Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wai ta koshi
.. Daure fuska yayi yace yunwar kenan ?oya comon zo ki qara dan alura zan kara miki tunda be bar ciwon ba...tabb nifa na ma warke ma wly garau nake jina ..

.kamota yayi ya zaunar da ita ya shiga bata da kanshi .sosai taci diyawa.. Yace to cikin wa ya shiga yanzu dama gulmace kawai...bata ce komiba ta kwashe kayan takai cuisine... Kan ta dawo tuni ya kwanta abunshi ya kashe wutar dakin se marar haske daya kuna.da mamaki take kallonshi tace toni yaya.ina zan kwanta ne ...
Du wannan place din be isheki to zoki hau kaina ki kwantan...waike bakya gani dare yayi ne?yayi kwafa ya juya mata baya...

hawa gadon tayi tana dan gunguninta d'an nesa dashi ta kwanta nan da nan kuwa bacci ya kwashe su...

Asuba ta gari.


Two days din nan da yayi dakin Manane sosai ta tado mishi da tsohuwar sha'awarta dan akwaita da gigin bacci kusan a jikin shi take waye gari...

Yauma kamar kullum halima ce ke da girki kuma yau take futa girkinta da yamma ..
bawani girki rana tayi musu ba

yau batada school din marece nan palo ta zauna ta kunna tv tana kallon wani film


Rid kuwa zaune yake a office abun duniya duk yabi ya isheshi gaba daya sha'awarshi ta motsa dan halima bari take suyi ta wasanni se ya yana gab se kawai ta ture shi tace yaje can wurin Manane din tunda shi baya oya controling din kanshi sosai yake cutuwa dan yanzu har mararshi ke kullewa ga girman kai ya hanashi zuwa ga Manane acewarshi har yanzu yarinyace(humm mude kullum muna k'ara jaddada maka cewa mace de bata kad'an..to)

Tatara kayanshi yayi ya nufi gida dan yanzu Haider be cika zuwa clinik ba because ciwon na salma kullum kara gaba yake..

Da salama a bakinshi ya shigo palon ko kallonshi batayi ba bare yasa ran amsa sallamar be damu ba ya zauna kusa da ita tare da janyota jikinshi ya fara aika mata hot kiss ta ko'ina batayi qassa a guiwa ba ta biye mishi..sun yi nisa sosai (har ina fadin kukoma cikin daki mana a palo fa kuke amman ina basuma san ina fada ba ..

Bashiri muka tatara jupe(sket)dinmu zamu futa amman se tsinkayar muryar ta mukayi tana fadin nifa yau bana ra'ayi yin kuma ma a gajiye nake ga kuma menstruate nake so kaga shiga ta..
Kan mu juwo tuni har tayi shigewarta...

Rid bawon Allah wanda magana ma ta gagareshi gashi kuma bashida karfi binta se rakata da ido yayi ..se kuma kawai ya kwanta nan da kyar ma numfashin shi ke fita....

Da salama ta shigo palon...jin ba'a amsa mata yasa tayi hanyar rooms dinta har ta gifta taga kamar mutum kwance bisa kujera juyawar da za tayi taga Rid har zata fice sekuma taga bari ta tadashi tunda ba kyau yin bacci marece ...( Nace Manane kada kije kusa dashi amman A茂cha tace ai yarinyace baze mata komi ba...anya kuwa?)
Bubugga kujerar da yake kwance take tana kiran sunan shi amman ko motsi beyiba ..hannunta takai wuyanshi taji zafi nan da nan ta rude tana fadin yaya miya sameka ka tashi bari na kawo maka magani kasha...

Jin ta tab'a shi ya bude ido kallon ta kawai yake bawata kwalliya tayi ba amma tamishi kyau..d'an karamin bakinta yake kallo yana lashe leb'en shi na kasa ..hannun ya rike tare da fizgota ta fado kirjinshi ...

Ita ko se fadi take yaya jikin ka zafi fa ka bari na dauko ma magani..amman ina shi kam baya ma jin mitake fada wani kuzari da karfi ne ya zo mishi lokaci guda cak ya dagata ya nufin master room da ita ...dede zasu shiga halima ta fito daga dakinta ..wani ashar da tayi ne ya sa Rid juyowa ya kalle ta

tace kan ubancan satar kwana za ayimi kiri2 to wly baku isa ba..

Wani banzan kallo ya mata yace koma miye ke kika ja ...da kike zancan satar kwana ki duba agogo lokacin girkin ya fita ...

Caraf tace wly da sauran yan mintina

Kan mufara ma e mintinan sun cika kinga kuwa a girkinta muke ... Ya daure fuska yace shasha kawai wacce batan mitake ba...ya ja dogon tsaki ya shige tare da bugo kofar tukon ya murda key ...
Dam gaban Manane ya bada kogin tunani ta fada a ranta tace miyake nufi da kan mufara?waro ido tayi tace kada de ya..kasa kara sawa tayi wani mugun tsoro ne ya shige ta..

Sauroro ta tsaya tana kallon kofa zuciyanan tata se baki take qarawa....mayafi jaka da key ta dauka fuuu tayi waje tace dani kuke zancen ...

Manane kuwa duk tabi ta tsure ..bisa gado ya daura ta ze tab'ata tace a'a yaya halima gaskiya ta fada har yanzu cikin girkinta ne cike da tsoro take maganar...

Shiiiit yace ya janyo ta ya shiga romance dinta seda ta bari ya yi nisa ta sulale da gudu tayi hayan kofa ..
....
Da ky.



Sorry fans kuyi hakuri da wannan..

On vous aime beaucoup馃槏馃槝

Fasma &A茂cha
1/28/18, 11:08 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

_Dedicated_ _by_ _Ramatou_


115__120

```Manzon Allah(SAW)ya ce:''ku kiyayi zalunci,lallai shi zalunci duhu ne a ranar al-kiyama.ku kiyayi kwauro,lallai shi kwauro shi ne ya halakar da wad'anda suka gabace ku''
(Muslim ne ya rawaito shi)```



Manane..kawai..ya iya furtawa numfashin shi ya fara barazanar d'aukewa dole ya koma ya kwanta...

Tace nide tsoro nake ji kuma ai ke kace har yanzu yarinyace ..to yanzu ni mizan iya maka ka bari har na qara girma karmar yanda kake fad'a kullum.....

Da kyar ya iya furta plea....se sis maganarshi na sarkewa

Ganin irin halin da d'an uwanta ke ciki da gudu ta dawo(d'an uwa rabin jiki baya ga wannan mu mata akwai da tausayi ) ....

Da sassarfa ya fara sarrafata .

.tana kuka take meda mishi martanin shi ....


Salon ya fara sauya wa daya fara aika mata manya2 sakon nin shi

Sosai gab'ob'in ta ke karba sakon da boss ke aika musu tuni ta fara mimikewa...

Bashiri A茂cha ta kuma jan hannun na zamu fita nace Manane kin ban tausayi ke ko sallar nafilar sunna da addu'oi be bari kunyi ba bare aje ga zancen kazar amarci......har zamu bude d'akin mukaji Rid ya ja wani dogon tsaki tare da naushin gadonnn..da sauri muka dawo dan ganin abunda ke faruwa...

Mirginawa yayi can gefen gadon rike da marar shi yace mesa kin san kina menstruate amman kika bari nayi nisa haka? .....

Tana hawaye tace kayi hakuri yayana nima na manta ne....
Matsowa kusa dashi tayi ta kulle idanunta tace amman idan zaka bari akwai hanyoyi diyawa da zanyi dan na rage maka abunda kakeji cike da jin kunya da tsoro tayi maganar dan bakinta har rawa yake ta kuma kulle idanunta ruf .....

Da mamaki yake kallonta a ranshi yace yarinyar nan mitake nufi da zata rage mun abunda nake ji ?wannan yana nufin tasan irin wanna abubuwan komi take nufi?to wai ma taya zata rage mun ne tana wannan yar yarinyar?(hum yarinya fa kai kenan bakin ka baze fasa fad'in yarinya)

Be gama tunanin ba yaji ta fad'a kanshi ita jin yayi shiru kenan ya ba ta damar.ta yi..

Wani salo ta shiga yi mishi wanda ya sashi fara zaucewa ...kunya ta fidda duk da zuciyar kamar ta faso kirjinta ...hannuta daya tasa cikin sumar kanshi tana ya mutsata ga ta had'e lips dinsu tade daure ta tura dayan hannuta cikin patalon d'inshi

Eeh da gudu muka fito da ga dakin se haki muke kamar wanda mukayi gudun panpalake.....naso na tsaya na dauko muku salon Manane amman A茂cha tace ai mata ne kunsan hanyoyin (umm samira da Ramatou nasan kunso kuji salon Manane ko?to anki a fad'i kwalelen kude馃槣馃槣 se ameda idanun)

Palon saman muka zauna da ganan muke jin kukan Rid da irin sa albarkar da yake kwararowa Manane...
(Yau fa yarinya tayi aikin manya...dama munce MACE BATA KAD'AN)

Bari mu leko Halima ...

Zaune suke ita da kawarta gaban Boka tana zayyana mishi iri bak'in aikin da take so amata...

Wata mahaukaciyar dariya ya kece da ita se kuma ya d'aure fuska yace daman na fad'a miki tun abaya a had'a miki dana mallaka dan soyyaya shi da *Zuri'ar* a cikin jininshi take bare k'anwar nan tashi akwai shakuwa me karfi tsakaninsu amman in kin kiyaye abunda zamu baki to za'a dace....


Gyara zama tayi tace yo mize hana ide buk'atata zata biya

Wani kulli magani ya bata yace ungo wannan zaki had'ashi da Jinin hailarki se asaka mishi a abinci yaci ko abin sha ..yanaci to ina tabbatar miki ko uwar data haifeshi se ya tambayi izinin ki sanan ze iya gaisheta ma ...batun rabashi da *Zuri'ar* kuwa wanan Aljani dan kundalo馃懝 zamu tura mishi...

Note:wa iyazubilla.Mata kuji tsoran Allah kudena zuwa wurin bokaye ..ina anfani zuwa wurin boka...wani magani da ansa ko ke akace kici baza ki iya ba saboda kazantar dake cike amma dan tsabar cuta da rashin imani ki zubawa wani yaci....Allah ya qara kare mu daga sharri mutum da aljani.Ameen)


Se washe baki take cike da murna suka aje mishi kudi masu yawa wanda basu man nawa bane....
A hanya tace gobe2 nan zan zuba mishi yaci .
.k'awarta ta kuwa kuwa se zugata take.....

Bata dawo gidan ba se kusan isha'i...dede dakin Rid tayi kwafa ta shige dakinta....

Mintina kad'an ya konkwa sa kofar d'akin kan ta fito zuwa gidan papy....

Kulolin ma shiya dauke su yayi gaba abinshi se fara'a yake dan yau Manane ta shayar dashi mamaki se wani nishad'i yake ji yana shigarshi

Gidan papy ma kuwa seda ya lura da irin fara'ar dayake da kuma kallon dayake bin Manane dashi
ita abun kunya ma yake bata.

shi kuwz inya tuno iri abunda tamishi besan sanda yake sakin wani lalausan murmushi ba yana qara mamakin wai Manane yar yarinyar daya rena ace yau ta gusar mishi da sha'awarshi a ranshi yace ashe de ta girma....

Halima ma duk tana lura dasu a ranta tace kuyi ku gama daga yaune ..gobe warhaka baza ma ku ganshi nan ba.....

Karfe ukku na dare

Firgit ta tashi daga munmunan mafarkin da tayi da kalmar innalilahi wa inna.... abakinta wanda yayi sanadiyar tashin Rid

duk tabi ta tsur茅 se zar茅 ido take

shim ganinta haka se duk yabi ya rude sai tambayar ta yake

da kyar ta iya ce mishi mumunan mafarki ne tayi se kawai ta fashe da kuka ..


Rungumeta yayi a kirjinshi yana bata magana daga baya yace tashi ki d'auro alwala kizo ki ja tazbaha kiyi addu'oi ki roki Allah koda wani abune yazo miki cikin sauki......

Dede times d'in Mom ma ta tashi daga munmunan mafarkin da tayi tun lokacin taso kiran su Dad ya hana yace tabari har gari yakara waye wa dan kada ta d'aga musu hankali

dole ta hakura ta tashi ta d'auro alwala ta ringa jero nafilfili har zuwa lokacin da aka fara kiran assalatu

Ana idar da sallah tafara kiran Rid seda tayi mishi kira ukku bai d'aukaba hankalin ta ya dada tashi sai takirayi Manane
ita kanta sai da hankalinta ya tashi ganin kiran Mom a wannan lokacin ta daure ta dauka bayan sun gaisa take tambayarta Rid

sai tace mata yana masallaci bai dawo ba
Lafiryar ku de ko ?
Lafiya lau Mom dawani abune?
Aa bawani abu dama wani mafarki ne nayi sai na tsorata shiya sa nakiraya naji ko lafiyarku ..

Dam gaban Manane ya bada tace wani irin mafarki?
Don nima jiya nayi wani mafarkin da tsoratar dani
Way fa wata mata ba'ka lut da bakak'en kaya ta na jan yaya Rid zata sakashi cikin wani katon rami ina janshi tana ja itama daga karshe tazaro wata sharb'eb'iyar wuka ta daba min a ciki ta jashi yana waywaye na har tana sakashi cikin ramin...... sai ta fashe da kuka

Mom seta d'an lalasheta tana fadin haba Manane ai ba kowani mafarki ke zama gaskiya ba tunda kin ro'ki Allah insha Allahu shi zai k'ara kiyaye mu amma cikin ranta tsoro ne fal dan irin mafarkin ne itama tayi nanta qara rok'on Allah ya qara karesu duka *Zuri'ar*

suna cikin haka Rid ya shigo dakin
rungumeta yayi ta baya yana sharema ta hawayan yana ce wa relax mana baby
Daga can tsit Mom taka she kiran Manane ma kauda wayar tace Mom ce fa tayi kira

to mine ciki?

Taraba jikin ta dana shi tana famar guduwa tana fadin ni har kasa na fara jin kunyar ta ma

Yana dariya ya kamota yace bari to nasaki kiji kunyarta sosai tunda yanzune kika fara yana ko'karin hade bakinsu ta zille tayi k'ofa da gudu tace yaya yau fa akwai school tayi fice warta
Lafiyenyen break tayi musu dan harda farfesun kayan ciki tayi musu ta dibi nata taci tayi ficewarta school
Fitarta keda wuya Halima ta fito tana d'an dube dube kulolin ta bude duka taga farfesun kayan ciki tayi hamdalah ta debi nata sanan ta fiddo maganin ta zuba a ciki tasa spoon ta jujuya tarufe ta zauna ta fara ci bata jima ba Rid yafito ya zauna ko kalan ta beyiba zai fara zuba wa carab tarike hannunshi tace haba honey inanan zaka zubawa kanka abunci be ce mata komi ba yakoma ya zauna
Cike damugunta ta qara motsa miyar ta zuba mishi a plat ta tura gaban shi ya dauki spoon zai kay bakin shi Halima na jin dady sai kawai wayar shi tayi kara sai ya meda ya aje sunan Haidar yagani da sauri yadaga wayar tsaye yayi yana fadin ganinan zuwa yadauki wayoyin shi da brefcase din shi yayi hanyar fita da sauri ta sha gabanshi tana fadin yaya zaka fita bakaci komi ba kabari ko spoon biyu ne kayi

banza yayi da ita yayi ficewar shi
a mota Haidar ke sanar mishi an kawo wata mata urgently haiwuwa ce ta taso mata kuma baby yakoma bayan mahaifa so dole ayi mata aiki dan ceto rayuwarsu su biyun(Allah yasoka da kaci guba yau)

A bangaren Halima ko yana fita tayi jifa da plat din tana huci tace ai gobe ma rana ce. ...



Ya kuke ganin zata kaya fand ? Shin asirin nan zai kama Rid kuwa?

For coments99951593



Fasma & A茂cha
2/1/18, 7:55 PM - YUSUF .A. MAHALLARI: +2349032645140


🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
GASU SON SHIGA GROUP SE MUHADU A😜😜😜😜😜

ZURI'AR MU HAUSA NOVELS👉 +22799951593

NOVELS CHART👉 +2349032645140

SWEET NOVELS👉 +2349032645140


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment