Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lpy? Yace lpy Lou Ummi lalacewa wayarta tayi amma idan nakoma xan kira sukayi sallama cike da grmamawa.

Yana komawa ya ganta xaune a palour da shirin xatayi bacci, kallo daya yamata hnkl Sa yatashy,ya salam! Yarinyar xata kasheni, bata ko kalleshy ba ya daure ya furta daxu Ummi ta kira amma nace xan kira kuyi magana,shuru tayi ba magana sai kallonsa tayi gabanta ya fadi sosai wai meke damuna ne? Badai son mutuminnan nake ba kai xuciyata bakimin aldalci ba😭, ya mika mata wayar, murya a sanyaye suka gaysa ayda kita bitayya kinji? To Ummi ai yace wayar ta lalace ko? Ummn kawai tace suka xanta tayi mata sallama, gashy ya ansa dan duk shaawae ayda ta mamaye hrt dinsa, gobe ki shrya muje ki registration ta gyada kai kawai ta mike, bin bayanta da kallo yayi ya rasa mafita ya shyga daki duk a takure ba shiri ya dauko giya ya xuba a cup ya kwankwada innalillah! Yasha cup 2 sannan ya sulale a wajan Allah kasa mufi karfin xuciyar my Amin.

Da safe nadama ta isheshy, Allah ka yafemin kasan ba halina bane Sabon ka, kai yazama dole na nemi mafita, ruqayya ta fado masa nan da nan ya kirata, sin gaysa sosai yace lil sist inada Matsala fa gaskia narasa yanda xanyi da ayda yarinyar bata kaunata ruqayya, wlh daxan iya sakinta danayi amma I can't, tace yaya menene ke faruwa? Ya mata bayani but ya boye batun giyar kanta ya daure kai namiji ba kunya wai ita yake fadawa, yace bnda Wanda xanfadawa bayanke shyasa bnso abokaina su San sirrin gdana gaskia dan haka plz ki kira ta kimata fada,daria ta taho amma ta maxe shy dayake namiji be janyota ba sai ita mace hmmn ba damuwa yaya idan kuna tare mika mata wayar yamike owk bara na kai mata, ya shyga yaganta sai bacci take yayi gyaran murya da karfi ta raxana ta mike kunya duk ta kamata mutumin data kwana da tunanin Sa da mafarkai kala Kala na so ya mika mata waya ya fita,tayi sallama suka gaysa sosai ayda inaso kibani kunnenki dan Allah wai kina da hnkl kuwa? Mijinki baki bashy kula kamar yaya ace beda kwanon abnci a gdansa? Ba lura dashy,gyaran dakinsa shyne , toilet kayansa komai to meye amfaninki? Wlh kinji rantsuwa ko ki gyara ko nafadawa Ummi tace na daina kawai dan ranta ya baci tayimata nasiha sannan sukayi sallama ta mike ta shrya.

Tunda suka dauji hanya take fushy har suka iso mouth wall university ya shyga da ita suka gama komi aka Nuna mata lecture room ta shyga, yace xanxo 5 daukarki ta gyada kai, ta karewa kowa kallo bata ga dan Nigeria ba ko daya jin an dafata ta juyo da sauri wata bakar fata ta gani, suka gaysa da Hausa am farida nikuma am ayda sukayi hirar GDA kadan kafin malami ya shygo, bayan an tashy sun pito farida ta ansa address dinta tace muje na ajeki ta gyada kai mijina xaixo sukayi sallama.

Bayan saty 3 bawani changes a gdan,xai kaita sch ya dauko ta idan yatashy a office,ba maganar abnci saidai ya siya kullum,Farida na karantar ta taga alamun damuwa a fuskarta kekuwa ayda meke damunki? Mekika gani Farida? Alamun kullum tunani kuma kin rame tace bakomi kaawai, tayi smiling Ayda kenan ai inaga dai sirrinki ne kawai ko? Ta basar ta fara mata hira.


da daddare tana shafa mai Asad ya shygo ya ganta da shirin baccinsa ya xauna ayda inada magana dake ta juyo tana kallonsa ya dauke kai yace am tired ov diz rubbish da mukeyi yakamata mu fuskanci alkibla mana kokuwa? Wani yamutsa fuska tayi hakane ai kaikaso aki fuskanta kaga ni mtslata da kai giya ya Asad ,kasani giya ummul kabaaisi CE uwar xunubai amma kai ka dauketa tamkar ruwan shan ka, yayi shuru ni idan kanaso mu shrya sai ka rantse ka barta har abada, shuru yayi yarasa vakin magana ya dago ido jawur ya kalleta ta matsa tare da dafashy, ya rikice jin ta a jikinsa ba shiri ya rungumeta ya jawota duka jikinsa yafara shafata a hnkl yana latsata ido a lumshe yana kokarin cire towel din jikinta, ta xame tare da rikewa xata mike plz ayda am in need ov u tayi murmushy mai ciwo ya Asad sai ka rantse yataso da niyar kamata again ta tureshy yafadin ya soke kansa sai jini innalillah tafasa ihu tareda da faduwar alkalamin mu



Taskar jamila💞💞 da khairy😘😘
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNATA🍃


Na JAMILA MO ALI💞

Da. KHAIRY MOHD 😘


Page 5⃣6⃣5⃣7⃣


Ihu take Iya karfinta taga wannan ba mafita bace ta dauko ruwa tana yayyafa masa tana nadamar abnda tayi amma shuru ga jini na tsiyaya, wayarsa ta danna takira dr Thomas tamasa bayani ya pito a rude ya iso, ganin Asad a yanayin nan yace ta temaka masa su kaishy mota da kyar ta Iya, sun tsayar da jinin da kyar sannan sukayi masa dressing , har dare bai farfado ba saboda allurar bacci, tunani take na rayuwa itakam ta hakura ta rungumeshy a matsayin mijinta ta dago kenan taganshy ido a bude ta karasa da Sauri wajensa sannu ya asad, ya karewa dakin kallo tabbas a asibity nake ya kura mata ido yana tunani ya tuna abnda ya faru, ya furta ki hakuri basai kin kashe ni ba Ayda xan samu mafita akanki kinji? Kuka take sosai ya Asad kayi hakuri dan Allah I really regret dan Allah, yamata bnxa har dr yashygo yayi aune aunen Sa sannan yace u can go dan bawani serious problem bane ko kanajin pains? Noo dr ya kara masa allura yace Ku xauna sai dasafe dan naga tym yaja dayawa ya gyada kai, Asad ya kallota abin tausayi da ita malama yakamata kirafi GDA ki kwanta gyada kai tayi ni nan xan kwana ya juya baya ya barta a xaune. Da safe suka wuce GDA tana shyga tace ya asad bara na hada maka ruwanka yayi yatsina kibari kawai ki shrya ki wuce sch, kusan saty 2 a haka ake tafia be kulata kwata kwata,abin dunia yamata katutu dama ta yarda dashy da ba haka amma xuciya ta kaita mtsewww.

Suna xaune da farida tana tunaninta data saba, farida ta kura mata ido ta mike ayda na tafi dan bnga amfanin xama dake ba, ayda ta fashe da kuka plz farida xauna kiji tafara bata labari daga farko har karshe, farida tayi mamaki sosai tace ayda ni a labarin ki na fahimci kece da laifi since day one,kuma idan bnyi karya ba kina cikin matsinacin son Asad ko ba haka ba? Tace kwarai ina son mijina ni sai yanxu na fahimci ba son Hammad Nike ba wlh, to ayda magana dayace ki tashy daga barcin da kike ki rungumi mijinki ayda amma gaskia kinyi wauta a rayuwa ai case din mijin naga bawani Babba bane tynda giyar ma a dalilinki yake sha kuma duk ranar daya sameki xaidana dan haka ayda kada kiwasa da tym dinki,ki dage da kwalliya,ladabi da biyayya uwa uba girki aike kinci SAA yanasonki amma da tuni yayi aure ai tom nagode farida Allah saka da alheeri , ta bude jaka ta pito dawasu magunguna ta bata kullum kisha say 2 ta ansa tayi godia sukaci gaba da zantawa.

Data koma GDA already har ya dawo tamasa sannu da xuwa ya ansa ciiki ciki ta kawo abnci ya Asad bismilla ya grgyxa kai alamun ya koshy, ta marairaiice mass tana shagwaba dan Allah ma lurv kaci,ya dago da sauri wani Abu ya tsirga masa ko tafara sona? Ko yaudara take? Ke Malama na koshy ko dolene aci abincin? Ta kwantar da murya kayi hakuri yayi tsaki ya mike ya shyga daki yana sintiri ba mafita yana xama tana shygowa da kwalabar giya , ya Asad gashy kasha tunda baxaka ci abincin ba , kunya,mamaki da razana suka dirarwa Asad lallai ayda ta daureshy da jijiyoyinsa ta kula da dimuwar da yayi, ta mike xata pita ya rikota ta fada kirjinsa tana kuka , ya Asad Y? Katuna kai musulmine fa xaka mutu ka koma ga Allah mexaka CE masa? Xaka hayhu watarana me xaka CE idan yaranka suka ganka? Idonsa ya ciko ya fito daga dakinsa ya xauna a palour yana tunani tabbas ayda is saying d truth Allah ka yafemin.

Har dare basuga juna ba ya shyga dakin ya tarar da ita tana murkususu yace lafia? Ta nuna cikinta da sauri ya dagata suka tafi asibity, an mata allura da drip yana tsaka da kallonta yaji wayarsa na kara ya duba mama ce ya daga tace gamu a gdanku bakunan, wane gdan 😳? A garinku mana dama un expected visit muka kawo muku nida Ummi, hnkln Sa yatashy sosai yace muna Hosp mama ayda ba lafia, in alilla meya sameta? Yarasa ansa besan sanda ya furta miscarriage tayi mama nan da nan ta kidime to aiko a daukemu sukayi sallama ya aje.
Fargaba ta isheshy yarasa mafita gashy tana bacci bare ya tsarata ta rufa masa asiri, beso asan be kusance ta ba, jijjigata yake amma ina baccin yayi nisa ya hada kai da gwiwa sallamar su ta dawo dashy daga tunanin mafitar da yake, sannunku ya rungume mama sai hawaye Ummi tayi murmushy kababi kunya Babba da kai kana shagwaba sai yake yake, suka matsa kusa da ita sai bacci take ga wata rama da tayi, oh Ummin ayda kinga yanda ciki ya maida da ayda innalillahi! Ya akayi tai barin? Wlh ummi nafita nadawo naganta rike da ciki tana kuka shyne na daukota mukazo, mama ta kara kallonta tace amma ni Baku fada mun tanada ciki ba ya yi shuru kawai dan beson yana karya, wata nawa inji ummi ya sunkuya da kai inaga daya ne Ummi Allah kare tafada..
Tana tashy idon ta tayi arba da mama tuni ta missike ido sai kuka suka rungumeta ana bata hakyri, yaushe kukazo? Daxunnan dama mukace bazata xamuyi muku Ashe kuma kina asibity ma, tayi murmushy ya cikin inji Ummi? Da sauki ki hakuri xakiji pains dan dama shy bari ciwo gareshy dan yapi hayhuwa xafi, sakar baki tayi bari kuma? Au bakisani ba kinyi? Ta kallo Asad ya daura hannu a lebensa alamun tayi shuru ta rufa masa asiri😂😂, lallai Asad wato karya ya kundumo dan ya kare kansa hmmn kuma gashy bana period ta fada a ranta ya kenan? Bata gama neman mafita ba taji alamyn jukewa a jikinta Allah yasa shyne yaxo, ta yunkura xata sauko mama tace ina xuwa ayda? Toilet ta bata ansa, to dauko pad muje na kaiki Asad ya raxana ya kallota itama ta kalleshy nan da nan tahada karya tace ai mama babu dazun ma ta asibuty akamin amfani tayi salaty oya Asad jeka siyo da pants yamike kekuma wuce muje, nidai xan Iya mama kibari kawai tace ai baki isa ba mekika iya? Nifa mama kunya nikeji aiko suka kwashe da daria ta shyge da Sauri mama nata daria oho dai nizan miki wankan jego dai maga ta kunya.
Ta godewa Allah tamata wayo yau da asirinsu ya tonu Ashe .

Tunani Asad keyi daya fita lallai ayda ta chanchnci a sota,ta rufa masa asiri a hanyoyi da dama,yaxama dole na sauke komai mu nemi maslaha a tsakanin mu.

Kwananta 2 aka sallamesu,suna hira su 3 Ummi tace mama yakamata mu kama hotel gskia mu bar musu gdansu kokuwa? Bara yaxo muji Asad na dawowa mama ta karanta masa yayi murmushy kadan haba dai ni xan koma hotel Ku Ku xauna dama ga ruqayya gobe xata iso itama sukayi naam.
Da daddare ya shyga dakinsa yana hada kayansa xaije hotel, ayda ta shygo ta xauna ya juyo yayi gyaran murya ayda my precious nagode bisa rufa min asiri da kikayi Allah saka da alheri tayi daria ai ya Asad kaina na rufawa nima yayi kyau tnx my wife, ya dauko kudi kusan 200k gashy ki rike saboda su mama koxaku bukaci wani abin tayi godia gobe ki shrya da wuri na ajeki sch, ai anyi Hutu na mid semester yayi murmushy ya riketa ba shiri ta rungueshy tana kukan kissa yana bubbuga bayanta a hnkl tace ya Asad ka yafemin bisa fittsarar danayi maka plz yace bakomi aini keda godia ayda ya zauna akan stool ta dawo cinyarsa wani dadi yakashe Asad yana kallon cikin idonta. ..............................


For comments

08062204629

Taskar khairy😘😘
Da jamila💞💞
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR KAUNA TA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da. KHAIRY MOHD😘


Page 5⃣8⃣5⃣9⃣6⃣0⃣

( plz kuyi hkr rashyn post da bamuyi ba kwana 2 muna biki ne)

Wani shock yaji yaga wani abu a cikin idonta me wahalar fassarawa ita kanta taji wani Abu game da Asad lallai so masifa ne, kina sona Ayda? Rufe idonta yayi y not my man ai ka chanchanta a soka Kaine rayuwata my lurv tun ina karama amma hammad ya shygo rayuwata yayi smiling ki bar tuna hammad kinji bby na yaxama yayanmu yanxu sukayi daria kissing dinta yafara da kyar ya saurara bby I wish kinada tsarki da mun raya darennan rufe ido tayi luf a kirjinsa yana shafata sosai da kyar ya janyeta bby na am going ki hakuri nasaka ki a wani hali kunya ta dameta ta pito da sauri sukayi kicibis da mama ta kalleta ta wuce tana jinjina wannan lamari kamar ba wadda tayi bari ba.

Ranar da kyar ayda tayi bacci dan ta tunano alamaran su lallai ya Asad dan harka ne,ya Allah ka shryi mijina daga daga kwalba tayi masa addua sosai, da safe ya shygo gdan ya gaysa da iyayensu yanaso ya tambeta yana kunya,mama na lura amma ta basar tace ruqayya nan da 1hour xata iso, eh nasani mama yanxu xamuje mu daukota da ayda, ta pito tayi kyau ya Asad welcome tana murmushy ya dauke kai ya kk? Lpy Lou oya muje to mama tace ina? Ai wlh Baku isa ba kai baka San jego take ba mtsewww sai kundawo to tamusu gatse,ayda tayi kicin kicin Asad ya mike bara na dauko agogo na tafi ya shyga daki ba kunya ayda ta bishy,baki a bude mama ta kalleta Ummi dan daria harda kwalla lallai xamani mai xuwa da alamura kala kala, shygarta keda wahala wata rumguma tayi mass yana lumshe ido ya juyo ya ruko waist dinta my bby mama ta hana mufita tare, kyaleta aikuwa sai naje nooo ki hakuri kinji baxan Dade ba ance jego kike😃😃 dan haka baby nan me kyau tazauna a gda , kai yaya wai bby nifa lady CE wani kallo ya mata kinkusa dai ki xama lady din ko mama ayda ta rufe ido sunata daria ya mata sallama.
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: Ya na isa da minty 5 jirgynsu ruqayya ya sauka ta rungume Asad suna murmushy yaya ya kk? Lpy Lou ya ayda? Tana nan taso xuwa uwarta ta hanata ayya bnji dadi ba amma ai yanxu xamu hadu suka shyga mota suka wuce, suna knocking ayda ta pito ta rungumeta oyoyo anty Ruky yauwa kanwata yanaga kinyi fresh ah lallai big bro ka Iya kiwo irin wannan kiba haka😜 suka Dara akashyga palour, an gaggaysa sosai suka kebe da ruqayya tace ya xamanku? Kunya ta rufe ido ayda kada ki boyemin diomin kuwa ya asad ya fadamin komai ba shiri ta fayyace mata komai nan rukayya tabata shawara yanda xata kula dashy tyn tana jin kunya harta daina,sun sake an xanta hardare, Asad ya shygo sallama sun sha chapter da Ummin akan yan 2,gaskia Ummi ki barmana Hussain mana tayi daria ai Baku isa ba wlh kuma Ku hayfi naku Asad kunya yace tom ai tym ne amma dai yanxu Ku bamu mama nata daria ana raha har ya tafi.

Kwanan ruqayya 5 a gdan ayda tafara sallah, gyara ruqayya take mata ba ji ba gani,kullum na Hausa da turawa take bata ita kanta tasan ta gyaru dan wani son kebancewa da mijinta take.
asad yayi sallama gdan yatarar ayda na salla dadi ya kamashy data idar yace my bby Ashe munfara salla kunya ta kamata ta rufe ido🙈 yanxu dai mamanki na gdannan bare nadawo amma ina ruqayya? Tana daki ya mike ta shyga ruks ya zaayi na fita da ayda? Daria ta kamayi yaya wlh ba hali dan mama ta kafa ta tsare yace ko karyar sch xatayi? Kasan mama da dago mutum fa yace kyaleta xance mata xaki rakata sch saai mu fita kawai sukayi naam ya fice.
Washe gari Asad ya xo ana hira yace ruqayya shrya ki raka ayda sch xasuyi wani taro na medical students, tace tom saika ajemu mama tace to Ku shrya maxa, sun pito ya tsaya a wani mall sukayi shopping sika gama yace ruqayya mu anan xamu rabu ya mikaa mata hannu aka gaysa tnx sist tace ba komi ayda xokiji yaya minty daya😃 tom kada ki wuce, tajata side tom ayda kibi mijinki plz kada ki bijire duk mace na alfahari da wannan ranar ki hkr kinji jinkinta yayi laushy sosai ta ansa da to, sukayi sallama ta koma wajansa yace me ta fada miki waccan uwar gulmar? Ya Asad ba komi fa yai smile oya muje to tace ina? Siyar da kanki xanyi😃 sukayi daria ya rukota sai mota basu tsaya ko ina ba sai hotel, oya pito my shyga ta pito da ido😳 ya hada rai pito dan keda fita daganan sai nan da saty 1 tsoro ya kamata ta shyga, nifa yaya Asad tsoron mama nake don't worry ayda can kirata nace an maida taron kauye dakyar suka xauna ya kare mata kallo ayda kin rame fa, bawani rama ya Asad kai kake ganin haka oya xo na duba nagani tayi lamo tana daria kodayake dama baki da jiki makaman aikin ke sawa aga jikinki taji kinya wai dama ya Asad kanada baki haka ? Oh kin daukeni kurma ne? Ai naga baka maga na ne, hmmn ayda inayi idan naga dama suka dara , xomu sauka pool mana tace yauwa muje ya ruko waist dinta suka sauko aka xauna, gaskia ya Asad inason nashyga ruwannan yace shyga to idan xaki Iya,ba shiri ta fada ruwa ya bita da sauri suka fada ya fara shafata sosai tace leave me alone ya Asad ya kara matseta yanda rigar ta manne mata boobs dinta suka dame a rigar yakasa controlling kansa ya dauko chak suka pito sai daki, tsoro ya kamata ya Asad dauko min kayana na chanxa nooo ayda nafiso na ganki a haka kunya ta kamata tana rufe jikinta, ya nufota yafara kissing dinta sosai yana lasar jikinta,ya fara wasa da kirjinta ta rude tafara maida mass kafin wani tym tuni sun fada duniar ma aurata ya rasa hanya sai da kyar wani ihu suke su 2 saida yayi sau 3 sannan ya saurara mata , wahala kam tasha ta tabbas aure ibadah ne asad ya wahalarta yau tasha albarka da sunbatu hnkl Sa yadawo jikinsa ya kalleta ya tausaya mata sosai dan tasha wahala lallai ya xalunci ayda dan d way tayi tabbas tana bukatar kulawar namiji dan shy kansa ya wahala lallai sai yayi da gaske wajan auratayyarsu,ya shafota a hnkl ki hakuri my cwt water melon nasan kin wahala ko?kunya ta kamata ta CE ya asad fitsari xanyi ya temaka mata da kyar ta mike ya kaaita toilet tana kuka da kyar tayi yamata wanka suka pito,bby na ki hakuri meke miki ciwo yanxu ? Komai ma xafi yake min daria yafara kai me cwt ina dan sharri nifa waje daya nayiwa laifi yana nunawa da hannu,rife ido tayi my man kadaina fa ya make murya yana kwaikwayonta naki din, sukayi smiling yaya kaini GDA mama xatayi fada yace kibari xan kira Ummi sika ci gaba da soyayyarsu.

A GDA mama NATA mita dan me ruqayya xata bar ayda da Asad tare,? Maxa kira min shy a waya kice su dawo , hello yaya mama tace akawo ayda GDA yanxunnan yayi tsaki daria ta kama ruwayya hmmn su yaya anxo wajan ba shiri ya dauko ta tana dingishi suka pito, suna shyga suka tarar bakowa sai ruqayya yace kawowa ayda tea ya kaita daki yanata mata daria my bby anjima xan mu koma harara ta sakar maasa wlh na yafe kai ayda sanda kike lumshe eyez kinacewa akara ko kimanta? Daria tafara ta rufe ido plz my man ka fita bacci xanyi da kyar ya fita ya Tarar da mama sundawo aka gaysa ya fice da Sauri dan beso mama ta rapkoshy , ayda pito ki kalla kaya da kyar ta mike tana dingishy ga ciwan jiki ta pito mama ta bita da kallo lpy😳 kike tata?



Daga taskar Jamila💞 da khairy😘
[4:20PM, 5/13/2017] ‪+234 703 035 3461‬: 🍃ABAR kAUNATA🍃

Na JAMILA MO ALI💞

Da. KHAIRY MOHD😘

Page 6⃣6⃣6⃣7⃣


Wani gumin tsoro ya fesowa asad tare da kadawar yan hanjin cikinsa, ya duburbuce ya xanyi? Ina ayda take yanxu? Ta ina xanfara? Ai da gda ta nufa ra Tona masa asiri, xuciya ta meyasa xakimin ingixa mai kantu ruwa? Ya rahman , xumbur ya mike ya xari key din mota sai airport cikin kudirar Allah ya isa yasamu abokinsa dake aiki a wajan suka gaysa yarasa ta inda xai fara, chan yace Mr Faris kaga matata yau a airport ? Girgyxa kansa yayi alamun aa yace ni nite duty nake lpy? Yace eh xamiyi tafia ne yau sai na daga so shyne tayi fushy ta taho to amma bansan wani gari xata ba , Mr faris ya kalleshy cool down frnd ticket din ina kasiya muku? Yace Nigeria yace to inaga nan ta nufa coz yau jirgy 1 kadai ya tashy kuma na nija ne, sai a sannan asad yaga wautarsa da be duba ticket dinsu ba kodayake ya rikice ne ya jinjina kai yace but bara muduba system maganin kokonto yayi godia, sunanta ne na 4 a jerin tafiya kuma a kano jrgyn xai sauka hnklsa ya kuma tashy kai ayda batamin adalci ba dan ta ganni da amira kai I regret knowing ameera a rayuwa ntsewww , Mr faris yace meye mafita? Ya grgyxa kai xan dawo anjima sukayi sallama, a mota tunani yake bara gobe na gani idan taje gda na bita kawai idan bataje ba kuma na nemi mafita har ya koma gda tunani yake haka ya kutsa dakin yaga duk abnda ta fada ya fada gado d second tym da yayi regrting barasa a rayuwa but ISA baxaiyi na uku ba, da kyar ya Iya bacci. Cikin dare ya tashy yayi nafiloli ya fara Sabon tunani ko Ummi xai kira? Kai idan bataje gda ba fa? Xansaka uwarta a tunani ai ya salammmmm! Faisal ya fado masa rai tabbas xai nemeshy amma baxai fada masa laifin daya aikata ba, da shawarar baccci ya sace shy.




Pitowarta daga jirgy ta shaki sassanyar iskar nija mai albarka , Allah ka karawa shugaba general Muhd buhari imani da karfin gwiwar yin aldalci a kasar sa , Amin wani murmushyn jin dadi ayda ta saki lallai kowa ya bar GDA GDA ya barshy inji Malam bahaushe, ta karasa saukowa daga matakalar jirgy a hnkl tagama abnda xatayi ta pito tana tunanin mafita, ta duba tym past 6 na asuba kawai bata jira komi ba ta dauki drop sai kd, tunani fal ranta ina xandosa? Ta daukoo sim card dinta na nija tasaka tana tunani waxata kira, tayi scrolling kawai ta tsaya akan ya HAMMAD tabbss he's d only person dazai temaka mata a yanxu, sun kusa unguwar Ku ta matsa masa kira, xaune yake yana lissafi yaji wayarsa na Neman agaji ya yi tsaki ya dauko kai ayda so surprise ya dauka , lil sist oyoyo saukar yaushe? Yanxunnan big bro ya kake? Lpy Lou sist ya Asad? Ta basar kawai kana inane yanxu coz inason ganinka amma kada kacewa mama nice , Ayda lpy? Lafiyar kenan bro yace ina gida owk to kafito bayan layi sannan ka tahomin da 8000 xan sallami me mota ya ansa da Sauri sauri ya pito, tana hangoshy idonta ya ciko

Please Login or Register in order to submit comment