Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wani abu dazai jawo fushin dr shahid yanxu kuma, kinga abunda ya faru jiya ma"
Jawahir tace "mami shi ya nace inje, da farko daya fad'amin addu'a kawai nayi masa, daga bwya yace inje ko hadan mus'ab ba ko dan shi ma".
Mami tace "toh shikenan, se kun dawo, wai yaushe me zaku gama jarrabawar taku? Jiya da yayanki sahib ya bugo waya yake tambaya".
Jawahir tace "yaya sahib yan boki, ganinsa se an cike form, d'azu ma ai na kirasa be d'aga ba may b yana lecture ne, zan kirasa in fad'a masa ai saura sati d'aya ne"
Mami tace "Allah dai yabaku sa'a, ya temake ku". Jawahir tace"amin".



_GIDAN AASEEY_

Se tad'i sukeyi, Aaseey tana mamakin yadda mus'ab ya rikirkice, jawahir tace "Aaseey wlhy bakiga yadda nima nabi nadamu ba tun d'azu allah allah nake rana ya d'an fito in samu inzo mu tafi, nadamu inga halin dayake ciki, wlhy Aaseey bazan b'oye miki va soyayyar mus'ab tana nan a raina, ba adadi"
Aaseey tace "allah sarki! Yanxu kenan bakya son doctor d'in?". Jawahir tai saurin toshe bakin Aaseey tace "rufa mun asiri Aaseey, wlhy ko kad'an son danake wa doctor bai gushe ba, kuma bana fatan abunda ze gusar dashi acikin zuciyata, ni dai abunda nasani shine inason doctor na kuma inason mus'ab d'ina".
Aaseey tace "hummm, allah me iko, toh yanzu ya zakiyi?". Jawahir tace "nikam banida abunyi bayan addu'a,allah ya zab'amun mafi alheri, amma kinsan dai bayadda zanyi in tsallake doctor ince zan auri mus'ab, dan sanin kanki ne doctor yafi damuwa da damuwa ta"
Aaseey tace "toh tunda kinsan hk why not ki share mus'ab d'in ki auri doctor d'in?". Jawahir tace "ke dai bari kawai, share shi kam al'amari ne na ubangiji randa ya share min shi a raina se kiga na dena tunanin shi, amma yanxu kam da wuya kinsan ance rai da abunda yakeso, anyway tashi muje"
Aseey tasa hijab ta kira Nanny d'in twins ta mika su wajenta, ta ga jawahir na k'ulla nik'ab a fuskarta, Aaseey tace "yaushe kika fara saka nikabi?". Jawahir tace "yau d'in ma sbd tsaro ne, inaso inyi satar kallone kinsan in nasaka nikab baza'a gane ba".
Aaseey tace "Allah ya shiryeki, nima se ki jirani na d'auko nawa ai dan bazan jera dakeva kina sanye da nik'ab nikuma fuska fayau sannan muna jere cakale cakale se ace ustaziya da shed'aniya"
Jawahir tace "toh d'auko mutafi"



_*Sajnaa*_
_08140813180_

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment