Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

alamun zuwama ..wai ma miya hana ki zuwa daki na?

B'oye wayar tayi a bayan ta tana fadin dakin ka kuma to ni mi zanyi a dakin ka cikin daren nan..

Gadan2 ya fara tunkaro ta yace ban wayar na ce

Kasa2 tace ni wlh bazan bayar ba salon ka anshe min irin na wacan lokacin ta sake boye ta a baya.

Gadon ya hayo yashi ga kiciniar kwace wayar yana fadin wai yaushe reni ya shiga tsakanin mu da ke da har zance kiban abu ki k'i

kicin2 da rai tayi ta cinno me baki cike da shagwaba take mishi gungunin to wai ma mizakiyi da wayana ne?

Hannushi ya kai bayanta yace ina ruwanki da abu'da zanyi da'ita ..

Sosai suka shiga kokawar kwace wayar itako se kara meda hannun baya take tana kokarin b'oye wayar

Salon kokowar ne ya fara chang茅(canzawa)lokacin da Rid ya fara dan shashafa ta shi saboda laushi da kamshin da fatar ta take yi shi kanshi yana mamakin yanda kwanan yake kasa resiter idan fatarsu ta hadu wanda dacan bahaka ba yakeji .gashi kuma yanzu beson b'acin ranta...amma irin girma kai na Rid se ya dangantashi da dan yana yayanta ne..

Jin abunda ya fara yimata ta fara tutureshi dago bakinta tayi dede kunanshi ta saki kuka tace dan Allah yaya ka barni ni bana so irin salon da tayi anfani wurin maganar ne ya kara rikitar da shi da ker ya dawo daga duniyar daya tafi dan har ya fara sakin layi .. sakamakon kukan da takeyi tashi yayi tare da karbe wayar ..

Ya fara dibawa baiga komiba sai chat dinta da sam da kuma na groups ya jima yana bincike ko zega na miji amma baiga komi (馃miye na bincikin wayar kodey mutuman yafara kamuwa ne馃槣)

Mika mata wayar yayi yace ina jiran ki a dakina sauran ki b'atan lokaci ya fice,

kasa2 tace ni fa ba inda zani taja bargo ta mirgina tayi konciyarta..bajimawa ko bacci yayi awon gaba da ita

Yakai rabin awa yana jiran ta bata zoba bayada ya iya dole yatashi ya nufi dakin akwance ya iskota tayi d'aya2 tana baccin ta hankali kwance kara sawwa yayi ya ya kwanta suna face din juna jawota jikin shi yayi yana kara kare ma fuskarta kallo sei barawon baccine ya sace shi.

Asuba alheri

Ta rigaishi farkawa da asuba jinta jikin mutum ya sata qara bude ido ta sauke su kan kyakyawar fuskarshi ta jima tana kallon shi dan yayi mata da kyau da bacci ..tana kuma mamakin wai itace yau jikin Rid bisa fafadan kirjin shi me tsada bata san lokacinda murmushi ya kubce mata .ta jima a haka sanan ta miki dan jin an fara asalatu toilet ta nufa ta rifo kofar .k'arar rufa k'ofar ne ya tada Rid da salati a bakinshi ya farka sanan yayi addu'ar tashi daga bacci..ya jima nan zaune seda yaji ana famar shiga massalaci sanan ya fita kicibis sukayi da Halima da alama daga palo take kallon tuhuma take mishi batace dashi komiba ta shige dakinta ..
Shima alwala yayi ya fice masallaci...

Bedawo gidan ba se wajejen bakwai dayake sunday ne yau.seda bibiya gidajen mahaifan nashi ya musu barka da safiya
...
A cuisine ya ji kamar ana tab'a tukwane dan haka direct yanufi cuisine din Manane yaga se kiciniyar yi musu break fast take..
nan bakin kofar shiga cuisine din ya tsaya yana kallonta sosai ta mishi kyau dan har tayi wanka ta saka wani dogon wando har kasa na jins da riga top blue gaban rigar an rubuta Sweetbaby a ranshi yace me rigarma ta Amsa sunan Sweet babyn..
Ya jima nan tsaye yana mamakin yaushe yarinyar nan kara girma haka dan duk wata cika ta budurwa ta bayana jikinta bama kamar boobs dinta kamar an fura ballon idon shi na sauka kan hips dinta ee besan lokacin da ya untse ido yana lashe leb'enshi tare da sakin wata nauyayar ajiyar zuciya yana fadin Ya Salam to ko daman ban lura bane ..

Juyowar da zatayi taga mutum tsaya ..rage tsawo kadan tayi tace bonjour yaya bien r茅veill茅 j'esp猫re... ?

Da fara'a kwance a fuskarshi ya amsa ya karaso cikin kitchen din kusa da ita yasa hannunshi ya dago fuskarta..zuciyarta tafara bugawa da sauri yace yaushe kika fara renani ne kodan kinga kwana biyun nan ina sake miki

Waro ido waje tayi tace ni nai'sa na rena dan autan umma?

To miyasa jiya danace kizo kika ki zowa ?

Kicin2 da rai tayi tare da cinno dan karamin bakinta bata ce komi ba ta juya tacigaba da aikinta..shima fitar yayi ya barta ta karasa aikinta..

Haka ranar ta wuni tana yin girkinta....
Yauma abinci me rai da numfashi lol tayi har kala biyu tare da juice na rice(meso tamin magana ta privat)..
Bayan isha'i duka fice gidan papy ..sunsha tsokanar junan su .kamar kullum..
.se tara da rabi aka watse...kowa ya nufi gidanshi

Kowa dakinshi ya fice...itade Manane a gaggauce tayi wanka tasha fa mai da turare tsa rigar bcci tabi lafiyar gado don bata son Rid ya zo ya ganta a falke..duda taso kunna data amma se hakura tayi

Shima bayan yayi komi kamar yanda ya saban al'adarshi ya kwanta jiran yaga ko za tazo yau..har sha biyu shiru sosai ranshi ya b'ace a hasale ya fice zuwa.dakin nata ..
Bacci take abunta ..gadon ya hau ya kwata shima yana kallonta .don baya son yatashe daga baccin..

Cikin gigin bacci ta daura mishi kafa dayake gajeran wando ne jikinshi haba e haduwar fatar jikinsu ya sa Rid fara zaucewa ya fara shashafa ta
Itako da dan karan son jiki se kara shigewa jikinshi take...

Jin abun na gaba yasa firgit ta bude ido...ta daura shi kan na Rid wani marayan kuka .ta saka.

Shikuwa kukan nata kamar kara mishi kuzari yaki se kawai ya hade bakinsu wuri daya sun jima haka da dabara ta samu ta kwace bakinta .ta sake fashewa da sabon kuka tana fadin ni ka cikani bacci nakeji...
Jin kukan nata yake har cikin ranshi dole ya cikatan..can karshen gadon ta koma ta takure tana kallonshi yana kallonta har barawon bacci ya saceta...
Ganin tayi bacci ya Mirgina ya rungume abarshi...dan yanzu besan don mesa yakeson jinta a jikinshi

Yaukam da asuba ya riga yeta tashi yayi fice warshi...

Turus yayi gani Halima tsaye bakin kofar dakinshi da alama tsayiwar jiranshi take....

Ta tafa hannu tace to yau de dubunka ta cika.asirinka ya tonu...jinake cewa kayi duk me girki.ita zatana zuwa dakinka ?

E se akayi ya kuma?

To naga ka fito daga dakin Manane kuma da.alama ciki ka kwana..

Dongon tsuka yaja yace haramun ne kuma?ko.....
nan tsaye ya barta yayi shigewarshi..

Takaici ne ya kusan kasheta a ranta tace yau dinan base gobe ba zani wurin boka gobe da nisa ...duda akwai guntun sanshi amakale a zuciyarta amman fansarta tafi rinjayarta..

Tun asuba Manane da ta tashi bata koma ba tayi gyare2 tayi musu break dan yau akwai school koci batayi ba tayi ficewarta

suma wajejen 7h30 suka fito sukayi nasu break din suka fice ita Halima ta kama hanyar school shikuwa Haider ya biyawa suka fice clinik

Koda rana ma bata dawo ba dan tasan Rid baze dawo gida yau ba don sunada meeting a clinik

Bayan sun fito pause suka fice cafet danyin lunch suna nan zaune Manane tace Sambaby jiya muna cikin zance kika ji na kashe data na baki fadamin me mahaifan A.razak suka zoyi jiya ba

Haba kawata bari kede tambayar auren suka zo amman fa har beko da sa rana akayi don sun san juna dan dadyna da na shi dadyn abokai ne lokacin da sukai secondary dan haka abun na gida ne base sun tsaya bincike ba

Tayi shewa tace kai amman fa na tayaki murna Allah yasa ayi da mu kuma yasanya alheiri da fatan de basusa lokaci nesa ba
Hum bari kede way one month fah akasa ni gaskia lokacinyamin wuri sosai.
Takaimata dundu tace ke ban san raini hankali baki ga nawa two week kadai akayi ba kawai shirye2 zamu fara da kuma yanda shagulgulan zasu kasance ..
sukayi dariya tareda yin tafi dede nan Halima tazo tayi musu tsaye tace keee miya hanaki koma kiyi lunch

ko kallo bata ishesu suka cigaba da hirar su itako kare harzuka tayi tana fadin wai Manane bada ke nake ba..

au ashema kin san sunana kike kirana da keee inba ma dan rainin hankali kuma dakike zancen koma wa yin lunch wanda nakeyi dan shikin bayanan keko baki kai wurin dazan d'auki kafa nakoma gidan dan na yimiki girki ki ci katuwa dake tunda kin iya sai ki dafa ki ci banza kawai 馃槒....

..muje zuwa.


Fasma &A茂cha
1/28/18, 11:08 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜


*Sakon gaisuwa zuwa ga yan group* *din ''Only Femele''mun gode da kaunarku Allah ya bar* *zumunci.... *bamu* *manta dake ba anty Sadiya admin's Only Females Allah* *ya bar kauna* 鉂�..
*Love you all fans irin dayawan nan da wanda muka sani da wanda ma bamu sani ba* * 馃槏鉂も潳 *and thanks for ur support馃檹*


_Dedicated_ _by_ _Ramatou_


105__110


```Manzon Allah (SAW)ya ce``` :'' ```ciyarwar mutum ga iyalinsa sadaka ce ''
Bukhari ne ya rawaito shi```



Lalala ..Waye banzan?
Meyasa ke kin cika rashin kunya ne?

Tsuka taja tajuya mata k'eya tana fadin se an kula kasuwa ma ake mata sabtu dan ni banida times din ki

Dariya tayi tace yarinya dani kike zancen se kin yabawa aya zakinta tayi fice warta ..tana huci

Nan suka zauna har lokacin koma warsu classe yayi suka koma dan yau se biyar suke tashi


Halima ko ita da kawarta direct hanyar gidan boka suka nufa ahanya tana fadin lalle yaro besan wuta ba seya taka har ni zata bud'e baki tace ma banza?lalle dole na gyara mata zama..
Kawarta tace ni wly bakimin ba da baki kwashe ta da mari ba kina tsaye kina kallon yarinya k'arama ta dinga gaya miki bak'ak'en maganganu..tabb
Yoo da nice daba sena lallasata nanba ..

Hum kinsan banson daukan wukunci da hannuna dan gudun abunda zeje ya dawo .kuma fa bakisan wani abuba yanda kika san yar bariki haka yarinyar nan take ni wani zubin har mamakinta nike...ta'iya takunta dan juya Rid take kamar wata waina shiya sa nakesan had'ata da boka gobe da nisa dan agaskia wajan iya kissa ta kereni sosai .

To ke mesa baza ki tsaya ki kowi kissar ba

Haba kawa kin sani sare da'' j'ai pas ce temps l脿'' kokin manta fansa ce dalilin auren Rid danayi.??dan Wly sena rabashi da kowa nasa

To kuwa tunda hakane kina da gaskiya Bokan ne kade zai iya mana maganinta da kuma cika miki burinki(kqji wani shirme ...Allah de ya shirya) amman wani hanzari ba gudu ba bana tsanmanin yana garin saboda ........bata karasa ba Halima taja wani wawan birki jikake qiiiiiiiiiiiiiiii
Allah ya taimakesu babu wani bayan su da ya shigesu tace ban ganeba baya gari

Kin san fah every five month yake zuwa kasar su Aljani dan kundalo馃懝 wajan wani event na zubadda jini da sukeyi kuma event din yana daukan kusan one or two months

Bakinki yasari danyan kashi to ai idan bamu same shi ba ciwon zuciya yarinyar nan zata sakamin....key yana ma nan taja motar da gudun tsiya ....

Isowarsu kenan suka ga wurin wayam alamu sun nuna baya nan din tayi tsaki yafi a kilga sukayi ribos cike da takaici dan harda yar karamar kwalla tayi sai wajejen 16h(hudu na yamma) suka shigo gari ta ajiye kawarta ta fice gida duk da ita ke da girki kuma tasan ana kaiwa gidan Papy dan diner amman tayi shigewar ta daki ta kwanta dan dama bawani girkin ta'iya ba dan ko farar shimkafa bata iya dafawa ba because sau daya tataba dafawa tacikawa rice din ruwa da gishiri dan ko Almajirai kasa ci sukayi...da'aka basu

NOTE :gareku iyaye mata ku tilastawa y'ay'aku wurin koyan girki da aikace2 gida kafin ayi musu aure..dan walahi i
Saboda namiji duk iya kissa da Iya tarerayar ki idan har baki iya girki ba tofa da sauranki.dan .zakiga kunyi fada da mijinki amman kun shirya wurin cin abinci ...
Kuki yaye..
Tunatarwace馃檹

Itako Manane ko bayan dawo warta gidan Salma ta tafi dan duba jikinta daga can ma gidan Papy suka huce

Bayan isha'i yashigo gidan suka fice shida Halima duk da ya lura da hannunta babu kwanan abinci amma beyi mata magana

Isowar su suka ga duka *zuri'ar* sun hallara zama sukayi suma akaci gaba da hira daga baya kuma aka zuba abinci akaci kamar kulum

A hanyar su tada wowa ne Umma taja hannun Manane suka keb'e tace ya banga kwanan gidanku ba

tace nikaina bansan ya akayi ba dan banice da girki ba kuma ko bayan dawo wata gidan Salma na. Tafi dan duba jikinta
gyada kai kawai Umma tayi ta fice bayan sun shigo kowan nan su dakinshi ya nufa

Bayan shigarshi daki kamar kullum yayi komi na al'adarshi yabi lafiyar gado

A bangaren Halima kuwa wanka tayi ta feshe jikinta da turaruka tasha wata shegiyar rigar bacci net wanda ko cinya bata rufeba ta zauna zaman jiran Rid dan acewarta tunda yana zuwa kwana dakin Manane dole ne ita ma yazo dakinta duk da yau din amatse take da shi har sha biyu ta gota taji shiru dole ta tashi ta fice dakin nashi

Kwance ta iske shi yana tunanin Manane bema san da shigowarta se da ta hau gadon ta kira sunanshi ..firgit ya dawo daga duniyar tunanin ya kalleta ..

Harara ta watsa mishi tace shine inacan jiranka ka shanya ni?

Tsuka yayi ya juya mata baya ..

Tabe baki tayi ta kwanta nan bayanshi kasa jurewa tayi dan haka seta matso ta shige jikinshi ..
Niyyar juyowa yayi ya mata magana kawai setayi sauri ta rungumeshi ta shiga kissing dinshi da mamaki yake kallon ta dan rabon da ta bashi hakkishi ma tun ranar data cika 3days dinta shid'in ma da kyar ta bashi..

Bashida wani zabin da ya fice yabiye mata dan shima a matsan yake soboda kwana biyun nan daya yayi a dakin Manane dauriya kawai ya keyi.
suka lula duniyar ma 'aurata kwatsam sai taji yana kiranta da sunan Manane tare da sambatu ai bashiri ta ture shi ta sa wani wawon ihu me hade da kuka shiko k'ara janyota yayi yaci gaba daga inda ya tsaya

Seda komai ya lafa yafara lallashinta tare da bata hakuri dan bayin kanshi bane dan shima baisan ya akayi hakan ta kasance ba a ranshi ya qudurta tunda hakane baze sake kwana dakin Manane ba sede inhar itace ta biyoshi dakinshi(tabb zaka dade kuwa bakaga ranar nan ba )

itade jinshi kawai take amma tsanarshi data shegiyar yarinya nan take qara ruruwa a zuciyarta tun ba ma Manane ba dan ji take kamar ta kashe ta (to itako miye laifinta cikin nan?)

Faruwar hakan ta k'udirta a ranta da baza ta kara bashi kanta ba sede in har itake da muradin hakan

Washe garin ranar ma hakan ta kasance dan ko diner ma Manane ce tayi shi dan gujewa fadan Umma da kuma kare martabar mijinta

Koda girkinta ya zagayo Rid be zo dakinta ba itama kuma bata jeba duk da bataso yaki zowa ba..ita kuwa tsoran kai kanta take..

Un mois plus tard

Abubuwa diyawa sun faru ciki kuwa har da kusantowar auren Sambaby sosai suke shirye2 Manane kirjin biki se shiga da fice take du da gogan nata yana kaffa2 da ita wai saboda A.razak( inbanda kishi irin na Rid,doc A.razak din da tunni ya safe baben Manane馃槣)

A wata ranar samedi aka daura auren Samira Bassirou tare da angon ta A.Razak Abdallah wanda da dadare ne za'ayi paty

Tun bayan magrib Manane ta fara shirye2 ta ankon wani material ne sukayi dark blue dinkin doguwar rigar tayi tasha sarka da da kunne da kuma abun hannu duk blue ..ta kafa daurin diko kamar gwogworo se wani dan yalulun mayafi data yafa a kafad'a ,light make up ne tayi fitowar ta kenan sukayi kicibis da Boss dinta ,kallon up and down ya mata

yace ina zaki turo dan karamin bakinta tayi tace paty mana

Da izinin wa? Koda na yarje miki kike ganin zan barki ki fita da wannan shigarne?

baya taja ta kalli kanta tace to miye aibun shiga ta ?

Nuna ta yayi da yatsa wly in kikayi wasa ma hanaki zuwa patyn nan zanyi inba ma raini hankali ba da wannan dan mayafin zaki futa

ta turo baki cike da shagwaba haba yaya kekam kacika takura ..ee dey kasan ba hidjab zansa ba ko?

To idan har ba hidjab zakisa ba to kibar ma batun fita da aurena akanki kike tsammani zan barki Ki tafi paty haka duk mazan wurin suyita kallonki kike so ?to tun wuri ma koma ki saka hijab ..ya daure fuska

Ba yanda ta iya dole ta koma tana bubuga kafa kamar karamar yarinya kamar tayi kuka tafida gwagwaron ta saka hijab fari ta fito yana nan tsaye inda tabarshi

kallonta yayi sai yaga tamafi da kyau kicin2 da rai yayi badan yana gudu fadan Mom ba da baze barta zuwa patyn nan ba dan duk gani yake kalle mishi ita za'ayi yaja tsaki A ranshi yace wai ita yarinyar nan duk shigar da tayi sai tayi mata kyau kamar wata aljanna

Yaje shiga dakinshi ya tsinkayi muryata tana fadin kaima dey kasan irin shigar daza kayi eeehe

ya juyo yana fadin ke dawa kike? Ina wasa dakene?

kasa2 tace kai mana nifa ban cika san fitarka bama balle har zuwa wani paty salon kawai yan mata su ringa kalle mini kai ni inda ka bi shawarata ma dakayi zamanka gidan...

Ee zan zauna amman inkema zaki yarda ki zauna..

Tab nikam dole na tafi patyn tayi fice warta

shiko tab'e baki yayi amman har cikin ranshi yaji dadin maganarta kenan tana kishin shi ya shige dakin shi dan shirya wa.

A wuri patyn ma sossai ya takura ta dan idanshi akan ta duk giftawar da zatayi sosai ranshi ya b'ace saboda wani irin shu'umin kallon da mazan wurin ke binta dashi duk da hijabin ya fice guiwar ta har seda takai ya maidota kusa dashi gudun gardama dolen ta ta barwa Yesmine da Muhsana sauran aikin

ahaka aka k'are patyn duk yabi ya kanenayeta dan ko rakiyar amarya da fari ya so hanata zuwa seda ta saka mishi kuka sanan ya kaita da kanshi tukon suka fice gida..

Sede muce amariya Sambaby da ango Allah bada zaman lfy da *Zuri'ar*dayyiba..

Koda suka shigo palon Halima na zaune se cika da batsewa take dede Manane tazo ficeta tace ande ji kunya ranar girkinna ma se anyi lab'e anci amanata...
Har tayi gaba taga de inta kyaleta ta ciyota danhaka ta tsaya tace e'ee se wanda ya isa yake satar kwana kuma mu in muntashi yi a gaban idonki za'ayi bawai se munyi lab'e ba ..taja tsuka mtssss tayi gaba abinta..

Shima direct dakinshi ya fice
Ba yanda ta'iya tashi tayi tabi bayanshi dan itace me girki..koda tashigo gado kawai ta hau tayi kwanciyarta ..tabe baki yayi dan besan dalilin yin fushinta ..because ya tsaya rufe gida so beji dramar su ba..

Manane ma ruwa kawai ta watso da dauro alwala tabi lafiyar gado dan iya gajiya ta gaji..

Asuba alheri Manane


Continue....


Naku har kulum

Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:08 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

_Dedicated_ _by_ _Ramatou


110__115


```Manzon Allah (SAW)yace``` ```:''tabbas ana amsa addu'ar dayanku muddin dai bai kosa ba .wato yace :na yi addu'ar na yi addu'ar amma ba a amsa min ba''
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi..```




Washe garin ranar takama sunday babu school dan haka gidan Salma tayi niyyar wuni dan yanzu jikinta ya tsananta sosai
Acan ta iske su Safara da su Yesmine gyara mata gidan sukayi tunkon suka dora girki dan yanzu bata iya aikin gida hata Khaleel ta yayeshi dukda shekara daya da yan watani ne gareshi kware *Zuri'ar* ke tausaya mata .. Haidar kam duk yabi ya rame kan cutar ...

Bayan la'asar Manane takoma gida dan yau itace keda girki duda bajin dadin jikinta takeji ba ..ciwon mararta keson tashi..kafin shida har ta gama girkin ..

Bayan sallar magriba ciwon marar tata ya tsananta tasha maganin amman shiru tun tana kuka kasa2 har tafara yin mai sauti

Bayan ya idar da sallah isha'i yadawo gidan dakin halima yashiga yamata magana kan ta fito zuwa gidan Papy sannan ya nufi na Manane tun kafin ya k'araso yake jin gwanjin kukanta gudu2 sauri2 yashiga dakin akwance yaganta bisa kan kafet sai juye2 take tana kuka yamatso kusa da ita yace sweetbaby mike damunki jin muryarshi yasa ta dago kai ta meda da batajin ma zata iya magana zama yayi yajawo ta jikinshi yasake cewa yi shiru mana baby kigayan mike damunki

Hannu shi ta kamo ta d'ora bisa kan marar ta.. yace nan kemiki ciwo? Ta daga kai baki sha magani ba?
can k'arkashin mak'oshinta tafurta nasha fah har sau biyu ...

abun yadaure mishi kai ..cak yadauko ta kamar baby ya nufi toilet da ita

Fara cire mata kaya yayi caraf tarike hannunshi tace zan iya fa yaya..

Cigaba yayi da fidda mata kayan yana fadin bakida karfin dazaki iya wa kankin

Ruf ta rufe idanunta taci gaba da kukan ta har yagama mata wankan ya gyara ta tsaf ya daurata bisa gado ya fita yahado allura da tea me kauri yabata tasha sanan yamata allura duk da sai daya zazare mata idanu.. tashi yayi zai fita dan Halima nacan palo najiran shi da sauri ta ruko hannunshi tace da Allah yaya kada ka tafi ka barni ni daya inaga ma mutuwa zanyi

sosai tabashi tausayi dawowa yayi ya d'ora kanta bisa cinyarshi yana shafa kanta yace kiyi hakuri baby ciwo eh ba mutuwa bane...yana mata hira nan da nan bacci ya kwashe ta kogin tunani yafada dan yasan hanya daya ce da zai magance mata matsalar ta wata zuciyar nacemishi ya cuceta wata zuciyar nafadi ai bakada laifi tunda tausayamata kake dan yarinya ce ....
Bude kofar da akayi ne ya dawo hankalinshi Halima yaga ni tsaye tasaki baki tana kallonsu tana huci tsawa yadakamata yace ke baki iya sallama bane?

Nayi tayi fa bakaji bane dama zuwa nayi naji akwai tafiyar ko babu dan ni yunwa nakeji

A hasale yace babu ..babyna bata jin dadi. Tsuka taja ta futa fuu tare da bugo musu kofar...kwafa yayi ya daga waya yayi ya sanar da Haider Manane bata jin dadi so bazasu samu damar zuwa gidan Papi ba,
Yajima rungume da ita yana kalon fuskata sanan ya kwantarda ita yafita dan ya nada aikin daye so yayi a computer dinshi ,nan falon ya zauna har chadaya sanan yakoma dakinshi yayi shirin bacci ya dauki laptop ya nufi dakin Manane dan baya jin ze iya barinta ta kwana ita kade

,tana bacinta hakali kwance ya shigo dakin,laptop dinshi ya kunna Ya cigaba da aikinshi .....

bata farka ba se shabiyu da yan mintina shima yunwace ta tadda ita ...

Toilet tashiga yana nan zaune yana aikinshi.. watso ruwa tayi ta tsaptace jinkinta tasa rigar bacci.. ta nufi kofar fita yace ke ina zaki cikin daren nan ...

Dining zani yunwa fa nake ji kamar naci babu...

Girgiza kai yayi yace aa lalle kin warke tunada har kina neman abinci .....

Bubuga kafa tafara nide walahi har yanzu ya na mun ciyo kadandan dauriyace kawai nikeyi.....

To shikenan zo zauna ....ba muso ta dawo ta zauna tana kallonshi
...
Fita yayi se gashi da plat shake ta abinci da ruwa a cup......to gashinan sauko kici....

Waro ido tayi haba.yaya duka abincinan kamar mu biyu zamuci?nide yamin yawa gaskiya ...

Zama tayi ta fara ci spoon dinta biyu ta dago ta kalleshi tace yaya kai kaci tuwon ne....

Girgiza mata kai kawai yayi alamar a'a ..

Fuskar tausayi tayi tace to zo mici mana daman gashi yemin yawa ..

Ba muso ya suko suka faraci gwanin sha'awa ...spon dinta goma .ta tashi

Please Login or Register in order to submit comment