Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fitsari ne ya taho
mata bashiri ta sa hannu tana matse k’asan k’afarta duk a
tunaninta Falmi ne, bata san lokacin da yanka bayi da
mugun gudu ta kulle bayi sai ga fisari na gan- garowa ta
k’asan k’afarta. Niko Rash mai zanyi in banda dariya
nace”haba Indo karki bada ni mana duk kurarinki nan
ace kina wannan tsoro haka?”. *DEDICATED TO*
*AISHAT MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam:
BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA ©RASHEEDAH .A.
KARDAM. *®NWA.* *Pg-200~203.* Aishat da take ciki
d’aki jin an kwan- kwasa k’ofa take cikinta ya bada sautin
kululuuu! Wani fitsari ne ya taho mata bashiri ta sa
hannu tana matse k’asan k’afarta duk a tunaninta Falmi
ne, bata san lokacin da yanka bayi da mugun gudu ta
kulle bayi sai ga fisari na gan- garowa ta k’asan k’afarta.
Sai rarraba ido takeyi jin an kara buga k’ofar ae sai ga
fitsari na zuba take idanunta suka soma ciko da kwalla
addu’a ta fara karantowa duk wanda yaxo bakinta kawai
yi takeyi. Falmi ko duk wani tugu da zata had’a ta had’a,
bata soma shirin dawowa gida ba sai k’arfe tara da
mintuna. Haiydar jin shiru yayi yawa ba a bud’e ba da
har zai tafi sai ya fasa, sunan Aishat ya kira sai da yayi
baki uku. Aishat daga bayi taji muryan Haiydar da kamar
bazata fito ba, amma sai ta daure tana d’an sand’a ta fito
falo muryan shi taji, sai da ta tattara nutsuwarta ta amsa
ta ce”gani ina zuwa”. Bayi ta koma ta d’auraye jikinta ta
fito zani ta d’aura kafin ta bud’e k’ofar. Haiydar ya
ce”beauty ina kika shiga?”. Sai da ta d’anyi jim kafin ta
ce”na d’an shiga wanka ne shiyasa”. Haiydar yayi
murmushinsa mai k’ayatarwa ya ce”beauty shine bazaki
kirani inzo na miki ba, bai kamata kina wahala da kanki
alhalin gani a cikin gidan miye amfanina? Kin san bana
so ki wahala da yawa”. Haiydar ya karashe maganan tare
da d’aga ma Aishat gira tare da kashe mata ido d’aya.
Aishat ta kauda kanta gefe ta ce”bana bukatar hakan
kuma da wake min wanka? Ko kaine kake min? Don haka
bana bukatar hakan”. Zai sake magana ta ce”wai lafiya
kuwa? Ni fa zan rufe k’ofa don ina da abunyi”. Haiydar ya
san halinta da sauri ya mik’a mata ledar bata bari yayi
magana ba ta ce”thanks you”. (Nagode maka). K’ofar ta
mayar ta rufe tare da sakin sassayan ajiyar zuciya ledar
ta ajiye taje tayi wanka kafin tazo ta bud’e ledar sai da
taci abinci dake ciki tayi hamdalah ta tattara kayan zata
fitar waje nan fa ta tuna da abunda ya faru kamar zata
koma ta ce”ai Haiydar yana gida ba zai bari ta bugen ba”.
A hankali ta bud’e k’ofar d’akin da sand’a ta ke tafiya, sai
da tazo dai-dai falo ta d’an leka taga ba koma sai da ta
leka hanyar d’akin Falmi taga ba kowa kafin ta fito sad’af-
sad’af take tafiya har ta kai komai kitchen (madafi) tukun
ta dawo nan ma sai da ta leka har tazo tsakiyar falo taji
ance kee ba karanin razana tayi ba take kayan cikinta
suka soma bada sauti shooky. *®NWA* *DEDICATED
TO* *AISHAT MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL
SHAKUR)* *RASH KARDAM * [7/14/2016]Rash Kardam
BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA ©RASHEEDAH .A.KARDAM. *®NWA.* *Pg-204~206.* Kee taji ance
bak’aramin razana tayi ba sai da kayan cikinta suka fara
shooky. Duk ta gama d’auka Falmi ce harta had’a
hannayenta biyu alamar zata bada hak’uri, a hankali ta
juyo sai ganin Haiydar ne ke waya da alamar ransa na
b’ace gashi kuma ya ganta ta rasa ya zatayi sai kawai ta
wayance taci gaba da sand’ar sai ta d’an jiyo kamar mai
wasa abinko sai ya mata kyau. Haiydar kasa d’auke
idonsa yayi daga gareta harta shiga side d’inta. Aishat
tana shiga ta sauk’e ajiyar zuciya bayi taje tayi brush tazo
ta kashe wuta tayi addu’a ta kwanta. Haiydr kasa tashi
yayi a falon yana jiran yaga dawowar Falmi ransa ya
gama b’aci sosai. Falmi ne tashigo da sallamarta ganin
Haiydar ta b’ata rai itama tare da k’arasowa cikin falon,
Haiydar cikin b’acin rai ya ce” kee daga ina kike?”. Falmi
bata tanka masa ba sai wani harare-harare takeyo,
Haiydar ya ce”Falmi kinason ki b’atamin gidana don
Aishat duk abunda taga kinayi shi zata koya wanda ni
kuma bana so ko kad’an ta koyi munanan d’abi’unki”.
Wani harara Falmi ta b’alla masa tare da jan tsaki tayi
d’akinta, da sauri ya bita ama kash! Ta sanya ma d’akin
key (mabud’i). Ransa ya gama b’aci bai san lokacin da ya
fara safa-da-marwa a falo tare da dunkule hannusa ya
bugi iska, da kyar yasamu ya koma d’aki ya kwanta
zuciyarsa na masa suya. Da safe da wuri Haiydàr ya fita
Aishat ma ta shirya school bus yazo d’aukarta, ko da taje
school da suka zauna da su Sanah ta basu labari abunda
ya faru dariya sukayi sosai kafin suka bata shawarwari.
Sai da aka tashi ta bi gidan Hajiya sai da tayi la’asar kafin
ta d’au motar ta nufi gida daman a gidan ta bar motar.
Tafe take tana tuk’i cikin nutsuwa tun daga unguwansu
Haiydar taga kanar wata mota kirar jeep bak’a da glass
bak’ak’e tana binta, sam bata kawo komai ba tayi ta
tafiyanta sai da tazo hanyar shiga unguwansu bayan
Airport taga wannan motar tazo da gudu tasha gabanta,
gashi gurin bakowa shiru gurin wasu bak’ak’en mutane
ne suka fito daga bak’ar jeep d’in nan tare da zuwa dai-
dai jikin motarta suka bud’e, cike da tsoro ta ce”lafiya
mai na muku? Dan Allah kuyi hak’uri in motar kukeso in
fita na baku amma kar kuyi min komai”. Wani daga
cikinsu ya wanka mata lafiyayen mari ya ce”zaki rufa min
baki ko-ko sai kinji maza?”. Take jikinta ya soma b’ari
idonta sai ruwan hawaye ke zuba, d’aya daga cikin
mutanen ya ce”yah! Oga zamu gama da ita a nanne?”.
Wani murmushi Ogan yayi ya ce” no zamu tafi da ita don
naga ta min zata yi test(d’an-d’ano)dole sai na huta da ita
kafin mu gama da ita. Aishat najin haka ta fara zatayi ihu
d’ayan ya zaga ta bayanta ya mata kyakkyawan riko wani
yazo manna mata salatab a baki, k’okarin janta suka
somayi amma tana turjewa abunka da fatar mace mai
samu hutu, garin janta taji ciwo a hannu sai ga jini yana
zuba har saida ya d’idd’iga a gun. Ogan gani tana da
taurin kai kuma zata b’ata musu lokaci yazo dai-dai ita
cikin muryan ‘Yan iska ya ce”tun da ki kayi taurin
kaikuma ki ka b’ata mana lokaci kafin mu aiwatar da
aikin da’aka samu sai nida Yarana mun biya buk’ata dake,
bakinsa ya lashe tare da kawo hannusa ya shafi k’irjinta
ya saki mayen murmushi haka suka jata zuwa motarsu
suka tayar su ka bar gurin. Ni Rash bansan lokaci da
nasaki k’ara ina binsu ina kiran Haiydar amma ina sunyi
nisa ba taimakon da zan iya bata a lokacin sai addu’a.
*®NWA* *DEDICATED TO* *AISHAT MUHAMMAD* *
(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH LUV * [2:32PM,
9/14/2016] Rash Kardam: [7/16/2016]Rash Kardam
BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA ©RASHEEDAH .A.
KARDAM. *®NWA.* *Pg-207~209.* Ogan gani tana da
taurin kai kuma zata b’ata musu lokaci yazo dai-dai ita
cikin muryan ‘Yan iska ya ce”tun da ki kayi taurin
kaikuma ki ka b’ata mana lokaci kafin mu aiwatar da
aikin da’aka samu sai nida Yarana mun biya buk’ata dake,
bakinsa ya lashe tare da kawo hannusa ya shafi k’irjinta
ya saki mayen murmushi haka suka jata zuwa motarsu
suka tayar su ka bar gurin. Gudu suke sharara wa Aishat
ko sai hawaye takeyi tanaso ta basu hak’uri amma ina ba
hali bakinta yana rufe gam da salatab Ogansu ko tasata
yayi a gaba yana kalonta don ya rinyar ta matuk’ar masa
kyau ji yake koma dai ya fasa aiwatar da abunda aka
sasune kawai ya b’oyeta ya mayar da ita Matar sa kuma
inda zai na hutawansa. Fatan bakinsa ya lashe tare da yin
wani murmushin mugunta. Falmi ko tana cikin wasu
kawayenta wanda kalo d’aya zaka musu ka gane tattatun
‘Yan bariki ne masu ji da bariki, wata kawar Falmi ta
kaleta ta ce”Falmi gaskiya baki da kyau yanzu abunda ki
ka sa ayi kenan niko kishiyarki kyau ta ke min”. Wani
mugun harara Falmi ta sakar mata ta ce”yanzu zamu
b’ata da ke don duk wanda zai bi bayan Indi ko ya sota to
tabbas makiyina ne ina adawa da shi”. Gwantsi da ke gefe
jin kalaman Falmi ta shek’e da dariya ta ce”har uwar
Haiydar d’in kenan kina adawa da ita”. Falmi ta ja
tsaki”mtsss ita a su wa yanzu next harina ita ce daga nan
ina fita gidan mu zaje gun Mummy na ne, dole mu koma
gun Malamin nan inaga asirin nan ya karye ne”. Gwantsi
ta ce”ni ko in da ni ne ke Falmi bazan tayar da hankalina
ba tunda gaki kintara kud’i kin dawo babbar mace, gaki
da naira kuma ai Haiydar yana sonki da yawa tunda ke
kikace da hannusa ke baki kud’in nan”. Falmi ta ce”ke fa
zabaki gane bane Haiydar nawa ne ni kadai da kinga
abunda Indo ta min jiya sai kin bani goyan baya dari-
bisa-dari”. Wata Mama Zeey da ta ke gefe ta ce” ina
bayanki karki ragar musu ko d’aya ai kishiya ba abin so
bace kishiya! Kishiya!! Kishiya!!! ina bayanki a gama da ita
kawai ki huta”. Haka suka ci gaba da hiransu kowace da
gur-guwan shawaran da take bata a gun. Haiydar yana
office duk ya ji hankalinsa ya tashi ya kasa zaune ya kasa
tsaye zuciyarshi ba abunda take tunaso masa sai Aishat,
haka kurun ya tsinci kansa da son ganin Aishat a wannan
lokacin cikin hanzari ya tattara komai daman time d’in
tashi ya kusa. Da sauri ya fito ya nufi motarsa ya shiga
cikin sauri ya ke tuk’in sai da ya kusa shiga unguwamsu
gabansa ya soma fad’uwa sai gumi ke ketomasa, k’ara
gudun motarsa yayi ga gumi sai k’ara keto masa yakeyi
duk da sanyin A.C da ke motar amma bai hana sa yin
gumi ba. Tun daga nesa ya ke hango wani mota sak irin
na Aishat amma sai wata zuciya ta ce masa” mai zai kawo
Aishat nan kawai dai kalar motar ce d’aya, ko da ya iso
gun k’ofofin motar a bud’e ya ke, ganin school bag d’in
Aishat bai san lokacin da yatak wawan burki ba ya fito
daga motarsa. Da gudu yayi gum motar baiga kowa ba
sai ya lek’a ciki ba ta nan ga hijab d’in mak’arabtarta a
gun da hularta, sai takalminta kafa d’aya ko da ya kali
kasa nan yaga jinin da ya d’id’iga a hankali ya soma bin
jinin har ya kaisa gun da ‘Yan iskannan suka aje motarsu,
nan ma yaga alamar kafa inda kayi kokawa da kuma
alamar ta k’arfi aka d’auketa, ga tayar motarsu da yayi
ribas da kuma yanda ya tashi. Haiydar baisan lokacin da
yasaki k’ara ba ya na kiran”Aishat! Aishat!! Aishat! Kina
inane? Mai ya same ki? Wa ya tab’a min ke?”. Fad’uwa
yayi a kan gwiwarsa kamar mai (nil down) yana k’araji
yana ihu ga hijab d’in Aishat a hannusa ya na kuka wi-wi
kamar yaro. Da gudu ya tashi yayi gabar yana kiran
Aishat! Da gudu ya dawo yayi yamma yana kiran Aishat!!
Ya sake dawowa yayi Arewa yana kiran Aishat!!! Yazo ya
sake yin kudu yana kiran sunanta, ya dawo kaman
zarare. Masu karatu sai kun gansa abun gwanin ban
tausayi ni kaina Rash bansan lokacin da hawaye yasoma
gan-garo min ba. *®NWA* *DEDICATED TO* *AISHAT
MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH
KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam: BABBAN
KUSKEREN DANA TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM.
*®NWA.* *Pg-210~213.* Fad’uwa Haiydar yayi a kan
gwiwarsa kamar mai (nil down) yana k’araji yana ihu ga
hijab d’in Aishat a hannusa ya na kuka wi-wi kamar yaro.
Da gudu ya tashi yayi gabar yana kiran Aishat! Da gudu
ya dawo yayi yamma yana kiran Aishat!! Ya sake dawowa
yayi Arewa yana kiran Aishat!!! Yazo ya sake yin kudu
yana kiran sunanta, ya dawo kaman zarare. Ya dad’e a
haka ya kasa tab’uka komai sai kuka tamkar mace kamar
ba jarumin d’an sanda ba mai hazak’a da kwazo wayarsa
ne tayi k’ara yana kuka ya ciro daga aljihunsa ya ga
sunan Hajiya kafin ya d’auka harta tsinke. B’an garen
Hajiya ko ta ce”yau lafiya banga Aliyu ya d’au wayata
ba?”. Kamar ta ajiye wayan sai wani zuciya ya ce”kawai ki
sake kira kiji lafiyarsa dana d’iyarki”. Cikin hanzari ta
danna kira. Haiydar jin waya na ringing ga jikinsa sai
b’ari yakeyi (daman wannan yanayinsa ne in ransa ya
b’aci jikinsa b’ari zainayi). Da kyar ya iya danna gun amsa
kira yasa a kunnensa kuka yakeyi yana kiran Aishat! Ciki
razana Hajiya ta ce”Aliyu lafiya mai yasamu Aishat?”. Bai
iya amsa mata tambaya ba sai ce mata” Hanyan gida
b’ata Aishat”. Sam kwakwalwarsa ta kasa tuno masa ma
ya zai had’a kalman a dai-dai ya fad’a Hajiya cikin kid’ima
tun da taji yananyi Haiydar tasan abun ba k’arami bane,
ta d’auko hijab d’inta ko Abban su Haiydar dake hanyan
dawowa yau bata sanar masa ba ta fito a gi-gice, bata
tsaya kiran driver ba(mai tuk’a mota) kasancewar daman
ta iya mota da sauri ta figi mota tun daga nesa take horn
ma mai gadi, shi kansa mai gadi sai da ya rud’e da horn
d’in da takeyi ai ya na wangale gate(gareji) da mugun
gudu ta fita. Gudu take shararawa cikin min tunan da
baifi hud’u ba ta soma hango Haiydar ga kuma motar
Aishat! Gudu ta k’ara tana isowa ta gansa a durk’ushe a
kan gwiwansa zuwa tayi da sauri ta rugumesa tana jijiga
sa ta ce”Aliyu lafiya? Ina Aishat d’in?”. Jinsa a jikin Hajiya
ya saki sassayan ajiyar zuciya sai a lokacin nutsuwa ta
zomasa, cikin kuka ya sanar da Hajiya abinda ya tarar
Hajiya ta ce”innalilahi wa inna ilaihi raji’u ai ba zama
zakayi kana kuka ba, kaman ba jarumin police ba?”
Abunda ya da ce zamuyi yanzu tashi kabi sawun motar
sannan ka kira duk wata ma’aikatar police da ke kusa a
sane dasu don a baza matakan tsaro. Haiydar ya shiga
motarsa zuciyansa na suya gun aikinsu ya kira yasanar
musu ya ce”susanar da sauran ma’aikatar hukumar ‘Yan
Sanda a bazama wasu su biyo sa, hayar da mota tayi
yafara bi har ya fitar dashi bakim ti-ti, daga nan kuma
hanya ta kasu kashi uku ya tsaya yana tunani sai ga wasu
motocin police(‘Yan sanda) sun iso mota uku nan suka
kasu kashi uku d’aya yabi Haiydar biyu suka bi sauran
hanyoyin. Abu wasa-wasa suna neman Aishat ba
labarinta gashi har anyi sallah isha’i. Aishat tare da ‘Yan
iska tafiya sukeyi sai shiga cikin daji sukeyi yayinda jinin
jikinta sai zuba yakeyi kasancewar ta mai yawan cin
abinci mai kyau tanada wadattace jini amma sanadin
zuban da yayi da yawa ya haddasa mata jin jiri, idanunta
suna wani iri, hakan baisa Ogan ‘Yan iskan nan yayi niyan
saurara mata ba sai aika mata da mayen kalo yakeyi. Su
Haiydar ko sunyi nima harsun gaji amma shi baijin
gajiya a tare da shi zuciyarsa suya yake masa yama rasa
wani irin kalan hukunci zai yanke ma wanda ya d’au
Aishat d’insa tabbas ba zai iya saurara masa ba baran
yanda yanzu yake jin tsananin k’aunar Aishat na yawo a
jinin jikinsa da jijiyoyinsa tafiya suke ga dare yayi ko da
ya kali agogon da ke hannusa 11:49 wani kwana ya gani
wanda ya lula cikin deji kuma hanyar k’aramace mota
bazata sake acikin hanyan ba wasu suna cewa kar abi
hanyan halane ko sunbi ta gun gashi yayi daji ko da
Haiydar batunsu ransa da ya b’aci ya finciki motar ya
shiga cikin dajin, sauran suna ganin ya shiga suka bisa a
baya sai yayi tafiya sosai sai yaga wani abu a gefe kamar
mutum ne ko tudu, da sauri ya tsaya ya fito da wani
touch light d’insu mai haske yana haskawa ya hango
Aishat kwance bata motsi da gudu yayi gunta yana
haskawa yaga jini na fitowa daga k’asan skirt d’in
makarantarta wani razazane k’ara ya saki ya soma
jijigata ganin bata motsaba, dai-dai lokacin sauran police
d’in suka iso, bai bi ta kansu ba da gudu yayi mota da ita
ya sanya ta a mota ya juyo ya ce”ku tabbatar da kunbi
mutanenan kuma kun kamosu zan turo wasu motocin
su biku”. Bai jira amsansu ba ya juya ya shiga mota ya
figeta da gudu ya nufi cikin gari. *®NWA* *DEDICATED
TO* *AISHAT MUHAMMAD* *(MAMA ABDUL SHAKUR)*
*RASH KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam:
[8:05PM, 7/16/2016 BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng
NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.*
*Pg-214~216.* Dai-dai lokacin sauran police d’in suka
iso, bai bi ta kansu ba da gudu yayi mota da ita ya sanya
ta a mota ya juyo ya ce”ku tabbatar da kunbi mutanenan
kuma kun kamosu zan turo wasu motocin su biku”. Bai
jira amsansu ba ya juya ya shiga mota ya figeta da gudu
ya nufi cikin gari. Gudu yakeyi sam ba nutsuwa a jikinsa
wani wawan duka ya kaima sitiyari motar tare da furzar
da wani isaka mai zafi zuciyarsa na masa rad’ad’i wai ace
abunda yagama tanadi wani ya rigasa wasu zafafan
hawayene suka zubo masa wata b’an gare na zuciyarsa
ya ce”haba Haiydar duk da abin da ciwo kardai kace zaka
guje ma Aishat don son da ka ke mata na gaskiya ne
bawai jikinta kake so ba. A fili ya furta” Aishat a kowani
hali ki ke ina k’aunarki ke ce SIRRI NA bazan gujeki ba”.
Wasu hawaye ne suka sake zubo masa, wayarsa ce tayi
k’ara sunan Hajiya ya gano ya d’aga cikin muryan kuka
ya ce”Hajiya an sameta amma sun mata fyad’e gata ko
motsi batayi”. Hannu a ka Hajiya ta d’aura ta saki salati ta
ce”yanzu kuna ina ne Aliyu?”. Ya ce”gani a hanya da ita
zan wuce T.H”. Hajiya ta ce”okay gamu zuwa da Abban ka
yanzu shima ya dawo”. Kashe wayar yayi ya k’ara gudu
wanda kiris ya rage motar ta kwace a hannusa Allah ne
ya kare. Bai dad’e ba ya isa Asibiti take a ka shiga da ita
Emergency Haiydar ya gagara tsaye ya gagara zaune sai
safa-da-marwa ya keyi a k’ofar idonsa na zubar da
hawaye, Hajiya ne da Abba suka iso kalonsu kawai yayi
ya fashe da kuka mai cin rai, Hajiya ma hawaye tafara
don abun ya mata ciwo bana wasa ba. Falmi ko gidansu
ta nufa ita da Mum d’inta suka tafi gun boka ita duk a
zatonta an gama da Indo dan haka ta ce”boka kaban
maginda sai abunda na fad’a ma Haiydar zai yi ba kuma
zai ki bin umarni na ba”. Bokan ya bushe da wata
mahaukaciyar dariya ya ce”anyi angama yarinya kinzo
inda za’a share miki kukan ki hahahah”. Kwarya ya d’aga
sama saiga wasu magun-guna sun zuba a ciki nan ya
mik’a mata ya ce”ga wannan turaren ki tabbatar kulum
kinshafa a jikinki, sannan wannan maganin ki kuskure
bakinki da shi kulum”. Falmi cikin zud’i ta ce”anyi an
gama boka”. Bokan ya kara wata dariya kafin ya
ce”maganin mu da doka kisani duk randa kika tsallake
d’aya aciki asiri zai karye kuma zai miki wulakanci
mummuna”. Ta ce”zan kiyaye boka”. Kud’i ta zuba masa
suka tafi. A can asibiti kuwa Dr ya bata taimakon
gaggawa saida numfashinta ya dai-daita kafin suka duba
kasanta asai ba fyad’e a ka mata ba kukkurjewa tayi
acinya wanda ya janyo mata zuban jini. To ni Rash abun
ya d’auremin kai bare masu karatu, amma bari mu wai-
wayi baya, in baku manta ba na ce muku”ciwon da
Aishat taji ya haddasa mata zuban jini sosai wanda
haryasa idonta yin wani iri”. Bayan da ‘Yan iskan nan
suka cigaba da tafiya da ita jininta ya zuba ga razana da
tayi hakan ya sanya ta yanki jiki ta fad’i tayi dogon suma
idanunta sun kafe, ‘Yan iskan nan da suka ga haka sun
d’auka mutuwa tayi, shiyasa Ogansu ya ce”kawai su
yarda ita anan tunda ta mutu ba amfanin su fita da gawa
karma a kamasu”. Tundaga bakin hanyar da zai shigarda
mutum dajin da aka sameta suke janta a kasa wanda
yasa skirt d’inta kwayewa jikinta ya jijiciwo kunji dalilin
zuban jinin bari mu koma labari. Ko da Dr ya gama
dubata ya gito cikin hanzari Haiydar da Hajiya sukayi
gunya a tare suka jefo masa tambaya “Dr ya jikinta?” Dr
ya ce”da sauki Alhamdulilah kuma ba fyad’e aka mata ba
kurjewa tayi, ga jini ya zuba da yawa don haka muna
buk’atar jini cikin sauri Haiydar ya ce” Dr muje a d’ibi
nawa a samata”. Cikin ikon Allah jininsu yayi dai-dai aka
samata Dr ya ce”ya kamata a canza mata kayan jikinta
sun b’aci”. Haiydar ya amsa da “to”. Ya kalisu Hajiya ya
ce”barinje gida na d’auko mata wasu kayan”. Hajiya ta
kalli agogo wayanta karfe biyu da rabi ta ce”to kaje Allah
ya kareka”. Ya amsa da “Ameen”. Ya fita gudu yaringa
shararawa har ya iso gida horn ya ringa yi Falmi cikin
bacci taji horn d’in kafin da sauri ta leka taga Haiydar ne
ke shigowa cikin sauri ta shafa turaren nan ta kuma
shiga bayi ta kuskure bakinta da ruwan maganin ta nufi
k’ofar falo. *®NWA* *DEDICATED TO* *AISHAT
MUHAMMAD* *(MAMAN ABDUL SHAKUR)* *RASH
KARDAM * [2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam:
[7/17/2016]Rash Kardam BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.*
*Pg-217~218.* Dr ya ce”ya kamata a canza mata kayan
jikinta sun b’aci”. Haiydar ya amsa da “to”. Ya kalisu
Hajiya ya ce”barinje gida na d’auko mata wasu kayan”.
Hajiya ta kalli agogo wayan ta karfe biyu da rabi ta ce”to
kaje Allah ya kareka”. Ya amsa da “Ameen”. Ya fita gudu
yaringa shararawa har ya iso gida horn ya ringa yi Falmi
cikin bacci taji horn d’in kafin da sauri ta leka taga
Haiydar ne ke shigowa cikin sauri ta shafa turaren nan ta
kuma shiga bayi ta kuskure bakinta da ruwan maganin ta
nufi k’ofar falo. Cikin rashin sa’a kafin ta riskeshi har ya
shiga d’akin Aishat ya d’ibi mata kaya kala biyu marasa
nauyi ya fito kenan sukayi two eyes(ido biyu) da Falmi
hannuta a kan k’ugunta cikin isa da gadara ta ce”kai daga
ina kake a cikin wannan dare?”. Haiydar duk sai ya ji
komai ya kwance masa ya tsinci kansa da ba zai iya yi
mata musu ko gardama bare yaki bin umurnin ta, sai da
ya yayi jim kafin ya ce”daga Asibiti nake”. Cikin hanzari ta
ce”waye a Asibiti?” Haiydar ya kalleta ya ce”Aishat ce”.
Dammmm! k’irjin falmi ya bada sauti bata san lokacin da
ta sanya hannu a k’irjinta ta dafe ba ta ce”mai ka ce?”.
Haiydar yasake mai-maita abunda ya fad’a nan take
zuciyar Falmi yafara azal-zala ta ciji bakinta hannuta ta
had’a ta buga tare da fara safa-da-marwa tana zagaya
guri idonta ya kad’a yayi jajazur ta d’ago ta ce”yanzu a
wani hali take?”. Haiydar ya ce” jikin da sauki sosai”. Ran
Falmi in yayi dubu ya b’aci ta kalli Haiydar ta ce”maza
kaje ka ajiye kayan nan ka wuce d’akinka”. Da sauri ya
amsa mata da “to”. Amma wani bangare na zuciyarshi
bataji dad’in haka ba yana so yaje amma ba halin yi
mata musu. Haka Falmi ta tasashi gaba sai da yaje
d’akinsa ya kwanta ta nufi d’akinta. Acan Asibiti kuwa
shiru-shiru hajiya suka ga bai dawo ba hankalinsu ya
tashi sosai, da sassafe hasnat tazo musu da kayan tea da
ruwan zafi har wajan bakwai Haiydar bai zoba, hakan
yasa Abban da kansa ya ce”Hasna muje gidan Aliyu muga
ko lafiya”. Hasnat da sauri ta amsa suka nufi gidan a
motan Abba suna zuwa mai gadi ya wan gale musu gate
(gareji) suka shiga, Mai gadi yana ganin Abba ne ya
gaidasu cikin mutunci da girmamawa, Hasnat ta bud’e
falo taga bakowa ganin haka tayi magana ma Abba ya
shigo kasancewar tsakanin Main falonsu da side d’in
kowaccen su da taraza Abba na zama Hasna ta nufi
k’ofar d’akin Haiydar ta kwan-kwasa kamar a kunne
Falmi sai gata ta fito tana karairaya ganin Hasna ta ja
tsaki ta ce”ke lafiya zaki zo kina tashin mutane da safen
nan?”. Hasna ta kalleta a wulakance ta ce” gun d’an
uwana nazo ni da Mahaifinsa ke son ganinsa”. Falmi tayi
dariya kice min ke da tsoho kuka zo”. Ran Hasna ya baci
ta juya ta koma falo Falmi ta biyo bayanta ta ce”aa Tsoho
ne haka a gidan mu”. Abba yana jin ana bada labarin
rashin kunyan Falmi bai tab’a gani ba sai yau ransa ya
b’aci sai karairaya take tana fad’an banzan magana
Haana cikin fushi ta kaiwa bakin duka wanda saida jini ya
zuba, Abba kasa cewa komai yayi ila fitowa daga gidan
Hasna ta kalleta ta ce” ki iya da bakin ki don bazaki
tab’amin iyaye na kyaleki ba banza shasha”. Fuuuu Hasna
ta bi bayan Abba sai a lokacin suka ga motan Haiydar
kenan yana gida. Ran Abba ya gama b’aci amma ya
daure ya boye ya ce”Hasna muje gida ki d’auko ma
Aishat wasu kaya acikin kayanki”. Haka ko akayi suka
dawo Asibiti da kayan Hasnat. Satin Aishat d’aya a Asibiti
aka sallameta jiki yayi sauki, wanda duk kwanakin nan
Haiydar bai tab’a tako k’afarsa ba abun yayi ma umma
ciwo amma taki nunawa a b’an garen Aishat ma haka.
Falmi ko ta samu yanda takeso don juya Haiydar takeyi
son ranta shiko duk da wani b’an gare na zuciyarsa baya
kin dad’in abunda yakeyi amma ba yanda ya iya.
*DEDICATED TO* *AISHAT MUHAMMAD* *(MAMAN
ABDIL SHAKUR)* *RASH KARDAM * [7/17/2016]Rash
Kardam BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM. *®NWA.* *Pg-219~220.*
Hajiya tasa ka Hasna taje ta d’iba ma Aishat duk wasu
abunda zata buk’ata ta koma gidan su da zama kulum
tana cikin sanyaya mata zuciya akan halin Haiydar. Falmi
ko ta samu yanda takeso don juya Haiydar takeyi son
ranta shiko duk da wani b’an gare na zuciyarsa baya jin
dad’in abunda yakeyi amma ba yanda ya iya sai dai abun
na damunsa a cikin zuciyarsa kulum yana cikin tagumi
da damuwa.******************** 8months latter.
Cikin wa’yan nan watannin abubuwa da dama sun faru
harda fara jaraban Aishat sunyi WAEC yanzu suna NECO
har sun kusa gamawa, yanzu driver Hajiya ta samar
mata shi ya ke kai ta ko ina, Hajiya kuma ta dage da
addu’a akan halin da Haiydar ke ciki tanayi kullum bata
daina ba. Rayuwan Falmi da Haiydar ko abin tausayi don
tana gasa masa aya a hannu bana wasa ba duk ya rame
yayi baki kamar ba ASP A.K BABA ba. Kuma duk da
tsareshi

Please Login or Register in order to submit comment