Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya Adam ce,,

Sambaby ta matso itama tana fad'in ashe da gaskiyar mutane da suke fad'in kuna kama sosai nima se yau na k'ara gaskatawa,

habawa eh..kuwa Manane se tafara turo baki cike da shagwab'a wanda ta zame mata jiki take fad'in haba sambaby ina kama anan ni wly na fishi kyau..

shiko tsayawa yayi yana kallonta....

bayan jawabe2 DJ ya buk'aci ce su dasu tashi su nan taka rawa,

suka fito tsakar hall d'in suduka de a tsaye suke se d'an d'aga kafa dasuke,yen uwa da abokan arzuki se kari suke musu ,cqn Sega A.Razak ma yazo yana musu kari yana kuma musu fatan alkhairi tare da fatan samun zaman lfy

,ita ko tunda ya iso take murmushi ,ganni haka yasa Rid bata fuska ,se kawai ya jata suka koma wurin zamansu har aka tashi amman fuskar nan tumau(umm Doc Rid manya)..


Dayake dagan nan za'a huce da ita gidan ta dan haka bayan antashi daga patyn Motar su Momy aka sakata ,a hanya suka k'ara yimata nasiha ,itakam banda kuka ba abunda take

,da suka iso cikin gidan suka sata fitowa da kafar dama ,tare dayin addu'a ,haka suka Sakata har d'akinta Sannan suka barota tanata kuka,su Sambaby ma tafiyar su sukayi dan har 23h ta fice,..
Shima be shigo ba se wajejan 23h40,koda ya shigo gidan ko takanta bebi ba ya shige d'akin shi ,bayan yayi wanka ya d'auro alwala yayi sallolin shi.ya sanya kayan baccishi.har ze kwanta se kuma ya ga rashin dacewar hakan danko b芒 komi k'anwarsa ce g芒ta kuma yarinya..dan haka se ya fito ya nufi d'akin nata''',a sa grande surprise'(to his surprise) tana kuka har lokacin ya girgiza kai ya iso kusa da ita yace Manane, tad'ago ta kalleshi ,yace kukan mikikeyi ne haka?

tace babu komi,

ya kuma cewa 'as tu faim?,' (kina jin yunwa? )ne ,

tace a'a ,OK to jeki kwanta kibar kukan nan haka dan kada yasa miki ciwon kai,tace to

yatashi yana fad'in bonne nuit (good night),yana fita ta tashi tayi wakan tayi alwala bayan ta ida Sallah ta hau gado ta kwanta ,nanda nan bacci ya sureta,...,,,

Asuba alheri Manane...

Kiran sallar farko ta bud'e idonta..ta shiga toilette ta d'auro alwala tayi nafilfili ta zauna tana azkar bayan anyi asaltu ta gabatar da raka'atanul fajar,bayan anyi Kiran sallah ,tayi sallah asuba sannan ta Bud茅 Alkur'ani me Girma ta fara karantawa..

koda ya dawo daga masallaci d'akin ta ya nufa dan tayar da ita amman tun a kofar yaji sautin muryarta tana karatu .nan ya shagala da sauraranta dan karatun cike da nutsuwa da tajwidi take yin shi tare daba kowani harafi hak'inshi ,,se wajejan 6h30 ta rufe takoma gado dan wani bacci me nauyi ne a idonta...


Bugon kofar palon,da akeyi ne ya farkar da' ita koda ta bude Yesmine da Mushana ne da kalolin abinci sukace inji Mom.ta amsa tace kushigo ku zauna bari na shiga nayi wanka,

hayaniya da karan TV ne ya tasheshi daga baccin yayi tsaki ya tashi ya shiga wanka, da ya fito yayi yan shafe 2 shi ya saka wata shadda 鈥�'cendre'' (ruwan toka) y'a fito ya isko su Yesmine a palon suka gaishe shi ya amsa.

Ya hanhanga yaga bata palon se ya shiga dakin nata, karan ruwa yaji a toilette din tabbacin tana wanka kenan, se ya aje wani abu abisa gadan ya fita,

koda ta shirya ciki wata atampa rose(pink) ta futo suka yi break bayan ta gaisheshi ya amsa ,

Daya kare se ya futa dan akwai abokanen su na am茅rica,kuma yau zasu koma ,dan baka yatafi yi musu godiya da kuma salama,, da fitarshi ba jimawa Safara ta shigo suka gaisa tace Manane Rid be baki wata kyauta yanzu ba ?

Kyauta kuma !?? Tami ?

Tace tashi mu shiga ciki suna shiga ta sake tambayar kyautar miye wai ?


Ita Safara se daga filo take tana fadin ai aladar kasar wanan ce, washe garin aure ango yayiwa amariya kyauta idan har ta fita kumya.....

Aranta tace yoni da ba abunda ya shiga tsakanin mu dashi wata kyauta zeban..?


Bata gama tunani ba Safara tace amishi nan ga taki kyautar, na bude? kode amshi ki bude da kanki,..

hannu na rawa ta amsa koda ta bude cl茅 (key) ya fado na mota, ta mikawa Safara tace laaa key d'in mota ne gashi.

Safara ta washe baki ta na dariya tare da fatan alheri har bata san tayi subul da baka ba tace kai gaskiya Manane yayan nan naki na sonki da yawa.

Ita de kallonta kawai take, safara ta futa da cl茅 don nuna wa sauran *Zuri'ar* (hum koya akayi ya mata kyautar mota ? 馃槒 nasan de be huce shawarar Haidar ce .) haka ta wuni bak'i nata shigowa,,kuma kowa yayabaa kyautar daya yi mata,se fatan Alkhairi ake musu.


Haka suka cinye sati guda kullum da bak'in dasuke zuwa gidan dan haka Manane a yen kwanakin duk manyan kaya take sakawa ,,tun bayan satin kuwa ta rage sasu ta koma sa english wears d'inta dan daman a takure take

,Doc Rid kuwa kusan kulum cikin yima fad'a yake amman in ya shiga ta wannan kunne se ya fita ta d'ayan ,harde ya gaji ya dena kulata..dukda dama ba wani Abu ke shiga tsakanin su inba gaisuwa ba..

Hake de suke ta zaman doya da manja a gidan daga gaisuwa ba abunda ke hada su seko insu hadu a dinning, dan har yanzu daga gidan Mom ake kamusu abinci yau sati 3 kenan.
Yau ma kamar kulum daya fito donyi break, be ganta ba, har ya gama beji ko motsinta ba, har ze futa seyaga ya dace ya leka ta ko lafiya ?

Tunda ba haka ta saba yiba, dan kusan kullum kamshin turaren wuta ke tadashi ,amman yau palon ma be samu shara ba bare ayi zancen turaren wuta....shigarshi d'akin keda wuya ya ganta a kwance a kasa hannuta rike a ciki se murkususu take ga kuma hawayen dake zarya a fuskarta, da sauri ya iso yace Manane miya sameki ?

Dakyar take iya yin magana tace periode ne, yace ina maganin ki yake ne ?

Da kyar tace na barshi gidan Mom, yayi tsaki ya daurata bisa gado ya fita, ya shiga dakinchi, koda ya duba cikin trouser din maganan nuwanshi babu maganin nata don haka ya hada allura ya dauki tea me kauri a cup ya shigo dakin nata, kukan nata har ya fara futowa yace tashi kamar bata jishiba dan batada karfi juyawa dan haka da kanshi ya jingina ta ya bata tea d'in sannan ya juyata ya mata allura. Nan danan bacci yayi awan gaba da ita, ya rufa mata bargo ya fice.


Koda ya fita gidan Umma ya shiga, bayan ya gaishe ta yace ina Yesmine ne ? Tana daki, to daman dan taje ta taya Manane zama ne dan bata jin dadi... Wayoo ,yanzu ya jikin nata?da sauki alhadulillah..Ok Allah yabata lafiya. Amin ya fita. Yana fad'in na tafi Umma dan inada cours(lecture) yanzu ya fita sauri2(Cours kuma馃?to kara tu ya koma? komi?


Koda ya dawo daga aiki ya iskota a palon ya tambaye ta ya jiki ,,cike da jin kumya tace naji sauki,to Allah ya kara baki lfy,tace ameen..


Ciwon be sak茅 tashi ba se bayan sun dawo saga gidan Elh Fay莽al daga cin abincin dare..dawo warsu da kamar Awa ya sak茅 tashi tun kan yayi tsanani ya ha'da allura danyi mata,amman se ta fara mishi kuka da magiyar kan ya bata magani a memakon allura,,


Hakade Seda sukayi 3jours yana jinyarta tukon ta warware(gaskiya kina bani tausayi Manane)...

Muje zuwa...


Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

*Wannan* *page* *d'in nakune Momyn Nasrine,dakuma mes petites s艙urs Dije,Balkissa,sekuma kai k'anena M.Sani馃榿*

40___45

Yau ta kama Mardi (talata)tun safe ta tashi tayi aikace2 ta aka aiko musu da petit d茅jeuner (break fast)daga gidan Mom tana cikin jerawa abisa dinnig d'in ya fito da shirin shi na fita aiki ,ya zauna tace bonjour bien r茅veill茅 j'esp猫re? (ina kwana da fatan ka tashi lfy?),

,bayabo ba fallasa ya amsa da 'je me suis bien r茅veill茅,,, et toi?(lfy low na tashi, ke fa?)

tace moi aussi(me too)ta zuba mishi kayan Karin sannan ta koma ta zauna bayan ta d'an kurb'i tea se ta janyo kwalin 'cream glac茅 (ice cream)ta fara sha ,ya aje cuill猫re (spoon) d'in hannunshi ya kalleta yace ke yanzu baza kiwiwa kanki fad'a ba ,tun safe zaki karya da kayan zak'i ,jinake jiya2nan kika kwana kina ma mutane kuka bayan nacha gaya miki ki rage shan zak'i saboda shima yana ka'ra miki ciwon yayin p茅riode d'inki,,Yayi ta fad'anshi ,

itako se zunb'ura baki take tana kara shan kayanta da alama fad'an be shigeta ba ,

,ya girgiza kai yace to wly kinji na rantse in kika k'ara yimin kuka da sunan wai cikin ki yana miki ciyo ball zanyi dake,, kawai duk su Mom sunbi sun sangartaki yaci gaba da bambami shi har ya gama yin karin ya tashi ya fice, har ya kai bakin voiture (motar)d'inshi tazo da gudu tana fad'in yaya baka jiba...ya tsaya tun kan ta k'araso ya zuba mata ido riga da sket ne na atampa babu hijab ajinkita sede da foulard (gyalen)kayane ta d'aura ,ta iso tace dama zance Makane yau su Anty Safara nan zasu wuni ,

to idan nan zasu wuni kuma bisa kaina zasu zaune ne ?

,aa dama babu sauran kayan miyane ,

ki bude armoire (drower)akwai kudi sekiyi liste na kayan da babu sannan kiba su yesmine su amso miki tunda a cikin unguwar nan ma ana sedawa ,dan ban yarda ki fitaba,kuma gabannan ko tsakar gidan nan zaki fito to kin ringa sako hijab dan bazan samiki ido kina yin abinda kika ga dama ba,,ya kuma cewa tsaya ma da wai kin iya girki nema?

ta turo baki batace komi ba ta koma cikin palo
,shima tada motar yayi yana ta mita har ya bar gidan,,,koda ta shigo direct dining ta nufa ta tattare kayan takai cuisine ta wanke su,sannan tashiga d'akin shi danta gyara mishi dan kulum seya fita take gyarawa da wankin toilet tasa turaren wuta....

Kafin 10h(goma na safe) tuni Anty Safara da yan biyun ta sun zo gidan ,itama Salma da d'anta se kuma yesmine da Muhsana,dayake suna hutu(vacation),sunata hira ,cike da nishadi daga gani kasan sunan jin dad'in kasancewa tare,

,wajejan 11h (sha daya)Anty Safara tace to Mme Rid(mrs Rid) tun d'azu kin bada an amso kayan miya se a tachi a d'aura mana abincin ranar ko?

to wai dama ni kuke jira na tashi na d'aura ne? na aza Anty ke zakiyi,

gaba d'ayan suka kwashe mata da da dariya,,Salma tace haba yar autar Mom muzo gidanki sannan kuma mu kike jira mu d'aura miki abinci ,haba to tun wuri tashi ki dafa gasu Muhsana su kama miki..ta Mike tana fad'in zakuci jagwalgwalo kuwa,,,ta shige cuisine d'in ,suko se dariya suke.mata...

Seda tayi abicin wajen kala 3 ,tadafa shinkafa fara se tayi mata miyar kwakwa Wanda taji nama sosai,ta kuma dafa kuskus da miyar kaji se kuma d'anwake tadafa oeufs (eggs)ta b'are ta d'aura abisa ,tayi kunun aya tasa a frigo(frige),tukon tafara jera abinci a dining se zufa take tana mitar daga yau Inde suka sak茅 zowa tofa sede su dafa da kansu ,suko se kunshe dariya suke ,

su yesmine kuwa bayan sun gyara cuisine d'in suka d'auki abincin da ta hudda na gidan Mom, Umma,Momy da kuma na Elh Fay莽al ,dan tun kan Ta d'aura Safara tace al'adar garin nance randa amariya ta fara girki tofa se takai gidan surinkan ta dan haka ki dafa me yawa akai ,shiyasa ma ta dafa har kala ukku ,bayan futar su yesmine itama tashiga tayi wanka kafin ta kunna turaren wuta a duka d'akuna ,nan danan gidan ya kaure da kamshi har su safara na mata tsiyar ashe de tasan yanda ake kula da gida kawai tsabar b'aci ne kike k'inyi a gidan su Umma,,,,,haka suka cigaba da hirar su har akayi Kiran Sallah azahar suka tashi suka gabatar da sallah...

Suko basu suka shigo gidan ba se bayan sunyi sallah azahar,anan masallacin suka gamu da ya Adam dan haka direct gidan Doc Rid suka fice....koda suka shigo sun isko su suna hirar su ,bayan su gaishesu se akaci gaba da hira ,can Rid yace kai nifa' ''j'ai faim''(i am hungry)dan haka idan ku baku jinta sekuyi ta zama ya tashi ya nufi dining,,,

suka kwashe da dariya sannan safara tace to ai dining d'in baze dauke muba muduka dan haka dawo muci anan palon,,ya dawo ya zauna yana jira dan yau yayi ta kai komo a office shiyasa ya kwaso yunwa....

Kuyi hakuri da wannan馃檹馃檹



Love you all鉂�



Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜

*Dedicated to ZURI'AR MU hausa novel fans馃檹love you all*

45__50

L茅dar cin abinci madedeta biyu ta kawo ta shimfid'a sanna ita da su Muhsana suka d'auko kulolin tare da plateau plat)guda biyu ,da tarmos da cup suka aje ,,duk suka sauko kasa

Manane ta fara zuba abincin plat biyu tayi na mazan daban na mata ma haka ,,tunda ta bude kulolin Rid ya fara lumshe ido so kawai yake tagama zubawa ya sa hannu..tana idawa kuwa ya saka hannu tare da Bismillah..su ya Adam suka fara ci tun suna gumtse dariya har suka dinga yimishi ita dan hannu baka hannu kwarya yake ci tare da zuba santi ,yana fad'i wai tuwan na gidan Ummata ne ko kuma na gidan Mom ne?

Haider yace mika gani?

d'and'anon ne da kuma dad'in kamar na gidan Umma kuma kamar na gidan Mom...

Humm kaide ka sani., seda yaji nat tukon ya dauk'i kunun ayar ya fara kwonkwad'a...

.seda Ya Adam yace to kadade ka shanye mu bamu shaba ,,

yana dariya yace anty Safara amma abinna daga gidan umma na aka kawoshi ko?,.

.tace wai da gaske baka gane abinci wani gida bane?

to idan na sani zan tambaya ne.?..

.to na gidan kane ,,matarka Manane ta girka duka tuwon nan harma kunun ayar.

.haba shiya sa naji maggi yaso yayi yawa ,sanna sucre(sugar)yayi yawa cikin kunun ko ta'aza kowa irin tane da nan karen son zaki

,itade bata yi magana ba illa turo baki da take tana gunguni kasa2

,,ya Adam yace daga baya kenan seda kagama santi naka yanzu zakace wai wani sugar yayi yawa haba Malam kawai ka yarda matarka ta iya girki ko dayake horon Umma da Mom ne dole ta iya ai

..haba wani santi kawai de dan ina jin yinwa ne..

suka kwashe mishi da dariya duka ,,
haka sukayi tayin hirar su da tsokanar junan su har aka fara Kiran sallar asr suka yi alwala suka tafi masallaci,,bayan sun dawo ma hirar ce sukayi tayi har sallah magrib tukon suka watse dan shiryawa zuwa cin dinner gidan Papy

.bayan sun gama cin dinner ne Doc Rid ya sako zancen cigaban karatun ta ,,kowa yayi murna tare da sa alkhairi....
Washe garin ranar ,,kamar kullum tayi gyaran d'akunan da palon tare dasa turaren wuta nan danan gidan ya d'auki kamshi danshi nema ya tada Rid,,

da Sauri yatashi ya fad'a toilette dan har ya kusa yin late...

ita ko bayan ta gama gyare2 seta fad'a cuisine (kitchen)danyi abin kari dan yau sha'awar cin kosai da kunun gujiya take ,,,,kafin ya fito har ta jera bisa dining tukon tashiga wanka..


Bayan ya shirya ya fito direct dining ya nufa ya Bud茅 kular se yaga kosai ..da har ze rufe se kuma ya dauki daya yaci haba ai ko seya zauna ya zuba tare da kunun ya fara ci ,har cikin ranshi ya jinjinawa iya girkinta uwa uba ga tsapta ,,koda yake ai raina su umma ce dole tayi tsapta...(kanka de ake ji...)
Daya gama ci ya tashi ya fice har ze bude voiture(mota)ta fito tana fadin yaya ''arr锚te'' (stop) ya tsaya yana jiran ta kamar ranan babu de hijab..ta iso tace bonjour bien r茅veiller j'esp猫re ? (Ina kwana da fatan ka tashi lfy?)

ya amsa da oui (yes)et toi?(ke fa?)
tace pareil 茅galement (same too you),

,to que veux tu?(mi kike so)

dama je veux aller au march茅 (i want to go to th茅 market)

qu'est ce tu vas achet茅 (mi zaki siyo).

Beaucoup des choses (a bubuwa da yawa)

d'accord (OK)idan kin bude drower na akwai kudi seki tafi amma faut mettre du hijab (kisa hijab) tana dariya tace thanks jazzakillahou khairan,, amin...ta juya zata fice ,har ya shiga motar ya fito yace ko kuma ma bari idan na dawo zan kaiki ,,dan nasan ki da gilgilwar kai kada kije ki jima.

.tace to adawo lafiya..amin ..
Koda ya fita se ya biya gidan Mom

,ana shirin aiko musu da break ,,ya gaishe ta..tace to zauna kayi Karin in yaso ita se akai mata nata..

ya fara Sosa kai yace na karya fa Mom ,,

a ina?

Manane tayi mana kayan Kari yau,,..

Manane d'in..?

eeh Mom.. Nida cewa nayi ma da adaina turo mana se ta ringa yin dan hannu ta ya fad'a

tayi jimm se tace ,shikenan amma zan samu wadda zata ringa tayata aikin...

OK Mom amman fa girki ita zata ringa yi...
to naji jeka kada kayi retard (latti)kana mita. To se anjima ..ya fice..

Bayan futar shi ta kirayi Manane sukayi gaishe2,tukon tace yanzu mijinki yake fad'a min kekiyi kayan break d'in yau sannan yace a bari ki ringa yi ko kya kware

,,OK Mom ba matsala hakan ma yayi dan yanzu ina sha'awar yin girki..

.amman zan samo miki wacce zata ringa taya ki aikin.

.kai Mom da kin barta ma

,haba wannen sharar gidan naki me fili ma aikine.ga kuma 茅cole daza akama nan da 2semaines(2weeks)tunda vacance (vacation) d'in ya kare.

..shike nan thanks My Mom.. Sukaci gaba da hira se cen suka yi salama..


Manane komawa tayi ta kwanta tunda tasan baze dawo ba se bayan sallar azahar...
Ba ita ta tashi ba se 12h ,da Sauri ta fad'a toilette ta wanke fuskarta tare da kurkurar baki tafice cuisine.. Farar Maka ce ta dafa da miyar viande hach茅 (nama nikake),,ta gama ta jera bisa dining ta sa turaren wuta nan danan gidan ya d'auke da kamshi tashiga wanka,,da alwala ta fito ,tasa atampa kalar maron(choculate),tasa hijab tayi sallah...


Be shigo gidan ba se 15h.(ukku na rana).direct d'akin shi ya fice ya Watso ruwa ya dawo dining ,ya zauna dayaga bata da alamun fitowa seya kwalla mata kira

.ta fito ta mishii sannu da zuwa sannan ta fara zuba mishi,.

.takoma palo tana kallo..bayan ya gama ya dawo palon shima ,tace na dauko hijab ina mutafi. ?
.a'a se anyi salla

,,Daga haka babu Wanda ya k'ara cewa komi ,har aka kirayi sallah ya tafi masallaci.kan ya dawo hartayi sallah ta saka hijab tana jiran shi...koda ya dawo ya kalle ta yace kaikam kin shiga ukku ,har kin wani shirya to se ki jirani na shirya ,,ya shige d'akinshi.

.bayan kamar minti goma yafito suka fice...a motar tace NANAS's market zaka kaini

. Koda suka je babu abunda ta d'auka dukkayan zak'i ne ice cream. chocolat.biscuits dade sauran su...ya biya suka fice yace daman wanan abune kike son siye, da gaske dana tambayeki kikace beaucoup des choses ,,to ni de naga yimiki idan kika sak茅 kika min kuka to ball zanyi Dake..,,hakade yayi ta mita har suka ISO gidan itade ci kanka bata ce dashi ba ..

.abinda ya kara tunzura shi Kenan yace wai bada ke nake magana ba..?

to ni yaya Mikake so ince ne?

..shikenan yayi miki kyau ya fice dakinshi

Tun daga haka Manane ke yin girkin gidanta tun yana mitar tana cika maggi ko gishiri har ya daina mata dan Ko can tabarmar kunyace yake ,..


Mom ma tasamo mata yar aiki wanke2 da share2 se goge2 kayan palon dan ba anan zata Ringa kwana ba...zata zode da safe kuma ta tafi bayan an zuba mata abincin rana .. Se kuma a wata za a ringa biyanta

Muje zuwa. Fans



Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:04 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

*Zuri'ar* *mu*
( *Notre* *Famille* )

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


_Story_ & _written_ _by_
馃嚦馃嚜 ~A茂cha~ and ~Fasma~ 馃嚦馃嚜



```Dedicated``` to _Samira_

50__55


Yau takama dimanche(sunday)Wanda Yayi D茅d茅 da sati guda da aka koma 茅cole,,amman har yanzu ita Manane bayayi rentr茅 ba

,,bayan ta gama ayyukan ta na safe seta zauna tana kallo kafin lokaci d'aura abincin rana Yayi

.k'onk'onsa kofar akayi taje ta Bud茅 馃槼ta zaro ido waje wazata gani ,tace Sambabyna ta rungumeta tana murna tare da tsalle,suka dawo palon zuka sauna takawo mata kayan motsa baki,nan fa hira ta b'arke tsakanin su dan sun jima basu had'uba se de suyi waya dan ita sambaby ta tafita vacation (vacance),,cikin hirar sambaby tace yanaga har yanzu baki fara zuwa school ba KO angon ne ya hana ki zuwa?

..,a'a wlh ni kainan bansan ya akayi ba.har yanzu Mom bata min maganar ba...tab tofa har an fara cours(lecture)

ta dafe kirji da gaske kike bari nakirayi Mom naji to.

.ringin na biyu Mom ta dauka bayan ta gaishe ta ,seta sanar mata abinda sam ta fad'a mata

setace ki kwantar da hankalin insha Allahou gobe kema zaki fara zuwa dan har yayan ki ya cika form din

.eyy KO seta daka tsall茅 tace yawa Mom dina je t'aime (i love you)..moi aussi,,(me too..)dauther wai Samira ita sage femme(wifery) KO infirmi猫re zatayi(nurse).

,a'a itama sage femme zatayi OK Allah ya sa kushiga da sa'a ,ameen Mom , zan shigo in anjima dan zamu je shopping tare da su Muhsana,, OK dauther bye...

Haka sukaci gaba da hirar su tanayi tana lek'a girkin data d'aura se bayan 14h(biyu na rana) Sambaby ta tafi
bayan Manane ta cika mata wata yar karamar jaka da kayan kwaliya..

..futar ta ba jimawa ta fice gida Mom dan zuwa shopping d'in....

Koda yadawo wajejen 15h30 daga aiki be iskota ba agidan ,yayi tsaki yace to ina ta tafi yarinyar nan ,ya shiga ya watso ruwa tare da dauro alwalwa sannan yaci abinci bayan yagama sai ya tafi masallaci daga nan kuma gidan Mom ya nufa dan yanada yakinin can ta nufa

,yana cikin gaida da Mom sega Manane da su muhsna sun turo kofa sun shigo da kaya niki2 ya tsaya yana kalllonsu daga bisani yace daga ina kike?

tace daga shooping muke

yace da izinin wa kika fito?

ta zumburo baki cike da shagwaba tace da izininka mana .

..ni?yauche kika tambaye ni?

bakai ne ranan ba da na tambaye ka zuwa gidan umma kace natafi kuma kada nakara damunka ba tunda ba k'ulle niba kayi..

da mamaki Yake kallonta da har zeyi magana se yayi shiru 馃う鈥嶁檪Mom tace yanzu gaban nan idan zaki fita to ki ringa tambayarshi. kinji?

d'accord ta d'auki kayan ta tafita tana fadin natafi Mom bayan fitar ta se yatashi ze fita shima fuska ba walwala
Mom ta tsedashi tace dan Allah kada ka mata fadan da zatayi kuka ka dinga hakuri da ita kuma ka din gamata maganar da kwakwaluwa zata dinga gane wa tunda kaga har yanzu yarinya ce

,d'accord Mom ya fice (hum kuna kara shagwab'a tade )


Da dare bayan d卯ner yake sanarda zuriar gobe lundi idan Allah yakaimu Manane zata fara zuwa school...

kowa yayi murna dajin wannan batu.. Elh Fay莽al Yayi gyaran murya yace Allah ya sanya alheiri amman wani hanzari ba gudu ba ke zaka dinga kaita ko kuwa?

Mom tayi saurin cab'e zancan da fadin shi ze ringa kaita har na tsawon'' une semaine'' (sati 1)kafin hannun ta ya ida fad'awa a tuki duk da dama ta iya

,Yayi Jim sannan yace to shikenan hakan ma yayi Allah kaimu goben

..iitako ba haka taso ba amman ba yanda ta iya Dole tayi shiru......

Tun a daren ta kirayi Sambaby ta sanar mata itama zatazo 茅cole gobe ,anan har ta fad'amata abunda za suyi goben ,tare da fad'in kuma wly Ki fito da wuri dan malamin 'anatomie obst茅trical''ne kuma idan ya shiga ba me shiga...tace to Allah kaimu
.. Amin sannan sukayi salama..

Washe gari tun safe Manane ta tashi tai aikace2 ta kamar kulum ta shirya

Please Login or Register in order to submit comment