Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

salama kiyi harkokiinki normal sbd insunga kindamu ne ma zasu ringa yin abunda ze lakato miki past memories"
"Amma sister sajida bakyajin wani abune yafaru? Sbd in na kira hanifa se dai tayi rejecting bata amsawa, Hanifa kuma tayi diverting kirana at all"
"Ki kwantarda hnklnki, ko ma meywne ya faru kada ki damu., su hanifan ma in sunga hk yafi musu then is okay, tashi muje ki shirya yaya yace zamuje outing dake"


Sunje wuraten shak'atawa da dama, jawahir tayi kalle kalle sosai, Se da suka gama zagaye gurare sannan suka tsayaa wani restaurant suna cin abinci.
Akan table din sajida ne ta kannewa shahid idanuπŸ˜‰, tamik'e tace "ku sameni a moto inkun gama, nikam na koshi". Jawahir tace "jirani nima nagama" sister sajida tashare ta, shahid kuma yace "wait mana jawahir i want to talk with u please".
Ta juya tace "na'am"?
Yace "zauna mana pleae"
Ta zauna tana kallonsa, ya aje drinks din hanunsa ya fuskanceta sannan ya fara mgn.
"Jawahir kamar yadda kika sani sunana shahid, mahaifina alhj wada da mahaifiyata nuratu, an haifeni a gombe na fara karatuna primary nd secondary . naje nayi degree dina A us, asibitin danake aiki kuma mallakina ne wanda mahaifina ya ginamun, sannan inada mata me suna zuhra, bamyu jima da yin aure ba duk da cewar ba auren so bane amma ko yaya ne aure zan kirashi tunda iyayene suka had'a, to be frank banason zuhra kuma bata sona, muna Zamane kawae dan mubi iyayenmu, sae dae zuhra bata fahimci hkn ba, takasa tsaida hnklnta akan aurenta, tanayin abubuwa da dama na karancin hnkl da rashin tarbiyya, wannan dalili yasa nake son kara aure sbd iyayenmu sunki in rabu da ita, kuma inaji ajikina allah ta kawo mini karshen matsalata tunda ya hadani da kamilar mace irinki, ya hadani da wacce tasan ya kamata,, tasan addininta da kare mutuncin kanta, dubi yadda kikasa hijab kika rufe jikinki, kika killce kanki daga miyagun abubuwa, irin abunda zuhra bata tab'a yiba tunda nake da ita, bata tab'a sanya hijab ba koda kuwa sallah ne se dai tayi da dan gyalenta., jawahir zaki mgn ta tamkar almara, amma kiyi hkr sbd zuciyata ta kamuda sonki tun ranar da nafara ganinki, zuciyata tana kwana tana tashi da so da k'aunarki, ki taimake ni da amincewarki jawahir in tura iyayena wajen iyayenki ayi mgnr gskia".

Ta dago idanu ta kallesa speechless, se hawaye ne suka fara biyowa kan fuskarta, aranta tana jaddada sakamakon mutum me hkr da mik'a lamuransa ga allah.
Dr. Shahid ne ya katse mata tunani da cewa "kiyi hkr baby jawahir, kice wani abu, banida yadda zanyi ne, am now totally under ur control my princess, please accept my request"
Ta share hawayen dake bin fuskarta tace "doctor Shahid! Kayimun komai kayimun halarcin da babu wani d'an adam daya tab'a yimun irinsa ko makamancinsa, kayi min abu me girma, wanda bazan tab'a manta alherin ka gareni ba, ko da kuwa ni mak'iyiyar ka ce toh dole in aje makamai na in fara sonka sanadin halarcin da kayimini, bare kuma bansanka ba baka sanni ba bamuda wata dangantaka bayan musulunci amma kayimun irin wannan halarci doctor shahid ko na fi kowa butulci a duniya babu abunda zaka nema aguna da be sab'awa addini na ba in kasa yi maka, se dai ina gudun kada nasake fadawa ruwa a sanadin hkn, sbd a baya angwada min cewar soyayya anayinta ne based on class, Wato k'warya tabi k'warya, kaga kuwa in hkne bana jin akwai wani alak'a na so d'in da ze shiga tsakanin mu, think twice doctor shahid banaso abunda yafaru dani sanadin mus'ab yafaru dani sanadin ka, sbd in hkn yafaru zanbi kowacce hanya ne domin in manta da wanzuwarka a rayuwata, kamar yadda ayanzu na d'au alk'awarin cewar zanbi kowace hanya ce in mance da wani mutum mesuna mus'ab a rywta, kuma gashi banason wani abu yayi sanadin dazai sa in manta da kai doctor shahid, inaso in k'araci sauran kwanakin ryw ta dsuka saura mini cikin tunawa dakai kuma yimaka fatan nasara da samun taimakon mahaliccin mu aduk halin da ka tsinci kanka, inaso na k:araci rayuwata cikin bada tarihin taimakon dakai min ga duniya".
Ta k'arishe mgnr hawaye na zuba a idanunta, yace "kibar kuka jawahir sbd nasan komai akan mgnr ki da mus.'ab da Nana, naji lbrn komai agun sister sajida, kuma da yaddar allah na miki alk'awarin zakiji dad'in zama dani fiyeda mus'ab, kuma zan baki kulawa da soyayyar da mus'ab be baki ba, ni dai fatana shine ki amince mini."
Tace "shikenan doctor shahid, nagode ".
Ya kalleta yana murmushi "meaning what kenan"? Tai dry tasa fuskarta a hijab tace "meaning u are successfully loaded in my heart".
Tana fadan Hk tabar wajen se moto.ta fada kan cinyar sajida tana dryπŸ˜€πŸ™ˆ, sajida tace "nikam kadaki karyani". Dr shahid yaja moto suka wuce asibiti.


_ku biyoni_
*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by Sajnaa*
*08140813180*
_*Luvs u all*_
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: . πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

*TRUE LIFE STORY*

*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by Sajnaa*

*76β†—80*


Lokaci yaja sosai, yanzu jawahir tana fuskantar jarrabawan ta na k'arshe, shiri takeyi sosai, her lovely nd charming prince yana iya k'ok'arinsa wajen taimaka mata, both da al'amuran ryw dakuma krtn ta, dats why she loves him deeply, kullum sonsa k'aruwa yake a zuciyarta with every beat of her heart.

Sosai takeson babies d'in Aaseey as if she's d one who gave birth to dem, kullum tana cikin buga waya tana tmbyr lfyrsu, lokaci zuwa lokaci kuma tana zuwa dakanta.

Yau saturday ranar da za'a kawo lefen jawahir, tun safiya Aaseey ke gidan itada sajida suna taya aiki, ba'a jimawa kad'an se kaji Aaseey tace "am hungry"
Sajna tace "oh allah k'arfe takwas da 'yan mintuna neh fah maman twins!". Aaseey tace "ke, shut up mana, cikin jego (lol adda sadeey kenan, dats how she use to say), jawahir dake gefe rikeda hand outs tace "uhm, su jego manya, toh tashi mu shiga kitchen, ko ma kawai kushiga ni kam ina krt"
Aaseey ta fisge hand outs d'in tana cewa "ai tunda banyi boko ba kema be dace ace kinyi ba, dan hk tashi ki hada mana break, kinga zan kula dasu littles mami da mummy (sunan da ake kiran twins kenan)". Jawahir tace "is okay, bani hand outs d'ina na adana, kinsan ke yanxu bakida sakat, in barmik anjina inga fitsarin babies akai, kinga abu yb'aci😜"
Aaseey tace "jeki dai ni nasan yadda zan zuga big mami ai asaka date kusa kusa, kema kuna very soon zamu ganki da cikinki cakale cakale"
Dukansu sukaydryπŸ˜‚, sajida tace "ai Aaseey kisha huruminki, nine month da aure se dai in tsaya kanta a labour room ina karban babies, ga yaya shahid da son yara".
Aaseey tace "i can see ai, yadda yayita d'aukan selfie da twins d'in nan, seki shirya matar doctor".
Jawahir tace "ai nagama shiri tun tuni, kinsani kema i can do anything for shahid, nd u sajida for d issue of labour, ai ni ba wanda ze karb'a min haihuwa se my king, kinsani he's a perfect doctor, kinga ni da nakeda King bani buk'atar servant ai".
Sister sajida tace "kut, amma jawahir kin iya tsiya, wato kiga k'wayar idona kicemun servant koh?". Jawahir tace "toh ai dan kigane my king is ahead of u neh shiyasa" Aaseey tace "uhm, nikam kushiga kitchen pls ku k'arisa mgnr acan, it will be better"
Harara suka gwalla mata suka shige cikin kitchen, Basu jimaba suka had'a suka fito, aikuwa Aaseey ta lashe tana musu gwalo, jawahir tace "Aaseey kinzama abunda kika zama, ci kamar Na..." Se ta kasa k'arisawa, Aaseey tagane meza tace sbd bata mantaba time din dasuke skul yadda Nana ke d'uri, dan k'atuwar kula take zuwa dashi, ta kalli jawahir tace "kamar Nana koh?" Tayi murmushi tace "jawahir har yanzu son Nana kike fiyeda ni koh? Anytime tad'i ya had'amu se kin mentioning Nana ciki, ayyah, Nana batai miki halacci ba amma ke still u keep on loving her, koda yake ba'asaka mugunta da mugunta, so keep it up jawahir, u're right on d path".
Jawahir tace "thank u sis for d advice, nd for d saying nafison Nana more dan you be taso ba kuma ba haka bane, sbd yanzu duk fadin duniya banida k'awa kamarki daga ke se sajida, cuz d bolth of u stand for me when i am facing alot of difficulties, u both helped me nd i owe u my life, kawai dai Nana bazan iya cireta araina bane for d moments we share since from d childhood kamar yadda bazan manta mus'ab ba haka baxan manta Nana ba, am addicted to their love, kiyarda dani sistoo, i love d both of u, meaning u nd sajida".
Dukansu sukayi hugging jawahir, suna share mata hawaye sbd duk tym din da tayi mgnr mus'ab da Nana bata iya controlling zuciyarta, sbd har yanzu she still loves d both of dem, tanason nana as d first friend she ever have, nd den mus'ab as d first love of her life.
Haka sukayita ayyuka har yamna tayi aka kawo lefe, kaya yayi kyau ba laifi, akwati takwas da key'n moto Range Rubber, kowa se sanya albarka yakeyi.
A ranar baffan Shahid yazo akan mgnr fixing date din biki, mami tace she will talk to jawahir's uncles, insunyi mgn zata sanar dasu.

_Gidan mus'ab da Nana_

Nana na hango a zaune kan kujera tana latsa wayarta, mus'ab yafito daga d'aki, ta kalleshi "haba darling tun dazu nake jirafa, nd kasan nadamu nasan matsalata, duk jikina ba dad'i, kayi sauri muje asibitin pls"
Kallo yai mata sosai sannan yace "to be frank, yau am not in a mood inyita yawo dake amoto, inaso inje gun frnds d'ina ne, so take heart driver ze kaiki kinji dont worry".
Tawani zaro idanu tace "what? Mus'ab ni nake cewa ka kaini asibiti kana cewa driver ya kaini?"
Da kyar mus'ab yayi convincing Nana yasamu yafita, yana fita takira mum dinta tana kuka, "mum wlhy dagaske ne aikin nan yayi expire dis month, wlhy baya daukan mgn ta a bakin komai, yana abune san ransa, ynx ma haka yak'i kaini asibiti nd tun farkon week d'innan banida lfy".
Mum tace " subhanallah, oya calm down my daugther, he will come to learn his mistakes, yanzu zan kira shabuki in lallab'eta mukoma"
Nana tace "lallab'an me kuma?". Mum din Nana tace "long story, in short dai ban cika mata alkawarin dana mata bane na mgnr umra, sannan kuma tazo neman kudi aguna zata sayi kaya a dubai ban bata ba shine tayimun fushi bata picking calls d'ina, gashi tace zata hana bokanta min aiki tunda banida cika alk'awari, kinga ko naje bazai min ba, kuma he's d only one dayamun aiki aka dace lokaci daya, kinga dole se na nemeta mun sasanta tukunna"
Nana cikin kuka tace "toh mummy do ur possible best ki shawo kanta, nd kota nemi kud'i kibata sbd nasan if d work is done zamu maida madadinsu from mus'ab".
Mum din Nana tace " i will phone her in batayi picking ba zan je gidan natan, nd na manta u're dad is sick if u get a time yakamata kuzo ku dubashi"
Nana tace "ok mum, allah yabashi lfy, nd pls make sure u phone her immediately, sbd idan mus'ab ya gaining conciousness bazan share ba kuma bazan taba cigaba da ryw ba sbd nasan ze rabu dani ne"
Mum din Nana tace "syop saying so my dear, bazama yadawo hnklnsa ba, i mean kafun aikin yagama expire za'a sake new one" Nana tace "tnx u mum". Mum d'in Nana tace "anything for u my dear" tayi hanging call din.
Direct nombar hjy shabuki tayi dialing har 7 missed call ba'ayi picking ba, dan haka ta yanke shawarar zuwa gidan hjy shabuki, mota taja tafice, unfortunately tana zuwa taga gidan arufe da kwado meaning basa nan, cikeda haushi tadawo tayi dialing nomba d'in Nana, kafun Nana tayi picking nikuma bari na lek'a su jawahir.
10:00AM jawahir tafito tana sanya hijab tana cewa "mami, Aaseey am ready, lets go".Aaseey tace "mami ji yadda take wani falli fa, ko kunyar nan babu, yaran zamani bakuda dama"
Jawahir tace "kunyar wa zanji? Ke ko mami? Kuma ma meye abun kunta? Dan de kawai za'aje sayayyar aurena shine zanji wani kunya?"
Mami tace "kunfi kusa yaran nan dan haka mu kama hanya sbd rana yana dad'a bud'uwa".
Kai tsaye san-hussein super market suka nufa, na hango Aaseey se jidan kuloli takeyi 'yan ubansu, idan taga wannan tace tana da kyau, in taga wancan ma haja take fad'a, mami kuwa ta tafi b'angaren furnitures tana dubawa, nikuma bari nayi b'angaren gidan Nana.
Nsba tayi picking call d'in "hello mum, anyi nasara koh?" Mum tace no my dear, nan ta lbrt mata komi sannan ta tabbatar mata gobe zata je takuma dubawa, tayi hanging call din.
_San hussein super market_
Aaseey ne tace "ke jawahir let's go to mami, muga wadanda ta zab'a inyayi toh". Suka koma b'angaren furnitures, mami tace "kun iso". Suka amsa mata "eh" tafara nuna musu wani pink d'in seti me kyau yasha kyau tana cewa "yayi kyau ai nakega" jawahir tace "duba mana Aaseey, kune kuka san kan furnitures, ni am still young" tajuyo zata duba kenan ta buge wata mata dake rike da ledoji da jaka.
Har k'asa uka sunkuya suka tattare mata kayakinta, sannan suna bata hak'uri, mami ma tajuyo tasa baki, se kuma taga kamar tasan matar.
Matar ma was a bit shocked ta d'aga hanu tana nuna mami, mami tace "are u okay?"? Matar tace "it seems lyk i know u somewhere,...kece maman.... Sahabi ne ko waye da wata little baby me gashi dayawa koh ba ke bane?"
Mami tace "Sahib dai koh?" Matar tace " ofcourse.. Amma nasan baki ganeni ba, in zaki tiba akwai wacce kika tab'a bawa masauk'i a gidanki lokacin kuna ashaka da zama, matar tazo nemawa yarta mgn a Ashaka mgnn mayu"?
Mami tace "tabbas natina, u mean kece aysha shabuki?" Matar tace "Nice wlhy, ai naje gidanki bayan nan akacemun kun tashi waikun dawo cikin garin gombe."
Mami tace "eh wlhy mun canza mazauni due to some problems". Kafun matar tayi mgn wayarta yahau ringing, tana dubawa taga lambar hjy Rahana mum din Nana.
Tsaki tayi sannan ta amsa ko sallama batai ba tace "i have told u several times Rahana kifita a rywta from now on bani ba ke tunda bakida alk'awari har ni zaki ciwa mutunci, dan haka kifita a harkana kuma dole naje na warware aika aikan da kikayi" tana kaiwa nan ta katse wayar tajuyo gun mami.


*β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by Sajnaa*
*08140813180*
*Luvs u all*
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€


*TRUE LIFE STORY*


*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by Sajnaa*



*71β†—75*



Ba wani b'ata lokaci doctor shahid ya maida su jawahir gidansu, yau kam kallon gidan take kamar bak'onta, ko ina yayi k'ura sbd hunturun da ake yi, ita da sister sajida neh suka gyara gidan suka share shi tsaf, sannan sister sajida takoma asibiti.
Da yamma mutane se tururuwar zuwa gudan ake ana duba jikin mami, kowa yana san barka, haka suka yi ta karb'ar bak'i har dare.

Washe gari dr shahid yazo yanemi izini gun yata saahib, yaya saahib kam yaji dad'i sosai ba adadi, kuma yace in sun dedeta da jawahir toh alhmdllh, sun bada, tunda ga al'amarin mus:ab yadda ya koma.

Daga nan soyayya ta fara tsakanin dr shahid da jawahir, a hnkl hnkl tana mantawa da mus'ab da rywr sa, sbd ta aje komai nasa gefe harda wayar da ya saya mata, sbd dr shahid yasaya mata sabuwar waya dal iphone, wayar taba matuk'ar burge jawahir, ya bud'e mata whatsapp suna shan chatting d'insu ba kama k'afar yaro, haka kullum suna chatting da sajida ma.
Zuwa yanzu taji lbrn an d'aura auren Mus'ab da Nana amma cikin ikon allah ko a jikinta, se ma tayi banza da mgnr kamar ba ita ba, in aka tambayeta se tace "ni allah yayi min sauyi da mafi alkairinsa, ya bani mijin daze tsaya min akowani hali na tsinci kaina nida mahaifiyata, toh me zaisa in d'afa hnkl na ina tunanin wani mus'ab da be damu da cutar mahaifiyata ba?"

Al'amura dayawa sun faru, ciki har da admission da aka samawa jawahir ta jona nursing skul aji biyu, dayake abun hanya ne kuma mgnr kud'i ne lokaci daya dr shahid ya bud'e bakin aljihu ya zuba musu kudi aka bata aji biyu nan ma ankusa ayi exams din shiga 3, meaning: ana third semester kenan.
Yanzu jawahir batada damuwar komai, tasa karatun ta a gaba, haka zalika har yanzu bata watsarda islamiya ba, kullum zaka ganta da takardu bata yadda tayi zaman banza, dare kuma se tayi ta chatting d'inta.

Tana zaune a tsakar gida aaseey tashigo, aaseey kam ciki ya girma, tana tfy turun turun.
Jawahir ta washe da dry tana cewa "sannu da zuwa besty"
Aaaseey ta nemi guri ta zauna, jawahir ta kawo mata zob'o dan tasan shine favourite drinks d'in Aaseey, tace "umm ke kam kina nan kina yawo da cikin nan cakale cakale"
Aaseey tace "banason iskanci fa jawahir, ko da yake kema kwana nawane? wai maye yayi amarya? Kwana nawane zamu kaiki gidan dr muzo muna ganinki da cikin cakale cakale?".
Jawahir tace "Uhm, nikam sha ruwa tukunna muyi tad'i"
Aaseey tasha ruwa suka gaggaisa tace "ina mami neh kam?". Jawahir tace "mami taje makwabta nan ana suna, kinsan wani abu?"
Aaseey tace "se kin fad'a". Jawahir tace "Nana ne tayimin mgn a whatsapp wai yaushe zanzo ganin d'aki? Tunda as her best frnd nak'i naje biki ya kamata nazo ganin d'aki in dai ba har yanzu ina son mijinta bane"
Aaaseey tace "Nana fa 'yar iska ce, toh ke kyma kika ce mata meye?"
"Ce mata nayi zanzo se randa allah yayi"
Aaseey tace "shirya mutafi yanzu, ai nasan gidan nata zuwane kawai banyi ba sbd inaso tasan naji zafin abunda taimiki"
Shigowar mami ne ya katse musu hira, se bayan sun gaggaisa aaseey tace "em mami dama munaso ne muje gidan Nana yau ko a tsattsaye ne, kinga in muka biye ma halinta shikenan ta tsinka zumunci"
Mami tace "gaskia kunyu tunani me kyau, amma kuma ku kula dan allah kada kuje kuja rigima agidan mutane"
"Insha allah mami ba abunda ze faru, kuma ba jimawa zamuyi ba".
Jawahir tasa hijab suka fita suka nemi adedeta suka shiga suka tafi, har kofar gudan aka saukesu suka tura kofar suka shiga.
Sun jima suna sallama a falon sannan Nana ta fito tana cewa "wayene da yamman nan?" Dukansu suka sake baki suna kallonta yadda take wani yatsine fuska, tasa doguwar rigar les kanta ba d'ankwali.
Tace "ohh sannunku , ga kujera kuzauna," ta zauna kan kujera opposite dasu taba cewa "ya gida? Ya ayyuka?" Dukansu suka amsa mata lfy.
Ta kalli aaseey tace "ke ma aaseey kinji haushina kenan?". Aasey tace "name kuma?". Tace "na aurena da mus'ab mana, naga kema kin k'i zuwa bikin ne se yau kika had'a hanya da jawahir, kice kina tayata kishi"
Jawahir tace "kishin me kuma zanyi dake Nana? Aini bana fatan inyi kishi da kowace mace a duniya ko wacce bansanta bane ma bare kuma ke da na sani tun yarinta, kuma kike zaman aminiyata".
Nana tace "hmm, ni dai ina fatan ba kinzo kimin shigo shigo ba zurfi bane a gidana da wad'annan tsararrun kalaman naki, kinsa duk lkcn da mutum yakeson cutarka toh kwantar da kai yakeyi, yanuna so da kulawarsa a fili". Aaseey tace "kamar yadda kika yi kenan? Se de sanin kanki ne jawahir halinta yasha banban da naki, kuma ba wannan bane ya kawomu, munzo ne sbd mu nuna miki ba'a rama mugunta da mugunta, mu munyi miki alkhairi sbd ziyara alkairi ne kuma zamu tafi yanzu da yaddar allah"
Dukansu suka mik'e daidai lokacin kuwa mus'ab yashigo tareda su Nabila, wani mugun kallo sukai wa jawahir, mus'ab yace "meya kawo wannan cikin gidana?" Yai mgnr yana nuna da jawahir, Nabila tace "aunty Nana me tazoyi?"
Nana tace "tambayeta dai, waya sani ko ta biyo mus'ab ne, kinsan tsiyar d'an talaka ba'a lasa masa zuma daga baya ace babu yayi hkr, se yabi kowace hanya ne dan yasamu wannar zumar tasake dawowa"
Idanun jawahir ya ciko da kwalla, takaici goma da ashirin ga mari ga tsinka jaka ai abun yayi yawa, ga wani feelings dake taso mata toward mus'ab sannan ga walak'ancin da suke mata at dsame tym, aaseey ta rik'e hanunta tajuya ta kalli mus'ab tace "toh me gida ga amsarka nan, ziyara tazo yi, ku kuma nabila da hanifa da kukace waya kawota toh ni na kawota, se ke nana uwar gayyan kisani ba abunda jawahir zatayi da mus'ab a yanzu, sbd allah yayi mata sauyi da mafi alherin mus'ab ga al'umma, wanda yafi mus'ab komi da komi, kyau, asali, nasaba, arzik'i da ilimi."
Sannan tajuya kallonta ga mus'ab tace "ba cin fuska nake maka ba, am sorry coz u was a bf to my dearest frnd b4, ko dan haka zan raga maka, dan haka ba abunda zance over ur deeds se ince allah yayi saurin fitar da kai tarkon da akasa ka aka rufe, ke kuma Nana allah ya shirye ki ki gyara halayenki" tana kaiwa nan taja Jawahir dake kwallaπŸ˜₯ suka fice.


*_7 month later_*

Jawahir ana last year a nursing skul karatu ake ba kama k:afan yaro, Aaseey kuma ciki ya girma ana expecting in dis month zata haihu, Jawahir allah allah taje taga baby'n da Aaseey xata haifa musu, either a boy or gurl, dis is not d matter, ita de kawai wat she know us baby'n ze ko zata gata.

Simple Makeup tayi ta sanya wani black lace me stones jajaye ajiki, dinkin riga da skirt ne yasha ado sosai, ta sanya hijabinta akai, se dan purse dake hanunta, a moto naga dr shahid da sajida suna jiran fitowarta, tana fitowa tashiga gidan baya wajen da sajida ke zaune.
Dr shahid dake driving yace "so both of u kun maidani driver koh?"
Dukansu sukai dry jawahir tace "not at all my doctor, u're more dan dis"
Sajida tace "hu'um, nikam kada ku fara abunku marar k'arewan nan"
Jawahir tace "allah koh?". Dr shahid

Please Login or Register in order to submit comment