Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

"dan allah hajia kiyi hakuri da abindaya faru nasan duk ninajawo maku rashin jituwa da maimuna kuma yanxu nayanke shawarar xanbar cikinku natafi nawa rayuwan daban kul kul nawwara karkisake naƙarajin irin wannan maganar yafito abakinki domin inkinga kinbar gidan nan toh aure ne yafitar dake kuma duk wani abu da yashafi dangi sushiga mune danginki koba ita xaki rayu hakaxalika koba ita xanxauna dake kar wani kurarinta yafirgitaki iskancine kawai darashin ganin mutumcin mutane badan hakaba ai maimuna xata ragamiki kodanni ni.amma tana ganin idona fa kinga tashi daina xubar da hawayenki kinji jikinta duk baƙwari ta tashi nagode hajia sosai har bansan damixansaka mikiba saidai ince ALlah yajamana kwananki. Amin nawwa haka nakeso kimanta komai kisaki jikinki karki yarda wani haukanta yadameki. Shikenan haija insha allahu xanyi ƙoƙarin yinhakan,
Yautakama monday ranan da hajia xataga likitabkenan akanciwon ƙafarta donhaka ƙarfe taƙwas sinshirya driver yaɗaikesu xuwa albarka clinc dake ƙofar dawanau daidai wani babban fili wanda ayanxu ake ƙoƙarin ganin anyi gidan mai awajen, basudau loƙaciba suka isa yayin da kaitsaye babban ɗakin hosfital din suka nufa kujerune cike da babban ɗakin saimutane dake takaikawo afarfajiyar wajen masushiga nashiga wasu nafita can ciki kuma inka miƙee dogon wajene dababban table cikeda takardu da files files namarasa lafiya ladingo takalli hajia inaganin kamar canne wurin amsan katin ko . Eh jeki ki gano tafida jakar saiki amso miƙewa tayi cikin tafiyarta na nutsuwa take takawa harta isa ga wajen yatsunta dukka taxuba akan babban table intana son ganin ƙo da mutum aƙasa domin bataga kowaba, sallama tayi damamaki saitaji mace ta amsa baya tayi tana riƙe jakar hannunta matar dake kwance akasan wajen tamiƙe tana murmushi sannu daxuwa ladingo tace yawwa antashi lafiya matar da ba bahaushiyaba domin kodaga hausarta ya isakagane amma shiganta complet na musulmine sai attaching dake cike kanta, lfy ƙalau meke tafe dake, matar tasake magana "kati inkeso
Ok "menene yake damunki wanne irin ciwone
"bani bace kakatace ciwon ƙafane ke damunta
"ok tohm ceta ƙaraso xantambayeta wasu abu
Wajen hajia takoma tamata bayani sannan sukadawo tare akaɗauka dik bayani gameda shekarun hajia da sauransu sannan tayanki kati dubu 2500 wwuri sukanema suka xauna domin jiran kira duk dava wani layi mutum biyune gabansu, bayan wani loƙaci aka kira hajian suka shiga dr yusrab dake xaune kan babvar kujera maikyan gaske tana lilashi idanunsa sanye da farin glass yana jujjuya biron dake hannunsa daganin hajia ya sauke ƙafansa ƙasa yanagaisheta cikin girmamawa da karramawa, wanne harga allah nawwa taji dadin hakan donhaka itama tagaidashi, duban file din nahajia yayi,domin sanin damuwar ladingo dake tsaye wayarta yayiƙara dasauri tabuɗe tafita dr yusrab tamkar anwatsamasa ruwanxafi ajikinsa domin daganin yadda tasaki murmushi tafita yasan saurayintane yakirata,donhaka yajiwani xafin kishi natasomasa tamkar yamiƙe yabibayanta koma me xaifaru yafru amma ganin hajiya yasa yasamu nutsuwa yafara rubuta mata abindaxatayi yanxu dai yaturata ɗakin hoto, buɗe ƙofar tayi tashigo tana kiran hajia ba a......... Taga kan kujerar databarta bakowa daga ɗaya ɓangaren kuma dr yusrab yaxubomata idanunsa dukka yatsareta dasu tamkar stohon makahon daya daɗe ba idanu, maganar ta tsaya tana shirin juyawa "kijirata tadawo mana inaxaki? Ta sunkuyar dakai tohm shikenan acikin kujerun dake office din tanemi daya taxauna tana danne danne awayanta ayayinda shikuma dr yusrab yasamu watadama taƙarewa fuskarta kallo har yatsun hannnta hamdala kawai yake acikin ransa yanaƙara roƙon allaah yasa nawwara taso shi ta amintadashi domin su rayu tare,ganin andau lokaci hajia batadawoba yasa tadago kaidanufin taimasa magana taga halin dayake ciki nalulawa birnintunani mai nisa gyaran murya tayi tareda mikewa tsaye
Bari nadubata.
" amn dakin dankara jiranta .
Harba idanunta tayi sama
"Aa nagaji banajure xama
Yayi murmushi domin kada idanuwanta datayi kamar janyo xuciyarsa tai xuwa gareta
" kiyi hakuri yanxu ai xatashigo naga kamar danidin ne bakison xama nawwara.
Taikasa dakai
Dr pls kayi hakuri bari najirata awaje kawai
Tafice batare datatsaya jin amsarsaba
.................................................................
Game da modibbo kuwa yau yaje duba gidan man domin duba yanayin aikin ahanyarsa tadawowa ne gosolo yariƙeshi har ransa yaɓachi domin saurindayake yaje yaga abarƙaunansa gashi kuma gosolo xaiɓatamasa loƙaci don haƙa yashiga ta yanke wani layine ƙarami kuma duk ƙananun gidajene masu rufin asiri saiƙananan yaradake kanyashi sunawasa cangefe mai awarace ke soyawa agefen layin sai rumfar maishayi dake kusada titi, wani ɗan saurayin yarone yaxo tsallaka ɗankaramin hanƴar layin nasu wacce motoce ke wuce wa yanxu sbd cikar titi gosolo yasa wasuketashigowa tanan, birrrki yaja dasauri yana sauke numfashi duk atunaninsamayabuge yaron amma gamamakinsa saiyaga yatashi gefe yakoma yagyara paking ɗin motan yafito yaxo wajen yaron gefen titin yakamasa idanunsa duk cikeda mamaki da tsoro yace yusuf...... Shima yaron ganinai yana masa kallon sani sani dakuma shakka akan toh anya shine kuwa rungumesa modibboyayi yanacewa yusuf bakaganenibane modibbone ina umma da babanmu sai loƙacin yaron yafashe da kuka yanakiran yaya modibbo inakashiga kabarmu kayi shuru muje kanuna mani umma da baba riƙeda hannun juna sukajera acikin jeringidajen nan yabuɗe ɗaya tareda sallama umma dake cikin fargaba ganin har yanxu yusuf baidawoba gashi loƙacin tashinsu amakaranta yayi har ya wuce ta amsa tanayo hanyar wajen dasauri taganshi lfƴrsa ƙalau kuwa cak! Ta tsaya tana kiran "dama kana raye modibbo? Kaine agabana dagaske dasauri yaje yarumgumeta yana kuka bakuka xakayiba modibbo kagode ma allah dayasake haɗamu bantsamman xansake haɗa idanuna danakaba allahamdulillah umma mingode allah kuma najidadɗin samunku ahali maikƴau hakan nanumin komai xanji daga baya maisauƙine allahamdulillah tariƙe hannunsa tareda shremasa hawaye hakane zo kaxauna kaji abindayafaru ummi dake bacci tataso tafito falo jin maganganu yayi yawa.itakansa tafaɗa tanakiran yayane yadawo umma? Ya rimgumeta nine ummin baba allah ya yarda ummace tafara bashi labarinabin dayafaru tinfarkon samin kansu dasukayi daƙyar suka shigo birni gidan 'yangudun hijira suka faraxama kafin maigidan yayiwa babanku hanyar wani aiki nayin driver awani gida cikin ikon allah maigidan da babanku ke driver yasan halin damuke ciki yakawomu wannan gidan yace muxauna harmusu halin yin namu,munaxaune cikin nutsuwa amma hankalinmu ba akwance yakeba sbd bamusan awanne hali kaikakeba don maganar ƙannenka kenan ina yaya shima babanku haka,shekaranmu biyu mahaifinka yakamu daciwon kaimai tsanani wanne yakai da har yarasa ransa munyi rashi munyikuka tamkar bagobe domin shine gatanmu,bamu dakowa anan gashi nidayara bansan indarayuwanmu kuma xaifaɗaba modibbo baisan hawaye yafara xubaba daga idaniyarsa mahaifinsa yarasu batareda sunƙara ganawaba iƙon allah kenan maiyin yadda yaso akuma loƙacin dayaso inna nillahi wa inna ilaihir raji un yafurta tareda rumtse ido, umma babanmu yarasu? Tashare masa hawaye hakane ɗan nan yarasu kayi haƙuri wanda yafimu sanshine yaɗauki kayansa addu ah shine abin da babanku yafi buƙata yanxu daga garemu ,sharar kwalla yake amma wata xubowatake umma allah yajiƙan baba allah yasa yahuta, amin amin tashare kwallar dake xuba takallesa "tindaga loƙacin da akayi sadakan bakwai hankalinmu yatashi domin bamusan yamaigidan xaicemanaba don harmunfara haɗe kayanmu in yace mitafi saikawai muɗau kayanmu,duk dayadda yay ɗawainiya damu tinda babanku yarasu yake xuwa dubamu har da iyalinsa duka yaxo da 'ya'yansa sunmana ta axiyya.bayan kwana arba in shuru bamuji alhaji yace mubar gidanba,abin yamu mamaki bayan waniloƙaci yaxodakansa aloƙacin naxata xuwayayifaɗamana mutashi saikuma naji akasin hakan daga gareshi domin yasanar min cewa mucigabada xama anangidan har xuwa loƙacin da allah xaihoremana kuma yaban jari nayin sana ah .kuma duk ƙarshen wata xai aiko wata 'yarsa makirki takawomana kayan abinci.akwana atashi Har tasaba damu take xuwa agaisa ta yini sannan ta tafi allah yayimata albarka itace tasamun yarana makaranta islamiyya da boko kuma taɗauki ɗawainiyar kuɗin makarantun.gashi yanxu yusuf yayi ixifi ashirin ummi tayi goma allah yayiwa ahlin wannan bawn allah albarka duniyada lahira. Amin umma yakashin giɗe yafarabata labrin yadda suma shida ladingo suka tsinchi kansu harkawo yanxu, nan akajajantawa juna abindayafaru da addu ahn rayuwanagaba mai albarka tini modibbo yamanta da indaxashi sbd farincikin ganinsa cikin 'yan uwansa yau,sai wajen ƙarfe shabiyu pm yabaro gidan cike dakewarsu kaitsaye gida yawuce domin dare yayi ba halin xuwa gidan hajia wurin ladingo don sunyi baccima yanxu, sau uku yayi hm getman yaxo dagudu yawangememasa kofa yashigo damotan pking spice yapakata ƴafito sai loƙacin yaji gajiya duk jikinsa ciwo yake sbd yawo dayayi yau daganan sainan w boysqter yanufa wajensa aƙoƙarinsa naganin yabuɗe ƙofa yaganta can xaune kan kujera tana fuskanto wajennasa hannunta wayane take daddannawa itakaɗai bakajin motsin kowa lokacin amma duk darennan tana nan xaune duk dawajen haskene sosai kamar rana drink ne agabanta hankali kwance take daddana wayarta ɗagokan daxatayi taɗau robon lemondake gabanta bisa wni small table tagansa loƙacin shima baijanye daga kallon mamakin dayake mataba sambata da tsoro wannan yace axuciyarsa murmushi tasakarmasa tana miƙewa tanufo wajensa
"barka da dawo tinɗaxu dama jiran dawowarka nake yaɗan gyara tsaiwainnshi
"yawwa allah yasa lfy kikejira gefen hannun damanta takalla tareda jin badaɗin amsar dayabata kafin tadawo da hankalinta garesa shikuma yabuɗe wajen yana kokarin shiga binbayansa tayi harxuwa tsakiyar falon duk suka tsaya idanuwansa masu kƴau da kwarjini yaxuba bisa fuskarta dake cikida tararrabin yadda xaidubeta "inajinki jiranmi kike min bayan ninasan babu wani sakonki agareni.ta numfasa tareda kallonsa kamar xatayikuka"akwai saƙona mana awajenka akwai abindaka ɗaukar min mai mutƙar muhimmanchi arayuwata modibbo, dasauri yakalleta fuskarsa cike da mamakin magananta,kafin yayi magana taɗaga masa hannu tana tattaki daga inda take xuwa kan kujera taxauna "ko so kake naxama kamar mairoƙo kafin ka mallaka min xuciyarka? Asoyayyar danakemaka nakai matakin dani kaina bantsamman xanjeba, menene dalilinka naƙin amsar soyayyata modibbo? Akwai wacce nakeso kuma nadaɗe dagina soyayyarta acikin xuciyata banajin xan iyahaɗa soyayarta data watamace kiyi hƙri kamar yadda nafaɗa miki afarko shine kawai abindaxakicigaba daji daga gareni mutƙar xaki furta kalmar so gani,wannan shine gaskiyar al amari, hawaye ke fita aidanun maimuna "karka cutar daxuciyata dan allah donkaga inasonka ,karkamin haka kodan abindanakema ƙanwarka, xuwanku garinnan bai isa cewa harkayi wata budurwaba wacce kashaƙu ita maiyawa haka ba dahar xaka iya ture duk buƙatan xuciyar maimuna, " tare muke da abindanake so domin wacce kike kira ƙanwata itace matar dana daɗe inakauna kuma nake fatan aurenta nandawani loƙaci 😱😱😱"whatttttttt! Tamiƙe tana dafe ƙirji nawwara
Yes!
Girgixa kai take tana sharar kwallah ko shakka babu biri yayikama da mutum amma kasani wlh baxan taɓa haƙuradakaiba akodayaushe jinka nike harjinin jikina nabarka lafiƴa tafita dagudu tana kuka.
Taɓe baki yayi tare da ɗage kafaɗa alamun ko ajikina (antsikari kakkausa) 😀😀😀kafin yashiga cirekayansa yafaɗa bothroom.yaɗanjima yanagurxan jikinsa kafin yafito saidaya shirya tsaf cikin kayan baccinsa wajen karfe shabiyu.sam yakasa bacci duk inda yaso dayayi bacci yakasa muryan ladingonsa kawai yakeso yaji amma bayaso yatadata abarchi jin xuciyarsa takasa haƙuri dayabari saida safen yasa yalalubo wayansa yakirata harta katse ba aɗagaba "ayya tayi bacci babyna
Yakuma sake kira bugu ɗaya akaɗaga cikin muryan bacci tace "helloooo baƙaramin taɓashi jan hello ɗin datayi. Yayiba alamu yanuna bacci take sosai yatasheta" abarƙauna natasheki abacci ko" taxumɓura. Baki 😥ummmm inakaje tinɗaxun baka kiraniba? wayƴo abarƙauna yihaƙuri karki kuka xanfaɗa miki,
shikenan faɗamin tohm inakaje
Yayi murmushi, anƙiɗin dawuri haka um um yayi araha yauɗin komai xanfaɗamiki maitsadane yarinya saikin saya domin albishir xanmiki maidaɗi. Tai murmushi tareda kwantar da murya tamkar mairaɗa "baban yara niɗin tohm nabaka kyautar ......... Tafaɗa ahankali wanda koni banjiba nagadai duk sun ƙyalƙyale da dariya kaiii baby bakyaji banafaɗamiki basunanta hakaba tai dariya baban yarana toh aikaiɗinne naga saina faɗamaka hakan
Tohm yau knsan minene yafaru"
Aa faɗamin pls
Yau naga umma ta
Tsalletayi daga kan bed datake tadira
😨 allahamdulillah allah mungode maka
Modibbo muryanshi yayi ƙasa kamar xaikuka
Baba yarasu
Tasaki salati .nanyakwashe duk yadda sukayi da umma yafaɗamata addu ah sukayiwa baba sosai sannan sukayi sallama.

Ammu gefen daddy axaune afalo kan 3ster naimunatu ke saukowa daga sama tana ɓaɓɓata rai harta iso tinkan taƙarasa saukowa daddy yafuskanchi yanayin damuwa afuskarta donhaka yabuɗe hannayensa taxube jikinsa tana kama hannunsa tare da fashewa dakuka😢😢😢 shafa kanta yashigayi acikin tashiin hankali. Yace Maimunatu maimunatuna menene yafaru ko bakida lafiya? Tagirgixa kanta tareda ƙara langaɓewa harara ammu taƙwala mata tana kallon daddy hummm taji dashi dai ... Ɗaga mata hannu yayi yanacewa kinga dan allah inbaxaki rarrashetaba toh bannemi kice komaiba akan maimunatu don ba huriminki bane nafaɗamiki. Yajuya maimunatu menene akayi miki ɗaga kantatayi tana share kwallandake xuba cikin shagwaɓa tace "daddy hajia batasona yanxu ranan danaje gidantama har shasha sha tafaɗa min agaban nawwara.mai min aiki da,
Shiƴasa ranki yaɓachi kike kuka? Taɗaga kai
Tohm share hawayenki taso muje gidan hajiar baxaan lamuntaba yausai yarinyar tabar gidan allah badalilin daxaisa kirinƙa ƙuntata akanta,aida ke da hajia shiri kuke sosai,tashi muje
Har sunkai ƙofa ammu tatsayar dashi
Abban kausar abinfa dakakeshirinyi baikyautuba wlh yanxu fisabilillahi abbankausar akan hajia taima maimunatu faɗa xakaje dakanka tambayar ba asi?toh kace mata me ni atunanina hajia tafi ƙarfin haka awajenka domin yarannan jikokinta ne kowacce acikin yarannan ta isa da ita kuma ta isa ta tsawatar mata akan komai toh akanme dontaxo tashirya maka ƙarya xakaɗauka kutafi. Toh wlh ƙaryatake ninasan dole wani abuntayi narashin kyautawayasa tafaɗamata hakan, daddy wanda tinda ammu tafara magana yaji ƙanshin gaskiƴa amma baijin xaibari yacigabadajin kukan maimuna ba
kinga banaki tatakiba maman kausar, damaxanje ingaisheta ai kumaxanji miyahaɗasu dayarinyan,kwankin baya ai anan take aiki ko hajian takirani akan yarinyartakoma wajenta nace toh.duk dahakan kuma saiwani abi yafito dole xanje nagargaɗi yarinyan akan 'yata.
Ammu taɗanyi murmushi jinyadda ya amshi shawaranta shikenan saika dawo agaidamun da ita sosai. Yafice tareda maimuna tanata cusa baki gaba,

Ƙasan wani bishiyan dirimi ƙaramine yabuɗe sosai dagasama yayi rumfawa ƙasa hajiyace xaune cikin kujerun ƙarfen dake kasan wannan bishiya tana sauraron redio iska nakaɗa ta tana lumshe ido hargyangyaɗi take labaran da akene yadawomata da hankalinta tareda riƙe baki tana sakin tsaki kaiii jama ah duniya inaxaki damune wannan wanne irin al amarine? Menene yafaru hajia ladingo dake ƙarasowa wajenta taimaganar yunform ne ajikinta mlik da ruwanƙasa komai ma yafaru nawwara duniyar kullum ƙara rikicewa take al amura nacakuɗewa yaranmu nachanja tarbiyya ƙarara,ba kunya saikaji abubuwa nafaruwa narashin ɗa'ah inajin kanun labarai yaukuma wani sabon labari wai saurayi da wata budurwa sunyi auren facbook, subhanallahi tohh wlh yanxu akagama labarin saixuwa wanimakon kuma hukumar hixba tashiga maganar xa akamo saurayin da budurwan agurfanandasu gaban hukuma asan hukuncin daxa ayimusu kaii abin badaɗi wlh allah yaƙyauta ldingo tace amin amin hajia makarantan nan akwai karatu sosai wlh tace tanaxaro littattafan da ake musu hajia ta amsa tana dubawa dama nasan nagartan makarantan shiyasa naiƙoƙari naga kinsamu wani abu kafin naimiki aure donhaka kimaida hankali kinji tagyaɗa kai tohm hajia insha allahu xanƙoƙarin hakan. Harta miƙe danufin xuwa tacire yunform modibbo yayi sallama yashigo gurinsu yaƙaraso yanarisinawa suka gaisada hajia nanyaxauna sunatahirada hajia ladingo tagaidashi tatafi chikin ɗaki canjakaya. Nankuma modibbo yakwashe duk abindayake faruwa yafaɗama hajia akan gano inda iyayensa suke,taimurna sosai kuma tajidaɗi daga baya tadubesa amma bakana nufin xaka ɗauke nawwara daganan wajena bane ko?yaƴi ƙasa dakansa aa hajia ai nawwara takice baxanɗauketa daga garekiba tai murmushi kodanaji allah yayimaka albarka yanxu kaitaxakayi taga gidan, yaɗagakai eh nafaɗama ummar ma tanajiranmu mayanxin.fitowa taƴi cikin atamfa ɗinkin riga dasaket sun amsheta sosai tarufa mayafinta harka taƙara miƙewa yayi yama hajia sallama tsuguna ladingo taƴi daidai kan hajia xantafi hajia tariƙe hannunta nawwa ki kula sosai saikun dawo taimata adawo lafiya tukunna tafita.
Loƙacin da modibbo yafito daga gidan hajia yanafita yacikaro da alhji tareda maimuna sunfito amota ransa aɓace modibbo yaƙarasa sunagaisawa maimuna sai murmushitake ganin sahibin nata alhji sarki yamiƙawa modibo hannu. Bani key! Yadamƙa masa alhj yaɗan xare glass in idanunsa nagode da aikin dakayidani sbd allah yaɗauƙo cek naƙuɗi ungo wannan cek ne na milion ɗayada rabi naka domin kajekaja jari ....... Tinda yafara magana gaban modibbo ke faɗuwa da fargaba duk yamamayeshi tamkar wanne akayima duka ya amshi cek ɗin nagode alhji sosai amma inbadamuwa kafaɗamin laifina danayi maka girgixa kai alhj sarki yayi babu komai dama inayiwa ma aikatana irin wannan kyautar sannan kuma ƙanwarka dake nan gida inbadamuwa kutafi tare sai yanxu yaharbo jirgin abinda alhajin yake nifi yahaɗiye wani yawu ladingodake jikin get batakammala fitowa duk taji abin daya faru kukatake sosai tamkar ranta xaifita tabuɗe kofan tafito dagudu tafaɗa jikin modibbo tana maicigabada risgan kukanta ahankali yadawo daga kogin tunanin dayafaɗa yalalubo jamrmtansa da nutsuwarsa yayima alhji godiƴa kamar bakomai,ɗaga masa hannu alhj kawai yayi yashige gidan hajian maimuna nabinsa abaya, hankalinta atashe akan yadda ddynta yayma modibbo shikenan yakubucemata har hawaye sunashirin xubonmata amma takauda kanta karyagani yatambayi dalili batajixata iya duban daddynta damaganar son modibbo take.tayi danasanin tada rigimar datakai mata dahar xatafamu haka yaxatayi daciwon soyayyarsa har sun shiga gidan hajian tadawo itada baya, dataga daddy yashige falon,daga wajen su modibbo sauke wani ajiyan xuciya yayi yanadawo dahankalinsa kanta. ladingona muje. Tachije xanje nayima hajia sallama ne baxandawoba gidannan, why? hajia aitakice bamai hana mutimchi wanxuwa atunanina kinsan wannan bawani damuwa bane ko,tashare ƙwallar dake xirarowa daga idaniyarta. Hakane amma miyasa mu rayuwa yake xuwamana ahaka modibbo? Ƙaddarar muce kuma bayadda xamu kaucemata donhaka dan allah kidaina kuka kimin alƙawarin tayani mu amshi wannan ƙaddara hannu bibbiyu, taɗaga ka tare dashare fuskarta shikenan nayimaka alƙawari yayi murmushi maimunadake tsaye jikinta asanyaye ta share kwallar data xubomata takallesa nafahimchi yadda kukeson junanku nakuma fahimchi tabbas kafi dacewa da ita allah yabarku tare tajuya dagudu gida, girgixa kai kawai yayi sukafice.
Ga mamakin modibbo umma ko in kula hakata karɓi ladingo kallon arxiƙi batasamuba daga umman modibbo sai wani shashshareta take duk da modibbo yakula baiƙarfafaba domin bahaka yasoba,so ta tareta kamar dah kuma adah yasan umma nason ladingo amma yanxu kamar bata sonta magana ma saita yi dagaske takekulataballe hira abin nabashi mamaki tohmenene yafaru,wannan al amarin yashige masa duhu ladingo kuwa saitakoma tamkar bebiya marabaki don ko umme bata sauraronta yusuf ne kawai yake kulata har magaruba tayimodibbo yashigo dasauri tatashi tayi waje domin tanaso yafito xasuƴi magana. Yana shiga umma ta hararesa yaxauna umma anyini lafiya ƙasa ƙasa ta amsa kamarta dakeshi lafya ƙalau na yini yakalleta sosai yanaso yayimata magana akan ladingo gameda sauyawarta. Amma kuma yaga bacinrai afuskarta sosai donhaka,yariƙe hannunta umma menene yaɓatamiki rai? Naga lafiya ƙalau nabarki. Taɗan sassauta muryanta eh lfy lau nake ni aiko yanxu yagyara xamansa menene yafaru naga kinsauya har game da ladingo taɗaga masa hannu kaxo inda nake biɗar kaxo,umma ladingo takice tinda itace matar daxan aura. Taɗaga masa hannu dah kenan kafin nasan komai game da halinda akasaka aciki kuma karyarsu daga ita har iyayenta modibbo kanajina game da nawwara ba toh baka isaba wlh baxaka kawomin itagidannanba domin niba shashashabace daxaka kawomin irin tsiya irin asiri . Tashi yayi yana leƙawa cikin gida yagatana nan kartaji furichin da umma ke jifanta da shi saikuma yaga batanan bayankuma yawuceta ɗaxu yadawo umma menene yasauya daga inda kike dah wlh iyasanina bahaka kikeba kinason ladingona dan allah karkimin haka batada kowa saimu mune gatanta. Harara taƙwalamasa tana miƙewa xanfaɗamaka abindakamin domin kaban mamaki kaban mamaki dakanunamin iyakarmu nida marigayi malam, akan mace katafi kavarmu atsakiyar wahala mu mutu ko mu rayu sbd mace macenma wacce baka auraba toh inakuma daka aureta kaga mallakinkace sai abinda mukagani kenan ancinyeka tin awaje anashiga ciki kuma sai kwano. Wlh nayi alƙawarin baxaka auri yarinyarcanba indai ni na haifekada cikina dafe kansa yayitareda kai gwiwansa harƙas karki min haka umma babu abin daxaifaru don na auri nawwara bayadda kika ɗauketa takeba umma itaɗin abin tausayawace yanxu taimako take buƙata daga gare ahalin yanxu dan allah kiyi haƙuri ki fahimceta wannan shine fahimtar kaɗai daxan iya yimata.tatsallakeshi tawuce cikin gida hawaye ke binfuskarsa kuka yayi mai isarsa kafon yamiƙe yaya xayyi da wannan masalar wacce irin rayuwa ce ke tinkarosu haka kaitsaye waje yayi. haɗuwa sukayi da ita tataho xatadawo cikin gida shikuma xaifita wayardake kunneta ce tasabile tafaɗi ta tarwatse batabi takanwayarba fuskarsa tabi dakallo cike da ƙoƙarinson gano yanayin da xuciyansa yake ciki. Modibbo menene yasamufuskanka yayjah haka. Yakauda fuska ieh ƙwarone yafaɗamani ido. Takaryan da kai amma kuma har fuskanka yayi jah haka taɗan matsa tareda kallon cikin ƙwayar idonsa tausayinta yakamashi baisan hawaye nabin fuskarsa saijin hannunta yayi tana sharemasa dasauri yajabaya tareda kama kansa akwai abindayake faruwa modibbo kana boyemin ne ko . Yagirgixa kai aa babu komai ranta yasoso domin ganin yadage iyaƙarfinsa saiya boyemata damuwarsa tajinginakanta da ƙofa toh inbakomai miyasa kake kuka? Eeeye meyasa kake kuka ko kawai xakayi kuka don jindaɗine toh wlh inma bakasani kasani yanxu abin da hawayenka suke nunawa tsantsar damuwane da baƙinciki acikin xuciyarka munkasance muna tattauna damuwar domin musamu mafita abaya karka karya alƙawarin dakamin domin nafaɗamaka xanmutu akanka domin baxan rayu babukaiba. Wannan maganar datayi baƙaramin tadah masa daciwo tayiba ya yasa hannunsa yadafe ƙirjinsa domin jiyake wani abu natasomasa daga ƙirjinsa xuwa maƙogoronsa. Yadafa bango da ɗayan hannu idonshi arufe yakemagana ba abindakike tsammani bane nawwa xo muje bayansa tabi tanajeramasa sannu. Napeep sukatara yace inaxa akaiku yace tashan daxamu samu motan kamaru ko maiduguri yace toh yajamashinɗin, kallon sa tayi, inaxamuje.mexamuyi a kamaru, xamu je nebadan munadakowaba xamuje domin murayu mubiyu , baxai yuwuba ni ban amince da wannan ɗanyen hukuncinba, baxakayi nisa da umma ba.kafaɗamin menene yafaru kafaɗamin dan allah tafara jijjigashi,tana xubda hawaye wayarsace tashiga kuka amma yagagara ɗauka titi kawai yake kallo xuciyarsa cike da tunanin nemo mafita, hartagaji da tambayarsa ta sakimasa riga takifar dakanta atsakanin cinyoyinta tafara risgan kuka,tamkar ba gobe asannu yake ɗago kansa haryasauke idanunsa akanta waɗanda suka kaɗa sukai jaxur sbd axabar kuka. Bakaramin tausayintane yakuma rufesaba tare da wani sabon sodaya lilliɓesa daƙauna mai tsanani, baxai iyarabuwada ladingo ba yanajinta acikin jinin jikinsa,kallonsa itama take yayin da hawaye keta bin tsawon fuskarta bakinta narawa tafara magana"har yanxu xuciyata acikin ruɗanitake kasani acikin duhu matsananin gaske kaƙi kafitar dani haske tariƙe hannunsa daƙarfi. Modibbo karka sani adamuwar daban tsammanba xuciyata saixargin abubuwa take da dama dan allah kabuɗemin gaskiyar al amari mahmuuud! Takai maganar tareda fashewa da kuka "tinda nike dakai bantaɓa ganin sauyin al amari irin wannan ba abin danakeji ajikina banaso yaxama gaskiya arayuwanmu domin ajalinane faruwansa haa.....ka....nnn....... Dasauri yaɗago yakalleta amma saiya tsinchi kansa amai kasa cewa komai sai hawaye dake fita aidanuwansa. Kaga wannan hawayen nakama abindayake nunamin shine gaskiyar tunanina. Mahmud ummanka ce tafaɗa maka wani abu akaina ko? Tamkar awatsa masa ruwan sanyi loƙacin da ake irin matsanancin sanyinnan haka yaxabura tareda dafe gefen xuciyarsa.domin maganar daladingo tayi yanxu hakan nanufin taji maganar sa da umma ɗaxu dasukayi. Girgixa kai yafarayi
"wayyo Allahna! kaicon wannan loƙaci dayaxomin ahaka kuma har nake dubansa darai ajikina,ki gafarceni ko amafarki bantaɓa mafarkin wai gashi ni dakaina xansaki awani haliba yanayine yaxo haka,ƙaddarar muce nawwara narasa tayaya xanxama sanadi na tsayarda hawayenki domin natabbatar miki da alƙawarinki, dama taxo loƙaci yanuna kansa amma damar tanaso taƙwacemin bansan menene yasamu umma ba abubuwan datakefaɗa ɗin sungirma dana faɗamiki, narasa dawanne idanu xancigaba da kallonki,sbd tsanin kunyar yadda nangaba xaki kalli ahlina.
"katsayar daxubar hawayenka domin nasha faɗamaka cewa kai jarumine kuma xaka iya fuskantar kowanne al amari kuma kainasara tunda abin yataɓa wajen umma tohm katabbatar maigirmane domin ahalin yanxu babu wani yakamata kaji maganarsa ko kasaurari al amarinsa samada umma. Tashare ƙwallar fuskarta
Mukoma gida wajen umma ba indaxamuje mahmud koma miye xaifaru allah yasan yadda xaiyi da baiwarsa, takalli mai napeep tabashi umarnin juyawa dasu domin ya ajesu ainda yaɗaukosu. Tundatafara maganar kallonta yake axuciyarsa yanaƙara yabawa da hankali irin na nawwa. Mutƙar narasa wannan kyautar taka Allah nayi babbar asara aduniya ubangiji ka axurtani da aurenta
🌱🍯🌱🌱🍯🌱🐝🌱🌱🍯🌱🍯🌱🌱🍯🌱
🌱🍯🌱🌱🍯🌱🍯🌱
🌼🌱 fatan alkhairi gareku MASOYAN Shamsiyya Adam (Matar yaya)🌱🌼

Hajiace tsaye ranta aɓace yayinda alhaji sarki ke xaune kan 2sta hannunsa tallafe dafuskarsa yana kallon hajia "hajia kiyi haƙuri kixauna kisaurareni kiji dalilina na aikata abindayafaru.ba hakanana nayi hakanba hajia masalane yaran acikinmu kiduba irin abubuwadasuke faruwa tundasuka shigo family inmu .maimuna bata taɓa samun ƙunchi arayuwantaba saida suka shigo mana rayuwa
Tindayafara maganar hajia kebinsa da wani mugun kallo naka isa shiyasa ka aikata abin dakayi kafin tafara magana cikin faɗa"abindaji daga gareki saminu amma inamai tabbatar maka cewa baka taɓa ɓatamin raiba irin nayau.tabbas kanunamin matsayina cewa farincikin 'yarka yafi na mahaifiyarka dasauri yatari maganarta. Bahaka bane hajia kigafarceni kakaɗan abindanayi bantaɓa tsamman

Please Login or Register in order to submit comment