Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kama ta nasiha ba wai duka ba ,wai ma miye tayi ne?

Mom samari take kulawa fa duk nawa take?

,to kai inba abinka ba saboda wannan abin zaka dukkan min d'iya!?haba Mom KO 16ans batayi ba ,,

hum baza ka gane ba senan gaba ...shikenan amman ita da waya har abada ya ficewarshi..

.ita ko sa茂 kuka take Mom na lalashi ta ,.
Sa茂 vers 17h ta koma gida ,...






Yau su Manane sukayi final exam anyi ta photuna tare da daukan num茅ro d'in junan su ita de Manane sede ta rubuta a agenda(note book) ,inda suka dawo gida zaman jiran r茅sultats.... Yayi dede da cikewar shekarun Manane 16 da wata biyu ,bayan r茅sultat ya futo tasamu admission a 茅cole de sant茅(school of nursing) ta samu kyautitika saboda da tayi kokari ,inda Ya Rid yaba ta tashi kyautar

a sa grande surprise(to her big surprise)koda ta bud'e *iPhone* 5 ne,fad'i muku irin murnar data yi b'ata lokaci ne daya ke tayi wata biyar babu waya dan haka se tsalle take ,(hum kamar ba ita ce ke fushi da shiba馃檮馃槒)..

Apr猫s 2 jours dayin haka,bayan sun ida cin abicin dare suna zauna ana hira ,Elh Yayi gyaran murya yace to kamar yanda kuka sani ne ,a al'adar *Zuri'ar* nan yarinya daga tayi 16ans ake mata aure koda ko tana karatune sede tak'are shi gidan mijinta ,inta fiddo wanda take so to, inkuma bata fiddo ba tofa cikin *Zuri'ar* mu za'a zab'a mata ,kowa yayi shiru ,yace Maimuna !!!seda gabanta ya fad'i ,tode kinji abinda nace dan haka ina umartarki da ki fiddo miji zan baki nan da 1mois dan kiyi tunani da kuma zabar a cikin samarinki ,(kam Manane da bata kula samari zanga yanda zatayi ta fiddo miji nan da 1mois馃馃榾),


Rid ko se sak'e2 a cikin ranshi yake se yanzu ya gane manufar Mom lokacin datake cewa senan gaba ze gane ashe ....eh be gama ba tunanin yaji Elh yace to Ridwane na dawo kanka kay dinma bawani temps (time)me tsawo nabaka ba na baka 1mois aussi ka fiddo mata ,daman na zuba ma ido naga iya gudun ruwanka dan haka idan baka fiddo ba nasan matakin dazan dauka a kanka ,kai baza ka dauki exemple d'in d'an uwanka ba gashi matarchi har ta haihu ,ga gida cen angina tun lokacin da Haider zeyi aure, bako wa ciki dan haka kaima umarni ne nake baka ,

Rid cikin ranshi yace yanzu shi aganin shi zan iya samo mata nan da 1mois ne?(to inba abinka ba docteur shi ina yasan bakada budurwa ma kaida ka tsaya hangen nesa 馃榿馃槢)haka de aka tashi kowa ya tafi gida,,,Manane da Rid cikin su babu Wanda yayi bacci sunata tunanin abinda papy ya fad'a .
Washe garin ranar tun safe ta tafi gidan Mom koda ta shiga Mom na jera abinci a dining ta isa ta gaidata ,ta kalle ta tace mi ya same ki dauther naga idon ki yayi luhu2,kamar jira take se kawai ta fashe da kuka ,Mom ta rungumeta tana lallashi ,da kyar ta samu tayi shiru tace yanzu papy aure yake so yamin,nifa bana kula samari parce que ina so inzama sage-femme ,amman gashi ana so amin aure sannan a hanani ci gaba da karatuna ,

se da tabari tayi shiru tukon ta fara mata nasiha daga bayan ta d'ora dacewa kiyi hakuri Manane duka muma haka a ka mana haka principe d'in *Zuri'ar* *mu* yake ,amman nayi miki alkawarin duk Wanda ze aure ki zan rokeshi daya barki kici gaba da karatun ki ,incha Allah ton r锚ve se r茅alisera, se asan nan ta d'an saki ,suka zauna a dining sukayi kari ,muhsana da muhsin se tsokanar ta suke ,

ta kirayi sambaby ta sanar da ita ,ta tausaya mata musamma ma da tasan amie d'in(friend) tata bata kula samari ,

shima daga nashi b'angaren haka ta kasance seda umma tayi ta lalashi tukon ya saki.. Haider da ya Adam ma duk sun mishi nasiha....
** ***


Kwanaki sunata shud'ewa yau har wata guda da sati guda dayin wannan maganar ,,.Elh Fay莽al ya ce to Manane ya maganar mu tun da naga watan ya shud'e amman baki ce komi ba ita de kanta a kasa tayi shiru a ranta tace to ni mizan ce Nida bani da saurayin...(hum KO ina A.Razak ?Manane kina da A.Razak ,yayi de nauyin baki fad'a miki ne dan besan al'adar *Zuri'ar* ba!),yin shirun ta ya tabbatar mishi da bata fiddo ba ,ya juya ya kalli Rid yace to kai docteur a ina muka kwana ne ,ya fara kame2 yace dade an kara min lokaci ,..

to Alhadulillah fad'uwa tazo D茅d茅 da zama dama cen akwai wani alkawari Wanda su iyayen ku sun san dashi ,nima na dad'e ina kudurta wani Abu a raina.tunda de har na baku zab'i da lokaci amma baku fitar ba to ku saurare ni da kyau Maimuna!Ridwan! Ina shaida muku Dana yanke hukunci zamu had'a ku aure ku biyu ,


se jin ihun Manane suka yi ta mike zunb'ur tana fad'in ,da yayan nawa za'a had'a ni aure ina aka tab'ayin haka?Abba ya daka mata tsawa ke baki da hankali ne?tsit kake ji tayi ,shima gogan sa茂 zufa yake a ranshi yace kode papy ya fara shurub cewa ne?duk da de yasan akwai aure tsaka nin su amman fa shi Manane bata cikin tsarin matan daya ke so!,,

Mom tace ina da magana ,ina laifin akara musu time aman wly Rid zaluntar dauther na zeyi
,hum Umma tace nima gaskiya an kwari son ina Manane bata dace dashii ba kwata2 tasu baza tazo d'aya ba

.,脡lh yace ku daka ta duka ,na Riga Dana yanke hukuci dan haka kuje ku fara shirye2 dan nan da 2semaines za 'a d'aura auren ,su Dady suka ce Allah ya nuna mana ameen.

A ranar babu wanda rumtsa ita Manane tana tunanin babu aure tsakanin ta da Rid tayi ta kuka daga baya ta d'oro alwala tayi sallah Istahara don neman zabin Allah, shi ma ana shi b'angaren haka ta kasan ce yayi sallah istahara ,

tsakanin Ua da Mom kuwa kowa gani yake an kwari yaranta ....

Shin wai waye Elh Fay莽al ?dama *Zuri'ar* tashi ne?

~Fasma~ & ~A茂cha~ 馃檹馃檹
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

_Dedicated_ _to_ _Ramatou_

25_30

*Asalin su*

Elh Fay莽al Mamandu da matarshi Hajia Balkissa dukka su y'an asalin garin ''tchiro ne''auren gida aka musu yanada gonan naki dayawa dan shikad'e ne wurin mahaifanshi dan haka bayan rasuwar su seya gadesu,.. Allah ya azurta su da y'aya ukku biyu maza da autar su mace na farko shine Mamandu wato *Abba* se kuma A.Wahid( *Dad* ) tukon A茂chatou ( *Momy* ) daga nan haihuwa ta tsaya musu ....
Hadjia Balkissa nada k'anwa me sunan Nafissa ,Allah Yayi wa iyayen su rasuwa bayan 2ans da auren ita Nafissar inda take auren wani me sunan Abubacar manajen Banki ne a garin Arlit dan haka can suke da zama Nafissa nada d'iya biyu duk mata ta farkon me sunan Ramatou( *umma* kenan) ta biyun kuma F谩tima ( *Mom* )..
Lokacin da Abba keda 12ans shiko Dad nada 9ans ,Ua KO nada 7ans ,se momy da Mom da keda 4ans dayake kusan tare aka haife su tsereyar baza ta huce 3mois ba wani mummunan al'amari y'a apku a *Zuri'ar*

ranar wata Mardi (talata)sakamakoaccident d'in da Nafissa da kuma Abubacar suka yi a hanyar su ta zuwa tchiro dan dauko su Umma dayake kowani hutu anan gidan Elh Fay莽al su keyinshi

,shi Abubacar ko motsawa baiyiba daga gurin da accident d'in ya faru anna Allah Yayi mishi rasuwa ,ita ko Nafissa a ka garzayo da ita likitar tchiro dayake sun kusa isowa tchiro hatsarin ya faru ,koda a ka kira su Elh Fay莽al aka sanar dasu Balkissa ba karamar gigita tayi ba koda ta iso likitar Nafissa a sume take ,Elh Fay莽al ya tara jama'a akayi jana'izar Abubacar aka kaishi makwan cin shi, bayan ,kwana biyu ita ma Nafissa tace ga garin ku nan inda ta barma yayarta amanar yaranta ,dayake shima Elh Fay莽al akwai sa da son yara dan haka shima ya amchi yaran da hanun bibiyu (sede muce Allah jik'anku ku ..ameen) ....



Dayake Elh Fay莽al Yayi karatun addini me zurfi dan haka yarinya bata huce 16ans a gida ba ba'amata aure ba koda bata samu miji ba to auren gida zemata,shiko namiji da zarar ya kama aiki ko kuma ya fara sana'a to shima aure za'ami shi.hakan ne ta kasance da Umma lokacin da takai 16ans bata fiddo ba se kawai ya ha'da ta da Abba y'a musu aure gida inda shi Abba lokacin loya ne ,bayan shekaru 3 akayi auren Mom da momy ita Mom ta auri Dad dayake shi kasuwanci yabama karfi auren soyyaya aka yi musu,itako Momy ta auri wani abokin Dad me sunan Ismael(dady) dande shi soja ne.
Shekara d'aya dayin auren Allah ya bama su Mom d'脿 namiji inda yaci sunan Abubacar suke ce mishi *Adam* ,,bayan shekaru hud'u Mom ta sak茅 haihuwar wani d'脿 namiji ranar suna yaci sunan *Ridwan* ita ma momy be huce kwana arba'inba(40) ta haihu ta sami namiji aka samishi Aliyu( *Haider* ),har lokaci ita Umma Allah bebata haihuwar b芒 se de tayi avortement (b'ari)har so biyu dan haka se rikon Ridwan ya dawo hannu ta bayan an yaye shi ,da kamar shekara biyu momy ta sak茅 samun wani namijin indan yaci sunan *Areef* ,,daganan kuma se haihuwa ta lafa a *Zuri'ar* ,se bayan shekaru 8 Allah yaba ma Umma ciki Wanda ya zauna akayi rainanshi har yakai haihuwa ta haifi d'iya mace ,kada kuso kuga murna cikin wannan *Zuri'ar* inda yarinya taci sunan Maimuna *(Manane* ) Kenan).tun tana karama akwaita da shiga rai,g芒ta d'iya mace ta fari cikin *Zuri'ar* dan haka seta zama er lele(ta gaban goshin Mom b芒馃槢馃槢.,,),
Apres 2ans Umma tasake haihuwa Wata macen aka sama ta Nafissa za aringa cemata *Yesmin* alokacin ma Mom nada nata wani cikin Wanda yafi sauran girma dan har momy na tsokanarta wai kode yen biyu ne....y'a L茅man kwua da kamar 2mois ta haifi yen biyun aka samusu *Muhsin* da *muhsana* ,,,..


After 3 years da haihuwar yen biyu *Zuri'ar* ta tsinci kanta da mairaicin Haj Balkissa sakamakon cutar masarar kwana biyu datayi ,amman kafin ta rasu tabar wasiyar da su zauna lafiya sanan su ha'da kansu , suk'ar芒 dank'on zumunci tsakan kaninsu ,kada su bari *Zuri'ar* ta watse dan haka su har had'a yaran su aure idan da hali,daga karshe ta damka amanar su Umma a hannu Elh Fay莽al da su Abba.. (馃馃 Kenan wannan ne alkwarin da Elh Fay莽al ke fa'da?tab).
Bayan faruwar haka Elh Fay莽al y'a tatara *Zuri'ar* suka koma unguwa guda ,da zama(daya daga cikin gona kinshi) inda Abba ,da dad da kuma dady suka had'un suka Gina gidaje a jere se suka saka Elh Fay莽al a tsakiya,,,lokacin da ya Adam ya tashi yin aure se y'a Gina nachi gak da bayan nasu Umma ,inda y'a Auri Safara er wan dady wato Malan inussa ,.Gidan Rid Dana Haider na kallan Nasu Umma.

.tun unguwa babu mutane da yawa har tayi dan kusan duk masu kud'in garin nan cikin unguwa suke ,anan ne Manane ta gamu da * *sambaby* * .
Shiko Areef nacen kasar c么te d'Ivoire yana karatun soja Senan da 2mois ze Kare ya dawo (jinjina gare ku sojoji )馃~enan shi gadon babanchi Yayi....

********* ***
*Cigaban labari*
Washe gari tun da safe Manane ta fice gidan Mom d'in ta tana kuka ,Mom ta zaunar da ita ta mata nasihohi kan yin biyyaya ga iyaye ta warware mata shakku da take yi game da auren nasu,da kuma jadda damata batun karatun nata,,nanda nan ta saki(Allah sarki Manane)..,..
*Zuri'ar*nata shirye2 duda cikin su akwai Wanda har yau ba suyi na'am da auren ba Manane ta tataro gaba data ta dawo gidan Mom, duk da basan auren take ba aman tana gyaira d'iyar tata dan me gyaira ta musamman ta dauko ,

shima daga na shi b'angaren duk yabi ya rame ,Umma kullun cikin yi mishi nasiha take kan yin biyyaya ga iyaye dade sauren su(hum docteur kaje kaga Manane yanda ta rame dan har ta hfika kin auren馃槒馃榾),du da saura sati biyu 2 aman ango da amarya basa ma zance ,dan ko kati dama sauren shagulgulan auren Haider ne da Adam keyi ,itama ana ta b'angaren sambaby da su yesmin ne keyi...


Muje zuwa馃檹馃檹
Je vous aime all鉂b潳


Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

*Samira, Sarga, Zara, Dizo, Leyla* .... *mun gode da kaunar da kuke nuna mana Allah ya saka da alkhairi yakara tabbartar da dak'on zumunci* 馃檹

*Wannan page d'in nakune ku kad'e je vous aime* 馃檹

30_35

Koda suka had'u gidan Mom ,Manane bata ko kalleshi ba bare ma ayi zancen gaisuwa ,whima ko kollon nata Beyi ba ya zauna yana gaida Mom bayan sun d'an tab'a hira se Mom ta sako zancen cigaban karatun Manane bayan auren yace d'accord Mom ''ya pas de probl猫me'' ya tashi yana fad'in se anjima

,yana futa tace yanzu Manane kina kallon yayan naki amma kika k'i kigaishe shi?

yoni ai na mantane tana zumb'ura baki ,

ta girgiza kai tace haba dauther ai koba komi yayan kine akwai girma mawa a tsaka ninku ,

ta sunkuyar da kai tace yi hakuri Mom hakan bazata sake faruwa ba ,
yawwa ma fille (dauther) Allah yamiki albarka ,amin Mom suka rungume juna suna dariya..馃榿,tace kinde ji agaban ki ya amince da cigaban karatun ki dan haka ki kwantar da hankalin ki ,ki dinga yimi shi biyyaya dan banason a samu matsala

,dariya ta sake yi tace nagode Mom d'ina ''c'est pourquoi toujours je t'aime encore plus''(shiya sa kullum nake k'ara sonki) itama dariyar tayi tace love you too my lovely dauther..

Dayake tunda auren yayi sauran 1week Rid ya dena zuwa clinique inba ansamu urgence ba ,Haider ne kawai ke zuwa dan haka yau daze tafi seya tafi da katin auren dan gayyatar abunkan aikin nasu dama infirmi猫res d'in ,

office2 yake kaiwa kowa koda ya shiga bureau d'in Doc A.Razak jikin shi yayi sanyi bayan sun gaisa ya mika mishi katin ya amsa yana karantawa da sauri ya d'ago kanshi yace wata Maimunar??

Manane.. sede kayi hakuri Allah yaya ma matarka bace

,馃槼ya Mike tsaye yana fad'in what?? !se kuma yakoma ya zauna yana fad'in kalmar INNA LILLAHI WA INNA ILAYHI RAJIOUNE yana ta maimaita wa har ya samu nutsuwa (haka ya kamata duk Musulmin kirki yayi idan musiba ta sameshi bawai yayi ta kuru ruwa da koke2 ba)yace Allah ya sanya alheiri ya kuma basu zaman lfy ,

yace Ameen2 kaima Allah ya baka wacce ta fita ,ameen nagode,yayi fice warshi(wayoo A. Razak mun tausaya maka muma馃槥)

Yau takama ranar jeudi (alhamis) kuma yaune akayi kamun amariya duda batayi kwaliya ba amman tayi kyau dan gyaran jikin da ake mata ya anshe ta ,wani tissu(mat茅riel) ne ta saka wandan Mom ce ta bada d'umkin riga da jupe(sket)ne se d'an mayafi data yafa sede fa idanunta sunyi jazir daga gani tasha kukanta

,shiko Doc Rid ko lek'o su beyi ba duda yasan al'adar *Zuri'ar* tasu dole ango ya halarci wurin kamun ,Mom tacika jiran shigawarshi kawai take dan duka wayoyinshi a Kashe suke ,beshigo ba se bayan magriba

e kuwa Mom ta fad'a shi da fad'a ta inda ta shiga bata nan take Fita ba ,yayi ta bata hakuri daga baya kuma se ta fara mishi Nasiha kan biyyaya da rike zumunci ...

Washe garin ranar bayan antashi daga sallar jumma'a ,dubunan jama'a ne suka sheda daurin auren *Ridwane Abdul Wahid Elh Fay莽al * Maimouna Mamandu Elh Fay莽al
daurin auren daya tara manya2 mutanen garin dama matasa dan *Zuri'ar*tasu tayi suna cikin garin saboda had'in kansu ,mutuncin su kai dama abubuwa da yawa.
Bayan daurin auren aka rankaya gidan Elh Fay莽al dan akwai walimar da za ayi..,
Daga b'engaren Manane kuwa koda taji ana ta rangad'a gud'a se ta fashe da wani sabon kuka ,sambaby nata ta lallab'a ta tare da bata hakuri..

Se after magrib aka fara shirye2n zuwa paty ,da dafari yaso k'in zuwa amman daya tuno fad'an Mom na jiya se ya shirya ,iyata had'e fuska

,itama ana ta b'engaren k'in shirya wa tayi seda Umma ta bud'e mata wuta tana mata fad'a kamar zata doketa sannan ta csiga tayi wanka ta sa kaya ta zauna tasake dasa wani sabon kuka( hum har ruwan idonki ya k'are aurene de an Riga da an d'aura 馃榿馃槢)Mom da Momy suka shigo sakamakon kiran da sambaby tayi musu dan fir tak'i a mata kwalliya,tsaka suka Sakata Momy ta fara mata nasiha me ratsa jiki daga baya Mom ma ta d'aura nata nahihar ,dan danan ta sauko har dasu dariya sakamakon wata rad'a da Mom tayi mata a kunne duk irin son jin gulmata amman banji mitace mata ba (shakuwar nan taku tana birgeni kamar ba sirikarta ba ...kodan *Zuri'ar*tasu cikin son junan su suka taso?muma de Allah ka bamu sirika irin wannan馃檲 ameen)

.Safara ta shigo ta bata wasu kaya tace wannan zaki sa ta amsa koda tasa su, habawa Samira da sauren y'an uwa ba abunda suke fad'i se tsarki ya tabbata ga Ubangiji Allah da ya hallice wannan kyakyawar hallitar dan wani tsaddenden farin l猫che ne tas dumkin dogawar Riga akamata sannan aka mata wani irin d'auri dankwali kamar gwagwaro da Jan yadi me silb'i, aka c'encad'a mata kwaliya sannan tasa Jan takalmi me tsini ga kuma yar karamar jaka ta hannu itama ja form d'inta 8(Coca-Cola Kenan)ta fito duk da yanzu ne suka fara ida futowa,dan haka seta yafa mayafi fari shima me ratsin ja ,duda ba dariya take ba amman ina ko makiyi ya kalleta se ya kuma kallo sannan ya yaba (koku kanku ku hango min farar mace cikin wanan chigar)..


Dayake daga gurin patyn gidanta za akaita dan haka bayan an shiryata se aka kaita gidan Elh Fai莽al duka mutan *Zuri'ar*tasu sun hallara harshi uban gayyar (Rid),ya Adam ya Bud茅 taron da addu'a ,

sannan Elh Fay莽al yayi Bismillah ya fara ma *Zuri'ar*nasiha da kan zaman takewar aure da hakk'okin miji akan matarshi da kuma na mata akan mijinta yaci gaba da cewa ita mace ABOKIYAR RAYUWA ce mai rauni ce, ka fita hankali, ka fita karfi, ka kuma fita hangen nesa, kenan ya kamata ka dauke ta a matsayin abokiyar ka wacce zaka tallafa mata ka agaza mata, da kuma yin hakuri da ita a in da ta gaza, domin ita tamkar kashin hakarkari take. Kamar yanda yazo a cikin Muslim:

賵 賮賷 乇賵丕賷丞賺 賱賲爻賱賲 毓賻賳賿 兀賻亘賽賷 賴購乇賻賷賿乇賻丞賻 賯賻丕賱賻: 賯賻丕賱賻 乇賻爻購賵賱購 丕賱賱賾賻賴賽 氐賻賱賾賻賶 丕賱賱賾賻賴購 毓賻賱賻賷賿賴賽 賵賻爻賻賱賾賻賲賻:聽(( 廿賽賳賾賻 丕賱賿賲賻乇賿兀賻丞賻 禺購賱賽賯賻鬲賿 賲賽賳賿 囟賽賱賻毓賺 賱賻賳賿 鬲賻爻賿鬲賻賯賽賷賲賻 賱賻賰賻 毓賻賱賻賶 胤賻乇賽賷賯賻丞賺貙 賮賻廿賽賳賿 丕爻賿鬲賻賲賿鬲賻毓賿鬲賻 亘賽賴賻丕 丕爻賿鬲賻賲賿鬲賻毓賿鬲賻 亘賽賴賻丕 賵賻亘賽賴賻丕 毓賽賵賻噩賹貙 賵賻廿賽賳賿 匕賻賴賻亘賿鬲賻 鬲購賯賽賷賲購賴賻丕 賰賻爻賻乇賿鬲賻賴賻丕 賵賻賰賻爻賿乇購賴賻丕 胤賻賱賻丕賯購賴賻丕 ))

Manzon Allah (SAW) yace: "Lallai mace An halicce ta ne daga kashin hakarkarin (Adam) ba ta iya daidaituwa gare ka a hanya, idan zaka ji dadin ta, to ka ji dadin da ita a karkace, idan ka ta fi don mikar da ita, to za ka karya ta, kuma karyewan ta shine Sakinta". [Muslim].

Kenan sai an yi hakuri da juna, sai ana yi ana kawar da kai, saboda shi rayuwar aure dukkan sa hakuri ne, kuma Duk wanda zayyi aure haka zaka ji ana yawan ambata masa cewa kayi hakuri, se fa kunyi hakuri da juna a rinka yiwa juna uzuri, sannan ku rinka kyautata zamantakewar ku

. Domin Manzon Allah (SAW) yace :

毓賳 毓丕卅卮丞 賯丕賱鬲: 賯丕賱 乇爻賵賱 丕賱賱賴 氐賱賶 丕賱賱賴 毓賱賷賴 賵爻賱賲 禺賷乇賰賲 禺賷乇賰賲 賱兀賴賱賴貙 賵 丕賳丕 禺賷乇 賱兀賴賱賷. [乇賵丕 丕賱鬲乇賲匕賷]
Mafi alkhairin ku shine wanda yafi alkhairi ga iyalin sa, sai yace ni nafi ku alkhairi ga iyalaina." [Tirmiziy].

毓賻賳賿 兀賻亘賽賷 賴購乇賻賷賿乇賻丞賻 乇賻囟賽賷賻 丕賱賱賾賻賴購 毓賻賳賿賴購 賯賻丕賱賻: 賯賻丕賱賻 乇賻爻購賵賱購 丕賱賱賾賻賴賽 氐賻賱賾賻賶 丕賱賱賾賻賴購 毓賻賱賻賷賿賴賽 賵賻爻賻賱賾賻賲賻:聽 (( 丕爻賿鬲賻賵賿氐購賵丕 亘賽丕賱賳賾賽爻賻丕亍賽貙 賮賻廿賽賳賾賻 丕賱賿賲賻乇賿兀賻丞賻 禺購賱賽賯賻鬲賿 賲賽賳賿 囟賽賱賻毓賺貙 賵賻廿賽賳賾賻 兀賻毓賿賵賻噩賻 卮賻賷賿亍賺 賮賽賷 丕賱囟賾賽賱賻毓賽 兀賻毓賿賱賻丕賴購貙 賮賻廿賽賳賿 匕賻賴賻亘賿鬲賻 鬲購賯賽賷賲購賴購 賰賻爻賻乇賿鬲賻賴購貙 賵賻廿賽賳賿 鬲賻乇賻賰賿鬲賻賴購 賱賻賲賿 賷賻夭賻賱賿 兀賻毓賿賵賻噩賻貙 賮賻丕爻賿鬲賻賵賿氐購賵丕 亘賽丕賱賳賾賽爻賻丕亍賽 )) [丕賱亘禺丕乇賷].

A wani hadisin kuma yace: "... Ku kyautata zama da matan aure, saboda lallai ita mace an halicce ta ne daga kashin hakarkari, Kuma lallai abin da ya fi karkata daga hakarkari shine kashin samansa (hakarkari), idan ka tafi domin ka mike dashi zaka karya shi, idan kuma ka barshi ba zai gushe ba yana a karkace, to ina muku wasiyya da kyautatawa ga matan aure." [Bukhari].

Kyautatawa yana sawa aboki ya so abokin sa, yaron gida yaso shugaban sa, kuma uba yaso dansa, haka nan ma kyautatawa yana sa mace ta so mijin ta.
Elh yaci gaba da fad'in
Duk namijin da ke son ya zauna lafiya da iyalan sa dole ne ya sauke hakkin iyalin sa kuma ya koyi kyautata musu. Saboda kyautatawa yana sanya soyayya a tsakanin mutane. Haka nan sai ka ga mutane suna son ka don kyautatawar ka, to ita ma haka iyalinka zata so ka kuma ta rinqa alfahari da kai.
Haka de yaci gaba da nasiha bayan ya gama Dad,Abba,Dady suma sukayi tasu nasihar tare da Jan kunne ,

ita de Manane babu abunda take se kuka,shima Rid jikin shi du' Yayi sanyi,akayi addua'a tare da fatan alkhairi ga ma'auratan sannan aka fara shiryen2 tafiya patyn dan 21h za a fara..cikin iyayen Mom da Momy ne kawai suka halarci patyn..


Koda ta fito harabar gidan babu kowa duk an watse se wata farar mota kirar CAMRY fara an mata ado da fulawa da kuma ballon(bata)jajaye ,dan ita ta tsaya gyaira kwalliya saboda hawayen da tayi ,koda ta iso kusan motar se ta tsaya Salma ta fito daga gidan gaba ta bud'e mata gidan baya tana murmushi tare da fad'in wannan d'auka wanka haka,ai se kisa Docteur susucewa,ita de batayi magana ba illa b'ata fuska da zub'ura baki da tayi kana ta shiga ta zauna ,

wani dadaden kamshi ne ya daki hancin ta wanda yayi sanadiyar d'ago kanta ,Karap suka had'a ido dan shima kamshi turarenta ne ya Sanyashi jiyowa ya kalleta lokacin da idon su ya sarke cikin juna DAM kirjinsu ya bada kuma sun kasa dauke idon su,se itace ta janye nata idon ta sanda kai dan wani kwarjini ya mata yau d'in.c'en kasa kasan mak'ochi ta furta i..馃檮

To muma bari mu d'an futa kafin nan馃榿馃槑

Je vous aime tous馃檹鉂�



Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

*Anty Nafissa,Kadija samba,Fanta ,dakuma,Mariama* *munga sakon ku mun gode da kulawarku Allah yabar zumunci* 馃檹馃檹


_Dedicated_ _To_ _all_ _students_ _of_ ```ENSP``` _and_ ```University``` _de_ ~Zinder~


35---40

Cen karkashi makoshinta ta furta Bonsoir(g.evening) yaya

shima can kasa2n ya amsa da bonsoir ,daga haka babu Wanda ya sakeyin magana se Haider da matarshi da suke ta tsokanar su ,,koda suka iso suka firfito suka kama hanyar shiga hall d'in Wanda cike yake da mutane da Sauri Haider ya matso ya mishi rad'a akunne dayake a bayan su suke se yajuyo ya buga mishi harara daga bisani kuma yaja tsuka ,ya juwo ya sakalo hannuchi cikin na Manane da Sauri ta kalle shi zata yi magana amman se taga fuskar nan a murke dan haka tawha jinni jikinta ta kyale

ita se asannan ma ta lura da couleur (color)d'in kayansu iri d'aya ne sede shi shadda farace tasha aikin hannu se meko take,ya kafa fula ja da kuma takalmi ja shima ,a ranta tace ashe ya Rid beyda laifi dan kayan nan sun haskashi(hum Manane duba da kyau de dan ba kayan bane suka fiddo shi cqn daman shi me kyaune),,

Shima cikin ranshi fad'i Yake ashe yarinyar nan tanada Kyau Masha Allah se de karancin shekarun ta(hum馃檮kwade ji da gulmar ku),tun shigowasu DJ ya saki kid'a ,bayan sun zauna ,Safara ta matso tace wow wai kun ganku kuwa ?gaskiya shigarnan tayi muku kyau ,dan wannan ''id茅e'' d'in

Please Login or Register in order to submit comment