Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kinsamu me dora miki tarbiyya daga inda babanki ya tsaya har yaranki zakuji dad'in zama da wannan surukin nawan".
Jawahir tai murmushi tace "kai mami nah wai meye ne yasa kikeson mus'ab dinnan haka? Ko zancen ya sahib dani kin daina yi sai surukin ki?"
Mami tace"ba abunda yasa nake sonsa se halinsa na k'warai, da addininsa, uwa uba kuma autar baby na na sonshi da yawa shiyasa nima nake sonshi"
Da gudu jawahir tashiga daki, wani dad'i takeji aranta, tadaga hannu sama tace *"ya allah inayimaka godiya wannan kyauta da kaimun na bawanka mus'ab, ya allah kabamu zaman lfy me d'orewa incigaba da sonsa kamar yadda mami nah ke son kasancewata dashi, kuma ka hadani da lkhairin da mami na ta hango taredashi, karabani da duk wani sharrin al'amarin nan*"
A gurguje tayiwanka ta karisa girkin tuwon dare ra kwashe, biyar saura taji wayarta na ringing a daki tashiga ta ga habibin nata ne. Cikin Sweet voice dinta sukai mgn yasanar mata cewar ya iso.
Light makeup dinta ta gyara tsany farin hijabi akan farin doguwar rigar shaddar dake jikinta wadda tasha aiki, ta daga madubi ta kalli kanta sosai ita kanta ta yavawa kyanta na yau, a ranta tace sutura me gyara mutum komin yaya dai inhar mace tasa sutura me kyau komin muninta zakaga ta hasku, nima nan sajnaa naga tayi kyau sbd rigar sallar ta ne yau ne tasaka shi na biyu kuma dinkin yayi kyau aiki ko ta ina, allah sarki sahib yana k'ok'ari sosai wajen farantawa ma mami da k'anwarsa jawahir, yanayi ma jawahir iya k'ok'ari wajen ganin yan matan zamani basufi k'anwarsa da komai ba, aranta tace allah yabiyaka yaya saahib.
A tsakar gida mami ke zaune ta kalli jawahir tace "auta na kinyi kyau"
Murmushi jawahir tayi tace"nagode mami, ba inje se nadawo"
"Toh adawo lfy, a tsare mutunci autana kunya adon mace ne kinji?"
"Toh mami insha allahu"



*•••••••••••••✍ by sajnaa*
*08140813180*
❣👄
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: 🍀🍀🍀🍀🍀
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
🍀🍀🍀🍀🍀

*TRUE LIFE STORY*

*•••••••••••••✍ by Sajnaa*

*16↗20*


Yana zaune kan haojue dinsa se k'amshi yake kamar sabon ango.cikin sweet voice dinta tayi masa sallama.
"wa'alaikumus salam my princess, barka da fitowa"
Tai murmushi wanfmda har dimple dinta ya fito tace "ni waya bani princess, ni yar waye?"
"Ni nabaki princess kuma ke yar mami da mummy, koba haka baneh"?
Tai murmushi "hakaneh ya hanya?" Ya amsa mata" lfy lau. Ya mamin mu take hope she's fyn" tace "yes she is. Ya su mummy?
"Lfynsu klau tace ma in gaida mata babynta". "Ayyah nagode nina se ka isar mun gaisuwa inka koma"
Yace "zataji insha allahu, ta bani aika in kawo miki ma amma b4 nan i have to twll u something" tai nodding head tace ok "am all ears" yai murmushi yace "nayiwa papa mgn nikam zasu zo amana baiko sannan asama na date ayi biki insamu sa'ida"
Taji dad'i sosai dan itama batason nisa dashi amma kuma gefen zuciyarta bugawa yakeyi sbd koda wasa mami bata aje ko tsintsiya ba da sunan tarun auren jawahir din.
Ya kalle ta dear "what happen? Hnklinki kamar baya nan" tai saurin murmushi " bakomai habibi kawai ina tunani ne da godewa allah daya vani mutum kamili me addini a matsayin mijin aure nah" tasa hijab tarufe fuskarta.
Yai murmushi yace "kodai kina mamakin yadda kika hadu amma dan mus'ab din nan ne ze aureki ko, kina mamakin duk kyanki duk hnkl ilimi da basira. Ladabi da biyayya, kunya da kawaici ado da..."
Takatseshi da cewa "kai habibi ansunyimin yawa abubuwan nan duka? Nikam wasu ma bani dasu kawai kana fadan characters dinka ne da wayo"
Yai murmushi "kawai dai dan bakisan kanki bane charming princess amma dake kanki se kin yabawa kanki". Tace "ok wlhy na gaji a tsayen nan k'afa ta kamar ze fita" tai mgnr a shagwab'e.
Murmushi yayi sosai sannan yace" sorry yar mami da mummy, amma fah kin fiye shagwaba kuma kinyi kyau da kikayi. Muje can dakalin ki zauba kada k'afan mu yacire mushiga dubu d'ari".
Nan danan wayar ta tahau ringing, dasauri ta ansa tana cewa "my nana, ya garin? Meye lbr?"
Takuma cewa "nida habibi ne wlhy bari nabasa waya kugaisa koh?"
Tajuyo ta mik'awa mus'ab wayarta nokia me tocila tace "kugaisa da sis"
Ya karb'a sukai gaisuwa sosae sannan daga bisani suka katse wayar amma mamakine ya isheshi yadda nana kemasa dariya ta cikin wayar. Dis is d first tym data gama sakewa sukai gaisuwa me tsayi hada tsokanar sa wai yazo lobewa.
Jawahir tace" wat are u thinking of?" Yai murmushi "nothing my princess, lets go nd sit there" ya nuna wani dakali.
Ta girgiza kai tace " muje cikin gida dai kayiwa mamina bayanin dakamun dazu kaga ya sahib bayanan. Yana skul da se kuyi mgn. Nikuma yanzu kona shiga bazan uya maimaitawa mami irin wannan tad'i me nauyi, i think u go urself yafi koh?"
Dariya yayi sosai yace "lalle babyn nan har mamin ma kunyarta akeji? Toh yazakiyi damummy kuma?". Tai murmushi tarufe fuskarta tace" mummy ai bazanji kunyarta ba she is my mum fah"
Sosae yaji dad'i yace "ai itama hk taje fada ke ba suruka bace ke babyn ta neh,". Tai murmushi tace "ayyah mummy nima haka mami takemun tafi sonka yanxu akaina kullum tadinka take vatayin tadina nida ya sahib"
Murmushi yayi aransa yaji wani simon mamin ya k'ara shigar masa rai sbd tanasonsa sosai shima yasani, kuma ta daukeshi ne as a son va suruki ba dan d'aya take kallonsa da sahib, shiyasa shima yasake suke abunsu kamar d'a da uwa basa surukun taka.
Da k'arfin guiwa yashiga suka gaisa da mami sannan yakoro mata bayani tace zatayi mgn da sahib yaje gun baffansu yatambayeshi ranar da za'a sameshi agida inyaso se jawahir tafada masa se yayuro magabatansa.
A haka sukai sallama. Suna zuwa waje yabata ledoji biyu daya babbane sosai jiki an rubuta san hussein super market, dayan kuma k'aramin leda ne. Ta karba tana zuba godiya, dis is d first tym data k'arbi abu daga gun mus'ab nanma yace mum ne ta aikoshi, k'aramin ledan ne kawai ya aiko kansa.


••••••••••••••••••

Nana kuwa wani iri takeji aranta kan mus'ab kwana biyun nan tarasa meke damunta shiyasa yau dasukayi waya dazu takejin wani farinciki na shigarta har ranta.
Da kyar ta saurari wani b'angaren zuciyarta dake cewa nana mekike shirin yi neh, kada dai kice son mus'ab ne yashigeki yanzun? Tayi saurin tashi ta zauna tace "nashiga uku.jawahir is my best frnd hakan be dace ba, be kamata naso abunda takeso ba", daga bisani kuma tace" kai yama zan ce inason mus'ab ina zanje da talakan miji? Da me zan rayu in na auri mus'ab? Dis is impossible zuciyata kadama kifarason mus'ab dan bazaki sameshi ba indai yana talakansa, da ma ace yanada arzik'i ne ni zanyi k'ok'arin samar miki sjo ko ta Yaya ne sbd ya had'u iya had'uwa duk ibda saurayi beauty yake, mus'ab yawuce gaban kwatance, dan haka kinemi wani me wadata ba talaka ba"
Zuba idanu nayi n sajnaa ina ganin ikon allah wai fah nana da zuciyarta take wannan mgn bambara koi din? Yanzu kenan nana tanason mus'ab ne masu karatu? Kai allah wadarai zuciya dake jawoma mutu abunda ba daedae ba.

•••••••••••••••
A zaune suke suna duba kayan da mummyn mus'ab tabawa jawahir. Mamakine yacikasu ganin kaya masu uban tsada. Dan a k'alla kayan zasukai 20 thousand, dogayen riguna ne kala uku se takalma da handbag. Se wasu rantassun sark'ok'i guda biyu se kyalli sukeyi, wani les na hango can k:asa se yanzu jawahir ma ta dagoshi pink colour ne ya hadu sisai se daukan ido yake, d'ayar ledan kuwa wayace infinix ce hote note me kalar pink tahadu sosai sewani siririn zobe acikin akwatinsa k:arami.
Wani ta kalli jawahir, jawahir ma takalli mami, mamin tace "auta qyestion mark koh? A ina mus'ab yasamu wannan kayan shida mummyn nasan?"
Idon jawahir yaciko da k'walla tace" wlhy mami vansan komi ba believe me nima mamaki nakeyi dan asani na banda haojue dinsa da phone dinsa bayada komi. Dan aure ma cewa yayi agidansu zayyi, sana'a kuma as u know a shagon dmsu khaleel yake aikin computer"
Hawayen ne suka sulalo fuskarta mami tace "auta kukan meye neh"? Tace " mami nah ina tsoron kada ace wani abu mummuna mus'ab yayi domin ya faranta mini rai, ina tsoron ache miyagu sun rud'eshi ya kaucewa halal wanda hakan sab'awa ubangiji ne, ina tsoron ace yayi mummunan abunda ze jawo ku hanani auransa " tafashe da kuka, mami tayita lallamin ta ahnkl tadaina. Mami tace akwai mamaki sosai auta amna manzo yace *zannu bil mu'uminina khairan.= Kuyiwa muminai zaton alkhairi* dan hk mu kallesa da fuska me kyau har allah ya bayyana mana komai, amma for now kid'au kayan kiyi packing dinsu gefe daya in a safe place , bazakiyi using komi ba tukunna kinji?"
"Ok mami" taje ta aje kayan gefe can a k'asan gadon maminta sannan tadau wayarta nokia ta bugawa nana waya akan tazo gida su tattauna.
Nana tabata uxuri cewar zatazo gobe amna zekai yamma sbd gobe abokin dad dinta zezo daga kano yafi shekara bezo gombe ba dan haka gobe tarar girma za'ayi masa, duk da cewar ita batama sansa ba, ahk suka rabu da jawahir.

••••••••••••
Mus'ab zaune yake cikin 'yayan baffansa suna tad'i , kasancewar iyayensa akano ne shikuma shi dayane a gidansu gidan baya masa dad'i shiyasa yaje yawan zuwa gombe gidan baffansa aliyyu sbd gidan akwai tarin 'yaya mata da maza sunfi goma sha biyu.
Nabilayar baffansa tace " wii amna dai wannan amaryar ta hadu yayanmu, nima insha allahu irin kunyarta zan keyi from now" tasa dankwali tarufe idanta , dukansu sukayi dariya.
Yace " ai sema kun ganta tukunna, kuma wlhy har yau batasan ni d'an wayeba batasan sana'a taba dan cemata nayi ina wikine shagonsu Khaleel kun ganeshi ai abokin big brother, kuma ban tab'a zuwa da moto ba amma babyn nan ko a jikinta ta ansheni hanu bibbiyu daga nan naganetana sona ne dan allah, kuma in kyau nane ma ko kama k'afanta banyi ba itada yayanta sahib dukansu kyawunsu yafi k'arfin ahada dani"
Dukansu suka jinjinawa jawahir da halin kwarai irin nata! Hanifa dake gefen mus'ab tace "amma dad yasan da wannan plan dinka kuwa bross?"
Yace " noo mummy ne kawai tasani se ku"
Haka sukai ta hirarsu har sukayi bacci.


* ••••••••••••✍by sajnaa*
*08140813180*
❣👄
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: 🍀🍀🍀🍀🍀
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
🍀🍀🍀🍀🍀

*TRUE LIFE STORY*

*•••••••••••✍ by sajnaa*



*21↗25*



_*Washegari*_

Tun safe ake ta shirye shirye agidansu nana khadija, har kusan ten sannan bak'on yazo, anyimasa tara na mutunchi kasancewar megidan daddyn nana ne shiya daura shi a harkar kasuwanci yanzu hk ma da kudaden sa yake gabatar da kasuwancinsa, alhaji hussaini kanal kenan.

Idanu nana ta zaro cikeda mamaki ganin had'add'en saurayin dake biyeda alhaji hussaini kanal din, bazata mance fuskar ba sbd tsananin kusancinsa da aminiyar ta jawahir.
Ba kowa bane illa mus'ab hussaini kanal masoyin jawahir, shirye yake cikin dakekkiyar shadda maroon kala se shek'i takeyi, wanka dai na manya yayi sosai badan tasan sa sosai ba da bazata tab'a believing idanun ta ba.
Kallon mamaki tayi masa sosai, shikuma dayaga ta ganesa sai ya basar as if he doesnt know her b4.
A haka suka dan tab'a hira wanda mus'ab kam iyakacinsa eh ko a'a, har suka hau dining table nana tayi serving d'insu amma duk a kid'ime take, komai tanayi ne kawai amma idanun ta na kan mus'ab din jawahir. Yau yafi kyau fiyeda kullum, cikin dabara ta seta kyamarar wayarta in a Mode ta d'aukesa a hoto, ya fahimci abunda taje baisan sanda murmushi ya kufce masa ba, basu wani zama ba alhj hussaini kanal yacewa daddyn nana zasu wuce gidan d'an uwansa inda mus'ab ke zaune.
Har suka fita daga gidan sannan nana takoma d'akinta tafad'a kan gadonta, wani nadama ne yacika mata zuciya, tafara jerowa kanta tambayoyi, kenan mus'ab shine dan alhj hussaini kanal wanda a yanzu haka da arzik'insa suke chi suke sha suke komai na ryw? Mahaifin mus'ab shine wanda ya daukaka dad dinta a kasuwanci? Toh amma meyasa mus'ab yaimusu basaja itada k'awarta jawahir? Meyasa yazo musu a shigen dan talaka futuk?meyasa yayi musu hkn? Meyasa ni kuma nakasa tsayawa mu saurareshi nida jawahir dun tare? Watak'ila ma da nice zai so ba jawahir ba tunda nafita haske da kyan fata, kai sallah wadarai nayi dana sanin walak'ancin danai masa afarkon had'uwar mu, wayyo allah na, yazanyi da raina, mus'ab inasanka fiyeda komi da kowa, koda mummy da daddyna basuda position da kake dashi araina. I love u so much mus:ab ya zanyi da raina" tafashe da kuka me tsuma rai.
Daidai mum dinta tashigo kenan tasamu baby nanan ta na kurma ihu, dasauri ta zaunabakin gadon tad'ago nana tasa kanta akan cinyarta tace "baby na? How comes my baby? Meya sanya mini ke kuka? Waya taba mun ke?"
Ta dan tsagaita kukan tace "mum nayi kuskuren dayake bibiyata yanxu. Mummy wallahy inason mus'ab din alhj hussaini kanal more dan imagination, banjin zan iya ryw without him amma he loves jawahir not me, Mummy help me pls..." Ta k'arishe mgnr tana kuka.
Sosai mumy tai mamakin nana, daga kallo d'aya zatace tanason mutum harda kuka? Toh amma meyene kuskuren datayi din har yake bibiyarta? Da wannan tunanin ta kalli nana tace " sorry baby, zo muje kiyi wanka kiyi sallah kici abinchi se kimin byn koh? Inadae mus'ab ne koh?" Nana ta gyad'a kai,mummy tace "is ok zo muje"

_*3:07 na yamma*_
Nana tana ta juya spoon d'in hanunta cikin abincin dake gabanta akan dining! Mum ta kalleta tace "har kin gama ci" nana tace "yes mum"
Mummy tace "ok yimun byn mekedamun baby nah"? Nana tayi ajiyar numfashi takalli mummynta tace "mum as i told u b4, inason mus'ab kuma inason auren sa neh yashiga raina amma ba yadda na iya sbd inason jawahir fiyeda kaina" nan ta koro wa mummy bayani from d first tym dasuka had'u dashi tun kafun suyi paper dakuma alak'ar dake tsakaninsa da aminiyarta jawahir.
Mum tai ajiyar zuciya tana tausayin babyn ta, tace "kada ki damu nana, ko kad'an be dace da jawahir ba, sbd ita ba 'yar manya baneh, ba yadda za'ayi ya aureta taje tanayi masa gidadanchi, insha allahu he is urs my daughter, put ur mind at rest. Shiyasa tun farko banasan harkarki da yarinnan nafada miki tanada kwarjini kuma duk farinkin nan itada kike ganinta chocolate tafiki kyau nesa ba kusaba, sannan ba girmanki bane harka da irinsu nafi sonki dasu aaseey white dinnan dasu nancy luv,amma kun mak'alewa juna keda jawahir, yanzun dai kinga illarta koh? Kinga illar yar talaka? Dama abunda babba yahango yaro baya tab'a hangowa"
Nana tace"ohh mummy nikam banason kina aibata min jawahir sbd k'aunarmu k'auna ce min indillahi, kuma dai kinsan inna rabu da ita zata zargeni koh"?
Mum tace" ok, zan nemi hjy shabuki musan me za'ayi akai"

Tana tashi ta shirya cikin doguwar riga me tsadan gaske tayi rolling gyalen rigar akanta tafito,mum ta kalleta "se ina ne baby nah"
Fuskarta cikeda damuwa tace "gun jawahir zani" Mum ta tab'e fuska tace "uhm, adawo lfy".


*•••••••••••••••••••••••••••••••*
Zaune jawahir take tana yin game din snake awayarta nokia, taji sallamar k'awarta, dasauri ta aje watan ta taro ta suka gaisa.
Jawahir tace "yar halak kaman kinsan tunanin ki nakeyi araina" nana ta danyi murmushin k'arfin hali tace "ko tunanin habibin ki ba" jawahir tace " hmmm habibi yasani a tension k'awa, banason ace ya aikata muguwar sana'a ne akaina". Nana tace "meke faruwa"?
Nan da nan jawahir ta dauko wa nana kayan da mus:ab ya kawo, nana tace "no wonder". Jawahir tace "meyene yafaru kikace no wonder?". Nana wani kishine ya ziyarci zuciyarta amma dole tadanne tace "jawahir, ur habibi is not a poor man, believe me dear, mus'ab dan manya ne a k'asar nan har ma da waje"
Jawahir tazaro idanu tanajin nana, nana kuwa wani irin kkaunarsa ke dibanta hawaye suka fara fitowa idanunta, tayi saurin gogewa, nandanan hankalin jawahir yatashi tafara tambayar nana meke damunta?, karya nana tayi mata cewar kanta ke ciwo, nan tashiga yimata sannu, seda nana taseta kanta sannan tabawa jawahir lbrn komi gameda mus'ab, sannan tace mata"k'awata mus'ab nafa qualities da kowace mace zataso ace mijinta neh, amma ya zab'eki cikin biliyoniyan mata, so nasan zakiyi mamaki amma yanzu shawara na gareki ya canza., ki rik'e mus'ab dinki da kyau svd yanada komai da zayyi dawainiya dake har k'arshen ryw"
Jawahir dai tanaji amma she can't believe her ears at all,kallon nana kawai take da alamar tambaya, anya nana ba son mus'ab take ba? Dasauri ta kawarda wannan tunanin aranta tace k'awata bazata taba mun hk ba, Bbv bazan tab'a zarginta ba sbd inasonta fiyeda kaina na kuma yadda ita, kawai dai tafara sonsa sb. d son da nakeyi masa, kuma dama can batak'i shi ba, talaucinsa tak'i.
Nana ta taba jawahir tace"tunanin me kike? Konajin shakka a mgn ta koh?" Jawahir tai shiru , nana tace "ok let me show u something" ta mik:a mata wayar tace "waye wannan?" Jawahir yanzu kam tayadda ganin hoton saurayinta rad'au cikin shigen yayan manya, tace "nayadda dake nana, amma tambayar ita ce meyasa mus'ab yaimini basaja?". Nana aranta tace yamana basaja dai, afili kuwa tadanyi murmushin k'arfin hali tace "yayi hakan ne domin ya gwadaki, sbd yana gudun miyagun mata irin mu masu yin soyayya dan abun duniya, se gashi kuma yayi dace allah yabashi ta k'warai".
Jawahir tarufe bakin nana tace "haba k'awata, ni fa nasanki nasan halinki kidaina sanya kanki cikin miyagun mutane mana, ko kadan ba hk kike ba wlhy"
Mami ne ta katse musu hirar ta hanyar yin sallama, duka sukai mata sannu da dawowa suka gaisheta, se jawahir ta koro mata lbrn da k'awarta nanatazo mata dashi akan mus'ab, mami ta jinjinawa yaron nan tace "allah me iko kenan"
Nana dai bata wani zama ba ta kima gida acewarta batada lfy ne alhalin tsananin son mus'ab da kishinsa neh ya jawo mata hkn.
Tana shiga direct d'akinta ta nufa ta kwanta, ta kunna hoton mus'ab a k'atuwar wayar i-pad dinta se zooming take, wasu zafafan hawaye ke bin fuskarta.
Bata jima dakwancuta ba zazzab'i ya rufeta sanadiyyar kukan datake tayi.



•••••••••••••••••••••••••••••••••

Mus'ab kuwa kansa yad'au zafi sanadiyyar had'uwarsu da nana, ysani ko ba komai asirinsa ze tonu wajen jawahir, his plan is over. Yarasa mafita dan haka kai tsaye dakin nabila yar baffansa yanufa yasameta tana ninke kaya, ta kalleshida murmushi tace "lil bross, ya akayi neh? Yautun safe ka b'uya ko tad'in anty jawa bakayi mana ba"
Yai ajiyar zuciya yace"lil sis ai kibari kawai d plan is over, hausawa sukace anyanka ta tashi" a kid'ime tace "wat happen dear bross, kada dai kace mun something Bad yasamu anty jawa, we can't it yaya, munason ta dayawa! Bazamu jure rashin ta ba"
Yace" calm down k'anwata, nothing bad happen to her, kinsan menene?" Tayi nodding head, yacigaba da cewa"yau b daddy yazo ba, shine yace in rakashi gidan yaronshi kuma abokinshi me kula masa da harkokin kampaninsa na nan gombe, tohaahe gidansu nana ne. Wannan k'awar jawahir danake baku lbr din, tariga ya ganni, ke in tak'aice miki xance ma har hotona ta d'auka kuma nasamn tayi hakanne dan tabawa jawahir gamsasshiyar shaida, kinga ai bansan me jawahir zata d'auka akaina bah"
Sosae nabila tayi dryr mgnr yayan nata. Taxe "kai yaya ni nazaci ma wani abun ne ya sameta, ko kuma cewa tayi tadena sonka? Dama akan dan wannan abun neh kaketa wani rud'ewa?" Ta kuma tuntsurewa da dry harda kama ciki, ya devi kayan datake ninkewa ya watsa mat afuska, sannan yace "allah in kika cigaba da dariyar nan yau ko uban wayene yazo hira gunki korarsa zanyi, bazaki fita ba,Kinsan yadda Mukayi da hanifa jiya ai nida big bross"?
Dasauri ta durk'usa tace "afuwan my Yaya, wallahy yau cute habibi zaizo kada ka korar mini shi ka hanamu ganin juna yanzun me kakeso ayi"?
"Ok yafi miki. So naje asamar min solution" tace "ok let me think🤔"


*•••••••••••••✍ by sajnaa*
❣👄
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: 🍀🍀🍀🍀🍀
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
🍀🍀🍀🍀🍀

*TRUE LIFE STORY*

*••••••••••••••✍ by Sajnaa*


*26↗30*


A gurguje ta sauk'o falon mommah sunan da suke fadawa mamansu kenan ta sameta itada hanifa suna kallo, tazauna tabasu labarin yadda tayi da mus'ab, mommah tayita dariya tace "kai d'an nan bashida dama akan jawahir d'in nan, duk tabi ta zuzuta mana shi, niko zan so inga yar nan"
Daidai shigowarsa parlourn yace "watoh nan kikazo kina munafurta na koh? Toh yau zanyi mgnnki"
Mommah tace "na anty jawa komi dozen, ba da kanoa asare kaje gida kace yafad'i" ya sosa k'eya yace "mommah harda ke kuma? Allah kibar biyewa yaran nan, gulmarsu yayi yawa amma yau zanyi mgnnsu duka" hanifa dake dariya tayi saurin gumtsewa tace "nikam ai angama maganina saura dai su nabilan". Mommah tace "aikuwa daka kashe bakin dukansu, dan yau nabila taban mamaki har fa daddynka take cewa ya shirya yau zata kawo masa surukinsa su gaisa, duk kun maida iyayenku kaman kakanninku"
Yace "aikuwa da rabon bazaiga surukin nasa ba, dan inhar ba'a sama mun solution ba mommah ba wacce zan bari yau tayi hira agidannan, in samarin sunzo in korasu sannan kuma in karbe wayoyin su"
Hanifa tace "nijam.dai babu bakina a mgnr nan🤐😷 banyi maka komai ba, ko mommah"? Mommah tace "gaku gashi ai" nabila tace "ba'a ma kai ga hk ba yayanmu, yanzu mommah meye solution?"
Mommah tace "toh ai sekuje dasu suyi mata bayanin dalilinka na b'oye mata asalinka". Yace " dawaye din.mommah? Badai wad'annan kininbabbun ba koh?". Tace "yes, su manah, ai zau iya tsarata na yadda da yaran nawa akwai basira koh?" Nabila tace "hkne mommah" hanifa kam tayi mut da bakinta kamar bata nan sbd jiya taga aya tunda aka korar mata aslam.habibinta.
Mus'ab yace "ke kin kurman ce neh?". Tace "uhm,toh me zance

Please Login or Register in order to submit comment