Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

had’iye da ya tuna yanda take sarrafa mazaunanta, da
k’irjinta. Tabbas Allah yayi halita a gun, cikin zuciayrsa ko
cewa yake”wannan taci a kirata da zallaziya ko zank’aziya
hmm wannan tamk’ar ita tayi kanta. “Gaskiya ta had’u ba
k’arya. “Gashi ta had’a duk wani abunda nake so ajikin
mace amma taya zan tink’areta?. “Hmm ni shakkanta na
ke ji ma yanzu. Wata zuciya tace”to ko kana jin
shakkanta sai ka tin k’areta, ai girmanka zai zube. Yana
tsaye tazo ta wuce sa, motarta tashiga sai da ta yi ribas,
kafinta ta da kura ta bule Haiydar ta wuce da gudu.
Haiydar ko gizau baiyi ba ila bin motarta da kallo.
Zuciayrsa tana masa wani irin abubuwa nai wuyan
fasaruwa, kasa motsi yayi don duk jikinsa ba k’wari.
Masu karatu wai shin wata yarinyace wanna, da har zata
iya taka Haiydar, ta masa wannan wargin batare da ya
d’au mataki ba?. Don son jin wannan amsar ku biyo ni.
*DEDICATED TO* *AISHA MUHAMMAD* *(MAMAN
ABDUL SHAKUR)* *RASH LUV * [2:32PM, 9/14/2016]
Rash Kardam: [7/8/2016] Rash Kardam BABBAN
KUSKEREN DANA TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM
®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION. Pg-180~183. Da
k’yar Haiydar ya iya jan k’afarsa, zuwa gun motarsa ya
shiga. Yana shiga motar sai da ya d’an zauna, don
gabad’aya ganin Aisha, ya haddasar masa da kasala a
jikinsa. Kansa ya d’an jingina a steering motar, ya lumshe
idanunsa, ba abun da ke gani illa fuskan Aisha, da suran
jikinta, suna masa gizo a idonsa. Imagine ya farayi, wai
ga Aisha tazo, cikin tafiyarta mai burgewa, kusa da shi
tazo, tana masa k’wark’wasa, sai da ta matso kusa dashi,
kiss ta manna masa a baki. Shiko sai wani murmushi ya
saki, tare da k’ara lumshe ido, wayarsa ce tayi k’ara, sai
da yaja karamin tsaki, don bai so ya katse tunanin da
yakeyi ba. Ni ko Rash nace”da ka tafi sabgar gaban ka ne,
da zaifi maka wanna kayan jaki da karan. “Don yanzu
Indo ta maka nisa, yanzu Indo matar manya ce. Wayarsa
ya zaro, sunan Falmi ya gani akan scream d’in wayan,
tsaki yayi kafin ya d’aga wayar. Cikin muryansa da ba
yabo ba fallasa yace”hello ya akayine?. Daga b’an garen
Falmi tace”Haiydar pls ka turan kud’i a cikin account
d’ina, ina….. Bai bari ta k’arasa ba ya katse kiran. Ransa
duk ya gama b’aci, sai huci yakeyi, cikin zuciyarsa ko
cewa yake”wai ya rinyan nan tana da hankali kuwa?.
“Bata san hakki na da ke kanta, ta sauke ba amma ta iya
tambayan kud’i?. “Rabon da Falmi ta zo d’akina na
manta, wai sai kasuwanci ta saka a gaba. “Dole in d’au
mataki akan ta. Motarsa ya ja ya fice abunsa, zuciyarsa
ko sai zafi take masa, don shi yanzu ya gaji da halin
Falmi, ta soma hawan masa kai sosai. Aisha ko tana fita
daga gidan, gidan Hajiya ta wuce, tana shiga ta perker
motar ta fito. Masu aikin gidan sai sannu suke mata,
cikin girmamawa ta amsa musu. Cikin falon ta nufa, da
sallamarta ta shiga falon, Hasna da ke goge TV da gudu
tazo ta rungumeta, tace”haba Aunty eeshat kinanan
kwana biyu?. Aisha tace”washhh nikam sakeni karki
karyani, gwamma ke. Hasna ta saki dariya. Aisha
tace”Hasna ina Hajiyata ban ganta ba?. Hasna tace”ta tafi
dubiyar maralafiy. Aishat tace”Allah ya dawo da ita lafiya.
Hasna ta kalli Aisha sama da k’asa tace”Baby Eeshat irin
wannan wanka haka?. “Gaskiya zaki rikita Yayana. “Hmm
Aishat duk gayuna yanzu kin d’aramin sosai, sai dai mu
biyo bayanku. Wani lalalusar mirmushi Aishat ta saki
tace”ke ban son iskanci fa. Hasna tace”gaskiya ne ae, ko
da yake hausawa sunyi gaskiya da sukace, bakauye bai
iya wayewa ba. Cikin zolaya tayi maganan, dariya suka
saka dukkansu. Aishat tace”barin je gidansu Sanah suna
jirana zamuje saloon ne. Hasna tace”okay! To sai kin
dawo. Har jikin motarta Hasna ta rakata, tashiga ta ja
motar ta bar gidan. Hmm masu karatu kenan Indo mu
na da ne tawaye. Gidansu Sanah ta shiga, tana ajiye
motar tashiga gidan, Sadeey tace”ae na d’auka bazakizo
ba. Rausayar da kai Aishat tayi, tare da had’a hannu
alamar ban hakuri, tace”tuba nake amin afuwa. Sanah ne
tafito da gyale suka wuce, sai yamma suka dawo, sai da
ta ajiyesu a gida ta nufi gidanta. Tun a harabar gidan,
taga motar Haiydar yadawo, cikin zuciyarta ta fara tsara
irin rikitasa da zatayi yau. Tana shiga gidan bakowa a
falo, side d’inta ta nufa, kaya ta cire tukun tayi wanka,
saida ta tsane jikinta, tukun ta zauna a gaban madubi, ta
kusa d’aukan awa d’aya tana k’waliya. Three quarter ta
d’auko tare da wani riga marar hannu, irin wanda ake
d’auresa a wuya, rigan kalar ja, sai ta d’auko ribom ja ta
d’aure kanta, bak’aramin k’yau tayi ba. Main falo ta fito,
sai da ta kunna CD, ta d’auko kaset d’in waka tasaka, don
niman magana ta k’ure speaker, don ta san Haiydar baya
son hayaniya sosai. Kitchen ta shiga ta had’a zob’o,
daman tayi girki kafin ta fita, a plate tasako a binci ta fito
falo, ta zauna abinci taci ta k’oshi, ta tattara plate da cups
d’in ta mayar kitchen. Falo ta dawo sai da ta huta, ta je
gun speaker ta k’ara volume a hankali tafara rawanta,
cikin salon k’warewa take gir- giza jinkita. Haiydar ko na
bacci ya ji kid’a na tashi, har sai da ya toshe kunnesa,
cikin masifa ya nufo falon, ko da ya iso falon kasa motsi
yayi, don gani irin rawan da Aishat takeyi. Aishat kuwa
ganin Haiydar da gan-gan tasoma matsowa kusa da shi
tana rawa. ®NWA. *DEDICATED TO* *AISHA
MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH
KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam:
[7/8/2016] Rash Kardam : BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. ®NAGARTA
WRITERS ASSOCIATION. Pg-184~186. A hankalin take
rawa, mai d’aukan hankali, harta iso gun Haiydar,
hannusa ta kamo tana rausayawa tamkar yanda turawa
suke in suna rawa. Kwanto da fuskanta tayi akan k’irjinsa
tare da lakace hancisa, ta d’ago da kanta tazo dai-dai
kumatun Haiydar, ta sakar masa lafiyayan kiss, wanda sai
da numfashin sa ya kusa d’aukewa. Salon rawan ta canza
zuwa na India, da gudu tayi side d’inta, don tasan in ta
k’ara minti biyar agun, zata gane kurenta, don yanayin
Haiydar ya canza. Haiydar gani ta yi side d’inta gashi duk
ta gama rikitasa, da gudu yaje don ya tura qofar, amma
kash! Saijin qofar yayi ansa key. Cikin dashashiyar murya
ya fara k’iran”Aishat! Aishat! Aishat! Please ki taimaka min
ki bud’e qofar nan, inason inga rawanki yamin kyau
kuma ya burgeni, nayi miki alkawarin zan miki kyautar
da baki tab’a tsamani ba. Ko mai kikeso nayi alkawarin
zan bakishi dan Allah”. Aishat na jinsa ta shek’e da dariya,
tazo jikin qofar tace”Ya Haiydar naki d’in ko ka manta
bak’ar macece kuma ‘yar aiki ke rawa a gabanka, mai
zata burge ka dashi a jikinta?”. Haiydar ya marairaice
fuska tamkar mai shirin yin kuka Yace”komai zakice na
yarda, ko wani irin horo zakimin, bazan damu ba, amma
rawan ki ya burgeni”. Aishat na jinsa tayi banza dashi, ta
hau kan gado ta kwanta tana murmushin mugunta.
Haiydar ya jima ajikin qofar, kafin ya ja tsumar k’afarsa,
ya bar qofar d’akin, don Aishat tak’i bud’e qofar, gashi
duk ta d’aga masa hankali”mtss”. Ya ja tsaki, cikin zuciyar
shi cewa yake”to mai yasa na fito ne ma?”. “Gashi na ja
ma kaina ae, ita kuma ko tausayina ba zata jiba?”. Da
wannan tunanin ya koma d’aki ya kwanta, duk abun
duniya ya ishesa, don yanzu baida burin ganin kowa a
gaban sa, sai Aishat dake rikitasa. Haka ya k’araci
zamansa har lokacin sallah magriba yayi, sai da ya jira
akayi isha’i kafin ya dawo gida, yau sam yaki shiga d’aki,
jira yake ko zaiga Aishat ta fito, sai da ya kusan kwashe
awa d’aya, a gun bata fito ba, har yana shirin tashi yaji
alamar tana bud’e qofa, da sauri yaje ya b’uya yanda
bazata ganshi ba. Aishat ko yunwa ne ya dameta, shiyasa
ta fito ta had’a tea, mini skirt ne ajikinta, wanda dashi da
babu duk d’aya ne(wai an karya matacce). Bata sa riga
ba, sai yar bra top tasa, wanda ko cibiyarta bai rufe ba,
duk k’irjinta na waje. Tafiya take duk ilahirin jikinta
motsawa yakeyi, ta shiga kitchen ta had’o tea, falo ta
dawo ta zauna, kafa ta d’aura d’aya a kan d’aya. Wanda
hakan yasaka duk wanda ke saitinta zai iya hango kalar
pant d’inta. Ganin irin zaman da tayi, saida Haiydar ya
had’iye miyau, ji yake tamkar ya rugo da gudu, ya rik’eta,
amma yana tsoron masifarta. Aishat ta gama shan tea ta
d’ibi kayan taje kaiwa kitchen, Haiydar na ganin tashiga
kitchen, sauri yayi yashiga d’akin ta ya kwanta akan
gadonta. Aishat tana yar wakanta ta shigo d’aki, sam bata
lura da mutum ba, harta tura qofar amma bata rufe ba,
ta juya zata hau gado kenan, taga Haiydar a kan gadonta,
ba k’aramin razana tayi ba, ta juya da niyar zata gudu
kenan ya diro daga kan gado ya biyo ta. ®NWA.
*DEDICATED TO* *AISHAT MUHAMMAD* *(MAMAN
ABDUL SHAKUR)* *RASH KARDAM * [2:32PM,
9/14/2016] Rash Kardam: [7/9/2016] Rash Kardam
BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA ©RASHEEDAH .A.
KARDAM. *®NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*.
Pg-187~189. K’ofa ta ru fe, ta ju ya za ta hau kan gado ke
nan, ta ga mutum a kwan ce, ba k’aramin razana ta yi ba,
ci kin sauri ta ju ya za ta fita, Haiydar ya yi saurin dirowa
da ga kan gado, ya kai ma ta cafka, amma kash! Ka fin ya
iso, cikin za fin na ma ta fita. ‘Dakin da ke kusa da na ta,
ta shi ga, key da ke ji kin k’ofar ta murd’e, cikin sa’a ya
kullu. Haiydar ya na zu wa, ya sa mu har ta sa key, ya tsa
ya ci za, sam bai so ha ka ba, d’akin ta ya ko ma ya kwan
ta. Rigan baccin ta ya ga ni, hannu ya sa ka ya d’auko,
kan hancin sa ya kai, ya na shin-shinan dadda d’an
kamshin da ke jikin rigan. A haka har bacci b’arawo ya
d’au ke sa. Aishat ko duk illahirin jikinta rawa ya ke yi, sai
da ta kusa awa d’aya, ta zauna a bakin gadon, sai da ta yi
addu’a kafin ta kwanta. Asuban fari ta mik’e tayi sallah,
sai da ta ji Haiydar ya fita, kafin ta lallab’a ta koma
d’akinta ta kulle. Wanka ta shi ga sai da ta ga ma ta fito,
sama-sama ta shirya, uniform ta sa ka, ta d’au bag d’in
ta, ko karyawa ba ta tsaya yi ba, ta fito bakin gate, Napep
ta tare sai gidan Hajiya, da sallama ta tura k’ofar falon ta
shi ga, da Hasna su ka fara karo, ci ke da mamaki Hasna
ta ce”lafiya dai na gan ki da sassafe nan?. Murmushi
Aishat ta yi ta ce”lafiya lau wallahi, yau sauri na ke yi shi
ya sa ko ka yan breakfast, ban tsaya had’a wa ba”. Hasna
ta ce” ina Bros d’ina fa?”. Aishat ta ce”ke barni yau ina
sauri ne, yi ki had’a ma na breakfast ka wai, Hasna Hajiya
fa? Tana ciki ne?”. Hasna ta ce”eh! Ta na d’aki”. “Okay!
Barin shi ga gun ta, na gaida ta”. Da d’an gudunta ta
haura step d’in, da sallama ta shiga d’akin Hajiya, ta
samu tana karatu, a gefenta ta zauna, sai da Hajiya ta
idar da karatun, Aishat ta ce”Hajiya an ta shi lafiya?”.
Hajiya ta ce”lafiya lau, ya karatu?”. Aishat ta
ce”Alhamdulilah! Mu na kai”. Hajiya ta ce” ya Haiydar
d’in? Ina fatan ba ku na zaman lafiya, bai ta ku ra mi ki?”.
Aishat ta ce”lafiya mu ke zaune ba wata matsala”. Hajiya
ta ce”Alhamdulilah!”. Aishat ta ce” barinje na karya don
zan wuce school daga nan”. Hajiya ta ce”to in kin gama
karyawan ki min magana”. Aishat ta amsa mata tare da
fita falo. Ita da Hasna su ka karasa aikin, su na hira har
Aishat ta karya, lokacin Hajiya ta sauko, kud’i ta mika ma
Aishat ta ce”ga shi ki rik’e ki na b’atarwa”. Aishat ta yi
godiya ta fita. Driver ne ya kaita makaranta. Haiydar na
dawowa da ga masallaci, ya ko ma side d’in Aishat ya na
tura k’ofan d’akin da tashiga, sai ganin k’ofar ya bud’u, sa
kai ya yi cikin d’akin amma me?. Sai ganin d’akin empty
bakowa, d’akinta ya sa ke zu wa shi ma k’ofar a bud’e, sai
ya d’auka ko wanka tashiga, kan gadon ta ya sa ke
kwanciya, ya na za man jiran fitowarta. Shiru-shiru ba
bai ji Aishat ta fito ba, bare ya ji karan ruwan wanka,
tashi ya yi ya nufi bayin, k’ofar bayin ya tura, nan ma ya
ga empty bakowa a ciki, tsoro ne ya kama Haiydar to ina
Aishat ta je?. Ko dai ta na kitchen ne?. Da sauri ya yi
hanyar kitchen, ko da ya je nan ma ba kowa. Ba karamin
razana ya yi ba, ga shi time d’in fitar sa aiki ya yi, da sauri
ya koma d’akinsa ko wanka bai tsaya yi ba, ya saka kaya,
ya fito mota ya d’auka ya nufi gidan Hajiya, Ko da ya
shiga a falo ya sa me su a falo, ya rusuna ya gaida Hajiya,
Hasna ma ta gaida shi, Hasna ta sa ma sa abinci, sam
kasa cin abincin ya yi, hankalinsa ya tashi, tunani ya ke,
kardai ace Aishat ta gudu ne?. Tabbas da ya yi hauka,
don yanda ya ke jin sonta a cikin zuciyarsa ba zai iya
hakuri da rashinta ba, mikewa ya yi, ya mu su sallama ya
nufi gun aiki. Ko da ya shiga office, bai iya tab’uka komai
ba, key d’in motarsa ya dauka, ya nufi hanyan
makarantarsu Aishat, ya na zuwa, bai wani samu matsala
da mai gadi ba, don kakin police ne ajinsa. Ya na shiga
harabar makarantar, ya ga mu da abokinsa Malami ne a
makarantar, suna zuwa office ya masa bayanin Aishat
Malamin ya ce”oh! Head girl ka ke fad’a?”. Haiydar ya ce”
eh ita ce”. Malamin ya aika aka kirata, bata dad’e ba ta zo.
Malamin ya basu guri a office d’in, Aishat wani mugun
kalo ta masa, ta ce”lafiya Malam mai ya kawoka
makarantar mu?. Miye alakarka da ‘Yar aiki, kuma ‘Yar
shege?. Haiydar ba na son ganinka, i hate you”. Nan ta ke
ya ji zuciyarsa na tafarfasa, don jin kalamanta ya ke, har
cikin kwakwalwan kansa, cikin tsawa ya ce”ya isa haka!,
Aishat mai ya sa bakya tausayina ne?. Aishat in kinji
yanda zuciyata ke bugawa a kan k’aunarki. Please ki
taimaka ma rayuwata, ki yi kahuri da abunda ya faru, ki
manta komai dan Allah!”. Wani kalon banza ta sama nai
nuna alamar baka da wayo, juyawa tayi za ta fita, cikin
hanzari ya sha gabanta, matsawa ta soma yi, shima ya na
binta, cikin dakiyar zuciya tace”wai lafiyanka kuwa?
Wannan wani irin iskanci ne haka?”. Haiydar ya yi wa ni
murmushi, ya ce”Aishat ko kin manta matsayina a gunki?
Ni fa mijinki ne na sunnah, kuma ina son inji d’umin
jikin matana a tare da ni”. Cikin tsiwa Aishat ta ce”Allah
ya sauwake wa ye za ta had’a jiki da kai? Wai ko ka manta
Aishat ‘yar aiki ce? Cikin zafin na ma Haiydar ya matso
kusa da ita, hab’arta ya kamo. Kuyi hakuri da wanna ba
yawa, yau ina bussy ne. *®NWA* *DEDICATED TO*
*AISHA MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam:
[7/10/2016]Rash Kardam BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.*
Pg-190~193. Cikin tsiwa Aishat ta ce”Allah ya sauwake,
wace zata had’a jiki da kai?. Wai ko ka manta Aishat ‘Yar
aiki ne? Kuma ba’kar mace, wanda bata waye ba, marar
ilimi. Mai zakayi da ni Indo?”. Cikin zafin nama Haiydar
ya riko hab’arta, ya ce”mai ki ka ce?”. Aishat ko alamar
tsoro babu a tare da ita, ta sake mai-maita abunda ta
fad’a. Haiydar ya sassauta murya ya ce”Aishat always be
the first to forgive the other person”. Wani mugun kalo
ta masa ta ce”oh! Yanzu ne kasan da haka? Ko ka manta
irin tsa….. Bai bari ta k’arasa ba, ya toshe mata baki da
hannusa. Aishat hannu tasa tare da zage iya k’arfinta ta
turesa, sai da Haiydar ya d’anyi tangal- tangal kamar zai
fad’i. Aishat tana kaiwa bakin k’ofar office d’in, ta juyo
tare da rike k’ugu, ta ce”Haiydar ni Aishat ba tsaranka ba
ce, a yanzu ne na dawo mutum? Kasani kwarya ta bi
kwarya, kuma *DAI-DAI RUWA DAI-DAI GARI*. Ni Aishat
Yar shege ce kuma bakace ni, sai kuma nayi sa’a baka
son ba’kar mace, to mai za kayi dani?. Haiydar duk ya
rasa inda zai sa kansa, hannusa ya had’a biyu alamar
hakuri. Aishat ta aika masa da harara ta ce” Aliyu kake da
suna ko? To ka sani wutsiyar rakumi tai nesa da kasa, da
ga yau sai yau, karka kara shiga sabgata, kayi hanyarka
nayi tawa mtsss”. Ta saki tsaki ta fita abunta ko ta wai-
wayesa. Haiydar dafe k’irjinsa yayi, don zuciyarsa wani
irin zogi take masa, kujera ya nima ya zauna, ya lumshe
ido, a haka Abokinsa yazo ya samesa, fuska yayi ya b’oye
damuwarsa, sallama yayi ma Abokinsa tare da masa
godiya ya fito ya bar makarantan. Aishat ta na shiga class
da Sadeey suka fara karo, Sadeey ta ce”ya dai lafiya? Mai
ya sameki?”. Aishat batace komai ba, Sanah ce ta shigo
class d’in, da sauri ta k’araso gurinsu ta ce”Aishat lafiya
kuwa yanzu naga Haiydar zai shiga motarsa a school d’in
nan? Ko dai shi ya aika a kiraki?”. Aishat taso ta b’oye
musu amma jin Sanah taga Haiydar, kawai ta sanar
musu komai. Sanah ta ce”Aishat ba wai ina had’a ki da
mijinki ba, gaskiya karki kuskura ki basa fuska, yanda ya
wulakanta ki, ya kamata ki rama kema, ki basa wahala
har sai ya gane kurensa, don baiyi nadama ba tukun da
sauransa”. Sadeey ta ce”gaskiya kam”. Haka sukayita hira
har lokacin tashi yayi suka fito. Haiydar ko da kyar ya iya
jan motar ya koma gida, don ko ya koma office ba zai
iya aikata komai ba. ‘Daki yaje ya kwanta tunani yake
kala-kala, cikin zuciyarsa ko cewa ya ke”ya zanyi da
k’aunar Aishat da ke baraza ga rayuwa ta? Duk wanda
yayi yunkurin rabani da Aishat, to tabbas na san baya
k’aunata, barema in Allah ya yarda ba abunda zai sa na
saketa, ko da zatayi ta gallaza min a haka”. Aishat ko tana
tashi daga makaranta gidan Hajiya ta wuce, a gun ta yini,
sai yamma ta koma gidanta, ta na zuwa d’akinta ta shiga,
wanka tayi kafin ta fito, kitchen tashiga ta girka kuskus
da miyan stew, falo ta fito ta zauna tana cin abinci,
Haiydar ya d’an kwaso yun warsa ya ga Aishat tana cin
abinci, cike da isa ya ce”ke tashi ki zubo min nawa”.
Banza tayi dashi kamar bata jishi ba, ganin bata da niyar
tashi, ya ce”in fa bazaki zubo min ba, to zan kwace naki”.
Nan ma bata ce masa ba, ganin haka yayi kanta zai
kwace abinci da gudu ta mike ya bi bayanta. Dai-dai
lokacin Falmi ta sanyo k’afarta cikin falon, dai-dai lokacin
kuma Aishat ta iso gabanta, turus suka tsaya dukkansu a
gabanta cike da tsoro a fuskansu, jakan da ke hannuta
ne ya fad’i a kasa, ba k’arami gir-giza tayi da ganin su
haka ba. *®NWA* *DEDICATED TO* *AISHAT
MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH LUV *
[2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam: [7/11/2016]Rash
Kardam BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.* *Pg-194~196* Ba
k’aramin razana tayi da ganinsu cikin wannan yanayi,
Aishat ta razana amma shirin ko ta kwana da tayi, hakan
yasa ta shanye damuwarta, ta juya sai murgud’a jiki
takeyi, ta kama hanyan komawa falo, Haiydar ko yanuna
damuwarsa, shima ya juya da niyar komawa cikin falon.
Falmi da sauri tasha gabansa, cike da masifa ta fara ce
wa”Haiydar asai baka da mutunci? A sai kai d’an iska ne?
Maciyi *AMANA*. To asirinka ya tonu, karasa wacce
zakana bi sai Yar aiki na?”. Wani mugun kalo ya
sakarmata, bai tanka mata ba yabi gefe zai wuce, da
sauri ta sha gabansa tare da shan kwalar rigansa.
Hannunsa yasa ya b’amb’are hannuta daga jikin rigarsa,
da sauri tasake tare gabansa, Haiydar ya ce” Falmi ki bini
a hankali duk wani rashin kunyar da kike take, tsaf zanyi
maganinsa, karkiga na kyaleki kina yanda kikeso, kice
zaki takani son ranki, a k’ark’ashina kike”. Wuceta yayi ya
nufi d’akinsa, sam shi baya son hayaniya. Falmi ganin ya
tafi, ta juya gun Aishat daniyar mata rashin mutunci.
Aishat ko ta d’aura kafa d’aya akan d’aya, Falmi ganin irin
zaman da tayi gashi k’ananan kaya ne ajikinta, don duk
suran jikinta ya bayyana, hakan ya k’ara b’ata mata rai, ta
iso gaban Aishat ta ce”ke Yar aiki kuma Yar shege wa ya
baki daman saka wa ‘yannan kayan?”. Aishat tayi banza
da ita bata amsa mata ba, hakan yak’ara kub’ular da ita.
Ta sa ke ce wa”ke k’aramar ‘Yar iska da e fa nake
magana”. Aishat ta saki lallausar murmushi, ta mik’e tare
da gir-giza jikinta ta tak’o har gaban Falmi, sai da tamata
kalon ido cikin ido, ta sake k’ara taku biyu zuwa uku,
kafin ta juyo ta ce”Fatima kike ko Falmi? Ko ma dai wa
kike duk ba damuwa ta insan sunan bane”. Falmi kasake
tayi don tsananin mamaki, ko motsi ta kasa, sai bakin da
ta sake tana kallon Aishat. Aishat ta ci gaba da cewa” ina
sane da duk wani wulakancin da kika min tun daga
tasowa ta, harda cin mutuncin da kukayi ma uwata, kin
wulak’anta ni wulak’ancin da ko kare baza’a masa ba.
Falmi ki sani da da yanzu ba d’aya yake ba, ki sani biyu
yafi d’aya, kamar yanda uku tafi biyu. Ki sani wutsiyar
rak’umi tai nesa da k’asa, kamar yanda na tsere miki
yanzu. Ki sani a da kin taka Indo ta kyaleki, a yanzu na
canza daga Indo zuwa Aishat, kuma Aishat bata juran
wani raini da wargi. Samun kwanciyar hankaliki da
zaman lafiyanki a gidan nan, shine kiyi sabgarki, banda
shiga hark’an Ashanty baby, domin bana juran wani
wargi. A hankali tasoma takawa tana sarrafa mazaunanta
da k’irjinta, taku uku ta k’ara ta juyo ta ce”oh! Na manta
ban sanar da ke, ko da gigin wasa karki ce zaki ne mi
Aishat da fad’a, don bana had’a k’irji da kishiya kuma
banga wannan kishiyarba, kuma ina fatan kinji duk
abunda na fad’a miki?. Ta juya idonta ta ce” na manta
ban miki godiya da karamcin da kika min, gaskiya kin
can-canci in gode miki, kin had’a ni aure da gwarzon
Mijiki Haiydar kuma kin iya had’i sosai, don ni kaina na
san, nasamu mijin nuna wa sa’a gashi kyakyawa, jarumi
a kowanne fage nagode”. Hannu Aishat tasaka akan
bakinta tare da yin kiss ta hura ma Falmi, ta saki wani
murmushin mugunta, don yanda taga Falmi ta dawo,
juyawa tayi ta nufi d’akinta tana rangwad’a. Falmi batan
lokacin da ta d’aura hannu aka ta fara ihu tana cewa”lalle
yau nasan na *TAFKA BABBAN KUSKURE* wato d’an
hakin da na raina…… Na raina Indo sai ita ce zata gasa
min aya a hannu”. Ni ko Rash ina gefe na ce”gaskiya
wannan show d’in yayi Aishat ta burgeni. Lalle wannan
shi ake kira da *BABBAN KUSKUREN DA KI KA TAFKA*
Falmi”. Gyara zama nayi don inci gaba da kalon wannan
gurmi mai k’ayatarwa, kashh! Sai ga wayata tana nuna
battery low. *®NWA.* *DEDICATED TO* *AISHAT
MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH
KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam:
[7/12/2016]Rash Kardam BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.*
*Pg-197~199.* Ta juya idonta ta ce” na manta ban miki
godiya da karamcin da kika min, gaskiya kin can-canci in
gode miki, kin had’a ni aure da gwarzon Mijiki Haiydar
kuma kin iya had’i sosai, don ni kaina na san, nasamu
mijin nuna wa sa’a gashi kyakyawa, jarumi a kowanne
fage nagode”. Hannu Aishat tasaka akan bakinta tare da
yin kiss ta hura ma Falmi, ta saki wani murmushin
mugunta, don yanda taga Falmi ta dawo, juyawa tayi ta
nufi d’akinta tana rangwad’a. Falmi batan lokacin da ta
d’aura hannu aka ta fara ihu tana cewa”lalle yau nasan
na *TAFKA BABBAN KUSKURE* wato d’an hakin da na
raina…… Na raina Indo sai ita ce zata gasa min aya a
hannu”. Falmi ta fara Safa-da-marwa a falon bakinta ta
ciza tare da dunkule hannu, tana tunanin mafita yanzu
wani mataki zata d’auka gashi taga Aishat da zafin ta take
can komai ta tuna tasaki lallausa murmushi ta nufi
dakinta wanka tashiga don tasamo ma kanta matakin da
zata d’auka. Aishat ko tana barin falo da gudu tayi
d’akinta key(mabud’i) tasa ma d’akin ta rufe tare da jin
gina a jikin k’ofar dakin tana maida numfashi. Wani
sassanyan ajiyar zuciya ta saki a fili ta furta” lalle na iya
cika baki duk wannan kurarin kamar zan iya dukan Falmi
ai ko yau da ta shakeni sai dai wata Aishat bani ba”. Jin
kamar motsi yasa ta zabura jikinta sai b’ari yake ta
ce”wayyo yau na janyo ma kaina tabbas yau inta rikeni
nikam sunana gawa”. Wani dabara ne ya fad’o mata
doguwar kujeran hutuwa dake cikin d’akinta ta janyo
zuwa bakin k’ofar ta tokare k’ofar dashi, wai ko da Falmi
ta biyo ta bazata iya b’alle k’ofar ba. Sai zufa takeyi ga
tsoro da take ji duk a razane take sai zare idanu takeyi
tamkar wacce tayi ma sarki lafi. Haiydar ko d’aki ya
koma yana tunanin irin rayuwan da zaiyi da matansa
biyu, gashi yanzu ba abunda yake da k’auna da muradi
kamar Aishat amma sam bai ganin fuska ajiyar zuciya ya
sauke a fili ya furta”Allah ka sanya Aishat sona”. Mik’ewa
yayi tare da d’aukar key (mabud’i) d’in motarsa ya fita
waje don ya samu abunda zai ci. Falmi ko tana fitowa
cikin hanzari tasoma shiri make-up (kwaliya) tayi ta
d’auko kaya tasaka tare da d’iban kud’i tana wani
murmushin mugunta ta fita. Wayarta ta d’auka ta kira
wata magana sukeyi kasa-kasa wanda nikai na Rash duk
son d’ibo rahoto na bansamu damar naji mai take ce wa
ba, dole na hak’ura injira ta gama na bita naga mai take
shiri aikatawa. Haiydar yana fita gurin cin abinci yanufa
ya sayo guda uku, gida ya dawo ko da yazo falo yaga ba
kowa, d’akin Falmi ya nufa yaga batanan da alamar ta
fita ledar da yaso nata ya ajiye mata. Ya nufi b’an garen
Aishat ko da ya tura k’ofar yaji a kulle sai ya kwan-kwasa
k’ofar. Aishat da take ciki jin an kwan-kwasa k’ofa take
cikinta ya bada sautin kululuuu! Wani

Please Login or Register in order to submit comment