Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜

Dedicated by Ramatou


07_08

Karfe ukkun dare firgit ya tashi saka makon ihun da gwanjin kuka da yake ji a bangaren su Umma da gudu ya fito ya nufi bangaren KO da ya shiga sa茂 ya tarar da su a tsetsaye a gaban gadan da Manane take,ita KO sa茂 ihun ta take yamatso yace Umma miya same ta lafiya take kukan?

se tace k'anwar taka ce ba lfy ....to miya same ta?
tace eh duk karshen wata haka yake zo mata ...

da yake gyn茅co ne nanda nan ya gane ida maganar ta nufa .

.sa茂 yace yo tasha magani ne ?ai na bata tun d'azu amma shiru be lafa ba...

To wani irin magani ne ..?

ibuprofen ne ..

Yayi Jim sa茂 yace ba'atab'a kaita lilkita ba ne ...a'a ba'a tab'a ba kulum Mom ke bata magani KO tama ta allura ,sa茂 yafi fata ,,Jim kadan sa茂 gashi da magani yace tashi kisha da kyar ta zauna ta amsa ta jefa bakinta tasha ruwa ko minti biyu batayi ba bacci ya kwashe ta ya sauke ajiyar zuciya yace Umma wai har yanzu bata rage shan kayan zaki ba ,hum sa茂 ma abinda ya karu saboda yanzu sam bata cin abu matukar ba me zak'i bane ba...hum to Allah ya kyauta sa茂 da safe.....


Washe gari da safe yesmine ta futo da shirin zuwa 茅cole dinsu , ta gamu da sambaby a falo, bayan sun gaisa tace yau mutum niyar bata shirya ba ko?
,a'a ai tafara cutar nan tata kuma kinsan ta saita yi 2 脿3jours(kwana )bata tafi 茅cole ba da kuma islamiyya .to Allah ya kara mata lafiya bari nashiga naga jikin nata...


Bayan tafiyar su da awa biyu Doc Rid ya dawo gida dan ganin ya jikin nata ,,dan yau bashi da aiki dayawa a bureau(office), ya shigo palon ya ga Umma na kallo bayan ya gaishe ta yake tambayar ya jikin Manane ,

wata Manane din? ai da futar ku da kamar awa ta shirya ta tafi gidan Mom dinta ,aikin banza ,kuma kika barta ta tafi ,hum Inde Manane ce inta ce zata gidan Mom dinta to ba makawa sa茂 ta tafi.
ya fusata馃槧 ya fita bari intarda ita cen d'in(馃榾kashin ki ya bushe Manane) .tunkan ya shiga yake jin kuka da ihun da take tsalawa tana fad'in wly Mom bazan k'ara ba ,shi ji yakema wani abu ne tayi sa茂 yaji tana fad'in Mom bazan kara shan kayan zaki ba daga yau na daina

,yayi tsaki ya iso ya gaida Mom ,ita ko ta shiga d'aki ta fito da allura wanda zata yi wa Manane ,koda yaga allurar sa茂 ya tashi yana fad'i sa茂 anjima Mom..OK son ..tana ko mata allurar bacci ya kwashe ta,,


haka de seda suka yi 3jours(days)tukon ta warware ta fara zuwa 茅cole da islamiyya.b芒yan dogon gargad'in da tasha a wurin Doc Rid a kan kayan Zaki...

Dan Allah Umma kibar mu muyi patyn nan dan harfa mun bugo kati,,aa sa茂 de ki bari ranar anniversaire (birtday)d'in kin ko kuma saukar ki kiyi gayyar amman a wanna auren paty yayi yawa suna cikin haka sa茂 ga Doc Rid ya shigo yace Umma miye suke miki magiya haka?,

waifa so suke suyi paty a auren Haidar.

. Paty?banda wanda aka tsara har wani nasu zasuyi?to ba patyn da zakuyi idan zaakuje wanda aka tsara to ,kai bama me zuwa patyn tun da b芒 wurin yara bane ku zauna ayi kamu daku da sauran shagulgulan biki..


Suka tashi Manane sa茂 zumbura baki take tana gunguni tana fadin walahi sa茂 mun tafi tunda an hana mu yin namu patyn(kwarai kuwa Manane dan baza adake ba kuma a hana ka kuka)

Lokaci nata tafiya ,Allah ya kawo mu yau de akayi kamu da sa lallen amarya Salma ,Masha Allah ta kara kyau da fari da kamshin da jikinta ke fitarwa ,dan yayar ta Ya Safara ta d'oko wata mata mai gyaran jiki ,ya Adam yataka rawar gani dan shi ya dauki nauyin sauran shagulgulan da akayi kamar su kamu da dai sauran su...Dad shi yaba da kudin kaya laife....Docteur Rid shima yayi nashi k'ok'arin dan shi ya d'auki nauyin paty daku ma uniforme (anko)na *ZURI'AR* ta su........


Continu...

馃檹Love you all fans馃槝馃槝


Fasma & A茂cha
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜

Dedicated by Ramatou


09-10


Rana bata karya sede uwar diya taji Kunya..
yaude aka daura auren Haidar Ismael da Umma-Salma Malan Inoussa akan sadaki jika dari biyu (200.000 mile fcfa).
Anyi taro, su Haider dai baki har kunne, Rid ma dai ya saki fuska, ranar auren ranar aka tsara yin paty da dare bayan isha'茂 vers (wajejen) 20h00 dayake babu African time duk sun hallara kan manyan (wato umma, Mom...Momy...) dan yan mata da samari kawayen amariya ma sun yi na su ankon, idan Doc Rid ya gaiyato dukka abokanan su na aiki da kuma wanda su kayi karatu a America.


Waike manane baza kiyi kishirya ba sai taro ya watse ? Haba Sam-baby kema kinsan sonake na kai kayan kallo wagen patyn nan dan haka kibarni nayi maquillage (make up) d'ina yanda zan futo, ai hakane fa, nima bari na dan kara foda....


Tun daga nesa Doc Rid ya Hango ta shi bema ganetaba saboda kyau wun da tayi, d'inki riga da sket ne tayi ya kama ta sosai dayake ta nada dri sai kaya suka dame ajikinta, ta yafa dan yalolon mayafi wanda da shi da babu duk daya, dukiya fulani kuwa su fara tasowa yan das da su, ita da sam-baby suka shigo cikin hall din sai murmushi suke kallo ya dawo kansu se flash d'in photo kake gani wu-lwul ,dan tubarikallah sunyi kyau ba kamar Manane bama...bayan sun zauna ne can d'an nesa da bayan su Umma ,
Wani daga cikin abokin aikin su wato Doc A. Razak ya zo ya zauna kusa dasu bayan sun d'an gaigaisa se kuma yake tambayar sunan su da number su..

Aka sa kida aka gaiyaci ango da amariya su dan taka rawa. Seda suka iso gurin ango da amariya dan yi musu kari tukon Rid ya gane wai ashe Manane da kawarta ne, nan danan ya tamke fuska kamar be tab'a dariya ba, koda sukayi ido hud'u sai tayi kamar bata san shiba,

Shiko sai harara yake aika mata.
Anyi bari kudi kamar ba 'a talauci a gari, anci ancha, da raye raye sai bayan 23h00 taro ya watse aka raka amariya gidan mijinta Haider, ..
cikin yan rakiyar kuwa harda Manane don ita samira gidan su ta huce bayan antachi daga taron, ita ko tace sai ta raka amariya bayan anyi addu'a da nasihohi abokan ango sukace da k'awayen amariya sutashi a medasu, sai a sanan Doc Rid yaga Manane cuwate ta tashi, a ranshi yace har kawo amariya tazo kenan ? Hum zamu kwatse ne 馃槒 (nace ta ki takare Manane)
Suna futowa ya ja hanunta sai cikin motarshi, har zai yi magana sai wasu k'awayen amariya Zara da Hadiza suka bude motar, sai baiyi magana ba, sai daya kay kowacce gidansu dayake dare yayi tukon ya kama hanyar komawa gida.
Tunda ya sauke su Zara ya fara fada kamar zai hadiye ta, ta in da ya shiga bata nan yake futa ba, tun tana kyale sa har ta bata rai tana zumbura baki, suna isa gida ta fito daga motar da saurin sa ya zagayo wagen ta ya tambayeta meye tsakanita da Doc A.Razak ?? Tace babu fa komi kawai ya tambaye sunan mu da kuma number ta, muko muka bashi,

kika bachi? !!!to mine a ciki ? Baisan sanda ya watsa mata mari har biyu ba saida taga 茅toiles 馃専 suna yawo, yacigaba da mata fada da massifa (niko nace A茂cha to marin nan nameye ? Dan ta raka amariya ko dan yace kadda taje paty kuma taje馃 ? Kodai kodai 馃? Muje dai zuwa... 馃檪)
Ita ma ta hasala kawai seta shige falo da gudu tana kuka tana fadi gaskiya yaya ya canza, ya daina sona nima daga yau zan futa haraka shi, taci gaba ta kukanta.

Washe gari ma da tatashi ta futo don yi kari, koda ta iso ta gaishe da su umma, ko kallon inda Rid yake batayi ba, seda umma tace baki gaida yayan nakiba, tukon ta gaida shi ciki 2,shima ya amsa cikin2,bawani kari b芒 tayi dan tea ne kawai tasha ta tashi ta futa tana fad'in Yesmine kiyi ki gama mutafi.


Haider dai ya angonce tare da amariya shi Salma, duk da tasha wuya a hannu shi amma fa tasha albarka domin a cikkakiya budurwa ya sameta.dan ta k'ara k'ima da daraja a idonshi ..
Koda safiya tayi ya kirayi Rid yace baze zo aiki ba sai nan da 2 semaine (sati).hum to Allah ya kaimu to..kade futo mutafi godiya gidan su Amariyar ,OK,

Soyyaya mai tsapta suke wa junan su

Saidai muce Allah ya bada zaman lafiya, da *ZURI'A* d'ayyiba.
Ameen馃檹


A茂cha& Fasma.
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜

Dedicated by Ramatou

10-15


Hakade rayuwa tayi ta tafiya ,Manane de har yanzu bata sauka daga fushin da takeyi don ita bata mantaba ta rik'e shi a rai,shiko bema san tana yi ba don shi yariga daya manta(in maye yaci ya manta e uwar d'脿 baza ta tab'a mantawa ba),zaune suke a caf茅t茅ria de leur 茅cole (cafet na School din su),wayar Manane sa茂 kara take sam tace,wai baza ki dauka ba sa茂 ta tsinke?sambaby bafa wani bane Doc A.Razak ne shikam yacika nacin kira da zance ni kuwa abunda bana so Kenan

,hum to inba abinki ba eh se mesonka ke kulaka,

eh hakane ni yawan hirar tashi ne bana so ,

duk da haka de dauki sa茂 kice mishi kina da cours (lecture) yanzu,,ehh c'est vrai (gaskiya ne)bari na dauka ...



Dawowar su kenan daga school suna shigowa falon suka tarar umma da ya Rid suna kallo salama kawai tayi ko gaishe dasu batayi ba ta fara fad'in umma ga carte (kati)na patyn sambaby ta bugo min dan haka sa茂 a fara shirye2 dan fa gata ne ..to Allah kaimu... Wai patyn miye za'ayi ne umma?ita se asan nan ma tasan dashi a falon bata de yime magana ba sa茂 yesmine ce tace eh banda gobe ne anniversaire (birtday)d'inta

,hum kuma harda wani yin paty bama walima ba?

馃槒dad'inta de daya anniversaire d'ina ne bana wani ba bare ko ya hana ni zuwa koya daken.

.Manane rashin kunya zaki yiwa yayan naki?

To umma ai gaskiya na fad'a ..

.馃槼 umma ta hasala tayi kanta tana fad'in ina fad'a kina fad'a ko ,eh dagu ta tsere dan tasan umma da zafin rai ,kuma bata daukan Reni surtout (barema) akan son d'inta ...

shiko gogon da fari abin ya b'ata mishi rai daga baya kuma sa茂 yake bashi mamaki acikin ranshi yake cewa dama Manane bata manta da marin dana mata ne?(haba docteur Rid yaza ayi ta manta da marin dataga鉁煂�)

to da hakan ta faru sa茂 umma ta soke patyn ita KO Manane batace komi ba saima murmushi data ke yi(anyan Manane bawa ni abin ta ke kullawa ba馃)
Sa茂da ta bari bayan cin abinci d卯ner a na zaune ana hira kawai sa茂 ta kwanta jikin Mom ta fara kuka da turje2..abin yaba kowa mamaki ,Elh Fay莽al yace haba jikkale ta mi aka miki haka kike kuka sa茂 a sannan ta d'an tsagaita tace ba umma bace ta hana ni yin paty gashi har na rabawa amis(friends)d'ina katy,to mi kikayi ne?
saita yi shiru ta sadda kai.

,Elh yace to shikenan share hawayen ki bade sa茂 banda gobe ne ba?eh ..to shikenan Allah kaimu sa茂 ayi shi nan gidan tare muduka *Zuri'ar* KO?
ehh 馃榿papy(Elh haka duka jikokin suke kiranshi)..hakan ma yayi...qu'Allah nous montre amin.akaci gaba da hira sa茂 bayan 22h a ka watse,

a hanya umma sa茂 harar ta take ita ko sa茂 ta sadda kanta har suka shigo gidan ,kowa ya nufin dakin shi ita KO Manane sa茂 tabi bayan umma...dan Allah kiyi hakuri bazan kara ba tana kuka da shan majina .take ba ta hakuri..abinka da d'脿 da uwa sa茂 taji tausayinta ta fara mata nasiha kan biyyaya da girmama nagaba da ita

,sun kai rabin Awa tukon tace taje ta kwanta...

Ranar patyn kuwa tasha ado tayi kyau Masha Allah kawayanta duk sunzo idan ita da sambaby suka sa wani dan banzan tissus (mat茅riel) couleur ne kawai ya banbata.. Safara da Salma su suka yi g芒teau (cake)din hawa biyu yasha d茅coration (dayake safara ta iya girki musamma ma su cake da da茂 sauran su dan ya Adam har lak'ani yake mata da sarauniyar iya girki..)saman gateaux din an rubuta joyeux anniversaire Maimounatou 15ans(15old)..

kowa sa茂 farin ciki yake .shigowar Doc A.Razaz ne ya katse fara'ar da Doc Rid yake yi a cikin ranshi yace to miya zoyi?be gama ba tunanin ya iso ya Mika mishi hannu saka gaisa sannan ya isa wurin su umma ya gaida su dayake a clinic din gidan Yake dan haka babu Wanda ya kawo komi cikin ranshi amman shi gogan cike yake da tarin tambayoyi..ya mikawa Manane cadeau (gift) yace happy birtday sister ..tace merci.. Rid ma ya bata wani k'atan cadeau (gift)yace joyeux anniversaire ma soeur longue vie 脿 toi ,que cette ann茅e soit une ann茅e de bonheur, r茅ussi etc...bata san sanda ta rungumeshi ba tace merci beaucoup yayana ..tu es le meilleur yayi mata murmushi..kawayan tama sun bata gift da ma dukka yan *Zuri'ar* Elh Fay莽al din ..anyi ciye,2 da shaye2 (inda naga Sarga sa茂 jidar jus take Leyla da Dizo sa茂 tayata suke..Zara KO an samu kafar kaza sai ci ake anata guiguya馃槢)


2mois plus tard

Bayan wata biyu yau ta kama ranar lahadi ,tun da safe vers 09h(tara) Manane da yesmin suka fito suna fad'in to umma mu mun tafi zamu biyawa muhsana sa茂 mu huce.

haba tun yanzu zaku gidan mutane baza ku bari har 11h tayi ba..
gidan ya Adam din ne wani gida kuma fa sunsan da zuwan mu Salma ma yau can zata wuni dan akwai wani abinci sp茅cial da ya safara zata koyamana

hum keda ko kin koya ba d'orawa kike ba ,

eh ko seta fara shagwaba (Manane manya) yesmine tace se mun had'u gidan papy umma OK ku gaida ta....to suka fice


Suna zauna a palon safara suna ta hira abinsu sa茂 Salma tayi sallama eh..ko da gudu yesmine da muhsana suka tarbo ta,bayan su gaigasa se suka cigaba da hira sa茂 vers 11h tukon suka shiga cuisine don yin girki, tun suyar nama Salma ta fara zubda miyau Abu kamar wasa kafin su Kare seda tayi 脿mai yafi biyar, safara taja ta gefe tace wai halan ciki ne dake ?ne

.to nide ban sani ba tayi Jim tace yaushe rabonki da ganin al'adar ki
umm inaga 2mois Kenan

shi Haider bece miki komi ba?aa koda yake jiya danayi tayin tayin aman ya min allura sanan ya dauki fitsarina donyi test aga Mike damuna..to inde shine Allah ya raba lfy.amin,.
Suna cikin jera abinci bisa dining sa茂ga muhsin ya shigo da Afnane tana kuka yace g芒ta inji Momy(mahaifiyar Haider) tace akawo ta tasha sa茂 芒meda ta daya ke chaque (Every)week-end gidan Momyn ake kai su..bayan tasha ne ya meda ta sanan ya dawo dan yaga yan uwanshi a gidan dukda KO wani dare sa茂 sun had'u wurin d卯ner..
Cikin mota suke zasu zo gida Haider yace yaufa gidan ya Adam zanyi d茅jeun茅 saboda Salma cen zata wuni,a to kawai mutafi tare kaga nima Sena sada zumunta duk dade kulum sa茂 mun had'u,

OK da ka kyauta kuwa ....

Love you all鉂ゐ煒橉煓�

Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜

Dedicated by Ramatou


15-20


Akofar gidan suka gamu da ya Adam suka shiga tare, sun iski su Safara a falon suna ta hira suka zazauna.bayan gaiche 2 suka isa saman dining dan d茅jeuner (abincin rana) sunata cin abinci ana hira, shiko gogan ko magana bayayi,

Haider yayi dariya ya ce a daure ayi aure a daina zaman gauranci koka samu me dafama irin wanan sp茅cial d'in ,

gaskiya kam ka fadi fadar ya Adam

, hum kukam baku ganewa nifa har yanzu banga yarinyar data yimin ba,

to wai kai wacce irin kake so ne? Nafi son chocolat colore, yen duma 2 mai dri da ilimi da addini, da tsapta, tsakatskiya, mai kyau da magana (ido), da dogon hanci, mai aji da iya girki, ladabi da biyaya,wacce bazata fice 20 old ba saboda tasan ciwan kanta, suduka suka tintsire da dariya, ya Adam yace ya isa haka. Eh ko matan houril ayni sai haka.


Ita ko Salma hanci ta a done, tama kasa cin tuwo.

Hakade har aka k'are suka dawo palo akaci gaba da hira se bayan isha '茂 tukon suka futo zuwa gidan Elh dan cin d卯ner,daya ke duk gidan a jere suke dan haka a kafa suke takawa, Haider da Rid sune suke tafiya abaya se wani kuskus suke,

Eh sena dan matso dan naji misuke cewa "Rid ne yayi dariya yace ashe kollonka ya fada raga

, hum wai ke yanzu har ka gane ne ?

Haba yo ko wanda be karanta fannin ba zai gane bare kuma ni danake gyneco, to de Allah ya raba lafiya. Amin, amin "(to ashe Salma cikine da ita, barka Allah ya sauke lfy)
.
A kwana a tashi ba wuya, yau Manane ake walima sauke alkur 'ani mai girma lokacin dayayi dede ta watan 7 na cikin Salma, anyi gayya na Islamiyya daban2 da malaman addini da kuma gomna... Inda suka samu kyautatika (qu'uranai da litatafai na addini) don su uku mata suka sauke a islamiyar Manane, sam -baby da kuma wata yar ajisu mai suna Mariam, se kuma wasu maza biyu.
Bayan banban malamin islamiya yayi godiya ga wanda suka amsa taron gayyatar ne aka fara bada shahada sannan aka bukaci da suyi karatu,

bayan suyine aka fara bada takarda yabo ga daliban makarantar aka kira Manane ta anshi ta tsapta da nutsuwa da kuma d'aliba r茅guli猫re (kulun tana zuwa ba fashi),
samira ta anshi itama ta r茅guli猫re
, wata Hapsatu ta anchi ta tsapta itama. Bayan ta zauna kusa da su umma ne take tambayar ina ya Rid ? yanzu nan aka kirashi urgently a Clinic,

kuma shine baze jira har a tashi ba se kawai ya tafi,?

hum sekiyi tayi kuma inba abinki ba ceto rayauwar wata fa yatafi har da kike bata rai, bata kara cewa komiba tayi shiru ( to wai da ba fushi kike dashiba, ina ruwanki idan yazo, ko baizo ba ? Hum manane rigima 馃槒馃槆).

Sai kusan magarib aka tashi, koda sukayi sallah can gidan Elh suka tafi nan ma de ta samu kautitika daga *ZURI'AR* ta shima Rid ya bata tashi kyautar har da tsokanar ta akan shedar nutsuwa da makaranta ta bata ita ko sai cinno baki take tana kukan shagwaba. (Hum manane ko banza shagwaba bare an tsokaneta.)
** ***


Yau da gob茅 sa茂 Allah cikin Salma ya shiga wata tara (9) daya ke Doc Rid shike suivre (kula) da yanayin cikin kamar su magani, test, abinci dade sauransu.

Yauma Kamar kulum salma ta biyo wa Mushsana da Yesmine don rakata yin marche (tafiya saboda rid yace ta ringa takawa a kafa) koda ta shigo gidan suduka basana sai Manane dan haka sai tace to tazo ta rakata, dagana har su biya Clinic don yau za amata eco, koda suka shiga Clinic diin Haider da Rid duk a bureau daya suke suna tataunawa bisa harakokin daya shafi aikin su. Bayan su konkasa ne suka shiga, sun gaishesu sanan aka mata eco din sanna suka fito, suma su Rid suka rakosu. Doc A Razak ko tun daga nesa yake washe baki sakamakon ganin Manane da yayi, ita ma sai murmushi take,

bayan ya iso ne yayi salama sanna ya matsa kusa da Manane ya tsaya, shiko Rid yana kallon su fuskar tam a murtuke馃槧

yana mata magana kasa 2,ita ko se dariya take abunta,dayaga abun bame karewa bane yace su fuce gida rana tana karayi. Salma taja hannunta suka fice, shiko Rid ya juwo ya kalli A. Razak yace miye tsakanin ka da Manane ? Fuskar nan babu walwala

Yayi dariya babu komai har yanzu ina rainan ta ne don har yanzu ban gaya mata ba amma gaskiya bazan boye mukuba ina son kaunarku kuma da aure, dan nasan yanzu ba bani ita zakuyi ba shiya sa na bari har nan gaba tukon in sanar mata

, aiko Rid se ya hasala ya fara masifa inda ya shiga batanan yake fitowa ba, har da fadin kune masu hure ma yaran mutane kunne kuna hana su karatu sai fada yake, ba A. Razak ba hatta Haider tsayawa yayi yana kallonchi tare da karantar shi (hum nima de nace anya Doc Rid ? 馃 to kai ba abin alfahari bane a wurinka ace soeur d'in ka tasamu mai Sonta.?..)

Har ya sauka daga aiki fuskar na tam (su Rid manya).


Dayake Rid une semaine (1 week) ya bata, dan haka kulum gidan Mom take wuni,

yau ta kama juma '脿 tun da safe take jin marar ta ta rike da kuma bayanta, dayake tana da dauriya se bata nuna ma Haider ba har suka fito suka shiga gidan Mom, ai ko bayan fitar shi da kamar awa biyu bayanta yarike tare da wani irin ciwon mara. ,ba shiri ta fara nishi,

Mom ta fito daga kitchen taganta a wanan halin, da yake sage-femme ce (widefery) tasan takan haihuwar tana dubawa taga haihuwa ce dan har takai 5 doigts (yatsa biyar) dan haka ta kira driver suka tafi Clinic din, suna zuwa sage-femme da infirmi猫re (nurse and wifery) suka ansheta aka sata a dakin haihuwa, Haider ya so ya shiga cikin dakin Rid da Mom suka tsedashi,

da kamar awa guda Allah ya sauketa lfy, nurse suka fito da jaririn d'脿 namiji sak ubanchi, bayan su gairata sanna aka kaita dakin hutu, nan danan dukka *ZURI'AR* Elh Faycal sun hallara.

Bayan la'asar aka sake su suka dawo gida. .....

Muje zuwa



A茂cha & Fasma.
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

*It* *is* *our* *first* *novel* *so* *idan* *munyi* *ba* *D茅d茅* *ba* *a* *tunatar* *damu* ..love you all馃槝鉂�

_Dedicated_ _to_ _ _Ramatou__

20_25

Haka akayi ta hidimomi har ranar suna idan yaro yaci sunan A.Wahid ,zasu ringa kiranshi khalifa parce que sunan Dad yaci anyi abinci kala2 biki ya tashi lafiya .


Washe gari sunan ta kama samedi (subdu)babu 茅cole bayan tadawo daga islamiya Ko abinci rana bata ciba ta fice gidan Mom d'in ta ,Umma na fad'in Manane anshi phone d'inki ki tafi dashi amman ina ita har taka kay get kawai se ua ta aje mata shi bisa table 脿 manger(dining)

,da kamar awa Doc Rid da yesmine a saman table 脿 manger suna cin abinci ,wayar Manane tayi k'ara dayake kusa da Rid take da har ya dauka ze bek'awa yesmine amman mizegani?馃槼an rubuta *DEAR* *ABDUL* da kuma photon shi a saman 茅cran(screen)d'in wayar

馃槨what !?nosense!

!yaya minene?

ke ina Manane take ?tatafi gidan Mom tun d'azu sai kawai ya fita fuska a murtuke ...koda
yayi salama a palon ita kadai ce tana kallo dan haka ya fara masifa yana tunkarota ,eh da gudu ta tachi shiko taku daya na biyu ya damk'ota ya kai mata mari ya zare ceinture (belt)ya d'aga sega Mom ta fito tace kul karka sak茅 ka dake ta ,,Mom bakisan mitayi bafa ,,

koma de mitayi ai sa茂

Please Login or Register in order to submit comment