Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yar auta sukayi daria tabbas kamm Allah dai ya raba lafia sukaci gaba da hira hardare sannan suka mata sallama.



Bayan kwanaki asad na zaune yana tunani a office kai gara na daina duk Inda ayda take dolenta takoma gda ko badade ko bajima , kuma tanason karatu tabbas xata dawo tunda takaddunta ta barsu anan lallai na yarda ayda itace ABAR KAUNA TA haka yayita sakarr jaknsa har aka tashy daga office.


Baba fa saura 3weeks ayda ta koma sch , asad ya wajiga haka dan jiya Faisal da mod suke cewa wlh kowa yaganshy dole ya tausaya masa baba yace kyale dan bnxa
Tukunna ni naga aydan ma ta chanxa mama tace wlh kam cikin wata 5 amma kamar na wata 8 anya kuwa baxatayi deferring wannan year dinnan ba? Gaskia kam bara nakirata muji ta bakinta kafin mu yanke mata hukunci kokuwa? Gaskia dai kam ,mama ta kwalla mata kira ta puto ta zauna a kasa gani mama ta gyara xama ayda dama munce y not ki deferring shekarae nan dan kisamu ki hayhu a natse, kinga kararunki Nada matukar wahala tayi daria wlh xan Iya banajin kkomai a jikina suka CE to Allah bada saaa tamike tayi ciki.

Duk ilahirin yaran mama sun hallara bnda asad dake nesa,kowa tausayin ayda yakeji dan cikinta ga wannan case din daya kunno kai, suna xaune su 3 ruqayya tace gaskia aysa kifada mana ke kincija xurfin ciki wlh gara ayiwa tufkar hanci namiji kudan xuma ne basuda da dadin shaani ga xaki ga harbi, Kausar ta buga tsaki kyaleta dai ai saukinta daya gobe xai iso da safe ahi ta bakinsa ayda smiling kawai take.


Hello Ummin ayda ina gajia ? Mama ta kirata a waya,lpy Lou yamutan gdan lpy kalau masha Allah , dama xance miki gobe kixo gida da safe tace lpy? Lpy kalau owk ba Matsala Allah ya kaimu sukayi sallama ta ajiye.


Da safe Faisal da mod sika dauko asad a airport, ya shyga mama na kame ita da Ummi kallo daya xaka mass kasan ya rame kuma daga dukkan alamu beda gaskia ya gaida Ummi da faraarta ta ansa ,mama kuwa kadahan kadaran tuni yakara shan jini jikinsa lallai akwai mtsla, baba da baba shehu suka shygo aka gaggaysa mama ta umarci Ruky takira kowa da kowa,ayda tapito da katon cikin ta sukayi four eyez da asad๐Ÿ˜ณ ya mike xumbur yana mutsissika ido ya karasa da sauri ya rungumeta ba kunya ba tsoran Allah a gaban kowa yaji Abu ta tokareshy ya janye hannunsa na rawa yace ayda Y? Kin cutae dani ga ciki amma kika gudar min sai hawaye shar a fuskarsa, ban chanchanci hukuncin nanba duk abnda na miki be kamata ki gujeni ba, mama ta fusata to Mara mutunci tayi din dama jiranka Mike yau dole kasaki ta dan bazaka sakata ciwo ba ehe๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜, kuka ya saki mama dama ayda na hannuki kuka boye min? Kai dalla dakata kada kamana hayka an an Mara kunyar bnxa da wofi , ayda xoki sauna ta rave ta wuce Yakoma ya haada kai da gwiwa ,Ummi tace ban fahimta ba fa meke faruwa? Mama ta zayyane mata komai ta jinjina lamarin lallai ayda Nada hakuri.


To asad dama jiranka muke muji meya hadaku inji bba shehu, ayda bismilla tayi gum kawai da kyar tace a tambeshy baba ya karkata kan asad yayi shuru shyma ran baba ya baci yace kada Ku daukemu yan iska mana mtsewwww, asad ko Neman mata kke? Ya grygyxa kai, Neman maxa? Allah kiyaye baba yce kafada mana kunkiya dago kansa yayi yana kallonta yafara nakasan CE mai ......................... Ya salam Biro yamana tsiya.




Daga taskar jamila๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž da Khairy ๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[4:20PM, 5/13/2017] โ€ช+234 703 035 3461โ€ฌ: ๐ŸƒABAR KAUNA TA๐Ÿƒ


Na JAMILA MO ALI๐Ÿ’ž

Da KHAIRY MOHD๐Ÿ˜˜


Page 7โƒฃ4โƒฃ7โƒฃ5โƒฃ7โƒฃ6โƒฃ



Da sauri ta waigo taga ruqayya wata ajiyar xuciya tayi da karfi alamin firgici tace daga ina haka? Naje waje ne kawai tayi wucewarta dakinta ta tarar da Kausar a ciki , ah anty Kausar kundawo Ashe tace eh munata Neman ki ai , ina kika shyga? Xatayi magana Rukayya ta shygo tana dariya anty Kausar wajan mijinta taje lallai Wanda yashyga tsakanin maaurata xaiji kunya , suka yita mata tsiya tana dariyar kunya.


Da daddare suna xaune asad ya shygo mama barka da dare a dakile ta ansa yauwa, ya kallo ayda ya kashe mata ido sukayi plastic smile abun su yafara Sosa kai am.. mama dama nace xan kai ayda Hosp dan naga alamar kamar batada lafia tunda naxo wata uwar harara tasakar masa to uban mutane kakan jamaa baka isa ba๐Ÿ˜ kini babban bnxa da wofi ai kasan mu makafi ne bama ganinta saikai mai idanu mtseww kuma bara kaji ai ba hauka nake va daxan barka da ayda ba ehe, daria taso ta subucewa asad da aydan hmmn mama kenan na yaushe kuma aikin gama ya gama ai tace ke ayda wuce ciki gobe ruqayya ta rakaki kinji tamike tana mamakin fadan mama ummmn, kaikuma kama hanyarka Mara kirkin bnxa kawai Allah bada hakuri tace amin.


Around 12 bacci ya gagari asad kawai ayda yakeso beside him lallai Ashe tashyn hnkl nasawa komi ya fice maka a rai? Ya rasa mafita ya kira ayda is switched off yayi tsaki ya kira ruks ringing 3 ta dauka a tsorace lafia Yaya? Dalla bani ayda a waya tace tayi bacci fa tasheta mana yafara daga murya, cikin magagi ta ansa hello yace hmmn bacci ma kike ko? Plz ayda kixo mana wlh nakasa bacci tayi shuru ga ruks takura mata ido ta kashe kawai Tamika mata wayarta, ayda ba kiranki yake ba? Ummn anty tace jeki mana kin wani kwanta tamike ta gyara jikinta tayi brush ta fesa tyrare tapita, shygarta keda wuya ya taso ya rungumeta wlh nafitar da rai xakixo bby na tace yanxun ma koroni anty ryks tayi wlh yace ai dadina da kanwata hnkl Allah yayi mata albarka dai sukayi murmushy suka kashe fitylar su ummmn su Sadydy iyayen leke a puto๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ.


Kullum ayda na makale da mijinta sai anyi assalatu take pitowa sun Burne mama da ranta hhhh dan taci alwashyn sai ya wahala xata maido ayda dakinta, kamar kullum yau ayda ta makara har asuba tana baccin wahala dan asad ya matse number be barinta ta huta , tana pitowa tayi kicibus da mama ๐Ÿ˜ณ daga ina? Um um mtsewww amma kin ban kunya wlh ina nan ina hakilo akanki Ashe ke kuna tare da miji tafara sababi sosai sai ga Rukayya tapito dan a ranar xata koma kano lpy mama? Hmmn nida ayda ne Ashe dakin asad take kwana? Kema munafuka kinsani amma kika boyemin dan gulma dan Allah ki hakuri mana ki barsu tace anki din uwar kinibibi๐Ÿ˜ tun yaushe kike xuwa? Kunya takaici suka rufe aysa tayi shuru kawai ruks tace tun ranar daya dawo takaici ya hanata magana tace wuce kubani waje, sumsum sai daki asad dake kallo su daria kamar ya mutu kai MUMCY danger ce ai gara data ganta ma tabani matata.

Mama hayaniyar me kuke? Tace au baba hayania ce ma? Hmmn munanan muna shiri Ashe ayda ta wargaxa komi ,yaronnan ya hure mata kunne yajata, daria sosai baba yake kai amma ya burgeni wlh namiji kenan yaushe mutum da iyalinsa kin hanashy ai gara haka kinga yanxu ai kyabashy matarsa ai, to ai dolena baba tunda sun dinke kan su Allah shryesu kuma ko kunyar idon mu basayi yace wani kunya kuma kema fa zuwa tyrakr nan kike suka dara๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ .



Mama da baba Ana breakfast asad ya pito da sallamarsa aka gaysa ya dibi abinci xaici kenan ya tuna da ayda ya aje spoon din, asad ya dai? Mama ta tambeshy yace bakomi baba yace kodan bakaga matarka a table bane yasa baxaka Iya ci ba? Dariya yayi kai yanason baba sbd akwai wayewa ba ruwansa da kunyar yara yayita daria mama ta tabe baki Ashe kuwa baxaka ci ba , wai mama ina ruwanki ne mutum da matarsa Kannada gskia ko ita manan idan banci ba bata Iya cin NATA asad ya tuntsire da daria mama ma tafara dan haka kibar takura musu, debar muky kakai kuci da Sauri ya fara diva ya wuce yana dariyarsu lallai baba akwai harka๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ.


The precious wai meyasa baki pitoba? Gaki da lalura gskia kiringa cin abinci fa ta turo Baki alamar shagwaba nifa kunyarsu mama nikeji wlh daria yake hmmn lallai kinji me baba ya fada sukayita dariyarsu suna cin abinci , oya harxarta bby muje mugaida inna ,Ummi da hajiar Hammad chabdi aiko mama bata barinmu wlh yace kedai gama kawai ai anbamu license din komai tinda sun gane kina zuwa kisha .........kai ya asad plz kabr bani kunya mana sukayi murmushy ya shryata aka pito.



Salamu alaykum ! Hajia inna a pito Nazi da saurinta ai ke kishya CE mijina xanyiwa iyoyo aka gaggaysa , yanxu asad da ciiiki xata koma? Ga sanyyi kuma yace wlh nayi nayi taki xama inna , AY shykenan yaushe xaku koma? Jibi fa nakeso mu wuce lallai kuce sallamar kenan akaxo sukayi daria sannan suka pito.


Shygaesu gdan hajia kenan suka hango hammad yanata daria a waya, hmmn bby ga mutumin chan watakil da yasmn suke waya tace tabbas, yaji andafa shy ya juyo yana daria suka gaysa yace asad meya kaika yawo da liability? AY xata kashe maka kasuwa sukayita daria tabbas Hammad an daina to suka karasa, hajia taji dadi sosai tace next week xaa kawo kudi hamida kuma akai na hammad sukayi addua aka danyi hira suka taso.

A mota ayda tabashy labarin xuwanta da temakon da Hammad ya mata asad yaji dadi sosai yace ai yanada hnkl wlh, sunata hira har aka isa gdan ummi, taji sosai ganinsu tare ayda tace Ummi ina mutanen ne ? Hmmn Suna yawo a makota akayita hira har yamma ta musu nasiha sosai sannan suka Lula gda cikin nishadi.


Ranar da xasu taxi baba fada sosai yakewa asad kamar ya dakeshy,yace muddin mtsla ta kunno kai tabbas xai raba auren kuma ba kome ,mama ma tayi sannan tace ki kula da kanki idan kinkusa xamuxo kidawo GDA tunda a Hutu xaki hayhu , ko a airport ayda kuka take sosai Ummi na rarrashy da kyar ta wuce suka tapi sai UK


Daga taskar Jamila๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž๐Ÿ’ž da khairy๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[4:20PM, 5/13/2017] โ€ช+234 703 035 3461โ€ฌ: ๐ŸƒABAR KAUNA TA๐Ÿƒ


Na JAMILA MO ALI๐Ÿ’ž

Da KHAIRY MOHD๐Ÿ˜˜



Page 7โƒฃ7โƒฃ7โƒฃ8โƒฃ


Suna isa motar office taxo ta daukesu, koda sika isa gdan wanka sukayi kaawai yakira Dr yace suna xuwa da madam sannan ya ajiye, oya me ciki shrya muje Hosp yanxu baki ta zumburo aiko ya fashe da daria chabdi wlh bby na kinyi muni ga baki yafara daria sosai , ta mike muje yayii daria tare da ruko kugunta suka fito.......

Likita yagama rubuce rubucen Sa ya mata scanning ya kara yayi daria wooow Mr asad madam twins xata hayfa boy da gal wani ihu ya saki yace da gaske? Matso kagani aiko asad murna yake sosai ya rungumeta tnx bby na ta rufe ido Suna daria yace dama wannan cikin yawuce daya ai amma ki shuru saidai suga 2 kawai tayi murmushy ya sallameta, suna pitowa suka tsata shopping yanata sunbatu aikuwa mushyga mother care mufara siyayya tayi daeia kai cwty yayi wuri yace haba madam kadan xamu fara sannan suka shyga ya lodo kaya da ta dakatar dashy suka wuce gda.



Sun koma sch karatu suke bana wasa ba,kullum maryam ba tausaya mata sosai wlh ayda kina bani taysayi tace kedai bari kawata ga karatu, ga harkar gda da kitchen uwa uba miji hmmmn ni wlh Allah Allah nake afara examz dan nakagu nakoma nija, ow kina nufin banan xaki hayhu ba? Uwww maryam wane ni ai kasata xan gudu wlh kokuma ina hayhuwa na tsere sukayi daria.

Ba karamin kulawa asad kebawa ayda dan yana temakon ta sosai musamman ta fannin karatn ta, yau Sunday suna GDA a xaune suna hira tace ya asad wane suna xamusakawa yara yace nifa bnyi deciding ba har yanxu amma ko sunan mu xamu maida musu? Dariya ta fara dan bamuda kunya gskia asaka mama da baba yace anya kuwa? Kokuma asaka baba da hajiar Hammad tace varidai muga tym din Allah kaimu dai tace amin.

Kwanci tashy yau ayda sin gama examz ga tsohon ciki dankuwa ya pito ko tafia da kyar take, ya asad yaushe xamu Tafi ne? gaskia bby na nafiso ki hayhu a nan dan baxanyi Hutu anan kusa ba, dama niyyata muje after tynda inada sauran casual leave na kwana 7 sai muje na baroku a chan, narai narai tayi da ido haba Yaya yanxu anan waxai kula damu? Ai mama xasu xo tayi kasake kawai, yana fita takira mama suka gaysa, mama plz kicewa ya asad yakawo ni gda dan nikam yaki wai ai xakuxo tafara fada yana ina? Ya fita OK bara nakirashy tafara murna sosai.

Hello asad ya kuke? Lpy Lou ya baba yananan kalau, dama xan ce kakawo ayda diz week dan ba mexuwa gaskia kuma kada bbyn ya kwashy sanyi yace gara ta hayhu anan badan yaso ba ya ansa kawai sukayi sallama , kwan kwan madam wato kinkira mamanki ko? Dariya ta subuce mata ya tayata to naji yau xamuyi buking Allah kiyaye kuma ko kin hayhu bnxuwa ma, hmmn kamar xaka Iya sai kuri sukayi murmushy aka cigaba da hirar su ta masoya.


Ta sauka kenan ta hango su mama da mod ta karasa anata murna ta rungume Ummi da mama ,mod yace chabdi yanxu motar waxaki shyga dan gskia wannan sai tire ta fashe sukayi daria sosai , ai ya mod dole ka daukeni mama ta jinjina sannu ayda na jima bnga mai dauriyar ki ba wlh kunya ta kamata suka wuce GDA, da daddaee baba ya dawo ya tausayawa ayda sosai yace Allah raba lpy dai.

D next day tana ware kayan Hosp mama ta kalla ya naga na mata da maxa? Tace ai saboda bamusan meye ba shyasa muka siyo 2 tayi murmushy kawai wauta manya , ta tayata sukayi.
Xuwanta da kwana 4 ayda ta fara labour tou fa๐Ÿ˜ณ๐Ÿ˜ณ anxo wajan suka dungima sai Hosp, hnkl Ummi a tashe sosai ganin ayda nata galabaita , a bangaren asad ya kirata shuru ya kira mama ma haka ya damu ya kira mod yace ina ayda? Ai tana Hosp hayhuwa xatayi yafara kiran sunan Allah yace plz kaimusu waya ko da Wanda xansamu? Eh Ummi na chan dan munyi waya dazu ya aje ya kirata, sun gaysa yace ummi ya ake ciki tayi dariar karfin hali ankusa dai yace Ummi plz xan magana da ita ta mike ta shyga labour rum din, ayda sai hawaye kawai take ta mika mata hello yace sannu bby tasaka kuka ya asadd mutuwa xanyi kayafe min yace common kita addua kinji baxaki mutu ba yanxu yanata bata baki sukayi sallama yafara NASA kukan kai Allah wadaran nesa ma mtseew,sai bayan awa 2 ta sullubo twinz dinta boi da gal hmmn murna kamar suyi hauka, mama sai kuka ta kallesu ikon Allah kamar asad yayi kaki ya xubar komai nasa sukayi sai hasken uwar , Ummi ma murna sai washe Gary aka sallamesu, me jego tai sharr da ita wani son yaranta ke ratsata , asad waya kullum har gajia sike , mod kullum a pix yake musu ya aikawa uban su ummmn wannan lurv mukam muna gepe muna kalon ikon Allah.
Ranar 3 sai ganin asad sukayi kowa mamaki yake dan be fada ba, ya karasa yaga ayda na breastfeeding dinsu a tare ya hada rai kai xaku karar min da mata kowa sai daria, Kausar tace karyar bnxa wai dan muce kafi sonta a kansu to munganoka plako ne akayita daria , asad katuna Kalmar villager ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ kai Kausar kin banu da gulma wlh aka dara aka fita dan su gana, ya rungumota sosai tare da yaransu bby kin biya Allah rayasu tayi smiling ya daukesu yanata sunbatu Allah kenan, bana sonka asad na tsaneka yau kuma saiga jinin asad kina dauke dasu wata daria tayi da kenan yace ko eh mana๐Ÿ˜ƒ๐Ÿ˜ƒ, sunata hirarsu tana bashy labarin wahalar data sha ya tausaya mata sosai kam saiga mama to to to a fice ya sosa kai ta mike ya shyga dakin baba, ya ka iso? Lpy Lou yace gud yanxu wane suna xaasaka ? Yace naku da mama yayi murmushy jin dadi Allah raya su ,Amin.


Ranar suna yara suka ci sunan mama da baba amma hanif da haneefa ( hany durlin dole muyi miiiki kara dan kinfi kowa son asad๐Ÿ˜˜) ake fada, ranar naira tayi kuka dankuwa duk Kaduna an shaida sunan yan 2.
After 5 days asad ya koma aka bar ayda da twins da kewa ummmn.


Kwanci tashy sukayi 40 days sunyi girma sosai mama na kula dasu sosai ,yakamata kujewa Ummi da yanuwa ayda kinga kinkusa komawa tace tom mama, ranar sun sha xiyara sosai da yaranta sannan suka dawo gda. After 3 dayz yakirasu a waya akan sudawo dan baxaixo ba tace tom ayda tasha kuka dakyar aka lallabata tace mama yaxanyi da yarannan ga sch? Tace AY shyne kam ana wata ga wata, aka kira asad yace sun magana da wata xata xuwa ta tafi da yamma sannan taji dadi.



Ranar da suka koma baya asad dankuwa yayi murna sosai yace yarannan sun grma fa bby tayi far plz kadaina cemin bby ga yarana a gabana yayi smiling aikuwa dai bazan Iya ba nasaba ta dakeshy, da daddare ta lallaba su sukayi bacci tanufi dakin goga tana yauki ba shyry ya taso ya tareta yafara aika mata sakonni dakata ya asad nifa am afraid gskia kada nayi ciki yace kinga kuwa namanta ga pills nan Dr ya aiko da Sauri ta afa abinta suka Lula duniar maaurata lallai gyaran hauwa xurru yayi tasiri ajikin asad. Da safe da kyar ya fita sbd twins din Sa ,rayuwa mai dadi akeyi a gdan ayda kullum tana godewa Allah saboda shiryuwar da asad yayi lallai mahakurci mawadaci ne , takoma sch cikin nasara ta kai level three abinta ga twinx sun shekara daya, yakamata ya asad muje nija muga su mama da ummi yace xamu very soon ta rungumeshy tana kissing dinshy nidai na fice tare da jawo Khairy.


Bayan shekara 3 ayda ta gama taxama Dr Aydda ranar kuma asad yasamu transfer ta dawowa Nigeria ranar babu ya ayda , oh dunia yau ga ayda taxama Dr ikon Allah kenan, cike da murna suka dungumo kasar mu maai albarka , gda yaxama full kenan kowa namata murna,su hanif sai surutu musamman hanifa dan tafi baki ga son mutane ana hira a palour mama tace hany baby xo kiji tayi daria lah grand mama haka daddy kecewa mummy bbyn shy kunya taji ta maketa amma Takara cewa ayda my bby ita kuma mummy tace my lurv kowa daria yake asad yace wannan yarinyar magana kamar sadydy aku ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ da ameera maisikeli๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ.


Asad aiki ya kankamaa kd dan anmasa manager company dinsu haka xalika ayda tafara a kd ga twinz a sch , Ummi tace tom ayda tyme yayi daxamuje GORA ki ga familin ki dan haka ki shrya da yaranki day mijinki muje tare ta ansa da TO.......





Daga taskar Jamila๐Ÿ’ž da khairy๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜
[4:20PM, 5/13/2017] โ€ช+234 703 035 3461โ€ฌ: ๐ŸƒABAR KAUNA TA๐Ÿƒ


Na JAMILA MO ALI๐Ÿ’ž

Da. KHAIRY MOHD๐Ÿ˜˜



Page 7โƒฃ9โƒฃ8โƒฃ0โƒฃ

THE END


Shiry sosai sukayi suka nufi garin, da kyar suka gane dan saida kwantannce gdan kakan Ayda suka je, an shyga aka gaggaysa Ummi tace dasu Baku ganeni ba ko? Tundaga kan kannansa da yanuwa akayi ta kallo kallo suka aimu bamysan ki ba wlh kodai Baman hanya kikayi? Tayi murmushy tace kuntuna saadatu matar marigayi Malam xubairu? Wata a ciki tace kwarai kuwa ai ance ta bats shekaru da dadewa Ummi tayi daria ta kallesu to gani a xaune a gabanku wata irin xabura sukayi๐Ÿ˜‚ saadatu๐Ÿ˜ณ Allah mai iko kina Raye dama ina Ayda? Ta nunata sukayi salaty lallai Allah da girma yake tace gata da mijnta da yaranta yan 2 gasunan a nuna su wata kunya ta kamasu inna ladidi tace ai kwaji kunya suka fara Neman gafarar su, ina baba laraba? Kowa ya tabe baki tana chan dakin batada lafia ne kushyga idan xaku Iya amma dai kubar yaran dan karta shafa musu irin kurajanta wlh, suka mike yanda suka ganta a yashe kamar tsumma jikinta sai ruwa yake sbd kuraje ga wari, asad ya tausaya mata yace ayda help her ta tabe baki kawai, suka karasa ta dan xauna sai Susa take suwaye? Inna ladidi tamata bayyani nan tafasa kuka tana salaty Ku yafemin dan Allah ga sakayya nan na gani saadatu Ummi tace min yafeki bakomi kuma ayda likitar fata ce xata dubaki tafara kuka, ayda tace baba ina yan 2? Ta ce hmmn hassan na gona shykuwa usaini sai shaye shaye da lalata a gari ni sainayi kwana 10 bangansu ba, tace wazai nemosu kafin tayi magana sai gasu tace kalleshy a tangade yake tsinanne ayda hnkl ya tashy lallai duk kiyayya dai naka naka ne, ta mike ta rungumesu duk irin warin da suke ko a jikinta usaaini yace kekuma fa? Baba tace to kwashashshe itace ayda da kukejinta yar uwarku mamaki suke hassan yayi daria Yaya kina dunia tace inanan ya Baku karatu? Ai nagama secondary nakasa karasawa sbd ba kudi ta kallo asad ido taf da hawaye xantafi dasu yace gaskia kam subimu as an abinyi kuwa, baba tace kada suje su sakaki ciwo ki barsu ayda tayi daria ai yanuwana ne ba komi ko hussaini? Ya wage baki tace da sharadi banason shaye shaye kaji ya gyada kai ai dama rashy gata ne tace gata ka samu ka gama yafara daria, baba yimin bayanin ciwonkii aiko ta fara kmar radio A to Z ayda ta girgyxai kai kawai tace Allergy ne kuma yaci karfinta sosai dan its hardly idan bekoma cancer ba asad yace muhe da ita mana a dubata kokuwa? Tayi murmushy I don't tink she will survive forget it yace still dai muje tace tom kawai, sun shrya akayi sallama su hussaini sai bagu ake ya kalli yan gdan muntafi birni sai a lahira dan kuwa baxan dawo ba ayda daria take takamo hannu Sa oya muje Malam surutu suka pito sai Kaduna.


Rayuwa mai dadi akeyi su Hammad kam anti aure da yasmin , hassan da Hussain kamar basu ba ga jinyar uwaesu wadda ta koma kauye tunda maganin yaki yayiwu, kullum asad kara son ayda yake tare da yaransu


BAYAN SHEKARU 15

Ayda yaranta 7 ,3 mata 4 maxa harda me sunan hammad ,Hanifa sunyi candy sun zama yanmata sai kyau irin na mamanta suna xaune suna hira mimi tace daddy ya hanifa na soyayya da ya faruk din anty Kausar ,wlh daddy karya take ni ba ruwana wlh sukayita daria mummy Ayda tace kyale Mimi karatu xatayi asad yace hmmn a dakinta ba suna maganar ya Faisal ya kira yace tou faruk ya takura ayi aure asad daria kace yapito๐Ÿ˜ƒ kawai sukayi daria, ayda ta tubure ita fa diyaeta makaranta xatayi rigyma har gaban mama da Ummi suka goyi bayan asad sukace tayi hakuri xamani ya lalace tayi karatun a dakinta badan taso ba ta amimce akasaka 3m.

Biki yayi biki su anty Ruky many an iyaye haka akayi biki na kece raini aka kai amarya dakinta , asad ya kalli ayda my bby wlh tausayin hanyfa nake tayi kankanta da aure daria tayi ato kace a barta ta more kurucuyarta ai , nifa tunaninta nike sainaji haushyn faruk ya rabani da yata ko a wane hali take yanxu? Ayda daria ummn masu "ya "sanda nima ka suburbude ni ka manta ai ,amma dayake yau yaxo kan diyarka baka kamanta ba, yayi daria ya rungumeta ai yata bby CE , dariya tay sosai tace sai ma tadauki abin๐Ÿ˜œ ,ya harareta ya juya baya alamun fushi, kedai Ayda wlh shakiyanci ki saike Allah shiryeki sukayi murmushi.

after 2 dyz amare suka xo iyayensu murna lallai aure daban dan hanifa ta hankalta ,suka Jewa mama akayita musu tsiya suna ramawa rayuwa kenan mai dadi.


Ayda na baki tsufa kullum jinki nake kamar

Please Login or Register in order to submit comment