Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

taciki ,daka fito kuma relace yar karama gwanin sha awa domin dakin abaya yake baruwan mutum da hayaniya saika xagayo kamar xakabar gidan kafin kaje wajen nasa,, nawwara kuwa tindaga falon kasa takusa rikicewa sbd tsabar haduwar falon kallo kawai tabude ido take cike da tsoro gashi anrabata da moddibonta saibakin fuska take gani,wato 'yan aikin gida sunata shige dafice ,taku taji yana nufota na takakmi mai tsini kwaras kwaras tabi wajen dakallo hangota tayi cikin kasaita take saukowa harta iso kasa tadubi ladingo "kece ko atsorace tke danhaka kaikawai tadaga "eh eh nice "toh kibiyoni xan nunamiki dakinki kuma xanfadamiki ka idojina dakuma yadda ake kuladani domin ko takalmana kezakina gogemin ,
binta take abaya harsuka isa wani daki dake jikin nata wanna akanunamata amatsayin dakinta karamine akan na maimunatu,"wannan shine dakinki sannan kuma xuwa gobe karfe shida kixo xaki fara aikinki yanxu kuma da yamma kije kikira dan uwanki kuxo xangabatarwa da ammu ku amatsayin ku na sabbin ma aikata , "shikenan insha allahu , cewar ladingo ,
"kuma sunana anty daga yau haka xaki rinka kirana , jeki ki gyara dakin naki, , ficewa tayi tana saurin fadawa dakin dajikin kauren tajingina "ya allah kaimana dakyau! tadafe kai cikin hanxari tafara gyara dakin kafin ta isa toleit din dakin tai wanka tafito maya mayay ta tarar akan mudubin donhaka tashafe jikinta tareda sakayanta masu dankyau tayi uku uku afuskarta sannan tayi katon digon ja agoshinta, nikwa nace toh ladingo yaukike ladingon,, xamatayi tana kallon kanta cikin mudubi kai gogewa xanyi moddibo yace nadaina wannan dige digen donhaka toleit takumafada kafin tace tafara wankewa taji anturo kofar anshigo fitowa tayi bataredata wankeba , ammu dake kokarin daukar chajar dake jikin soket aljana ko mutum? Ladingo takada idanuwa "ni mutumce sabuwar mai aikice yau aka kawoni sai lokacin ammu tadawo dai2 tareda chixon yatsa dakwafa "ni ban isa agidannan agayamin abubakafin ayi sai sunyanke shawara sannan naji lallai alhaji nakyautawa takalli ladingo dake tsorace "xo muje "wayyo kiyi hakuri dan allah wallahi kawoni akayi, tarike jikinta tana makalewa jikin garu, sakin fuskanta ammu tayi tanakallonta "eh ba abindaxanmiki ai inaso nasan wani abune muje, tare sukafito maimunatu !maimunatu? Ammu tashiga kwala matakira fitowa tayi hannunta rike da tawul dakejikinta adaure "ke da mahaifinki kunayin dai daikenan? Ammu taimaganar tana nunata hannu daya ta yarfa "kai wlh naxata wani abune ma nafito ahaka sorry ammu daddy yace xaimaki bayani akansu shiyasa banfadamikiba ta xauna tana tallafe fuska "toh ke yanxu duk 'yan aikin gidan nan basu ishekiba sai ansama miki wata daban?menene ba ayimiki ? "ammu ni ba amin komai yadda yakamata shiyasa kuma 'yan aikin gidan nan duk basuminba basuda tsabta kuma bayan haka ita wannan xatarinka kulada bangaren abinchina da lokacin yin komai nawa kuma daxaran xanfita waje xantafi da ita sbd tacigabada aikinta yadda yakamata ammu toh maye laifi? "babu , ammu tace tana jinjina kanta mamaki yakasheta axaune kallon ladingo tayi "ke yarinya yasunanki? "nawwara ,
"allah sarki suna mai dadi tohm kinajina kiyi hakuri kinji allah yataimaka "amin tace tana gyaraxamanta maimunatu ce tadawo "ke xo kigyaramin dakina xanfita makaranta , tasauko kwaras kwaras tana sakala jakanta "ammu sainadawo
tafice tunkafin taji mai ammun xatace ladingo tashi tayi tana nufar dakin wata yarinya ce tafito daga wani daki dake gabadana maimunatu tana wasa dawani doki kamar nagaske katone fari tas yabirge ladingo sosai dasaurinta taje itama xatahau saiyarinyar tasakin dokin dama rmot in nahannuta saitadanna saiya xabura ladingo tajabayada sauri tanakara tareda kamewa wajedaya ganin yadda dokin yayokanta xaitakata, kausar ta kyalkyale da dariya tana tsalle "ke ke batakaki xaiba , dakyar ladingo tabude fuskarta tana kallon kausar "amma kin tsoratani dayawa ke 'yarnan gidance kausar na kama linxamin dokinta tace "eh kanwace awurin anty maimunatu ainaga fitowanku daxu keda ammu , tayi murmushi "eh amma kinbirgeni sosai kinada kirki kausar ta wangale baki "ko tohm kice xanxama kawarki "eh amma nifa 'yar aikice
kausar takuma kama hannun ladingo "eh nasani ai
"bari xanje nagyara dakin anty maimunatu innafito xanxo , kausar ta noke kafada "aa muje tare muyi aikin tare suka shiga dakin ladingo saita kasa komai domin bakaramin kyau dakinke dashiba komai nacikin dakin kalar papulne har kapet dake shinfide adakin cover,bed mirror ,loka,an small chiar,dake gaban wani karamin table sai wasu tom tohm dake tsakiyar dakin guda uku mai tomato biyu sai mai heart daya dake tskiyar gadon,jikin bangwan wasu folwers ne dake manmanne sai haske suke fitarwa da walwali kan mudibi tabida kallo ganin yadda mayukan shafa ke cike awajen kala kala da turaruka manya sai manyankwala ban hummara da kwalaccha,babban mirror ne domin kanakallon kankahar kafafunka abindayafi kayatarda ladingo kenan tan jin ankira kausar tafita itakuma tahau xagaye dakin tanakallo tana jindadi domin jin wata iskamai sanyin dadi na rantsa jikinta ta ko ina har tafinkafarta kai wannan sanyi haka aisaikayi mura kuma muna lokacin xafi su gidannan basuda masalar xafi wayyo dadi, tafada aranta hum koma 'yan mafiyane aka kawomu akasayar oho,ta tallafe fuska saikuma takarasa jikin mudubin takalla fuskarta saitayi dariya ganin kamar fuskar moddibbo acikin tata fuskar dasauri tamike tana kiran"vari naduba shi ko inashikuma akayidashi tafice adakin bataredata gyara komaiba kaitsaye tafado falon kasa tana neman hanyar daxata sadata da farfajiyan gidan,amma intafita tanan saitaganta acan hartagaji tadawo hankalinta atashe idanunta duk yaciccika da kwallah, daidai lokacin da kausar ke saukowa daga sama hannunta rikeda leman kwali da glass cop taruga gareta bakinta narawa tamkar wacca tasha gudu."dan allah kuyi hakuri karku sacemu ,kausar dariyace takwace mata "aa lafiyarki kuwa wayagayamiki mu barayine? Dafe kirji tayi tana xare ido "nima banceba ai nikawai naga babu hanyar fita kuma nibanga yayanaba ,kausar tajinjna kai "woooo shine xaki wani rikice kinga xo ga hanya bin bayanta tayi dasauri tana cewa "yawwa kausar amma daga nan kuma inaxanbi domin nafita tsakar wajen ku ? Saida kausar tayi dariya sbd yadda ladingo tayi maganar wai tsakar wajenku farfajiyaxatace shine badabaran hada maganan,babu kai wannan 'yar kauyece duk yadda akayi, "xo muje na nunamiki , kausar tashige gaba suka fita daidai lokacin da moddibo yafito xai dansha iska rugawa tayi gudu tamkar tashige jikinsa harda sauke ajiyar xuciya sannan tatsaya tana kallonsa "wayyo nagaji wlh wannan gidan......... yay saurin harararta domin yasan xata iyafadar wani abun kuma ga kausar ko ba agayamasaba yasan tanadaya daga cikin 'ya'yan gidan, "nahanaki gudu ai ko bakyajin magana? Taja bakinta ta tsoke yakalli kausar "baby yasunanki "sunana kausar saraki ,yayi murmushi "sunanki mai dadi baby , tai dariya "daddyna shine yakesona sosai shiyasa yasamin, karo nabiyu yayi murmushi "kindace suna kausar yakaratu "lfy lau , yadubi ladingo da tini tanemi wajen xama gefen folwers taxauna kanta duke kamar mai naxarin wani abu kausarce tace "bari xanshiga ciki ammu is call me dama narako kanwarkane, yadaga mata hannu yana nufo inada ladingo take "humm keba keba saina cire maki kunnenki tukunna xakifarajin magana ta harareshi tana cona baki, yashareta yana cigaba da fadansa fuskarsa atsoke,donkarma taga wasa afuskarsa "saikace bakya gani kuma nafadamiki kikiyaye gudu ko kalla fa ma aikata sai wucewa suke suna harkokinsu amma kinwani rugo dagudu sukuma sunwani biki da kallo riiiiiiii yaja tsaki yana mikewa ganin taki cewa komai tashi yayi yana nufan komawa wajensa itama tamike tana binsa abaya yatsaya "ina xaki kuma? Tana sosa kai "wurinka , batare dayajuyoba "bakinganni ba toh ki koma kawai , ta dira kafa xatakumawa yajuyo ta kwantar dakai "toh kayi hakuri nadaina wlh ya juyo "yimana ainaganki yanxu ma gashi tirje tirje xakiyi anan ko toh wlh baxanyafewa duk wanda yakallekiba don haka kisanda kinhadasu da aiki, yafice yabarta anan tsaye binsa tayi tana wani binbango wanke kayayyakin wajen yake yafito yasha iska wannan abun yafaru, donhaka yanxu bajin xai iykarasawa domin ransa yasoso,bayason kowa yaganmasa ladingonsa musamman tai wani abu daxaibirge wani ko taja ra ayin wani saiyaga kamar xairasatane kamar wani xaikwace masa ita, kan kafet din dakin yaxube yana dafe kirjinsa kansa na kallon kofa donhaka yanakallon sanda tashigo wajen ta labe ajikin garun dakin, tana kallon yadafe kirji takarasa shigowa "moddibo kayi hakuri dan allah ni namantane wlh dabanba, bai kalleta tajingina bayanta da kujera,"tunda kaji nafadamaka allah baxankaraba katashi kaji, ya kalleta tagefen ido duk ta wani damu itama tawani sashi agaba kamar ta allah sai abin yabashi dariyama, amma yakiyi,"baxankara guduba kaji nace wlh ai kuma allah aidayane ko? Takuma leko fuskarsa bakidaya idanuwansa yaxaro tini ta tashi tana fallawa waje dariya kawai yake yana kallon yadda takai relan da wani mugun gudu "menene haka dan allah kadaina xaro min idankaba saikasa wataran nafadi naji ciwo ko, takaimaganar tana haki hannunta rike da gwiwarta yagyara xamansa "mutumce tsoro yamata yawo mayeto axaro ido?kinga kamar hakafa...... Taboye fuskarta "bari nabarmaka wajenka karkahanani bacci dama aikace natsaya naki nabiyoka "aa wlh badan hakaba kinbatan raine kuma wannan bama hukunchibane takallesa "karkahadan mugunta pls wlh in mutum yaxaro mani idanuwansa bala inrikicewa nake "nasani shiyasa nima namiki haka yanxin don kisan kinmin laifi,Takada kai "ohokoma daimaye namaka aikasan hakannatsoratani,idan mutum yafito da idunnsa bakidaya kama da dodo yake komawa, "xo kixauna,tadagekafada "aa bari nakoma bansan kuma maikake shiryawa ba , yay dariya"ladingo na inayinki sosai,inasonki ta kadakai,"nima haka amma sai anjima yatashi "allah bawasaba kinga aikindanake xomuyi tare, yanunamata labilen dakin daya xaxxare yajikada bed sht,ta ce "um um ni natafi xagyarama anty maimuntu daki, tafice dasauri tana waiwayensa shima itayake kallo yana jindadi aransa, komawa yayi yacigaba da aikinsa, itakam batagane kofar komawaba donhaka saita tatafi wajen wasu matadata hango suna wanki, taxauna rahila takalli maryam "wannan fa ? Rahila ta tabe baki "wayasani nima inda kikaganta hakanaganta tadubesu "sannunku? "yawwa sannu ,suka hadabaki suka amsa tace "am dama sonake xankoma cikin gida kununamin dan allah nashiga amma kofan yarikicemin, rahila ta dauraye hannunta tana mikewa "amma kebakuwa ce ko? Ladingo tadaga kai "toh bari na nunamiki domin hakanafaruwa da 'yan aiki da dama sababbi muje, har kofar babban falon gidantakaita sannan tagane dasauri tadawo domin aikinsu bana cikibane donhaka ba abasu damar shiga cikiba, tana karasa wa kofar dakin maimuna sukayi kacibis, dasauri tadawo "keeeeeeee! Maimuntu takirata dawowa tayi "inakuma xaki naga kinganni kinkoma "eh xangyara miki dakin nakine tarike haba "gya me? Yanxu tin yaushene nabar gidannan, ta sunku dakai"ai banga datti bashiyasa
"ok shikenan jeki amma kitabbatar gobe kinfara aikinki xankawo miki komai arubuce dalokacin yinsa, tadaga kai "tohm anty tanajuya dasauri tashige dakinta 80:30 takoma dakin dasallama tashiga ko kallonta batayiba yayindatake xaune kanbed laptop ne gabanta tana danne danne "anty lokacin cin abincinki yayi tadaga mata hannu "tohm inaxuwa , tana nan xaune harta gama abindaxatayi tarufe tukunna tashiga toilet minit 5tafito tanagoge hannu gabatayi ladingo nabinta abaya har wajen da daddy da ammu kausar ke xaune sunajiranta domin cin abincin dare saidata xauna ladingo tamata sallama tatafi wannan kenan daya dagacikin aikinta nadare daddy barka da dare yadaga mata hannu domin har yafara cin abincin "yawwa maimuntu barka "ammu barka da dare , ammu tadaga matakai kawai tanacigabada cin abincinta "anty, kausar takira ta daga kaitayi yayindata kalleta "na'am kina lafiya? "lafy kalau wlh mai aikinki, nawwara nadakirki sosai anty,"ko "eh ga fara ah ammu tayi murmushi "koma batada masala yarinyan saura ki takuramata nasanki da gallaxawa ga wandakikagani akasanki,shiyasa sauran ma aikatan suke guduwa, ta tura baki "abindasukaxo yi kenan ai aiki suyi suci arxiki amma dole mutum kwa yabautu, ammu takada kai "humm kibi asannu dai diyata kinji, domin shi dan adam ba arainashi musamman dan hakindaka rena shine ke jangwalemaka ido,daddy duk abinda sukecewa yanajinsu amma yayi shuru,,saidaya gama tsf yakallesu "insha allahu sati maixuwa xantafiya,xuwa ingla kuma xandan jima acan din donhaka indamai wata bukata yarubuta sai yabani kafin lokacin, ammu takallesa "babbar bukatata ni itace maimuntu tafidda miji aimata aure alhaji ,yakalli maimuntu "toh kinji ke ya akeciki domin wannan karon nima hankalina yanakan ganin kintsaida miji namiki aure,"daddy nifa har yanxu yarinyace 25ys fa pls daddy kadaina binta maganar ammu dan allah, fuskarsa kwata kwata ba fara ah domin shima burinsa yanxu tayi aure tunda tana cikin shekaranta nakammala dgree karkuma mutane sufara samasu idanu akanta "ke maimuntu kisaurareni dakyau wannan karon badaga kafa domin duk abindakikewa samarin inasamun lbari tinkafin aje ko ina anxo har wajena 'ya'yan gwabna biyu sunnemi aurenki kinki,nakyaleki dan kwamishinan ilimi nakasa wancan satin dayaxo har xaginsa kikayi,mekike nufi auren ne baxakiyiba?,taikasa dakai "toh ki sani inadawowa daga wannan tafiyar xantsayar miki da miji acikin masu xuwa neman aurenki xakisha mamaki na wannan karon ,jikinsa ta fada tana kuka "daddy dan allah karkamani haka daddyna kamani alkawarin baxakamin doleba tin ina'yar karama, hawayen fuskarta yafara sharemata domin alhj,sarki yana son maimuntu fiye da kausar dayayansu wanda yarasu ,"tohm naji amma kinyarda idan nadawo daga india dakanki xaki kawo min mijindaxaki aura? Tadaga kai "eh na amince yayi murmushi "tohm shikenan shalele karkibani kunya ayimana dariya , ammu da kausar sukayi dariya "humn tin yaushe kuma muke yimuku dariya , ammu tace tana danna wayaarta
ranan monday alhj,saraki yafara fitada modibbo kuma balaifi yayi kokari amatsayinsa da wanda baikaranta yanayin aikinba yayi komai yadda yakamata abinyabirge alhj,sarki,kulluma sunafita tinsafe saibiyar modibbo yakedawowa svd karba karba suke shida abokan aikinsa mutum biyu,
ladingo ce xaune gaban maimuntu tana matsamata kafa itakuma tana karatun novel,"anty inajin bacci ,tace tana sakin kafarta maimuntu tadagokai tana kallonta "ba bacci xakiyiba ga gugacan nawa xakimin yanxu, taxaro ido "gugakuma ?wlh ban iyaba , gyaraxama tayi tana kallonta "yau kifara koya domin bamaimin gugarcan saike tashi malama , mikewa tayi tana kunkuni "dawa kike kunkuni? Ta turabaki gaba "bakowa , tace tana karasauri taisa wajen kayan dake kandoguwan kujeran dakin ganinsu aninke liflif yasa tasaki baki tana tunani to mekuma xangoge anan gakayan kuma dakyau tas tas tab wlh baxanba ta mike tana cusa baki gaba "keee , ta tsaya domin tasan sunanta keee awajen maimuntu shiyasa hartama saba "ba aiki nasakiba naga xakifita, wannan karon ladingo taji xafin kee din data kekiranta dakuma wahalar datakesata kamar wata baiwarta "sbd nagaji dan allah ki sauwakemin inje inkwanta nima in bacci , tana fada tafice sbd ranta yagama baci kullum saiwajen shadaya take bacci sbd aikin wannan mutumniyar banxan yaukam tagaji yausatinsu uku kenan agidan,amma sau uku taga moddibo,,, fitowa tayi yaukam xata ga layin domin tunda taxo bata taba fitowaba saiyau, wani gida tagani jikin na aljh,sarki shima maikyau kerarre yayimata kyau saitaji tanaso tashiga cikin gidan kawai saita shiga tana kwada sallama tinkarfinta harsau uku maigadi yaxo dasauri "baiwar allah wa kike nema? Ta diririce "dama dama naxo wajen budurwan gidan ne , taikasada tafada domin batasan kowa agidanba hasalima batasan da budurwa ko babu acikin gidanba, washe baki yayi "ok hajiya karama xakice tanaciki ai bari nafadamata tayi bakuwa, girgixa kai tayi domin tasan batasantaba intaxotace wacece umkarma tasa akamani, "aa basai kafadamataba xankoma nema xamu hadukawai da ita makaranta, tana juyawa taji yace "baiwar allah ttsaya ma gatanan naga tafito cikin ladingo ne yabada kullllllllll tanatsaya tareda juyowa wata budurwa taga tanufo get din doguwace itama amma tanada danjiki kuma shekarinsu xasuxo daya, maigadin yaisa wajenta yanafadamata tayi bakuwa gatacanma xata tafi, takowa tayi takaraso wajen ladingo tana murmushi suka gaisa "saidai bangane fuskarba wlh , budurwar tace tana kallon ladingo , murmushi tayi "eh bakisanniba sunana nawwara kuma ina aikine agidan makwabtanku alhj,sarki, "ayya sannu nikuma sunana sumayya alhassan, kina lfy ? Ladingo tai murmushi "lafy kalau nafitone xanje kasa nace bari nashigo agaisa sumayya tai dariya "kinkyauta kuma daga yau nima xakirinka ganina insha allahu, nan suka ta hira kamar sunsan junadama har cikin gidan sumayya tashiga da ita wajen ummenta sukagaisa,, kodata dawo wajen modibbo tawuce tagansa sukayi hira adan tsaitsaye yamika mata waya ta amsa "tamaye..? "takice inkinshiga ciki kisata achaji xankiraki da dare ,tai murmushi "naji dadi sosai moddibo na allah yasakada alkhairi bari naje bangama aikinaba, kafin tafice taiciki sabd tasan batagyarama maimuna dakiba,gashi yauxatamata wankin kafa karfe hudu gashi yanxu hudu da hmsin,gobe xata mata rakiya fatyn kawarta, bakaramin dadi tajiba ganin harta koma maimuntu batadawoba donhaka dasauri tagyara dakin tawanke toleit,kitchen tafada shimatagyarasa tagoge ko ina sannanta kunna gas tadora ruwa,dakinta takoma tashiga wanka,tadade tanawanke fatarta kafinta kumahada wani ruwn taxuba turaren wanka tadauraye jikinta sannan tawanke bakinta da mkln maikamshi,tadauro tawl tafito tana 'yanwakewakenta tanafitowa tajona wayarta chaji sannan shirya cikinriga da siketa 'yankanti masu kalar koreda fari tisht fara sai siket kore hula tadora kawai komaibata shafaba tana sauri taduba ruwandata dora daxu, ta koma ketchn tajuye ruwan xafin aplas tana komadakinta tagyara jikinta tanemi gado takwanta badajumawa ba bacci yadauketa,,daga wajen moddibo kuwa key din motar dasuka fita da alhj nawajensa kuma wanki xaikai motar anjima donhaka yasha wankansa tas dashi domin yaykyau sosai yaxama dangayu daidai lokacin da maimuntu tadanno kan motarta gidan saidayakarasa parking space yatsaya domin duba kirandake shigowa wayarsa, maimuntu kuwa tashagala da kallonsa murmushi kawaitake tana takawa kadan kadan hartakarasa wajensa baikulaba "barka da yamma,yadago kai fuskarsa bayabo ba fallasa "yawwa sannu fa, "ina xuwa haka dayamma ta tambayeshi tana gyara tsaiwa, "zanje nakai motan daddy wanki ne, tai murmushi "tohm ko naraka ka?Yadage kafada"ba bukata xanje nidaya, ta tbe baki "baxakaje daniba dai kawai xakace ko?Yagirgixa kai "hum aa yanxu kikadawo daga school yakamata kihuta, taji dadin yadda yake bata amsa cikin kulawa, bawani masala"tohm saika dawo ,tajuya tatafi dage kafada yayi "himm 'yar renin wayo kawai!inkinsan watabakisan wataba,ladingo yakira amma yaji wayar akashe,sumayya ce cikin yadin makaranta da alamadaga makarantar tadawo gidan alhj,sarki tashigo bawanne yatambayeta inaxata domin sunsanta ammu tasamu suka gaisa tace wajen nawwara taxo donhaka ammu tanunamta dakinta tura kofar tayi tashiga "salmu alaikm, canta hangota kuryan gado saibacci take ta kudindine tamkar maijinsanyi,"nawwara! nawwara! Tafara tashinta tareda bibbiga kafarta,awani firgice tatashi sbd tajikamar tafiyan tsotsa akemata akafa, "kinata bacci amma aiki kikai kikagaji, tana share gumon fuskarta "eh wlh bansanma baccin yakwasheniba,xauna , ta nunamata gefen bed din "afirgice kikatashi yi hakuri natashekifa"aa bakomai hakan yafaru sbd narabu da atasheni dakaina nake tashi,kuma innata yakasance inxata tasheni daga bacci tafiyan tsotsa take min atafin kafana yanxu kwa natashi bashiri,ta sunkuyar dakanta tino innarta da baffa,"mahaifiyarkice kenan ayya,"aa kaka tace amma itace tamayemani gurbin mahaifiyata,domin tareneni tin inaxanin goyo bansan kowaba itada baffana nasani, sai hawaye "yanxu kam mutum daya nasani domin narasa inna da baffa modibbo kawai yaragemin,daxan duba najidadi,arayuwana, sumayya ta tausayamata "kiyi hakuri addu ah xakimasu kinji, "yayan kine moddibo"eh yayana ne sannan kuma shine mijindaxan aura, mamaki yacika sumayya "kamanya kina nufin dan uwankine, ladingo tai murmushi tare da bata labrin kaf abindayafaru, kuka sosaii sumayya tayi"kai wannan wacce masiface haka bala inatafaruwa amma manya sunki sufito suyimagana kowanne yayshuru,allah kayimana magani,"amin,"nawwara a inakikatsaya akaratunki islamiyya da boko,dagakai tayi "ummm tohm islamiyya ina exfna uku boko kuma daga primry nadaina ko anturani xanki xuwa natafi wasana,"kai kema kin kiriniya ,sukayi dariya "ba laifi andantaba,"tohm xansa abbana yamayardake makaranta,boko islamiyya kuma yakaiki wacce nake xuwa saimuna tafiya tare,"aa aikina kimafa yaxanyi dashi,"xaki daina aikine xansan yandaxanyi naga kinsamu karatu,ta tashi"baxaiyuwuba da albashinmu xamu rinka taimakon kanmu donhaka kibar maganar aje aiki,bari nakawo miki ruwa, ta fita, murmushi sumayya tayi"ok xaki amince saimungama maganar da abban sai musan yaxa ai,saida sumayya sukajuma sunahira kafin tatafi maimuntu tashigo
"kinfara kwashe kwashe kenan,taxro ido
"sumayya ce kuma makwabtankune naga
,"sht of your mouth camaki akai kawaye kikaxo yi ? tagirgixa kai
"kiyi hkri
"toh kisani sumayya bana harkanta'yangidansu kaf bana harkansu donhaka kikama kanki kona koreki wlh,tasunkui dakai
,"tashi muje ki wankemin kafar,tana tsakada wankemata wayarta yayi kara sunane yafito radau,MODDIBBO NA,tasaki kafarko taduba ainatasaki kafar kasa kocikin robar oho tadauki wayarta tare dagawa tabude kofan tafita,kallon da maimuna kebintadashi sambata ganiba a kokarin daidata wayartake akunnenta domin tamanta da abindatakeyima,ta saki murmushi
"inajinka ai yanxu xanxo,tace tana karasa fitowa daga dakin,kwafa maimuntu tayi tana binbayanta afasace
"sorry anty yayana kekirana
"yayanki,saiki sakanmani kafaka dan iskanchi"ok bani numba nashi natabbatar inbahakaba wlh saina xare dubu biyar a albashinki, idotaxaro toh fa akanme tace axuciyarta afili tace
"anty kiyi hakuri baxan iyabakiba domin baice nabawa kowa no nashiba,
"ke kinfa rainani sosai nafahimta inamagana kinamagana tab gaskiya kina kuskure bakisan wacece m,sarki ba amma xangwadamiki wacece nidin kinacin arxikin yayankine mahmud daba dan yayanki nixai auraba dasaina wulakantaki nasa ammiki koran kare agidan nan,amma kici gabada abindakike wataranma dainawa xakiyi aikin duka daxaran yayanki yaxama mijin maimuntu toh kinsamu'yanci,bakidaya kanta toshewa yayi takarkatardakai tanaso taji shin gaske ko wasa mafarki ko idobiyu takejin wata katuwa nadanganta kantada moddibonta
,"humm antykenan ashekema kin iyawasa tohm bandawannan wasan domn firgitarwa yake yayana akwai wacce yakeso kuma yashafadamin daga itashibaxai sake budurwaba,tayaya xai auri wataba itaba, "keeee rufe baki anan kina wasada rayuwarkine, toh kowacece tamutu daxaran nasan wacece ita,kema ki iyabakinki,murmushi ladingo tayi ham "bakina kaninkafata anwuce wajen anty,tace tana maikara nanata maganar aranta,kafintakuma wani yunkuri maimuntu tafixga wayannata cikeda isa tadauki modibbo sannan tamikamata awani wulakance"jeki saikuma lokacin fatyn yayi biyar daidai xamufita, bala inkishi ketafarfasa xuciyar ladingo bayan hawayedake tafita aidanuwanta nabakincikin furicin maimuntu akan modibbo harta isadakinta,amma xuciyarta kamarta fashe, modibbo kam bayan yadawo yayi wankayasamu nutsuwa yashigakiran wayarta amma ba adagaba yakira yafi sau goma ammabata dagaba donhaka hankalinsa atashe yake gashi gobe ne xasuyi tafiyarnan da alhaji yanaso suxauna suyi hirasosai yaganta kusadashi yanakallon fuskarta yayindatake masa magana cikin yanayinta mai birgeshi,yanajin dadi aransa aifada ashirya hakan namasa dadi,donhaka kewaya relan wajen kawai yake yana goye da hannayensa abayansa,jimawa kadan yakira wayar amma akashe wani kirane yafadowayar tasa kuma bakuwan nomb ne donhaka yakashe akasake kira mustww yaja tsaki amma yadaga sbd yasan wayedin xaidameshi lokacin dayake cikin damuwa sallama tayimasa cikin kasakasa da rage sautin murya amsawa yayi saikuma tayi shiru "kana maganada maimuntu ne humm yagirgixakai "lfy ? Yabukata "eh toh dama magana nakeso nayi dakai ne inbadamuwa "banida time yanxu kam sorry inawani abune yanxu "xuwa goma nadare xanxo mi mganar tace tanakashewayar,bin wayar yayida kallo toh itakuma inatasami no ina?tunani yacika kansa nan yna tunanin,miyasa ladingo batadagamasa,wayaba,nan kuma ma tunani yake akan menene nufin maimuntu, tindatashiga dakintake kuka sosai kamar bagobe
,"nashiga uku,mainene ke shirin faruwa wayyo innata wayyo baffana xuciyana xayafashe, tadafe gefen xuciyanta tana fidda wani sautin kuka maishiga rai ga maisauraro,ahakata silale kasa takwanta hawayene kebin gefen idonta yanaxuba, rayuwanta nabaya kawaitake tunawa dakuma yadda rayuwake tafiyada ita yanxu kamar antsunkuleta tamike tana goge fuskarta kaitsaye wajen modibbo tanufo amma kokadan babu fara ah afuskarta kamar yadda akasanta bata fushi,ko sallama batayimasaba tafada cikin falon wayam taga va kowa hakan yana nunamata bayanan, harxatajuya takoma saita ji karan ruwa atoleit saita ja birki tanadawowa waje ta tsaya domin jiransa yafito,sai sakawa take da warwara lokaci xuwa lokaci tana sharar kwallah,saidata tabbatar xuwa yanxu yagama shiryawa takoma kaitsaye tanufi kujera taxauna,modibbo dake kokarin gyara shirin kayansa a box yadagakai yayi toxali da muradinsa,lokacin da xuciyarsa ke cike da tunaninta,idanuwansa ke mararin kallonta,yayimamakin ganinta duk dacike yakeda kewarta sam baikulada yanayindata shigoba donhaka fuskarsa dauke da murmushi yataka kusada itakafin yaxauna tamike da sauri tare da komawa bakin kofadaki tatsaya tana harde hannayenta akirjinta,
"banxo domin naxauna tare dakai ba,banxo domin kacigabada firtamin tatsoniyar gixoba,naxone domin nasan matsayina,awajenka ne mahmud?, kamar yadda yasan dawasa atsakaninsu hakan yasa yadauki abin awani salon wasan nata donhaka yakada kai yana murmushi
"ladingo ta yautana furta sunana kaitsaye tohm matsayinki kikeso kiji xo kixauna saina karafadamiki, tagirgixa kai
"karkafadamani abindanaji daxu,kuma jin hakan xai iyasa numfashina yasalwanta dan allah ka karyatata,nasan bakamani karya,nadauka rayuwana ne sbd kai ne kawai,kafadamin menene,maimuna tafini,gayu?ko kudi?kyau?wanne kagani yaja ra ayinka? Tatsugunna "natabvata dik abindana lissafa tafini amma atsammanina babudaya dagaciki daxai ja ra ayinka,sbd nagama amincewa kaina baxanrasa kaba, cikin tashin hankali yadubeta ganin da gaske take duk maganganunta,
"wanene yabaki wannan labarin ko kwa giyar wake kikasha daxakixo kisameni dawannan maganar? tabanxa da wofi,toh karyane nibansakomai gameda abindakike magana akaiba, fuskanta tadago tanakallonsa

Please Login or Register in order to submit comment