Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne ke haddasa hawon jini,...

to ko wani cikin gareta ne,?

aa wly duk nayi gwajeje amman bata da ciki kawai cuta ce ,,amman zan sake trait茅 tanta se kuma zata dena cin maggi da gishiri kwata2.. Allahou Akbar to Allah de ya bata lfy ,,ameen sannan ya bik'a mata maganan nuwa ya fita ,cikin ikon Allah kuwa bayan tasha maganin se taji sauki ,,,dan har gidan tsoho me ran karfe tatafi dan yin dinner . ..
Bayan an gama ne Haider yace yana da magana .kirjin Rid yaba da damm danya san maganar auren.shice ze fad'a dan besan ya zasu dauki zancen ba.

.yayi gyaran murya yace dama se kuma yayi shiru dan shi kanshi besan ta ina ze fara ba ,

Abba yace fad'i mana ..

yace dama Rid ne keson k'ara aure

jika ke dak'in d'ipe kowa yayi shiru

,Manane kuwa suman zaune tayi ta kasa koda motsi se tsikawo muryar Mom da Momy sukayi suna fad'in baze ma yiyu ba ,,,duka ma yaushe yayi aure dazece wani zeyi?kwata2 wata 6 dayin aure dan walakanci yace wani ze sake yi?

Umma ta capke zancen da fadin aa e ba haram bane
nan fa *Zuri'ar* ta kacame kowa yana fad'in albarkacin bakin shi ..duk jikin shi yayi sanyi kamar yace ya fasa amman jin bakin shi yayi midhi nauyi ,

,ita ko Manane hawaye kawai take ta sanda kai kasa...

Can Elh Fay莽al yayi gyaran murya yace duk kuyi shiru zan yake hukunci ,

,tsit kake ji yace to tunda de yaro yace yana so kuma yaga ze iya to babu yanda muka iya saboda addinimu ya halasta mana dan in mu hana mun toye mishi hakkin shi dan shima yayi mana biyyaya ya auri wacce muka zab'a mishi tunda yanzu ya kawo wacce yake so donmi mu zamu hana shi kada fa kuma manta An hallata ma namiji ya aure mace 1_2_3_4 idan har zeyi adalci tsakanin su ..nande yayi ta musu nasiha har zuciyar su ta karaya jikin su duk yayi sanyi suka yi fatan Alkhairi tare da zaman lafiya..akayi addu'a taro ya watse ..,,tunda suka shigo gidan su ta fashe da kuka da gudu ta shige d'aki. Duk se yaji ba dad'i koda ya shigo palon tana zaune tagama kai da guiwa tana kukan da ita kanta basan dalilin yin shi ba ,,ya iso ya zauna kusa da ita .yace Mananeee yanda yaja sunan seta ji duk yafi kowa iya fad'in sunna ..bata amsa ba amman ta tseda kukan da take ,ya d'ago ta yace kiyi hakurin kinji bawai dan na muzguna miki ko na walakantaki ne yasa ni zan kara aure ,,kawai Allah de ya kaddaro ne nan yayi ta lallashin ta ya rungumeta suduka se da sukaji wani masse(shock) ya fiddo tissu ya goge mata hawaye dan baya san kukan ta tun tana karama koba komi kanwarsa ce (馃槤balle ma da komin ba)suna haka har ta dena kukan can tace to yaya damin yanzu ka daina cin abinci na ?yayi murmushi yace ayya yanzu aiki ne yake mun yawa a office..bata ce komi ba sun jima a haka tukon yace dare yayi taje ta kwanta seda ya rakata bakin d'akinta tukon yayi nashi d'akin ,,wanka tayi ta d'auro alwala ta fara jero nafilfili dan duk abinda zezo ya zo mata da sauk'i ..

shiko bayan yayi wanka yayi shafa'i da wutri har ze kwanta se kuma ya tashi ya nufi dakin ta .

.tana yin sallah ya iskota har ranshi yaji dadin ganin ta tana nafila ,,ya kwanta bisa gadan ,har bacci ya dauke cshi bata gama ba.se 1 da rabi ta kare ta kwanta can karchen gado tana dari2 har itama bacci ya dauke ta ..kiran sallar farko ta bud'e ido amman se ta jita a jikin mutum a rumgume ta zaro ido ta kalli faskar shi amman dhi bacci yake hankali kwance shiya bata damar kare mishi kallo tana ayyana abubuwa daya wa a zuciyar ta d'an karamin bakin shi shiya fi daukar hankalin ta har bata sa sanda ta kai hannu ta ba motsin daya yine ta dawo hayyacin ta da sauri ta rufe ido ,koda ya bude ido shima kallon ta ya tsayayi ya ayyana abubu a ranshi haka yaci gaba da kallonta shi be tashi ba koma be koma bacci ba ita ma Allah Allah take ya tashi ,se da yaji ana Assallatu Khairan Minalyaum tukon fa ya raba jikinshi da nata ya fice dakinshi..

. Yana fita itama ta fada douche (tolet) tayi alwala koda ya dawo har ze shiga ya ta da'ita se yaji tana karatun Alkur'ani dama haka ya zata ya shige dakinshi....

kamar kullum ta gyaran dakunan tayi break tayi fice warta shima ya tafi clinik dan sunada r茅union (meeting)
A kwana biyun yar shakuwa ta shiga tsakanin su dan kusan kulum d'aki daya suke kwana duk da abinda.ke shiga tsakanin su se satar kalon junan su in dayan yane bacci danshi Rid har yanzu renonta yakeyi yana mata kollon yarinya ....(mukuwa muka ce MACE BATA KAD'AN ,...koba haka ba Fans馃槈?)

Ku biyo mu danjin yanda zata kaya ..shin Rid zema Manane kishiya?ko kuwa yaya de?

Kuyi hakurin na rashin gani typing kwana biyu ai yukane suka mana 馃檹

Mune naku har kulum
Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:05 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

*Jameeda munga sak'on ki mun gode insha Allah zamu gyara Allah ya bar zumunci Ameen馃檹馃檹*


Wannan page din nakine kekad'e Jameeda


75__80


2weeks later

Soyyaya me karfice ta shiga tsakanin Doc Rid da Halima .,


Yauma kamar kullum direct daga office gidan su Halima ya nufa ....
Koda yazo ya kusan minti 30 a tsaye a tsakar gidansu tunkon tafito fuskar nan a tamke ta fito bayan gaisuwa bata kara yin wata magana ba ,
Nan danan Rid ya rude duk yabi ya rikice se tambayarta mike faruwa yake ..gaba d'aya ya susuce yana rok'onta tagaya mishi dan jiyake kamar yayi kuka dan yanzu ba abunda ya tsana kamar b'acin ranta(humm wannan aikin Boka ne)

da kyar tace dashi ba kai bane har yanzu baka turo gidan muba gashi yanzu har 2weeks da ka cemin kafad'a a gida amman ji kake shiru ta k'ara murtuk'e fuska ,,

ya sassauta murya yace ''mon amour''(my love) ni kaina na matsu ayi auren nan amman kada ki d'aga hankalin ki yau ba se gobe ba dana koma zan sake sanar musu
Saboda irin wanna kulawar da kike nunamin nasan bayan auren se tafi haka...

.se a lokacin ta saki fuskarta ta jujuya kwayar idanunta tace sosai ma my one ,
Hakade sukaci gaba da hirar su ta masoya se biyar 5 na yamma yamata sallama ya fice dayake yau week-end ne ba school...

A kofar gidan Abba sukayi kicibis da Haider da fara'arsa yace yawwa daman ina san magana da kai ,,

to mushiga cikin gidan mana

...a'a se urgently nan ma yayi kuma inaga daga nanma gaba zamuyi

to Allah de yasa lfy...

eee to ita takawo hakan ma


to ina sauraronka

Daman maganar aurena da my love ne dan so nake karakan wurin Papy(Elh Fay莽al) muji a ina muka kwana gameda zancen auren dan wly na matsu ayi auren nan

Yayi tsaki da akan wannan ne ka tsayar dani ,wai anya ma kanka d'aya ,ni yanzu ta lafiyar matata nike kabari ad'an kwana biyu hankalina ya dawo jikina ..

Ayya to Allah ya bata lafiya ,,amman yanzu bazan iya jiranka har wajen two days ba kawai mutafi ka rakan ..

Wai kai mike shirin samunka ne ? Yaushe ma kuka fara soyyayar da har zakayi zancen auren kabari ku k'ara fahimtar junanku mana..

Kai tsaya nifa akan auren nan zan iya yin f'ada da koma waye ..fahimtar juna na nawa ?wly zamu iya batawa da kowa(馃槼da kowa fa kace Rid ..tab illale Boka yayi aiki .anya kuwa馃?)idanma baka sona da itane to zan raba kayana da kai ,
Kai duk Wanda ma baya son auren nan to yaja baya dan damasu so za'ayi,

Tunda yafara magana ya saki baki yana kallonshi a ranshi yana ayyana anya wannan Rid ne kuwa ?dan tuncen da yan mata basu dame shiba amman gashi yanzu har yana fad'a akan mace ...dayaga abun bana karewa bane dan se fad'a yake .se yace yi hakuri d'an uwa nima ba ina k'in auren bane nagani de yaushema kuka had'u ,kuma dukama 6months(6mois)dayin aurenka da Manane har kake zancen wani aman tunda abun naka yakai har haka muje na rakaka ,se lokaci ya saki fuska yana dariya yace yawwa ko kaifa brother haka suka fice gidan Papyn

Shide Haidar kallonshi kawai yake yana mamakin canzawar shi a y'an kwanakin nan...

.Sun iskeshi bisa sallaya da tazbaha a hannun shi suka zauna bayan sun gaisheshi se kuma sukayi shiru

yyii dariya yace to ku fad'i abunda ke tafe daku kunzo kun sakani gaba kun tsare ni da idanu kamar wanda naci bashin ku ban biyaba cikeda tsokana yake maganar
.
Carap Rid ya karb'e zancen da fadin ai kaci bashin mu da dadewa shine mukazo mutuna ma idan ka manta...

ya gyara zama yace ina sauraren ku ..

bako kunya Rid yace zancen aurena ne naga har yau ba'ayi zancen ba gashi har kusan two week dayin maganar

A lokaci guda Elh Faycal da Haidar suka kalli juna suka meda duban su zuwa Rid wanda bema san sunayi ba yanata fadin maganganu..
gani shirmen nashi yafara yin yawa dan har yafara fadin duk wanda yake kin auren nan to nima zan iya yanke alakata dashi,maganganu dai iri2

,Elh Faycal yace ya isa haka ka kwantar da hankalin ka zanyiwa mahaifan naku bayani sai aje a tambayo maka da fara'a yatashi yana fadin yawwa Papyna amma fa karya huce satin nan yafice warshi danshi yama manta tare da Haidar suka zo.

Bayan fitar shi Papy ya kalli Haidar yace mike damun dan uwanka gaba daya ya susuce akan auren nan

wly ni kaina abun ya dauren kai dan 2 days d'in nan bashida aiki sena zancen auren ..

to Allah ya kyauta ya zab'a abunda yafi alheri..ameen
yatashi dan anfara kiraye2 sallah magrib.....

Bayan d卯ner Elh Faycal ya tuna musu da zancen auren sannan yace dasu Abba su shirya ranan alhamis nan da kwana biyar kenan suje tambayar auren
..
Adam yace wai daman ba'abar zancen auren nanba?

Nan fa Rid ya watso mishi harara yana maganganu kasa2, wanda duka *zuri'ar* seda tayi mamaki dan ba halinshi bane dan haka kowa yaja bakinshi yafara mishi fatan Allah sanya alheiri banda Mom da Momy da suke banka mishi harara.....

Manane ko tunda Elh Faycal yafara magana zuciyarta take mata lugude kwalla har tacika mata ido(wayoo Manane 馃様)
,haka aka watse kawa da abinda yake ayyanawa a cikin ranshi.

Ranar Manane kusan kwana tayi batayi bacci ba sai kuka da tayi2 ,ita kanta tana mamakin kuka da take dan bata san dalilin yinshi ba kawai de ta tsinci kanta dayin shi ga wani abu dayake zowa ya tokare mata ma k'oshi(to kode kishi kike Manane?馃槼 tab)
Sekusan uku na dare b'arawon bacci ya saceta.

Koda yatashi da asuba bai ganta a dakin ba seya ficewarshi dan yayi tsamanin tana douche (toilet) seda yafito yayi turus ganinta nan palon bisa kujera daga gani batajin dadin bacci a ranshi yace bade anan ta kwanaba?ya matso ya tsuguna agabanta yana kallonta har cikin ranshi yana tausayawa yar kanwar tashi to bayanda ya'iyane dan jiyake inbe aure Halima ba tofa ze'iya mutuwa ma...ya jima nan zaune yana kallonta yana saka da warwara seda yaji har ana shiri shiga sallah sanan ya tashi ya shiga dakinshi karan rufe kofarne ya tada Manane. Idanunta duk sun kumbura tayi ficewartar itama .

Da safe da matsanecin ciwon kai ta tashi sama2 tayi gyaran gidan tayi musu break koci batayi ba ta koma ta kwanta dan bata jin zata iya zuwa school yau ...

.lokacinda ze fita ya leko dakinta dan bata fito yin break ba ganin har 8 ta kusa..ya tadata yatambaye ta bata zuwa school ne..?

Tace a'a yau ba muda lecture.

kai kawai ya gyada ya fita tabi bayan shi da harara sanan ta meda kanta tacigaba da bacci ta..

Sai karfe sha daya ta bude ido wanka kawai tayi break d'inma sama2 tayi shi dan batada app茅tit tayi ficewarta gidan Umma tun kafin ta zauna Umma ta lura da idanunta sun yi luhu2 alamun tasha kuka kenan a sanyaye ta gaishe ta itama Umma duk jikinta yayi sanyi tace yau ba school ne? Akwai kawai de bana jin dadin jikina ne

har cikin ranta tana tausayawa yar tata dan kaf cikin *zuri'ar* ita kade ce za'ama kishiya gata yarinya yar kankanuwa,ita kanta Umma tana nuna halin ko'inkula ne dan Mom da Momy suna mata kara shima kuma Rid yana mata biyyaya kamar ita ta haifeshi .shiya sa take kauda kai ...ta jima tana yima Manane nasiha tunbata ce komi ba harta fara kuka ..

tsakanin d'a da uwa se Allah dan haka se ta janyo ta jikinta ta tana lallashin ta tare dayi mata nasiha dajan hankali cike da dabara da wayo take mata nasihar kan hakuri,akan zaman duniya dakuma tazauna da kishiyarta lafiya..
kuma idan akwai abinda bata fahimta azamantakewar auren to kada ta boye ta sanar mata ko kuma to ta gayama Mom dinta,nan danan taji zuciyarta wasai ta rage zogin datake mata .
.Allah sarki Manane.. ,

daga nanma gidan Momy ta nufa a nan ta wuni se wajejen biyar na yamma ta koma gidanta...........


Muje zuwa fans..

Muna neman afuwarku akan rashin jinmu kwana biyu ayyukane sukamana yawa ga school ta sankomu gaba muna barar addu'ar ku馃檹馃槝 love you all鉂も潳

Samira mun gode da kaunar da kike nuna mana Allah yabar kauna.馃槏


Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:07 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

_Dedicated_ _to_ _Ramatou


80__85

Da zuwanta ko minti goma batayi ba kawarta Sambaby tazo nan fa suka fara murnar ganin junansu ,,tacika mata gabanta da kayan ciye2 bayan sun d'an tab'a hira sambaby tace wai miya hanaki zowa school yau ne?

Tace bani da lafiya ne....

ayya kode har mun samu baby ne ?ta fada cike da tsokana
...

ta buga mata harara wani baby?kawai de head pain(maux de t锚te) ne ,,

to Allah ya baki lafiya... Ameen....

To ciwon kan ne ya haddasa miki damuwa?

damuwa kuma ?nibani da wata damuwa..

haba Manane kadafa kimanta na sanki farin sani gashi har wata yar rama kikayi amma kice min bakida damuwa...

Taja ajiyar zuciya tace hakane sam bakomi ke haddasa min wannan damuwar face qarin auren da ya Rid ke shirin yi ..dan nanda 5days za'atafi yin tambaya ma

Sam ta dafe kirji tace 馃槼wai da gaske ne ko wasa?

Hum kede bari ai ba'awasa da irin wannan maganar ....kuma kinma san wacce ze aura?

Aa ina zan sani.


Ina wannan yar lukutar da muka ji ranarnan suna firarshi?

Kada de Halima wacce take aji na 3?marar kyan nan ?
Ee itafa.

Tab to walahi da wata a qasa,....

Kamar yafa?

Ke bakiji abunda suke fad'a ranar bane?
Naji amman fa kin san zargi ba kyau ,..
Hakane to Allah ya shige mana gaba
Ameen thouma amin..
To Manane meze hana ki bari nasakaki groups din nan dana miki zancensu kwanaki dan wly akwaiabubuwau qaruwa ciki da kuma novels da ake turowa ki bari nasakaki kodan qaruwar kanki.. kuma zaki qara sanin yanda zaki kara kula da gidanki ..iya tattalin miji da iya kissa dade sauransu...

Okk sambaby ki tura number na se asakani ciki..
Suna cikin haka wayar Sam tayi kara .

Tunda ta dauka take wani kashe murya se wani shagwab'a take


Manane ta saki baki da hanci tana kallonta

Takusa ten minute sanan ta kashe
Manane takai mata dundu tana fadin wanan kashe muryar fa?
Ta kauce tana dariya bafa wani bane Doc ARazak ne..
A'a kawas ina tayaki murna dan kiyi dacen miji..

Ke befa furta yana sona ba kawai de muna d'an gaisawa ne ..

Ana kan hanya kenan..to Allah ya tabbatar mana da abunda yafi alheri..
Kasa2 tace Ameen
Mi Manane zatayi inba dariya ba ..

Sun sha firar su har kusan magrib sannan tamata sallama ..
(馃tofa fans kunji inda Doc A.Razak ya dawo..?)

Ranar alhamis su Abba suka tafi gidan su Halima ..a kuma basu basu dan har sunbada sadaki kuma ansa ranar aure nan da 1 month(1mois)..

Yana zaune a office Haider ya shigo yake sanar mishi ansa ranar auren nan da 1month ...
Nanfa Rid yafara fada akan mi za asa har wata daya ina laifin 2 or 3 weeks danni har na fara shirye2 na ,
Shikam Haidar kallonshi kawai yake dan yanzu abun na Rid tsoro yake bashi..har ya qari bambamin shi bece dashi komi ba...

Haka Rid yake ta shirye2 event din daza'ayi dan Halima tace auren kece raini za'ayi.aure na gani na fada saboda event ma wajen kala biyar za'ayi ..paty ne nacikon na shida ...

Yau sauran 1 week sosai Rid da Haider ke shirye2 ba akama hannun yaro , duk da Haider yana kauda kanshi kan wasu abun saboda Manane ga kuma kashe kudin da Rid keyi..
Haka cikin *Zuri'ar* ma suna shirye2 aman bame daukin auren dama2 Umma ..

Halima anata bangaren se tatsar Rid take yana bata kudi..

Adam da Haider zaune suna tattaunawa game da irin kashe da b'arin kudin da Rid keyi dan har ya fara taba account din _Zuri'ar_Wanda duk qarchen wata kowa ke kawo contribution

..sega Rid yazo ze giftasu Adam ne ya kirawoshi..
Bayan ya zauna Adam ya kalleshi yace wai Rid mikakeyi haka da kudi yanzu ace har ka fara taba account din *Zuri'ar* gashi yanzu har su Abba suna tambaya ..
Yayi dariya yace wly kawai event ne sekuma gidan danake ginawa my love acan unguwar ''city''dan har na kusan gamawa..dan my love tace bazata zauna a unguwar nanba.
Suka zaro idanu waje atare suke fadin 'gini fa kace?'
Haider zeyi magana ..

sekuma maganar Dad ta katse shi yana fadin to baku isaba daga kai har ita.dan ka raina mutane banda cin fuska dakama dauther na kuma yar uwaka hadda wani ginin gida ka tsira awata unguwar?to wly bari kaji idan de har bazaka had'asu gida guda ba ,ko kuma ka gina mata wani gidan a unguwar nan tunda akwai filaye ..imba haka ba sena sasab'a maka shasha wanda besan ciwon kashi ba..tunda ka taso waka gani ya ware awata unguwar ?se kai?..seda Dad ya wankeshi tatas sanan yayi gaba abunshi ..

Ya Adam da Haider suketa ba Dad hakuri ..shiko gogon yayi shiru amman zuciyar nan tashi se tafarfasa take...

Manane ma de ba abarta a baya ba wajen gyaran kanta dan sanadiyar group's whatsapp da take tana qara koyon girke2 sanan se yanzu take qara fahimtar manufa dama mahimmacin abubuwan dasu momy kebata ,,saboda a baya idan de bame zaki bane ko me madara da zuma tofa bata ma kallan su bare tasha ko kuma ta faki idonsu ta zubar ,Wanda ko ake aiko mata har gida to a drower take aje su dan ita bataga anfanin suba tunda ita nata miji har yau yana mata kallon yarinya ....
Dadinta guda tana zuwa school sekuma whatsapp dake debe mata kewa dan yanzu har novels take karantawa ,,,sosai take qaruwa da abubuwa da dama barema wajen girke2 dan pratical takeyi....


Ana saura kwana uku daurin aure AREEF ya diro kasar dan ya gama karatunshi na zama cikkebken soja' wato _colonel_ '' ,sosai kowa yayi murnar dawowarshi (idan baku manta ba Areef qanene ga Haider )

Biki ya kankama se shige da fice ake ,,dan har anyi wa amarya jere ,an shirya mata dakinta ..
Manane ma Dad ya sake mata kayan daki duk da bawani tsufa sukayi ba ....

Gidan yana dauke da baban palo se kitchen da toilet se daki daya kusa da kitchen anan veranda ....sanan in aka hau stair akwai wanin dan matsakecin palo se wani coridor wanda ze sadaka da dakuna gudan 3 jere ..dan haka se suka saka Rid a tsakiya inda kowani daki ke dauke da palo da kurya se toilet...,,

Ba karamar drama akayi ba tsakani Rid da Halima kafin ta amince zata zauna gida daya da Manane..

Rid ne zaune gaban Mom tana mishi fadan kan kayan fadar kishiya dabe yi wa Manane ba kuma da alamu bashida niyyaryi..sosai Mom ke fada tukon daga baya ta shiga yi mishi nasiha dakuma ya kwatanta adalci..
Ba yanda ya iya haka ya shiryawa Manane kayan masu kyau da tsada sede be kai na Halima yawa ba.....


''Ranar aure''

Ranae wata juma'a ne aka diaura auren Ridwan tare da amaryarsa Halimatu ,ba laifi anyi taro Rid se murna yake baki nan har kunne ..anci ansha ,anyi barin kudi..

Bayan magrib aka kai bride gidan mijinta..,

Sun isko Momy Safara da salma se kuma uwar gida Manane ..sun musu tarba ta kirki.bayan sun gaisa sanan yan uwan Halima suka damka amanar ta a hannun uwar gidanta Manane,,,
Sosai aka musu fada da nasiha .

.daga karshe Momy tace suyi musabaha,kowacce seda ta danne kishinta tukon ta iya meqa hannu..
Ba kamar Halima ba da tunda ta shigo take kallonta a ranta tace wly da sake daman haka Manane keda shegen kyau kamar watar aljana?

Tofa fans kunji Halima da kafin hali..ta isko Manane cikin gidanta aman tana fadin da sake....mitake nufi da hakan馃?

Ku biyo mu danji yanda zata kaya...

Love you all鉂ゐ煓�



Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:07 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

*Ya Yusuf ,MH Dala,, *Khairat* *Asiya Usman da* *Kuma *Aicha muna godiya* *da soyyayar ku garemu Allah ya qara dankon Zumunci...wannan page din nakune* love you all馃槏鉂ゐ煓�


_Dedicated_ _by_ _Ramatou_


85__90


Wajejan takwas na dare aka fara shirin zuwa patyn dan karfe tara za'a fara sannan babu African time..

Bayanda su Safara basuyi da Manane ba kan ta halarci patyn amman se ta bige da bata jin dadi itako bakomi ne ya hanata zuwan illa Kishi ,,dan yanzu ta tabbatar da ta kamu da son yayana ta(wayooo Manane kinada jan aiki gabanki....to waima garin ya kika bari kika kamu da son wanda yace bakya cikin tsarin matan dayake so?馃...tab)

Sha daya na dare(11) aka tashi daga patyn direct aka huce da amariya gidanta..

Manane taji shigowar su amman taki fitowa har abokan ango suka fice.. Haider ma yaji dadin hakan dan dama yana kunyar Manane...

Se bayan tafiyar su Rid ya rurufe gida da dakuna ya haura sama ....
Ya daga waya ya kirayi Manane da har taso taqi dauka sekuma ta daukan ..ki fito palo muna jiran ki abunda kawai ya fad'a ya kashe wayar.....

Da gunguni ta iso palon ,,ta zauna d'an nesa dasu dan haushinsu takeji..

Da Bismillah ya fara yayi wa Manzon Allah (SAW) salati..
sanan ya fara musu gargadi da nasihohi kansu zauna lfy ..ya kuma nemi dasu had'a kansu...

Ita kam Halima da alama batama san miyake fada ba.. in ya shiga ta wannan kunnen seya futa ta dayan... dan sewani hararar Manane take tana wani girgiza k'afafu
..
Daga karshe ya raba musu kwana bibiyu bayan ta ciyye satin ta ya d'ora dacewa duk me aiki ita zatayi girkin gidan sannan du' me girki ita za tazo dakina dan bawacce zan iskota dakinta ...idan dame magana tayi ....

Ba wacce tace komi .

Yace to Allah ya bamu zaman lafiya da *Zuri'ar*d'ayyiba

Da sauri Halima tace cikin ranta tBa ameen ba ...ina ita ina wata *Zuri'ar*itada Boka ''gobe da nisa''ya gindaya mata sharadin kada ta kuskura ta yarda ta dau ciki..

Manane tace Ameen ya kuma baka ikon yin adalci tsaka nin mu.. Ameen ya ansa..

tana ida fad'ar haka ta tashi tana fadin se da safen ku..

Rid ko binta yayi da kallo hartayi shigewar ta dakinta sannan ya meda dubanshi zuwa Halima ,,wanda tayi fam kiris ya rage ta fashe ,a ranta kuwa tana tuna abunda boka ya fad'a mata kan cewa soyyayar da take Tsakani Rid da Manane cikin jinin

Please Login or Register in order to submit comment