Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ayya sannu,ina xaki? Tafada yace xo na kaiki mana nop nagode yace owk kinki to bani no ki sukayi exchange yamata sallama ya wuce,hmmmn ayda taji kawai yamata tayi admiring din shy sosai lurv at first sight chaiiii naga mijin aure ni Ayda.


...
To fa ga Asad ga Hammad allura cikin ruwa.
Babbar gaysuwa gareki preity diamond.


For comments
08103096855

Females only
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘

Page 2⃣6⃣ 2⃣7⃣ 2⃣8⃣.


Tun shygarta gdan jikinta yake a sanyaye dan tunanin Hammad take,kai anya kuwa xan fara lurv tyn yanxu? Kai da mtsla nida xanyi karatu me wahala kuma nasaka kaina tsaka me wiya?
Ya dai Ayda? Mama ta tambeta tayi murmushy kawai ba komi mama tabata ansa, jiya baba ke cewa kinkusa tafia Sudan sch,tayi dumm kawai,Ummi tace Kai mama ai kawai ki mata aure zaifi aiko kunya ta isheta ta bace daga gurin 😃😃.

Assalamu alaykum ya ABAR KAUNA TA! Ayda tayi wani arnen plastic smiling tayi farrr da ido kamar yana ganinta, ya kake? Lpy lau my pride, ya kikaje GDA? Fyne alhamdululla yace masha Allah!
Ni sunana Hammad AL amin,well dan kano ne ni sannan nayi sch a kd but uni a Dubai nayi well nakaranci biz admin yanxu haka ina bizness dafatan kin gane? Tayi smiling kawai,ayda gskia kinmin kuma nida gaske nake inaso na aure ki duk da dai am young amma kinsan hausawa sunce idan yaro ta nuna yanaso ayi mass kafin ya lalace🙈,ayda tayi daria sosai kam tace kaiko very funny wlh,hmmn ayda da gaske mana dan haka inaso kimin iso nazo mu xanta daga nan asan dani, ajiyar xucia tayi tace Hammad kayi hkr bana xance ko a waya dan sai angama sec sch a gdanmu,owh wai ayda kina nufin baki gama sch ba? Tace eh mana aiko ya fashe da daria yace lallai my bby grman jikine ashe😃,to yanxu dai gskia can't wait kice baxan ganki ba dan haka muyi AP ko a gdan kawarki ne, tace bnda kawa amma kaxo bayan layi mu hadu yace owk sukaci gaba da hirarsu.

***********************

Soyayya mai karfi ta kullu a su biyun dan kullum waya suke da hada AP (iyaye a kula fa sosai),ranar da zata koma sch suka hadu a bayan layi ta kame a cikin motarsa me tint,
Anata yanga ya rike hannunta yasamata ring tare da kiss😳 anya bby na baxaa daura aurennan ba kuwa? Dan gaskia da sauranki a sch, tayi farr din daya kasheshy besan sanda ya rungumota jikinsa ba da karfi aiko taji wani sanyi a ranta taji xai fara shafarta aiko ta janye tare da fadin a uxubillahi Hammad ya shyga wani hali amma ya dake yace bby bby byy yadaki kan motar ya tada dan gara ya ajeta GDA, ya tsaya a nesa yace sai mynyi waya ta kalleshy tace tom tapito ya wuce, tun tsayiwarsu Ashe baba na hangota sanda aka ajiyeta, ta wuce dakinta da sanda ta fada gado,tunani ya dameta a gaskia tana bukatar abokiin rayuwa gashy tanada sauran shekaru 8 a gabnta dan kuwa xatayi su tabbas,tunaninta days anya baxata FASA ba tayi aure? Ba mafita haka ta hakura........

Baba ya shygo ya xauna yace maman yara waye ya sauke Ayda yanxu a mota? Tace ayda kuma? Ina tambayar ki kina tambayata😏 wlh baba banma San batanan ba dan ina bacci a daki, to gaskia kisaka ido akanta dan yanxu a gabana wani me tinted mota ya ajeta,mama ta kadu tace aydar? To ki tambeta mana kiji nan ta mike fuuuu ta shyga dakinta, keeee uban waya sauke ki yanzu? 😳😳😳 mama ni? Ta daka mata tswa ki fadan tafara kame kame wlh mama hamad ne,waye shy? Ta karants mata aiko hnkl mama ya tashy sosai tafara fada, to wlh aure xaa miki dan baxan xauna ki lalace ba,tukunna ma ina ya kaiki? Wlh mama bayan layi ne mama ta shaka tayi kwafa ta fita.

Ayda ta koma sch amma duk saty 2 Hammad sai ya je yaganta har gate man ya ganeshy,duk xuwa xai kaimata uban kayan ciye ciye gawani uban lurv dasuke xybawa danko Kausar albarka😜😜😜.

************************

Yau take ayda ta kammala karatunta mama ta hada mata get 2 geda a GDA mata xalla, yan gayu antaru sosai a wajen dan kowacce naji da kanta sunata rakashewa abnsu, har yamma suka kai, ankusa tashy kenan Asad ya duro gdan daga UK ya hango ta tasaka wata sleeveless pink gown kanta Tasha gyara, Asad ya kidime ya shyga rudu yace kut ai ko gara Dana dawo dan wlh kinkusa xama mallaki na ISA, ya haye dakinsa ya bude window yana kallon duk wani motsi nata😂😂😂 wahalalle.
Angama watsewa kenan Hammad ya duro tyndaga nesa ya kura mata idanuwa ta taho da Sauri tajashy gepe,my pride kinyi kyau tace tnx my lurv ya mika mata gift tare da riko hannunta suka yi selfie😳😳 hnkl Asad ya tashy yafara salaty wannan waye? Saurayi tayi? Yau na banu Ashe ni botoga nake inna lillahi!! My pride kinyi kyau dama ace.... Tarufe ido amma hnkl Sa nakan boobs dinta sun nitsa da hira kenan ya ruqayya taxi shygewa ta hangota ba shry ta kirata waye wancan? Hnkll ya tashy ta fara kame kame tace wato ayda saurayi ko? Yanxu da shygar nan kikaje gabnsa? Lallai bakida hnkl maza maza sallameshy aiko ba shry ta sallami Hammad akan xasuyi waya hhhhh.

Tabi kofar baya dan takai gift dintadaki SBD su mama kada a gani aiko tayi karo da asad😳😳 tayi turus, waye wannan? Hmmn ayda samari ko? Instead of ki nutsu ki dukufa karatu shyne kike bata tym dinki ko? Yayi kyau I olways tell u beauty vanish amma kinki ji wato harkinsan namiji ya tabaki kiji dadi ko? Kina fari da karairaya a gabnsa? Wlh ya Asad ni ba yar iska CE ba,yace to da meye? Kalli shygar ki kamar tsirara kike fa duk Wanda ya ganki a haka wlh haka xai daukeki ( dressing determine who u are) wai ke wise ko? Ni banga wayewar ba shashashar bnxa kawai kin xauna sai kallonki yake kewai me saurayi mtsewww bara kiji ayda ki nutsu dunia CE Baku da kowa sai mahaifiyarki dan haka ki nutsu wlh,ranta ya baci ta CE dan Allah ya Asad me nayi ne?kut😳😳😳 wato ma babatu nake ko? Aiko ya kwasheta da mari ya hankadeta yapita nan ta ja jiki tana kuka ta shga daki.



Hmmn Asad kishy woooo muje dai xuwa.

Waxata xaba?

For comments
08103096855
08062204629
07030353461

Females only

Daga taskar khairy😘 da jamila💞
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃


Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘

Page3⃣1⃣3⃣2⃣3⃣3⃣

Wayyo Allah mama plz kicemin mafarki nake Ummi tadaka mata uwar tsawa keeee😳 ki nitsu malama duk nan wajan ba age mate dinki, ayda sai kuka tace wlh baxan aureka ba tanuna Asad tare da mikewa tayi daki abnta,jikin baba yayi ya fice daga palour din, Ummi tace dan Allah ku barta mahaukaciyar bnxa kawai,Asad ya Mike ya fice ya barsu har yamma Ummi na Gdan amma bata kuma saurarar Ayda ba.

Bayan kwana 2 Asad yayi deciding bara kawai ya shyga dakin wajanta dan tyn ranar besake ganinta ba, yana shyga ya hangota ta kife kanta tana tunani,ya xauna Ayda akan nace ina sonki kike kuka? Tamasa bnxa yanata magana shuru ya gaji yace ke dalla malama kina jina kin maidani mahaukaci mtsew, to wai ya Asad dolene na kulaka? Eh dole ne wawiya kawai tadago nice wawiyar? Eh din kece sai me? Ayda tayi shewa ya Asad a mu biyun a samu wawa tynda ni nasan bana aikata haramun kaikuwa fa? Mashayin giya dakai luk at u Asad ko kunya bakaji dan Allah? Kamar ka a haka responsible person da kai amma kana abnda be kamata ba mtsew, hantar cikin Sa ta kada ya kalleta yakasa magana dan kaduwa tace ka dauka bnsani ba? Bara kaji tyn ranar Dana gyra maka daki na gani dan haka ko kafasa aurena wlh ko na tona asiri😏, jumm yayii yace Ayda Dana FASA auranki gara ki tona asirin sai me? Kai na farau ko kaina karau? Tabbas Asad ba kanka aka fara ba kafin kai dubu sunyi amma basuci galaba haka suka koma a bnxa, dan haka ka kyaleni baa so dole ehe😏, naki na kyaleki ke idan banda sharrin xuciya ke har abar so CE? Ke ba klaz ina bace wlh dan dai xucia bata da kashy ne ranta ya baci amma ta dake tace naji dai kacewa xuciyar taka tayii maka adalci tarabu dani if not u will leave to regret, hhhhhh Ayda xanso ayi auran nan dan naga uban me xaki Iya useless human being mtsew, look Asad ka rabu dani dan Allah ya kalleta yace anki din dole ki aureni dan na temaka miki da lalurar son namiji da kike,ranta ya baci ai wlh Asad Nafi karfyn dan giya ya temaka min, huhuhuhuhuh yayi dariya ya mike ya juya baya kada kimanta Ayda ke kika fara furta Kalmar so a gareni ko kinmanta? Tayi daria Asad kenan naji amma ai tym din bansan menakeba, yanxu kuwa nasan ciwan kaina dan haka I beg ur pardon plzzzz katuna Alllah da kansa ya haramta shan giya, tana gusar da hnkl tasaka ka aikata abnda be kamata ba,in fact bara kahi wlh Dana auri dan giya gara na auri maxinaci nasan shyna aura, dan only god knows idan kasha abnda kake aikatawa tynda baka hnkl ka, ran maxa ya baci yasan gaskia ta fada jikinsa yayi laushy sosai ya saisaita murya yakirata AYDA the PRECIOUS nasan ina aikata haramun kuma ina addua na daina kullum amma inaso kisani a dalilinki na fada halin nan dan wlh banayi ada, dan nacire sonki ne yasaka amma kullum karuwa yake a zuciata,maganar xinah wlh tlkh ban taba yin ZINAH ba asalima ma bana budurwa dan duk dunia natsani mazinaci ma, ta tabe Baki kawai tace wannan ba mtsla ta bace kawai burina ka janye ka rabu dani Malam ya mike ya kalleta ya dauke ido yace I can't yasaka ai ya fice.

*************************
Tun pitarsa take tunani lallai gayennan beda kai amma zan koya masa hnkl ko kuma na tona? Kai Duk Wanda ya rufawa wani asiri shyma Allah xai rufa masa.

Asad tunani ya isheshy dama xan iya cireki a raina Ayda danayi amma nakasa sbd kaunarki Tamin katutu raina ya bude fridge ya dauko abar garin ya kwankwada (Allah kasa mufi karfin xuciyar my amin)




Bayan saty 1 anata Abu daya,Ayda ta kauracewa xaman palour sbd Asad gashy kuma tasa hammad ya tsagaita da zuwa, kullum mama nabata baki akan ta kwantar da hnkl ta dole ya hkr.

Hello my lurv ya kake? Lpy lau my bby ya mama? Lpy lauu wlh,kin hanani xuwadai gda ko? Wlh ba haka bane my lurv ina cikin garari ne tabashy lbr hnkl Hammad ya tashy sosai,plz ayda kada ki bari a rabamu inasonki sosai dan Allah tace kada ka damu hammad nida kai mutuwa ka raba, ayda kince mama na bayanki ko? Kwarai kuwa hammad, yace ayda anya kuwa kinsan mama duk yadda zata soki ba kamar Santa ba gskia dole taso far in cikin danta fiye damu, Hammad kaidai kar ka damu zamusan abnyi yace to shykenan Allah tashemu lpy I luv u,luv u tioo suka aje waya.

Tun ranar Hammad ya shyga rudani zuciyarsa narsa na raya mass cewa ayda ba rabnsa bace yafara ciwo a tsatstsaye.

nikuwa Hammad meke damunka inji hajiyarsa? Mekika gani hajia? Naga dik kayi xuruxuru ne yace bakomi, karya kake Hammad ka fada min gaskia nifa uwarka CE nan yafara kamekame yace wlh hajia wata nakeso wadda nake baki lbrn ta kullum to ance a pito ya xuga mata karya, tafara masa fada wlh bakada kai a shekarunka ka rakito aure tafara babatu kamar ta dake shy yafara bata hkr,sai yi take har abbansa abbansa yashy go yace lpy? Ta labarta masa aikuwa yafara xagynsa nan da nan ya mike xai fita sai faduwarsa sukaji faduwarsa sukaji nan da nan suka tsure sai Hosp.

Likita ya pito ya xufa ya umarci suzo yace gskia xuciar Hammad na barazanar bugawa dan haka a kula dan Allah, hajia ta pito a rude Abban ya biyota yace hajia shrya kawai mije gdan su Ayda kawai xafi, Hammad yayi mika ya tashy sukayi kanshy sannu yace to, hajia tace xamuje gdansu yanxu aiko ya mike na warke habawa sai daria iyayen,sunata mamakin dansu suka dauki hanya.
.salamu alaykum! Suka shyga hajia ta gaysa dasu hajiar ta mata bayani tace to fa! Bara nakira umminta a waya ta karaso, nan da nan Ummi ta dauko hanya tanata mita a ranta lallai sai taci mutuncin ayda yau harta shygo Gdan tayi sallama ta shyga palour sukayi four eyez da uwar Hammad😳😳😳 tasaki salati wata keu gani? Hmmn ku biyo mu kuji karin bayani.




Daaga taskar

jamila💞da khairy😘
For comments
08062204629
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃


Na KHAIRY MOHD😘

Da JAMILA MO ALI💞

Page2⃣9⃣ 3⃣0⃣

Tun shygar ta daki take kuka,lallai ma ya Asad wato nice ma yar iska? Ni yayiwa gorin bnda dangy sai uwata😭😭 lallai dangynka sune abn alfaharinka tabbas be karya ba,duk talaucin ka muddin kanada xuria sai ka godewa Allah,dole Ummi takaini dangin ubana koda kuwa yankar nama na xasuyi ringayi kullum, wannan gori har ina? Gskiar malan bahaushe dayace kowa yabar GDA GDA ya barshy Bappa baka kyautawa Ummi ba ace kana kanin mahaifinta ka mata haka? amma rayuwa CE ya asad.
Tundaga ranar bata kara yarda taganshy ba sai boyewa take, Asad kuwa dunia tamasa xafi dan gabadaya ya ji ma haushynta yake ji,tabbas ada besan meye so ba ballantana kishy,wato shy ya nata fama da dafin so ita kuwa tanata shargallanta mtsew, ko yaya ya rufe ido ita yake hangowa sanda hammad ya rikota suka dauki pix.

Su kuwa masoya killum ana manne a waya,My pride gskia ina missing din alot kawai ki pito mu hadu mana,kayi hkr my lurv kasan ysnxu ol eyez on me a gda,yace fyne sai yanda hali yayiwu kenan? Gskia kam my lurv kadan dakata yace to Allah kyauta Amin!

Yau an wayi gari ciwan hajia kaltume ya tashy kafin kace kwabo duk an hallara a Hosp din tundaga kan mijinta,Ummi,baba,mama,asad,mod da Ayda kowa hnkl Sa a tashe yake drs nata kai kawo, mama da Ummi sai addua suke,Aydana gepe tayi jugum dan batason su xauna kusa da asad,likita yapito yana xuffa yace ku shyga xata muku magana nan duka suka hallara,hajia duk ta kare dare days sbd azabar ulcer data mata mugun kamu,ta kallesu daya daya ta mikawa ayda hannu alamar taxo aikuwa ayda ta noke dan tsoronta tafara ji saida Asad yace ke bakiji ne😎 da kyar ta je,Ayda naso ganin auranki a dunia amma Allah beyi ba dan jikina nabani mutuwa xanyi,ayda sai kuka Ummi tace haba hajia cuta ba mutuwa bace fa,hmmn nasani Ummi amma dai..... Tari ya sarketa da kyar ta bude baki tace Alh dan Allah kona mutu ka auri Ummin ayda dan nasan xata Rijeka kamar ni,kowa yayi mamakin furucinta,Ummi kuwa kamewa tayi takasa motsi tace dan Allah alhaji sannan kasada ta da dangynta naso ni nayi hakan Amman Allah be nufa ba,yaya da mama ku yafemin,Alhaji ka yafemi kaima nan da nan kowa yasha jinin jikinsa,kafin wani lokaci rai yayi halinsa kullunafsin zaikatul maut innalillah! Ayda sai ihu take tana kiranta amma ina kowa yayi tsuri bamee motsin kirki sai kukan Ayda, asad ya mike ya ya janyeta daga kan gawar ta fado jikinsa tana kuka,baba yayi jagora aka mata suttura aka kaita gdanta na gskia,Allah kasa my cika da kyau da imani amin.

Kowa yaga Alh shehu yasan ya jigata,Ummi ta sane gabadaya sai hawaye take,ta tuna temakon da hajia tayi mata a rayuwa Allah ji kanta.
Kullum ana zaman makoki hardasu ruqayya had akayi 7 Ummi tadawo gdan mama.

************************

Baba ya kira meeting akan wasiyyar da hajia tayi, saadatu ta dago baba yace ya kika gani? Dan baxamu ta kura kiba,harga Allah Ummin ayda bataso amma tayi kawaici tace xata duba tagani yace bakomi ta nutsu tagani..
Ummi barka da yamma inji asad tace yauwa Dana na kaina, ya gda? Lpy lau Ummi, dama maganar baba shehu CE Ummi,dan Allah Ummi ki amince kodan karin xumunci👏🏻kinga Ummi mun xama daya da akawo bare aigara ta gda kokuwa? Tayi yake kawai,asad nata tsara Ummi harta yarda😃 xata aureshy.
Ranar sadakar 40 aka daura auran saadatu Ummi da Alh shehu bawani taro ta tare a dakinta sai muce asha amarci lpy ango da amarya😜 su um imam da yasmen apito dan naci tsofaffin ma sai kun bisu😂😂😂 dan ma Iya xainabu abule da Iya aishatu basunan😜😜.

Soyayyar Hammad da Ayda kullum gaba take dan har mama ta Sani tynda yana zuwa xance, Asad dunia tamasa kunci ya tattara ya barmusu gdan ya koma Abj da xama.
Bayan wata 2 da tarewar Ummi karuwa tasamu kowa murna dan shekaru nawa akayi babu sai yanxu, murna ta cika ayda xata samu danuwa Allah kenan!
*************************
Ayda maxa shyga dakin Asad ki gyara dan yakira a waya wai yana hanyar xuwa,to mama bara naje,ta gyara dakin tas dan dama a gyare yake,kamar ance bude drawer aiko ta bude wata kwalaba ta fado an rubuta wine a jiki😳😳innalilliah! Kardai ya Asad giya yake sha( kada kumanta dama nace yanada dabia wadda Allah swt ya haramta)
Chabdi lallai ya asad giya ko shyasa kullum yake shan TomTom? Dama nataba jin ance tana hana buguwa idan kana sha, jiki ta a sanyaye tapita tana namakin Asad.

Salami alaikum! Mama nadawo,oyoyo dan mama sannu da xuwa yauwa mum ya kuke? Lpy lay sannan ya shyga dakinsa,yana shyga yaji wani dummn dan yasan ya manta key din durowarsa kuma da abarsa guda daya a ciki,a sanyaye ya karasa cikin dakin yabude durowa tabbas an taba, to waye ya budemin durowa? Inna lillahi! Ko mama CE? Kai da mama CE dazata chanxa min fuska Dana dawo koma takira waya,bashiri ya pito yace mama waya gyara dakina? Tace Ayda CE ya xaro ido😳 shykenan tagani ya juya dakin a sanyaye ya xauna kamar an tsikare shy ya mike xumbur yayi daknta, tapito wanka da towel a jikinta kenan ya banko kai dakin,a guje takoma toilet din ya daga murya,kinmin bincike ko? Wlh yaya banyi maka komai ba yace karyane ta rantse nan yaji sanyi a ransa tabbas batada gani ba ya fita dakinsa.
Shygarsa keda wiya ya kwankwadi abarsa dama duk sanda yaji shawartasai ya kora ya jefa TomTom( Allah ka shrya bayinka).addua dai takobi CE.

Taji alamun fitarsa ta pito daga toilet ta murxa key tana ajiyar axucci lallai Asad gaula Allah shryeka mutum har mutum amma sai shan barasa.

Soyayya gamon jini,kuma son maso wani koshyn wahala, Asad ya dira Gdan ummi bayan sun gaysa yace Ummi naji Ayda nafadawa mama wai Hammad yanaso ya turo,tace kamar yaya? Eh akan aure hnkl ya tashy amma ta boye tace kabari xanxo Gdan gobe dama yace OK rite ya sallameta.

Ayda na bacci tajuyo muryar uwar ta pito aka gagaysa harda su mod da baba a palour, baba yace yauwa sirikina xaixo gaydaki me son Ayda,tace wacce Ayda? Mama tayi daria tace autata mana aiko Ummi tace gara ma ya hkr domin Ayda Nada miji,kowa ya kallota kamar yaya? Inji mama ta gyara AY mama tun tana 14 namata miji,mama takalli baba sukayi turus,wato hajia mama shekara 4 da maganar nan amma bawani bane face ASAD dan da bakinsa ya fadi,mama taraxana ta mike tace ASAD? Ita kuwa Ayda cewa take no no no no no no its a dreammmmmmmmmmmmmmmmm.



For comments
08062204629

Jamila💞 da khairy😘
[4:19PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da KHAIRY MOHD😘


Page 3⃣4⃣3⃣5⃣


Innalillah! Jikin Ummi na rawa ta nuna ta da yatsa ya laura dama kina Raye? Ita kuwa laura sai kuka ta fasa saadatu 😭😭 Allah nagode maka ta karaso sika rungume juna mama tace Allah mungode maka,Hammad da Ayda sai kallonsu suke cike da mamaki,mama tace hajia laura Hammad danki ne? Ta gyada kai mama ta jinjina tace ga koshy ga kwanan yunwa kenan, h.laura ta juyo ga Ayda ta rungumeta sosai tace Hammad kaga hukuncin Allah ko? Ya jinjina kai,Ummi ta rukoshy tace my boi adalilinka na hadu da yar uwata baxan taba mantawa da kai ba yayi smile yace Ummin mu yau kam ranar godiyar Allah, tace kwarai hajia ta kara rungume Ayda tace Hammad bakaga kamar su daya da humaida ba? Wani kallo ya aikawa Ayda Wanda saida xuciyarta ta grgyxa dan so, kwarai hajia sai yanxu naga kamar, Ayda dadi ya cikata dan tasan ba makawa an rushe maganar Asad, saadatu kinsan Hammad har labarin auranki yabani ashe harda rabo? Wlh kam yaya aini yaya ko ki Neman tace hmmn saadatu har gora naje da girei bakinan tace da gaske yaya? Gashy kuwa har dakinki na gora na shyga ranar kuka nayi kamar na mutu dan bakin ciki haka muka dawo kullum addua Ashe a dalilin yayan mu xamu hadu, Ummi ta yunkuro tayi daria, hajia laura tace mama da baban Hammad muke fa,nan mama tasaka aka shygar dashy palour sannan ta bugawa baba waya yaxo, yaya yaranki nawa? Tayi daria ai xan baki labarina anjima amma yara 6, Hammad,hameed,humaid,humaida,hayxa,sai hanan itace me sunanki, Ummi taji dadi sosai tayi godia.
Alh mohd mohd na dawowa yaga baban Hammad yace Ah Alh Aminu kwana dayawa? Au kun San juna? Inji mama,AY abokina tare mukayi karatu kowa ta junjina mama tace mijin yar Ummin ayda ne, ikon Allahh nan suka bada labarin ciwan Hammad mamaki aka fara Ummi tace ana wata ga wata ayda dai daya ce dole mutum 1 ya hakura ya barwa daya.
Hajia laura ta gyra xama tafara bada labarin


***********************
Dana pito tsakar darennan inata gudu har na isa tyty banyi aune ba sai naji an damko ni andagani chanchakar sai mota, nidai tunda muka fara tafia nake addua dan na tsorata dasu,sun sha bakaken kaya har myka isa wani kauye sai gamu awani kata faren GDA,yasha kyau amma cikin surkukun daji ne ba kyace da mutane ba, haka muka shya ciki aka bani kaya bakake Ashe gdan kawai kawo mata ake ayi masha a dasu,yara kanana a gdan amma an lalata su,sai anyi saty ana gwadaki sannan akaiki hosp a cire miki mahaifa wai basu son hayhuwa, ana ta gwadani har kwana 5, ranar na 6 napito diban ruwan wanka na hadu da mai gadin gidan ya karemin kallo sai naji yayi min fulatanci, yace kece bakuwar rannan? Na gyada kai sai yace kinga xo kiji na je,kinason ki gudu? Da sauri na gyada kai alamar eh,yace to gobe xan kubutar dake amma ki shuru,xan baki kudin mota ki kama hanyar gda kinji? Dan murna kamar na rungumeshy yace maxa koma ciki kada a ganmu,aiko da asuba nayi sanda napito dakinsa ta cillani ta Katanga sai gudu nake har bapito titi naga motoci, na xauna ina kuka sbd banda mafita sai naji horn akaina, ba zabura sai wata mata ta ruko ni tace ina xaki? Nan dabara taxo min nace Kaduna dan ina Neman aikatau, ta karemin kallo tace aikatau kuma? Nace eh tace aiko ina Neman yar aiki xaki bini? Banyi gargada ba na yarda na bita.

Mun iso garinnan kenan ta kaini gdan da xanyi aiki gdan tsohon minister of petroleum aka bani daki dakuma irin aikin da xan dingayi, mutanen gdan Nada kirki sosai dan sun karrama ni Dukel da matsayin aikatau nake,yau da gobe na goge saboda xama dasu,suttyra sosai nake sakawa kamar yar wani,ranar muna xayne gwaggo tace gobe dan gdan na 3 xai dawo my tashy my shrya abubuwa ranar na aikatu bar dare.
Yana isowa kowa na xuwa gaidashy nima nabi ayari,mun gaysa yanata kallona har na mike aikuwa ya dakatar dani,wacece ke? Namasa bayani aiko ya nata mamaki yace jeki tundaga ranar yafara nuna min alamar so, harta kai kowa ya gane daganan gwaggo ta tsaida magana.
Ba dadewa mukayi aure na tare, bayan shekara daya na hayfi Hammad daganan na koma makaranta har nagama kuma inata hayhuwata.

Bayan shekaru mukaje GIREI saboda Abban Hammad ya takura ni muje, garin ya chanxa sosai dan da kyar nagane gda,mukayi sallama muka shyga harda yara duka na tarar da inna tana xaune,mun gaysa sai kallona take

Please Login or Register in order to submit comment