Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Bayan wata biyar Am'abuwa ta haifi er'ta mace, yayi dasu zynah da Adyra kuwa suma duk sunada ciki".


Idan muka waiga germany kuwa, watan da alhj Husaini da sadiya sukayi aure watan ta samu cikin, hakan yasa yanzu take faman da kanta sabida cikin ya tsufa sosai har ma ta shinye watar haihuwar "


*kunci*

Bayan wasu watanni zainab itama ta haifi ďanta baby boy, wanda yaro yaci sunan malam shehu, murna a gun usman kamar ya haďiyeta, da shike meson haihune sosai".


Bayan sallar asuba sadiya ta tashi da nakuda, da sauri alhj Husaini ya dauketa zuwa asibiti, bata dauki lokaci suna zuwa ta haifi yara duk duk maza, daga alhj Husaini har yara sai murna, ana gobe suna suka iso gida nigeria, washe gari akasha suna, alhj Husaini be canza wa yara suna ba, haka ya barsu da sunansu".


Tunda hauwa tazo gidan zynah, lokacin malah yazo gun bakura, yaga hauwa nan yakasa ya tsare shifa yaga matar aure, babu yadda hjynsa bata yi dashi ba, amma yaki, domin a ce warsa shima haihu yakeso, killan sanadiyar auren da zai kara matarsa zata samu ciki".


Alhj Husaini yace yaji, amma yayi hakura saita kammala karatunta na nurse da takeyi a can germany ďin, duk da malah beji dadin hakan ba, amma yaya zaiyi dole yasa ya hakura".


Satinsu biyu suka koma germany, idan malah yanajin ganinta binta yakeyi har can germany ďin".

Ranar wata juma'a zynah ta tashi da nakuda, da sauri bakura ya sanar wa hjy, hjy tazo ta dauketa zuwa asibiti, yayin data haihu twist ďinta mace daya miji, ba'a suna ba adyra itama ta hauhu baby girl, hakan yasa aka haďa suna, na adyra taci sunan hjy, amma suna kiranta a *AMRAH* na zynah kuwa ba'a canza masu suna ba amma suna ana kiransu da *AZEEM DA AZEEMA".


Bayan shekara biyu lokacin Hauwa ta kammala karatunta, suka dawo gida nigeria domin shan biki, a kunci akaje aka daura aure, sannan aka dawo abuja yin shagalin biki, wa zaiga su zainab a birni sai faman kauyanci suke zubawa, kallo kuwa kayar wacce aka wanke ma makanta" .


Duk da an gama biki amma sadiya ta hanata tafiya saida tayi kwana bakwai, sannan suka hada mata abin arziki, har da waya suka bata, sannan kuma sukace duk abinda take bukata ta kirasu ta waya, insha Allahu zasu aika mata dashi".


Biki sa sati daya malah ya kwashi matansa zuwa America, suna su sadiya suka koma germany.



_Yayin da nima er'mutan zazzau nace bari na kwashi kayana zuwa zaria, tunda banida kuďin jirgi balle na bisu na jiyo maku wacce irin wainar za'a soya a America_




Tamman billah




_Alhamdulillah alhamdulillah_


     *kuyi hakuri fan's labarin ba mai yawa bane, nidai fatana, sakon da nakeso nisarwa Allah yasa ya isa gareku Ameen ngd*




🍀🍀🍀🍀

_*MAHBOOB*_

🍀🍀🍀🍀


★★★★★★★★


_*CLEVER OWNERSHIP:: WRITTER BY✍ MMN USWAN*_


_*💥 {ḭ̃ r̰̃ḛ̃l̰̃ỹ̰ õ̰ñ̰ r̰̃ḛ̃s̰̃p̰̃ḛ̃c̰̃t̰̃ ã̰ñ̰d̰̃ d̰̃ḭ̃g̰̃ñ̰ḭ̃t̰̃ỹ̰ t̰̃õ̰ h̰̃ṵ̃m̰̃ã̰ñ̰ḭ̃t̰̃ỹ̰ }💥*_



_*Facebook grp*_
_*Mmn Uswan*_

_*wattpad:hauwa s zaria*_


*<<<<<>>>>>>>*


_*BISMILLAHI RAHMANI RAHIM*_


_*(Ya Allahu) (Ya Rahimmu) (Ya maliku) (Ya Quddusu) ( Ya Salamu)*_

_*Wallahu galibun'ala amrihim*_



_*GARGADI*_


_ban yarda wani/ko wata ta juya min wannan labarin tawa, duk wanda yayi hakan a gaskiya zan dauki kwakwaran mataki a kansa/kanki sabida hakan dan Allah a kiyaye domin zaman lafiya yafi zaman dan sarki_



🅿0⃣-5⃣

Oyoyo grani oyoyo grani yazo, gani zai zube mata a jiki yasa grani da sauri ta kauce tana faďin ďan tselan uwa kawai".

Haba grani yaya haka kuma? Nine fa mijin, idan kira haka ai sai kisa ayi mana dariya, musamman wannan mara kunyar yariyar"..

Nidai ba nice mara kunya ba saidai kai wlhy, Falisha tana maganar ne da full confidence".

Da sauri grani tace to kun fara ko, wai ku yaushe zakusan kun gurma ne sabida Allah? "

Amma nasan abinda zanyi"..
Da sauri Mahboob yace me kuma zakiyi grani?"

Babu ruwanka, idan na gama zakuji daga bakin iyayenku".

Himm kawai Falisha tace, har Muhboob ya mike zai fita Falisha tasa masa kafa".

Kadai yarage ya faďin, da sauri ta kauce tana faďin kaka kin gansa ko?"

A fusace ya juya zaiyo kan grani, Falisha ta boye a bayan grani tana masa kwalo".

Sandar dake gefen kaka ta dauka gani zata kwada masa ya sashi ficewa a guje yana faďi sai dai idan bazaki fito ba".

Da karfi tace, oho dai".

A lokacin ne kaka ta bige mata baki da hannu, sannan tace ke tashi kije idan ubanki ya dawo kice ina nimansa".

To Falisha tace, sannan ta mike zuwa bangaren iyayenta, har tasa kafa a falo, hango mahboob da tayi ne, yasata komawa da baya, canza hanya tayi sannan ta karisa ciki".


Da yamma bayan Abba ya dawo daga aiki Falisha take sanar masa, ba tare da bata lokaci ba Abba ya mike zuwa side ďin grani, da sallama ya shiga ďakin, duk da a lokacin addu'a takeyi, domin lokacin ta idar da sallar isha ne, dukawa yayi har kasa, sannan shima ya daga hannayesa sama, ne sauke ba har saida hjy kaka ta shafa suka shafa tare, bayan ya gaidata ne sannan ya zauna, gwiwa bibiyu tabakar yaro".


_dama duk girmanka idan har kana gaban iyayenka, tofa kai yarone"._


Bayan ya zauna ne,hjy kaka tace ba komai yasa nace yarinya ga tayo min magana da kai ba, dama akan maganar yaran nan ne".

Da sauri Abba yace wasu yara kuma hjy?"

Wasu yara kuke dasu bayan Nuhu da As'mau mana".

To hjy wani abu sukai maki ko?"
Ni basuyi min komai ba, dama akan maganar da muka taba yi kwanaki ne".

Murmushi Abba yayi, haďe da ďan susa kai, yace, wlhy hjy na mance?"

Ehhh kace haka mana, tunda ku yaran zamani ba son zumunci kuke soba".

Maganar haďasu aure nakeyi".
Da sauri Abba yace aure fa kikace hjy?"
Kwarai da gaske".

Hjy kodai mantuwa kikayi? Kin mance kamar wasa sati ne, ďaurin aurensa?"

Ban mance ba, ina sane, shi ba namiji bane, Allah ya halarta masa daya auri mata hudu"..

Eh haka ne, hjy to Amma""..
To Amma me, kai Amadu bari kaji, umarni nake baka ba niman izini ba".

Sabida haka ko mutuwa nayi idan har baku haďa wannan auren ba, bazan yafe maka ba".

Jin haka yasa Abba be sake magana ba, a sanyaye ya mike ya fice daga ďakin".

Bayan Abba yabar ďakim grani nine, waya ya cire daga aljihunsa ya kira mahboob, mahboob na dagawa yace kazo ďaki ka sameni".

To kawai mahboob yace, kafin Abba ya isa ďakin har mahboob ya isa".

Bayan su shiga ďakin Abba ďin ne, suka zauna, saida Abba ya nisa sannan ya Nuhu, kasan dalilin da yasa na kiraka a wannan lokacin?"

Mahboob dake duke yace a'a Abba".

Ďazu hjy tasa aka kirani, bayan naje ne take sanar dani wani magana, wanda nima kaina na rasa ta ina zan fara yi maka bayani".

Mahboob dake duke yace, Abba babu komai kayi magana kawai"

Hjy ce tace ta yanke shawarar haďaka aure da kanwarka As'mau"...

Da sauri Mahboob yace, wht??????????.
Abba, Abba ka mance baka yi mata bayani bane?"

Nuhu kenan, duk iya bayani nayi mata,amma taki fahimtata wlhy, daga karke har cewa tayi ko bayan ranta idan har ba'a haďa wannan auren ba bata yafe min ba"..

Innalillahi wa inna'ilaihi raju'un kawai mahboob ke ambata".


Mahboob ďane ga alhj Umar bamalli, Alhj umar da Ahamu uwa daya uban daya, As'mau kuma
Kanwar su alhj Umar ne, ita ta haifi Nuhu, a lokacin haihuwar sa ne Allah yayi mata rayuwa, yayi da hjy kaka ta dauketa, ita kuma As'mau ya"ce ga alhj Umar".


Bayan rasuwar As'mau maman Nuhu da shekara goma akan haifi As'mau karama, shiyasa aka meda mata da sunar innarta, wato maman Nuhu".


Alhj Umar yanada yara biyar, shi kuma alhj Amadu yanada yara hudu, maza ta mata".


Nuhu tun yana tasowa alhj Amadu ya dorasa a harkan siyasa, wanda a yanzu da haka yace ďanmajalisan tarayya ne, wanda yake wakiltan niger ta arewa, *KWANTAGORA MARIGA MASHEGU* sbhool mate suka sanya masa suna mahboob, amma a yanzu anfi sanisa da *MAFIYA* ya samu sunar mafiya ne sabida yadda yake karawa da en'siyasa en'uwansa, duk wanda zasuyi takara tare tofa saiya kadasu, hakan yasa idan har zai fito niman wani mukami, abokansa a tsorace suke, musamman yadda yake kai motion house, mahboob yana tunkaran shugaban kasa yayi magana dashi ba tare da wani shamaki ba".

Mahboob mutum ne meso nuna isa da mulki, gashi miskiline, ba kasafai yake magana ba, hakan yasa yakeda kwarjini a ido jama'a, sai dai abin hannunsa bai rufe masa ido ba".


Mahboob yayi aure, yayi da matar ta rasu ta sanadiyar haihuwa, wanda kuma zai aure a yanzu da haka, yarinyar tsohon gwamnar jahar niger".


Yana fita daga ďakin Abba wayarsa ya dauko ya bira nusee ďinsa".

Tana gani kiransa da sauri ta daga wayar, ba tare da su gaisa ba yace kina ina?"

Gida nama".
Kizo mu gana".
To kawai tace".

Da shike susaba, yana fita gidan guesthouse ya nufa inda suka saba haďuwa, yana ina itama tana isa, bayan kowa yayi parking, da sauri suka tari junarsu haďe da runguma, saida sukayi kissing juna sannan suka karisa ciki".

Suna shiga kafin ta zauna saida ta tube ta rage kayan jikinta, domin a cewarta wai zafi takeji".

Ta rage daga ita sai ďan karami short nicker wanda dashi da babu duk daya ne, bran kuwa, daga daya nonowarta a waje yake".

Shima mahboob ďin tubewa yayi ya rage dagashi sai short nicker, faďo masa tayi a jiki, suka shige cikin bargo".


Babu abinda nusse keyi illa kokarin kai masa nono bakinsa, da sauri Mahboob ya amsa haďe da ciro kan, kaiwa baki da zaiyi ne, yasa gabansa tashi, da sauri nusee tasa hannu tana wasa dashi, yayi da shi kuma yake shan nononta".


Dukkansu basusan lokacin da suka tube ba, nan Mahboob ya kwantar da ita, ya fara shan gabanta, hannayesa kuma suna kan nonorta yana wasa dasu".


Su jima a haka sannan ya hayeta ya fara sex, yakai 20 to 30 minutes yanaji, jin zaiyi release da sauri ya cire ya zuba mata a jiki,...




_*WAYE NUSEE??*_




_bari na barku haka kada daďin yayi maku yawa, sai Allah ya haďamu bayan Allah_



Inayi wa masoyana kai har da ma makiyana fatan Alkhairi, domin saida makiya ake cin gaba, wanda na sani da wanda ban sani ba,




_*LITATAFAN MARUBUCIYA*_



*AURE IBADA NE*
*ILLAR GOYO*
*GARKUWATA*
*BAZATA*
*BATAN BASIRA*
*MATAR FARI*
*MUSSADIQ*
*IN DA RAI*
*TURURUWA*
*BE KAI ZUCI BA*
*ZYNAH*
*DAN UWA RABIN JIKI*
*LABARIN RAYUWAYA*
*LONDING BY MAHBOOB*..........





*LITATAFAI NA MASU FITOWA*


*ZAMA DA MADAUKIN KANWA*
*MAZA RIGAN KAYA*
*BIN NA GABA*...... *BIN ALLAH*





An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__


*mmn uswan ce 📚✍*
  



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment