Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

NA jAMILA MO Ali Da KHAIRY MOHD



Jankunne.

Allah ya isa duk wadda tayi mana editing.


Page 1⃣ to 5⃣


Innalillahi wa innailaihi rajiun! Na shyga 3 na lalace wayyo Ku temaka min jama'ar annabi dan Allah😭😭 mutane sukayi cirko cirko suna kallonta tare da tausayi a kwayar idonsu,dai dai da tsayuwar Faisal da matarsa Kausar( kawalliya romon jaba ta tycooon😜) ya kutsa kai cikin mutanen ta hangota xauna tanata kuka ya tsugunna gabnta,ya kalleta yarinya yar kimanin shekara 10 ya riketa, menene? Sai kuka ya tausaya mata sosai ya mikar da ita,ya kallo wani ya tambeshy abnda ke faruwa,yallabai mota ta kade mahaifiyarta kuma mutanen sun tafi da uwar,yace ya salam ya rukota suka shyge mota.

PAGE 2⃣

Kallo daya kausar tamata tagane kyakkyawa CE sosai saidai kazanta daya dafar da ita sai kauyanci sosai a tartare da ita,ya sunanki? Tace AYDA sannu ko ta gyada kai. Suna isa gda tabawa mai aikinta baba aisha ita tamata wanka ta bata abnci,ta wanke ayda tas tare da mata brush sosai sannan ta shryata kamar ba ayda ba,Faisal yayi shuru yana tunani,Kausar ya xamuyi da yarinyar nan ne?kinsan mu ba maxauna bane ko gydan mama xamu kaita? Eh kam my lurv ka kawo shawara amma b4 then mu tambeta gdansu kokuwa? Kijiki madam wannan yar yarinyar meta sani ? My lurv a gwada dai yace to Kausar ta kirata ta pito, Ayda inane garinku? Tace GORA dake jihar kano,xaki gane gdan Ku? A'a baxan ganeba sai 😭😭 ,tirkashy! Inji Kausar to fa! Ayda meya kawoku Kaduna to? Nima bnsani ba amma dai inaga mamana kullum sai tayi kuka tana kiran lauratu😭😭,Faisal yace best soln shyne Kausar tashy mutafi gdan mama kawai tace kwarai kuwa my lurv.

Salamu alaykum! Lale Kausar da babban yaya,tabi Ayda da kallo tace masha Allah yarinya me kyau😊😊 suka gaysa dasu,Faisal yace mama kinga yarinyar nan ganinta mukayi a hanya yaafara bata lbr jikin mama yayi sanyi ta tausayawa Ayda sosai, abnda xaayi Faisal Ku barta a nan a wajena xuwa dan lokaci saimu San abnyi,a dudduba Hosp ko Allah xaisaka a dace muganta.Allh yasa mama inji Kausar, Kausar ina basawan baba suke? Tace hmmn suna gdan anty mero tunjiya,mama ta kallo Ayda tayi daria inason yarinyar nan wlh shykenan nayi diya ta daura Ayda a cinya.


PAGE 3⃣

Asalinsu su Faisal

Alh mohd mohd shararren mai kudi ne a unguwar lamido crescent dake garin kanon dabo,dan asalin garin ne amma aiki yakawo shy Kaduna shyda iyalinsa,matarsa daya hajiya jameela da yaransu 4,Faisal ne Babba yana aiki a Abj da matarsa Kausar da yaransa 2, sai Asad dake aiki a SHELL a UK sannan mohd dake masterz a Cyprus sai auta ruqayya dake aure kano. Gdan turawa ake CE musu sbd tsarinsu ba ruwansu da kace nace kowa na ji da dan uwansa,duk kudinsu sunada tarbiyya da girmama na gaba dasu
Mama tayi introducing ayda wajen baba ya tausaya mata sosai ya Kare mata kallo sosai, Niko hajia yarinyar daga gani akwai abda ke damunta,mama ta jinjina tace sai a hnkl baba xamuju komai.
Bayan kwana 2 tasake sosai sbd janta a jiji da Iya zainanabu Abu take mai aikinsu,ansamo mata Malamin islamiy dake mata karatu a gda kafin asakata a boko.
Bayan saty 3 akasakata sch a klass 3 sabanin 5 din datake a kauye.


PAGE 4⃣

Mu waiwayi mahaifiyar Ayda,tyn sanda mota ta banketa suka kwasheta Hosp batasan inda take ba dan tashyga COMA, haj da suka bigeta kullum suna sintiri akanta,ranar wata lahadi tayi motsi Dr 's suka rifu a kanta,ta bude baki tace Ayda! Taji jikinta kamar dutse aka daura mata,ta yunkura xata mike ta kasa saitasaka😭😭, taji dattijuwa ta riketa tace kiyi a hnkl baiwar Allah,tayi lamo abnta. Dan Allah hajia ina diyata? Tace wace ditarki kuma? Hajia tare muke tafia da ita fa,hajian tace mu dai bigeki mykayi a hanya kimanin wata 3 kenan kuma bamuga wata yarinya a tartare dakeba.Innalillahi! Tasaka kuka wayyo Amanata Ayda Ku taimakeni na nemo ta dan Allah,da kyar aka lallabata tayi shuru.

Ayda 📣📣📣📣📣na'am mama,maxa shrya kuje kasuwa da Iya xainabu( my xee😜) kinsan yau yayarki ruqayya xataxo da yaranta tace to mama.
Gskia mama inason ayda ki barmin ita, mama tace chabdi wlh baki isa ba yanda nakeson ta kamar rai,a dan kankanin tym ta shaky dasu sosai suka tapi akabar Ayda da kewa .


PAGE 5⃣

Mahaifiyar Ayda taci gaba da jinya amma hnkl ta atashe sbd ayda,kullum addua take Allah bayyanata amma shuru,har aka sallameta hajia ta tapi da ita gdanta.
Nikuwa baiwar Allah ya sunanki? Duk xaman my bnsan sunanki ba, tace sunana saadatu amma diyata Ummi take cemin,Allah sarki nikuna sunana h.kaltume nan me gdana myna xauneda mijina bamu taba hayhuwa ba,mu tan kano ne aiki yadawo damu Kaduna.shekarar mu 20 da aure amma shuru kullum muna addua Allah bamu hayhuwa.
Batun Ayda ISA xamu fara nemanta,nagode hajiya.

Kwanci tashy ba wahala wajen Allah ,saadatu ta waye dan hajia ta gyarata da sabulai da mayuka masu kyau taxama kamar matar GDA.
Nikuwa saadatu yau watan Ku 1 a gdannan amma ban taba jin labarinki ba kuma bnji kina xaki GDA ba,hnkl saadatu ya tashy sosai tafara😭😭,hajia NATA bata baki sannan tayi shuru,hajia nifa nabaro GDA ne sbd bakun cikin rayuwa.
Allah sarki saadatu ki hkr komi yayi xafi maganinsa Allah,tace hakane. Tafara baata labarin kamar haka............................


DAGA TASKAR KHAIRY da JAMILA😘😘😘😘
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

NA JAMILA MO ALI💞 da KHAIRY MOHD😘

PAGE 6⃣ to 🔟

Sunana Sa'adatu mu yan garin Adamawa ne a cikin wani kauye da ake kira GIREI,mahaifin mu malan Sadau da mahaifiyar mu inna wuro amma maryamu sunanta na gskia, sana'arsa kiwon dabbobi musammam shanu,yanada rufin asirin Sa daidai gwargwado,mu 3 suka hayfa amma nice auta,
Yaya isuhu,ya lauratu sai ni muntaso cikin kaunar junanmu da tarbiyya daidai gwargwado,mahaifinmu bai kaunar ilimin boko amma yasamu a islamiyya,watarana muna xaune da inna wuro tanata mana nasiha tace mukula da kanmu da rayuwar dunia,komai talauci da tsanani mu guji Abu 3 na farko sabawa Allah SWT,San abin hannu mutum da ZINAH,tace illar zinah dayawa tana cinye kyawawan ayyuka kamar yanda wuta ke cin takadda,jikin mu yayi sanyi duk da dai bamu San komai ba a wannan lokacin amma mun dan fahimceta,na siharta ta ratsamu sosai har muka kwanta maganganunta na mana yawo a xucia.
Dasafe bayan munyi kalacin mu na tuwo da miyar kuka muka nufi islamiyya,tynda muka dau hanya xuciata ke bugawa,faduwar gaba na ya karu a haka hat aka tashy ban fahmci komai ba.
Muna isowa tyndaga nesa mukaga mutane da hannu akai,da gudu muka karasa innalillahi wa innailaihi rajiun a kwance muka tarar da iyayenmu da ya isuhu ba alamar rai a tattare dasu sannan ga wuta nata cin gdanmu,na kurma ihu na xube akayita samin ruwa,ina farfadowa sai kuka nida ya Laure shykenan munxama marayu ba uwa da uba, ahaka akayi xaman makoki aka gama.

Bayan 7 muka kkoma gdan bappanmu kanin mahaifinmu,matarsa 1 inna ladidi da dansa tilo mai suna jauro,inna irn bala yayyun matan nan ne masu tijara,mutuncinki daya da inna kimata bauta a gda to anan xaku daidaita amma idan ba haka ba wlh kashynka ya bushe.
Yau da gobe sai Allah Bappa ta fara faxawa a rikonmu dama ita inna ba mutunci gareta kullum fada da gori kamar wuta,shekara daya kenan bamu komai sai xaman gda da aike da ayyuka.



Page 7⃣

Gaskia ya Laure nagaji da gdannan,ba'a mana adalci kullum balai da masifa kamar wasu marasa galuhu,laura tace ki hkr kanwata watarana sai lbr kinji, yanxu Allah gatanmu bappa gatan mu amma bakomai akwai Allah kinji,na gyada kai kawai.
Muna xaune jauro yaxo ya xauna banda warin wiwi baya komai gashy ya hade Dana hammata kai wannan balai har ina? Ya kallo Laure yana daria ya kai hannu xai taba mamanta dayake a lokacin takai 14 nikuma ina12,ta mike xumbur yayi dariar mugunta yace bnxa akan wadannan lemon tsamin kike guduwa😂😂?tamasa bnxa sai hauka yake mana mtsew yafice.
Da daddare Bappa yakira mu yace yauwa Laure dazu jauro yaxo da magana wai yana sonki xai aureki,nan ta hada rai gskia Bappa banasonsa aikuwa inna ladidi ta xaburo tayi kanta tace wlh baki isaba har wacece ke? Aure tamkar ayin ne bnxa butulu kici kisha a gdan ubansa amma ki gujeshy mtsew,bayanda muka Iya haka muka hakura.

Biki nata karatowa amma Laure kullum sai karewa take,ana sauran saty 1 bana mantawa muna kwance takira sunana tace saadatu kinsman Allah guduwa xanyi,dan Dana auri jauro gara namutu ba aure,jauron da kullum ake kawo kararsa yayiwa mata ciki ko fyade sannan dan rashyn imani yace na aureshy ina da sake wlh,ya Laure ya kikeso nayi idan bake inji saadatu? Ke kadai xan kalla naji sanyi fa,tace ki hkr nasani ai xandawo idan sun hakura da hadamu,ta Ciro xobenta na axurfa ta sakamin ga alkawari nan saadatu ki rike kinji nasaka kuka itama tasaka tamike ta fita da sanda dan karsu jita.
Da asuba bappa ya leko tashynmu yatarar inata kuka ya shygo dakin menene ya tambeni? Namasa bnxa sai kuka nake yanata babatunsa ya waiga ina Lauren? Nan ma ba magana ya daga murya yace dan ubanki meye haka nan sai ga inna ladidi ta shygo


Page8⃣

Yaya akayi? Yace kinji kinji aiko ta makeni ba shiry nafada musu komai,suka saka salati inna tace anyi tsinanniya anan tayiwa kanta bnxar yarinya mtsew, jikin bappa yayi laasar sosai ya tuna yarannan marayu ne fa,ladidi bara nabi sahunta ko xaa dace aiko bappa ya baxama dakin jauro dan su pita nemanta Amman kememe jauro yaki dan tsiya,ran bappa ya baci ya shyga goranta masa da kyar uwar ta karbeshy sannan ya pita.

Neman duniar nan Bappa yayi amma ba alamun Wanda yace yaganta ma,haka ya hkr yadawo GDA abnsa naxama wata irin nabi na kare sai dan wuya kullum tunani ga balain inna da danta wani sain har Bappa ma yimin yake.
Bayan shekara 3 ina xaune cikin kunci dan harta kai inna tafara min gorin aure wai kwantai😭😭,nice debo ruwa,wanki,share share da d.s,ga uwa uba harin da jauro ke kaimin cikin dare kullum a fargaba.
Watarana ina xaune ina nafila cikin dare jauro ya bnko kai dakina ya dunfaroni aiko nadage Iya Karfina na buga ihu kamar a kunnen su Bappa,a guje suka shygo suka ganmu,jauro yafara kame kame wai Nina kirashy dakina😭 nan inna tasaka salaty xan bata mata danta kiji mugun sharri haka suka fice da dansu bako kunya hmmn.

Ina xaune a daki watarana Bappa ya kwallomin kira napito da sauri na gansu su 2, nagaida dasu yace me SAA ga abokina nan Malam xubairu naxabar miki shy a matsayin mijin aure,innalillahi! Bappa ni na Nina kaina? Kwarai kuwa ke din ba shiri nasaka kuka inna kuwa sai dariyar murna,mugunta fal cikinta haka na mike ina kuka Allah sarki maraici ba dadi😭😭 menayiwa bappa? Sannan yace daurin aure nan da saty 1 kuma dakin ladidi xaki koma dan karki gudu kamar Laure,na mike na tapi inata kuka Allah sarki iyayena a yau nasan amfaninsu,a dauko tsoho a dankaramin Allah kamin sakayya😭😭.

Page9⃣

Ranar saty Rana xagayowa aka hadu akamin gyaran kai,nasha kitso da kunshy, akayi taro washe gari aka nufo dani GORA dake garin kano,ankawo ni dakina harda inna ladidi aka je,isarmu keda wiya muka tarar da yanuwan miji fal a gdan sai habaici Suna taya kishyata kishy dan jininsu CE ita,hmmn.
Ankauni dakina falle daya bakomi a ciki sai katifa karama da pillow da tabarma a dakin,nayita kuka sosai inna sai balai take min, saura ki tsokana ehe😏😏dan wlh nakula matarnan batada kirki ato,sannan bnda yaji dan wlg kikayo badai a gdana ba na fada miki gara ki nutsu.

Washe gari suka waste sai amarya da halinta,
Da daddare Malam yahada mu ya mana nasiha sosai baba laraba sai cika take tana batsewa, tace naju amma duk wani aiki ita xatayi shy Malam yace to laraba,mamaki ya kasheni wato tsoranta ma yake yau na banu, tanata balai sannan tayi shuru,Malam yace amarya kinaji ko? Dan haka kibi umarninta dan Nina shy make bi nace to kawai,ya bata ledarta yana mikewa tace malam ina xaka kwana ne? Yace dakin amarya nan ta fisata kutumar uban can wlh
Baka isa ba ynda sika kawota haka xasyxo su kwasheta ta tasa keyarsa suka shyge tacemin wuce munafuka.


Page 🔟

Da safe ta bnko dakina tace tashy dan uwarki kifara aiki,bashiri na mike nayi share share da ban rywa sannan na hada kalaci har 9 ina aiki sannan na zauna,a gabana taci ta hantse sannan ta watsio min sauran,a haka kullum har sai da nakai wata 6 a wahala

Wata rana xaayi bikin yar yayarta ta shrya tsaf dan xata kwana 2 a Chan,malam yaji dadi sbd xai sake mu more takirani keeee ki kula da gdannan kinaji? Nace eh,kai kuma wlh kar ka ci amanata ehe😏yace waneni ni hajiyata ta washe Baki alamun dadi tamike namata sallama ta ansa a wulakance tapita.
Ranar data tapi Malam ya shygo dakina yana bani hkr akan halinta nace bakomi ai,nace malam xan rufe dakina yace haba dai ai nan xan kwana nazaro ido😳ka rufan asiri Malam katuna kashedinta? Ya lallabani wai ba ganewa xatayi ba naceto,ina kwanciya naga Malam akaina😳 a yanda be kamata na kwallara kara.hhhhhhhhh


Daga taskar khairy😘 da jamila💞
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃


Na KHAIRY MOHD😘
Da
JAMILA MO ALI💞

Page 1⃣1⃣

Ina Malam be jin kira domin kuwa saadatu ta rikitashy su tsoho anji ras ras😜,wayyo saadatu tanata kuka abn tausayi mutum shekara 50 da yar 15 amma ba yanda na Iya haka bawan Allah nan ya amsa budurci na,da safe ya temaka min na gyara jikina ba maganar jin dadi dai, haka kullum Malam ke kirana shyfida badon raina yaso nake xuwa ba😭 amma kuma ba laifi kullum da abn kwadayin da yake siyio min,rayuwar ba laifi nadan huta da jarabar baba laraba.
Ranar wata asabar mukaji sallamar ta,naji dadi soaai a xuciata dan ko bakomi na huta da jarabar Malam kullum ayita Abu guda ba hutu😜,da guduna na pito na ansa kayanta tana cika tana batsewa ta miko min, na kawo abnci taci tasha sannan tace keee xo nan,da sauri na russuna baba gani saida ta kare min kallon bnxa sannan tace kun hada shymfida da mijina? Na tsure nace a'a baba ta kyabe baki tace nasani dan naga kin murmure😏nidai nayi kum dani kamar Chamo najin xawo😜, tagamin tijararta na mike na fita.

Da daddare Malam yashygo yana ganinta ya hade rai dan yasan dan dakwalar dayake samu a amarya yau babu amma suna hada ido ya wayance sannu matata😃ya hanya? Tayi farrr da ido kamar guxumar jaka😂,lpy lau ya na sameka lpy suka fara xantawa,da daddare yasan sauran yana kunci yana batsewa amma dole ya shyga dakin laraba.
Xama yayi xama Malam bashy da damar shyga dakina, sai baba tapita sannan xai garxayo dakina( mata yakamata mu kula abnda ka shuka shy xaka grba,khairan ko sharran Allah kasa mufi karfin xuciyar amin).

Daga taskar Jamila💞 da khairy😘
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO Ali💞
Da
KHAIRY MOHD😘

Page1⃣2⃣


Kullum a haka Mike tarayya dashy a boye ba tare da sanin baba ba,watarana na tashy da zazzabi nakasa pitowa har daki baba ta iskeni tamin tas nace baba bnda lpy ta rufeni da fada,dan uwarki pito ba ruwana da ciwonki yar shegiya, haka na daure nayi.
Malam ya shygo ya ganni yace yaya? Nafada mass aiko ya pito yakira mai chemist nan da nan ya daura min ruwa ya min test din fitsari,baba nata habaici ayi dai mugani mtsew.

Da yamma aka kawo gwajin nan Malam yapita wajensa,yamasa bayanin inada shygar ciki wata 2, habawa Malam yafara murna amma yamasa kashedi kada tafadawa kowa,ya shygo dakina yamin bayani aikuwa gabana yafadi sosai na tsorata yace kedai ki shuru kada taji nan muka kashe muka birne bata ji ba.

Bayan wata 2 Ina daki najiyo dillalia da baba suna hira aiko napito dan na gaidata,tunda napito naga dillalia takura min ido na karaso na gaidata ta ansa tare da kallon munafurci har na mike daga wajen,ta kallo ni tace laraba kina xaune kina shrme an maidaki tusu an brneki da ranki hmmn! Bangane ba dillaliya? Tayi daria wait laraba kina nufin bakisan tanada ciki ba? Baba ta fashe da daria idan baa ruwa tasha ba wazai mata? Mijin ki mana tace chabdi wlh nasan malan baxaici amanata ba( dayake ubanta ne), basa keban cewa wlh,laraba ki farga fa tace ke dillaliya kyaleni nasan ba komai. Sa' adatu📣📣📣dillalia takirata taxo ta russuna,mike keee aiko ta mike nan idon baba ya kwadodo😳tasaki sallaty,dillaliya tace kingani ko? Tace nagani wlh yanxu xanci ubanta wlh yar iska,uban waya miki ciki? Nan na rude yanda naga ta nufo ni gadan gadan bansan lokacin da nace Malam bane ta xaro😳😳😳, tafara ashariya sosai amma Malam yacuceni Allah ya isa ban yafe ba 😭😭 ana haka saiga Malam yashygo aikuwa ta dinfareshy taci kwalarsa,Malam Ashe kai dan akuya ne? Kasaka yarinya a daki dan abun kunya ka tube tags grmanka harka mata ciki😏 to wlh bara kaji tunda ban hayhu ba wlh bame hayhuwa😏,malam ya rasa yadda xaiyo ga dillaliya kunya duk ta kamashy dakyar ya lallabata amma taxi alwashyn salwanta cikin hmmn!.

Wahala ta dadu naxama abn tausayi wlh hajia har duka na take😭 dan balai,saidai takai takawo ko tsakar gda banaa pitowa dan balain baba da dangyn miji.
Ciki na tashyga 9 kullum wahala,watarana napito santsi ya kwasheni na xame nafadi da ciki innalillahi! Ashe baba tasakamin bawon ayaba na zame aukuwa jini ya ballemin,kan kice kobo na suma ban farka ba sai a asibityn na kauye nan aka dukufa kaina harna hayfi diyata mace amma mun wahala dan har dakin duhu aka kaini.
Muka dawo baba ko magana sai habaici take ita da dangyn miji.
Ahaka har nayi kwana 6.

Daga taskar jamila💞 da khairy😘
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNATA🍃

Na JAMILA MO ALI💞
Da KHAIRY MOHD😘

Page1⃣3⃣

Ranar suna yarinya taci AYDA wlh kaf dangyn mijina ranar bnga kowa ba,sai 12 inna ladidi ta iso anan na danji sanyi,bayan mun gaysa tace yanaga bakowa? Nace inna basuxo ba aikuwa ta hau sababi wai tanajin yunwa,haka natashy na hada myrhu na mata grki na kawo,tana ci tana mita nayi shyru nace kai mutuwar uwa masifa CE a rayuwa da uwata Nada rai da ba abnda baxata yi ba,Allah yasa my dace Amin.

Bayan suna da kwana 2 inna takoma gda yarage mu ya mu,duniar Malam yaso ayda kamar rai,komai ayda tun tana jaririya, wlh hajia tynda na hayhu bnda grki har takai takawo idan baba xata pita sai ta sakamu a gaba mutapi tare,dama ni bana pita amma haka ake sakani,tun Malam na kawaici ya shyga mata waaxi amma a bnxa.
Ayda tana shekara 3 amma tasan aike da duka da xagy,akwai ranar datayi mata kwalkwal amma bn kulata ba,ayda bata isa ta kebe da ubanta wlh sai xania shykuma Malam dan tsananin shakkarta be ketare maganarta,ana nan kuwa yasata a makaranta haushy kamar ta mutu kullum baa wai mekama aljanu,wai asarar kudin Tara ake,Malam kullum maganarsa days ISA sai ta daukaka kuma dunia sai ta amfana da ita.

A shekara ta 5 ne baba ta fara ciwo ashe wai ciki gareta,naga wulakanci dan kuwa had daki ake biyoni a karemin xagy da rashyn mutunci,kullum nike aiki sai ayda dake kama min shy Kansa Malam yafara juyamin baya amma haka nake hkr har cikinta yakai hayhuwa.
Baba ta hayfi yaranta 2 samari ranar naga kini bibi da iyayi,na leka dakin nayi brka akamin bnxa bawanda ya kulani sai dariyar keta,ranar suna sukaci sunan su hassan da hussani. Kullum ana nuna musu kulawa kamar me amma ni tawar yar ko oho,gashy ba damar ayda ta rabesu sai duka da xagy

Daga taskar khairi😘 da jamila💞
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞 da. KHAIRY MOHD😘

Page1⃣4⃣


Har ayda tayi 8 sukuma 3, inda naji dadi daya ne tana karatu kuma alhamdulillah tana fahmta,kullum rayuwar mu a cikin daki,ko abn yarintar nan wlh hajia Ayda batayi sbd tasan bata da gata.
Malam kullum sai makaranta yake bnta su gana dan balain baba,da gayya su hassan ke kuka dan a daketa amma haka xan dauke kaina.kullum Sabon Abu amma bantaba nunawa ba


Kwatsam ciwo ya saukarwa malam,anyi na asibity an gaji har an hakura,tynda ya kwanta wlh baba bata taba jinyarsa ba saidai ta fice kullun,Nike komai sannan nakuls dashy,abnci ya kare saidai a makota ake kawowa malam mukuma ko oho,sai yaci yarage sannan muke samu😭,Malam ya kirani watarana yana jinjiki yace ki yafeni Ummin ayda tawa ta kare,nidai na yafe miki sannan ga amanar Ayda ya maimaita sau 3,duk wahala da rintsi ki rike diyarki kada ki yarda ki bada ita dan Allah nace to Malam.
Washe gari namasa wanka kafin nadawo dakin rai yayi halinsa innalillah! Kullun nafsin zaikatul maut Allahu Akbar! Malam ya cika, nayita salaty na pito ina kuka nafadawa makocinmu kafin kice kobo mutuwar tabuga tambari,a lokacin baba laraba na yawonta na gulma aka tare akadada,ta shygo da hauka tanata kuka,kowa jiki a mace amma Nafi kowa damuwa dannasan Allah gatana aure na gata na duk da banajin dadinsa.

Bayan 7 aka xo aka hadu ana tattaunawa game da gado,inaji ina gani aka hambake da kyar aka bamu dubu 50 a ciki,haka na hakura mukaci gaba da takaba,a kudin myke ci Mike sha da Ayda,har nagama takaba ta.
Ranar

Please Login or Register in order to submit comment