Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suka fara sabon jinyan jikinsu.

Yamma likis sannan akabar jawahir ta shiga dakin da maminta take, mami se bacci takeyi sbd alluran bacci da ake tA dirka mata bayan awa bibbiyu, sosai jawahir taji tausayin maminta, hawayene ke sulalowa a fuskarta ta rike tafin hanun mami tace "allah yabaki lfy mami, allah ya budi idanunki"
Sister sajida ne ta jata suka fita tana cewa "muje kiduba yaya Shahid ma". Jawahir tace "meya sameshi shikuma?". Sister sajida tace "muje dai, i will tell u everything"
Suka shiga dakin shima baccin yakeyi kamar mami, jawahir ta ce "sister wat happens to him naga rauni a jikinsa kamar anyi masa d'inki?". Sister Sajida tace _*"K'ODAR YAYA SHAHID AKACIRE AKA SAWA MAMINKI*_
Jawahir tace "what?😳, kodar yaya shahid aka sawa mamina"? Se kuma ta fashe da kuka taje gaban gadon yaya shahid ta durkusa tana kuka me tsuma rai, ta rik'e tafukan hannunsa tana cewa "nagode doctor shahid, nagode nagode maka godiya marar adadi, allah yabaka lfy ya biyakada aljannar firdausi, allah ya baka me taimaka maka kaima" hawayen ta ne suka ringa d'iga kan hanunsa, a hnkl ya bud'e idanunsa yana binsu da kallo, jawahir kam hawaye ne suka cigaba da sulalo mata a hnkl ta furta sunansa *"Doctor shahid!.....dr shahid nagide maka da ceto ran mamina da kayi, nagode maka da wannan sadaukarwa dr shahid, allah ya baka lfy ya temake ka da duk wani nakusa dakai"*. Ta sake hanunsa takoma jikin sajida tana kuka.
Sajida ta shiga rarrashinta itama tana share nata hawayen, a hnkl ya bude baki yace "why are guys crying?, kukan me kuke yi, ko dai jikin mami neh?"
Wani tausayin sa neh yashiga zuciyar jawahir, wato ma shi tunaninsa mamine ba ciwon dake jikinsa ba, tace *"inayin kuka ne sbd tunanin tausayi da kyautatawa irin naka! Ina kuka sbd tunanin na allah basa k'arewa, ina kuka ne svd ka sadaukar da bangaren jikin ka ga mahaifiyata! ina kuka ne sbd ka kwanta jinya dan ka kawowa mahaifiyata k'arshen jinyarta! Dr shahid ina kuka ne sbd kamun komai nikuma banida gashi kuma banida abunda zan saka maka dashi banida bakin godiya...dr shahid ......"*
cikin kuka ta k'arisa mgnr takwanta kan kafad'ar jawahir, Shahid yace "stop crying jawahir, stop it please.....,It will affect my health".
Da kyar ta tsagaita kukan nata, dr shahid ya kalle su yace "ya mami da jiki?". Sister sajida tace "Alhmdllh, ankaita dakin hutu tun d'azu, kuma anyi mata allurar bacci, yanzu ma daga wajenta muke". Yace "what of doctor kabir?"
Sister sajida tace "yace idan ka farka ayi masa waya he will come.". Dr shahid yace "ok, ki kirasa inaso mutattauna, nd what of su daddy,mummy da zuhra?"
"Basu zo ba, nima bansan meya sa ba kuma na kira wayoyin mummy din duk a kashe, anty zuhra kuma bata d'aga ba"
"Ok, ki barsu kawai, anjima zan kirasu, yanzu ki kiramun dr kabir se ki hadamun black tea, coz my stomach is empty"
"Toh yaya"
Dukansu suka fita, sajida ta kira kabir awaya, ita kuma jawahir tahada masa black tea takai masa, ya karb'a yace "thanks"
Tai murmushi tace "doctor! Meye na godiya anan? Dan kawai na had'a maka lipton? Kenan nikuma ince meye? Ni da kadau bangaren jikinka kabawa mahaifiyata?"
Yai murmushi yace "kinsan me zakice ke kuma?". Tai nodding head, yace "ke kuma kice allah yabawa mami da shahid lfy" tai murmushi tace "amin , wannan addu'a sedai kace in k'ara doctor dan inayinta ba adadi"
Yace "toh mungode da addu'a"
Tace "nikuma nagode da komai ma" tana fadan hkn tafice tana dry, abakin k'ofa suka kusan yin karo da sajida da dr kabir.
Dasauri tadawo baya, sajida ta wani kanne mata idanuπŸ˜‰, itakam bin sajidan tayi da idanu, daga bisani suka gaggaisa da doctor kabir sukayi waje suka barshi tareda doctor shahid.
Dakin da mami take kwance suka nufa, sister sajida tasake yimata allura, daidai shigowar yaya sahib dauke da kular abinci, suka gaggaisa, jawahir ta bashi lbrn cewar anyiwa mami aiki ansanya mata k'odar doctor shahid.
Sosai yayi godiya wa su sajida amma shikam mamaki ne har yanzu ya ishesa, yanzu haka kawai doctor shahid zai bada kodarsa asawa mami?
Suka rakasa dakin da dr shahid yake, yaje ya gaishesa sannan suka dawo dakin mami, basu jima dadawowa ba se ga hanifa da su mummy sunzo.
Aka gaggaisa sukayi ma mami fatan sauk'i sannan suka kawo mgnr mus'ab nana.
Mummy tace "jawa inaso ki kwantar da hnklnki kan lamarin nan , kici gabada addu'a kamar yadda nasani itace kikeyi kullum, sannan ki tsaida hnklnki waje daya kikula da maminki, zuwa lokacin da zatayi sauk'i se musan me za'a gudanar kan lamarin kinji?"
"Mummy wlhy ba komai nikam araina, damuwa idan kace zaka sakata aranka na fahimci ba raguwa take ba sede ma ta k'ara k'aruwa, daga k'arshe kuma ta haifar ma ciwon da baka tunani, kuma shi ciwon damuwa bayada wani mgn daya wuce hkr da maidawa Allah al'amura, Nana har yanzu aminiyata ce sbd bazan guje ta ba, yanzu ne tafi buk'ata na kusada ita sbd yanzu ne al'amuranta suka fara sauyawa halinta yajuya daga me kyau zuwa sab'aninsa, idan na nisanta da ita banyi mata halacci ba sbd tun yarintanmu munada alkawarin tsayawa juna ako wani irin hali dayanmu ya tsinci kansa, kuma insha alahu bazan wargaza wannan alkawarin ba akan mus'ab, sbd alkawari abun tambaya ne awajen allah, banaso mahaliccina ya tsaidani yana tuhuma ta da laifin karya alkawari, mus'ab kuma ina rok'onku dan allah mummy da mommah kuyi hkr badan ni ba badan shi ba ku barshi wacce Nana, sbd nasani a yanzu she is d only one in his heart, nd mus'ab yanada zurfin so, when ever he loves someone baya jure rashinsa, Nana kuma zata iya aikata komai ayanzu, sbd nasan Nana tun yarinta".
Mommah tace "a'a jawa kada kice hk. Ba yadda za'ayi muzubawa mus'ab idanu ya yaudareki akan nana duk da cewar munsan ba lfy ba, sbd Rahanatu uwar nana k'awar mummy ce, tun aslan tana bin bokaye bare yanzu da al:amari ya cakude musu, munfi kyautata zaton nana da Rahana sunyi aiki da bokanci ne kafun su samu mus@ab, kinga wannan kuma ba abu me dorewa bane, amma ke a ganinji hk kawai mus'ab zaice yanason nana neh? Ko daidama akwai wata alak:a dakika sani a tsakaninsu me kama da so?"
Jawahir tai nodding head tace "allah ne ya barwa kansa sani amma tun asali ma mus:ab da Nana ba wani shiri sukeyi ba sbd mus'ab yazo mana a matsayin mutum talaka, wanda Nana kuma bata son hkn, tun wannan lokacin basa jituwa, duk da haka kuma baya hana Nana ta gwada mus'ab, tana fada mun cewar ni me sa:a ce sbd nasamu miji me kyawawan hali me kyauda ilimi, sau dayawa takan fada mini kudi ne matsala ta da mus'ab shiyasa bataso na aureshi, amma inda ache mus'ab na da kud'i ko itace ni ba abunda ze hanata aurenshi, nakan sanya zargin ko tana sonsa ne, toh ammaduk lokacin da nayi hkn se mami nah ta hanani ta tsawata mini..takuma umurce ni da inyiwa kowani zaton alkairi, ashe zargina gskia ne Nana tanason mus'ab se dai bansan yadda al'amarin yajuya ba ta b'angaren mus'ab, amma ba komai insha allahu, mummy da mommah ina rokonku ku aurawa mus:ab Nana, ni na hak'ura"
Sun kai kusan mangriba sannan suka tafi, sun bawa jawahir dubu d'ari amma tak'i karb'a, da kyar ta karb'a nan ma sister sajida ce tace mata "ba'a maida hanun kyauta baya"
Har wajen moto suka rakasu, mummy da mommah se sawa jawahir albarka suke, dakin da mami take suka shigo suka tarar da yaya saahib tsaye da kudi a hannu., jawahir tace "wannan kuma daga ina?"
Yace "wanine ya kawo yanzu, wai abaki inji aaseey white, kuma kiti hkr bankin ne ba'aje da wuri ba kuma ansamu layi". Jawahir tace "allah sarki, aaseey bata gajiya dani,jiya ma fa ita tabani dubu hamsin dinnan".

Daga nan sukai sallar magrib, suka leka doctor shahid har yanzu yana tareda doctor kabir, suna ta tadi kaman ma bashine akayiwa operation dazu ba.
Dr kabir yace "wlhy cinka yayi yawa se kace ba ciwo bane a jikinka, tun dazu se shan lipton kakeyi?"
Shahid yayi dariya yace "waya fada maka likita yanajin zafin ciwo? Ai ni inaji na ne normal kamar yadda kake, ko ma ince nafika lfy"
Jawahir tace "lalle ma doctor'n nan bakada dama wlhy, Wato kanaso kace likita baya cuta"
Ya juyo yana murmushi yace "yes mana sister, ai likita baya jin wahalan ciwo, amma fa likita irina ba irinsu doctor kabir ba"
Dr kabir yace "ni kake fadawa mgn ina? Wlhy zanyi mgnnka"
Jawahir se dry sukewa dr kabir itada sajida, shahid ya kuma cewa "ai se dai muyi mgnn juna tunda nima likita ne koba hk ba sisters? Irinka ma ragon namiji? Ai wlhy kabir kana ban mamaki sekace mace? Ke kam ai sajida kinga ragwantakar sa se dai in bawa jawahir lbr"
Yajuyo ya kalleta yana dariya "akwai lokacinda kabir yayi wani zazzabi kullum kabir se ya rubuta sabon wasiyya wai shi a dole ga me mutuwa, muna zaune fa se dai kiga hawaye a idonsa, in an tambayesa se yace maka wai he's leaving d world, kai a wannan lkcn kabir yabada maza ba kadan va kuna wai a hk se yakira kansa doctor koh? Doctor me tsoron mutuwa kenanπŸ˜‚".
Jawahir dry takeyi sosae harda rik'e ciki, kawai shahid ya tsaya se kallonta yake yi, se da ta fuskanci hkn ne ta tsagaita taja hanun sister sajida tana cewa "zo mu basu waje su daku se muga waye rago acikinsu dan yadda naga doctir kabir ya shaka in ba dakuwa akayi ba bazai sauko ba, kai amma dai doctor kabir kabani dry ashe rabon zakayi wa mami aikine yasa baka mutu ba😜"
Tayi masa gwalo tafita itada sajida.
Dr kabir ya kalli Doctor shahid yace "amma dai kai banza wlhy shahid, yanzu yarinyar nan ma da take ganin girmana kasa ta dena, amma zanyi mgnnka"
Shahid yace "sorry aboki, dan allah kada ka tarwatsa min plan wajen daddy da zuhra, ka ma san wani abu kuwa.?"
Kabir yace "seka fada" shahid yace "yarinyar nan ko a waya bata kirani taji jikina ba, kai bata ma san anyi aikin ko ba.'a yi ba"
Kabir yace "kasan halin zuhra sarai, inaga wannan be kamata ma ya dameka ba, kai dai allah yabaka lfy, komai zayyi normal, inkasamu wannan baby me shegen kyau ai ka more, gata itama kamar kai kullum cikin dry take"

Haka suka cigaba da walwalarsu cikin asibiti kamar sun saba ryw anan, a hkl jikin mami da dr shahid yanata sauk'i, se dai shahid yaffi mami jin sauki,sbd shi har yawo yake cikin asibitin, mami kuwa dsaur d se an ka mata take takawa.




*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by Sajnaa*
*08140813180*
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€


*TRUE LIFE STORY*

*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by Sajnaa*



*66β†—70*



Cikin sati guda jikinsu ya warware kowa yana lamuransa yadda ya kamata, jika dai alhmdllh kowa yanata san barka.

Cikin sati gudan nan kuma al'amura dayawa sun faru, ciki harda amincewar mummy kan lamarin auren mus'ab da Nana, sanadiyyar turaren da boka yasa Nana tayi amfani dashi, yanzu babu wani wanda ze kawo wa mus'ab cikas kan lamarin aurensa se dad dinsa, shi kadai ne yace baza'a maida shi mutumin banzaa ba.
Wasa wasa mus'ab da mummy sun gama shitin komai, su mommah k'irjin biki, abun mamaki du hanifa da nabila ma sun sake jiki abunsu kamar basu ne suka daurawa Nana karar tsana ba, yanzu wai sune suke allah allah akawo musu anty, kullum cikin falli sukeyi wa mus'ab.
Yace "wai nikam da ba kunce bakwa santa ba?" Sukai dry sannan sukace "toh ya zamuyi neh yaya? Abunda allah ya rubuta shi za'ayi ai".
Haka mummy da mommah ma, amsar du daya ce idan akayi musu irin wannar tmbyr, haka da daddy'n mus'ab ya titsiyesu.
"Wai baku bane masu fada min halayen Rahanatu a farkon al'amarin nan? Kume fadamun cewar baku yadda mu hada jininmu da nata ba? Kuke fada mun aibin ta? Se yanzu kuma kune masu zak'ewa kan al'amarin nan? Me yake faruwa ne daku? Ko dai kuma ta mus'ab din ta shafeku ne?"
Mommah tace "alhj kenan , ba hk bane...." Mummy ta k'arisa mata cewar "alhj gani mukayi dannan nason ita Nana din, kuma wannan al'amari na baya anyishi duk ya wuce, bamuda jayayya da hukuncin allah , allah ne ya rubuta muk:addar ne"
Sosai alhj hussaini kanal yaji mamakin yadda suka sauya once, yace " toh ku sauraremi da kyau kuji, mus'ab ni na haifesa, inada iko akansa cikekken iko ma kuwa, kuma insha allahu bazai auri Nana ba, koda kuwa mata sun k'are, wannar yrny jawahir itace matarsa ta har abada itace wacce ta cancanci halarci da tausaya agunku ba Nana ba"
Bangaren su Nana kuma shiri akeyi gadan gadan yatinda su mus'ab kuma gidan ya cabe, kowa da nasa party din, wasu kuma hr yanzu yan kallo neh a lamarin.
Sannu sannu mus'ab ya fahimci dad dinsa da gaske yakeyi, dan hk damuwa ta tsananta aransa, kullum yana cikin d'aki, in banda waya da nana ba abunda sukeyi, oh allah ni har manaki nakeyi, kamar ba da kati suke yin waya ba, abu daya ba dare ba rana?πŸ€”.
Al'amari ya yi tsami dan har asibiti se da aka kai mus'ab kan damuwa daya sanya wa ransa, duk da hk alhj hussaini yace bada shi ba wannan biki, se da yan uwa suka sanya baki sosai, manya suka shiga lamarin sannan ya yarda ya hkr, toh mus'ab kam daganan cuta ta warke, nikam dai nace dama langwami ne jangwangwan😰.
An tsaida bikin mus'ab da nana sati me zuwa ranar asabar, murna kamar Su hadiye junansu.

_Dr shahid clinic_
Al'amura na tfy yadda ya dace, komai na mami yadawo normal, dr shahid kam ba'a mgn dan shi be jira ma ciwo ya warke duka ba ya cigaba da harkokinsa na kula da marasa lfy, kullum yana tareda su jawahir,sahib, sajida, dr kabir da mami.
Shak'uwa ne sosai yake shiga tsakaninsa da wannan family d'in, yana iyakar kokarinsa wajen kyautata masu, both he nd sajida sun rik'e mami kamar uwar data haifesu ne, shiyasa mami ma ta sake dasu, jawahir ma har tana tunanin yadda zasuyi kewarsu idan suka bar asibitin.
Aaseey white tana zuwa duba mami sosai itada me gidanta, yau ne da tazo taja sajida gefe suna k'us-k'us, tacewa sajida d'in "kinsan meke damuna ne sister sajida?". Sajida tace "a'a sekin fada". Aaseyy tace "jiya ankai mun katin auren mus'ab da nana, wanda za'a daura dis coming week, gashi yanzu hnkln jawahir ya kwanta, ina tsoron ta tsinkayi al'amarin nan yadawo mata matsala, sanin kanki ne banason abunda ze taba jawahir "
Sister sajida tai shiru sannan. Tace "kada kidamu aaseey, insha allahu ma babu abunda ze faru, sukuma can sunyi wa kansu ba ita sukayi wa ba, inaji ajikina allah yayiwa sister jawahir sanji ne da mafificin alkairinsa, dan hk kibar dmw please"
Aaaseey tace "chanji? Wani irin chanji kenan?". Sister sajida tace "yes nd ofcourse, yaya shahid ko ince doctor shahid inaji ajikina shine mijin dayafi dacewa da jawahir".
Aaaseey tace "kina nufin doctor shahid dai dan uwanki, doctor din da yabawa mami kodarsa?". Sajida tace "yes, shi nake nufi" aaseey ta doka tsalken murna tace "Oh allah nagode maka da kabawa k'awata kamilin miji, me kyau da ilimi"
Sister sajida ta maketa tana cewa "zaki mana tonon silili, bata san lamarin ba fa, gobe ne muke shirin sanarda ita dan gobe zasu koma gida, kuma da kike daka tsalle ai se kisa a dauremu in kika jujjiga babyn dake cikin cikin ki"
Aaseey tace "kai sister sajida ina wani baby'n anan?" Tafada tana shafa cikinta ta kuma cewa "nikam va wani baby, am all alone"
Sistee sajida tace "tunda babu, ki hau dakalin nan ki dirk'o" Aaseey ta lek'a dakalin da tsayinsa tace "kaii 😳sister sajida, na baki gari, na yadda akwai har two months ma, ina ni ina tsallaka dakalin nan"?
Dukansu sukayi dry, sister sajida tace "da baki yadda ba dai har yanzu da se na saki kinyi tsalle akan dakalin nan, ko ce miki akayi an yi asarar kudin tara ne a krt na?". Aaseey tace"a'a wane ni? Ai ba asara a krtnki yunda kika hango dan wannan cikin"
Dukansu suka kwashe da dryπŸ˜‚πŸ˜‚, jawahir ta k'ariso tace "k'us-k'us din me akeyi anan? Nima ayi dani."
Aaseey tace "ba komai tadin duniya kawai". Sajida tace "fad'i gskia dai, wlhy muna tadin babyn mu ne da yake hnyr zuwa duniya"
Jawahir tazaro idanu tace "meaning wat? Kinada juna biyu aaseey"?
Aaseey tace "muna dashi dai harda ke ai"
Dukansu suka kyalkyale da dry, jawahir taja jakan aaseey tace "kawo in karb'a miki mum to be, kinga yanzu ba'ason ki na wahala, koba hk bane sister sajida? Masu juna bitu ba'a so su ringa daukan abu me nauyi, dis will affect their baby's health....."
Tayi shiru ba dan ta gama mgn ba svd ganin dr shahid a sukayi a gabansu, yai murmushi yace "welldone doctor jawahir, shikenan se mu sallami mami, kekam se ki zauna kiyita advising mata insun zo awu",
Sosai taji kunya, tas hanu tarufe fuska tace "nikuma me na sani akansu har da zan basu advice?". Yace "ba gashi kina baiwa wannan mum to be d'in ba? Har da wani rike mata jaka abunki."
Dukansu sukai dry, ya gaisa da Aaseey sannan ya wuce office d'insa.

_WASHE GARI_
Jawahir se ninninke kayan sawansu takeyi, tana ta tattara duk wani tarkacensu, yaukam.maminta tayi lfy da yaddar allah da temakon dr shahid, murna ne take tayi, gefen zuciyarta kuma tana tunanin rabuwa dasu sajida da dr. Shahid d'in, kai da asibitin ma gaba daya, sajida ta lek'o tace "ki aje kayan nan zan tayaki ninkewa anjima, yanzu kam kizo muyi break"
"U'um, ni yau na k'oshi, kije kuci kawai kafun ku gAma ni kuma nagama had'a kayan se mu cale"
Sajisa tace " wato har kin gaji damu koh? Toh bari na kira miki daidai ke" ta fita.
Ba'a jima ba se ga Shahid rik'e da plate din dankali da koyi se kofi k'arami cikeda coffee, ya zauna kan plastic chair ya fuskance ta, baice komai ba tace "doctor yau kuma anan zaka karya?"
Yace "zamu karya dai ni dake, ai abincin ki ne wannan d'in".
Tai murmushi kawai tana cigaba da ninke kayansu, ya kuma cewa "bahy jawahir kibar aikin nan kici abinci, in ba haka ba kuma mami se ta ji mu yau". Dry tayi tace "dagaske fa yau, a k'oshe nake amma in ba dan haka ba me zai hanani chi?". Yace "ok duk da haka ma, am commanding, allah yasa na kai nasaki kiyi, in kuma bankai ba shikenan se inja jikina inbar wajen".
Cikin dryrta ta rufe fuskarta da hijab tace "kaii yaya shahid d'in nan bakada dama wlhy, toh naji bani zanci amma da sharad'i kad'an zanci sbd in naci sa yawa cikina ze fashe"
Sosai yayi dry yace "ba matsala ci kadan d'in, amma ai ko kinci dayawa ma ba matsala bane tunda kina kusada kwararren likita ne, kinga kawai se ai miki operation kema kiyi zaman two weeks."
Tace "u'um rabani yaya shahid, yanda naga anashan wahalan nan?"
Yace "waya ce miki anashan wahala, ni nasha wahala neh?". Tace "a'a mami dai tasha wahala! Kaikam ai ji nake kamar ba jikinka aka yanka ba"
"Yawwa toh kinga ba wani wahala, tunda ni banji ba kema ba abunda zakiji da yardar allah, sbd na fada maki likitoci basajin zafin ciwo musamman insu ba ragwaye bane"
Tace "yau de dr. Kabir baya nan , kuma nan babu qani likita dan hk yau bansan tsokanar ta waye bace"
Yai dry sannan yace "ai takice, gakinan babbar likita a zaune, ai bazamu bari kitafi ba muma zki tayamu kula da pregnant wtomens anan"
Sosai tayi dry tace "nakada mantuwa". Yace "shiyasa ban manta cewar nakaqo miki abinci kici ba, dan hk kibar jan mgn ba mantawa zanyi ba"
Ta karb'i plate d'in ta fara ci a hnkl hnkl, shikuma yana danna waya yana satar kallonta, can tace "gashi na k'oshi"
Ya karb'a yace "wannan kam ai ko baby iyakaci, dubi fa dan abincin da kikaci, se kace yar yaye?"
Tace "eh mana, na koshi ne ai". Yace "gud" yafara cin abincin yana mata tad'i har ya gama.
Yace "baby ki shirya by nine o'clock zamu fita anguwa ke da sajida". Ta dago ido ta kalkesa tace "ina?". Yace "Outing zamu kawai ba wani gu ba". Ya fada yana yarfe hannu.
Tace "ok, allah ya kaimu"
"Ameen dear, take care of urself".
Ta dago idanu tana kallonsa, lokaci guda ta tino mus'ab habibin ta, idanunta ya ciko da kwalla, dasauri yadawo ya zauna yana tambaya, "wat's wrong with u jawahir?"
Tace "babu! Ina sister sajida"? Ya mike yace "bari na kira miki ita"

Bada jimawa ba sajida tashigo tana cewa "gani" jawahir taja hanun ta suka zauna tace "sister dan allah me nayi da na cancanci abunda mus'ab da nana sukai mini? Waye na taba zalunta da zasu zalunce ni? Na da dad'eda wannan tambayar a raina, nasan banida lkcn amsata ne kuma ba itace babbar damuwata ba a baya, lfyr mami shine damuwata shiyasa ban samu daman yiwa kaina wadannan tambayoyi ba".
Sajida tace "kibarwa allah komai kamar yadda kikayi afarko, insha allahu ze miki sanji da mafificin sanji, koda kun koma gida kada ki d'aga hnklnki bare har ki sawa mami wata damuwar, mus'ab bashine kadai namiji ga kuma bashi ne autansu ba, dan haka kisa wa ranki

Please Login or Register in order to submit comment