Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Falmi keyi bata bashi hakkinsa wataran sai ya
mata kuka kafin tasa ya ajiye mata kud’i tukun ta kulashi,
a hakama sai ya sha masifa kafin ya samu. Tabbas Allah
baya bacci kuma shine maji rokon bawansa don shi ya
ce mu rokesa zai amsa mana sai dai ya jinkirta don ya ga
imanin bawansa. Haka abun ya faru a gun Hajiya don
yau Haiydar yana office yaji kaman an tsikaresa take ya
tuna abunda ya faru da irin rashin zuwa gun iyayensa
har kuka sai da yayi, cikin hanzari ya mik’e ya nufi gida
wanka yayi yasaka kaya mai kyau ya fesa turare yayi
kyau amma ya rame yayi duhu amma kyansa nanan
hancinsa ne yakara fitowa. Ya fito falo sai zuba k’amshi
yakeyi dai-dai lokacin Falmi ta fito ganin wanka da yayi
ranta ya b’aci da sauri ta nufosa sam yau ta manta bata
shafa turare bare ta kuskure bakinta da magani ta ce”kai
Haiydar ina zakaje harda yin wanka haka? Ko kamanta
kana k’ark’ashin izini nane?”. Bai tanka mata ba don
zuciyarshi na azal-zala ganin zai fita tazo tasha gaban sa
daman yana cike da ita yanda da safe tayi ta masa tsawa
kamar shi d’anta ne, kwalan rigan sa ta sha cikin hanzari
ya bata kyawawan mari ya fara ball(kwallo) da ita saida
ya jibgeta son ransa ya fita, motarsa ya shiga sai gidan
Hajiya masu gadi na ganinsa sai da sukayi mamaki da
sauri ya ajiye motarsa ya nufi cikin gidan da sallamansa
ya shiga, Aishat ya fara hangota tana jikin Hajiya Hasnat
ma ta hango shi kasa d’auke idonsa yayi akan Aishat
Hajiya na ganin sa tayi hamdalah amma ta d’aure fuska
dole ta gwada masa kurensa duk da ba da sonsa bane.
Hajita ta ce”Hasna Aisha maza tashi ku shiga d’aki da
sauri suka mik’e Aishat duk da taji dad’in ganinsa amma
zuciyarta na suya da abunda ya mata da sauri tayi
d’akinsu da gudu ta fad’a kan gado ta fara kuka mik’ewa
tayi ta d’au hoton Abban ta da Ummanta da na iyayen
Abban ta tare da awarwaron zinari mai tsada da kyalli
nan tasa a gaba tana kalon su tana kuka. Hajiya ta
ce”lafiya dai ko? Amma b’atan kai kayi yau ko?” Ya
russuna ya gaida ta ta amsa cikin sakin fuska san nan ta
ce”yauwa da man kai nake jira tunda yau Allah ya kawo
ka inaso ka ba ma ‘Yata takardan sakinta don bazata
koma gidan ka ba wannan shine hukunci dana yanke
kuma umurni nake baka ba wai shawara ba”. Haiydar ya
durk’usa akan k’afarsa ya soma kuka yana bata hakuri.
Hajiya ganin ita tsaya kallonsa zai sa ta kayara ta mik’e ta
bashi guri d’akinta tashiga taga Hasna ita kad’ai ta ce”
Hasna ina Aishat d’in?” Hasna ta ce” tana d’akin mu ina
ga”. Hajiya ta mik’e ta nufi d’akin su sam Aishat tayi nisa
cikin tunanin iyayenta bata san da shigowar Hajiya ba.
Hajiya kuma ganin Aishat na kuka ga hoto a hannuta
yasa ta k’arso da sauri don ganin hoto hannuta wannan
Awarwaron gwal d’in tafara karo dashi tabbas ko a
mafarki bazata manta da wannan a warwaron ba, tana
duba ga hoto hannu Aishat damm! Gaban k’irjinta ya
bada sauti take numfashinta yasoma d’aukewa hannun
take nuna hoton dashi tana fad’in La….mi…..d bata
k’arasa ba ta yanki jiki ta fad’i kasa sumamiya dai-dai da
shigowar Hasna d’akin ta saki razananne k’ara tayi kanta.
Ni Rash danake gefe na ce” to mai ke shirin faruwa kar
dai ace……… Bari dai zamuji koma miye. *®NWA*
*DEDICATED TO* *AISHAT MUHAMMAD* *(MAMAN
ABDUL SHAKUR)* *RASH KARDAM * [2:32PM,
9/14/2016] Rash Kardam: [6:58PM, 7/18/2016]
Kardawiya : BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.* *Pg-221~222.*
Hajiya kuma ganin Aishat na kuka ga hoto a hannuta
yasa ta k’arso da sauri don ganin hoto hannuta wannan
Awarwaron gwal d’in tafara karo dashi tabbas ko a
mafarki bazata manta da wannan a warwaron ba, tana
duba ga hoto hannu Aishat damm! Gaban k’irjinta ya
bada sauti take numfashinta yasoma d’aukewa hannun
take nuna hoton dashi tana fad’in La….mi…..d bata
k’arasa ba ta yanki jiki ta fad’i kasa sumamiya dai-dai da
shigowar Hasna d’akin ta saki razananne k’ara tayi kanta.
Hasna ta fara jijiga Hajiya amma ina ta sume Aishat ma
da sauri ta sauko tazo ta k’ank’ame Hajiya tana kuka,
Haiydar da ke falo jin k’aran Hasnat yasa ya hauro sama
da gudu ya nazuwa yaga Hajiya a k’asa duk ya rud’e sai
da ya jijigata da sauri ya mik’e yayi cikin bayin d’akin ya
d’ibo ruwa yana zuwa ya watsa mata, ya k’ara watsa
mata take ta saki sassanyan ajiyar zuciya gefen idonta
hawaye ne ke zuba. Ta ja jikinta ta jin gina da jikin gado
Haiydar da su Aishat sai sannu suke mata Haiydar ne ya
bata ruwa mai sanyi tasha ta sauk’e ajiyar zuciya ta
ce”Aishat ina son ki fad’amin gaskiya dan Allah ina kika
samu wannan awarwaron da hoton d’an uwana k’anina
Lamid’o wanda shekara da shekaru ya rasu?”. Haiydar da
Hasna sun zuba ma Hajiya da Aishat ido suna masu
mamaki da rud’u a cikin al’amarin Aishat jiki a sanyaye ta
ce”Hajiya wannan hoton Mama na ne da Baba na sai
d’ayan kuma Mama na ta ce Baba na ya ce mata Kakan ni
na ne suke d’ayan”. Cikin hanzari Hajiya ta mik’a hannu
zuwa inda hoton ya ke ta d’auko tabbas ko makawa babu
Lamid’o ne d’aya hoton kuma ita ce a ciki tana budurwa
sai Lamid’o yana k’arami ya dai girma ba sosai ba sai
Iyayensu dukkansu sanye suke da alkyabba wanda taji
ado da k’ayatarwa cikin rashin fahimta ta ce”Aishat ban
fahimce ki ba kina so ki ce min Lamid’o shine Mahaifin
kuma kenan bai mutuba?”. A fili ta ce”Aliyu to kodai in
mutum ya mutu yana dawowa ne?”. Aliyu ya kalli Hajiya
tabbas bata hankalinta don a rud’e take. Aliyu cikin
sassanyar murya ya ce”ai duk wanda ya mutu baya
dawowa sai dai in daman bai mutum ba”. A hankali ta
sauk’e ajiyar zuciya ta ce”Aishat ina so ki bani labarin ki
iya yanda Mahaifiyarki ta sanar dake”. Ba tare da b’ata
lokaci ba Aishat ta basu labari ta harzuwan Mamanta
garin Bauchi, idon Hajiya cike da kwalla ta ce”tabbas ke
‘Yar Lamid’o ne ga saida nan wannan awarwaron da
kuma cewa Mahaifiyarki ta je Gombe ta nimi ‘Yan
uwansa da hoton nan ya isa sai da bare wasu sassan
jikinki duk irin na Mahaifinki ne shiyasa ko da yaushe
nake jinki a jikina tamkar ‘Yar dana Haifa, a sai da ‘Yata
nake tare nan Hajiya ta fashe da kuka wanda itama
Aishat kukan farin ciki takeyi Hajiya ce ta mata alamar
tazo kusa da ita tana zuwa suka rungumi juna suna kuka
zuwa wani lokaci suka tsagaita Hajiya ta kali Aishat ta
ce”ke ba ‘Yar shege bane da ake fad’a miki haka ke ‘Yar
gatace kuma ‘Yar dangi kafin muje gimbe ya kamata ki
san ko ke wacece kuma waye shi Muhammad Lamid’o”.
Haiydar ko yafi kowa farin ciki da bayyanan iyayen
Aishat asai ‘Yar uwansa ce kanwan sa tabbas sai yanzu
yake jin kunyan zagin shegen da yamata tabbas yasan
dole yanzu Hajiya ta k’ara hura masa wuta a kan Aishat
don yasan yanda Hajiya take tsananin son d’an uwata
Lamid’o bare ace yarsa dole ya k’ara kwantar da kai.
Hajiya ta ce”Kamar yanda ki ka gani a hoton nan
Mahaifin mu Sarkin Fulani ya kasance shahararen mai
kud’i a cikin garin Gombe tun asalin Kakan mu shine
sarkin Gombe kinga kenan wannan Sarautan tana k’ofar
gidan mu ne lokacin da Kakan mu ya rasu sai ya zamana
Mahaifin mu Sarkin Fulani bazaiyu a bashi Sarauta ba, sai
aka d’auka aka bama Wazirinsa kinga daganan Sarauta ta
bar gidan mu kenan ko da Mahaifin mu ya girma ba
halin k’arban Sarauta sai aka bashi Sarkin Fulanin Gombe
wanda alokacin matan sa biyu ne sai nice ‘Yarsa ta farko
kuma bai kara haihuwa daga kaina ba sai bayan shekara
biyar aka Haifi Muhammad wanda ake kira da Lamid’o
kasancewan shine d’a namiji d’aya ma Sarkin Fulani ya
d’auki son duniya ya d’aura masa wanda hakan ya ke
kona ran Kishiyar Hajiyan mu tun yana k’arami take kai
masa hari da niyar kasheshi Allah bai bata sa’a ba har
yasoma tashi, ana haka akayi aurena da Baban su Aliyu
muna zama a cikin garin Gombe lokacin a gun yake aiki
kafin mu dawo Bauchi da zama kasancewar shi d’an
k’aramar hukuman Katagun ne da ke Bauchi, bazan
manta da ranar da Abban mu ya dawo daga saudi ba
rannan nazo gida masa murna da dangi duk mun had’u
a gida”. *®NWA* *DEDICATED TO* *AISHAT
MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH
KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam:
[10:16PM, 7/18/2016] Kardawiya : BABBAN KUSKEREN
DANA TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.*
*Pg-223~224.* Abban mu ya dawo daga Saudi na zo
gida masa sannu da dawowa da wasu dangi bayan ya
huta ya ciro tsara ba ya bai ma ‘Yan uwa da abokan arziki
ya raba musu su Hajiyar mu ko wanna awarwaron ya
sayo musu wanda kud’insa bana wasa bane anan yaraba
musu ana bama Hajiyar mu nata Lamid’o yasa kuka
shidai sai dai abasa wannan awarwaron ne na zinari ya
masa kyau ba irin rarrashin da ba’a masa ba yaki nan
Hajiya ta d’auka ta bashi kyauta. Haka rayuwa yaci gaba
da tafiya Sarkin Fulani na gwada mana gata kasancewar
mukad’ai ya haifa ‘Ya’ya biyu bayan wasu shekaru
Lamid’o ya girma a kwai ranar da bazan manta ba ranar
da muka masa ganin k’arshe ranarda kishiyar Hajiyar mu
ta aiki driver (mai tuk’a mota) garinsu Lamid’o naji zasu
tafi ya ce shi sai ya je Alkaleri kasancewar ita ‘Yar garin
ne nan Lamid’o ya d’au yar jakarsa yasa kaya kala 2
kasancewarsa mai tsafta ne kuma sai washe gari zasu
dawo, kuma duk inda ya ke baya rabuwa da hoton
iyayen mu wanda mukayi tare don shima ya shaku da
baban mu sosai, suka tafi da driver(mai tuk’a mota) can
kusan yamma sai ga wasu mutane da kukan su wai
Lamid’o sunyi hatsari harshi kamma ya kone k’urmus sai
tokan sa akà gani to kinji labarin rabuwan mu da
Lamid’o wanda sanadin rasuwarsa yasa hawan jini ya
kama Hajiyar mu itama bata dad’e ba Allah ya mata
rasuwa. Aishat wacce take hawaye ta sauke ajiyar zuciya
Hajiya ko ta ce”Hasnat je d’aki ki d’auko waya na kira
Abba na in sanar masa don na san zaifi kowa farin cikin
ganin ‘Yar Lamid’on sa” Hasna ta d’auko waya Hajiya ta
kira Sarkin Fulani ta koro masa bayani cike da murna
wanda sai da yayi kwalla harda sujudu shukur yayi nan
take yasa aka bama Aishat suka gai sa. Hajiya ta karb’i
wayar Sarkin Fulani ya ce” Gobe ku biyo jirgi da wuri
kuzo naga jikata don bana jin dad’i ne ni da yau nazo”.
Hajiya ta saida masa suna zuwa, take Hajiya ta sanar ma
Babansu Haiydar shima yayi murna ya ce”in Allah ya
yarda cikin satin nan shima zai dawo”. Haiydar shi ya je
ya musu komai harda shi a tafiyan, ranan Aishat kasa
bacci tayi dan farin ciki da murna harda yi nafiloli ta
gode ma Allah tare da addu’a Allah ya jikan mamanta.
Washe gari da safe suka shirya sai gombe, tun daga
Airport suka ga jerin dogaraye suna jiransu ga wata
rantsaysiyar lemozine k’atuwa da akaje d’aukarsu a cikin
ta. Aishat kam in banda kalo ta dawo kamar ‘Yar k’auye
sai kale-kale takeyi har suka zo wani k’aton katafaren
gida wanda in aka bar Aishat sai ta ce wannan shine
white house da ake fad’a na Abuja. Suna sauka nan
dogaraye suka fara gaishesu har suka shiga falo, Sarkin
Fulani dake Falon idonsa nakan Aishat tabbas wanan
jinin sa ne take idonsa ya kawo kwalla duk da yana
daurewa hannu yamata alamar tazo ya rike hannuta tare
da dafa kanta yana hawaye ji yake kamar Lamid’o ya rike
sai da suka zauna kowa ka gani fuskan sa d’auke da fara’a
da farin ciki in ka d’auke Hajiya k’arama da ko dariya
batayi nan Sarkin Fulani ya sake niman jin k’arin bayani
Hajiya ta basa labari Aishat ma ta d’aura da iya sanin ta
nan ya rungumi jikarsa yana kuka itama tanayi. Ana haka
sukaji an turo k’ofa tare da sallama dukkansu suka d’ago
kai tare da kallon k’ofar ko ni ma Rash dana kalli k’ofar
wani farin bafulatani dogo mai karan hacci kyakyawane
wanda za’a kwatanta a gurin kyau amma ya d’an girma
amma kuma girman ta had’u da wahala fuskan sa ta cika
da k’asun ba da alamar dai yana cikin wahala cikin sauri
Hajiya ta mik’e a razane Sarkin Fulani da k’afarsa ke ciwo
bai san lokacin da ya mik’e ba murtsuk’e idonsa yasoma
yi don yaga ko mafarki ne yakeyi amma ina ba mafarki
bane wannan zahiri ne tabbas wanna ko ba makawa
babu tam-tama……… *®NWA* *DEDICATED TO*
*AISHAT MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam:
Rash Kardam BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.* *Pg-225~226.* Ba
kowa bane ya turo k’ofar illa Muhammad Lamid’o d’a
d’aya tilo Namiji kuma magaji ga Sarkin Fulani Gombe
cikin razana da firgici Hajiya k’arama ta mik’e don ba
k’aramin kid’ima tayi da ganin sa ba nan take taji wani
fitsari na shirin zubo mata sai zazzare ido takeyi jikinta
sai b’ari ya farayi Sarkin Fulani da kansa ya taka ya je ya
rik’o hannu Lamid’o yana hawaye bai san lokacin da ya
rungume sa ba farin ciki ba’a cewa komai baran Aishat
da ganin fuskan sa ba tam-tama ta gane Mahaifinta ne
don yawan kalon sa da takeyi a hoto, Sarkin Fulani ya
kamo hannu sa ya zaunar da shi Hajiya ma kukan murna
takeyi ikon Allah kenan, sai da suka zauna Sarkin Fulani
ya ce”Lamid’o kaine?”. Lamid’o ya ce”eh nine Abba”.
Sarkin Fulani ya furta ikon Allah kenan ya wuci wasa”. Ya
kalli Hajiyan su Haiydar ya ce”kije d’akina ki had’a masa
ruwan wanka tukun ya ci abinci don naga da gajiya a
tattare da shi ga alamar yunwa”. Haka ko akayi nan take
ta kaisa d’akin Babansu ta dawo kitchen da ita da su
Aishat suka had’a masa girki mai k’ayatarwa, yana fitowa
a wanka ya tarar da sabbin kayan da aka ajiye masa ya
sanya ya gyara jikinsa, falo ya fito ya tarar da su, sai a
lokacin idonsa ya kai kan Aishat da ta k’ura masa ido
shima kallonta ya farayi cikin zuciyar sa ya ce” wannan
tamkar Safinatun sa, ayya ko dai ita ce yar cikin Safinatu
da taho da shi?”. Hannusa yaji an rike ko da ya duba
Sarkin Fulani ne ya kama hannusa duka suka nufi dining,
Hajiya da kanta ta sanya ma kowa abinci ta zauna Sarkin
Fulani yana mak’ale da Lamid’on sa sai Hajiya da ke kusa
dashi sai Aishat a kusa da Hajiya yayin da Haiydar ke
kusada Lamid’o sai Hasna a kusa dashi. Haiydar yana
kallon Aishat yana aika mata da wasu sak’on ninsa, gun
shiru kowa yana fama da abinci fiskan kowanne su yana
d’auke da murmushi don suna cikin farin ciki bana wasa
ba. Haiydar ne ya mik’ar da k’afan sa ta k’asan dining
table d’in yanda zai na tab’a k’afar Aishat babban yatsan
k’afarsa ya sanya a tafin k’afar Aishat ya fara mata tafiyan
tsutsa a take taji wani yarrr! saurin d’ago fiskan ta tayi
karaf su ka had’a ido wani lalalusar murmushi ya sakar
mata ya kashe mata ido d’aya. Sai da ta d’an saci kalon su
Hajiya taga kowa na ta kai da abincin sa ta murgud’a
masa baki, Haiydar yayi murmushi ya sake sosa mata
k’afa harda wuce wansa zuwa sawun k’afar ta da sauri ta
kau da k’afar asai Hajiya tana lura dasu ta share ne kuma
taji dad’in hakan suna kammala cin abinci suka koma
babban falo suka zazzauna. Sarkin Fulani ya kalli Hajiya
ya ce”wai ina Hajiya k’arama ne banganta ba har a gurin
cin abinci kuma yanzu ma bata fito ba ko lafiya?”. Hajiya
ta ce”ina ga lafiya zata fito”. Sarkin Fulani ya kalli Lamid’o
ya ce” zaka iya gane wannan fuska kuma da wa ta ke
maka kama?”. Lamid’o ya kalli Aisha sosai ya ce”tun
shogowata fuskanta ke min kama da fiskan Matata
Safinatu”. Sarkin Fulani ya murmusa ya ce”tabbas
wannan d’iyarka ce da Safinatu”. nan suka kwashe
labarin komai suka fad’a masa sosai Lamid’o yayi kuka ya
tausaya wa Matarsa da ‘Yar sa tare da mik’o hannu ma
Aishat tazo yana kuka ya rungumi d’iyarsa take Aisha taji
sanyi dad’i na ratsa ta wai yau ita ce take tare da
Mahaifin ta daman ita ba ‘Yar shege bane da ake kiranta,
zanso Falmi taga gatana taga Mahaifina asai mu ‘Yan uwa
ne da Haiydar nan tasaki sassanyan Ajiyar zuciya, Sarkin
Fulani ya ce”zan so kabamu labarin bayan barin ka
Gombe yanda al’amura suka kasance”. Lami’o ya nisa
tare da gyara zama ya ce”bayan da muka shiga mota
munyi nisa sai da muk’a k’usa shiga Alkaleri Idi driver ya
tsaya”, ya ce” Lamid’o bazanso na kashe ka da hannuna
ba don an bani kwangilan kasheka ne Hajiya k’arama
amma sabida kirkin Hajiya babba bazan ci *AMANAN*
ta ba ta rik’e mu da gaskiya” Lamid’o ya ci gaba da
cebwa”kafin nayi wani magana kawai ya shafamin wani
abu a hanci na tun daga lokacin ban san inda kaina yake
ba sai a cikin wasu kauyukan Yola na samu kai na tare da
wani mutumi wanda aka had’a ni dashi dan ya baro
bauchi dani gudun kar Hajiya k’arama ta ganni,
mutumin nan sai da ya tabbatar da na dawo cikin
hayyacina shima ya zame ya barni, a tasha kauyen
ribad’o na zauna nan yunwa ya fara damuna daga nan
na fara aikin k’arfi ina kula da kaina kuma na samu wani
Bafulatani mukayi dashi zanna tayasa kiyo yana biya na
haka muka fara randa ba kiwo inje niman kud’ina da
haka har na tara kud’ad’e na sai na sayi saniya ta mace
nan muka fara kiwo cikin ikon Allah ya sanya ma saniyar
nan albarka tayi ta haihuwa kuma inayi niman kud’ina na
sai na sai wasu da haka Allah ya azurtani da garken
shanu na kuma yi suna a cikin kauyukan da ke yanki don
ba mai shanuna a haka har Allah yayi na auri Matana
Safinatu muna zaman lafiyan mu wasu daga cikun yan
kauyen suka fara adawa da dukiyata hakan yasa suke
min barazanan kisa, a haka wasu daga cikin ranar laraba
da bazan manta ba suka fara bina suna neman kashe ni
cikin hanzari na taho gida na umurci matata da tazo mu
gudu. *®NWA* *DEDICATED TO* *AISHA MUHAMMAD*
*(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH KARDAM * [2:32PM,
9/14/2016] Rash Kardam: BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.*
*Pg-227~228.* Na tattara dukkan shanuna da ‘yar
sanda na muka d’au hanya sai da mukanshiga cikin daji
kawai mutanen nan suka b’ullo mana ba k’aramin razana
mukayi ba amma duk da haka nayi iya k’ok’arina akan su
amma Allah baiyi ina da nasara ba haka suka kwad’a min
sanda a kafad’a ganin bazan iya kare kaina ba shine na
wurgo ma Safinatu jakata da kud’i a ciki da awarwaron
da Hajiya ta ban sannan da hoton mu da ku da nawa ni
da ita wanda mukayi a auren mu”. Ya nisa tare da gyara
zama ya d’an kurb’i ruwan Faron da ke gefensa ya
ce”kunji yanda muka rabu da Safinatu”. Duk fiskan su
d’auke da hawayen tausayi Sarkin Fulani ya share kwala
ya ce”muna jinka yanda ku ka k’are da mutanen”.
Lamid’o ya ci gaba da ce wa”bayan tafiyar Safinatu tana
kuka tana waige na haka mutanen nan suka kwada min
sanda na suma a gun, sukuma suka kad’a shanuna suka
tafi, ana haka sai ga wani Maharbi ya zo ganin halin da
nake ciki ya d’aukeni yaje ya ta min magani, da ikon
Allah ciwukan dana ji duk sun warke amma me sai na
samu tab’in hankali haka Maharbin nan yayi ta jinyana
tsawan shekara goma sha bakwai kafin da ikon Allah ya
samomin magani shekara guda da rabi yayi yana min
jinya da maganin cikin ikon Allah na samu lafiya, daga
nan ya tambayeni labari na na basa labarina tun daga
kawo ni da akayi Yola har zuwa lokacin. Maharbin nan
shi ya tara ‘Yan uwansa da mai gari aka karb’a min
shanuna ko da suka dawo hannuna sai na saida guda
uku a cikin garin yola na dawo kauyen fofure na sai
babban fili a jeji wanda filin ba k’arami bane (kunsan
filin kauye ba zada sosai). Nan na sake biyan kud’i aka
kewaye min da wayoyi nazuba shanuna aciki sannan
nasaka su kaji da raguna da akuyoyi da talotalo da
agwagi ruwa, bayan dana gama aikin sai na damk’a wa
Maharbin nan gonan a hannusa zai na kula dasu don ana
saran koyayen zabbi da sayan madaran shanu a gun na
masa sallama na sanar da shi zanzo Mahaifata na ga
iyayena da Matata da na turota tare da cikin da ke jikinta
nan na kamo hanya zuwa Gombe, to kunji labarina”.
Wannan karon harda Haiydar a ‘Yan yin kwalla labarin
gwanin ban tausayi. Sarkin Fulani cikin fushi ya ce”yanzu
abinda Hajiya k’arama zata min kena batare da b’ata
lokaci ba ya kira police ya ce su zo gidan sa yanzu-
yanzu”. Hajiya k’arama da ta lab’e tana jin duk abunda ya
faru cikin sauri ta koma d’akin ta tafara shirya kayanta a
k’aramin jaka sai ta nufi d’akin Sarkin Fulani ta d’ibi kud’i
da dollars cikin jaka, nan ta fara dariyan mugunta tasan
wa’yan na kud’in sun isheta rayuwa a ko ina take ga
kuma wanda ta tarasu a account d’inta K’ofar baya tabi
tayanda sarki bazai ga fitarta ba cikin hanzari take tafiya
dan kar a ganta. A falo kuwa police sunzo d’akinta aka
nufa kai tsaye amma me sai wayam suka gani ba kowa
nan suka bazama aiko suna zuwa k’ofar baya suka ga ta
k’ofar a bud’e cikin hanzari suka bazama bakin titi suka
hango ta tana shirin shiga napep ganin haka wasu suka
tsari mashin aka bita wasu a mota [10:29PM, basuyi nisa
ba aka kamata aka sa mata ankwaf aka nufi C.I.D da ita
ana kamata aka sanar ma Sarkin Fulani nan ya
ce”Lamid’o muje C I D tare suka fita a jikin mota ko da
suka je nan ma aka basa duk abunda aka kama a
hannuta, ransa ya k’ara b’aci sai da yabata kyawawan
mari masu lafiya ya kuma ce” wallahi kin cucen na yarda
da ke sakayyar da ki ka min ke nan ki sani ba amfanin
zamana da ke na datse igiyar aurena uku da ke kanki”.
Nan ya ba da umurnin abata wahala sosai tukun a turata
kutu. Haiydar ko Hajiya na mik’ewa ya nufo gun Aishat
Hasna na ganin haka ta ja ‘yan matan k’afar ta ta bar
falon, Aisha cikin hanzari itama ta mik’e har ta fita a
falon taku k’alilan yayi ya fisgota sai a k’irjinshi ta fad’o
nan wani kamshi mai tattare da sanyi ya daki hancinta
Haiydar cikin kwayan idonta ya fara kallo ganin haka ta
lumshe ido dul jikinta b’ari yakeyi, hancinsa ya d’aura
akan nata ya fara gogawa tare da sanya bakinsa cikin
nata nan yaji wani laushi a labb’an ta, tun da yake da
Aishat sai yau yasamu wannan damar Aisha ko k’ok’arin
ta gudu take amma me hannuta ya manna da garu tare
da d’aura hannusa akan nata yasona kiss d’inta kamar
wani mayunwaci, duk yanda taso ta kauce ba hali gashi
jikin ta na b’ari sosai hawaye ke zuba harshensa yasaka
yana lasar hawayen sai da ya lashe tass, Aisha gashi ba
halin tayi magana ya had’a bakinsa danata dai da ya
jagwa-gwata son ransa ya saketa da gudu tayi hanyan
cikin d’akinsu sai hakki takeyi cikin sa’a ba Hasna a d’akin
kan gado ta fad’a tana maida numfashi sama-sama tare
da lumshe ido cikin zuciyarta ko cewa take” a sai haka
kiss d’innan ke da… *®NWA* *DEDICATED TO* *AISHA
MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH
KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam: [3:18PM,
7/22/2016] Rash Kardam : BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.*
*Pg-231~232.* Tuni ya fara rikita ta da salon soyayyan
sa wanda ganin yafi k’arfin idona yasa na tattara ‘yan
matan k’afana nayi gaba, ina daga k’ofar d’aki ina jiyo
kukan Aisha wanda ba halin na kai mata taimako haka na
zauna jigum, sai kusan k’arfe uku Haiydar ya saurara
mata, Aisha in banda hawaye ba abunda takeyi ni ko
Rash ina gefe na ce”yau Ashanty anji maza bakin tsiwa ya
mutu…..lol..”. Haiydar ruwan zafi ya had’amata sai da
yayi wanka kafin yazo ya taimaka mata sam tak’i yarda
su had’a ido da kanshi ya mata wanka tukun ya barta tayi
wankan tsarki, sai da tafito ya mik’a mata wasu kaya
kafin ta sanya harda hijab a ciki tayi sallah kafin ya kawo
musu abinci suka ci. Haiydar ya kalli Aisha ita duk
kunyansa takeji sabida in ta tuna irin sambatun da yayi
jiya sam bata son su had’a ido, hab’arta ya kama ya d’ago
fiskanta ido ta lumshe cikin sanyin murya Haiydar ya
ce”Aisha Allah yayi miki albarka na rasa kalman da zan
gode miki ila wannan yukurci”. wani d’an k’aramin a
kwati yaciro mai kyalli ya bud’e tare da zaro wani zobe
white gold mai kyalli da haske wanda ni kaina Rash sai
dana kare fuskata da tafin hannuna sabida hasken yana
kashe min ido, ko da na duba da kyau jikin zoben naga
ansa A&A forever, yana sanya mata yayi kiss d’in zoben
don bak’aramin kyau yayi mata ba hannu ya rike yana
murzasu tare da janyota jikinsa yana mata wasu kalamu
masu dad’i acikin kunnenta wanda duk sonjin gulmata
ban jiyo mai ya ce ba. Hajiya ko ganin sak’on sai da
hankalinta ya tashi tabbas tasan Haiydar yayi hak’uri
sosai, dole ta bashi matarsa don taga ya nitsu sosai kuma
ya damu da Aisha, ganin matarsa ce bata kawo komai ba
amma zuciyarta na d’ar-d’ar. Basu bar gidan ba sai bayan
magriba suka d’au hanya sai da yabiya da ita super
market ya mata sayya masu yawa suna isa harabar gidan
sai da yaga tashiga falo ya juya ya tafi sabida yasan bai
da gaskiya shiyasa bai shiga ba. Aisha tana shiga sai da ta
d’an lek’a bata ga kowa ba hakan yasa ta fara tafiya a
hankali, Hajiya da tafito daga kitchen ta hangota ganin
tafiyar da takeyi tuni ta d’ago abunda ya faru a zuciyar ta
ta ce”lalle Haiydar ya gwada min shi d’an yau ne ai ban
isa ba tun kafin ya sanya na

Please Login or Register in order to submit comment