Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a b’akar ma yar
aiki, wanda bata wayeba. “Mtssss halama ko secondary
school batayi ba?. “Gashi hajiya fiskanta ba alamar wasa
aciki. “Dole nasan matakin da zan d’auka. “Don Indo da
k’afarta zataje tace ma Hajiya bata son auren. Wani
lallausan murmushi ya saki. Falmi ko tana shiga d’aki ta
kira wayar Mum d’inta yakinshiga, ganin wannan kukan
bazai fiddata ba, tafito d’akin Haiydar ta nufa tana kuka
wi-wi da hawaye. Qofar ta tura tashiga tana zuwa ta fad’a
jikin Haiydar, kuka mai tsuma zuciya ta saki. Haiydar jin
Falmi ajikinsa duk ya rikece, bare yana hannu, take yasa
hannusa ya fara share mata hawaye. A hankali
yace”Falmi duk ke kika jawo mana. Cikin muryan kukan
tace”pls kaje kace ma Hajiya ta hak’ura ni bada nufin ayi
auren na fad’a ba. Na fad’a ne irin nagana rainamata, ko
kamarta gwara kanemo a waje. Ajiyar zuciya ya sauke
yace”karki damu zanbi duk hanyan da ya dace. Haiydar
ya lalub’o bakin Falmi ya had’a danasa, a hankali yake
mata masu salo mai rikitarwa, duk wani gab’ar cikinta
yana bi yana aika musu da sak’o mai sanyi. Cikin
nuysuwa ya soma cire mata kayan jikinta Falmi ta rike
hannusa, cikin da shashiyar murya yace”kinga irin abun
ko mai yasa kike hanani kanki. “Why! Why! Why! Falmi”.
Ganin da gaske wai ita fushi take hakan yasa shikuma
bazai iya hak’ura ba, ta k’arfi yasoma cire mata kaya.
Hajiyansu Haiydar wanka zata shiga, cikim gaggawa ta yi
wanka tasaka kayanta, da fara’a ta soma sauk’owa k’asa,
tana mai farinciki yau zata yi surka ta gari mai nutsuwa.
Don yanda takeyi Husna na yabonta, gakan yasa da Falmi
tayi gatse, itakuma ta mayar da gaske, don rasan
watarana Falmi zatayi danasani. A hankali take tafiya ta
kusa sauk’owa daga step, ta soma jin muryan da ko a
mafarki bazata manta shi ba. Ko a wani yanayi take
bazata manta da muryanan ba. Duk da shekara ishirin da
d’oriya. Cikin hanzari tasoma sauk’owa step d’in don gani
take, tankar mai muryan zai gudu. Nima Rash ganin haka
yasa nace barana biyo Hajiya. To madu karatu wani
murya ne Hajiya ta tsinkayo a falo?. Shin Hajiya tana
gane mai muryan nan kuwa?. Donjin wannan amsar ku
biyo YAR KARDAMAWA. DEDICATED TO AISHA
MUHAMMAD (MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV
[2:31PM, 9/14/2016] Rash Kardam: BABBAN KUSKEREN
DANA TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-81~85.
Cikin hanzari ta soma sauk’owa daga step d’in, don ko
makawa babu, wannan muryan Lamid’o ne. Jikinta har
b’ari yakeyi, da sauri ta isa falon, sam su Indo basu san,
hajiya ta isoba. Sabida karatun da ke tashi a falon, gashi
hankalinsu gaba d’aya, yana kan hotuna. Hajiya ta dad’e
tana kalon Indo, cikin zuciyarta ko cewa take, “tabbas
wannan jinin Lamid’o ne. “In kuma ba haka ba to kaman
yayi kama. “To tayama za’ayi ace jinin Lamid’o ne, bayan
Lamid’o da’akace ya mutu, har anga tokan gawansa.
Jikinta duk ya mutu, da kyar ta iya jan kafarta, zuwa cikin
falon tare da yin sallama. Indo a hankali ta d’ago kanta
karaf suka had’a ido, take k’irjin Indo ya bada rass! Rass!,
kasa d’auke fuskanta daga kan hajiya tayi. Cikin zuciyarta
ko cewa take”wannan kamar matan, dana ke gani a
photo da Umma tace na Baba nane. “Sai dai wannan ta
tsufa wancan kum yarinya ne. “Hmm to nida bayida yan
uwa ma. “Kai inaga kama ne, kawai sukayi da matar.
Ajiyar zuciya ta sauk’e a hankali, ta sunkuyar da kanta,
cikin girmamawa tace”sannu Mama anyini lafiya?. Hajiya
da takasa b’oye mamakinta a fili, sai da Hasna
tace”Hajiya ana gaidaki ne fa. Firgit ta dawo daga duniyar
tunanin da ta lula, cikin fara’a tace”lafiya Aishatu”. “Ya
aikin dai? Indo kanta a k’asa tace”Alhamdulilah!. Can
sukayi shiru, don Hajiya tana jin wani abu gameda Indo,
ta dawo mata da abunda ya wuce, shekara ishirin da
d’oriya. Cikin dauriya hajiya tace”Hasna taci abincin
kuwa?. Cike da girmamawa Hasna tace”eh hajiya. Hajiya
ta kali Indo tace”Aishatu nina aika ki zo keda Husna. Kan
Indo a k’asa tana wasa da yan yatsun hannuta, masu
kyau gasu dogaye gwanin burgewa. Hajiya taci gaba da
cewa”Aisha ina son ki d’auken a matsayin Mahaifiyarki,
kuma wacce zata baki umarni ki bi. “Aishatu! Ta kira
Indo, cikin girmamawa Indo ta d’ago, karaf suka gad’a
ido, take taji wani qaunar Hajiya ya shiga jikinta, kuma ta
hango tsananin soyayyan uwa da d’a acikin kwayar idon
Hajiya. Indo ta amsa da”Na’am Mama!. Hajiya tace”Aisha
ina rok’on wani alfarma a gunki, kuma ina so kimin
alkawari. Zaki amince da duk abunda na fad’a miki. Indo
cikin sanyin murya tace”Mama ae ke uwace. “Duk
umurnin da kika ban zan kasance mai biyayya a gareki,
matsawan bai sab’ama addini ba. Hajiya
tace”Alhamdulilah! Nagode Allah ya maki Abarka Aisha.
Indo ta amsa da”Ameen ya Allah. Hajiya tacigaba da
cewa”Aisha inason na had’a ki aure da d’ana Haiydar.
Cikin rud’ewa ta d’ago fiskanta, don ta gaskata mai
kunneta ke jiyomata. DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD
(MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV [5/30/2016] Rash
Kardam BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-86~90. Cikin rud’ewa ta
d’ago fuskanta, tabbas Hajiya da gaske take maganan,
hmm cikin zuciuarta kam cewa take”anya Hajiya tasan
mugun tsanar da Haiydar yamin?. “Taya ma zanyi na auri
mijin Aunty Falmi. “Ina bazan iya ba Hajiya ki canza.
Tana wannan tunanine ta ji muryan Hajiya tana
cewa”karki damu nasan tunaniki Fatima ce ko?. “To ita
da kanta ta zabi hakan. “Kuma shi Haiydar d’in ma ya
amince. Indo sam gani take kamar ma farki abunke
faruwa. Hajiya tace” ina fatan bazakiyi min jayayaba.
Indo haka kurum ta tsinci kanta da d’aga ma Hajiya kai
ta amince. Hajiya albarka tayi ta sa mata, tukun ta mik’e
tace”barin hau sama zan yi wani abu. Hasna ne ta amsa
da”to Hajiya. Hajiya na tafiya Indo ta fashe da kuka sosai,
Hasna ta dawo kusa da ita tace”Aunty Aisha kiyi hak’uri
nasan Hajiya bazata tab’a cutarki ba. “Kuma wataran
zakiyi alfahari da aurenku. Indo cikin kuka tace”Hasna
kin san yanda Yayanki ya tsaneni kuwa?. “Sam baya
k’aunar ganina ina numfashi. “Bazan iya kishi da Auntyn
Falmi ba Hasna. Hasna tace”hak’uri zakiyi komai zai yi
dai-dai. “Kuma batun Ya Haiydar ke zaki ja ra’ayinsa da
naki salon. “Amma sai kin dage kin kuma daure. “Tashi
muje d’akina in miki make-up, don tare zaku koma in
yazo. “Zan kuma baki wasu kaya kina kwaliya sosai. “Ki
bar zama ba gayu pls. Hannu ta takama suka haura
sama, Hasna ta wanke ma Indo kanta ta gyara ta sosai
kamar ba ita ba. Wasu sababin kayanta, da bata saba ta
bama Indo, tare da had’a mata kayan kwaliya mai yawa.
Falmi ko ita da Haiydar kokuwa suka sha, da k’yar ya
rabata da kayan jikinta, sarrafata yasomayi son ransa.
Falmi ihu take masa tana cewa”tunda ka amince ma
Hajiya sai kaje gun Indo ta baka kanta, banda ni Falmi,
tana kuka tana dukansa. Shiko gogan bai masan tanayi
ba, sha’aninsa kawai yakeyi. Falmi ta wahala kam, don
taki tsayawa, sai da ya d’ibi 2 hours masu kyau, kafin ya
koma gefe yana maida numfashi, a hankali ya matso
kusa da ita, ya rungumota yace”Falmi ina matuk’ar sinki,
amma ke kike jawomana duk abunda suke faruwa. “Mai
yasa kike guje ma shimfid’ata?. “Ina kiraki bak’ya amsa
min why Falmi?. “Kuma kinsan ni na kasance mai yawan
bukata Fatima. DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD
(MAMAN ABDUL SHAKIR) RASH LUV [5/30/2016] Rash
Kardam BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-91~95. “Mtsss Falmi ta
saki wani tsaki tare da mik’ewa tashiga wanka, sai da tayi
wanka tana fitowa, kalo d’aya Haiydar ya mata, ya mik’e
ya nufi bayi wanka yayi ya fito, yazo gunta yanyota
jikinsa yayi, cikin salonsa na rikitarwa yake shafa
bayanta, yace”haba my Falmi kinsan ba wata macen da
zata tab’a sayen zuciyata. “Ni nakine ke kad’ai kuma ina
qaunarki. Kalon banza ta masa cike da masifa tace’ kai
Haiydar kasani nayi danasanim aurenka ni Fatima. “Gashi
yanzu ka jamin kayan raini. “Wacce nake gani a
k’ark’ashina, wai ita zata dawo kishiyata. “In sam ba zai
yiwu ba ina. Haiyadr cikin muryan lalashi yace”kinsan
bazan tab’a had’aki da wata ba. “Aure ai kamar an fasa
tunda baki so. Hararansa tayi tare da d’iban kayanta ta
fita. Haiydar ko mai ya sha, tare da saka kayansa, ya
d’auki key d’in motarsa, don zuwa amsa kiran Hajiya da
bata hak’uri ta janye k’udirinta na batun auren Indo. A
gidan su Hajiya kuwa, Hasna ta wanke ma Indo kai, ta
gyaramata tare da busar mata shi da dryer, alwala sukayi
suka gabayar da Sallah magriba, suka jira sai da akayi
Isha’i nan ma sukayi, Hasna tace”Aunty na zo ki zauna
gaban madubi kiga wani abu. Ba musu Indo tazo ta
zauna, Hasna ta gyara mata fuska, ta gyara giranta, ta
fara mata kwaliya, ni dai Rash ina gefe ina kalon ikon
Allah, don naga shafe- shafen da goga wancan yayi yawa.
Indo tace”kai Hasna nikam abun ae zai min yawa. Hasna
ta k’yalk’yale da dariya, tace”Aunty na ki tsaya ke dai kiyi
kalo kawai. Murmushi Indo tayi. Hasna tayi kealiya ma
Indo, tare da d’auko mata, wani atamfanta riga da skirt,
mai kalan ja da bak’i. Indo ta karb’a ta shiga bayi ta saka,
tana fitowa Hasna sai murmudhi take, Hasna tace”zauna
ki gani. Indo tace” oh ni kam Hasna har yanzu duk a
make-up d’inne haka?. “Ina zani da kwaliya bacin yanzu
bacci zanje nayi. Hasna tace”Aunty bazaki gane bane.
Hasna ta d’aura mata d’an kwali, ta mik’o mata flat shoe,
shima kalan ja da bak’i, sai gyale shima ja da bak’in, yana
da stone farare, sai haskawa sukeyi, ne sa kad’an Hasna
takoma, tana kalon indo, cikin muryan farin ciki
tace”wooow My Aunty na you look so beautiful. Muryan
Hasna danaji yasa ni Rash na d’ago da sauri, bansan
lokacin da wayata ta sub’uce ta fad’i ba. Ba abinda na
furta sai kalman”tsarki ya tabbata ga Ubangiji daya k’agi
wannan k’yak’yawan suran. “Hmm masu karatu kuyi
Imagine d’in Indo a cikin wannan shigan, ya kuke gani
zata haska?. Hasna ta fara yabon Indo, tare da d’auko
wayarta tashiga d’aukarta photo. Haiydar yana shigowa
gidan su Hajiya, d’akinta ya nufa, da sallama ya shiga, ta
amsa masa, bayan ya gaidata, Hajiya ta fara masa nasiha
mai ratsa jiki, sanan tace”kar kuma naji kasake cewa
kalman da za’a fasa aurenka da Indo. “Wataran in Allah
ya yarda zakayi alfahari da hakan. Ta dad’e tana masa
kalamai masu tsuma jiki, wanda dole yafasa abunda
yaso fad’a mata. Hajiya tace”katashi muje ku tafi, in Abba
ka ya dawo duk yanda muka tsayar dashi zakaji. “In zata
dawo gidan nane kafin ayi aure to ko kuma ta zauna
acan, duk sai in ya dawo zamu tattauna. Jiki bak’wari
Haiydar ya mik’e suka fito falo, Hajiya ta kira wayan
Hasna tace”ku sauk’o k’asa ke da Aisha. Bata jira amsansu
ba ta kashe wayar, Hasna ta kama hannu Indo suka fito,
suna saukowa kenan Haiydar ya d’aga kansa, dake yana
kalon saitin step d’in. Daram! K’irjinsa ya buga, kasa
d’auke fuskansa daga kalon Indo yayi, tun dayake da ita
yaune rana ta farko da ya fara ganinta da kwaliya, kuma
ta saka gyale, gashi shara-shara. Sai da suka iso falon,
suka zauna Hasna ta gaida shi, haka Indoma. Hajiya
nasiha ta musu sosai tukun tace”ku tashi muje ku tafi kar
dare yayi, duka suka mik’e Hajiya ta kama hannu Indo,
da kanta tasakata a gaban motar, ta lek’o tace” Aunty na
sai kin jini. Wani mugun kalo Haiydar ya sakarmata,
bashiri ta jabakinta ta bar gun, ta damotan dukayi yabar
haraban gidan, sai da sukayi tafiya mai d’an nisa, kafin
suka iso qofar gidansa, horn yayi mai gadi ya bud’e masa
suka shiga. Indo ta bud’e qofar mota tafita, hartayi nisa
Haiydar cikin tsawa yace” kee tsayawa tayi bata juyo ba,
cikin zafin nama ya nufota yana huci kamar zaki, da
k’arfi ya k’ara cewa”Kee bakiranki nakeyi ba. Cikin razana
Indo ta juyo sam batasan Haiydar ya tahoba, aeko
jiyowanda zatayi, sai a k’irjinshi tasamu mzauni, Falmi ko
jin muryan Haiydar yasa tafito, hmm dai-dai lokacin
kuma Indo ta fad’a jikin Gaiydar bisa tsautsayi, Falmi
wani razananen k’ara tasaki, tare da yi kukan kura tayi
kansu. Ni ko Rash jin irin gurnanin da Falmi tayi yasa na
arci na kare. DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD
(MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV [2:32PM,
9/14/2016] Rash Kardam: BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-96~100. Indo
na fad’awa jikin Haiydar, wani sanyi da ni’ima yaji ga
wani lafiyayen k’amshin dake tashi daga jijinta. Bai san
lokacinda ya mayar da hannusa, yazamana ya mata
rumfa, sosai ya matseta a jikinsa, take ya sake wani
sassayan ajiyan zuciya. Indo ko jikinta ya fara b’ari,
hawayene ya soma zubo mata, don tunda take a
rayuwanta, namiji baligi bai tab’a ko da rike tafin
hannuta ba. Haiydar ko sai wani shashafa bayanta yakeyi
da d’aya hannusa, d’ayan kuma ya sauko dashi kan
wuyanta, take yaji wani laushin da bai tab’a ji ba, duk
farin da Falmi ke dashi da laushin jikinta, bai kai na Aisha
Indo ba. Indo tana kiciniyar kwacewa sai dad’a kamata
yakeyi, don Haiydar ya manta wani duniya yake ne d’aya,
ko ni Rash dana leka fuskansa, ya wani lumshe ido,
tankar mai bacci. Falmi ganin haka tayi wani kukan kura
tayi kansu, Indo ta ta tsin kayo muryan Falmi, tak’ara
kaimi gun tureshi. Amma shiko sai k’ara rungumeta
yakeyi, Falmi da ta saki wani ihu ta k’araso gurin, wani
naushi ta kai ma Indo, amma kash!! Cikin rashin sa’a
Indo tasamu ta kwace, sai ta samu Haiydar a k’afa, Indo
na kwacewa tayi cikin gida da gudu, d’akinta tashiga
tasaka key a qofar. Falmi ko shan kwalan, Haiydar tayi
tana ihu tana cewa” munafuki ae daman kana Sonta kake
b’oyewa, maci a mana kawai, MAYAUDARI, butulu mai
sakayan Quna da kiyayya, waya sani hala kulum d’akinta
kake zuwa kuna iskancin ku. Kafin ta k’ara yin wani
magana, Haiydar ya sauke mata wasu lafiyayun mari,
tass! Tass! Tsss! Kakeji, cikin zafin rai yace”asai bakida
hankali?. “Ni Haiydar kike ma cewa d’an iska?. “Innalilahi
wa inna ilaihi raji’un, tunda nake bantab’a lalata yar wani
ba. “Har zaki ambaceni da wannan mumuna kalma. Take
idonsa ya canza kala tsanani bak’inciki nake hangowa a
kwayar idonsa. Cikin kausashiyar murya yace”duk wani
abunda ke faruwa ke kika haddasa. Falmi cikin mafifa
tasake yo kansa da niyar kamasa da fad’a, yace” kik
kuskura kika tab’anini hmm sai na lahira ya fiki jin dad’i.
“Mtsss ya wuce yayi cikin gida zuciyarsa na masa rad’ad’i.
Wannan wani irin masifa ne, d’akinsa ya tura ya shiga,
kayan jikinsa yasoma cirewa yaji kashin jikin Indo ke
tashi, har zai ajiye sai yabsamu kansa, da sanya rigan a
hanncinsa, yana shakan daddad’an kamshinta, harda
lumshe idanu, take abunda yafaru d’azu yasoma dawo
masa. DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD (MAMAN
ABDUL SHAKUR) RASH LUV [5/30/2016] Rash Kardam :
BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA ©RASHEEDAH .A.
KARDAM. Pg-101~105. Manna rigan yayi a sai tin hancisa
yana shak’an k’amshi, sai ya tsinci kansa cikin nishad’i.
Hasna da Hajiya suka koma cikin gida cike da farin ciki,
Hasna tace”Hajiya gaskiya naji dad’i wannan al’amarin.
Hajiya tace”hmm ae ni nafi kowa farin ciki wallahi.
“Sabida Aisha tana da nutsuwa a kalon dana mata.
“Kuma haka kurum kalonta danayi sai ta tuno min da
Lamid’o na. “Muryansu na tsananin kama, kai hatta
murmushinsu iri d’aya ne. “Ko d’azu dana ganta shi
kawai nake tunawa. Hasna tace” Allah ya shigan sa.
“Hajiya dan Allah in Abba ya dawo in za’asa bikin nan kar
asa da nisa. “Inason ayi a kare don gudun makircin
matansan nan. Hajiya tace”makircinsu ya kare musu su
kad’ai. “Yanzu na gane komai addu’a kam yanzu na fara
masa da ikon allah. Haka har suka iso falo hiransu ta yai
duk akan Indo da Haiydar ne. Falmi kuka taci agun da
k’yar ta iya jan k’afarta zuwa d’akinta, wayarta ta d’auko
ta kira Mum d’inta cikin kuka take fad’a wa Mum. Mum
tace”jakar uba tun ba’aje ko ina ba?. “Ina fatan kin mata
duka kin nakasata?. Falmi tace”tagun cikin d’aki ae. “To ki
tabbatar kin bata najaki sosai. “Yanda ko gobe ance ta
kali Haiydar bazata kaleshi ba. “Kiyi shiru gobe zanje gun
Malam ya duba mana abunda zai biyo baya. Haka sukayi
sallama, Falmi ranan ko wanka ba tayi ba ta kwanta
bacci. Jikinta duk ba k’wari tafito falo, tun daga nesa
takejin nishi, da sairi ta k’araso, turus tayi don abunda ta
gani ya matuk’ar razanata, Indo ne sanye cikin wani mini
skirts, ya matuk’ar kamata sosai, k’afanta d’aya na kan
kujera, d’aya kuma Haiydar ya d’aura akan cinyansa,
rabin jikinta yana nata, hannusa yana kan k’irjinta, sai
sarrafa na fulaninta yakeyi, a hankali ya kai bakinsa kan
nata, tsotsansu yakeyi kamar ya samu lollipop, yana
wani nishi. Indo ko sai wani smiling takeyi, tana k’ara
rungumosa, Haiydar cikinsanti yake cemata”Ina
matuk’ar qaunaki, ke dabance acikin mata. “Tundanake
kiss bantab’a jin dad’i irin yanda nake ji dak…….. Cikin
k’araji ko salati babu Falmi ta…….lol…. Masu k’aratu sai
gobe, maji yanda za’a kaya. DEDICATED TO AISHA
MUHAMMAD (MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV
[2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam: BABBAN KUSKEREN
DANA TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM.
Pg-106~110. Cikin k’araji ko salati babu ta farka, daga
mumunan mafarkin datayi cikin baccinta, duk sassan
jikinta rawa yakeyi, kasa hak’ura tayi, tana ga kamar
abun da ta gani a mafarki, shi zasu aikata a zahiri. Da
sauri ta duro daga kan gado tayi hanyar qofar falo, tsit
kakeji ba kowa sai k’aran fanka. Wani ajiyan zuciya ta
saki, tare da zuwa window d’akin Indo ta leka, Indo na
kwance tana baccinta hankali kwance. ‘Dakinta ta koma
ta kwanta itama. Haiydar ko da ya rungume rigan can
kuma yayi tsaki”mtsss wai me hakan ke nufi?. “Ni bana
son raini kar yarinyan nan tazo ta rainani. “Amma fa
gaskiya yau tayimin kyau. “Kamar ba itaba wallahi. “Mtss
to ina ruwana ma da kyanta?. A haka yayi wanka ya
kwanta bacci. Hajiya Fiddausi taje gun boka, a duban da
yamata, ha hango zallan koyayar da Haiydar ke ma Indo,
don haka yace mata karta damu, su hak’ura ayi auren,
don in basu bari anyi da Indo ba, to fa ba makawa sai
yayi aure. Hajiya tana dawowa ta sanar da Falmi duk
abunda ake ciki, amma tace”karta ragarmata, ta yanka
mata kazan wahalan da bazata iya figewa ba. Indo ko
wasan b’uya suka shiga yi da mutanen gidan, dan
tabbasa tasan abunda ya faru, Falmi bazata kyaleta ba. A
gidan Hajiya kuwa Abba ya dawo ta sanar masa da
komai. Yace”zaiyi bincike akan yarinyan, bayan kwana
biyu da yayi bincike, duk wani labari ya samu gameda
zaman gidan su Falmi, ta hankalin Aisha ila dai rashin
mahaifinta da basu saniba. Hakan bai damesa ba yana
dawowa gida ya mayar ma Hajiya, yace”inaga bikin nan
da wata guda kawai, inyaso komai da uba ke ma yarsa, ni
na d’au nauyi zanmata. Hajiya cike da murna ta masa
godiya, Haiyadar suka kira sukace”yazo yasamu Abban
sa, zasuyi magana da shi. Haiydar da yazo Abba
yace”mun tsayar da biki nan da wata d’aya dan haka kaje
ka fara shiri. “Sannan zansa a gyara maka gidana da ke
bayan Airport nan zaku zauna tunda part biyu ne a
gidan, kuma tsarin gidan yayi kyau. Haiydar godiya yayi
ya tashi ya fita. Hajiya ta mik’e tabi bayansa, a falo ta
samesa, ta zauna ya kara gaidata ta amsa, tace”kaji
yanda al’amarin ya kasance ko?. “Dan Allah inaso ka d’au
komai da sanyi wataran zakayi alfahari da auren nan.
“Sannan ina son ka kawo kud’i zamuje mu had’a kayan
lefe dana fad’an kishiya. Haiydar cikin girmamawa
yace”to zan ciro kud’i zan kawo muku. Hajiya ta sanya
masa albarka ya mata sallama.ya tafi. Bayan kwana biyu,
Hajiya ta aika Hasna ta je ta d’auko Indo, da duk abunda
take da buk’ata, don in ta bar gidan Falmi, ta tafi kenan
sai in sun had’u a gidansu. Hasna jiki na b’ari tayi wanka
ta d’au hanya, tafiya mai d’an nisa tayi kafin ta isa gidan,
horn tayi mai gadi ya bud’e mata, tashiga da murnanta
tayi sallama. Turus ta tsaya sakamakon ganin Falmi da
tab’arya a hannuta, tana tsaye a qofar d’akin Indo tana
son ta shiga ta kwad’a mata. Hasna tace”Aunty Falmi
lafiya kuwa?. Cikin fushi ta huyo tace”to bak’ar munafuka
algun-guma. “Har wani tambayan lafiya kikeyi? “Bacin
duk wani muna furcin da ake had’awa dake ne, da
tdohuwar uwar ta…. Bata k’arasa ba taji saukan,
lafiyayyen mari a fuskanta. Cikin zafin rai ta d’ago da
niyar kwad’a ma Hasna tab’arya don a zatanta Hasna ce
ta mareta, amma me cikin mamaki take kalon wanda……
DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD (MAMAN ABDUL
SHAKUR) RASH KARDAM [5/31/2016] Rash Kardam
BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA ©RASHEEDAH .A.
Pg-111~115. Cikin mamaki take kalon Haiydar
yau ita zai mara a gaban Hasna ga Indo, shikenan ai raini
kam yagama jan mata yau, cikin muryan kuka
tace”Haiydar ni ka mara?. “Kamaren? “Lallae yau zakasan
ka maren?. Haiydar yace”na lura bakida kunya wato?.
“Duk iskancinki ya tashi a kaina harda uwata ko?. “Don
akan auren da ba so nake ba?. “Mtss ki sani ni uwata ta
isa dani dole ta ban umarni nabi. “Kuma duk randa kika
k’ara zaginta sai kinga abunda zan miki wallahi. Kalon
Hasna yayi yace”kekuma mai kika zo yi ne?. Hasna
tace”Hajiyace tace nazo in tafi da Indo. Kafin Haiydar
yayi magana Falmi tace”ai daman na fad’a bakinku d’aya
gashi nan. “Yauko ba wanda ya isa ya fita da Indo a gidan
nan. “Tunda ni na kawota a k’ark’ashina take. “Kuma
dalilina kuka santa, dan haka ba wanda ya isa ya fita da
ita. Haiydar yace”kinyi k’arya mahaifiya ta ke son ganinta
dole taje ta. “Don na san darajanta. “Hasna zo ki mata
magana ku fita ina nan gurin. Falmi ta gyara d’amaran
skit d’inta, tace”inga mai fitan da ita yau?. “Shege ka fasa,
yau ko ni ko Indo. “Wai dad’in abun ma shegiyace, a titi
akayi cikinta yar kwararao ne. Ran Haiydar sai tafasa
yakeyi, don yatsani kalman cikin shrge ko yar shege.
Hasna tasaka Indo ta b’ud’e qofar d’akin, sai kuka takeyi
sosai. Hasna tace”Aunty ki tattara duk wani abunda kike
buk’ata, don in kin tafi bazaki dawoba. Indo bata iya
tanka mata ba sai kukan da takeyi, Hasna ce ta taimaka
mata suka had’a kayanta, a yar madai- daiciyar trolley
d’inta suka jawo zuwa falo. Indo ko sai kuka takeyi, kalo
d’aya Haiydar ya mata yaji ta bashi tausayi, yaune rana ta
farko da Haiydar ya fara tausaya mata, Falmi tana ganin
sun fito tayi kansu, cikin zafin nama Haiydar ya samata
k’afa ta fad’i, kanta yayi ya mata kyakyawan runguma,
yanda bazata iya kwaceba. Hasna su ganin haka suka fita.
Haiydar sunsha rigima da Falmi sosai, don daga k’arshe
kuleta yayi a d’aki ya fita abunsa. Hajiya kaya na dai-dai
misali suka had’ama Indo na lefe, a kwati hud’u da kit, sai
kuma Falmi sun mata biyu da kit itama. Hajiya damtse ta
zage gurin gyara Indo, Haiydar ko abun duniya ya ishesa,
don sam bai son wannan aure. Shiyasa ma ko ya fad’a
ma wani yayi shiru, Hajiya ko ganin haka tasaka a ka kira
mata abokinsa, Sadiq ta sanar masa, tace”ya kuma shirya
duk wani abumda ake buk’ata, zata bada kud’in. Yau ya
kai kayan fad’an kishiya suka nufi gidan Falmi, da
Sallamansu suka shiga. Hajiya Firdausi da ke kitsa ma
Falmi makirci, ta amsa musu, cike da mamaki suke
kalonsu, Aunty Rahma ce tace”daman kayan fad’an
kishiya muka kawo muku. Falmi ta zabura ta mike
tace”kayan fad’an me?. Aunty Rahma tace”kayan fadar
kishiya ko bakiji bane?. Hajiya ta mik’e tace”ke kale mu
daga sama har k’asa waye matsiyaci. “Mai zamuyi da
wannan d’an tsiyakon kayanku?. Falmi ta mik’e tare da
d’eban kayan ta fara watsa ma su Aunty Rahma. Masu
karatu kumin afuwa na rashin jina yau, ina busy ne
amma in Allah ya yarda, zan tak’aita labarin nan
mugama kafin azumi. Sabida wasu na min message, da
qorafin a gama kafin azumi, zanyi iya yina inga na
k’arasa, In Allah ya so hakan. Khaleesat Haiydar Novel
facebook, ina mik’a godiyata mai tarin yawa, comments
d’inku, shi yake k’ara bani k’arfin gwiwa. Whatsapp
members kuma ban manta kuba nagode dayawa, Allah
ya bar zumunci Ameen. DEDICATED TO AISHA
MUHAMMAD (MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH KARDAM
[2:32PM, 9/14/2016] Rash Kardam: BABBAN KUSKEREN
DANA TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM.
Pg-116~120. Falmi ba kalan rashin mutuncin da basuyi
masu Aunty Rahma ba, amma suka kyalesu suka fita a
gidan, batare da sun d’au kayan fad’ar kishiyan ba. Indo
ko tun tana d’ari-d’ari da Hajiya har tazo ta sake da ita,
sam Hajiya bata d’auketa matsayin surkaba, sai dai
matsayin d’iyarta. Hasna ko sai rawan kai aketayi, duk
wani d’inkunan da Indo zata saka, ita ta kaita gun telan
ta, ya ciremata mayun d’inkuna, masu kyau sosai. Hasna
ta gayyato k’wayenta Pinky lady da Cutie, sabida Indo
bata da k’awa ko d’aya. Hasna ta samu Sadiq shiya basu
kud’in events d’in da zasuyi. Walima suka shirya sai
kamu, da fulani day. Sadiq kuma dinner da kuma bikin
paret d’in police. Tun daga ran laraba aka fara Fulani Day
sun tsara gurin yanda ya kamata, su Hasna da Cutie tare
da Amarya sun sanya kayan Fulani, sunsha kyau ba
kad’an ba, bare daman fulanin asali ka., ae ba’a cewa
komai sai wanda ya gani. Duk wanda ke gurin ya girgije,
an raba k’warya masu kyau da ado, sai ludaya da
bulogari, da nono kindirmo mai kyau yaji fura, hmm
masu karatu ko ni Rash danaje gurin sai dana shaida
hakan, ga rawan fulani da yan sandunan su kaika d’auka
wani k’aramin rugan Fulani ne. Haka taro ya watse kowa
cike yake da murna, bayan sun dawo gida Hasna ke
kalon photo da ta d’aukesu a waya, tana yaba kyan da
sukayi. Yan’uwan Hajiya na Gombe sunzo duk wanda
yaga Indo to sai ya tuna da Lamid’o, dan tabbas baza su
mantashi ba sunyi rashi a family d’insu, don duk irin
dukiyar da Sarkin Fulani ya tara ace baya da magajinsa
namiji, sai Hajiyar su Haiydar kad’ai ta rage masa,
wannan abun yasa baya yawan magana da mutane,
sabida rashin Lamid’o don duk cikkin ‘ya’yansa yafi sonsa
fiye da kowa. Falmi ta kaici ya isheta, da k’yar ta kira su
Meesha ta sanar musu halin da take ciki, Meesha ta jin-
jina al’amarin nan tace”zanzo sai ran yini don yanzu
bana gari na tafi Kaduna. Haka sukayi sallama, Falmi duk
ta rame sosai, abunci ma bata iya cinsa mai kyau sosai,
baran in ta tuna cewa Yar’aikinta ne zata zama
kishiyanta, nan take zuciyanta ya d’au suya da k’una.
DEDICATED TO AISHA MUHAMMAD (MAMAN ABDUL
SHAKUR). RASH KARDAM [6/2/2016] Rash Karda BABBAN
KUSKEREN DANA TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM.
Pg-121~125. Nan take Falmi zataji zuciyarta ya

Please Login or Register in order to submit comment