Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanxu toh kufara,
wajen 'yan uwansa yaje dake tsaitsaye jikin manyan motochin dake ajiye akasuwar yana murna "kai aikifa yasamu baxama ,
sadeeq yace "dan allah fa
umar dake xaune kan takalminsa yamike "toh aishikenan me muke jira kawai muje,, dama xaune muke munajiran akawo kayan alhaji garba
sadeeq yatabe baki "bakin marowacin mutumcan ba kaxage kaimasa aiki yadauko abindako nan dacan baxaijemaka yabaka,mexa aida irinsu dama ai dole tasa akemasa aikin,
dariya sabeer "ni kaga ai banayimasa aiki domin saudaya nadaukar masa buhun wake goma yabani dari shida,ko da kuskure bankuma daukar masa kayaba,
saidariya suduka suka kamayi sadeeq yakalli modibbo "wannan aikin fa sai hakuri abokina kafin atsallake kuma kowa yasamu abinyi yagoce , "hakane , ai duk naji kalubalen dakuke fuskanta aciki saimi ta addu ah allah yafitar damu lfy,
amin, suduka suka amsa kafin su isa wajen motar sadeeq da modibbo ne ke sauko dakayan kasa sabeer da umar nadauka sukai cikin shagon, da akayi rabima saimodibbo da sadeeq suke dauka sukai cikin shagon basu sukagama wannan aikinba sai wajen karfe daya sannan suka gama, wajen maisayar da abinchi suka karasa suka siya, suka ci, alhj,bala ya lissafa sallamarsu yabasu , kwarai sunyi murna sosai domin yasakar musu hannu ahanyar su tadawowa suka kassafa kudin kowa yadau nashi,

πŸ’šπŸ’šAKWANA ATASHI............

watansu takwas agarin dan guguwa,yayinda kullum modibbo saiyafita 'yar kasuwa kuma anasamu balaifi dan amfani yau da gobe anayi, dahaka yanxuwa dai har allah yataimakesa wani alhj,ayuba yayaba da hankalinsa dakuma dabi unsa hartakai da alhj,ayuba ya jawosa ajiki yasashi arumfarsa yanamasa yaro,kwarai kuma yakara yabawada halin modibbo ganin yadda yake kulamasa dakaya ba xalinchi yasha gwadasa amma sai yasamesa mai gaskiyane,don haka shima yakemasa alkhairi sosai,modibbo yayikyau sasai yakuma sake dinkuna masu kyau ba laifi dai bakamar wadancanba yadikan, haka ladingo yasiyamata 'yan kayan makeup da sauransu murna ranan wajenta ba acewa komai harda tsalleta tadauka taje ta nunawa matar malam amma saitaga matar malam ta nuna bakincikinta akai,kiri kiri, abin bai bata mamakiba domin bashine nafarkoba wannan, donhaka dakinta taje ta adana kayanta,
kwata kwata modibbo bayasamun xamada ladingo nasa domin daxaran yadawo daga kasuwa yayi wanka toh xainemi ladingo amma lokacin ne matar malam ke kirkiro aiki tasata dataga aikin baxai yuwuva saita sa malam yakaita makarantar mangaruba kullun tana xuwa banda alhamis da jumma ah,lokacin ne kuma shima yake xuwa daukar karatu wajen wani malami dake garin, ahaka yake yanke rana daya suxauna sutattauna akan masalansu kamar yau kenan datakama juma ah xaune suke tanamasa korafi "nagaji da halin matar nan wlh ta takuramana dayawa
"hakuri xamuci gaba dayi kafin mubarmata gidanta duka
"humm toh miyasa wai bakaso su san kai saurayinane ,
yakalleta,"sbd tsaro mana ,ahakam bakya ganin yadda muke awajen wannan hamagon matar balletasan ke budurwatace walh sa idon saiyafi haka ta axxara, ta jinjina kai "shikenan tunda kace haka tohm hakan xa ai naji amma kasani xanfara sauraron tanimu shinasan xai iyakomai akaina kuma baxaiji tsoron idanun kowaba, kallonta yake cike da mamaki "waye kuma tanimu ?
harara tacillamasa "basaikasan waneneba ai kaikam dakake yaya katsaya matsayinka shikuma yatsaya amatsayin saurayina,, dakatar da ita yyi "karki kara danganta wani dake,domin naga ke da gaske kike daga magana kindauketa dawani xafi baki fahimchi kwata kwata abindanake nufiba, tayaya kikeso xamu fito musu akan yadda kikeso bakya ganin yanayin matar malam ne toh bari tunda haka kikeso xa ayi amma karki kukadani kuma daga baya domin kinsan dole wani abu xaifaru,
jikinta yayi sanyi ta dukar dakanta kasa "sai anjima
tanashigewa gidan tanashiga soron gidan taga anruga anshige ciki, girgixakai tayi domin tasan matar malamce ke musu labe, tasha kuka sosai domin itakam tagaji dawannan rayuwan dasuke ciki,ga rashin inna ga rashin baffanta, duk sai abinyataru yayi mata yawa,,, ,, dasafe xaifita kasuwa yaleka dakinta amma baigantaba haka yaduba baigantaba agidan saikawai yatafi amma baiji dadiba domin yasaba kullun saiyaganta yaketafiya,kumabataxo sungaisaba, donhaka duk ransa abace yafita kasuwar alama yanuna fushi takedashi,maganar jiyadasukayi shine damuwar, yanabude kayan ya nemi kujera yaxauna bayan yashare kofar rufan da dan filin ciki yaja kujera yaxauna,fuskarsa sam babu fara ah mutanema gaisawa kawai ake amma ba wasa da dariya kamar koyaushe, alhji ayuba ne yafito daga cikin rumfan yana irga wasu kudin "tohm modibbo bari xan tsalla nan inkai kudi inadawowa yanxu,, "saika dawo ,
yafice yanacusa kudin a aljihunsa,,, baidade dabarin wajenba wata mota maikyau sai walwali take taxo tafaka adaidai rumfar ,kusan minti talatin kafin matar dake ciki tafito tana wani yauki da kakkaudakai kamar taga wasu kayan kaxanta, modibbo dako kallo bata ishesaba yakaudakai, budurwace 'yar lukuta fara sol da ita mai hanchi sanye cikin doguwar riga sai mayafin dayakasance dan karama tadora akanta wanda yasha kiston attch jelunan gashin yaxuba har gadon bayanta tana duba lambar rumfar ta sauke idanuwanta akan modibbo dake xaune ciki tana karamaida glass inta tai sallama awani slow tamkar batason maganar amsawa yayi sannan yamaida hankalinsa kanta "hajia wani abu ake sone,
kallonsa tai daga sama har kasa kafin tace "nope dauka naxoyi basiyaba malam ba time kamar yadda akasaba samana axuba mani abot,
hum yajawani gwauron numfashi ganin wani iyayi datake da gadara," hum ba abarmin wannan sakonba ko xaki iyakiransa ,
"what ! bajira naxo yiba ni daddyna kawai yace mani inxo indau kaya,kaga malam karfa karaina min wayo domin banadaukar nonses! fasata modibbo yayi ya mike yana jallata da yatsa "ke iyabakinki kisan dawanda kike magana naga kamar kanki narawa, mamakine yakama budurwan tana kallonsa domin babu wani namiji dayataba yimata haka sbd ansan wanene alhj,saraki mahaifinta agarin nan harda tsallake sbd shaharren maikudine, yau wanine ke nunata da yatsa lallai saiyayi nadamar aikata hakan, girgixa kaitayi tana nunasa da yatsa "saikayi danasani wlh , ko kallonta baiba yakoma yaxauna yanakara harde kafafunsa yacigabada jan carbinsa hankali kwance, alhj ayuba da tindaga nesa yake hangota yakaraso dasauri , amma ko kallonsa bataiba tashige mota sa modibbo yayi yadeba kayan yasamata ABOt dirver dake janta yarufe sannan yakoma suka tafi alh ayuba kalli modibbo "badai wani abu dayafaru tsakaninku da maimunatu ko? "humm eh babu amma sam tarbiyyanta dasauki ,
murmushi alhj,ayuba yayi "toh ai xamanin ne yaxo haka musamman yaran manyan nan sai abindasukaga dama suke ba kwaba,yanxu abin kuma yakara girmama yaxama kowa sai abindayaga dama yake manya ba adaukesu abakin komaiba, lamarin sai addu ah mlm modibbo ,
"hakane allah yasa mucika dakyau da imani,
"amin amin,🌱🍯🌱🌱🍯🌱🐝🌱
🌱🍯🌱🌱🍯🌱🌱🌱
🌱🍯🌱🌱🍯🌱🍯🌱
🌼🌱 MallakinπŸ‘‰ MATAR YAYA ❀️ 🌱🌼
..........L@DINGO N@ MODIBBO .........
shigowa tayi kawai ta wuce sama tana kunkuni, matar data wuce afalone tafito dasauri tana duban dirvern "kai waye yataba maimunatu, yayi kasa dakansa "hajia wlh wanine dai a kasuwan da mukaje, komawa tayi tana binbayanta kwance tasameta tanakuka kusada ita taxauna tanajanyota jikinta "maimunatu fadamun wanene shi daya batamiki rai hala baisan wacece kedinba ko , sharar kwalla take "hakane ammu amma xaisan wacece wlh domin baxanhakuraba talaka yatakani kuma nakyalesaba baxaiyuwuba, bubbuga bayanta wacce akakira da ammu tashiga yi "toh kiyi shiru tunda dai kinsan wanene toh in daddynki yashigo saifadamasa ,
"ba abindayashafi daddy bane ,ni zan iyadakaina ai,
"tohm ki kuladakyau maimunatu banason gangachi yanxu taso tindaxu kausar ketake jira kuje wankin kai,
tashi tayi tana kokarin shigewa toleit "ammu saigobe baxansamu xuwaba yau bari xan danyi wanka,
"toh ai shikenan kedama halinadake kenan rashin mutumchi tinjiya nake famadake akan kuje awanke muku kan nan kinki toh bari nasa iya takaita ,
tafice tana tunanin hali irin na 'yartata kwata kwata bata saukakawa kanta abu komai batadaukarsa da muhimmanchi kuma haka yasamu asaline daga wajen mahaifinta alhj saraki,shine yasangartan da ita dayawa bataganin mutumchin kowa,
game da maimunatu kuwa tana shiga tasakarwa kanta shawa tana lumshe ido,fuskar gayen daya jallamata hannu ne tafado mata dai dai lokacin dayake jallata da yatsa "ke kisan dawa kike magana naga kanki yana rawa,, muryarsa ketamata yawo akai tamkar xata tarwatsa mata kai ta sa hannu tana toshe dukkan kunnuwanta koxata dainaji,,tana bude idanuwanta kuma saitarinka ganin fuskarsa na mata gixo,ganin cewa lallai basauki yasa taisaurin barin toleit din gaban mudibi tatsaya tana goge kanta da tawul amma tunanin gayen keta damunta ga idanuwanta ba abindasuke gani saishi,haka tagyara jikinta tasauko hannunta rike da key "ammu xanfita
ammu dake tittittifkewa kausar gashi takalleta kayanda ke jikinta wandone yadametasosai sai riga iya gwiwa sai wani karamin mayafi dabaifi iyakantaba tana taunan ciwngowm "maimunatu inaxaki? kwantar dakai tayi "xanje gidan su nancy
ammu tagirgixa kai "toh amma wannan shiganfa bakyaganin yadda jikinki yafita maimuna , tana kara matsawa kofa tajuyo "wayyo ni ammu kinaso nai lt bakyaganin bawani wajexanjeba iya gidansu nancy xani wlh ya isa xandawo, ammu bataredata kalletaba tace "nahanaki saka irin wadannan kayan aiko? Bki ta turagaba tana daddaga kafa tace"ni gskiya sunfi mani kyau kiyi hakuri baxan iyasaka atamfaba xafi wlh da ido ammu tabita tana tsoron tilastamata sa manyan kaya sbd alhaji sarki akan maimuna hargida yataba turata donhaka tadaina matsamata "saikindawo ,
ficewa tayi tana wakokinta , parking spice tashiga tasamu dalleliyar motar da daddynta yasiyamata, murmushi tayi tana cewa kai yau da casu, tana nufi side din driver,kafinta tuka tadauki wayarta maitsadan gaske tai call na kawarta wayar batadadeba tana ring akadaga "nancy baby ya kunacan ne? Daga bangaren wacce akekira nancy tai dariya "munacan yanxu xa afara chasu ke kam babbar yarinya kina ina? Kinga kwa ke kadai akejira
wani murmushi tayi cikin isa tace "shegu lashe money tohm inaxuwa yanxu nima ,
ehu taji ansa ana tafi"saikinyi m.saraki matsar da wayar tayi daga kunnenta tare dakashewa kai wannan banxar hans free tasa kenan masala kawai, tana jantsaki,
.............................................
xaune take gaban matar malam suna hira tana daddanna mata kafarta, yayi sallama yashigo,gefe yasamu yaxauna sunagaisawa da matar malam kafin yakai dubansa kan ladingo caraf suka hada ido saita kaudakai tana mikewa tashige dakinta,yayi murmushi yamike labilen dakin yadaga can yahangota tahada kaida kafatana kuka, "ke wai me akayimiki? Vata kulasa yasake tambayarta , dagowa tayi tana jefa masa harara takuma maidakanta tsakanin kafafunta, yasaki labilen "tohm kixo kisameni waje mi magana
"nibaxanxo ba
tafada dasauri kamar jira take yakai maganar
batarai yayi kamar bashine yake murmushi ba daxun "tohm karkixo kixauna kinji,nasan mixanyi kawai,
yafice yabar gidan,
kwallar tashiga sharewa tana tunanin maixaiyi to ko budurwa xaisake? karyatafi yabarni agarinnan, toh me xaiyi? kai bari naje dai,
tanagama tunanin tamike dasaurinta tajawo hijabi tasaka,,
"gani toh
tace masa bayan ta isa wajen inda yake axaune kan darduma yana daddanna waya,,
batare dayakalletaba yace "kixauna mana ko xamanma sai ankoyamiki, dage kaitayi sama tana kallon gajimare
"basaina xaunaba hakama yayi kafadan abindaxakafadamani xankoma cikine, tayi maganar tana fari da ido ,
hum wani bacinrai ya ji har xuciyarsa "mustww wannan 'yar narasakanta wlh ,
yace aransa afili kuwa cewa yayi "ladingo na miyasa kike hakane wai? daga magana saiyaxama fada habadan allah xauna kiji wani albishir aike da modibbo ba fada ko,
ta juyakai gefe tareda silalewa taxauna "bawasa bane awajena,baxan iya rayuwar dakakeso kadaukar mana bane dahaka watarana xan iyarasa soyayyar dakakemin
damamaki yakalleta "sabd me xakice haka waya gayamiki son danakemiki irin wancan ne mai wucewa kawai badamuwa toh tsaya kiji bahaka bane karkuma kisoma wancan tunanin dan allah,
tadaga kai tana kallonsa "kasan rashin jaddadaso nakawo masa nakasu babba,hakan na nufin tamkar soyayyar datarasa gatane,dahaka kuma xanfuskanci baraxanar rasaka sbd karasa kulawata
"hakan baxaifaruba masalar dai naganota kuma kitabbatar an wuce wajen xangyara insha allahu don haka mubar maganan gimbiyata ladingo,
tai dariya tana rufe fuska, "tohm shikenan moddibo na
yajallata da yatsa "keba keba wlh bakyajin magana ladingota,
tarufe fuska "balaifina bane ai laifinkane dominkwa bakasiyamin naki karba ba ai,
"me ?
"jin maganar mana ,
yayi dariya, tare da jinjinawa ladingo nasa "aa dan wannan karki damu koshikenan xandauka nakawo miki taxaro ido "kash! yatsorata sosai yatattara hankalinsa wajenta "lafiya ? tai murmushi bakomai , yagirgixa kai "wlh saina ciremaki kunne wataran ta kyalkyale da dariya
..............................
wayansa tamika masa tanaja tatsaya tare daxuba masa idanunta "dan allah ka kula dakanka sosai kaji, gyara hulansa yayi "karki damu xankula kimin addu ah ,
murmushi tayi "tohm allah yakaika lfy yakuma taimakeka ,
yadora hannunsa akirji "amin amin ladingo ta yawwa toh bari naxo natafi ko ,
tadaga masa hannu shima yanadagamata sannan takoma gida xuciyarta fari tas,
yaukam alhjn ayuba naxaune yayinda modibbo ke sauraron costm bayan yasamu nutsuwa yaxauna alhji ayuba yadubesa "amma modibbo kaiba dan garin can bane ko?, murmushi yayi "eh gaskiyakam ni ba dan asalin canbane
"tohm amma menene yakawoka garin xama ,dan allah kuma karkadamu da wannan tambayoyin nawa kayi hkri dasu kafadamin gaskiyar al'amarin domin akwai wani abu danake so nagayamaka,
dasauri moddibo yakalli alhj,ayuba "bakomai xanfadamaka komai alhaji amma ko ankawo maka wani maganane akaina,?
yadafa kafadarsa "aa kodaya ba dawanda nataba xancanka kaf kasuwar nan mohammad moddibo inajinka,
kasa yayi dakansa yayinda fuskarsa yasauya tuno abindayafaru dasu idanuwansa sukayi ja,kadan kwalla baixubo masaba yafara xayyanawa alhji labarinsa har inda suka tsinchi kansu a danguguwa shida ladingonsa,
yaji tausayinsu sosai alhj,ayuba donhaka yakallesa "allah yajikan wadanda suka rasa ransu,iyayenka kuma allah yahadaka dasu yi hakuri kaji,,
yashare kwallar dataxubo masa "nagode alhaji,
"yawwa toh kanajina abindayake faruwa yanxu shine cigaba kasamu kuma ni yadda naganka nayaba da hankalinka donhaka baxanmaka bakinciki ba insha allahu dakai acikin wannan alkhairi,
yadago kai yana kallon alhjn "wanne alkhairi kuma alhji ?
"gidan alhji saraki ne yakawo mani wani aiki nasamo masa 'yan aiki biyar mata uku maxa biyu toh kuma natabbata abindaxakana samu acan yaninka abindakake samu anan shiyasa nayanke shawarar fadamaka idan ka amince toh sai insameshi miyi maganar kaida kanwar taka saikuje,,
shuru yayi nawani lokaci kafin yace "baxan yanke hukunciba yanxu nikadai alhaji amma xannemi shawarar kanwata naji daga gareta amma intace aa toh dole xan hakura nima,,
murmushi alhj,ayuba yayi "yaro yaro kenan hakane amma inbanda abinka inawani yaro yasan shawara kuma mace ma
"shawara komai kankantanta bata kadan ai alhaji,kuma tanada muhimman ci sosaii awajena,
"tohm allah yakaimu inajiranka dai nanda kwana uku akeso akai ku,,
"tohm xankokarin ganin munyanke shawaran kafin lokacin mungde sosai,
yauma kafin yakoma tagyaramasa shagonsa tas tashare ta turara masa turare irin dan hadinnan ta siya dari da hamsin, tana kokarin rufe shagon yadawo fuskarta dauke da murmushi tace "sannu da kasuwa ,
"yawwa ya gida ?
tajinginada garu "lafiya kalau yaukam kamar fuskarka tafi takoyaushe walwala da farinciki,allah yasa lafiya domin ga alamanta kara ra fuskanka ,
murmushi yayi humm yana lekawa shagon yadauko tabarma yana shinfidawa "yau akwai labari sosai ladingo na xo xauna kiji,,
yaxauna yana harde kafa xamatayi "yah modibbo kullum saikayi wanka bayankadawo daga kasuwa kafin ka fara gabatarda komai,yanxuma tashi kafarayi saimu xauna ,
hara rarta yayi "eh hakane amma xumudi baibarina kam kinsan wani abu kuwa? tagirgixa kaitare daxauna bside him ya dubeta "maigidana yasama mani aiki agidan wani babban maikudi acikin birni kuma har dake kema tare xamu koma can ,
murna ce ta rufeta "naji dadi sosai wlh munhuta da bala in wannan matar mitafiyanmu kawai , yayi murmushi "dama shawarar ki naxo nema yakike gani nafadamasa mun amince ko kuwa?
dasauri tace "mun amince gaskiya ,
yayi dariya "tohm xanfadamasa insha allahu , kuma allah yasa muje asa ah, ,
"amin amma gaskiya nidai banaso muje birni kaxo kuma kaga 'yan matan birni sunacin kwalliya karabi dani,
"haka baxaifaruba ladingo na ke kinsan ba abindaxan samu arayuwa nagujeki babushi kekadai ce acikin xuciyata karkitaba tunanin akwai watarana dani moddibo xan juya miki baya konasa wata gefenki,nakine kekadai kinyarda ,
yayi maganar yana leka fuskarta,
tayi murmushi "eh nayarda kuma magananka yayi tasiri sosai axuciyata,nayarda lallai kaidin mai sonane,
aljihunsa yakai hannu yanadauko wani takalmin danko maikyau "kinga wani takalmi nagani nasiyamiki ,
"kai gskiya yanadakyau sosai nagode amma ka ajiyemani ashagonka sai xanfita anguwa xan ansa kasan halin dai matar malam ,
"hakane nasani shikenan xan aje miki gwada mugani yayi,
tamike tana gwadawa,
...........................................................
kidane ketashi tamkar ba gobe sai shewa kakeji da hayaniya 'yanmatane da samari akalla xasukai su goma awajen sai chasu suke kowacce kokarinta taga tafi 'yar uwarta iyawa rawa suke sosai macike da iyawa kana nan kayane jikinsu matsatso saigashin doki da kowacce shine akanta dayace akayimata kitso dashi kawai, sun shagala kwarai wajen chasun , ita kuwa harta fara rawar tadawo taxauna tare da tallafe fuskarta ,tanaxuba musu idanu axahiri sutake kallo amma abadini tunanine ya addabeta har yacikarfin farincikin murnan birthday dinta nayau taji tamkar ba itabace, tayi shuru tunani take tayaya wannan al amarin xaukasance taji andafa kafadarta,"maimuna saraki wht happen to u?, tadaga kai nancy tagani tsaye akanta doguwar rigace iya gwiwa ajikinta ta matseta sai gashin doki datasa yaxubo har bayanta dagefen fuskarta kujerandake fuskantar maimunatu taja taxauna "am aske u but kina wani sharene why ?kwana 2kina cikin tunani? I was tken aback m.saraki
numfashi maimunatu taja "i don't knw wht i'm doing! an wht hppn to me ..., kawai naji inasonshi irinsane mijin danake tajira harkawo yanxu amma banga sauki ba kuma yamin sosai i lov vry much,
takuma kasa dakanta nancy tarike hannunta "wannan du badamuwabane dayakamata kidamu har hakaba maimunatu kishirya fuskantarsa kawai kinajin shawara nagaba ,
tadago kai "ys i'm all ears,
"kunada dama kuma kema haka kawo kunnenki ,kiji
wani abutarada mata wanda koni banjiba mitace saigani nayi maimunatu tayi murmushi " hhhh no wanther is example hakane xa ayi nancy shiyasa nake yinki kwarai nagode ,
tashi sukayi ruke da hannun juna suka koma cikin filin rawar nancy nashan taba tanashan giya amma maimunatu shisha kawai take sha , haka sukasha chasunsu sai wajen shabiyu tashigo gida lokacin alhj,sarki nakokarin shigewa part insa domin dama ita yake jira dagudu takaraso tanafadawa jikinsa oyoyoyo daddyna ,
yashafakanta "'yata 'yar albarka inakika tsayahaka har shabiyu ,
tashagwabe fuska "inagidan su nancy munakaratu daddy jrabawa yakusa shiyasa nake tsayawa munakaratu "toh yayikyau yanxu kije kikwanta xuwa safiya xami magana dake , "tohm daddy tace tana daga masa hannu ta haye sama ammu dake tsaye jikin kofarta ta cillawa maimuna harara "wlh yawonki yafara isata xanmaganin wannan kawartaki duka narabaku tunkafin kilalace, xumbura baki tayi tana shigewa tarufe kofar dakarfi tare da jan dan karamin tsaki "ammu kwai masala ita baxatabar mutum yaji dadin rayuwaba kenan, tafada gado tana cillar da dan guntin mayafin wuyanta haka taibacci hatta takalmin kafarta mai madaurai bata cireba,,
LADINGO NA MODDIBO ,
tayi kwalliyarta daidai ita cikin doguwan riga baka sai dan karamin jan hijab dako ciki baixo mataba saitakalmin danko maikyau kalar baki tayi lt makeup afuskarta kwarai tayi kyau, tafito shima wani farin yadi yasaka yayimasa kyau sosai yadora bakan hula dabakin takalmi yanadaura agogo yaji tafiyanta,karasa fitowa yayi yana kulle kofar shagon yanadago kai suka hada ido sai yatsaya kawai yanakallonta hannunta tasa tana kare fuskarta "kai moddibo na kamar bakasanniba ,
yayi kamar yafarka daga bacci "hmm ai cikin mata dubi baxaki bacemaniba ,kawai naga kinkara mani kyaune kamar nabarki agida karnaje dake ma nakeji,
ta juyabaya "hum um wlh baxai sabuba saidana shirya dan allah muje abindakake tunani baxaifaruba, yagoge fuskarsa "bankiba amma alhaxan birni kamar jirasuke daxaran sunga 'yar kyakkyawar baby saisu kwace maka ita musamman ga maikaramin karfi, ,
"karka kuma fadar haka domin in kasha jin labari anakwace yanmata da kudi ko kyau ko mulki ni vadaya dagaciki daxai rinjaye tunanina har na dauki xuciyata nabasa ba, kasani nasan kasani kuma xankara maimata maka baxangaji dafadamakaba LADINGO NA MODDIBI NE ,, kallonta kawai yake yadda take maganar tamkar dalibi nabada hadda wa malaminsa, yajidadi kwarai kuma yakarajin ya aminta da ita harcikin xuciyarsa, yasha fa kasan habarsa inda gashin gemo kexama yana cewa " magananki namin dadi akullum burinki nayi farinciki,xanmiki halacci ladingota kumaxan share kukanki,naxamemiki garkuwa, , "bana shakka akanka domin nagama yarda dakai baxakaci amanataba,soyayyar dakakemani maikyau ce samunta ahalinda xamani yanxu yake ciki abune mai mutkar wahala,shiyasa nake ririta ta sbd natabbatar maka kaidin kayidace, "allahamdulillah ladingo na ta adanani xanmagana da babbar murya duniya kiji ni ,
rufe baki tayi " rufa mana asiri rage sauti karkataramani jama ah,
yayi dariyan nan nasa maishiga xuciya "bakomai daxasutaro danafada musu wani abudaba su saniba danafadamusu cewa nai musu xarra tawa bakamar tasu bace,,
talangabar dakai,"kace magana xakajawomani kenan tunda bawanda yasan yadda muke bayan ya da kanwaa damuke agaresu, yana gyara tsaiwarsa "ba laifi bane mukayi don munboye gaskiyar lamari afarko daga karshe munce ga gaskiya nanba,sabd kowanbe abu munbasa lokacinsa karki manta wannan ladingo ta,
"tohm muje kace jiranmu yake ko karyagaji, "hakane, kam,
"yah moddibo na ka hadu kwarai dagaske yadin nan tamkar donkai akayisa,ahakama kaine kaimasa kyau bashine yamaba, yakalleta nagefen ido ,"don xolayarki kam nasaba ba yau kikasaba minba,amma xanramafa,ki ajiye wannan taidariya "aa bakomai karama din amma karkaje garin ramuwa karame,
yakyalkyale da dariya "kai wlh bakyada dama ,,
titi suka fita sannan suka sami mota alhji ayuba damasu yake jiradinhaka amotarsa yadebesu domin kaisu gidan alhji sarki,,
dakin baki akasaukesu yayinda alhaj,saraki yadubi alhj,ayuba"masha allah wadannan sune? "eh sune alhaji kuma insha allahu baxa asamu masala daga garesuba, yayi murmushi cikin girma da mutumta mutane irin na alhaji sarki yace "tohm a inasuke daxama sabd musan irin aikidaxa mubasu insunada nisa saimu san indayadace ko,,alhj,ayuba yakallesa cikin girma "eh hakane ranka yadade ai su din basu da masaladomin dama can dinma dasuke xaune din xuwa sukayi domin bakine garinsune akashiga wadannan mutane dasuka addabi mutane suka tadagarin abindai badadin ji alhaji,gashi gidanma dasuke zaune kullun cikin baraxana suke awajen mutanen donhaka idanma xaiyuwu in aikin kwananema kawaisai asama musu wurin xama anan din, , wayansa yadauka yanadannawa "ayya tohm bakomai aihakan badamuwa bane ita wannan macen ma acikin gidaxatayi aiki in maimunatu ta amince da ita shikuma namijin, xaimaye gurbin bodyguard dina daya danarasa yau saty uku kenan allah yayi masa rasuwa,donhaka bari nakira ita maimunatu
"sungode kwarai alhaji, cewar alj,ayuba moddibo ma yayi godiya, kiranafarko tadaya wayar "daddyna kana ina kace xami magana kuma nafito bakanan , maganar maimunatu kenan tanadaga wayar ,murmushi yayi "sorry maimunatu na xo falon saukar baki kisameni yanxu, "daddy baki mukayine " eh game da mai miki aikine bakince waccan tai aureba ansamo wata xokiga tayi?
"tohm daddy inaxuwa yanxin,, bude bude glss inkofar tayi tashigo "daddy na...... saikuma ta tsaya ganin saurayinda xuciyarta ke begen karason gani,wanne kemata gixo saurayin da tindataganshi har yanxin batakara samun nutsuwaba,yanxuma anya va gixo yakemataba, shima yayimamaki sosai ganin inda akakawosu gidnsu wannan marakunyar yasauke kansa bayan yadallamata harara "maimunatu lafiya kuwa? Maganar daddy ta doki kunnenta nuna moddibo tayida hannu "daddy waye wannan? Hannunta yakama tareda xaunar da ita "shine sabon bodygd dina wannan kuma kanwarsace itace wacce xatarinka miki aiki yanxu,intayimiki, wani farinciki taji ya lillibeta batare da wahalaba abindatake hangowa anesa yamatso kusa lallai wannan watadamace dataxo gareta,amma wannan abu yayi, "daddy yrinyan tayi kam na amince,sannan daddy kasan yanxu xamani yachanja yakamata musan su waye xasu xauna ataredamu kam kafin mukulla tarayya dasu,, "babu komai shalelena wadannan basu da masala domin naji tarihinsu awajen abokina kuma nayarda dashi sosai,, sunsami kansu acikin halin rayuwa suna kumabukatar taimako donhaka ita wannan yarinyar anan xataxauna gidan shikuma zansama masa gurinxama awaje insha allah,, iskar bakinta ta furxan, ganin samu yanxu kuma xataga rashi dole saiyana kusada ita xatasamu kansa amma inyayi nisa aiba labari "aa daddy yakamata asama masa daki anan domin akwai lokacin daxakabukachi fitan sauri inkunyi nisafa ba hali harsai yaxo abindaxa ai yanxu shima akwai daki tabaya wanne kawu yataba xama saiyagyara yaxauna xaifi,, moddibo yadago yakalleta caraf idanuwansu suka hadudanata murmushi tayimasa shikam ladingo yakalla sannan yayi wani kasa dakai hakan yama maimunatu xafi ta basar
"badamuwa maimunatu hakan xa ai ,
sannan yajuyo yakali alhj,ayuba "mungama magana kuma kunji tohm in allah yakaimu kuma lahdi sai suxo xuwa monday kowanne xaifara aikinsa,, sallama sukayi cikin girma moddibo suna hada ido da maimunatu saiya tsoke fuska itkam hakanma idan yayi kyau yakemata sosai,, saida suka koma gida sannan moddibo yasanar da malam da maigari xasukoma cikin birni domin sunsami aiki agidan alhjj sarki, maigari yayi murna malam haka,ranan lahdi sukayi musu sallama sannan suka taho, da isarsu akayimusu iso sa eed shine maikulada da duk masu aikin gidan donhaka shine yanunama moddibo dakinsa dake baya dakine guda da katuwar katifa sai sif mai gida biyu da kafet saibandaki dake manne

Please Login or Register in order to submit comment