Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

alamun bata
Ganeni ba, nace ina bappa? Tace ku shygo yana bukka,nayi sallama shyma aka gaysa yace daga ina? Nayi jummn ba shiri nafara bayani aiko Bappa da inna sai salaty,kina Raye? Nan suka hau fada da kyar Abban Hammad ya tare fadan,aka dawo nasiha har yana musu wasa na kasa hakuri na tambayeki, naga sun hada ido sukayi shuru na maimaita da kyar bappa ya fadamin na shyga kuka sosai nace Bappa ka kyauta? Yafara kame kame Abba yace haba Bappa aiko baku Santa ba kwa riketa ballanta na yarku ce,na mike kawai naja yarana na kallesu nace kuje rayuwa CE da kun hayfemu da Baku mana haka ba,na shyge mota muka nufi gora nan ma ba labari kawai muka juyo gda, Ummi tayi jinjina kawai Alh mohd yace kuyi hakuri ku yafe musu sannan kuma ku nemesu a sasanta,maxan suka fita hajia ta sallami Hammad akan ya dauko kannansa su gaysa da ummi.

Mama tayiwa hajia bayani akan rigymar auran nan hajia ta kidima,ya zaayi kenan? Mama tace gaskia Asad dole ya hakura dan dama bata sonsa ,Sam ba xaayi haka ba inji Ummi shawara dayace ku dage da addua kawai.
Ummi tabi yaruwarta dan taga gdansu,aka kuma haduwa duka da iyalansu,Hammad murna sai shygewa Ayda yake, dan gani yake tamkar an DAURA ne hhhhhhhh.
Yanxu yaya laura meye shawara? Saadatu shawara daya CE kawai abata xabi xaifi, Ummi ta kalleta kawai amma Sam wannan ma ba magana bace,ita dai tanason Asad tare da yarta kuma Hammad dolenta ne yaya kenan?

( Naany da yasmin banda fada😜 ku xaba)

Daga taskar Khairy 😘 da jamila💞

08062204629
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNTATA🍃

Na Jamila MO ALI💞

Da. KHAIRY MOHD😘

Page3⃣6⃣3⃣7⃣3⃣8⃣


Ummi tayi kasake kawai saboda bata da mafita amma xatayi shawara da mijinta taji tukunna, mama ta chanxa musu hirar aka shygar hirar dunia, hajia ta kira Hammad a waya akan ya dauko kannansa yaxo dasu a gaysa.

Sallamar su Hammad ita ta katse musu hirar, yaran kyawawa kamar sun San Ummi,suka shyge mata sosai, sunata hira musamman humaida tanata hira da ita, Ayda na daria dan taji dadin ganin yanuwanta sosai har suka kebe da Ayda take fada mata irin son da Hammad ke mata, Ayda dadi yakashe ta tace humaida kedai bari ai Hammad is my soul wlh yanda nike son Hammad ko kaina albarka, shyasa kullum Nike kara kaymin addua humaida kam tasha daria sosai lallai Ayda yar lurv CE,har dare suna gidan mama amma humaida ta roka a barta a wajan Ayda ta kwana, hajia ta yarda tabarta kam.

Sallamar Asad ita ta katsewa su Ayda hira, humaida ta bishy da kallo ko kiftawa bata yi saboda wani mashy daya soketa a kirji😳, gogan kuwa beko kallesu ba dan gudun karta yan kwanashy a gaban yaruwarta, humaida tasaki waata wawiyar ajiyar xucia ta kallo Ayda tace sist wannan guy din fa? Tace dan mama ne shyne second born dinta, humaida ta grgyxa kai tace yanada aure? Ayda ta kada kanta saurayi tafada da I don't care attitude humaida tace hmmn Ayda Niko ya birgeni wlh so cwt kinga eyez dinsa kuwa? Ayda ta harare ta kawai tace plz kibar xancen Sa dan shegen ji ne dashy mtsew,sai me idan yaji nikam a gaskia yamin Ayda huhuhuhu d famous ASAD😜,Ayda tayi smiling sosai to shykenan kibari xan sameshy xan fada masa anjima nan taji dadi sosai harda godiya😂😂.

*************************

Ummi tasamu Alh shehu a palour yana kallo,barka da yamma! Yauwa amaryata hasken idaniya ta Ummi tayi fari da idanuwanta ta xauna, sunyi dan hirarrakinsu sannan ta gyara tace Alh akan maganar Ayda ne da Asad dakuma Hammad, nikam narasa mafita wlh amma ya kagani? Yayi daria gaskia nidai a ganina kawai kubata xabi kinga kada axo a maimaita ta yaruwarki amma maganar Asad inaso ki ajeta gepe guda kibawa diyarki farinciki, haba Alh nikam wlh baxan Iya ba katuna halaccin da mama tayiwa Ayda fa yace to ai koma meta mata ai dan Allah tayi kuma na tabbata ko Hammad ta xaba mama baxatayi fushy dan tasan hakkin wani Ummi ta jinjina tace aiyta addua dai kawai.

Bayan kwana 3 Ummi ta Kira Ayda har gdanta, sun nitsa a hira Ummi tasao xancen Asad,Ayda wai ya maganarki da Asad ne? Ayda ta hada rai nifa ummi gaskia bana sonsa nidai wlh😒 ran Ummi yabi sosai lallai Ayda kin cika butulu, mutanen dasuka raineki a rayuwa amma ki ki jininsu dan butulci? Ummi ta bude mata wuta sosai kamar ta daketa ba shry Ayda ta fara fadawa Ummi halayyar Asad Ummi ta saki salaty tace Ayda abin harda kaxafi? Dan baki sonsa sai ki kala masa karya dan iskanci,wllh tllh Ummi ba karya nayi ba kuma ki kira shy kiji, jikin Ummi yayi laasar ta jinjina lallai hali baa fuska ake rubutawa ba, Ummi tayi jugum tace AYDA ki hakuri shy Hammad din kinsan halinsa? Kowa fa dakika gani ki kalleshy kawai,yanda naga yaya laura na sakarwa yaranta aiko baxaa rabashy da wani mugun abunba, kuma kisani Ayda mace na gyara namiji wlh duk munin halinsa, dan haka ki hakuri ki nutsu ki duba mama ki adalci ai ana barin halas kodan kunya,kuma ki Sani Ayda duk Wanda ya rufawa wani asiri Allah xai rufa masa,dan haka kidage da addua,jikin Ayda yayi laasar sosai haka tamike jiki ba kwari.

Tun tashyn Ayda Ummi tafada tunani amma Asad yayi wauta akan mace kafada halayyar banxa kuma bame ganewa ko a fuskarsa Allah kayi mana magani amin.

*************************

Asad ya shyga dakin ta tana karanta dakon so bata kula dashy ba,ya xauna ya kura mata ido,kamar ance dago kanki aiko taganshy a xaune ba shiri ta hada fuska ya ce Ayda ko gaysuwa ta bude baki da zummar xata ci mass mutunci taji takasa domin kuwa yamata kwarjini sosai taji takasa, ta sunkuya da kanta tace ya Asad dan Allah ina neman alfarma ba dan niba ka duba plz, yace ina jinki Ayda,tace ya Asad inaso ka hakura dani kabarwaa hammad ni sai ka auri humaida kawai,tunda ta fara maganar Asad ke kallonta kawai yace wacece humaida? Tace cousin ina ce kanwar kuma masoyi a Hammad,wani takaici ya rufe Asad kamar ya mutu dan bakin ciki yace Ayda ita humaidan meyasa kike lika mata ni? Tayi jumm ya Asad cewa tayi tana sonka rannan data ganka kadawo,ya jinjina ya nisaaaa yace Ayda kinsan wani Abu? Ta grgyxa kai yace yanda bana kaunar mutuwata haka bana kaunarta, dan haka ki fadamata ke nakeso kuma ke xan aura, Ayda ta fusata tayi tsaki ni wllh bana sonka dan uwana xan aura,ran Asad ya baci yaga dai idan ya biye mata xasu haura ya daka mata harara ya pita a zuciye lallai ma ta raina masaa hnkl mtseww.

Humaida taje gida ta fadawa hajiyanta taga miji a gidan mama,nan kuwa hajia ta jinjina tace humaida shy keson AYda fa sannan kice kina snsa nan da nan hnkl humaida ya tashy tafara kuka hajia tace ki shuru bars nayi magana umminta aikuwa taji dadi sosai burinta xai cika hahaha.

Ummin ta jinjijna maganar tace nifa ya laura ba ruwana kisamu mama kodayake be kamata ba sbd ba dadi,hajia ta fusata tace haba saadatu bare baifi danuwa ba ni a ganina abata Hammad itakuma humaida Asad kinga araba fadan,Ummi tace hmmn ya laura wannan tsarin baiyi ba gaskia ina ma laifin kicewa mama tazaunar Ayda taji NATA gwanin daganan asan abinyi kokuwa? Ya laura tayi tunani ai Ayda Hammad takeso Dana aikuwa hakan xaayi kawai tace to xan buga mata ko naje gidan.


Mam nata fada tace haba laura har sai an tsaya bata lokaci wani tambaya,ki bar maganar Asad kawai hajia laura tace Sam muhada su kawai xaifi tayi ta roko mama ta amince kawai dan kada ya xama magana.


Bayan kwana 7 kowa ya hallara a palourn tyndaga kan iyayensu maxa,Matan hardasu Faisal da su ruqayya kowa da kowa an kasa an tsare,baba shehu ya bude taro da addua sannan baba yafara jawabi ya kalli Ayda yace dominki muka hadu anan ayda dan haka inason ki fitar da miji awadanan biyun ya nuna Asad da hammad,hnkal ta ya tashy ta kalli kowa a wajen ta kalli Asad ta tuna halaccin mama itace gatanta a rayuwa sannan ta kalli Hammad ta tuna irin son da take masa da xumuncin dake tsakanisu da Ummi ya gyada mata kai ta sunkuya baba yace munajinki ta bude Baki da kyar tace.................ya salam biron ya fadi chaiiiiya hanamu jin gwaninta


For comments
08062204629
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘


Page 3⃣9⃣4⃣0⃣


Ayda ta bude baki ta furta ya salam! Tayi jumn baba yace malama muna jira wa kika xaba a cikinsu? Ta daga kai ta kara kallon kowa sanan ta sunkuyar da kai a nitse tace ASAD nakeso baba,kowa ya raxana ya kalleta da mamaki, baba yace Ayda me kika CE? Kinsan me kike fada kuwa? Ta grgyxa kai nasani baba ya Asad naxaba,jikinsu yayi laasar Asad yayi mutuwar xaune,Ummi wani sanyi ya ratsa ta tabbas Ayda tasan halacci ta birgeta sosai taji dadi, hajia laura baki ta bude ta kasa rufewa dan mamaki, dama Ayda yaidarar Hammad take? Lallai reshe ya juye da mujiya dan a tunaninta Hammad xatace lallai Hammad xaiji jiki innalillahi,Hammad kuwa tynda Ayda ta furta Asad gabadaya hnkl ta yabar jiikinsa ya fada duniyar tunani hmmn!

Baba shehu yace to alhamdulillah! Ayda kinyi furuci kinxabi gwaninki dan haka kiji da kyau duk wiya duk rintsi wlh baxaki chanxa ba dan haka Allah Niki albarka ya sanya alheri kowa ya ansa maxan suka mike.

Hajia laura ta mike ba yabo ba fallasa tace Allah Sanya alheri humaida xomu tafi gda,mama taji ba dadi dan daga ganin fuskar laura akwai bacin rai mai yawa a tartare da ita,suka pito ummi ta rakota mota,wato saadatu kin xuga Ayda kada ta zabi Asad ko? Ummi tay yake kawai haba ya laura ina ruwa na da harkarsu wlh nikaina nayi mamaki dan ban taba xatan Ayda Asad xata xaba ba tace ba komi shyma Allah hadashy da rabonsa Ummi ta ansa sukayi sallama ta dawo ciki, ta samu Ayda har daki tanata kiuka, ta dafata Ayda menene? Meyasa kika zabi Asad? Ummi nazabi Asad ne saboda farin cikinki amma badon ina sonsa ba wlh😭😭😭, ki hakuri Ayda Allah ubangiji yayi miki albarka yasa ki tsinta a gaba,ni nasan baxaki taba tabewa ba ISA ki hakuri ki goge hawayenki kada mama ta ganki kinji tace to taci gaba da lallaba ta.

*************************

Su Kausar sunata mata tsiya a daki matar mu ah lallai Asad xai sha cwt anan😜,dan Ayda dole mu gyaraki kinsan mutumin mutumin ya dade a gauranci dan haka dole my tashy, ke Ayda ba kunya ki xage Ku rabarbashe soyayya ruqayya nata daria sai Asad ya shygo yana daga hanci kamar wani tsohon basarake😏, ya xauna Kausar nata tsomoshy yana daga kai shy wai cele😜, plz kupita xan gana da matata sukayi ta daria suka fice, ya juyo ta dago ta galla masa uwar harara yace ke dawa kike? Tace bashy ansa da kai Asad😏 dan giya,ya kalleta Ayda ki iya bakinki tun kafin raina ya baci, ta buga tsaki anki din aikin kawai😏,yayi tsaki dalla malama kidaina rashyn kunyar karya aikin bnxa a haka kuma xan aure ki dole kuma na biya miki bukata jarababbiya mtsew, tayi shewa Asad kenan ai wlh darajar uwata kaci amma bnda haka kasan bnyi kama da matar mashayi ba, daria ta kufcewa Asad yayi sosai ya kalleta sama da kasa tabbas Baki kama ba amma auran mashayi dole ne ato,tayi tsaki tayi kwanciyarta ta juya masa baya, ya Dade kanta tsaye yana kare mata kallo sosai yace Ke malama nifa banson kibar nan da kika fara dan nafison na ringa daukar ki kamar mage, ayda tayi xumbur ta mike xata yi masa fitsara nan da nan Asad ya jawo ya rungumeta ta karfi dalla Malam cikani kana tsamin giya shyne xaka rungumeni😏, ran maxa ya baci yace hmnn Ayda kenan naji ina tsamin na rungume ki amma kuma shyasa naga kinyi lamo a kirjina dan da alamu ciwon ki na jarabar son namiji yana shirin tashy mstewwww aikin bnxa ya fita, Ayda ta shaka sai kuka ya Allah ka kawo min mafita😭.


Tun komawar Hammad gda ya riikicewa hajia, suka rasa yadda xasuyi dashy dan kuka yake sosai kamar karamin yaro,ai wlh Ayda bata kyauta mana ba inji humaida,ni abnda yafi bata min rai hajia shyne duk irin son da yaya ke mata amma ta xabi Asaad, dama karya take tana sonsa take wayancewa, hajia tayi shuru kawai tace Hammad kayi hakuri bakomi Allah yasa haka yafi alheri kayita addua kaji, sai kaga Allah ya chanxa lamarin yace to hajia, ya mike ya fita sai jin kararsa sukayi ya fadi timmmmmm.


Humy da haneefa Allah kara kauna mungode sosai.

For comments
08062204629


Daga taskar

Jamila 💞 da khairy😘
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNATA 🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘


Page4⃣1⃣4⃣2⃣4⃣3⃣


A guje hajia da humaida suka fita suka tarar Hammad nashe nashe a kwance,hajia ta kurma salaty ta kwalawa gate man kira ya taho da gudu,dan Allah baba kama mana shy musaka shy a mota,nan da nan suka nufi asibity,suna shyga Dr shytu ya karbeshy suka xauna sunata addua har Alh Alamin ya iso asibityn,meya sameshy hajia? Tace wlh Alh mungama magana ne akan Ayda ina bashy hakuri ya dauki dangana sai ya mike ya fita waje aikuwa sai karar faduwarsa mukaji, Abba ransa ya baci sosai amma ya danne dan ko yayi balain ma ihu bayan hari yake, sai after 3hourz Dr ya pito ya umarce su su biyo shy office domin su gana, ya xauna ya kallesu sosai ya aje glasses dinsa aside yace gaskia Alh kutashy tsaye akan hammad ,ya xaayi at his age ace yanada ciwan xuciya? Ciwon xuciya? Ya gyada kai sosai ma domin kuwa zuciyarsa ta kumbura sosai dan gaskia Alh idan yakai 4 dyz ba improvement dole ayi surgery a xuciyar, innalilah ! Hajia ta furta a sanyaye suka mike suka nufi dakin Hammad ,hnkl su ya kara tashy ganin Hammad kamar matacce dan ko nunfashy da kyar yake fita, hajia NATA kuka ran Abba ya kara baci ,kukan mekike laura? Duk halin da yake ciki ai yaruwarki CE sila ko? Sun hadewa danki kai ai wlh bnji dadi ba amma bakimaj Allah ubangiji ya tashy Hammad lafia yaje ya nemi aure a duk Inda yakeso nikuma sai Inda karfi na yake, hajia tayi mukui domin bata da bakin magana har ya gama ya fita abunsa.

Kwanansa 3 amma ba alamun motsi sai ana hudun ne yafara motsawa, ranar ba ya hajia dan murna, ya daga kadan hajia ina Ayda? Tayi kasake kayi hakuri Hammad xata xo anjima ya jinjina kai amma jikin ba kwari kwata kwata.


Washe gari suna xaune Ummi da Ayda sukayi sallama hnkln su a tashe, haba ya laura yanxu ace Hammad na asibity kusan saty days Amman akasa fadamin sai dai naji a gari? An kyauta min kenan? Bata jira taji ta bakinta ba tayi kan Hammad tana masa sannu, Ummi ta damu kwarai dan Hammad ya fige a lokaci guda kamar Wanda yayi jinyar shekarar guda, suna tsatstsaye sunyi tagumi Ummi tace wai meyasameshy? Ta yatsina fuska ciwan xucia ke damun shy Ummi ta xaro ido😳😳
Xucia kuma? Ummn saboda Ayda Ummi ta jinjina tace Allah ka magani suka fita suka bar Ayda tana hawaye, fitarsu keda wahala Hammad ya motsa ta matsa kusa dashy ta rikeshy ta furta Hammad ! Ya bude ido sosai ganin shy a jikin ayda ya kalleta cikani malama ko kinxo ki karasa ni ne?
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNATA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da. KHAIRY MOHD😘


Page 4⃣4⃣4⃣5⃣


Suna fitowa suka Tarar da mama rike da kujera saura kiris ta kai kasa, Asad ya tallafota ta xauna Ayda sai sannu take mata, mama tace Allah yau ya rufamin asiri da saidai na karye Asad ya mike ya fita,mama ta dawo da kallonta kan Ayda,ke me Asad yake a dakinki? Shygowa yayi xaimin magana sai yaji salatynki mama ta kalleta kawai domin bata yarda ba,ke Ayda bude kunnanki da kyau kina jina? Kada nakara ganin Sa a dakinnki ko shygowa yayi ki pito kekuma kina jina? Ta gyada kai to mama,mama ta mike ta fita kitchen,abin ya kular da ayda tafara mita haka kawai kasaka mama ta xargy mutum mtsew aikin kawai.

Bayan Ummi tayi arbain aka shrya tafia GIREI duka iyalan hajia Laura Dana Ummi sai maxajensu, Asad beyi niyyar xuwa ba amma ganin da Hammad gwara ya bisu kawai,motoci dayawa sukayi Ayda taso tabi Hammad amma Ummi tace subi driver haka suka dauki hanya har Adamawa, sai bayan laasar suka isa garin, da kyar suka gane kwatancen tyn daga nesa suka hango wani a daure sai dukansa ake kamar jaki, suka karasa waxasu gani? Oga jauro😂😂 da kyar Abban Hammad ya ansheshy anmasa jina jina bisa laifin fyade dayayi wa wata matar aure, Baba shehu ya umarci matan dasuyi musu iso ya kalli Hammad da Asad yaga kowanne na cin magani yayi daria kawai yace Alh wadannan yara Allah shryesu a rayuwa akan mace ko gaysawa basuyi,Abba ya harari Hammad yace ga mai laifin chan ai shy yakamata ya girmama Asad dan ya girmeshy, Hammad sai muxirai yake fuska ba annuri, Asad yayi murmushy ya karasa wajan hammad ya bashy hannu salamu alaykum aboki! Hammad kunya da mamaki ta isheshy amma ya basar ya mika suka gaysa da faraarsa kamar basu ba suka fara magana sama sama anan hammad ya fahimci Asad mutum ne sanyin hali dandai beda faraa ne.

Salamu alaykum su Ummi suka shyga, inna ladidi na ciki sai bappa dake kwance baida lpy, suwaye? Ya tambaya , inna ta pito tayi arba da lauratu dan ta ganeta tace lah lauratu sannunku sai a sannan bappa ya mike wacce lauratu? Ta gidannan mana ya kalleta lauratu yau kece a gari? Kin gujemu Bappa sai kuka😭 nidai Ku yafemin Allah sarki saadatu ba labarinta har yanxu ko? Hajia tace Bappa yau dai ga SAA ta nunata ba shy ba hatta inna ladidi da gudu gudu ta karaso saadatu sai suka saka kuka,inna ta durkusa dan Allah ki yafemin yar nan, Ummi tace haba inna da Bappa tyni na yafe muku ai Ku iyayena kuma kun rikemu wlh ba komai Allah yafemu gabadaya, hajia tabasu labarin komai kunya duk ta ishe su amma ya xasuyi? ( yan uwa musulmi mu rike xumunci sosai dan yana cikin tafarkin tsira, xumunci ba abin wasa bane musammam mata idan xumunci ya kullu mune idan ya rabu mune Allah ka ganar damu). Bappa yace dan me kuka barsu a waje? Su shygo mana , humaid ya musu jagora aka gaggaysa Abba yasake musu nasiha sosai, bappa ya kalli ayda yace matar ba magana ne? Tun xuwanta bata kula kowa ba,inna sai daria ake anga masu kudi ai bappa kabarta Baja auran sunata daria amma Ayda ta had a rai dan haushynsu take ji, to hammad yaushe xakayi aure inji bappa? Yayi daria ai bappa ga matar nan ya nuna inna suka sake darawa kwanan su 2 Abba yace su shrya su bisu virni akai bapoa asibity kuma suga mahallin su.

Sun iso Kaduna a ranar Abba ya siyamusu gida a bayansu,Myrna tacika su yau sune a birni lallai mutum ba abin wukakantawa bane cewar inna,kwanan bappa 10 ya warware kamar be cuta ba, inna ta dauko ayda dan tanason yarinyar suna hirarsu take ta jin cikinta, ta nuna batason Asad kwata kwata sai hammad inna tayi mata nasiha sosai akan haka Allah yayi, Ayda ta futittike fuska haka inna ta barta kawai.

Biki NATA karatowa sauran saty 2 ,su Kausar da ruqayya an duro,Ayda kamar me cuta tabi ta kwanjale sosai mama tayi tayi tafada mata damuwarta amma taki su Kausar sai tsiya suke mata,ke dai wlh wawiya ce hot guy kamar Asad ya furta miki so amma kin xauna kina shrme, sunata mita, Kausar tabata wani Abu oya shanye shy tas malama; nifa anty nagaji kullum mama tamin jike jike,Ummi tayi,hajia da inna suyi gaskia nagaji, ruqayya daria kamar ta shyde hmmn Ayda watarana da kanki xaki bukace su tayi farrr da ido kawai.

Hammad ya kira Asad a waya,ango ankusa a sha kamshy asad daria yayi sosai haba dai, waneni ? Hammad yace plz kamin izini xnje muyi sallama da kanwata yace bakomi Hammad kaje ai kai babban yayan mu ne😃 sukayi sallama.

Da daddare Hammad ya shyga gidan ya aika ta fito,Asad na tsaye a window daidai saityn hammad dan hnkl Sa be kwanta ba da zuwansa,ayda ta pito da Sauri ta rikewa Hammad hannu idonta fal da hawaye, ya hada rai malama cikani 😎 ya hammad yanxu shykenan an rabamu? Xuciyrsa ta grgyxa amma ya share, Ayda naxo muyi sallama plz ayda ki manta past ki facing future dinki, ayda na kula Asad yafini bukatarki wlh,ki rungumi mijinki ayda ki bashy kulawa, ayda ina sonki har gobe amma ba yanda xanyi ne,tafashe da kuka ya hammad mu gudu mana ya grgyxa kai Sam ayda ki biyayya kawai xatayi magana ya dakatar da ita,ni xankoma ayda sai kuka shyma hammad yafara hawaye , jikin Asad yayi sanyi sosai ko na auri ayda ma baxan samu peace ov mind ba gara na hakura dama lurv is sacrifice ya pito ya nufosu, mexai CE musu oho? Hhhhhhhhh
.Ayda ta hammad da Asad ko waxai hakura Ku biyo mu dan jin wannan badakalar da RUDANI dama KOWA DA RABONSA a dunia inji JIDDA DIYAR KWARAI tunda dama SONKA A JININA NE

Daga taskar Jamila 💞💞 da khairy😘😘
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: Kin wani kankame ni kamar wani mijinki ko kin dauka masoyinki naki ne? Haba Hammad meyasa kake min haka? Dan me baxan miki ba kuwa? U really surprise me Ayda Ashe dama yaudara kike ayda? Duk son da nake miki Ashe aikin banxa nake? Ayda kin xalunci xuciya ta amma bakomi akwai Allah, wlh tllh Hammad kasani so daya tak ne kuma kai nakewa Hammad ,hmmn Ayda na Dade da farkawa daga mafarkin yaudarar da kike min ko an fada miki akwai abnda xaki sake fadamin na yarda dake ne? Hammad kayi hakuri saboda Ummi da mama na zabi Asad amma badon ina sonsa ba wlh,ai shykenan Ayda bakomi Allah Baku xaman lafia ya juya mata baya,kuka kam Ayda tayi shy kamar ta mutu haka ta mike ta wanke idonta ta fita a sanyaye wajen su Ummi, hajia ta basar ta mike tana musu sallama dan ko ganin Ayda bata cika son yi ba.kwanan su 4 aka sallame su daga asibiti.


Bayan saty 3 Allah ya sauki ummin ayda ta hayfi yan 2 maxa, su maama sunyi rawar gani sosai dan kuwa an karantawa Ummi,hajia laura ma tasaki jikinta kamar ba abnda yafaru tasake anyi harka sosai da ita dan ta dauki dangana sin hakura, ranar 3 Asad ya shrya yaje mata barka ,sun gaysa sosai Ummi Ashe nayi kanne,kunya duk ta isheta sai sinne kai take, Allah raya Ummi ta ansa cike da kunya ta kwalawa Ayda kira tapito, gani Ummi ta mata alamu da ido ta gaida Asad , ya Asad ina wuni ya ansa a dakile Ummi tace kawo masa yaran ta nufi daki ta daukosu,ya ansa ya musu addua Ummi ta mike ta shyga ciki, ayda na tsaye kikam ya kallota malama kin tsaya min akaina😏, ta kebe baki ta xauna tana jira ya bata su takoma dasu daki,ya kalleta da alamar xolaya yace ayda next yr by diz tym kina dauke da nawa ISA harna hangosu kina basu nono😜,ta kalleshy ya hada rai kamar ba daga bakinsa maganar ta pitoba,mutumin da baya daria bare magana amma ya xauna yana surutai mtsew , ya mike tare da ajiye 200000 gashynan kibawa Ummi ya fita yabar Ayda da mamaki.

*************************

Ranar suna yara sukaci sunan babansu Dana baba mohd,anti shagali sosai har dare sannan aka watse, da daddare Hammad ya shygo yayi gaysuwa ya kallo Ayda hw far cwt sist tace lapia Lou bro ya kake? Ya kashe ido da murya kamar naany a gaban officer😜 lafia Lou sist, ya mike ya fita zaiyi waya ba shiri ta faki idonsu ta bishy, ta karasa hammad tyn yanxu xaka tafi? Eh wllh Saudi nake xatayi magana

Please Login or Register in order to submit comment