Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dubi ya Hammad ya manyata ikon Allah ya karaso ta sauko ya sallami mai mota, kuka ya kwace mata amma ba halin ya rarrasheta tana matsayin matar aure dakyar ya furta ki hakuri shyga mota mubar nan kinga anata kallon mu,ya bude mata mota ta shyga ya xagaya yayi tafiya kadan ya tsaya AYDA! Menene? Shuru no ansa yace magana nake ina ASAD ? Yana UK nabaro shy, to menene matsalarki? Ya Hammad kayi hkuri I can't tell u coz sirrina ne da mijina amma wlh nagaji da auran asad dan da nayi niyyar guduwa a nemeni a rasa amma nafasa😭😭 jikinsa yayi sanyi tabbas ayda Nada hnkl tunda tayi tunanin ta rufe sirrin mijinta da NATA lallai wasu matan suna suka Tara,Ashe a xamanin nan akwai irin su ayda haeyanxu? Ya kalleta tana kuka ki hakuri dik da bansan dalilin fadan Ku ba amma dole ki kara hakuri da rayuwar nan, kinsan asad a waje yayi rayuwarsa so dole kiringa dauke idaninki akansa kinji? Ta gyada kai yanxu ina xaki? Nina bnsani ba dan wlh nagaji da dunia, tausayi Tamara bashy yace xankira asd a waya naji ta bakinsa tace kyaleshy bnso yasan inda nake mamaki ya kamashy aikuwa dole yasani muddin Ummi tasani , tabbas ya hammad shyasa na nemeka dan mu shawarta , to ni dai shawara muje na kaiki gdan mama dan a yanxu ita Kasai xata Iya rufamiki asiri akan case dinnan kuma ta sasanta Ku tayi lamo dan ciwon kai ya fara addabarta , ya mika mu wuce ko ? Ta gyada kai suna cikinn tafiya yana tunani ko ayda bata shrya da mijininta ba ne? A kallota tayi xurfi a tunani ta juyo tayi alamun a tsaya ya yi slow ya tsaya ta bude ta xubda yawu tace ya Hammad I need tissue tawa na kaya, wani kallo ya mata Ayda are u pregnant? Tambayar taxo mata a baxata ta gyada kai wata silent ajiyar xucia yasaki lallai batun shiri kam akwai tynda har tayi ciki , sun kusa gdan ya paka inaga nan xamuu rabu dan bnso asan nina daukoki kinsan irin wannan issue din sai yajawo wata mtsalar tace tnkz bo ta dauka kayanta ta wuceee gdan mamam.



Mama na cin abinci taji sallamar ayda, jikinta na rawa ta ajiye plate din lpy ayda? Ayda sai kuka ta fada kan mama itako rudewa ta kara da kyar ta saurara mama fada mukayi da shy na taho nija amma kimin rai kada ki fadamasa Inda Nike dan Alllah mama, jikinta yayi sanyi ta tausayawa ayda yarinya karama da Shakar Bakin cikin namiji mtsewww kai me xaayi da maxa a rayuwar nan? Ki hakuri ayda ISA baxai Sani ba tashy ki shyga ki nutsu ganin nan xuwa ta mike a sukwane ta tafy dakinta na Emmatanci,sintiri kawai mama keyi to meya hada su? Waxan kira kai wannan sirrin gdannan ne ta shyga taganta a kwance tana hawaye, ayda tashy muyi magana ta mike meya hada Ku? Dan Allah kada ki boyemin fadamin gaskia nikuma xanyi adalci kada ki dauka asad Dana ne kawai ki magana kaman a gaban alkali kike,shuru tayi tana nazari na fada ko nayi shuru?????????????????????!!??


Kubamu ansa makarantaaaaaaaaa.



Daga taskar jamila💞💞 da khairy😘😘
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNATA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘



Page6⃣1⃣6⃣2⃣6⃣3⃣



Ayda tayi shuru ba ansa ta fara kame kame ko bakiji na ne um um um faduwa nayi mama a toilet daxu,wani kallon tyhuma mama da Ummi sukayi mata mama tace faduwa manya wato ke nakula bakisan menene bari ba ko? Kina biyewa asad kuna fita ko? Idan kin lalace ai damuwarki ne wata xai dauko ya dire ki a kwandon shara, nifa mama ba abnda nayi amma sai fada kike min😭😭 ta saka kuka, ikon Allah inji ummi daga magana sai kuka ko ki shuru ko naci ubanki shashashar banxa ,Ku kyaleta mana Ummi inji ruqayya xan muku bayani yi shuru kinji aydan mama tace ya ruqayya ki shuru amanatun amana kada ki fada mmama suka kwashe da daria Ummi tayi tsaki shrmen Ku saiku, sukayita daria ayda ta kule ta shyge daki abnta tana dingysawa , dan Allah ruqayya meke faruwa ? Tafara daria gaskia mama amaercewa sukayi jiya suka hada baki kamar yaya? Ta fayyace musu komai mamaki ya kama su lallai yarannan sun Iya karya inji Ummi, dadi ya kama mama aikuwa alhamdulillah tunda sun shrya Allah basu xuria ta gari amma sun birgeni wlh sun rufawa junan su asiri ba tare da wani yaji ba aka cigaba da hira.

Asad ya shygo aka gaysa ya mike yayi daki wajan matarsa, tana kwance ryf da ciki ya fada kanta yana mata chakulkuli my lurv daga ni kayimin nauyi dayawa , daria yafara anki sanda kike lumshe eyez kina ihun dadi ai bakisan namiki nauyi ba kunya takamata tafara daria ni bansan wannan yaren ba ya asad saidai kai 🙈 yayi smiling oya xona koya miki tunda baki Iya ba yafara kissing dinta sosai yana romancing dunta kafin wani lokacin sun Lula wata duniyar saida yasamu nutsuwa ya tuna iyayensu na gdan Allah yasa basu ji ihunsu ba😜😜😜, ta mike my lurv mun manta da mutane yayi daria to meye? Haram muka aikata kyalesu ai kora da hali Mike musu idan sun gaji sutafi😃 kai ya asad ba kara yace babu ai inaga daukeki xanyi daga gdan kinga sai su gane su tafi, ya dauketa suka tafi toilet suka yi wanka aka shrya ta duba tym chabdi mun Dade fa ni wlh kunta nakeji na fita sun San abnda akayi fa, to so wat bara nakira ruqayya yynwa nakeji, ya kwalla mata kira ta shygo ruks akwai abnci? Eh akwai akawo ne? Yace bara nafito ma kawai naci ya rukota oya let's go my pride kunya ta dameta ta kasa tashy yayi fitarsa, ruqayya daria kamar me tace ayda mijinki Veda kunya wlh kun shygo daki sai soyayya kuke 😃 ba ruwanku da iyayenku na gdan ai dole sufita dan sun hanaku rawar gaban hantssi daria takamayi kai ya ruqayaa 🙈 nifa ba ruwana wlh shyne dai tace kwarai ai muryar Ku har palour ba shyry suka fita 😂😂😂 saiki pito gulmammiya suka jero.

Kwanansu 12 sukayi shirin tafia , hnkl ayda idan yayi dubu ta tashy asad na kula ya mata bnxa kamar be ganeba

ranar Ummi takira ta gepe a airport ki kara hakuri ayda akan Wanda kike dama aure ya gaji haka kits hakuri kuka take wiwi mama ta matso ta rugumeta tana lallashy ki hakuri Indai kunaso muna xuwa to dole ku kwantar da hnkl Ku sannan ta goge, asad da xarar kasamu sukuni a office ka kawota amma saitayi Hutu itama yace to aka fara layi Ruky tace to autar mama sai munxo suna kodayake ai a nija xata hayhu ko yaya? Ya galla mata harara tayi daria suka tafi, rungumo matarsa yayi suka wuce GDA.

Sun koma sch xaman su gwanin ban shaawa basuda mtsla sai dai ayda na xargyn asad be daina shan giya ba amma bata taba nuna mass ba, suna hira yake CE mata ana Hutu nija xamu tafi murna tafara amma ayda sharadi dakina zamu sauka eh na yarda sukayi daria, my lurv kawarki bata cewa kin chanxa kinyi kiba kuma kinyi fari, kai ya asad idonka ya gane maka hakan ,chabdi nidai yarinya tayi kiba aure xansake dams kanwar Chapman ameera tana jirana , kicin kicin ayda tayi lallai aiko bani ba kishiya ISA sukayi 😃 ta fada kansa tana romancing dinsa mukam muka fita muka basu waje.


Akwana a tashy ba wahala ayda ta fara exams gaw ani amai da kasala daya sakata gaba amma bata bari ya ganeba , ranar data fita sch ta biya Hosp ana dubata aka ga tanada shygar ciki 2m Myrna tafara amma anya xata fadawa asad? Kai gara nayi shuru Idan minje nija nafada if not hanawa xaiyi natafi, ta koma GDA Suna hira yace gobe xaki gama ko? Yah owk xamuje musaya tickets tayi smile Allah kaimu amma jibi xanje na karasa siyayya yace to allah kaimu.

Allah yayi tagama lpy ranar asad be dawo ba har dare amma ta hakura taje d next day, sai 10 ya shygo yanata kame kame amma ta share dan batason yawan tambaye tambaye, sukayi hira kadan kafin su kwanta.
Ana gobe xasu tafy ta fita shopping tayiwa iyaye da yanuwan siyayya tagama ta tsallako kenan kamar ance daga kanki sama waxata gani? Innalilahi wa inna ilaihi rajiun😳😳.


Kuyi hakuri bamuyi post kwana biyu ba👏🏻

Tukuicin amarya YASMIN Allah Baku xaman lpy .

Muna gaysuwa HANYFA kinfi kowa son asad😃.

Comments

08062204629


Daga taskar Jamila 💞 da khairy😘
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNATA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da. KHAIRY MOHD😘


Page 6⃣4⃣6⃣5⃣


Ya asad da budurwa a gaban mota yana kokarin parking, labewa tayi dan ta gaskata ya sauko itama tapito tabbas bahaushiya CE wannan budurwar ra riko hannunsa amma be nuna alamun Bacin rai ba sai murmushy suke su biyun, hnkl ta yayi mugun tashy to my lurv Neman mata yake ? Kai impossible nasan mijina ba maxinaci bane to wacece wannan? Kuma dai yar Nija CE daga ganinta innalillah a sukwane ta pito ta nufi wajan hawa mota tunani fal a ranta haka ta shyga GDA da bacin rai, ta hada kan kayanta duka ta bude na Asad tana daga wata jacket sai ga pix sin xubo guda 5 jiki na rawa ta duba tabbas itace na gansu tare daxu, kai maxa basu da tabbas lallai asad ya cika mayaudari ta gama kallo tsaf sai wata guntuwar takadda ta fado ta dauka tana fargabar budewa amma yaxamana dole nasan meke ciki, ta warware ta da full confidence an rubuta ga pix ina nan swthrt kayita kallo kafin na iso gobe mu hadu golden hotel luv u, hawaye ya cika fuskar ayda ta mayar dasu lallai dunia ba gaskia only God knows tsawon lokacin da suke tare lallai sai yanxu na tuno a yan kwanakinnan yana yawan fitar dare ga waya da yakeyi boye dat means tare suke ta salammmm! Kwalla fal ido ta maida inda ta dauko ta ci gaba da hadawa sai fadowar Abu taji mexata gani kwalaba mai dauke da rubutun red wine wani ihu tasaka ta fara kuka why asad? Why? Why? Tuban muxuru Ashe baka bar giya ba😭😭 yaxama dole na rabu da kai ko Kaine autan maxa kuka sosaai taga ba mafita bane ta tattara ta maida tafara tunanin mafita, har dare asad be dawo ba sai wajan 10 yashygo, da kyar tamasa sannu da xywa yayi murmushy yar borina nasan dai fushy kike dani plz ki hakuri na Dade wani Abu na tsaya yi dats Y kuma ki gafarceni namiki laufi na daga tafiyar mu sai nan da saty 1 , wani kallo ta watsa masa lallai ma gayennan ai dole ka daga kana tare da karuwarka ai tafada a xuciarta, tayi shuru bakin cikin dunia ya dameta ya matso xai rungumeta ta mike leave me alone am not in d mood tayi shygewarta daki mamaki ya cikashy hmmn my cwt water melon kyayi kya gama xaki dawo da kanki ne, kowanne ya kwana da tunaninsa.


Da safe ta hada masa break fast ta shrya tsaf ta gaidashy sama sama,ya rukota ki hakuri bbyna kinji nasan ba dadi amma inada uxuri ya mata peck wayarsa tayi kara ya dauka ganinan xuwa ya aje, bbyna bara naje nadawo amma xantafi da abuncin naci a office , kuka ya kwace mata ta shyga abinta shykuma ya fice dan yana sauri. Wajan 10 ta yanke shawarar gara ta tapi kawai batare da yasani ba ta mike xumbur ta lalubo ticket din da passport ta Debi kudi da abubuwan ta na amfani ta pito parlour, rubuta wasika tayi doguwa ta aje akan table ta nufi airport, tana xywa tayi abnda xatayi ta xauna uku tayi jirgy yatashy.

Asad yana xaune a office around 4 yaji gabansa na faduwa,yaji ameera na bugo masa da kyar ya dauka sukayi magana ya aje, wacece ameera? Ameera kyakkyawar yarinya mace tilo a wajan iyayenta Alh umar da haj. Salma, tun tasowarta take cikin gata da sangarta harta girma ta kwallafa rai akan Asad kuma kanwa ga babban abokinsa Chapman , tagama sec sch taxo Hutu UK dan tahadu da masoyinta hhhhhhh.

Yana komawa gida ya danna bell shuru shru ya kira ayda a kashe yace to ina taje? Ya xauna kenan ya hango key din gdan a sakale mamaki ya kamashy ya mike ya dauko ya bude, xamansa keda wiya yaga envelop fara akan table an rubuta ASAD ya bude tabbas rubutun ayda ne wannan yafara karantawa:

Assalamu alaykum

Kayi hakuri asad na tafi Nigeria dan naga zamana beda amfani da kai,na farko kayi alkawarin barin giya amma ka kasa cikawa dan kuwa yau naganta a kayanka amma tsakaninka da Allahn ka, na biyu naganka da budurwa a mota kuma naxo gdana naga hotunan ta a kayanka wannan ya nuna alamun kun Dade tare amma ka tuna Allah na kallonka Duk Wanda ya bata dan wani dole a bata tasa dan haka ina me shawartarka gara ka aureta akan kuyi daduro Abu na karshe inaso ka kaiwa uwata takardar sakina dan baxan kara xama da Wanda besan ciwan kansa ba kuma kada kayi tunanin biyoni dan ba gida na nufa ba , Allah hada mu a darussalam .

Bissalam

Innalillahi kawai yake Iya furtawa ga wani uban gumi dayake feso masa tako ina tirkashy ina AYDA ta nufa? Kubiyo yayan muhammadu kuji


Daga taskar Jamila💞 da khairy😘
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃 ABAR KAUNATA🍃


Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘


Page 7⃣1⃣7⃣2⃣7⃣3⃣



Na kasance mai.....dakata ya asad kada ka sake ka fada dan wannan sirrin mu ne 😭😭 kayi shuru kawai taci gaba da kuka, kowa na palour din bakinsa bude yake dan jin furucin ayda ya daurewa kowa kai, ki bari nafada ayda suyi min duk hukuncin dayakamata inji asad murya a raunane yake maganar ta banka masa uban harara ban amince ba kawai kayi shuru, mama ta jinjina kai maganar na bin duk jikinta lallai ayda macece jaryma yanda matan yanxu daga anyi Abu su kwashy jiki su tafi su fadawa iyayensu ( kalubale garemu mata kusani ba abinda yafi xubar da mutuncin mijinki a gdanku sai kaishy kara dan xarar kinfara to da wahala ki daina kuma raini yana Iya shyga tsakanin Sa da iyayenki kuma ba lallai ya daina abnda yake ba ,mafi saukin Abu itace addua dan Allah maji kan bawansa Allah kabamu ikon kiyayewa ,Amin) baba ya furta Allahi Akbar Ayda kin cika ya Allah yamiki albarka amma da aharadi inaso kiyi tunani xaki koma gdansa ko a'a? Dan bamai takura miki ke kikasan irin xaman da kike dashy, dan haka nabaki kwana uku kiyi tunani mai kyau kaikuma kasani duk abnda ka shuka xaka girbeshy ko ba Dade ko ba jima khairan ko sharran dan haka ka daina ko karka daina ruwanka ne kuma dunia ce ta ishy kowa Riga da wando harda hula yamike shehu my karasa dagaa waje ya fita, baba shehu ya jinjina kai kawai yace asad idan kasamu tym kazo gdana anjima ya furta TO a hnkl.


A daki Kausar da Ruky sai hirar suke,kai Ayda kin birgeni wlh kinyi abnda ba kowacce mace xata iya ba,Kausar ta gyara xama tabbas Ruky ai yarinyar ta hayfu da wata CE wlh a gabab kowa xata fada kuma harda kari ita dai ayda najinsu ba Baku dan abin dunia ya mata yawa ga bakin cikin asad ga mtslar ciki mtsewww, haka Ummi ta iskesu ta xauna ta karayiwa ayda nasiha sannan tamike tace Kausar xamu tafin ne? Eh muje Ummi da daddare ko yamma ba dawo ruki ma tamike aiko xanje suka bar ayda ita kadai tanaso tayi bacci.


Baba na xaune abin dunia ya isheshi ya kalli mama da tayi matashy da cinyarsa (ummm su mama da baba😜😜😜 )yace Cwty na nifa so nake nasan laifin da asad keyiwa yarinyar gaskia amma fur tahana shy fade, kaidai bari Rabin raina😜😜ni dai asad ko Neman mata yakeyi ne? Yace anya kuwa kokuma shaye shaye kai haba Rabin raina ai da xamuga alamu yace injiwa? Shayen shayeen xamanin nanan ba alamu wlh dan Abu mai tsada suke sha , ai idan kinga an gane mutum to mai arha irin su sholisho,ganye , wiwi da sauransu yake sha amma saikiga mutum har mutum amma yana Afe afe kedai koma meyake Allah shrye shy kawai,tayi ajiyar xucia kawai yaxama dole asad yadawo Nigeria da xama kokuwa? Hakane kam bara dai xanyi binciike Allah kyauta kawai, AMIN.



Tunani ya ishy asad yarasa yadda xaiyi kai innalillahi wannan balai amma tnk god Ayda ta fitar dashy ya mike ya pito waje sukayi kicibus da ayda ba shiry ya dauketa chak sai a daki ya dureta ya saka key a kofa, mamaki kawai take ga kanta dake juyawa bashyry tanemi waje ta zauna, shuru kowannen su yayi saida kyar yazo ya tsugunna a gabanta
ta toshe hanci Malam xan fita dan wannan warin turaren yana dagan hnkl😏😏, ki hakuri ya furta da sanyi magana nakeso muyi plz , da farko ayda am so sorry akan abnda ya faru wlh tllh ban aikata xinar da kike xargy ba kuma tun ranar ban kara shan barasa ba wata muguwar dariya tayi huhuhuhuhu asad kenan ai bana yaudarar ka baxata yi tasiri ba wlh kasha ni na warke ,kadaina kada ka daina duk mtslarka ce plz budemin na fita malam😏😏, ki hakuri xata kara balai ya mike xumbur ya shyga toilet yayi alwala ya dauko qur'ani xai rantse, ta karba da sauri yace kibari mana na rantse miki ko xaki yarda da maganata naga duk abnda nake fada baki yarda ba tace ai mutum ko akan gaskia ne baason rantsuwa, ya zauna ayda ki gane bnyi abnda kike xargy ba , naji ya akayi na ganku tare ? Tabbas munfita kuma SBD ita naso mu kara saty, ameera naso na sosai har yana Neman illata ta shyasa nayi deciding xan aureta dan na ceto ta daga halaka wani kuka ayda tasaka sannu sarkin ceton mace wlh ka cuceni me na rageka dashy? Babu kam ayda ki hakuri kiji daga nan kuma nazauna nayi bincike akanta tabbas bata da tarbiyya dan duk macen dazata tako kafarta tabuyo saurayi wata kasar ai tabara ta Kare wajanta, sannan dan xamanmu nakula tanason likewa jikina shyasa nayi deciding gara na barta, kuma batun wlh tunda na aure ki sau 4 nasha kuma tun tahowar ki nayi rantsuwar na daina nikam ki tayani adduar nan taki da kike yawan yimin, kuka take sosai plz ayda ki hakuri daina kuka knga ba ke kadai bace da kyar tafara saukowa ,yanxu bby na hw many M cikin mu? Tayi far da ido nifa bnxuwa Hosp wlh yayi shuru amma ayda kinada hnkl kuwa? Kingani kamar mai hayhuwa yau tayi daria lallai ma aiko da saura sosai coz Dana taho 2plus yake lallai da saura mutuniyar ta harareshy ya rungumita ya kamata na duba lpyr bby na ta hankada shy a ina? Ko anfada maka na sauko ne😏😏😏 dariya Yakama yi ummn kishy dai bby na tuni yafara romancing dinta dama yasan week point dinta ba shyri ayda tafara maida martani saida suka lugwigwita juna sannan yafara d main d main sun sha ihun dadinsu dan yamanta she's pregnant ma saida ya dawo hnkl Sa , ayda ko wani dadi ke ratsata lallai asad ne farin cikinta my lurv nagaji ya kara rungumota ai dole kekuwa 3m fa sukayi daria AY bbyna kin chanxa kodayake dama ance maiciki kam akwai......... Kunya
Ta kamata ta rufe mass baki ta cigaba da kissing din Sa sannan sukayi wanka , my lurv bude min kofa na pita Kazan mama tananan da kyar ya bude yana kwaikwayar tafiyar ta , bnso fa yanata daria oya sai anjima plz kixo mu kwana anan taputo tana daria tana sanda taji an dafa bayanta😳😳 ............



Taskar Jamila da khairry
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNATA 🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da. KHAIRY MOHD😘



Page 6⃣8⃣6⃣9⃣7⃣0⃣


Kuka sosai ta fara,ki hakuri mama bazan Iya fada miki ba sirrin mu ne kibari yazo duk daren dadewa xaixo ya fada muku da bakinsa, kimin alfarma daya mama dan Allah kada kifadawa ya Asad ina gdan nan dan Allah😭jinjina lamarin mama take a ranta tabbas laifinsa ne daga ji ta tausayawa ayda karamar yarinya da ita amma tasan bakin cukin da namiji mtsewww, ta fita ta barta dan gara tayi kuka ki taji sanyi a ranta.


Ran baba yabaci sosai wlh gara a kirashy dan ubansa ana ganin asad haka shyma fa sheegen kaya ne,tabbas baba amma ka kyaleshy sai ya wajiga ya hankalta sannan my sanar dashy kuma mu kama bakin mu dan da kunya Ummin ta taji wannan batu,yace gskia ai ta hayfu yarinyar nan da watace wajan mahaifiyarta xata wlh amma kunga ita taxo wajan mu kai Allah sauwake amin dai,kirawo min aydan ni kunyaeta ma nakeji wlh mama tayi murmushy to ya xaayi sai hakuri, tayi knocking yafi sau 3 shuru chan takasa kunnanta tajiyo kaakarinta tana amai a rude ta dauko spare key ta bude dakin ta kutsa toilet din innalillahi ta rike ayda tana faman mata sannu hnkl ta atashe, ta rukota lpy? Tayi shuru mama takura mata idanu ayda ciki gareki dama? Ta rungume mama tana kuka ki shuru kinga bake kadai bace ta share kuka wata nawa yanxu? Yafi biyu mama ta jinjina kai lallai asad memakon ya lallabaki shyne yamiki tsiya ai besani ba mama dama bari nayi muxo nan saina fada masa , to ki hakuri kixo inji baba ta saka hijab suka pito palour,nasiha sosaai
Baba ya mata mama tace kasan ciki gareta ya jinjina kai Allah raba lafia kunya yasaka ta mike sukaci gaba da jimamin abun.



A bangaren asad kuwwa har yanxu hmkl Sa atashe yake, gara ya fadawa mama gskia kawai dan idan Abu yacigaba da tafia akwai matsla Babba, ringing 2 tayi ta dauka suka gaysa sosai kamar bakomi tace nikuwa asad ina ayda? Kwana 2 bnji duriyarta ba ,xaxxabin rashyn gaskia ya durarwa asad😂 yafara kame kame yaga ba Fita bane sai kuka mama ki gafarceni na boye miki wani Abu , nifa bnga ayda wlh yau wajan 10 dyz kenan , kamar yaya? Sai kace wata allura xakace ta bata yafara mata bayani chabdi Jan ta furta, asad mekayi mata? Akan tafiya ne mama shyne tayi xucia ka tabbata? Kai karyane asad kafadi gskia dan bnsanka da karya ba yace gskiar kenan, to bara kaji kada kasake kaxo Nija saika nemo musu yarsu kuma bnce kafadawa kowa ba kanaji? Ya gyada kamar tana gabnsa ta dire wayar, ayda kinji kinji yanda mukayi da mijinki amma xaixi muji Allah kara kiyayewa ta ansa da ameeen.yanxu yaushe xaku koma sch? Nanda wata 3 taji dadi tom shykenan Allah bada SAA



Bayan saty 2 hnkl asad yakasa kwancia duk ya rame,tunanin ayda kawai yake lallai Ashe ma giyar dadi nakesha? Hmmn wani sa'in ma idan kana Abu tabbas da kwanciyar hnkl kake yanata sunbatu wayarsa tayi kara yana dubawa ameera daga nija ya buga tsaki kawai ta kasheta gabadaya dan beda lokacinta a yanxu.

Yakamata muje yau mugaida da umminki amma kada ki fada mata komi dan yanxu saita dagula mana lissafi ta fadawa asad kina nan ta ansa da to,
Nima dama haka nayi tunani mama nason ayda saboda nitsuwarta da tunani me kyau dakuma sanin yakamata.

Ummmi ummmmi tapito da saurin ta jin kiran yayi over sukayi arba ta rungume ayda saukar yaushe? Jiya jiya tace haba nayita kiranki tun rannan akashe asad kuma bata shyga amma nasan dai kalau dan Da ba lafia da mama xata fada,mama ta kama xancen ai ummi Asad na wani kauye yatafi bincike ta fada dan kada ta rapkosu, ayya Allah bada saaa sunata hira har Ummi ta dago ayda dan Bini Bini ta mike ta tofar da yawu, ah haj mama kice kinkusa daukar jikar

Please Login or Register in order to submit comment