa meye sirrin? Tai murmushi tace "mommah ce sirrin ba kowa ba" yace "lalle mommah tayi son kai anan kam, ta ware yarta tabarni" dariya sosai jawahir tayi sannan tace "Ai se ka fada mata in ka koma" haka suka gama lobewarsu yakoma gida.

Zaune suke a falo shi da su nabila , mommah tashigo tadau remote ta canza channel tana cewa "ba jiya kun kalla film dinnan ba neh?" Mus'ab "kai mommah nifa nan kalla ba naje hira kinsani kuma hanifa tafada mun yayi kyau, meye ma sunansa?" Ya juya yana tambayar hanifa, tace *"munubiya"*
Mommah tace " ni nagaki da arewa 24 dinnan sbd banason wannan dan banzan yaron nomis gee,"
Dariya sukayi mus'ab yace "me yin zafafa koh?". Tace "shidai hip hop din nan" nabila suka sa dariya se ga wayarta na ringing da gudu ta haura sama tareda amsa kiran masoyinta.
Hanifa ma tace "ya mus'ab tashi muje kaban lbrn anty jawa dan ni bazan kali liberty tv ba wollah". Yace "je ki ina zuwa, zamuyi mgn da mommah neh"
Tawuce tana tura baki, ya kalli mommah yace "yauwa mommah kinga jawahir tace batasan wasu events din amma big bross yace tunda yasa hanu ya rubuta ba abunda za'a soke, she must attend dem all, kuma kinsan halinta bazata iya saka wannan rigar tasun ba irin wedding gown dinnan sannan tafito bainal jama'a without hijab ba, meye solution my dear mommah"?
Tai shiru sannan tace "zanyi tunani akai kuma zanyi mgn da big bross din naku, shi yak'i aure shine ze hanaka yin yadda kaso anaka auren"?
Mus'ab yace "yauwa my mommah, dan allah kuyi mgn kinga yau friday sati daya ya saura kawai".
Kamar an mitssine shi ya tashi da sauri, mommah yace "what happen"? A kid'ime yace "mommah nana fa batada lfy wallahy, kuma banje na gaisheta ba, bari naje yanzu". Be jira amsar mommah ba ya fice da key'n moto ahanunsa, mommah dai kanta yakulle batasan waye d'insa bane nana, dan haka takira hanifa take tambayarta, hanifa tace "wai besty'n ba jawahir ce" mommah tace "no wonder, sbd komi na jawahir nada muhimmanci agunsa bare kuma besty'n tah"

••••••••••••••••••••••
Da sauri2 yafito a moton yashige gate din gidansu nana, me gadi ne ya hanasa shiga sbd besan shiba, sukaita jayayya, daga k'arshe yace ace musu mus'ab hussaini kanal ne, me gdin dayaji sunan alhj hussaini kanal da sauri ya bud'e masa yashiga.
Ya aika wata yar aiki dayaga tana yiwa flower bayi, tashiga cikin gidan, nana tana zaune tana kallo daka ganta zakasan ba nitsuwa atareda ita ko kadan, ta kalli yar aikin a hasale tace "uban me kikiazo yi a part din masu gida dan ubanki? Kin debo tsummokara da tsamin jiki zaki kawo mana nan koh?"
Yar aikin tace "sorry madam.wani ne awaje wai mus'ab hussaini kanal yazo dubaki da jiki shine yace inyimasa iso agunki". Da gudu nana ta rungumeta rana cewa "ki rantse , kice wallahy mero"? Mero tace "wallahy dagaske ne yana waje" tace "mero bari nadawo namiki alk'awarin ninka miki albashinki kinji"? Mero tazube k'asa tana godiya nana ta dagota Tasake rungumeta tana tsalle.
Mum dake saukowa daga stairs tace "ke nana? Me zangani? Yar dana haifa acikina ne rungume da yar talaka walakantacciya baiwa"? Nana tace "mum albishir takawo mini mus'ab na waje yaxmzo gunane wollah har naji na warke ma"
Nan danan mum tahau murna. Naba tawuce zata fita mum tace "a'a shigowa zayyi amma kafunnan se na shirya ki na sanya miki turaren da kwalin da mallam yace kiyi amfani dashi inzaku hadu, dan hk muje daki, ke kuma mero kice masa ya iso kuma kice masa nana kinsamu tana wanka neh"
Ya kai five minutes yana zaune afalon ji yayi ya matsu nanan tafito suyi ido hudu, a fili ya furta cewar "i miss u so much nana" a hnkl yaji takun ta, ni dahi duka muka daga idanu muka kalleta, sanye take da wani doguwar riga tasha zanen flowers da stones agaban rigar, kalar blue ce dark roba ce dan hk takama jikin nanan sosai, fuskarta ma anyi mata light makeup, kanta kuma babu d'ankwali se kitson kalaba datayi da k'arin attachment, maha allah tayi kyau sosai, hanunta tray ne na drinks se wani k'amshi takeyi kamar amarya, *(subhanallah mata mu kiyaye, sanya turare gawani ba mijinki ba haramtaccen abune amma bamu d'aukeshi abakin komai ba)*
Ta k:ariso ta zauna se yauk'i take, shikuma yakife ta da eyes kamar yadda nima nayi, amma ni kallon mamaki nake mata shikuma kallon ta yake yana admiring kyawun data k'ara duk da cewar akwai rama sosai tareda ita dazai bayyana maka tayi fama da ciwo.
"Nana ya jikinki"? Ya furta a hnkl, cikin shagwaba tace "ba dai kak'i zuwa dubani ba se yau"? Yace "am sorry nana yanzun ya kikejin jikin nakin?" "Am feeling much better " tafada yayinda hawayen farinciki suka biyo fuskar ta.
Da sauri "noo, nana dont cry mana bakida lfy jada kiyi kuka beside dis ma kinyi kyau in kikayi kuka zaki goge kwalliyar ki"

Please Login or Register in order to submit comment