Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akaxo wai nabar GDA nayi kuka sosai amnma basu kulani ba haka na pita muka nufo Tasha,muka hau motar yola sai girei, muna isa inna tace lpy? Nasaka kuka nadadi mutuwar malam aikuwa bappa ya grgyxa sisai,inna tace chabdi yanxu xuwa kikayi gda?nace eh nadawo ta buga tsalle wlh baki isa ba chabdi muna fama da kanmu kice kindawo,Bappa yace dakata saadatu dole na CE amma bnda yarta,dan haka ki koma ki maida ita dangyn ubanta sannan kidawo, nasaka kuka sisai nace bappa baxasu ansheta ba yace kaita dolensu su ansa kuma su rike, ganinki ne tasaka basu sonta ehe. Namike a sanyaye inna tace gobe ki sammako nace to kawai na pita.
Ana asuba ta tadani my shrya ina kuka na hada kayanta na pito, muna xuwa tasha na chanja shawara baxata yiwu ba gara mu nufi ko inane kawai mu nemi aikatau,a lokacin ya Laure tafadomin nace ko tana Raye oho? Naji motoci na jano,kaduna ,katsina kawai nafada ta Kaduna,mun iso kenan tsautsayin yafaru kuka bigemu 😭😭😭.

CIGABAN LABARI

Hajia kaltume tayi
ajiyar xucia tace ki hkr dole ki kuka Allah saka miki,ita kuma laraba xata gani harsu bappan sukayita jajantawa.


Daga tasakar khairy😘 da jamila💞
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘

Page 1⃣5⃣

Ayda nata homework dan yanxu tana klass 4, baba yashygo yace yar auta assignment ake ne? Tayi smiling wlh kam baba munata fama😃,ai mama yakamata diyarki tayi common entrance tynda tanada garun jiki kuma da kokarinta kokuwa? Gskia kam Allah kaimu aje a fada a sch din,ai 11 yrz ace tana primary ai beyiba.

Kwanci tashy ayda anyi common entrance baba yace yakamata mujewa mohd da Asad Hutu dan haka ruqayya da yaranta su kawo passport,sai Faisal da iyalin Sa ita kuma ayda gobe ta shrya aje ayi mata passport.
Ranar da xasu tafi a airport ayda nata tsoron shyga jirgy,su Kausar da ruqayya sunata mata tsiya anata daria,a haka ta kankame su anata daria( Allahu Akbar arxiki kashy sai na tuno ranar da xee umar tafara shyga jirgy harda xawo😜😜). Sun sauka a Cyprus mohd daya gansu kamar ya lashe su dan murna,ya rungume kowa ya kallo ayda yace lil sist datake yasan labarinta a wajen mama ta rikeshy tace my cwt big bro😊.
Sun huta sosai sannan aka pita yawo,ayda tasake da mod kamar sun saba dama dashy amma mama na kallon moves dinta domin kuwa tafara kirgen dangy🙈.satyn 1 suka nufi UK wajan ASAD hhhh manyan maxa dan mama yaro dan kwalisa😜😜.

Daga taskar khairy😘 da Jamila 💞.

For cirrectionz
08062204629
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

By KHAIRY MOHD😘

Da JAMILA MO ALI💞

Page1⃣8⃣

Allah sarki Ummin Ayda tun tana damuwa harta daina ta rage sosai,burinta daya kullum taga ayda kafin ta mutu,addua kullum kara kaimi take,wani lokaci saitayi tunani ko ayda na Raye? Ko ta mutu? Sanin gaibu sai Allah.
Gaskia yakamata ki aure ummin Ayda cewar haj.kaltume,ga manema nan kullum kara bulbulowa suke amma kinki kekuwa me yayi xafi?wlh hajia ni Sam aure be gabana kwata kwata,ki hkr Ummin ayda rayuwar CE saida hkr ba lallai ki facing makanmancin haka ba a gaba,tayi murmushy xanyi ne hajia Allah bayyana min Ayda kawai tace Amin.

Mama na! Mama na!! Ta fado a guje kan mama,kai ayda baki grma ne😃? Kyaleni mum yau nagama js 3 dole nayi murna naxama senior of d juniorz,inyeeee congratz my baby lallai min grma ayda harda rufe ido🙈,gobe yan uwanki xasuxo harda ruqayya,haba mum😳 ah lallai da murna💃🏿💃🏿 kice full house ga ya mod,mama tace wlh kam harsu kausar,to mama ya Asad fa? Ta kalleta kawai tace ke Ayda kama kanki fa bnson shirmen bnxa😒 nafada miki ehe,aayda ta marairace ki hkr mum na daina dan Allah,kuma fa tambaya kawai nayi,komadai meye ba ruwanki da Asad kinaji na? Ke infact duk namiji ma tace to kawai.
D next day anata aiki duk gdan sbd baki sai yamma suka gama,da daddare Ayda ciwn jiki duk ya dameta sbd gajiya da kyar tasamu tayi sleeeeeeeep!

Karfe 12 hayaniyar su Kausar ta karade gdan anata murna,tace Ayda manya yan matan mana,ruqayya tanata kallonta a zuciarta tace dama ya mod ya auri Ayda dan tanasonta ISA rabon dayansu CE.

Isowar su Asad da mod takuma ruda GDA,dama mod dan hayania ne kamar Faisal,mod yace ni bnga lil sist ba ruqayya, tace sallah take harda kin tayarwa dan taga zuwanku saida mama ta korata,aiko kamar an cillota ta fado kan mod dan murna ta rungumeshy ya mod wayyo dadi kowa sai daria,ta kallo Asad suka hada ido yaji wani shock taxo ta rungumeshy kadan ya kalleta a kaikaice😂😂 tadawo wajan mod,Asad kansa ya daure wai dagaske villager ce wannan? Mamaki ya kamashy chaiii ta hadu ya kare mata kallo yarnya ta grma dayawa hmmmn! Duk hirar da ake hnklsa na kanta yana satar kallonta shydai yasan ba macen dayakeso,kuma kawayen Sa na rungumeshy baijin komi amma yau karamar yarinya tayi yana Neman rasa tunaninsa,ya ayyano sanda ta rungumeshy yaji saukar boobs dinta a kirjinsa chaiiii da sake woooo yamike yatafi daki da mataccen jiki Ashe shuka yayi a idon makarwa dan ruqayya na kyare da sauyawarsa lokaci guda hhhhhhhh su Jamila an Iya saka ido inji khairy😜, ruqayya ta kyarawa Kausar sukayita mamaki dan kuwa yagama kurin cemata kwaila da villager😂😂.
Asad tunani ya dameshy sosai sai juyi yake,shy dai baisan so ba kai asali ma be kurewa mace ido amma yau yaji feelings nason having affair da mace,ko yaya tuno surarta da idonta sai yaji wani yarrrrrr a jikinsa to wai meke damunsa? Ko shaawa CE? Ko so ne? Nidai Janz ina gepe ina kallon ikon Allah.


Daga taskar Jamila 💞 da khairy😘.
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘

Page1⃣6⃣

Waye ASAD? Shyne da na 2 a gdansu,shekararsa 25 da hayhuwa,yayi primary da sec a Kaduna daganan yatafi petroleum sch a Qatar dubai inda yayi degree da masterz,yayi wani course a UK daganan yasamu aiki a SHELL,Asad chocolate colour ne tanada tsawo sosai da dan kauri kadan tare da fadadden kirji,kallo daya xaka masa kagano xatynsa da kyau domin kuwa yana kyau sosai kamar jamil na Jidda,akwai idanu masu rikita enmata ga klaz woow Asad yayi woooo.wani abn birgewa baya kula mata kwatata dan sumtymz har tunani yake ko beda lpy amma kuma halinsa ne haka,mtslar Asad 1 dayake da ita wadda Allah ya haramta ta kowacce mtsla CE? Oho! ( kubiyo yan mutanen kanawa kusha story).

Yana xaune yana game yaji knocking,ya taso ya bude nan yayi arba dasu mama 😳😳, ya karasa ya rungumosu da faraarsa duk da dai beda ita,ya rungume iyayensa dasu mohd,yabawa Kausar hannu aka gaysa beko kalli Ayda ba.
Dad ya hanya? Lpy dan mama akayi daria,ai kuwa baba UK ta anshy Dana harda tymbi gaahy yayi fresh 😃 dashy,Kausar tace a bnxa ai maama tynda yaki aure,asad hade rai sosai kefa Kausar sai a hnkl,su ruqayya sai daria suke da mohd, gskia ka yunkuro Asad inji Faisal yace oh yaya harda kai? Suka dara karaf Ayda tace ya Asad Babba da kai ace baka da mata nan ya kallo cike da mamaki har yarinyar nan Nada gots din mass magana mtseww,be gama mamaki ba yaji tace zaka AURE ni? Kowa baki a bude mamaki yake baba yayi daria yace ina ruwan kuruciya dangyn hauka! Asad ya mata wani mummunan kallo da saida tafara jin fitsary da rudewa😂, Kausar ta dafata Ayda kina sonsa? Ta gyada kai alamun EH aikuwa kowa daria bnda su biyun,wata tsanar ayda ta dira masa a xuciarsa.
Ya miike a xuciye xai maketa mama ta tare tana fada,haba Asad yarinyace fa kai Allah sauwake maka ya gyaraka,mutum sai balain xucia da saurin fushy,nawa ayda take? Batasan me take fada ba ma Mtsewww.
Ya haye sama yana mita a xuciarsa lallai xaici uwarta shegiya yar kauyen bnxa kwaila kawai😂😂.

Da daddare anpita strawling gaba daya,mama da baba a gaba,Kausar da faisal ,ruqayya,mod da ayda sannan Asad da yara a karshe,kowa na hirarsu suka shyga NEXT DESIGNER SHOP anata shopping Asad ya faki ido yaja ayda gepe dan uwarki saanki ne ni? Ya murde maata kunne da karfi,tasaka kuka yaya yi hkr ya murde bakinta yace uban wakikeso?
Yaya wlh kai nakeso😭 ya tsaya yayi jungum dashy ya dalle keyarta wuce dan ubnki yarr shegya wuce mtsewww.mamaki ya kasheshy yarinya karama sai taurin kai da iskanci dawani nononta kamar gero😜 wai ni takeso😒.mtslar village kenan.

Tun daga ranar ayda ke tsoran Sa,ko xama bayayi a inda take, Allah sarki mama tana lura dashy tace Asad ka kyauta? Ka tsaneta for wat reason? Ba kyau fa kodan tana gdanku? Nifa mama warning na yanka mata kawai ta pita harkata kawai,yana cika yana batsewa huhuhuhuhuhuh muje dai xuwa (Asad ba'a raina Mace fa)

Daga taskar jamila💞da khairy😘
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘

Paga1⃣7⃣


Ranar da zasu tafi ana tsaye ana maganganu a airport,ruks ta kebe da Asad suna maganganun su,Ya Asad yakamata kayi aure fa age dinka nakara gaba,sannan mama batasaon xamanka a UK dinnan ba iyali, ya kalleta yayi 😊 yace to ruks kundamu nayi aure ina matar take? Nifa ko budurwa bnda ita, kai Ya Asad haka dai ka fada amma wace macece xata kika? Kausar ta juyo sai daria take tace xan tayaka searching kada kadamu kodayake ga karamar yarinya ma ta kyasa aiko suka kwashe da daria yace God for bid ko namiki kama da mijin villager? A'a fa Asad inji Kausar kada muxo muji kana yar murya ana bi bango a wajan yar mama😂😂😂,hmn Kausar sai dai ko mijinki ne zai kara da ita nan da nan ta kara mai tayi gaba anata daria,sukayi sallama dasu nan ayda tabashy hannu dan suyi sallama ba yadda ya Iya yamika mata habawa yaji laushy hannunta ya kuma matsarta sannan ya cika suka wuce.

Isarsu Nigeria kowa ya kama gabnsa sai mama da ayda a gdan. Bayan kwanaki admission dinta yapito a turkish int sch mama takaita boarding sch,takama karatu gadan gadan ba wasa kafin wani lokaci tayi suna,kowa Sonta yake sbd kokarinta da kyau kamar india,ayda ta kile sosai kamar wata yar manya dan tahadu da yan gaye tasan koman gayu hmmn ikon God.

Kwanci tashy ba wahala wajen Allah Ayda ana js 2 taxo hutu,wataran tana xaune taji mararta kamar ta fashe dan ciwo kafin wani lokaci ta sume,mama ta rude sai hosp likita yayi bincike yaga Ashe period xata soma aiko mama tadamu hnkl ta tatashy,ranar sai ga jini da kyar aka lallabata,an sallamesu a GDA mama ta xaunar da ita ta koya mata yanda xata gyaranta,wanka da nasiha akan Hulda da maxa( kalubale iyaye xamani yaxo dayakamta mu cire kunya mu fadakar da yaranmu bawai dole sai Malamin islamia ba ,xamani ya chanxa dole mu tashy daga baccin damuke).a haka tagama hutun ta a gda bata ko pita ba harta koma sch wannan kenan.

Bayn tafiyarta Asad yaxo Hutu,mama murna tarasa inda xatasaka Asad sun sha hirarsu amma ko tambayar ayda beyi ba itama ta share,mama xanje kano wajen ruks gone tace Allah kaimu.

Oyoyo ya Asad😊 ya rungumeta cwt ruks ya kk? Lpy lau yaya ya mama? Fine.sun sha hirarsu sannan yakoma d next day.
Haka yagama 6 weeks dinsa ya juya UK .

Daga taskar jamila💞 da khairy😘
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘

Page2⃣0⃣

Tun shygarsa daki yake sintiri kamar Wanda yayiwa sarki laifi yakasa xama kawai tunani yake,Kausar ta fara harboni kam gara nayi nayi nakoma,xamana gdan baxata sabuba duk randa naga ayda a gabana sai nayi Sabon Allah,gashy nakasa cireta a raina nagama kuri da cin fuska a karshe nakuma fado ba nauyi,tabbas bazan taba nunawa ina sonta ba dan saita rainani mtsewww.

Bayan kwana 2,suna hira da Ummi a dakin da akabata,tanata ayya na kirkin Sa,duk rashyn maganarsa da faraarsa amma yana mata shyasa take kaunarsa,Asad kaikuwa duk aikin kasarnan sai ka nemi aiki a waje? Ayya Ummi wlh nikaina kullum ina tunanin nan ki tayani da addua kawai,Allah temaka ya bude baki xai magana Ayda ta fado kanta da gudu,keee😳😳 baki da hnkl ne? Kin grma sai shrme nan da nan tashyga hnkl ta,ai Asad narasa irin wautar Ayda wlh amma xata nitsu ne,tapi kowa sanina ai bana daukar iskanci wlh, ya harareta Dalla pita malama sai shrme haka ta pita dadare.
Yana tura Abu a laptop sai ga ayda ta pito da English weaez wani Abu ya tsirga masa besan sanda ya lumshe idanu ba,ta juya xata koma yace keee arniya CE ke? Taace a'a yaya to uban waya sakaki kisa kayannan? Nadaina yaya oya juya ki ciresu yanxu yanxu,ta wuce xata shyga kenan tayi kicibus da Ummi ta kalleta ranta ya baci, ayda kinada hnkl kuwa? Dubeki yanxu a haka kika fita palo gaban Asad? Ki hkr Ummi bnsan yana nan ba,ko baki Sani ba bekamata ba gskia,Asad da mohd maharramenki ne? A'a Ummi,shyne kuma kike shyga ko yaya bakisan cewar xunubi like dauka ba? Ki Sani kin balaga fa dan ko a yanxu aka miki aure tsaf xaki xauna kuma ki hayhu sannan ki tarbiyantar,haka rannan kika xauna daga ke sai vest fa, wato kinxo birni kin goge ko? To wlh bara kiji daga yau sai yau kada ki kara saka kananun kaya kinaji na? Eh Ummi ki hkr nadaina dan Alllah,oya wuce muje dakin ta tasa keyarta, Asad dake palour ya jinjina lamarin Ummi amma ta birgeshy sosai dama ace haka sauran iyaye suke da tabbas ZINAH ta ragu a dunia,Allah kamana maganin dukkan masifu👏🏻👏🏻.

Tun ranar Ayda ta shyga taitayinta tarage duk wani shagwaba da sheganta nasaka kananun kaya,Asad yaji dadi sosai,harta shirin da suke da mohd duk taja baya yasarawa Ummi sosai.

Chap man wlh narasa meke damuna inji Asad yana fadawa abokinsa, kasan Allah Chapman ni yarinyar nan ko nasan bana sonta amma ta tsayamin a rai, hhhh abokina daina kwane kwane wlh u're in lurv,naji dadi yau domin kuwa kaji abnda nakeji a raina,hmmn Chapman kasan wannan yarinyar ta gdanmu? Owh farar nan ko me kyau da body? Asad ya hada rai yace kaifa bnxane womanizer kawai mtsew gaskia chap bnso wato har Kare mata kallo kayi? To ban yafe ba dan iska,chap sai daria yake sosai aikuwa aboki xaka more wlh kawai kaje kasameta Ku daidaita xaifi, hmmn chap baxaka gane ba nagama kuri a kanta sannan na koma kuma ai da kunya, Dalla xauna nan macece fa kaikuma namiji,kawai tsarata Ku daidaita suka tafa😃.

Daga taskar Khairy 😘 da jamila💞
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

By JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘

Page 1⃣9⃣

Da safe an hadu kalaci kowa sai Bawa cikinsa hakkinsa yake,baba yace ina Ayda? Mama tace shryawa take yanxu xata pito,ya gama nashy ya mike pita sai ga Ayda ta pito tasha atamfa red tana bata rai,lil sist yane haka ko ciwon ido kike? Tace kaina ke ciwo ta gaida kowa amma Asad kallonta yayi ya ansa a ciki sai shan TomTom yake hmmn, Asad ga abnci fa naga kayi shuru yace mum xanci anjima tace Allah kaimu dan mama.
Ya mod Aron waya plz inji Ayda,me xakiyi ko surikina xaki kira😜? Kai ya mod Allah kiyaye nifa jaririya CE haryanxu😒,oya karbi kuma wlh bnda bncike kodayake kira a gaba, kai ya mod antyn taawa CE bakaso nagani? Eh mana saidinawa kawai tayita daria,goga na juyo su yana cin abnci sai tsaki yake ni wannan ayda ta tsaya min mtsewww ko meye hadina da ita oho.

Ummin ayda kishrya xaki rakani unguwa,tace kai hajia ni wlh bnson pita wlh,haba kekuwa gdan wan alhaji xamuje kullum idan nace a pita sai ki ki,tayi murmushy to muje hajia,yauwa ko kefa shrya.....

Sallamarsu ta katsewa mama waya,sun xauna aka gaggaysa mama tana ta kallon matar tace masha Allah,Asad ya pito ya gaydasu har hajia na masa tsiya anata daria,ai Asad dai gangar gauraye xan kada maka ya Sosa kai yana murmushy,mama ta kirasu suka pito Kausar da ruqayya suka gaidata,hajia tace ina babyn mama? Gatanan inji kausar ,pitowar ayda kenan suka hada ido da umminta😳😳😳 Ayda 😳😳sai ta fadi luuuuuuuuu ............. . Ayda kuwa suman tsaye tayi sai gata a kasa ta kwallara kara.............kowa yayi kansu ana salaty Ummi ta farfado sai kuka sosai take tace hajia yau ga ayda Allah nagode maka alhamdulilla ta kwakume yarta tana jijjigata,hajia ta kalli mama tace mama ga uwar Ayda dai kinga ikon Allah ko! Mama sai xufa take dan mamaki,Kausar sai mata ruwa suke sannan ta mike ta kwallara kuka sosai tare da rungume uwar, Ummi na dama kina dunia? Sai surytai tabawa kowa tausayi sosai a wajen,ikon Allah inji hajia kuduba duk xuwan da Ayda keyi gdana basu taba haduwaba,nikuma mama bamu taba xancen ba,kuma kullun naga Ayda sai naga ta juyemin umminta, Ummin tabasu labarinta kaf na kauye bakaramin kadasu yayi ba musamman Asad, ya tausayawa Ummin yaji wata kaunarta a ransa sosai lalai tasha gwagwar mayar rayuwa,Ayda ta lape jikin uwar tana juya labarin uwar lallai dole tayi ilimi ta nemawa kanta yanci a rayuwa, ilimi numfashy ne xandage kodan halin rayuwa.

Komai ya nutsa shy kansa baba ya jinjina amma yaji dadi sosai, shygowar faysal ya gaidata tare da mass godia mai yawa danshyne silar ceton rayuwar ayda ABAR KAUNARTA.
Asad na xaune Ummi natare d yarta mama ta shygo,yar mama hira akewa Ummi ne? Ummi tace mama diyarki ta grma wlh sai maganar aure, mama NATA daria chabdi ai Ummi sai tayi karatu wlh bawani aure dadi yakashe ayda tace wlh kam mama,suka dara.

Hajia kaltume tabar Ummi dan ta gana da diyarta,Ummi taji dadin hirar ayda da karatunta, kausar taputo taga Asad a xaune yana kallo amma hnklsa na kansu ta xauna kusa dashy oh su Asad masu budurwa,yace kamar yaya? Xakayi bayani ne kanaso kana kaiwa market,kawai ka yarda Malam ayi yar gda, kai Kausar wannan kuchakar mtseww Allah kiyaye kin batan rai ta mike kawai tapita. Hhhhhhh muje dai xuwa ansaci xanin mahaukaciya.



Daga taskar khairy😘 da jamila 💞
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI 💞

Da KHAIRY MOHD😘

Page 2⃣1⃣ to 2⃣5⃣

(Kuyi hakuri munchanxa yanayin pages din),.....

Komawarsa gda yatarar da abar kaunarsa a kwance ba lpy,sannu mama nadawo,yauwa Asad dama kai nake jira hnkl mu atashe wlh, yace lpy? Ayda CE ba lpy cikin na ciwo dan Allah temaka mana mukarasa standard hospital,ba shiri ita da Ummi suka rikota sai mota.

Suna xuwa aka shyga da ita Dr maryam ta ansheta,sun kai tsawon awa guda a reception suna jira a pito da ita, mama sai addua take ummi kuwa tayi jugum tanata tunani akan diyarta.
Fitowar Dr suka kifa mata ido domin jin Karin bayani akan ciwon,ta kallesu tace ina mamanta? Mama tace gani owk biyoni office plz,tamike tace da Ummi muje mana tace haba mama gaki kije kawai nan Asad ya wuce tyn kafin maman taje yayi gaba huhuhuhu.
Sun xaxxaina Dr maryam tace hajia naga yarku budurwa CE ko? Ta gyada kai, yauwa gskia ciwan cikinta is critical, kuma she's nymphonical ma'ana tanada very high sexual desire 😳😳dole tayi fama da ciwan ciki,kinsan kowa da irin halittarsa a dunia dan haka xan daurata akan drugs din dazasu rage mata ciwan Mara sannan solution to her problem shyne aure,Asad ya dago da Sauri yana kallon Dr, tace offcourse dats only d solution gskia,mama tace bakomi Dr tana gama sch shykenan ba mtsla ta sallamesu

*************************

Suka pito mama ta tsara Ummi dan bataso tasan mtslar dan tasanta sarai xatayi pressurising akan ayi mata aure,an sallamesu suka nufo gda.
Tun dawowarsu Asad yake tunani a ransa, yanxu meye mafita? Ko fadawa mama xaiyi xai aureta a yanxu? Kai bazata yarda ba ma yasani,Allah sarki abar kaunata,ashe dama a mata ma akwai haka? Allah bani ikon sauke wannan nauyin dan irinku sai me irin halittarku.


Ayda ta sha magaunguna kamar batayi ciwo ba,ta sake sai harka take sosai.
Ya mod oyoyo inji Ayda,yauwa sist wlh nagaji sosai kai Nigeria masifa CE mtsew komai saida hanya mtsewww,ayda daria kamar me tace sai hkr ai bro hmmn Allah sauwake kinji amma dole Asad yaki nija wlh suka dara.
An hadu ana cin abnci mama tace nikuwa Ummin Ayda yaushe xakuje GORA? Dan gskia yakamata kikai musu diyarsu su gaysa sannan kije Girei kuma kokuwa? Mama xanje but sai randa nayi aure kokuma Ayda tayi, nan suka dago tare da Asad suna kallonta kawai,mod yayi smiling yace Ummi kedin dai amma ayda not yet, mama tayi murmushy kawai. Asad yaishe xaka koma inji mama? Fuskar nan a dake yace nan da 4dyz ISA tace Asad shekararka nawa?ya kara hada fuska sosai tace ace mutum yaki aure haba dan Allah,mutuwa fa bata sallama koka manta? Sai anyi magana kace baka da budurwa mtseww ko basu maka ba to nagaji fa,Ummi ta karba ki hkr mama xaiyi kwanannan kada ki damu tayi kwafa kawai goga kuwa ya mike da fushy Yakoma daki.

***********************

Niwai meyasa mama kemin haka? ni yarinyar dana keso karama CE amma tabi ta dameni, kodayake tayi 15 kuma ga lalurarta gara ma tayi auren gudun fadawa halaka.

Ummi gobe xankoma UK fa,tace lallai xanyi kewa,ga mohd yana aiki, gashy ayda ma xata koma makaranta nan da saty gskia kun mana kaura dayawa, yayi smiling yauwa Ummi me xai hana ayda ta koma day dan kinsan dunia ta lalace dayawa,kai kana Bawa danka tarbiyya amma kuma wasu na gepe Suns rushe maka ginin daka Dade kanayi,tayi shuru gaskia kam Asad kafada amma mexai hana kasamu mama kuyi maganar dan gaskia bnso baringa shyga maganar Ayda tunda tabar hannuna kokuwa? Own zan gwada Nagano Allah yasa a dace suka shyga wata hirar.

Ayda na xaune da vest da zani Suna hira da mama taji sallamar Asad kafin ta mike yakaraso,kallo daya yamata yaji wani arnem feelings akanta, da kyar ya xauna ta gaidashy ya ansa ba yabo ba fallasa kai kace basonta yake ba, tamike tayi ciki, yaya akayi dan mama?mama nazo da magana ne,ba shiri tabada attention dinta akai,ina jinka yace y not yarinyar ayda tadawo day ne? Kinsman boarding schs yanda suka xama sai addua tace Asad bnsonta a day sbd dawasu dalilai amma xanduba ya kalleta kawa dai yasan tafada ne hmmn! Yace to kawai.

*************************
Asad ya yanke shawarar ya tunkari Ummi kawai dan ksda yayi sakiyar daba ruw amma sai jibi tynda ranar xai ware.

Ranar da zai tapi ya samu Ummi had daki suka gaysa,Ummi magana nakeso muyi dake idan ba damuwa? Yasosa kai alamun kunya tace inajinka Asad menene? Wata alfarma CE Ummi nakeso,to Asad a dunia bnga abnda baxan maka ba inajinka, amm daama Ummi gaskia inason Ayda xan aureta🙈🙈 Ummi taxaro ido😳 tace ayda dai? Yagyada kai tayi ajitar xucia kada ka damu Indai Ayda CE nabaka halak malak amma da sharadin xatayi karatu a gdanka yace ISA Ummi sannan kuma Asad banaso taji dan bnso tafara soyayya yanxu yace to Ummi angama ya fita.

Da daddare ya gama shiri yapito kenan ya ci karo da ita,ta dan ja baya yace villager Baki ganine? Tayi shuru kanta a kasa ya kalleta sosai yayi tsaki kauyis kawai tana hararrta ala dole shy babban yaya😂😂,batayi aune ba taji ya rike hannun ta😳ta dago kanta taga yana kallinta da lumsassun idanun Sa yace ayda ki nutsu bnda kawayen bnxa,bare samari kuma kinaji? Ta basar kawai ya kalleta yace kada kiga kina da kyau kice xaki bata rayuwarki a bnxa kokuma dan kinga kifara abnnan ya nuna boobs dinta da hannu hhhh Asad ba M😜 duk rudin bnxa ne iliminki gatanki Kuma ki tuna baki da kowa sai uwarki dan haka yarage naki yayi gaba, abn yamata ciwo harda xagy da gori wato? Bakimi xanyi be tym ne.



Kwanci rashy ayda ana shirin shyga final yr danko makerin budurci ya kerata huhuhuhu taxama cikakkiyar mace abn ba magana, taxo hutu ta Tarar da hajia kaltume ba lpy, ranar tayi shirin zuwa dubata tapita tana tafia tana shakara taji horn kawai ta basar ,Assalamu alaikym! Ta ansa ta tsaya,yace sannun ko! Yauwa ta kalleshy tace woow😳😳 wat a classy guy,suka gaysa sosai ya sunanki? Ayda woow nice name
Kamar me sunan😘, am HAMMAD tace

Please Login or Register in order to submit comment