Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tabbas taga gaskiya afuskarshi amma menene dalilin maimutu nayimusu haka,tashi tayi
,"yau abin yafaru tayimin maganar da muryan gaskiya dayanayin cimmaburi,daharshen yarda yakake tsammanin xanki yarda damaganarta cike dakwarin gwiwa take fitarda kowanne furicinta alokacin,bazan iyajurewa wannan abinba inma sonka take toh kai baxaka kasa sani ba ai,toh xan maimata don kakara sani wlh xanmutu daxaran kai kokarin hada soyayyana dana wani mace,, kansa yarike yanakarasa xamnaw,taredagokansa
"wannan bashine damuwanba domin nasan xakikasance araye matkar don wancan dalilin nedakikafada,damuwar anan itace maganar dakukayi da maimuna akwai wani manufanta akasa, takallesa
"badamuwata bane nikuma kaine damuwata rasaka tamkar rasa komaine arayuwar nawwara,kayimin alkawarin,xakarayu dani, dik ranan dawannan tunanin naka ya sauya toh xaka nemeni, karasa arayuwanka,katabbatar bakada wata muradi bayanni,kuma kasabarmin dakaidin daya,tayaya xan iya kallonka dawata wl......... "ya isa, sarkin xan mutu xanmutu keba kindau mutuwa wasaane ko? Ta hareresa tanajuyar dakai gefe "toh kibarkukan nan haka,mana kitsaya mi maganar anutse musam mafita,"baxan iyaba wlh,kadauka wasa maganan nawa kanaganin kawa baxan mutum ba kenan tohm ni kawai ka kyaleni intayin kukana koxansami sassauchi donjin xuciyata nake tamkar xatafashe,"hakan nafin kinyarda xan iyacin amanarki kenan?duk abindanake fadamaki abayakarya kenan? Tagirgixa kai "toh kisani kidauki wannan abinkamar mafarki domin baxantaba amincewa wata maceba,dake kadainayarda, talankwasar sakai gefe "tsoratani maganan nata yayi bahakan nanufin nayarda bane "bakyaji ladingo ta,kingakwa yadda kika birkice, tohm karki kuma damuwa kinji,kuma karfa ki manta kece mafarkin da akodayaushe nake fatan cimmashi, na rasa milyoyin lokuta arayuwata akokarin yadda nakeji agame dake,nasan kawaidai inakaunarki ladingo ta, xuba masa ido kawai tayi tana sharar kwallah
"kagafarcheni modibbo ina kishinka fiyeda indanima bantsammanba,hakan yafarune sabd nasan babu wanda xai iya nunamani matukar kaunada kulawa fiye dayadda kake nunamani,fuskantan haka daga gareka yasa sonka yakara girma kaunar ka ta xarce yadda dik xan iyabada kwatance,kanada muhimmanchi arayuwata, takaryan masa da xuciya sosai jiyake tamkar yajawota jikinsa ya rarrasheta,,kau da tunanin yayi yana janye idanuwansa daga kallonta yakashingide bisa kujera,yanacewa
"kafin mukaida isa ga tsuburi dole saimun yi tsalle mun fada teku,yarage namu mukoyi iyo ko komu nutse,kiyarda dani,inasonki, ta dan harareshi muryanta haryafara dashewa sbd kuka tace, "hakane,amma sam xaman gidan nan ya isheni dan allah mubarmusu gidansu,, dasauri yarashi yana mata nunadataxo taxauna itama, noke kafada tayi,"nidai aa saika bani amsan maganata nagyaji dagidan nan, "tohm xamubar gidan nan amma saibayan mundawo daga ingland nida alhj,ko? Ta girgixa kai "ka kai danisa nibazan iyaba domin idankatafi kabarni gawa kenan?,"tohm shikenn amma kisan haryanxin kudinmu basukai indaxamu ginawani abudabanba wandaxaifishemu harnasamu nakuladake nagabaki kukan komaiba kiyi hkri insha allahu mundawowa saimubar aikin nakama wani sana an, tadaga kai sama tareda jingina jikinta dagaru "ya allah, helpme,
"ke kadai ? Ta saukar da kwayan idanunta akan fuskarshi,"ahalin yanxu nafika bukatar taimako,inacikin wani hali wanne nikadai,nasani,munatare axuciya da ruhi,lallai xuciyana yanafadamun akwai abindaxai faru,, "idan nacanka dai,dai kamar bakyason tafiyarnan daxanraka alhji kona fasa?da sauri tace"aa allah yataimaka inamaka fatan alkhairi ,tasakai tafice,kamar wanna akadaddare harta fice daga wajen bai yunkurin dakatarda itaba,hannunsa yadunkule yanadukan kujeran,taredafurta kalmar ya ALLAH !
daren ranan haka sukayisa bawanda yarintsa subiyun modibbo ladingo,yakirata awaya sunyi hira sosai,saiwajen 2:30pm sika aje waya,amma bawanda yay bacci,sbd tunanin yadda kowanne xai kasance ba dan uwansa,, musalin karfe bakwai nasafe,ammuce da maimuna saikausar sunrako alhji xaitafi ammu rike da jakarsa kausar tarike hannusa maimuntu nagefensa ,ladingo jin maganganunsu yasa itama tasauko dasauri tafito,hango tayi jikin mota yanadanna waya kafinta karasa taji wayanta nakuka itayake kirama,dasauri tamatsa tana matsar kwalla "tafiyan xakai?
"um um banaso bana hanakiba nafada miki badadewa xamiba, tasauke kanta kasa kamar mai neman wani abu akasan
,"ka kulada kanka,allah yatsare minkai,"amin,shima yaji badadi kamar ma yafasa,"karkidamu allah yatsareki yakareminke kikulabanason fita kinji kixauna gida,tace "tohm, nan sukayi sallahma da modibbo sai lallashinta yake tana dada yayebaki,yana nunamata su ammu kartabari kukanta yafito suji aimata dariya,maimuna kwa kallon ikon allah take agun duk abindasuke akan idonta duk dabajin abindasuke cewa sukeba amma tasa xarginta sosai akansu,lallai tunaninta yabatacewa sam modibbo ba yayantabane domin kallondata fuskanta yanayima yarinyar dakalar yadda duk yadamu sosai shima, yanuna tsartsar soyayya da kauna,ladingo harta juyaxatakoma hawaye sai fitasuke aidaniyanta,daga modibbo kuwa kamar mara laka ajiki hakaya koma dakyar ya iyadaga kansa yanabintada kallo,jinbaxai iya jurewaba yasa,baisan sanda ya yakira sunantaba,kamar jiratake dasauri tadawo "kiyi hkri sati biyu xamu dawo kinji,,ta dagakai,tana kallonsa shima kallonta yake saikallon kallo suke,jikinsa ne yabasa kamar kallonsu ake yanadagakansa yaga duk hankalinsu ammu yadawo kansu,gudun karsuyi tunani wani abu yasa yaysaurin dauke idonsa dagakanta yana mika mata hannu,ta amsa,sukayi musabiha yasunkuya dai daikunnenta,tare da sassauta murya yaradamata"INASONKI UMMIN YARANA, dasauri tarufe baki tana juyawa dagudu cikin gida,ganin tahowar alhaji sarki yasa yabudemasa kofar baya dasauri,saida yaxauna tukunna shima yaxaga kusa da direver yaxauna,maimuna ce ta leko tanadagawa daddynta hannu tareda bin modibbo da kallon tuhuma,ladingo kwa har motan yafita agidan tanatsaye jikin window tanakallonsa, hawaye nabin idanunta, duk kallon da maimutu kema moddibo tana kallo bed takoma tacigabada kuka, ammuce rike da hannun kausar sika dawo maimunatu nabiye dasu,"ammu banajindadin jikina sosai, sakin kausar tayi tana janyo maimunatu jikinta "ayya sannu kinji menene yake damunki? Karasawa falon sukayi takwantar dakanta jikin ammu,"nima bansaniba amma komai bayamindadi wlh,musamman kaina harwani sarawa yake,"ayya bari nakira dr yaxo yadubaki bakida lfy gaskiya, mikewa tayi tana girgixa kai aa ammu bari kawai xanje gidan hajia(mahaifiyar alhji sarki)anjima nabiya na amsa maganin, "tohm shikenan amma kikula sosai ko kutafi da nawwara kawai "toh ,tamike
tafice tana cije baki,
musalin karfe hudu darabi maimunatuce xaune tana chat da freinds inta da dikkan alama chat inyanamata dadi sai murmushitake tana jefa sweet abakinta kafintawani xabira tanafito da ido komaitagani oho saigani nayita miketana salati tareda kiran "baxaiyuwuba karyakake wlhi baxantaba furtamaka kalmarso kadawomin dakin amincewaba so kowacece kwa ke sonka takade daga ita harganyenta, maimaita sakontake tana sharar gumi,kafin tacillar da wayar tana gewaya falon kamar maishirinkuka tadauki wayar taidakinta,kiran layin nancy tayi hankali tashe "nancy oya kixo gidan hajiana muhadu akwai magana wlh akwai masala babba,daga wajen nancy tace "kaii m saraki wlh ina wani uxirin ne kiyi......maimunatu dakatse dasauri, "kinga malama ni inxakixo toh inajiranki inkuma saikin rainamin hankali toh kifadamin kawai domin ahaln yanxu banbukatan wani damuwa"hummm shikenan ganinan tohm , sauke wayartayi tareda fesar dawani iska tana sauri sauri tashirya tsaf!cikin doguwar riga tanadekantada mayafinrigan tafito dakin ladingo tashiga kaitsaye "keeeee tashi xaki rakani anguwa ynxu, ladingo dake kwance kanta sarawa kawai yake,tinda safe takefamada xaxxabi, tamike tana sauke kafafunta kasatare da chajan lebenta nakasa yadda kanta yakuma murdawa,"banijin dadi anty baxan iyaxuwa ko inaba awani lalace maimunatu kallonta "wannan baidameniba tashi kinga kidau mayafi muje karkibatan lokaci, ahankali tatashi toleit tafada wanko fuskarta tayikawai ko kafanta bata wankeba tafito saboda jin maimunatu tafara bala i hijab dinta tadauka tasaka sannan suka tafi, gidane babba maikyau yatsaru sosai tafe take inabinta abaya harxuwa wani faffadan falo maicike dakayan ado yashakyau kam domin iyakujerun dakin ababan kallone,tv ne babba manne jikin bango, xubewa nagatayi awani dogon kujera tana sakin mayafin akasa"hajjaju kina inakuma gidankamar bakowa? Gefe nasamu naxauna inaso naga wacce ake kirada hajjaju daga dikkan alamu kakartace nace araina, can naga wata kyakkyawar tsohuwa fara sol da ita tafito daga daya dagacikin dakunan falon,hannunta rike da kofin madara tana murmushi "ai nasan saikedin ashe xakixo, "xanxo mana hajiya ai daddyne yace natabbatar naxo, tsohuwar tashafa kanta "yaykyau amma xakikwan 2ko?,tamike "aa hajia amma aixanxo din musamman nakwanakin, tashi nayi namatsakusada ita natsugunna "inayini? Kallona tsohuwar tayi "lafy lau anyi lafiya? Nace "lfy kalau inaxamnawa awurin "maimuna wacece wannan ,bataredata kalleniva tace 'yar aikinace itace maikulada ni yanxu,haba naga hajia tarike "ke 'yarnan kikiyayi duniya yanxu ke haryanxu maimunatu kina nan dawannan halin naki, ta tashi "hajia menene halin nawa ?tayimata dakuwa "ubaki ke yanxu harwani kuladake xa ayi bayan wacce kikesamu daga gida yanxu wannan yarinya kexaki kulada ita ko itaxata kuladake,wlh kichanja halinki sam 'yar uwarki bahakatakeba amma nasan waye yadaure miki damarar yin hakan kuma xansanyadda xanyi, dasauri takalli hajia tana dan gyara xama "hajia kinga nifa ba kyauta takemin aikiba biyanta ake,so kinga ba dole bane kenan dan allah nikikyaleni kinga dama banajin dadi hayaniyankin nan xaisamin xaxxabi, tamike tana shigewa cikin dakin hajian "xankwanta ke idan nancy taxo kixo kigayamani, ladingo tace "tohm shikenan, hajia dake binbayan maimunatu dakallon mamaki tasauke kanta a ladingo tana tausayamata yarinya matashiyakamar wannan amma take aiki, itamakanta akankinkanta hutun takeso,girgixa kaitayi,menene sunanki "nawwara ibrahim "allah sarki sannu nawwara tashi kixauna kan kujeran mana, tagirgixa kai "aa hajia nanma ya isa ai, murmushi tayi yarinyan tabirgeta ga kunya,tashi tayi tanakawo mata ruwada jalop din taliya murmushi ladingo tayi tare dayabawada tsohuwar mai mutumchi,"laaa wlh nakoshi hajia naci abinchi kafinmutaho, "eh ai wannan nawane kichi dan allah,batason musu damatar dominganin yadda take babbar mace maikirki yasa tahade kafafunta sannan,taja plet in abinchin wandasaikamshi yake ga kifinan sosai acikin abinchin,tayi 2spn tadansha ruwan,sannan ta hamdala tana murmushi tamike"inane kitchin,"inkikafita yanadaga hannun dama, ficewatayi da pltdin abinchin daroban goran ruwan, kwanciya hajia tayi tareda tadakantada plon kujeran,tashan arewa24 takamo tanakalla,jimm kadan bacchi yafaradaukanta sallamar nancy neyafarkanda ita gaisawa sukayi take tambayar hajia maimunatu dakinda tashiga daxu tanunamata "tanaciki shiga, tashitayi tashiga hajiatamaidakanta bacci yay awongabada ita, daga wajen ladingo kuwa tanafita kamar yadda hajia tafadamata,kitchen tashiga xata aje kayan taga 'yan wasu wanke wanke a ajiye hijab dinta tacire tayi wanke wanken sannan tashare kitchen din tagoge ko ina,tas fitowa tayi relan gidan,taxauna tanadandana wayanta ko takira modibbo nombn baishiga dama tin axahar take gwadawa amma swich off, , nancy nashiga maimuntu tataso tana taranta sannan suka xauna "wlh kintadamin da hankalin maimuna nayi tsamman wani abune yasameki babba kikebugamin wannan kiran gaggawa, maimuna ta dauko wayarta tana dannawa daya xuwa hudu uku tamika mata "karanta dakanki kiga amsar mahmud dayadawo min da ita bayan naturamasa da sakon tayin soyayya, dasauri ta amsa tana karantawa kamar haka"BAXAN AMSHI SOYAYYANKIBA DOMIN AKWAI WACCE MUKE TAREDA ITA AHALIN YANXU,KUMA AURE MUKESO MUYI DAN ALLAH KIYI HKRI KUMA NAGODE SOSAI DAWANNAN KAUNADA KIKEMIN ALLAH YABAKI WANDA YAFINI,aje wayan nancy tayi tana sauke kallonta kan maimuna dake duban fuskanta tanaso tace wani abu,"kawata ni aganina ki hakura dashi kawai tunda yafada miki akwai wacce yakeso,toh inaganin kamar inkikacigaba da bibiyanshi wahala kawai xaki,"aa nancy ba wahala xanba inma wahalar xanto kitabvar xanyi koma maye donganin mahmud yasoni,yakuma xama mallakina,nancy takalleta yadda take maganar dagaske bako dar,"maimuna koni xanso ki nasara kawai inahango miki wani abune wlh,"bakomai bane face nasara,hira sukacigaba dayi gameda school daga hajia kuwa saiwajen biyar tafarka dasauri tatashi tana neman maimuna tagabasa falon dakin taleka tahangosu kowacce rike da wayatana abindake gabanta,tsaki taja tarufe "yarabaku iyakomaiba sai sonjiki tsiya, kitchen tanufatana dora girki domin mai aikinta batanan,ladingo dake shigowa "hajia sannu datashi "yawwa kindan fitane?"eh wayanakeso nayi da yayana kuma yaki yashiga,hajia na kallonta dandanan yadda fuskanta yakoma kalan damuwa"ina yayn naki yake shi "dashi sukayi tafiyada baban anty, "ok shine bodyguard din dana nayanxu dayakefadamin,ayya toh aiyanxu layinsa na nanbashine xai aikiba danacan xai saya yayi amfani idanun ladingo sukafito "shikenan toh baxanjisaba, "aa karkiji komai bari nadora abinci nadare xankira dana saiyabasa kuyi wayan,dandanan murmushi yabayyana afuskan ladingo "nagode hajia sosaidawannan,"bakomai jeki falon kijirani "aa hajia kikoma kixauna xanmiki abinchin kifadamin abindakikeso adafadin, kallonta hajiatayi "aa karnasaki aiki fa kigaji kuma kawai kije kixauna, kitchen din ladingo tashige tana hada hannayenta "allah hajia kijekixauna kihutaxanmiki ba aikibane aiwani mai wuya,"tohm shikenan'yar albarka tundakince saikinyi dai,dariya sukayi "tohm mi xa adafamiki? "kimin tuwon shinkafa miyan xogala murmushi tayi,"tohm shikenan,xogalan hajia tadauka tanagyarawa yayinda ladingo tashiga aikin tuwon shinkafarda bawani maiyawa bane gwngwani biyune bayanta kammala tuwan lokacin miyan kedahuwa namandata silalata juye ruwan acikin namiyan sannanta xuba kayanda ake bukata, hajia dake bare magi tace"amma kin iyagirki fa nawwara kinji kamshi yadda yake tashi,taidariya,"aa hajia inakoya dai, aa kedaibari nida wannan marajin maganan xatabanke danajidadi kixauna nan taredani,taimurmushi batace komaiba maimunatu ce da nancy sukafito kowacce dajakarta ahannu "ke xo mutafi,kinxo gidan mutane kinwanirashe kamar naku ,hajia xantafi,kinadasako,"bansaniba kenaga bakida kirki gidan nawane gidan mutane har kinacewa tawani rashe,yo ke kinrashe kin min abindatake mindinne?"yi hakuri hajiana,maida wukar ki kallafa tawanishige miki kitchen inamai miki aikin taki?nema,"taje kauye bikin'yarta nikadaima nake kwana,canake daxu nakemiki maganar kixauna kikwanabiyu kikace aa xakidawo dai,sai anmagana kuce makaranta kusarkin karatu tohko kixauna kokibar nawwara taxaunadani,harara maimuna tashiga kwalawa ladingo"shikenan amma gaskiya hajia ki kulada wannan yarinyan munafukace wlh,rananda innanta dawo kiturota dan allah hajia kekuma sauraki sakijiki kamargidanku,tafada tana dangwale kan ladingo,jikin kofan kitchen dinta rike tanadafe kanta, tashi hajia tayi tanasallallami,"ke ke maimuna kifita aidona wlh auhaka kikemamatadama,toh wlh baxatadawo ba naga maixuwayaraba 'yarnan dagidannan dasunan tadawo hannunki,"daddyna ma ,takaimata dundu dagudu suka kaiwaje tadawo tana mita"kwantar da hankalinki kinji nawwara wlh baxakikomaba iyayenta sunakallon duk abindatake bamai tsawatarmata sbd son lalatayaro,"kiyi hkri hajia,"jeki alwala naji anakiran sallah inaxuwa, tafice jikinta bakwari,ammataji dadi aranta donhaka kodatayi sallahma tajima awajen tana addu ah allah yasa taxauna agidan nan allah yasabaxata koma gidansu maimunatuba,tajidadin xamada hajia salmatu,kwanabiyu datayi da ita tafahimci macece maikirki dason mutane,tadauketa tamkar jikarta,abudayane damuwarta ahalinyanxu,shine rashinjin muryan modibbo,tundayatafi batakumajinsaba,batason wanne haliyakeba,gashi takasa tunawa hajia datace xatakira alhji yahadasu,kunyarta takeji,donhaka damuwa yaxama matakan gaba,duk daba abindata nematarasa agidan amma batajindadin komai,yaukwananta uku hajiata fita anguwama donhaka tindatafita tanaxaune kallotake bata tashiba,kallon mutanen take kawai amma axahiri,tunanindatake daban bafahimtar komai takeba, tanakokarinsa chajin wayarta,hajiata shigo bakinta dauke da sallama,ladingo dasauri ta tarota tana cewa"sannu hajia da hanya ,aje jakkunan dake hannunta tayi tanaxamnawa "wash! Kafafuna wannan jikinamu,tai murmushi "ayya sannu hajia kuma nagaba tafiyan kafabane,"ai haka kafarnan takemin nawwara idan na ajeta nadade saitabi tarike yaxama motsatama lalurane,cikeda yanayin tausayi afuskar ladingo "sannu yanxun kije kiwanka xakifijindadi,sallama akayi kofar falon hajia ta amsa "shigo musa,wani dattijone yashigo wannebaxai wuce shekara,50 bahanayensa daukeda babvan jaka,ya ajee agaban hajia yanamata sallama yatafi,jakartajawo tana juyekayan akasan falon"xoki duba kiga sunyimiki,danafitaane nabiyaa shagon nanu nasiyamiki,murmushi ladingo tasaki tana daddaga kayan,"laaaa hajia duk wannan kayan nawane ,?"nakine xansa hajia umma takawomiki shadda da less kuma, aitsalle ladingo tayi tanarike hannun hajia"wayyo hajia najjidadi sosai kuma nagode kwarai da gaske ubangiji yayima rayuwanki albarka tareda duk ahlinki,"amin amin yanxu bari nashiga nawatsa ruwa inkingamaduba kayankikai daki kishiryasu,"tohm ,tace tana mikewa tareda xaro nadaya jakar wadanda dogwayen rugunane masu mayafi kalabiyar tagani bakada ja bilu marun sai pich,dogwayen rigunane masukyau da duwatsu agaban rigunan,dayar jakarkuma fakistan ne kala uku masu manyan wanduna kasa atsoke sairiga iya gwiwa,yalowa dakoriya saibaka,daya babbar jakar kuma atamfane kala biyar sai mayafai uku hijabai uku,takalma uku,murna tamkar ladingo tasha ruwa akasa dan dadi,kokintunani ta afka baxato dama tareda modibbo suke dubakayan nan,yauda sai wankan dayaxaba aimasa,tajawo bilu infakistan din datafi matakyau aidanunta "kai yakaga wannan nayimasa wankanta tai murmushi wayyo allah kasa yana lafiya dai,tattare kayan tayi dayabayan dayatakaisu daki,tashirya bisa kover kamar yadda hajia tafadamata,tai murmushi haka nanufin nandakinane kenan inxamana yatabbata,tace aranta,,🌱🍯🌱🌱🍯🌱🐝🌱
🌱🍯🌱🌱🍯🌱🌱🌱
🌱🍯🌱🌱🍯🌱🍯🌱
🌼🌱Alkalamin 👉 MATAR YAYA ❤️🌱🌼

BAYAN SATI BIYU,.........
sanyetake dahijabi harkasa tanatafiya,cikin nutsuwa duk daba yangatakeba hakanbayana nufin sauri takeba,tafiyanta take kamar yadda xata iya,ledane ahannunta,daga ganin kasandaga aiketake,yanayin yadda fuskanta yanunakuma takosa taga ta isa gida musamman yadda intaduba taga yadda wani sauri ketabinta amashin,tindaga titin datataho,donhaka saitakara sauri ganinxai chammata,gashi kumasaura kiris ta isagida,tuno maganar hajiatayi datace tabari musa dirver yakaita,amma takifur tace taje akasa tagamagari sosai,yanxu in wani abu yafaru danifa?wayyo tafirta afili tanakara sauri ganin gefen mangaruba ne gari yafaraduhu,kuma gashi anguwan bana wuce wucen jama ah bane kamar kowanne anguwa,kamar ancilloshi tagansa ya iso dafda ita yanarige gudun mashindin,bataredata kallesaba takarasauri jikinta narawa,"yanmata,lafiya? Cak!kuma tatsaya tana dubansa,saikuma taga akasin abindatai tunani,nako makwamishine,donbatadawani gata in ankwamusheta sai allah, murmushi ne afuskan saurayin,dayakasance maikyakkyawar fuska wankantarwatsa,idanuwansa akan fuskarta hakanyasa takaudakanta dasauri tanacewa"lafiyace tajawo dik abundaka gani, yay murmushi"hakane naga saisauri kike tinda kikakula inabinki abaya,badai kina nufin saceki xanyiba, hum tace tana cigabadatafiyarta,bintayake kamar yadda itama bata saurareshiba,amma tamkar tare suke tafiyar sbd yadda yake jan liform din ahankali,"kidaure kicire tsoro kisaurareni baiwar allah, "a'ashi mutum gabakidaynsa ma ai abintsorone,"ni bandaniyyan cuta agareki,miyasa xaki munanamin zato?" him,baxantaba gane hakanba domin ba labbane agoshinkaba nashaidan,tabvacin kai waye,donhaka idan nafadamaka wani abu xaka yarda , tace tana jan birki dai dai lokacin data iso getdin gida,yasauka yanachake mashindin,"badamuwa kimaganarki, tarike kofan kamar xatashiga saikuma tatsaya,"karike kalmarkan nan dataxama ruwan dare atsakaninmu 'yan mata,ni inada mijin daxan aura, batasaurareshiba tawuce,kansa yarike yana sosa kasan bakinsa shima gidan hajian yaxo kuma yagatashiganan toh wacece kuma wannan tahajia? Yace yana mamaki,toh! Yafada afili yana kwankwasawa getman yaxo yabudemasa yashigada mashindinda sannan yakira hajia awayatamasa iso,falon, xaune take gaban hajia tana fadamata yadda tahadu dasaurayin can, yayi sallama,"wa'alaikassam dr shigo,hajia tace dasauri ladingo tadauko hijabinta datacire tamayarda,dai2 lokacin dayashigo,tsaye ta tashi tanacewa "hajia shine fa ! Yakalleta yana dukan dakai hajia tai murmushi "au bakisan yusrab ba ,kodayake baitaba xuwa dubani kinanan ba,"hajia ina yini, "lafiya kalau yusrab ya aiki? "allahamdulillahi,Takalli ladingo "ok! Ai ke kuma ko,ta harareta ganin xatamata over action,daki tashige tana tunanin wanene kuma shi wannan gayen awajen hajia,bayan tafiyanta dr yusrab ya dubi hajia"tohm yakafar "gatanan dai amma dasauki kam sosai, yajinjina kai "abindaxa ayi yanxu hajia shine jibi ko ranan monday kisamu akawo ki hospital din namu sai inturaki wajen hoto idan akadau hoton kafan kikawo mani sai aduba agayaya xa ayi abillowa abin, "tohm shikenan allah yakaimu jibinma ai sai muxo aigara dai asn abinyi don wlh yusrab kaga kafarnan idanta tadamin da musifan ciwo banajindadinta kokadan,indakasan aciremani ita inhuta,"ayya insha allahu dai yanxu in kikafara amsan magani xakiga ansamu sauki,sosai,kam "tohm allah yataimakemu "amin amin yace yana dan mikewa "tohm hajia ni xankoma saikuma kunshigo "toh harxaka koma bari inaxuwa, nawwara yakixo ki ansa kikaimasa, tace tana shiga cikin dakinta,dakejikin na ladingo,dadi yaji jin ankira sunan budurwarnan lallai xaisake ganinta kenan donhaka fitowa yayi jikin mashin din nasa yatsaya, ladingo ce tafito hannuta rikeda wani karaman leda cantahangesa tatsaya harara tafara aikamasa kafin takarasa,"gashi, "yi hakuri karki kuka bani nakar xomanba rataya akabani, "yarage naka wannan malam karbi, ansa yayi "sunana dr yusrab yakub, kina neman wani karin bayani game dani, tagirgixa kai "aa kabari hakama yayi nawwara ibraheem,"thnak u vry much nawwara saikin karaganina ko? "aa nafadamaka ai matsayina ko? Yalumshe ido sbd yadda maganarta kemasa dadi,harkansa,"hakane tohm naji amma ni inasonki kuma itamace tamairaboce baxanfidda raiba, "idan karabadayan biyu xaifi kuna idankarasa katafi sakdomin nasan xakarasa din,yusrab nagode kwarai dasoyayya amma baxami aureba dakai tabbas akwai inda nake da yakinina,tabirgesa kwarai kuma yajinjinawa namijin kokarinta data iyatsayawa takalli namiji kamarshi maikayu datsari uwa uba ga ilimi bakarya da rufin asiri,kana kallonsa ya isakagane wannan amma duk batadubaba, ya numfasa"shikenan tohm nayarda xamu iya abota? Tai murmushi har hakoranta nafita"kwarai badamuwa, yay murmushi tre da jinjinamata da babban yatsan hannunsa ,itama tajinjinamasa yadagamata hannu yajamashindin yafita,komawa tayi ciki hajia takalleta"kinsaurare shi dakyau ko? Taxauna "eh munfahimchi juna,kamar yadda yakamata kuma namasa bayani,"yawwa 'yar albarka ai yusrab yaron kirkine,kinga inkaka auresa shikenan kinhuta kam! Ta kalli hajia adan raxane,"um uhum ko, "eh nake fadamiki yaron maihankaline kwarai natabbata yusrab,xaikuladake,domin......,"um am bari nadauko mana abinchin hajia time yayi ko,yakamata kirinka cin abincin akanlokaci,ladingo taimaganar tanamikewa kallonta hajia tayi daf daxata wuce kitchen din domin tafuskanchi maganar yusrab ce bataso hala akwai wani abu arantagameda shi,amma saura 5minit suci abincib,wataran harsaita tunamata amma yanxu harwani saurin tashi take,tinda,suka faracin abincin bawanne yamawani magana,
LADINGO NA MODIBBO,yammace garin yayikyau ga sanyin maraici dake kadawa ko ina,xaune take tanagyaran alanyahu,wayanta yashiga kara dasauri tadauka wayantana maimamakin ganin maikiran duk tunaninta ko gixo idanuwanta ketamata har kiran yakatse wani yasake shigowa,dasauri tadaga, "salamu alaiki... Yace daga bangarensa Gabanta yafadi jinlallai muryansane shine dinkenan "wa alaikas salam, tace tai,shuru ya numfasa"kina ina haka,donbanga alamun kinagidanba "eh hakane ina gidan hajia kakarsu maimunatu,"tohh garin ya hakatafaru,kuma? "hummm labarine maitsaye baxaiyuwu tawayaba,yanabukatar xama, "ok turo mani adress dingidan inaxuwa yanxu,"tohm shikenan ,tace tanayanke wayar tarubutamasa adress dinta turamasa kannan tacigabada aikinta saidatagama yanka alanyahun sannanta shiga wanka.cikin blu indoguwar rigata shirya,tanadekantada mayafin rigan tayikyau kam sosai,dukda bawani kwalliya tayiba,fitowa tayi dakin hajia tashiga"hajia yayana ke kanhanyarsa naxuwafa yanxin,,"ke haba amma baki fadaminba sai yanxu,?hajia taimaganar tanaxauna gefengado Ta tankwashe kafanta"toh nima yanxu yafadamin,"tohm aishikenan saikitashi kifadama inna ta doramasa wani abu,tashi tayi tana karkada hannu,"aa basaitawani wahalaba hajia xandafa masa indomi kawai inyabukata wani abu,taharareta "har yanxu kankibaidaina rawaba nawwara yayan nakima ko,lallai yusrab kwabaya tsiraba, duk sukayi dariya tafito tanacewa"aa hajia kinsan nawwaran takifa babban yarinyace,kamar yadda yasanarmata yashigo ciki,hakatafito tanawasa da gefen mayafinta,cak ta tsayakuma tana kifkifta ido,"wayyo modibbo kaine haka,yayi murmushi tareda rausayar dakai yanakaremata kallo domin shima bakaramin sakemasa tayiba yadda takara haske taikyau tayiwani bulbul da ita,"nine ladingo na tsarki yatabbata wa allahn annabi muhammad(s,a,w) dayasake amincewa,dahaduwarmu,tashafa fuskarta"allahamdulillah lallai ba abindaxancema ubangiji sai godiya,nayi kewankahar bansan yadda xankwatancenta garekaba,moddibo na,barkada sauka,"yawwwa sweety na ,tai dariya taredashigewa gaba tamasa jagora falo,ruwan gorata kawo masa maisanyin gaske ta xubamasa sannanta mikamasa yasha sannanta komataxauna"kana bukatar wani abin?ya lunshe ido"kwarai makuwa,ba abindanakeso kuma yanxu irin naga nasamu lokaci ishashshe tare dake munahira,taɗanjuyan dakaigefe"kadin dakamantadani dakatafi,china kyakkyawan murmushin dayaxama jiki agaresa yasaki "aa kiyi hkri nima banaso hakabane ummin yarana ,kinajina banaso kidamu dayawako kitamin kukan kinnan dake damuna kuma hankalina nimaxaitashi aikina kumabaya buƙatar hakan idan nakiraki hankalinki zaifitashi,shiyasa natattara hankalina kan abindanaje yi kuma allahamdulillah cikin ikon allah nasamu wani aikin xanbar wannan domin alhaji dakasan yanema mani.murmushi tasaki tana cewa" masha allah najidadi sosai kuma allah yataimakemu yasa antashi asa ah yah modibbo wanne aiki kasamu anan ɗin? Aikin gidan mai kuma nine manajan gidanman,yayƙyau bari nafaɗama hajia kaxo tamiƙe tanifi ɗakin hajia bayanta yabida kallo tasauya sosai kuma tayi kyau tai haske ga jikinta yamurmure tayiwani fresh,yajidadi sosai aransa kuma yagodema allah yayinisa acikin tunaninsa harbaisandashigowar suba ladingo dake riƙeda hannun hajia tasaketa tana komawa taxauna ƙasa yaxube yagaidahija cikin girmamawa sannan yakoma yaxauna cikin fara ah hajia ketambayarsa hanya,mrmshinsa yafaɗaɗa tareda yimata godiya akan riƙon nawwara dariya tayi tace babu komai aɗa nakowane yajidadisosai kuma hankalinsa yakwantada hajiyar xatakulamasa da ladingonsa, saiwajen ƙarfe biyar sannan yabar gidan hajia daƙƴar laɗingo nabiyedashi tana masa rigima,🌱🍯🌱🌱🍯🌱🐝🌱
🌱🍯🌱🌱🍯🌱🌱🌱
🌼🌱 Alkalamin👉MATAR YAYA 🌱🌼

BAYAN KWANA UKU
Maimuna ce tashigo gidan hajia kaitsaye falo tanufa hajiadake xaune takalleta maimuna banji kin sallamaba taharari ladingo dake kwance tangame awaya nayi bakiji bane inasauri in isoga wannan makirar mara mutumchin yarinyar hajia tariƙe baki "banason xancan banxa maimuna yadaga shigowarki zaki haike akan yarinyar dabatasan hawaba kuma batasan saukaba ladingoduk abinda ake koɗaga kai takallesu batayiba saijitai maimina na faɗin, tasankwa hawa tasan sauka domin yau sati nawa kenan batadawo bakin aikiba bayan tasan aikinta taxo tarashe anan ana lasar arxiƙi taimaganar tana kallon ladingo hajia tamiƙe tana kallon maimuna cool down my jika kinutsu kikuma dawo hayyacinki dan allah kinji, hajia taimaganar tana kama hannunta taxaunar da ita kannan tacigaba da magana"maimunatu kinaji dan allah inaso kisaurareni dakyau domin kifahimchi abindaxan maki magana akai,tagyaɗa kai domin balaifi maimunatu naɗanjin maganar hajia ƙwarai fiye da yadda iyayenta xasu faɗamata taji.abindanakeso kisani kuwa shine tsakanin maikuɗi da talaka awurin allah duk ɗaya bamuda banbanci bakuma wanda yafi wani,wanda yafi wani awurin allah kam to sai wanda yafitsoronsa .kinga kenan bamaganar maiƙuɗi acanko.toh kigane duk ɗayakuke awurin allah dake da nawwara kuma karnasake ji kin kirata mai lasar arxiƙi domin ba lasatakeba sonake taci arxiƙi sosai taxama yargida donmutuncinta. Dasauri maimuna takalli hajia tana turo baki "ba agidanmuba wlh saidai awani wajen
Anan gidan makuwa kefa bakyaɗaukar rarrashi nakula wata sokuyar yarinyace ke maimunatu. Ranta abace tamiƙe tana saɓa jaka tayi hanyar waje kafin tatsaya nice yau sokuwa awajenki hajia dabakinki kike faɗamin haka agaban wannan jakar nagode tajalla ladingo da yatsa "ke kuma ki kiyayi nidin domin saina buwayeki mutƙar bakibar rayuwarmuba.banxa jaka kawai hajia baki buɗe takalleta amma kinrainani maimuna kinraina maganata kuma kebaki isa ba nabiki kamar yadda sokwayen iyayenki kebinki akanduk abindakikeso gashinan duk tarbiyyanki yaxama sai ahankali bakyaganin mutumcin kowa, toh ni baki isah wlh kuma xakisan nikike ma wannan abun kuma nawwara xama daram ba indaxataje tana cikinmu, rain maimuna yaɓaci sosai tabuga tsaki tawuce tana masifa kamar ta aribaki, ladingo tasauko ƙasan ƙafan hajia idanunta naxubar da hawaye takama ƙafar hajia tana mai sunkuƴar dakanta

Please Login or Register in order to submit comment