Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fushi ba se yau, ai kuwa bata gama tunani va taji yana sawa motarsa key, kafun tayi masa mgn ya fece a 360.
Da gudu tashiga gida hawaye na ambaliya a idanunta, kuka take kamar ranta ze fita, tasawa d'akinta sakata se rusa ihu take, mami tace "oh allah me ya faru yau kuma?" Tacigaba da gyaran shinkafarta.
Mus'ab kuwa jakar kaya ya had'a shi adole ze je ya d'auko mummynsa taxo taroki dr yabar masa jawahir, kada kuce nafiye gulma a ina naji? Toh ji nayi yana mata waya ehen,😏.
Binsa nake da idanu naga ya d'auko wayarsa dake ta ringing, yana d'agawa naji tana cewa "how many times kikeso na fad'a maki cewar *na sakeki saki uku? na tsaneki ba adadi? Nana ke shu'uma ce na tsani duk wata mace kalarki me itin halinki a duniya,kuma ki fita a harkana, ba ni bake, mahaifinki da kike cewa ya rasu, mutane nawa iyayensu suka rasu kuma suka rayu? Dan hk allah ya ji k'anshi, rasuwar sa bazai canja komai ba tsakani na dake.*
Nana tace "mus'ab can't u see yanxu ni marainiya ce abun a tausaya wa? Mus'ab inada buk'atar namijin da zai tsayamun a ryw, my dad is dead."
Yai murmushin takaici yace *"Allah sarki, in maraici abun tausayawa ne, toh kin manta cewar jawahir tun tana k'arama mahaifinta ya rasu? Ta tashi marainiya acikin wahalar ryw, shine ke baki tausaya mata ba, se da kikayi yadda kika rabani da ita ba tareda kinyi tunanin cewar ita a wannan lkcn tana buk'atar wani namijin da zai tsaya mata a ryw ba? U're so selfish Nana, ko kina tunanin bansan k'ullen makircin da kikayi bane keda mum d'inki da hjy shabuki, toh in baki saniba kisani yanxu nasan komai, shiyasa ma na k'ara tsanar ki a ryw ta"*
Cikin kuka tace "mus'ab kada ka walak'anta ni, kasani nayi hkn ne sbd son da nake maka ba, ba dan na tozarta jawahir ba, kuma banida wani hanya ne na mallakarka daya wuce wannan, kaduba halin da nake ciki please😭"
Mus'ab yace "ke Nana, daga yau inaso in sanar dake duk abunda zakiyi u shu'd count me out of ur nonsense, dan nagama zama dake har abada"
Karaf ya katse wayar ya fara danna lambar jawahir, itakuwa tana can se kua takeyi, gashi tayi ta kiran dr shahid wayarsa switched off! Abunda ya k'ara tada hnklnta kenan.
_Tirr..Tirr...Tirrinn.._ taji wayarta na ringing,ranta a b'ace tana kuka ta amsa wayar, duk da cewar mus'ab silar fushin dr shahid d'inta, amma kuma sonda take masa bazaisa ta iya denying kiran mus'ab d'inta ba, (lolz, nace mus'ab d'inta, shahid d'intaπŸ€”)
Ta amsa da sallama amma daga ji kasan ranta a b'ace yake, mus'ab ya bud'e baki ze yi mgn tace "dakata πŸ–mus'ab ya isa hk, kasawa ranka hkr kamar yadda nasawa raina nima, kuma ka fawwala wa allah al'amuran ka, yana sane damu duka da abunda muke aikatawa, mus'ab zan fad'a maka akaro na biyu soyayyar da nake maka baze sa in gujewa dr shahid d'ina ba, bazaisa in butulce masa ba, sbd halaccin da yaimin yafi wanda kamin, ba ina maka cin fuska bane amma dr shahid yayi mun dubun abunda kamun, darajar sa aguna tanada girma, bayan hk kuma soyayyarsa ta shiga raina ta yadda banajin zan iya ryw bandashi, yanxu haka dr yayi fushi dani a dalilinka, a dalilin ka bufa masa waya ya sadaukar maka da soyayyata, yanxu kai a tunaninka hkn me yiwuwa neh? Kai sonda kakemun zaka iya sadaukar da nine in kaine a position d'insa? Mus'ab inaji a jikina cewar dr shahid yafi damuwa dani more than u, dan hk kayi hkr sbd an saka mini ranar aure nida dr, inayi maka fatan alkairi allah yabaka wacce tafini komai"
Karaf ta katse wayar ta k'ara tsananta kukan nata, mami dake tsakar gida se da tajiyo ta duk da kiran sallar magariban da akeyi.
Buga k'ofar takeyi tana kiran Kiran sunan jawahir, "jawahir open d door ki fad'a min me yake faruwa"
Cikin kuka jawahir tace "mami dr yayi fushi dani akan mus'ab". Mami tace "oya i say u shu'd open d door muyi mgn kinga ana sallah" Da kyar ta tashi ta bud'e kofar.

β˜„β˜„β˜„β˜„β˜„

Mus'ab kuwa mgngn jawahir ne ke masa yawo a cikin k'wak'walwarsa, ba yada wani burin da ya wuce ya kwaci soyayyar jawahir d'insa from dr shahid, tunani yake kala kala aransa, ji kaje raasssss.... Motonshi tayi accidentπŸ™†πŸΌπŸ˜­.

Da gudu mutane suka yi wajensa, ak samu aka fidda shi yaji rauni akansa, direct aka wuce dashi asibiti.

Jawahir ta kwanta kan cinyar mami, mami ta ringa lallashinta har tayi shiru sannan ta tambaye ta meke faruwa, a hnkl jawahir ta bata lbrn yadda sukai da dr shahid dakuma mus'ab.
Mami tace "kibarwa allah komai insha allah he will choose for u d best thing".
Jawahir tace "toh mami". Mami tace "keep on praying my dear, insha allahu a hnkl zaki manta da mus'ab".


β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’

Dr shahid direct gida yanufa ya shiga side d'insa, ya nemi ruwan sanyi yasha sannan yati alwala yai sallar magriba. Akab sallayar ya zauna se rera karatun k'ur'ani yakeyi, cikin murya da k'ira'a me dad'i kamar Abdul d'in SajnaπŸ™ˆ.
_Sorry bakina ne ya sub'uceπŸ™Š, afwanπŸ™_, Lolz😜.

Zuhra ce tashigo d'akin se tura ciki take, ita a dole me ciki, ta kallesa tace "dr ya kamata fa muje muyi passport da mgnr visa d'in nan kullum cikin nan k'ara girma yake, kuma be kamata ace first child d'inmu an haifesa a nigeria ba".
Ya d'ago idanu ya kalleta.....


_*Sajnaa*_
_08140813180_
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€


*TRUE LIFE STORY*


*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by Sajnaa*




*101β†—105*



Ya d'ago idanu ya kalleta suprisingly, be ce komai ba ya cigaba da karatun sa sbd shine kad'ai ze yaye masa damuwarsa.
Ta kuma cewa "dr shahid mgn fa nakeyi kayi banxa dani kamar ba mutum awajen"
Ya kalleta ransa ya gama b'aci yace "keda mgnr ubangiji na wanne yafi mun daraja? Ko ince mgnr ubangiji na da mgnr cikin ki wanne yafi mun? Toh kisani kamar yadda na fad'a abaya ba sauyi, ba inda zanje a haifi cikin nan, yadda aka haifeki anan kema se ki haifeshi anan".
A fusace tace "a'a dr kada ka zageni mana, dan kawai nace muje waje zaka fad'amun mgn? Toh kasani dai iyayena basu rasa dukiyar da zasu kaini waje ba tunda sanin kanka ne acan nai krt, dan hk ya isa hk. Zan je iyayena su kaini, kuma d'a ne vazan haifesa a nan ba, yadda duk wani d'a me gata ake haifar sa a k'asashen waje haka shima za'a masa, sbd yanada gatansa uwa da uba".
Da sauri dr shajid yace "meaning kinsan ubansa kenan?" Ta rangwad'ar dakai tace "k'warai ma kuwa, ai dama wannan tafsirin danayi nayi shi ne san mummy, amma sarai ina sane da ubansa, Kuma ubansa ma kad'ai yanada arzik'in kula dashi".
Dr. Shahid yace "gud, ashe iskancin naki kad'an ne zuhra, baki cikaba tunda har kinajin kunyar uwata, ai da kin d'au darasin da kika koya a k'asar wajen da kin wuce haka".
Tace "oho dai, zubairu malleri ne ubansa kuma kasan ba d'an matsiyata bane, dan hk idan ka wayi gari kaga bana nan, toh ka tabbatar na tafi".
Tana kaiwa nan ta fice a d'akin, dr shahid ransa in yayi dubu ya b'aci, wayarsa ya d'auka ya kunna ya d'au key'n motonsa ya fice.
Yana cikin moto wayarsa taringa k'ara alamar shigowar sak'o, yana dubawa yaga babylove d'insa ne, duk da cewar ransa a b'ace ne amma bazai iya share jawahir d'insa ba, dan hk da sauri ya bud'e sakon, duka na ban hkr ne tareda kalamai masu dad'i.
Reply yamata _"Is okay my baby. Komai ya wuce."_
Cikeda murna ta bud'e sak'onsa, da ta gama krntw tayi hamdala sannan tafad'awa mami cewar dr ya hkr.

Shi kuma daganan yaci gaba da tuk'i daidai shigarsa gate d'in asibiti yaji wayarsa na ringing, yana dubawa yaga dr kabir ne.
Ya amsa da sallama yana cewa "Dr kabir ganinan shigowa dai yanxu"
Dr kabir yace "kayi sauri dr shahid akwai wani patient da aka kawo yayi accident d'azu, yana emergency yanxu hk amma nayi iya kokarina he is still not breathing well, inaga se an saka masa oxygen, kayi sauri please"
Dr shahid yace "okay ina shigowa gani a gate yanzu". Yayi hanging ya danna kai cikin asibitin.
Yau ko gaisuwar ma'aikata ma be amsa ba ya wuce emergency room, a kwance mus'ab yake numfashinsa wani iri, dr shahid yace "accident ne koh?"
Dr kabir yace "yeah, d'azu d'azu aka kawoshi munyi trying nomba d'inka switched off"
Dr shahid yace "allah ya bashi lfy, ka gwada raunin da yake kansa b4 kayi masa treating koh?". Dr kabir yace "Nayi duk abinda ya dace, oxygen zaka sa masa yanzu kafun musan ya za'ayi akirawo dangin sa".

Dr shahid ya dad'e akan mus'ab yanata gwaje gwaje kafun yasaka masa oxygen, har bayan isha sannan yasamu ya daidaita ya fito, a makare yayi sallar isha dan lokacin k'arfe 8:12 ne.

Se bayan an kammala komai sannan suka d'auko wayarsa suna duba list d'in contacts. A can sama sukaga _*Sweet mummy*_ dr shahid "ga nombar kum d'insa, let me call her" ya danna lambar ringin biyu aka amsa. Mummy da sallamarta ta amsa tana cewa "my lovely son kayi hkr kabar mgnr zuwa kano yau, kabari ni zanzo gombe da kaina gobe insha allahu. I promise u, In dai baby jawahir ce insha allahu ma she is ur wife"
Dr shahid ya zaro idanu, aransa yace kar dai jawahir d'insa neh? Kar dai ace wannan shine mus'ab? Wata dabara ne ta fad'o masa, yace "mummy kina jina?" Yace "ina jinka my mus'ab".
Rasss yaji zuciyarsa ta buga dama wannan shine mus'ab d'in da yayi sanadin k'unar zuciyar jawahir d'ina? Mummy dake jiran mus'ab yai mgn tace "mus'ab ya kayi shiru? Kayi hkr pls zanzo gobe da yaddar allah nida daddy'nka, zamuje musamu dr shahid d'in, nd inshaa allahu insji a jikina ze yi mana yanda mukeso, so worry less my son"
Dr kabir ya tab'a dr shahid da yai shiru yanajin mummy, dr shahid yadawo hayyacinsa yace "eem.hello mummy, u're not talking with mus'ab, u're talking with dr shahid ne"
Tace "dr shahid kuma? Ya akayi kasamu wayar mus'ab toh? Kuma ina yake?" Tayi mgnr cikin dmw.
Dr shahid yace "Sorry mumny, ki kwantarda hnklnki, muna tareda mus'ab yanxu hk a asibiti sbd yasamu accident d'azu shiyasa na kira dan na sanar miki"
tace "Ya allahπŸ™†πŸΌπŸ˜­, dr dagaske mus'ab d'ina yayi accident? Dr dan allah ka temakeni kqyi saving rywr sa shi d'aya tareni kuma gashi bana gari"
Dr shahid yace "ki kwantar da hnklnki, rauni ne yaji akansa, amma anyi masa treating se numfashinsa dake yi sama sama shima kuma ansaka masa oxygen, insha allah he will be okay very soon"
Tace "toh dr. Zan kira lambar wayar 'yan uwan mu dake gombe se suzo su kwana dashi kafun gobe nazo in allah ya kaimu😭"
Dr shahid kam tausayin mummy yaji sosai, yama manta da mus'ab shine abokin takarar sa, yanzu ji yake ze iya komai kan lfyr mus'ab ko dan mummy'n sa ma yadda yaga ta rikid'e.
A hk sukai sallama yadafe kansa yai shiru, ya ma rasa me ke masa dad'i shikam, ga tausayin mus'ab dake damunsa ga kuma wani kishi dayake ji, zuciyarsa na raya masa ya za'ayi ya kula da lfyr mus'ab d'in da keson jawahir d'insa, kuma har yana burin aurenta? Kai dis is impossible.
Dr kabir ya tab'ashi yana cewa "dr lfy kuwa?". Dr kabir yace "wannan shune mus'ab d'in jawahir, meaning saurayin da ta fara soyayya dashi". Ya kwashe lbrn komai ya fad'awa dr kabir.
Dr kabir ya matuk'ar tausayawa dr shahid, yace "allah me iko, alkah yabashi lfy shine fatan da zamui masa ayanxu"
Basu gama tattaunawa ba text msg yashigo wayar da suna _CHARMING PRINCESS_, dr shahid ya zaro idanu ganin lambar wayar jawahir d'insa akan screen d'in.
Da sauri ya bud'e msg d'in, kamar hk:-

_Aslm_
_Mus'ab am sorry d misbehaving, d'azu na fad'a maka mgngn lkcn raina a b'ace ne, amma ya zama dolene in fad'a maka cewar kacirewa ranka sona sbd ni dr shahid shine mijina da yaddar allah, inaji ajikina bazan yi danasanin auren dr ba, kayi hkr mus'ab ni yanxu ina matsayin matar wanine tunda ansaka rana har ya bada sadaki, kayi hkr dan allah kabarni na rayu lfy da mijina, kada kayi sanadin da zaka rabamin aure da dr please._
_Se watarana.....😭_

Dr shahid ya kalli dr kabir speechless, dr kabir yace "mene ne"? Dr shahid ya mika masa wayar, ya karanta sannan ya juyo kan dr shahid yace "dr shahid daganan ka gane cewar jawahir tana k'aunar ka dan haka inaga yin fushi da ita be kamata ba, zaka sakata cikin dmw ne kawai, kaduba yadda ta fifita akan mus'ab duk da cewar mus'ab is her first love, think twice dr, kuma d more kace kayi fushi da ita kadena kulata mus'ab yaci gabada bata kulawa toh a sannu kake k'ara nesanta kanka da ita, shikuma yana k'ara samun kusanci da gurbi a zuciyarta".
Dr shahid bai ce kamai ba ya nufi office d'insa cikeda tunani, wata nurse ce taxo wucewa naji yace "halima come here"
Da sauri taxo, yace "kije b'angaren midwife ki kiramin sister na sajida"
Tai murmushi tace "sir ai kowa yasan sister'n ka ba se ka kira suna ba".
Yace "okay go nd call her, am not in a mood banason yawan mgn, just go!."
Ta fice sumu sumu ta kira sajida. Sajida tanemi guri ta zAuna tana cewa "yaya lfy naganka ka dafe kai?" Yace "lfy amma ba k'alau ba, dama night duty kike dashi neh yau?". Tace "a'a wata matace ke labour nd still har yanxu bata haihu ba su Naja'atu sukace in tsaya in temaka musu".
Yace "gud, allah ya sauketa lfy," tace "meke damunka ne yaya?" Nan ya bata lbrn komai, ta zaro idanu tace "meaning mus'ab ne ke cewa ka sadaukar masa jawahir?". Ta mik'e tsaye tace "wlhy yaya ban goyi baya ba, wannan ai son kai ne ma, in ka bashi ita kai kuma a ina zaka samu madadinta? Kenan se ka cutar da kanka dan ka faranta masa?".
Dr shahid yace "Zauna mana sistoo, ki nitsu kijini, har yanzu ban yanke shawara ba kuma ko na yanke ma banajin zan iya bar masa babyLove se de yayi hkr kawai, yanxu abunda nakeso dake kije gida dare yayi sannan ki fad'awa zuhra ni zan kwana a asibiti".
Sajida tace "ok, se da safe d'in , amma yaya wlhy kada ka biyewa mus'ab sbd tun asali shiya yiwa kansa, kai kuma allah ya baka".
Dr yace "ok, kijeki kekam se da safe" ta mik'e ta fita.



_*Sajnaa*_
_08140813180_
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€


*TRUE LIFE STORY*


*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœby Sajnaa*



*106β†—110*







Da sassafe su papa da mommah sukaxo, mommah se salati take tana mamakin mus'abdan be fad'awa kowa cewar zai je kano gun mummy'n sa ba.

Dr Shahid kuma ko da wasa be nuna musu yasan dalilin zuwan mus'ab gombe ba, kuma be nuna musu cewar shi ze auri jawahir ba kuma be nuna musu cewar yasan waye mus'ab ba, kawai dai ya tsaya a matsayin sa na likita ne.


_Washegari_

Da safe sukayi waya da babylove d'insa, anan yake sanar mata cewar yaga msg d'inta na jita datayiwa mus'ab.
Ta zaro udanu tace "how comes?" Aranta kuma tace ko dai planning suka yi da mus'ab d'inne dan suyi wasa da hnkln ta? Dr shajid yace "yes, nd ofcourse naga text msg da kika masa da dare, sbd lokacin wayarsa na hanuna, in short dai mus'ab accident yayi aka kawoshi asibitina".
A razane tace "my king da gaske?😳"
yace "da gaske nake miki yanzu hk mus'ab yana asibiti na, kuma naji dalilin yin accident d'insa akanki ne babylove".
Tace "what? Akaina kuma dr? Nikuma ynx meye had'ina dashi?". Yace "naji babu had'inki dashi amma dai tabbas yayi accident ne adalilinki"
Jawahir da taysatin mus'ab ya gama kamata tace "mubar mgnr kawai dr, allah ya bashi lfy".
Dr shahid yace "amin, mubar mgnr svd zakiyi kuka koh babylove?, allah sarki ban kyauta ba dana shiga tsakaninki da mus'ab d'inki"
Da sauri tace "haba dr, meyasa kake fad'an hkn? Bayan kasan cewar ni kai d'ayane a raina bayan kai ba wani, lbrn mus'ab ya zamo min tarihi, kuma ni ba kai kashiga tsakanina da dr ba, in shiga tsakani ne i have to blame Nana ba kowba😭" ta fad'i mgnr tana kuka.
Dr shahid yai murmushin yak'e yace "babylove ba gashi kinayin kukan ba? Ba gashi ba? I know it! Bazan ce bakya sona ba, nasani. Kina sona amma har ga allah still kinason mus'ab ma, sbd dukjanin alamu sun nuna, kawai dai kina pretending cewar bakya sonsa neh, amna so kam daga an ga idanun ki an sani, ouma ni me iya yin konai ne for ur sake, zan iya yin komai sbd ke, zanyi komai dan ki samu farin ciki babylove, namiki alk'awarin samar miki duk abunda kikeso koda ze cutar da ryw ta ne, sbd sonki a jini na yake, kuma farin cikinki shine nawa, kimin alk'awarin guda d'aya babylove please babylove"
Cikin kuka da tausayin dakuma k'aunar dr shahid tace "dr i dont need anything sbd ka fama mun komai, babu abunda nakeso illa kai kanka, dr kabar mgnr nan da ka daro sbd nasan inda ka dosa, kuma wannan hanya ba me b'ullewa bace. Let's drop d issue please...😭"
Dr shajid da kukan sa ya gama ratsa zuciyarsa, yace "is okay babylove, ki bar kuka, kukan ki yana d'agamun hnkl wollah, dan allah kibari kinji babylove"?
Da sauri tace "dr ai kaine kasani kuka, idan kabar mgnr nima zan bar kuka, i promise u".
Yace "ok, na bar mgnr, is okay?". Ta share hawayen ta tace "is okay, ya marasa lfy da kuma sister na?". Yace "lfynta k'alau, marasa lfy kuma da sauk'i". Tace "toh alhmdllh, ya aunty na da unborn baby?"
Yace "hmmm suna lfy, jiya tazo da batun mu fita waje a haifi d'an acan niko nafad'a mata vaze yiwu ba a hk har ta fad'a min uban d'an da ke cikin nata ai". Jawahir tace "da gaske😳? ". Dr yace "wlhy da gaske. Har ma prouding take wai ai ubansa ba talaka bame yana da kud'in da ze fitar da ita waje ta haifi d'an acan"
Jawahir tace "Allah me iko, amma dae gskia anty zuhra tayi sake da yawa rywr boko ya jata, be kamata ta mu'amalsnci mijin ta haka ba"
Yace "hmmm, ji babylove dai, toh ai ke kikasan hk, ita tasan wani hakkin miji ne, all she knows is aje party a shashe, bata maida fita anguwa abakin komai ba, duk hakurin da nakeyi dazuhra su dad basa gani, har gara mummy ma tana bani hkr in dad baya nan, amma dad ya zab'i ya k'arfafa zumuncin dmsa da daddy'n zuhra akan ya inganta rywr aurena i dont know why?".
Jawahir tace "is okay my king, kada ka d'aga hnkln ka, inshaa allahu everything will be alright very very soon, aunty zuhra zata canza halinta insha allahu, kawai mu ringa yi mata addu'a, Kai kuma u shu'd be a strong man sbd kai namiji ne u dont have to be acting like a woman"
Wani dry yaji yace " kenan in bar acting kamar ke? ". Tace "toh ni d'in me nayi?". Yace "me kikayi fa kika ce? Bayan kukan da kika gama sharb'a yanxu? Kuma kin tuna lkcn da msmin mu bata da lfy kullum fa se kinyi kuka,bakusan ina noticing hkn ha koh?"
Sosai taji kunya, tace "kai dr, ya akayi toh kake gane nayi kuka bayan ko mgn ma ba sosai mukeyi ba?". Yace "wai me son abunka yafika dabara me ko meye ake cewa? Toh ai nima nafiki lura da kanki a lkcn, har aynx ma kuma"
Dukansu sukai dry, haka suka sha hirarsu, daga k'arshe yace "kizo ki gaida mus'ab idan mamin mu ta yadda please". Tace "dr amma...". Bata k'arisa ba yace "u'um babylove, for my sake please.."
Tace "ok, zan fad'a mata". Sukai sallama tayi hanging.
Ta kira Aaseey white Tace mata "ina zuwa anjima gidanki, make sure kin cancare mini twins d'ina b4 i come saboda zamu sha selfie".
Aaseey tace "allah ya kawoki lfy second mummy'n twins".
Sukai salsma tayi hanging.

Mami tana zaune a tsakar gid, jawahir ta fito ta sanar mata cewar mus'ab bayada lfy yayi accident zataje dubo sa, kuma zatabi gidan Aaseey suje tare.
Mami tace "ba nak'i bane amma nikam.banason duk

Please Login or Register in order to submit comment