Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su take dan haka rabasu farat d'aya ba'abune me sauqi ba ,,sede zeyi iya yinshi..tuna wa da haka yasa ta dan saki fuska. ..

Daganan suka huce dakin Rid din ya umarce ta data yi alwala shiko fita kaiwa Manane ledar kajinta yayi..

raka'a biyu sukayi ya dinga kwararo musu addu'a wanda duk rabi guda Halima na ansawa kasa2 da BA Ameen BA ..sanan ya daura hannushi bisa kanta yayi addu'ar da Manzon (SAW)ya koya ...yamata tambayoyi wanda ta ansa 40% ciki dan sauran bata sansu ba.....ya koya mata sauran ..sanan ya bude ledar kaji ya ciyar da ita . daganan kuma abubuwa suka far wanzuwa babu shiri na jayo Aicha a guje muka fito.

Dakin Manane muka lek'a dan ganin mitakeyi..
Akan abun sallah take da alama de nafila takeyi (.Allah sarki Manane).daga haka muma muka koma palon dan muyi bacci dan kada mu makara wurin samo muku rahoto..

Kiran sallar farko ta bude ido .ta tashi tayi nafilfili tana nan har aka yi kiran sallah tayi...
Bata koma bacci ba dan a al'ada garin inde aka maka kishiya sannan gidan ku guda tofa ke zakayi musu girki har na tsawon one week idan Budurwace ..dan haka tayi gyara2ta kamar kullum tasa turaren wuta tayi musu break .farfesun kayan ciki tayi se kwai da ta soya da plainted da ruwan tea..
Dakinta ta koma tayi kwanciyarta..

Se wajejan goma taji motsin fitowar su..dan haka itama se ta fito dan suyi break...
A saman dining din ta gansu har Halima ta fara zuzuba abinci ,,ranta ya soso kwarai kenan da bata fito ba su bazasu kirata ba..ta tab'e baki ta iso tare da gaishe su duk da Rid kad'e ta gaida.....
Halima ta galla mata harara ,,itama ko ta rama..
Rid yace ke baki da tarbiya ne da bazaki gaida my love ba.

Ta ya mutsa fuska tare da turo baki haba yaya nicefa Baban tunda nice uwar gida aii ita ya kamata ta gaisheni .ai se kasa ta rainani...aman bari na gaisheta ..tana qara ya mutsa fuska tace da fatan kin tashi lafiya amaryar mu?bata jira ansar suba ta fara cin break dinta duk da ruwan tea da plainted kawai take sha'awar ci..


Galala suka saki baki suna kallonta har ta dasa aya ba kamar Rid bama da tayi mugun bashi mamaki ..har ze fara fada Halima ta tari numfashin shi da fadin haba my sweet love kyaleta ci break dinka kada ka qware...

tab'e baki tayi dan ko kallo basu isheta ba taci gaba da abunda take..

D'aga idon da zatayi taga
Rid na bawa Halima a baki itako se wani shagwab'e midhi take tana wani kashe murya ,

dan takaici Manane bata san sanda taja dogon tsaki ba mtssss ta bar wurin se yanzu take nadamar fitowarta. Ta koma palo ta kunna TV..

Suko tab'e baki sukayi sukaci gaba da cin break din su ..daga nan ma daki suka koma sukaci gaba da soyewar su..dan daren jiya sun gurji armacin su dukda tasha wahala amman burdurcin nata yana rauni a matsayin shi gyn茅cologis..

Kan kace mi gidan har ya fara cika dan yan uwa Halima da Manane d'in ..
sosai Manane tayi musu tarba cike da fara'a ,..
Duk sun yaba da hankalinta ...

hayaniyar su cema ta fito dasu daga dakin su duka wata narkye kiyar shadda ce a jikin su da alama ma anko ne sukayi dan kalar iri dayace....


Bayan sun fito ya tsaya suka gaisa da yan uwan sannan yyi ficewar shi..

Fitarshi keda wuya Halima ta daka tsale da ihu
Tana fadin anty
Kadidja wai kinga kyatattatu kan da my sweetyna ya ban...kafin su bata amsa ta fiddo wata shegiyar sarqa ta gwal tare da makullin motar ''LAGUNA ..sun tayata murna amman basuso ta fiddoshi gaban kishiyarta da yan uwanta saboda dukda al'adace bada kyautar aman akwai kunya ..

Itama tasan bedace ba amman dan taba Manane haushi tayi shi kuma ko tayi nasara tunda ranta ya sosu...

Allah ya taimake ta su yesmine da Muhsana suna gidan dan su suka kama mata tayi lunch..

Haka tayi ta musu abinci. break da lunch hana tsawan kwana ukun
.....
Yau ta kama litinin Manane amakare ta tashi dan ko break bata dafa ba ta shiryawar ta ta fice ..suko se bakwai da minti arba'in da biyar(7H45) suka fito da shirin su na zuwa school because school d'in akwai su da tsanani ba'a fashi in har bakada kwakwara raison.

.shima yanada lecture a can..koda suka iso dining din se suka ga wayam duda haka suka zauna zaman jiran Manane ta kawo musu break dan ji suke tana kitchen....after 10 minutes shiru ..Halima ta fara qorafin ita yunwa take ji gashi kuma mun yi late amman yarinyar nan bata gama break ba.....Rid ya tashi yana fadi bari na dubo ta ...koda ya shiga se yaga wayam...ranshi ya b'ace. Ya fice dakinta nan ma de bata ciki ..ranshi ya qara b'aci ..ya dawo yace tashi mutafi dan yarinyar nan bata gidan nan da alama ta tafi school ma....what??amman yarinyar nan ta ..se kuma tayi shiru..

.yace muta fi gidan Umma muyi break din se mu fice...

.sakaka take kallonshi sannan tace Umma fa?bama Mom ba..?e jinake Umma surikar kace ,,ya b'ata fuska sekuma me ?

to gani nayi be dace ba dama2 gidan Mom ...

a'a tsaya Umma ba'a surika na dauke taba ...kamar mahaifiya take a wurina dan ita ta raineni..dan haka kisan irin kalaman da ze dunga fitowa daga bakinki .

Shiru tayi tana kallonshi dama Bokanta yace mata abune me wuya rabashi da *Zuri'ashi* koda za'ayi nasara to se an dau lokaci saboda irin shakuwa da son junan su da sukeyi.....tunawa da wanan yasa ta saki numpashi tana k'ak'alo dariya cike da kissa tace am sorry my love nima bahaka nake nufi ba aman de yanzu mutafi se muyi a restauran na school tunda gashi mun yi latti.. Besake cewa komi ba suka fice....

Ku muje fans.



Love you all fans鉂ゐ煓�


Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:08 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

*Samira bamu da bakin gode miki sede mice mki Allah ya saka miki da alheri Allah ya bar zumunci..we love you sosai irin dayawan nan馃槏鉂�*


_Dedicated_ _by_ _Ramatou_


90__95

**<< _Manzon_ _Allah_ ( _SAW_ ) _ya _ce :Hakika Allah ba ya kallon surorinku da dukiyoyinku_ _amma_ _saidai abinda yake kallo shine ne Zukatanku _da Ayyukanku._
Muslim ne ya rawaito.>>_


Haka suka gama lecture na safe aka basu break.. Aman duk da haka Manane bata koma gida
har sambaby na tambayarta miye dalilin rashin komawarta gida tayi lunch ..saboda tun lokaci da Rid ya mata fadan komawa gida a break to dan haka kullum se ta koma ..

Tace ke nifa nagaji fa dayi musu girki gashi kuma ba girki na bane kawai wani da shan wahalar girki wani kuma da more miji bazai yiwuba ..

Sambaby ta kwashe da dariya tace sai kinyi uwar gidan Rid ,,har kika san wani.more miji....

Itama dariya tayi tace wannan haka yake fad'i da karfi ki qara da ihu ..ai ni wly kin taimaken da kika sakani groups din whatsapp dan ina k'aruwa da qara fahimtar abubuwa kan zamantakewar auren...

Haba akwai ma groups na matan aure na anty ''Mira Dan Fodio'' da kuma na ''Ummu Aysha'' zance su sakaki ciki dan suna turo abubuwa musan man ma sirririka da iya kissa wanda yadace mace ta ringa yiwa mijinta ..

Suka kwashe da dariya suka tafa shikenan asani ina so...
manta da wannan zancen baki gayamin ba ya kuka kare da doc A.Razak?

Humm Ashe fa kinyi gaskia dan jiya 2nan ya fallasa min soyyayar shi ...kuma yace shi ya fiso ayi auren nan kukusa..

Haba dan Allah da gaske?daga ganin sarkin fawa se miya tayi zaqi?duka ma yaushe aka fara soyyayar har za 'afara zancen aure?kuma shine baki gayan ba?se yanzu?

Ya zanyi nagaya miki kina cikin choc din kishiyar da aka miki ..kuma fa jiyane nima yA gayan..

Haka ne amman duk da haka seki gayan..to Allah de ya nuna mana ranar kuma ya zaba mafi alheiri ..ameen..amman fa kin taki sa'a..
Bari kede kawas..


Suka sake kwashewa da dariya tare da tafawa dede nan Halima da kawarta sunzo ficewa cak suka tsaya ta juyo ta kalle su tace ke ubanwa kuke wa dariya .

su sai asannan ma suka gansu Manane tayi tseye tace da ubanda ya tsargu muke ..

Ke nizakiyi wa rashin kunya?

Yo ke wacece da baza ayi miki ba inba ma rainin hankali ba kawai daga kinji dariya sai kice dake ake,dama matsalar sake wa yaro fuska nan da nan yake raina ka ..

Waye yaron anan kuma?bakida kunya ko?a girme de kisan nayi kanwa dake ta wajen 3.. a haihuwar kaji kuwa na haifeki...

Ke mana ko kinga wani bayan ke annan Halima ..alhadulillah sekuma mu ba kajin bane bane ko ..(馃槒馃槒umm Manane son girma)

ta daga hannu da niyyar marin Manane caraf tarike hannu ta zabga mata mari ta nuna ta da yatsa tace karki qara kuskura kiyi gigin tabani dan ruwa ba sa'an kwando bane taja tsaki mtssss nanfa fada ya kacame dan Halima tace sai ta rama suna cikin haka sega Rid da wani Malami sunzo hucewa suka tsaya kallo daya ya musu ita Manane tasha jinin jikinta ta dau bag dinta sukayi hucewar su da Sam itako Halima taci gaba da banbamin ta ..ta shiga motar ta aguje ta bar school din dan dama sha biyu suke tashi yau kuma basa ta yamma....muma muka mara mata baya gani ta dauki wata hanya yasa muka komo cikin school din...


Suna tafiya Sambaby tace kin fa birgeni yau da baki bari ta mareki ba..

To tayaya zan bari ta mareni haka kawai..salon ta raina ni amma fa ina tsoron haduwar mu da yaya Rid dan daga irin kallon dayake min nasan najawa kaina...

kada kidamu ba abunda zai faru...bare in kin had'a da kissa...

Basu tashi ba sai wajejen biyar na yamma koda ta koma gida ta iske Halima a palo tana kallo da sauri ta tashi ta nihi kanta.

Manane ta daka wata tsawa tace kada ki kuskura ki iso nan dan wly jikinki zai gaya miki cak ta tsaya dan bata manta marin data sha dazu ba amman bakin ta be mutu ba seta fara zage2 suna cikin haka sega Rid yazo wata gigitaciyar tsawa ce ya daka Wanda tasa dukansu yin shiru yace miye hakane? kuna san mrda min gida kamar gidan dambe ne ko miye ?ke Halima kirike girman ki ke kuma Manane....da sauri ta matso kusa da shi ta rike hannu shi dukansu wani shoc sukaji tunda ga tsakar kansu har zuwa baban yatsar k'afar su da kyar ta dedeta nusuwar ta cike da shagwa'ba tace haba Babyna nice fa baba ko ka manta nice uwar gida.

shikam gogan sandarewa yayi a wurin sai gyada kai yake kamar wani k'adangare dan ya kasa furta kalma ko daya(yade Rid馃kode Manane ta tafi dashi馃槣)

Halima da mamaki take kallonsu dan shi Rid ya ma manta da wata Halima..takaici kamar ya kasheta kiris ya rage ta fashe

itako Manane da gayya tai hakan ta kara langwabe kai tace amma i promise you hakan bazata sake faruwa tsakanin mu ta saki hannun shi se alokaci hankalin shi yadawo jikin shi(yo da ina yatafi馃)

Yace da de yafi muku dan wly idan kuka sake zan dauki kwakwaran mataki akanku.. yayi ficewar shi dan an fara kiran sallah magrib a masallaci Manane ma shigewar ta tayi

Halima ko ta tsaya tana tunanin wani irin mataki yakamata ta dauka taja tsaki yafi a qilga aranta tace dani kuke zance dan cikin satinan zan koma wurin boka gobe da nisa.. dariya tayi jin ta samu solution...

Bai dawo gidan ba seda akayi sallah isha'i.. Halima na palo tana kallo da sauri ta isa ta tarbe shi tare da rungumeshi tana mishi sannu da zuwa sannan ta koma ta zauna taci gaba da kallonta.. shiko direct dining ya nufa wayam ya gani a ranshi yace bade bata dafa ba abincin se kawai ya fice dakin Manane ,a kwance ya isko ta ,mutuwar tsaye yayi sakamokon irin shigar dake jikin Manane din dan wani shegen Wando ne ko rabin cinya bai rufe ba (ra.deki) sai wata riga mai kama da bresiya,red..

ita ko batama san da shigowar shiba dan tayi nisa cikin firar da suke ita da Sambaby dan zacen bazata kara yi musu girkiba inde har ba girkin ta bane ta cigaba da fadin badan tana tsoron Umma ba da gidan papi zata ringa zuwa dinner. kawai itada bama mijin a dakinta yake ba anma ace bazata jeba har se Halima tacike sati sannan su fara zuwa duka su 3 kamar itace amariya ,tai shiru tana sararon Sam din daga baya kuma ta kwashe da dariya tana bubuga kafa a bisan gadon sanan ta katse Kiran...

Juyowar da zatayi taga mutum a tsaye ta tashi ta iso gabanshi tace sannun da dawowa yaya ..
Be ansa mataba ..

Tace yaya ko kana bukatar wani abune?

Da kyar ya iya dedeta nutsuwar shi yace mi yasa baki dafa diner ba....haka da safe ma baki break ba ki ka tafi school. ..

Ta langwab'e kai ta turo dan karami bakinta cike da shagwab'a wacce ta zame mata jiki tace haba yaya ka dinga yimin adalci mana yin girki satin nan Al'adace aman kawai wani da shan wuyar girki wani da more miji .ni in har na yi girkin to Sede na mu biyu zan dafa ..kai ma kuma because kana yayana....

Gaba daya kusoshin kanshi sun kunce kawai d'an karamin bakin ta dayasha lips (man baki)ya ke kallo .danshi bayama fahimatar abunda take fadi ga wani sihirtancen kamshi dake tashi daga jikinta ..ga kuma kanshi mint da bakinta keyi

..besan sanda ya hade bakin shi da nata ya fara tsotsa kamar ya samu lolipop馃檴馃檲....Manane ko zare idanutake...da karfi ta ture shi tana fadin miye haka?tayi hanyar toilet .. yayi saurin riko hannunta yace. I...
.
Kuyi hakuri da wannan..

Kubiyo mu danjin yanda zata kaya.

Love you all fans irin dayawan nan馃槏鉂ゐ煓�


For coment +22799951593

...mune naku har kullum ..

Fasma &A茂cha..
1/28/18, 11:08 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

_Dedicated_ _by_ _Ramatou_



95--100

```___Manzon (SAW)ya ce :''Duk wanda Allah yake nufinsa da alheri sai ya _fahimtar_ da shi illimin_ Addini''
(Bukhari_ da Muslim suka rawaito shi)_

```

Yayi saurin riko hannuta yace i na zaki ?

Ta fara kame2 ni kacika min hannu ta cinno mishi baki tace ba zuwa zanyi na daura abincin ba ..

Ya k'ara janyota ta fada kirjinshi ya k'ara matseta har nunfashin su yana had'uwa yace ba ke kika ce wani da girki wani da more miji ba bari kema ki fara morar shi dan ki ji dadin mana diner me dadi tunda idanuwanki sun fara bud'ewa..

zaro ido tayi kamar wanda tayi wa sarki karya tace nide ka cikani dan kawai na fad'i gaskiya seka fassara ni da wani idanuwana sun fara budewa..to ni can dama a bud'e suke dan ba makauniya bace ni ..aman tsoro ne far ranta dan yayan nata mamakin shi take ga kuma saban shiga ce a harkar dan ita th茅orie ne ta iya ba pratical ba ..

Cike da sha'awa yake kallonta tana zuba mishi yarinta dan tayi bala'i burgeshi a ranshi yace ashe ina da sauran aiki gabana har yanzu bata ida girma ba(humm mude muka ce mace bata kadan馃槣koba hakaba fans?)

Kiciniyar kwace hannuta take kota samu ta sauka a gadan..

Shi ya medo shi daga tunanin daya lula ..

Tace dan Allah ya ....bebari ta k'arasa maganar da zata fad'a ba ya sake had'e bakinsu wani stole kiss ne yake mata wanda ya sata bashiri ta fara maida mishi martani dan ya danne hannuwan nata gashi kuma ya saka mata nauyisa..

Duk daya yana cikin wani yanayi amma yarinyar taba shi mamaki dan shi kanshi dadin abun yakeji wanda bai jishi ba a lokacin daye keyinshi da Halima har basu san lokacin da suka fada bisa gado ba..

Tafiya tayi nisa besan lokacin da ya fara shafa ta har yana koqarin cire mata yar rigar dake jikin ta caraf ta rike hannun shi da iya karfin ta ta ture shi gefe dan lokaci bashi da wani kuzari duk jikin shi ya saki..

dagudu ta shige toilet ta jingina da kofar tana maida numfashi dan ita kanta bata san mitake ji ajikinta ba..ta jima.nan taga b'ata wa kanta lokacine take dan dare karayi yake..seta murd'a kofar toilet din ta lek'o

Shiko Mirginawa yayi reran yana maida nunfashi dan bejin ma zai iya tashi saboda sha'awar da ta taso mishi (hum kad'an ma ka gani)

Yana nan kwance tafito sauri2 taja bakar rigarta ta fice daga d'akin

A hargitse tafito dan duk gashin kanta sun tatashi sai tayi turus da Halima dake kallon TV a palo direct kitchen tayi ficewar ta.

itako Halima kallon up and down ta mata da mamaki qarara a fuskarta sekuma taja tsaki mstsss..

Bayan yan mintina ya sauko palon shima kallo daya Halima tayi mishi taga duk a hargitse shima yake idanun shi duk sun canza kala zuwa red ya zauna kusa da ita da sauri ta tashi taja da baya
ya ruko hannunta yana fadin mi akayi ne sweetheart naga kin tashi? Ina zaki ne?
ta kwace hannunta

Tana fadin yanzu amana ta zaku ci ? Duka yau 3 days da yin auren mu aman abun har da satar kwana banda cin zarafi da kukamin d'azu?

zaro ido yayi 馃槼 Ban fahimci satar kwana ba aka miki?tsaya ma wata amana mukaci taki?

To inba amana ta kuce ciba mika shiga yi dakin ta har na tsawon minti talatin a ciki?

Ke bana son shirmen banza kawai dan nashiga dakin babyna se kice ana wani cin amanar ki ..

Yanda kike matata kina da hakkokii akaina itama haka take matata so be careful (馃槼 to kunji wata sabuwa a yan mintina nan har Manane ta samu wannan mukamin na babyna馃馃hum )

Sai tayi shiru dan gaskia ya fad'a amma a ranta ko fadi take lalle bokanta yayi gaskiya lokacin dayake cemata abata maganin malakar miji dan ita a lokacin nan auren Rid ne kawai ke gabanta sai yanzu take kara yin nadamar kin amsa da tayi dan da allama yarinyar nan yar bariki ce ..gashi itako tana so ta fara aiwata mumunnan qudirinta akan Rid..

Ita kadai take girgiza kai tana fadin tab lalle da sake..dole ma na koma '' le plus tot possible''

Suna cikin haka Manane ta fito ta jajera abincin a dining tace bismillah ku

Ba ko kunya Halima ta tashi ta nufi dining din dan yunwa ke ciciyarta bayan sun zazauna ta zuba musu suka fara ci
Ita kam idonta na kallon kasa dan kunyar hada ido take dashi

Shi ko gogan sai satar kallonta yake.yana kisima abubuwa da dama akanta..sososai jallof din tayi mishi dadi.

Bayan su k'are ta kwashe kayan abinci ta kai cuisine(kitchen)ta fice dakinta ta barsu nan falo suna kallo.

Kwanciya tayi amma kwata2 takasa yin bacci saboda inta tunno moment dinsu na dazu se taji wani irin nishadi na ratsata bata san lokacin da take sakin murmushi akai2 ba..

Tajima tana tunawa kafin barawon bacci ya sace ta cike da mafarkai iri2

hakan nema ta kasance a b'angaren Rid dan a gaskiya Manane ta shayar dashi mamaki dan irin yanayin da ya tsinci kan shi a lokacin da take meda mishi martanin kissing dinshi bai taba tsintar kanshi ciki ba

Har ya matsu girkin ta ya zagayo dan yana so yakara lasar zumar da ta shayar dashi a yau yana kuma son sake tab'a fatar jikinta me laushi da kuma kanshi turaren ta me gusar da hankali..se murmushi yake shi kad'e(uhmm馃槒 su Rid manya)

Wata wutar sha'awar Manane ce ta taso mishi sakamakon yawon tunanin na ta dayayi tayi wanda ya sashi dole yanemi Halima dan ya rage zafin abunda yakeji duk da bawani hadin kai ta bashiba.dan da kyar ma ta yarda..


Four days later

Yau takama samedi ba school kuma yau ne Halima ta cika satinta dan har ta sakar wa Manane girki duk da dama ba ita keyi ba Manane ce meyin shi jefi2.shima se idan Rid ya mata jan ido ko kuma taga yanan son.ya lalatsata .

tun safe Manane ke gyara2 gidan saboda yau itake da Boss gashi kuma yau cikin *Zuri'ar* su zasu yi diner dan tayi missing din wasa da dariyar da barkwacin da kuma tsokanar da sukeyi ita da yan uwanta..

Tun bayan sallah la'asar ta fara girke2 dan abinci masu rai da lafiya kalla biyu tayi ......tare da wani had'ad'an juice na garin 'dan kuka' da madara(masu son koyan juice din sumini magana ta private)

Sai wajejan magrib tagama tayi sallah sannan tayi wanka wata tsadadiyar shada ce ta saka wanda tasha aikin hannu gashi kuma ta amshe ta dan dinkin doguwar rigane sai bayan isha'i yazo suka fice suduka uku itama Halima wani shegen leshe ta saka dinkin riga da sket tayi kyau abunta

Dukan su simple make up ne sukayi

Doc Rid se satar kallon Manane yake dan sosai ta birgeshi dan yau ta kara yi mishi kyau.

Koda suka shigo duk su ya Adam da su Safara sunanan zaune sai fira suke ,iyayen ne kawai ake jira su iso ..

Suma da kamar minti goma suka iso nan fa aka shiga murnar ganin su..sosai sukayi wa Halima tarba se nan2 akeyi da ita duk dan kar taji sun wareta..
Itako haushin su ma takeji


Aka zuzuba abinci aka fara ci suna tsaka daci Papy ya fara yin magana cike da tsokana yace amman juice din nan fa ya min dadi caraf Ariff yace Papy ba kai kad'e ba ni nama kasa gane name nene akayi ..
Gaba daya palon aka kwashe da dariya banda Halima da murshine kawai tayi

Haider yace haba shiya sa naga mutumin se shining yake kwana biyun nan ashe gara yake kwasa..
Rid ya b'ata fuska ya ce ya ishe ka haka fa ..dan sa ido kawai..
Wata dariyar aka sake yi..
Ita de Manane ko a bata ceba ..

Sosai ran Halima ya qara b'aci tana qara samun qarfin guiwar aiwatar da qudirinta.

Se goma kowa yaja iyalinshi suka fice.

Koda suka iso kowa dakin shi ya nufa

Ita Halima gado kawai ta fada ta fara bacci ..don bacci sosai takeji

Manane ko wanka tayi tare dayin yan nafilfili..ta shafa lotion sanan tabi duk gab'ob'in jikinta da humra wani sihirtacce kamshi jikinta ke fitarwa..tayi brosh rigar bacci ta coton tasa doguwa har guiwarta tasa fula sanan tabi lafiyar gado dan haka takeyi kullum ,,data ta kunna dan wunin yau bata hau ba..tayi sa'a kuwa sambaby da antySadiya na online dan haka se fira ta b'arke ..

Docta ko bayan yayi komi na al'adarshi gadoya hau ya kwanta yana zaman jiran Manane
.sha daya (11)shiru bega Manane ba .yana nan har sha biyu shiru kake ji a ranshi yace kadade yarinyar taki zawwa fa..(馃槒yo da wayace ma zowa zatayi ne?)tashi yayi ya nufin dakin nata
.
Tana kwance rub da ciki wayar a hannunta se shat take abunta tana dariya mara sauti bata ma san da shigowar shiba...
Seji tayi ance ke b...


Wash kuyi hakuri da wannan馃檹馃檹

Gaisuwa garku yan group din''Secret des femmes''Allah ya bar kauna.鉂ゐ煒�
For coment :99951593

Fasma&Aisha
1/28/18, 11:08 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜



_Dedicated_ _by_ _Ramatou_

100__105

```__Manzon(SAW)ya ce:''bai halatta ba ga matar da ta yi imani da Allah da ranar lahira ta yi tafiyar kwana uku saidai tare da muharraminta''
' Muslim ne ya rawaito shi_```


Seji tayi ance ke ban wayar nan .

Firgit ta tashi zaune tana kallonshi cike da mamaki kwance a fuskarta a ranta tace to miya kawoshi rom dina cikin daren nan

Bata gama tunanin ba taji yace inba ma renin hankali ba ina can ina jiranki asheke bakida

Please Login or Register in order to submit comment