Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Momƴ tafice abinta tana jinjina rashin kunya irin ta yusrab,
Maimunace xaune gaban malaminsu ita da nancy
Malam yau kwana ashirin da uku kenan kamar yadda kace mudawo
Yakallesu yana ɗauko wani tulu yabuɗe yana xira hannunsa
Hakane kuma ƴaune ranan gama aikin....... ......
Dasauri yaxaro hannunsa dagacikin tulun yana yarfarwa tare dakiran
Ansamu saɓani aljani sulaiman yatabbatar min cewa mitƙar nataɓa ƙasan tulon nan naji laima toh aiki ya ɓachi in najisa abushe aiki yaci, aikinku yakarye kuma bazakitaɓa samun nasara akantaba ko shi wanda kikesoɗin,
Hannu taɗora aka tana kallon nancy wacce taɗagamata hannu
Kinga karki ɗamu
Malam mungode amma ba abindaxa a iyayi,
Yana wani irin murmushi maikamada na wani ƙudiri
Ehtoh hakane amma wataƙila inxaku iya ƴimun wani abu hala aikin yasaku
Maimunatu dasauri ta amsa
Xamu iya malam komainene kafaɗa
Nancy datini tagano manufarsa tace
Malm munajinka menene,
Bawani abubane mai wahala xankasance dakune yanxu kuma zakuci gabadaxuwa har na sati tukunna aikin xayƴi sabd wannan shine mahaɗin aikin naku.
Maimunatu tadafe ƙirji tanasakin ajiyar xuciya tamiƙe nancƴma miƙewa tayi sunaƙarewa malam ɗin kallo yadda yake tamkar wani ggwaggwon biri,dafuskarsa baƙi ƙirin hanci kato bakinsa kamar bakin bokiti,sbda girma,
Baxamu iyaba munhaƙura
Nancy tafaɗa tanajan hannun maimunatu sukafice daga rumfan.
Maimunata girgixa kai
Yasalam gaskiya mutumin nan baida imani nancy kiduba tsofo dashi amma ko kunya baijiba ya naneman yarakamar mu,
Nancy ta kalleta
Kaɗan kikagani indai irin waɗannan mutanen ne sam su ba allah fa aransu burinsu kawai ƙuɗi da ƙeta haddin yaran mutane.balle kikawo kanki kuma aikinxama nama
Maimuna taxabura idanunta duk sunɗau haramar kuka tace
Kingakwa mumuka kawo kammu agaskiya natsorota Allah yakƴauta ma baimana taƙarfiba nidaikam nahaƙura indai dr yusrab ne nahaƙuradashi xan yi addu ah allah yaxaɓamin mijina daban,
Amin dama aimunɗauka daxafi m.saraki kuma najidaɗi sosai dakikagane cewa kanaso bayana nufin dole kaima sai ansokaba raƴuwa haƙa take kanaso bacasonka kaima wani nasonka bakasonshi,wasu kuma sai ra ayi yaxo ɗaya sukance kowa nason kowa, karki damu xakisamu wanda kikeso insha allahu nima nama nayi madama nadaina shaye shaye xanmaida hankali akan ibada,amma dan allah kema kidaina kula maxa kirabu da kb shima jikinki kawai yaƙeso dayaga yana mora
Maimunata tana share hawayen nadamar dasuke xubowa afuskarta ta kalli nancy bayan sunshiga motar dasukaxo da ita
Nayi nadama sosai nancy nagane cewa duniya budurwar wawace nagane komai bamai ɗorewa bane bayan gaskiya insha allahu nadaina xina kuma xanrabu da kb daga yaƴɗin nan,
Nancy tai murmushi
Allahandulillahi allah yaƙara shiryanmu.
Amin
🌱🍯🌱🌱🍯🌱🐝🌱🍯🌱🌱🍯🌱🌱🌱🌱🍯🍯🍯🍯🌱🍯🌱🌱🍯🌱🍯🌱🍯🌱🌱🍯🌱🌱🍯🌱🍯🌱
🌼🌱SHAMSIYYA ADAM 🌱🌼
Bayan faruwar wannan al amari bahbah yatara kafatanin ahlin naƙauye dana birni sanan yagatar da nawwara sannan yabata umarnin yimusu bayani dakanta tareda awarwaro da hoton mahaifiyarta hauwa u. Murna sosai wajen yakaure sai ribibinta ake ana farinciki banda uwa wato matar babha tafarko,dakanta ke ƙasa tana xubar hawaye, can bahbah yakalleta yana takawa kowa birki da ayi shuru, yatambayi uwa dalilin kukanta taɗaga kai tana kallonsa sannan takalli nawwara tace baxan mantaba
Ni uwa nice matarka tafarko kuma inada 'ya'ya takwas dakai, aysha amaryanka nada yara uku, dik yaranka alhaji kafi ƙallafa soyayyarka akan hauwa u.dalilin wannan soyayyar yasa sabd sakamakon jarabawarta yafito maiƙƴau yasa kaje kasa akaƴimata awarwaron gwal akakuma xana sunanta kabatashi amatsayin ƙyautarta, abindaya dugunximamun tunanina kenan yasa naiƙoƙarin ɗaukar mata daga ƙarshe nabi shawarar ƙawata luwisa na insa aɓatar mata datunanin gida sanan insa aɓatar da itadaga ƙasar duka,haka kuwa akayi ranan juma ah bayan sun ƙwalliyar juma ah ansamata ta sa awarwaronta.nasa wasu samari suka ɗauketa suka tafi da ita,daga baya suka kirani awaya suka sanarmin sunsata amotar 'yan gudun hijira waɗanda xa amaƴar ƙauyikansu, naji daɗi sosai loƙacin domin nasan tabar gida har abada,amma ayanxu nayi nadama nagane cewa nayi kuskure domin ga shi allah yanunamin ikonsa yadawo da jinin hauwa u,ahlin da akarabata dashi,alh.......
Bahbah yaɗaga mata hannu hawaye nakwaranya a idanunsa momƴ turai da sbd tsabar firgichi kasa kukanma tayi sai kallon uwa take jikinta narawa, ummu salma da kareema 'yayan uwa kunya ta kamasu murja kuwa fita tayi da yaranta suka tafi tana kuka da allah wadarai da irin halin uwarsu, riƙe momy akayi amma kafin kace wani abu tasuma,
Nawwara kuwa kuka kawai take taƙamƙame hannunta aƙirjinta, sairawar ɗari take, Dr dayagama bawa momy tallafin gaggawa tadawo hayyacinta yahango nawwara amina nabata haƙuri amma kukan kamar xigata take,
Yakira amina yace takulada momy yakama hannun nawwara suka fita afalon tanajingine daƙafadarsa sbd jikinta ba ƙwari,yanasakinta faɗuwa xatayi,
Nashiga uku Dr
Kinga kishiru banason kukan nan nawwara kewai bakyagajiya da kukane
Tariƙe hannunsa kam.jikinta dik ɓari yake
Yaxanyi,yaxanyi allah ni yatsaromin xankare rayuwata inakuka,sbd yawan macuta dasuka cika rayuwata,
Yafara share mata kwallah
Baxaki ƙare rayuwarkiba akuka nawwara ko kinaso kice bakiyarda da allah ba?
Baxan xama baiwa butuluba dr nayarda da allah domin shine abinbautawa dagaskiya,
Yashafa gefen fuskarta tom kidaina kukan nan aikomai yawuce sai aita addu ah kinji ta lumshe ido ragowar hawaƴen dake maƙale sika xiraro.
Nagode dr kai abin alfaharine agareni,
Yayi murmushi,
Karki damu kefa ƙanwatace kuma abar sona,banidawani farinciki bayanke,
Tahararesa tana tura baki
Niiiiii kajika f,,,,,,
Yakatse mata ƙarshen maganar tahanyar sa tafin hannunsa abakinta aikuwa saita cixa yay sauri yajanye yana yarfa hannu ɓoye kanta tayi atsakanin cinyoyinta tana dariya,
Yaƴi ƙwafa xanrama ai ƙita tara laifinki kinji
Taɗago tana dariya tareda lamgwaɓar dakai
Dan allah yaya karkamin mugunta.
Yabuɗe ƙofar motar yafita
Aa ni saina rama kidai jira lokacin,,,,,, yakashe mata ido
Ƙasa taidakanta tana murmushi,
Yafice yanacewa
Kixauna bari nakira momƴ da amina saimu tafi gida kinsanfa gobene xamukoma gidanmu,
Ta hararesa
Humm takama kunneta ta murɗa yaganta sarai kuma yagane metakenufi . Tana nufin bakajin magana. Don haka dariya kawai yayi yafice,
Afalo ƙuwa dika kowa tattafiya yake domin wanda yataraɗin yashige ɗaki cike da damuwa kuma yace karwanda yabisa, uwama ɗakinta tatafi tanakukan nadama 'ya'yanta sukavita suma kukan suke anrasa mai lallashinwani, Dr yusrab ne yaxo yakira momy da amina suka tafi,
Bayan gariya waye dama yaune xasu koma gidansu donhaka momƴ taja nawwaraɗaki tana bata 'yan abubuwanda ba arasaba namata, sannan ta tambayeta dr yataɓa kusantarta sbd akwai wani abudaxatabata wanda aka kawoshi daga maiduguri tarufe fuskarta tana girgixa kai
Momy taidariya domin tagane alamun aa
Nanta sata agaba tamata gyaran fuska tareda bata shawarwari game daxamangidan miji sannan daga ƙarshe taimata kyakkyawar huɗuba akan yadda ake riƙe miji,dayamma takiramai mata ƙunshi jada baƙi taxo tayiwa nawwara kaijama ah saikunga yadda taɗau haske daƙyau tamkar wata sabuwar tauraruwa,nawwara taji daɗi sosai da yadda momy turai ke mata tamkar ita tahaifeta,batanuna irin ita sirikantace,saidai ita nawwara ke jin kunyarta,amma duk abindayakamata momy turai faɗawa nawwara take,da magaruba Dr yaxo sutafi momy tahaɗasu taimusu nasiha sannan tasamusu albarka alhaji yaqub nera ma yajakunen Dr sosai akan yariƙe nawwara amana karyabari wani saɓani yashiga tsakaninsu, daga ƙarshe sukatafi nawwara nakuka Amina nayi domin baƙaramin sabo da shaƙuwa sukayi da juna ba,
Dr suna shiga mota yajawota jikinsa yafara rarrashi,
Talangaɓe ajikinsa tana shaƙar daddaɗan turaren jikinsa,💜❤
💜❤................
Maimunatu da nancy sun nutsu sosai kai bakace sune akwanakin dasuka wace can bayaba yanxu daga gida sai makaranta ko gidan ummah sunyawan haɗuwa da modibbo amma daga gaisuwaba abindayake haɗasu saikowa yawuce ummah kuma aranta shine dama maimunatu xata auri modibbo dataji daɗi don ita tadaɗe dasaƙa haka aranta abindayasa bata nemi maimunatu daxancanba kuwa shine,ganin cewa tafi ƙarfin ɗan ta dik da shima yanxu masha allah yanasamun kuɗin harya ginama ummah gida anan ƙofar ruwa,xasukoma in angama gƴara,
Modibbo sarai yanakulada ra ayin umma donhaka yagane abindake ranta gamedashi da maimunatu donhaka yayanke shawarar xainemi maimuna sudai daita dik dayasan basonta yakeba kawai xaiyi ƙoƙarin ganin yakoyawa kansa haƙan duk dayasan mace ɗaya yaso kuma baxai daina sonta ba adik loƙacin dayatunata saiyasha kuka yagodewa allah, sbd tabon sonta baxaitaɓa gogewaba,
Bayan yakammala gidan umma suka koma taji daɗi sosai kuma tasamasa albarka sosai harda kukanta,ganinyadda yake ta ƙoƙarin faranta mata rai,inta tina kuma wani abu saita ƙara tsawonta kukanta,ita tadaƙile masa nasa farincikin gashinan kuma yahaƙuri yana rayuwarsa bacikin farinciki ba komai sai ahnkali.
Anahaka kuma yaxo matada maganar yanaso ya auri maimunatu
Taji daɗi sosai kuma tagoyamasa baya akan hakan taredayimasa fatan dacewa.
Maimunatu tayi mamaki sosai da modibbo yasameta da labarin ƴanasonta kuma xai aureta.
Batawani tsayajan ajiba domin dama tana sonshi kawai ta amince
Bayan wani loƙaci modibbo yashirya yaje yagaida alhaji saraki sannan bayan komawarsa maimuna kegayamasa daddy ya amince yaturo
Bayan haɗuwar manya aka saranar auren maimuna da modibbo wataɗaya, 💜❤
💜❤.................. ..
Kausar tana takiran nawwara awaya amma bata ɗagawa saidaga ƙarshe taga tayi blocking in numbanta, dandanan taganecewa akwai masala tashirya domin xuwa gidanta
Amma xatabari suje da sumayya donhaka gidan su sumayya tashiga
Sumayya dake ƙoƙarin kunna tv tai murmushi
Su kausar manya kece
Xamatayi tanakallon sumayya
Kinjiki fa anty sumayya gaku tayaya xamu zama manya,xolayata dai kike.
Dariya sukayi gabaɗaya sumayya tace
Toh naji amma baxolaya tsakaninadake kausar kinji.
Am anty kenan antashi lfy
Lfy ƙalau ya ammu da daddy?
Kausar ta amsa ƙfy ƙalau suke anty naxone akan naimiki magana akan anty nawwara nakira lyinta takashe kullum innakirabataɗagawa gashi yanxu tamayi blocking ɗin dika layikana kuma bansan meyake faruwaba, tagama maganar kamar taikuka,
Sumayya ta gyara xama
Aa toh miyasa kuma yanxu muka gama gaisawa da ita
Toh nidai bansan menene yake faruwaba bansaniba kotaji labarin anty maimunat xata auri modibbo,ne shiyasa ko
Sumayya tagirgixa kai
Wannan baxaisaba kausar ai yanxu nawwara tamaidahankali akan mijinta baxata tsaya wannan tunaninba abindaxa ayi ƴanxu kinga bari xankirata. Xanji komiye yasa,
Kausar tace tohm anty ngde
Taimata sallama ta fita,
Koda sumayya ta tambayi nawwara cewa tayi kartasake mata maganar kausar tayi tayi tafaɗamata dalili amma tace baxatafaɗaba kawai karta sakemata maganar kausar da dik wanni dayashafeta,. Haka sumayya ta haƙura taƙƴalemaganar,💜❤
💜❤.....................
Nawwara kuwa tanaxaune da mijunta dr yusrab lafia domin akwai fahimta atsakaninsu sosai dr na son nawwara sosai yana lallaɓata yana kulawa da ita tamkar ƙwai,itakuma dama shagwaɓaɓɓiya,saitaƙara miƙe ƙafarta,tana narkemasa tamkar tsumma aranda,rayuwa suke maicike da farinciki,da nishaɗi tareda farantawa juna, tana lallaɓa mijinta, tana iya ƙoƙarinta wajen ganin takoyawa kanta sonshi, kuma allahamdulillah tanajinsa har maƙwallatan ranta
😁😁😁😁😁😁😁 nawwara manya
Loƙaci xuwa loƙaci hajia naxuwa taganta kuma momy ma nakulada ita sosai, ansa ranan Amina dawani kamaluddeen ɗan makwabcinsu, anata shirye shiryen biki.
Xaune take ajikinsa tana tajemasa gemunsa shikuma ya lumshe ido yanajindaɗin taxar domin kamar sosamasa take jatayi daɗan ƙarfi
Yaxabura
Tatashi dasauri xata gudu yacafkota
Dan allah kaƴi haƙuri
Yahaɗe fuskarsu wajeɗaya yana cafko leɓanta naƙasa yacixa
Takwala ƙara tana mintsininshi,
Dariya suka kwashe da ita yana jan hancinta.
Baƙyaji sweety na
Taƙyalkyale da dariya
Aika koyamun rashin jin
Janyota yayi jikinsa
Toh xona ƙara koyamiki

Sallamar hajia ce takatse musu nishaɗi dasuke ciki dasauri Dr yatashi yashige ɗakinsa,sbd gjeren wndone ajikinsa dabest da sauri nawwara taje ta taro hajia tana murna
Nansuka xube tana tambayar hajia yatake
Ta amsa dr yafito shima yaxauna suka gaisa har suka ɗantaɓa hira daga baya yashirya yayima hajia sallama xaifita office,
Baxaki rakashiba
Hajia tataɓa nawwara
Murmushi tayi tana ƙasa dakai domin itama tunanin datake acikin ranta kenan yaubatamasa sallamaba
Aa hajia aiyafita
Hajia ta harareta
Kinga tashi nibanason shashanchi kije kuisallama da mijinki
Tashi tayi tana dariya
Kai hajia
Tafice shima dama kasa tafiya yayi yatsaya ajikin ƙofar,koxata fita saikuwa yaganta
Bata ganshiba xata fice wajen daya aje mota tunaninta ko har yashiga mota,yayi gyaran murya,tana juyowa tarugo ƙafin ta iso yajuya baya aikwa taɗane bayanshi tana dariya,
Wayyo xaki sa kayana suyi sukuixin sweety
Ta xahayo da kanta tawuyansa tana huramasa iska akunnensa tana ƙasa da murya
Ni toh banaso kafita allah
Yayi murmushi yana xagayo daita tana face ɗinsa yarumgumeta
Ai kinga hajia taxo kuma kinga sainabaku guri ko kinfi samun nutsuwa ku tattauna ko sweety
Ta kwantar dakanta aƙirjinsa tana jinjinakai.
Hakane amma dawuri xakadawo gaskiƴa kasanfa banason xama niɗaya
Yakalleta dakyau yadda take wani narkemasa ajiki dik saiƴaji kamar vaxaifitaba,yaxauna atareda matarsa susha soyayya amma baxaiyuwuba hajia taxo
Yalallaɓata harta ƙyalesa yanufi mota sumayya da kausarne sukayi sallama getmana yabuɗe musu suka shigo gaisawa suka farayi da Dr
Nawwara data juya xata koma falo taji maganar sumayya sunagaisawa da Dr dasauri tajuyo tariƙeta tana murna batakulada kausarba saidata dawo dahankalinta kan dr aikuwa dasauri jikinta har rawa yake tashaƙi kausar tana ɗauketa da mari kafin Dr da sumayya suriƙeta ta fesawa kausar mari ajere sunkai biyar,har taxube kasa riƙe da fuskarta,
Dr yariƙe nawwara tana kuka tana ƙoƙarin ƙwacewa tana kiran
Wlh ni kasakeni saina illatata shegiya munafuka,algunguma maci amana,maineman maxajen wasu,wlh saina lillisataba dr ,,,,,, yariƙeta kam hajia dake falo taji hayaniƴar yayi yawa tafito
Ganin abindake faruwa yasa taƙaraso tana kallo ƴadda ake famada nawwara akan asaketa tadaki kausar, sumayƴa kuma tariƙe kausar dake takuka itama,
Ganin taƙi nutsuwane yasa hajia dakamata tsawa tana kallon ta
Rufemin baki nawwara baki da hankaline ko kin manta wacece kausar,ko kinmanta hankalinkine
Ta fashe dakuka tana jalla kausar
Hajia aiwannan macuciyace axxalimawacce ke neman ganin bayana sbd burinta na wulaƙanta, tariƙe hannun dr tana cigabada magana
Ya yusrab wannan itace wacce tabani turaren nan danashafashi mukasamu masalarnan itace
Shima xabura yayi yana ƙaremata kallo
Tafi ƙarfin mari sai na danganata da ƙoto wlh sainaga wanene ubanta agarin nan
Hajia sumayya dabasu san kanmaganarba sairaba idanu suke,kausar kuwa saiyanxu tagane abinda nawwara ke nufi.
Hajia ce tabasu umarnin dik sushiga daga falo taji kanmaganar,
Bayan anxauna kowa yanutsu sannan nawwara ta warwarewa hajia kaf abindayafaru har gane ahlinta datayi.
Hajiama ta tausaƴawa nawwara kuma takalli kausar
Kifaɗa mana gaskiya kausar wayabaki wannan turaren
Taiƙasa dakanta tana kuka maitsanani tana tunanin tayaya xata tonawa yayarta asiri abayyanar jama ah gwara tabarsu akan itace din tayi kawai,
Kuka takesosai tamiƙe tana xuwa gaban nawwara tatsuguna
Kiyafeni dan allah anty nawwara tabbas nacutardake akan wani dalili na son mijinki nake shiyasa na aikata miki haka amma kiyi haƙuri
Duk sun tsorata dajin wannan maganar musamman hajia datake ganin ƙanƙantar kausar daxuwa wajen boka ko malamai,
Nawwara tarusheda kuka
Wlh yafi ƙarfinki indai mijinane kuma wlh saikin gane kurenki baxanƙyalekiba tunda kikai ƙoƙarin wulaƙaanta rayuwata,
Tatureta daga gabanta tana kallon dr dayayi shuru yana naxarinsu suduka waya yaɗauka xaikira police hajia tagansa dasauri takwace tanabashi baki sannan tasanar masa jikartace yabarmata komai ahannunta xataɗaumataki,daƙyar yahaƙura hajia taji takaichin abinda kausar taƴi haka tasata agaba suka tafi sumayya ma batadaɗeba tatafi databa mama labari itama tajajanta abin,
Nawwara kuwa Dr saidayayi dagaske yasamu kan ta tawarware,
Kausar kuwa dik yadda hajia tayi da ita abin yagagara domin amsar ɗaƴace ita tayi, haka hajia tacimutumchinta sannan tace kartasake xuwa gidanta tunda ita yarinyar banxace,
Kodata koma gida ammu naxaune tana aikin danne danne tafaɗakanta tana kuka
Me anty take nema aduniya ammu?dama shiryar ƙaryace tayi?tayaudareni ni ƙanwarta tahaɗani da abokiyar mutumchi,na waye,xai tsallakewa yaudararta, ,,,,,,,
Ke sauraramin ki koma hankalinki inkinfita domin baxancigabada sauraron munanan lafaxankiba dakike dangantasu da maimuna donhaka miƙe kimin bayanin abindake faruwa,
Tacigabada sharar kukanta acikinxuciƴarta kuma tana jin nadamar abinda antinta tayi
Tas takwashe dik abindayafaru agidan nawwara har kai turaren da maimunatu tabata tayi,.maimuna dake jikin ƙofar shigowa taji maganar tatsaya kaf taji abindayafaru itama jikinta yayi sanyi hawaye ne keta xubowa aidaniyarta tashigo tana kuka ta rumgume kausar
Xuwa yanxu nadaɗe dayin nadama akan aikita hakan ammu kausar ku yafemin wlh sharrin shaitanne banida ra ayin cutar dawani ayanxu,dan allah kuiyi haƙuri
Kausar ta rumgemta itama tana kuka ammu ce ta rarrashesu maimunayu tadubi kausar
Baikamata kiɗorawa kanki laifin dani na aikataba
Kausar tadubeta
Sbd ke bani bace ni ainasan nidake ɗayane domin uwar mu daya ubanmu ɗaya,bamu dawani banbanchi bandana sunaƴenmu dajikinmu, amma anty don nakareki xan iya ɗorawa kaina kowanne laifine wlhke kitsira,
Hawaye suka gangaro a idon maimunatu tariƙe hannun kausar da ƙarfi
Nagode sosai kanwata kuma nasan daxaki iyasadaukar dafarincikinki akaina allah yabar xuminchi,
Ammu taji daɗin yadda yaran nata suka kasance yanxu sannan tayimusu nasiha mai shiga jiki,
Loƙacin bikin maimunatu da modibbo yaxo akasha biki mai ƙayatarwa, abonsai wanda yagani,yatareda amaryarsa a unguwar eprt.
Bayan satiɗaya da bikin maimunatu tayinadamar abinda ta aikata na xina domin tanafuskantar wulaƙanchi sosai daga maigidanta haka suke xaune ba mutumchi sai dai yanaƴimata ne domin ummah ganin yadda umma kesonta,
Nancy ma tayi aure wani malamin islamiyya ta aura,tanaxamanta lfy dashi,kuma itada maimuna xuminchi yanata tafiya,
Yauma maimunatu ce taxo gidan nancy xiyara suna xaune nancy takalleta tana cewa
Maimunatu wlh kinrame kamar bakeba dik kin wani lalace sai hasken kawai. Kodai cikine dake
Maimuna tace
Humm wlh baciki bane allahne kawai ƴasan dalilin wannan ramar tawa nana
Hm kinga m saraki karkiɓoyemun dan allah ko akwai damuwane.
Ƙwarai makuwa nancy domin damuwata ma babbace.
Nancƴ tagyara xama
Subhanallahi inajinki.
Nancy nakasa ganema mijina kokaɗan banajindaɗin xaman aureni ko farinciki ahalin yanxu niɗin banda wata daraja ko ƙima a idanun mijina, sbd taɓargaxar danaƴiwa kaina nayi nadamar aikata wancan kuskuren kuma nagujewa xina,amma kiga illar dataimin haryanxu bibiyata take, gashi aurena yanasama yanalilo ayanxu haka maganar danike miki aure yakeso yaƙara har anje gidan subudurwan anyi tambaya, abindaya daɗa tayarmun da hankali kenan,banaso naxauna da kishiya,musamman ahalin dayanxu bana dai dai axuciyar mijina
Nancy tai ajiyar xuciya tana dubanta
Allah yasauwaƙe amma mmtu dolebmudage da addu ah bama xaunaba nima xantayakida addu ah sosai kuma insha allahu baxaiƙara aurenba, inkuma yaxama ƙaddara toh yaxama kundaidaita.
Hakane mafitar nake tanema
Nancy takalleta xuciyarta cike da tausayin ƙawartata tace
Mafita kam ɗayace mucigabada addu ah muna gayama allah insha allahu xakiga komai yawuce
Maimunatu tace
Allah yasa,
Xuwa la asar tatafi gidanta.💜❤
💜❤ƘARSHEN LABARI.............,.....
Bayan shekara ɗaya darabi kenan nawwara nahango da ɗanta ahannu sunfito daga hospital dr nariƙe da jakarta suna tahira suna dariya yakalleta
Sweety na ƴau najad baikuka sosai ba da akamasa allurar nan
Tai murmushi
Ai yaron nawa jarumine kukanma yadaina daga yanxu
Sukai dariya yakai hannu ya amshesa
Banishi kinga riƙe jakarki xamibiya gidan hajia fa.
Tai murmushi
Kai daka ƙyauta wlh dama ƙwana biyu vanga hajiataba
Toh xaki gnta yau ai
Game da modibbo kuwa itama maimuna ta haihu yarta mace sunanta Aysha sannan yaƙara aure sunan amaryar bilkisu, sunaxaune lfy balaifi rayuwa yayi albarka yanakulawa da matansa sosai amma ladingonsa naƙasan ransa akullum,,
Umme tagama scondry anmata aure,

Nawwara 'ya'yanta biyu Ahmadun najad da fatima xahrah, dr yusrab nason matarsa sosai bayason dik wani abudaxaixo ƴashiga tsakaninshi da ita narigima, bayan wasu kwanaki maimunatu tashirya takanas taxo gidan nawwara dafarko nawwara tayi ɗari ɗari da ita saidata fuskanchi canjawarta yasa tasaki jikida ita sukaitahira daga ƙarshe maimuna take sanarmata wannan abunda kausar tayi itace ba kausarba kuma tanemi yafiya awurin nawwara tayafemata domin komai yawuce yanxu sunxama iyaye,dakanta nawwaran taje tagaida ammu suka haɗu dakausar take faɗamata yadda sukayida maimunatu,
Tundaga loƙacin kuma xuminchi yakullu tsakaninsu amma kosauɗaya nawwara takasa xuwa gidan maimuna sbd gudun haɗuwa da tabonta wanda baxaigogeba,donma mijin nata jarimine yanakula da ita yana nunamata soyayya maigirma da riritawa,
Sumayya ma anyi aurenta dawani malamin islamiytarsu ta yamma,
Allah sarki rayuwa yanxu nawwara nacikin farinciki da ƙyaƙƙyawar rayuwa allahamdilillahi tanaxaune lfy da mijinta,
🍁🍁🍁ALLAHAMDULILLAH🍁🍁🍁
Nan nakawo ƙarshen wannan lbarina ladingo na modibbo,
Inayimaku fatan alkhairi waɗanda suka karanta wannan labari tindaga farƙonsa haxuwa ƙarshe,inakuma fatan cewa idan anga kuskure agyaramin, dan allah daga sabuwar marubuciya SHAMSIYYA ADAM
Whatspp No. 081360375544 ko👉
Facebook. MATAR YAYA ❤️

Allah ya albarkaci rayuwarku 'yan uwana.
Babban yaya jamil adam
Auwal adam
Mohd tukur adam
Shamsu adam
Abba adam
Ibraheem adam
mahmud adam
Mujaheed adam
Abubakar adam
Murtala Abdullah
Shamsi magaji
Da dikkan nin al ummar musulmi gabakiɗaya
Allah ya tsare ka daga sharrin dikkan abin ki BABA NA,nakaina

Mu'assalama fans🤩🤩


















An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment