Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mishi wanda yake wanka da kuma shafa wasu mai da aka
harhad'a dan jinnu,shine yake shafawa akan mazantakarsa dan dama sam kamar ya
dena aiki.
"Wata rana manosh yana bacci seya tsincikanshi dayin mafarkin shida aunt kuma
suna tarayya irin na ma'aurata acikin mafarkin nashi"
Kodaya farka kuwa,seyaga dagaske ya b'ata jikinsa wanda dole seyayi wanka."
"Yawansa ya d'auko a gefen gado ya kira apple"
Da sauri ta daga tare da cewa peach?"
Muryansa mai d'auke da sha'awarta yayi maganan cikin yanayi na kashe jikin mai
sauraro yace "apple"
Seda ta had'i yawu sannan tace na'am ina kwana?"
"Lfy keda waye agurin?"
"Nida lubna ne"
"Ina so inyi magana dakene"
Ta kalli lubna sannan ta mik'e zuwa toilet dan babu inda zataje tunda a hospital
suke."
"Tace ina sauraronka lfy?"
"Apple ina cikin jin yunwarki domin yau da mafarkinki na farka kuma koda na
tashi senaga harna b'ata jikina pls do some for me apple."
"Murmushi tayi tare da cewa Alhamdulillah peach,insha Allah ka samu lfya kenan"
yace no apple pls try something"
"Hhhh peach da... ya katseta da pls *aunt?"*
"Jikinta ya mutu tace ok...
Hmmm! Kunnuwana sun kasa d'aukan abinda *aunty* takeyiwa *prince manosh*, daga
wayan aunty nake iya jiyo muryan manosh yanata tsanbatu,ita kuwa cewa take ya
isa haka peach.
"Manosh yace no apple no."
"Yeah karka min asara dewa mana,kabar min sauran domin nima ina jin k'ishinsu
sosai."
Hhhhhhh! Manosh yayi dariya yare da cewa *ok* my luv,thankyou so much luv u.

Koda taji ya katse wayar seta hau yin dariya tace eyyah peach kasamu lfy Allah
nagode maka...
"Koda aunty ta fito daga toilet seta lubna tsaye tana nunata da yatsa tana cewa
wato hakane koh?"
"Tofa lallai bazai yuba,domin inanan koda yazo babu abunda zai wakana harse
malamai sunyi sharhi akan airenku tunda kusan *4month* kenan bakwa tare dan haka
se an sake sabon aure."
"Maryam taja kunne lubna tace ba'aso k'ananan yara sunayiwa manya lab'e."
Bayan maryam ta wucene akabar lubna da ido tanabin aunty da kallon mamaki,ita
kuwa aunty wayanta ta rungume a k'irji tace _"oh my peach,i missed you more"_
tare da rufe idanunta tana mirmushi tana kad'a kanta ahankali... lubna kuwa se
ta bud'e idanu tana kallon ikon Allah...

Komai na tfyar manosh ya kammala.
"Kowa sako yake basa zuwaga aunty dasu yah ibrahim"
Sak'on addu'a kala-kala yanata godiya aminansane suka rakashi har abuja,bayan ya
tafine sukuma suka dawo yola.

"Saukar manosh a india kenan yayiwa wani abokinsa *hakim* waya,batare da b'ata
lokaciba hakim yazo ya d'aukesa basu wuce ko'inaba gidan hakim,bayan yayi wanka
ne sam yak'i cin abinci ruwa kawai yasha yace shida apple nashi zaici abinci
insha Allah.
"Tafe suke shida hakim har hospital d'in,dama acan shi hakim yake aiki,kuma
tunda manosh ya dawo ya nemi number'n hakim ya gaya masa komai, dan haka hakim
ya nemi su yah ibrahim kuma kullum seya zo dubasu,yah ibrahim dasu baba dai
sunsan cewa hakim abokin manosh ne saboda ya gayamusu,amma aunty da lubna basu
saniba.

"Isarsu hospital d'in suka had'u da ibrahim nan suka rungume juna da
manosh,suna ta murna sannan nufi gunsu baba.
Manosh ya gaishesu cikin girmamawa sannan suka d'anyi hira kad'an se yah
ibrahim yace muje gacan d'akinda su aunty suke fitowana dai sunata bacci
dukkansu.
"Da sallama suka k'arasa,amma duk suna bacci abinsu"
Daga gefen gadon auntyne ya hango pix nashida ita dasu badallah sunyi kyau
sosai. Murmushi yayi tare da sauke ajiyar zuciya
Ahankali ya k'arasa inda take kwance sanye da pakistan red riga da wando
baisanta dashiba yasan tabbas a nan india suka saya na lubna blue amma duk
tsarin iri d'ayane.
Sam ya kasa dena kallonta dan yadda yaga ta k'ara kyau sosai,aranshi yace garin
ya karb'eki apple.
"Ahankali ya ibrahim yaje inda lubna ke kwance yamata magana a kunne yace(my
tashi manosh ya k'araso)
Kamar jira take ai kuwa seta bud'e ido taga yah ibrahim yana mata

murmushi,sannan ta dubi sauran dr hakim se kawai taga bro manosh yana shafe
gegen fiskan aunty da yatsan hannunshi ahankali.
Ai da sauri ta tashi tare da murna tace "bro manosh?"
Ahankali ya juyo yana kallonta yana murmushi wanda yake k'ara mishi kyau yace
na'am *sis lub*
"Ai kamar a mafarki aunty tajiyo muryan peach, kafin ta bud'e ido hakim yayi
sairin janye manosh shiya tsaya a inda aunty take kwance,shi kuwa manosh ya
b'uya a bayan hakim."
Koda aunty ta bud'e ido setaga yah ibrahim ne da dr se kuma lubna"
Amma sam tana jin wani irin k'amshin turare wanda ta tabbatar agun peach nata
kawai take jinshi.
"Yah ibrahim yace aunty doctor ne yazo dubaki"
"Tace yah ibrahim kamar naji an kira sunan peach yanzu"
"Lubna tace sedai a mafarki k'ila kikaji, se kuma tayi murmushi tare dayiwa
aunty'n alama da kanta wato yana bayan doctor hakim"
" take aunty ta gane manufar lubna dan haka ta tashi da sauri tasa silipas nata
tayiyo bayan doctor hakim da sauri shima manosh ya fito ya rungume matarshi tsam
ak'irjinsa itama haka ta k'ank'ameshi tana mai farinciki azuciyarta da fili,su
kuwa dariya sukasa inda hakim ya koma gefe d'aya ya tsaya sunata kallonsu inda
manosh ya rufe idanunsa luf yana juyata a hankali.
"Ganin hakan yasa yah ibrahim kamo hannun lubna batare dayai maganaba suka fito
waje dukkansu domin subawa amaryam da ango guri...?
[7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: 🍭🎈AUNTY'N YARA🍧🎁AUNTY'N YARA🍧🎁

Written by sad-nas

_zanyi amfani da wannan dama agaremu dukka, dan Allah 'yan'uwana musulmai koda
bakwa karanta littafina toku daure ku d'an bani *1minit*_
*"'yan'uwana dan Allah kada mu dinga mance sa (baba buhari) acikin addu'oinmu
nayau da kullum aduk lokacin da mukayi sallah."*
*"Harta yaranmu,komai k'ank'antarsu mudinga sasu yiwa shugaban k'asanmu
addu'a Allah ya bashi lfy,Allah ya k'ara masa nisan kwana,Allah ya kareshi daga
dukkan sharri da'ake tunkararsa dashi,Allah ya d'aurashi akan makiyansa
ameeen."*👏🏻 _pardon me apple_, k'itayi zata wuce ta gefenshi se

*LAST PAGE*

99-100 "Aunty tayi saurin d'ago da kanta tana k'arewa peach nata kallo cike da
farinciki afiskarta."
"Shikuwa sake kwantar da kanta yayi ak'irjinsa yana cewa "please apple let me
be okey?" Murmushi tayi tare da sake nitsewa sosai ajikinsa tana addu'a acikin
ranta."
"Sund'auki lokaci sosai ahakan sannan tace "i luv u peach" "i luv u sooo
much!"
"Ahankali ya d'agota suna kallon junansu cikie da shauk'in juna yace "d'ume
avi?" Idanunta suka kawo kwalla tace "miyid'ima gorko am."
Kwallan daya cike mata ido yakebi da kallo tare da rik'o fiskarta da
hannayensa biyu yace "sake fad'amin kalaman masoyiyata" fiskanta abin tausayi
tace "ina sonka peach,k'auna ta hak'ika" ahankali hawayen suka fara kwaranyowa
daga idanunta,amma dukda haka bata d'auke idanunta daga kallonsaba."
"Harshensa yakai gun hawayen yake lashesu cikin wani irin salo na k'auna"
"Ita kuwa mannuwa sosai tayi dashi tana shafe bayansa da k'ananan hannuta."
"Manosh ya sake kallonta har cikin ido yana murmushi yace "pls say it again
apple"
"Murmushi tayi tare da lakace mishi dogon hancinsa da yatsan hannunta sannan
tace "i maryam muh'd attah, luvs d prince d captain nd my sweet peach manosh soo
verry much more...!"
Hhhhhhhh!
"Manosh yayi dariya tare da d'agata sama dama kunsan bata da auki sosai,dan haka
se juyi yake da ita acikin d'akin yana cewa "you are d best among d bests my
heart." Akoda yaushe godewa Allah nake dayabani ke amatsayin matata ta duniya da
kuma gidan aljannah insha Allah."
"Allah ya barmu tare apple"
"Tace ameen peach"
"Ya sake cewa Allah yasa mubar duniya tare rana d'aya lokacima d'aya"
"Ta sake cewa ameen"
"Yace Allah yara mana yaranmu ya albarkaci rayuwarsu bayan ranmu"
"Aunty tace ameen"
"Yace Allah ya biya iyayenmu da gidan aljannah"
"Tace ameen ya Allah"
"Yace Allah kabiyawa 'yan'uwa musulmai buk'atunsu na alkhairi duniya da
lahira,Allah wanda basu da lfya Allah ka basu lfy,Allah ka gafarta mana
zunubammu wanda muka sani da wanda bamu saniba, Allah ka d'aukaka musulunci tare
da musulmai, ka k'ask'antar da kafurci tare da kafurai Albarkacin fiyayyen
halitta Annabi Muhammad (S A W)...
"Manosh da aunty'n suka amsa da ameeen,nima sadnas nace ameeen,kufa masu
karutu?"

"Manosh ya sauke aunty ahankali tare da matse tsam ajikinsa yace "i miss you

3much apple."
"Tace me too"
"Fiskarta ya rik'o yana mata wani irin kallo mai kashe jiki da brawn eye nashi.
"Kunya ta tsinci kanta aciki"
"Shikuwa seya d'aura harcensa akan saman idonta yana yawo dashi harkan
hancinta"
Koda yazo nan seya kira sunanta "aunt?"
Kaita d'ago anitse suka had'a ido dashi,harcensa yasa akan lips nata ya lashesu
cikin wani irin salo."
Yad'an juma ahakan sannan ya fara tsotsesu kamar wanda ya samu zuma"
"Itama seta farayin yadda taji yake mata idanunta a rufe.
"Asannu suka fara kissing d'in junansu kamar bazasu sake junansuba,duk sun gama
shiga wani hali kusan 10minit."
"Nocking lubna taketayi amma sam basuma jiba"
"Tahad'a da sallama shuru."
Aiseta sake sallama da karfi tare da bud'e k'ofan ta shigo.
"Aunty dai taji shigowar mutum,amma sam manosh yakasa barinta taga wayene"
"Se tsotson abarsa yakeyi kamar "kare yasamu nama"
Ganin haka yasa lubna yin murmushi ahankali ta fita tare da rufe kofan ta yadda
bazasujiba."
"Manosh ya saki bakin apple yace koma wayene ai sunsan abinda zai faru bayan
had'uwata dake,dan haka ad'aga mana kafa na 3hrs."
"Ido aunty ta zaro tace 3hrs fa kace peach?"
"Yace yes! Yana d'aga mata gira tare da sake maida bakinsu ya had'e guri d'aya
suka d'aura daga inda suka tsaya."
"Uhmm! Abun ba sauk'i fah."
Lubna tana tsaye abakin kofa tama rasa ya zatayi,domin dama doctors ne zasu
shigo gun aunty shine yah ibrahim yace lubna taje ta sanar dasu,se kuma gashi ta
fito tana tsaye abakin kofan."
'Ya ibrahim ya kirata,tace ina zuwa"
"D'akin ta sake shiga da sallama,amma wannan karon setaga aunty kwance ajikin
manosh inda shi yake kwance akan gado amma bakomai sukeyiba fase kissing d'in
juna."
"Da sauri ya rufe kofan tare da bubbugawa da hannunta tana cewa aunty ga
doctors zasu shigo dubaki."
"Ai cikin sauri aunty tabar jikin manosh tare da kamo hannunsa wai ita adole
zata d'agoshi daga kan gadon.
"Ai kawai seya janyota ta sake fad'owa jikinsa yayinda shi kuwa yake mata
dariya yace kinajin zaki diya d'aganine?" Tace pls peach kaji fa doctors suna

waje,kuma nasan hardasu mama da baba za'a shigo yanzu hakafa suna tsayene awaje
wlh kunya nakeji pls katashi."
"Bashiri manosh ya tashi tare da gyara jikinsa da sauri-sauri,ita kuwa aunty se
dariya take mishi harya k'arasa bakin k'ofa kafin ya juyo yana kallonta tare da
d'aga mata gira d'aya ya kuma kashe mata ido sannan ya fita."

"Manosh yana fita yaga lubna akofar d'akin,makzewa yayi yace ah *sis lub*
yaushe kikazo?"
"Murmushi tayi tace awa d'aya da suka wuce."
"Manosh ya sosa gashin kansan sannan yace bisimillah tana ciki sannan ya wuce
da sauri ita kuwa tanata binsa da kallo tana dariya ta shige d'akin."
"Shuru aunty tayi tana kallon lubna"
"Lubna kuwa taje kusa da ita ta zauna tana tace uhumm abun dai ba sauk'i sam."
"Aunty taja kunnenta tace tokema meya kawoki a irin wannan lokacin?"
"Lubna tace ganin k'ok'op"
"To ai kingani koh?"
"Lubna tace sosaima kuwa"
"Aunty tayi dariya tace wayyo Allah, luv yayi arayuwa wlh tare da rungume lubna
daga zaune."
"Lubna tace sosaima kuwa luv yayi kam,amma kuma kudai bansan me kuka aikataba
dan babu aure a tsakaninku tunda 4month kenan bakwa tare, kuma ance idan mata da
miji basuyi tarayyaba har sawon 4month tofa babu aure se'an sake."
"Aunty ta gyara zama tace Allah malama lubna?"
"Lubna tace sosaima kuwa,kuma gashi ku bayan kiss ma harda runguman juna,dan
haka dole idan malamai sunzo maida aurenku to zan gayamusu harda abunda nagani
domin suyi muku sharhi akai."
"Hhhhhhhhhh!"
"Aunty tayi dariya,tace to malama lubna babu wani aure daza'a sake atsakanina da
peach domin kuwa aurenmu yananan babu abinda ya sameshi."
"Shi kuwa kiss da duk wani abu da kika gani munyi sharhinsa shine d'unbin lada
da muka samu, sannan wannan idon naki maison ganin k'ok'op wataran seya
makance."😜
"Hhhhhh! Sukasa dariya dukkansu daidai nan kuma dictor suka shigo dasu manosh."

*.......*
"Bayan sati d'aya dayiwa aunty dashe k'odan 'yar'uwarta lubna kenan yanzu.
"Cikin ikon Allah anyi aikin cikin nasara sedai muce Alhamdulillah." Domin aiki
yayi kyau kuma dukkanninsu suna cikin k'oshin lfy,ga kulawa na musamman da suke
samu daga gun mazajensu da kuma iyayensu kai harma da doctors d'in."

"Manosh ne zaune da apple nashi tana kishingid'e ajikinsa yana bata tea baki"
"Yace Allah yabaku lfy apple,nima insamu in sauke nauyin daya dad'e akaina."
"Murmushi tayi tace ameen peach d'ina wlh har tausayi kake bani,wata kusa hud'u
bama tare gashi kuma yanzu an k'ara mana wasu watannin. Ina tausaya maka peach
amma idan kana ganin zaka takura to wlh na amince maka daka k'ara aure domin ka
samu biyan buk'atanka dan nasan ku maza bakwa iya jurewa kamar mu mata.....
"Manosh yace haba apple banaso kina sa irin wannan tunanin aranki pls,nasan
cewa maganarki gaskyane bakowani namijibane zai iya jurewa,wasu sekiga sun fad'a
neman matan banza wasu kuma auren suke k'arawa saboda gujewa sab'on Allah, amma
Alhamdulillah kuyita tayamu da addu'a Allah ya karemu daga sharrin shaid'an
domin yana tasiri akan kowa sedai wanda Allah ya kare."
"Dad'i sosai taji har cikin ranta,tace insha Allah sweetheartnah."
"Yace amma dagaske zaki yarda in k'ara aure?" Tace ina k'aunarka matuk'ar
k'auna peach,sannan kishi halittace daga jikin ko wace mace sedai nawata yafi
nawata. Dan haka daka fad'a halin neman matan banzan awaje wlh gara ka k'ara
aure yafimin,cikakkiyar k'auna da mata zata nunawa miji kenan shine ta cetoshi
daga dukkan wani hanyan sab'on Allah." Wannan shine k'aunar da nake maka,sam
bana so kaucewa hanya "Ya mijina" koda kuwa wani irin hali zan shiga indai zaka
kasance cikin farin ciki to nikam Alhamdulillah."
Allahu akbar! 'Yan'uwana anya akwai sauran mata irin aunty kuwa.?
"Manosh ya rasa mai zaicewa aunty domin taji dad'i kamar yadda yakeji ayanzu."
"Kanta ya dafa yace yah Allah kasakawa matata maryam da gidan aljanna,aljanna
na firdaus,ya Allah kabawa mazajen baya dabasuyi aureba mata nagari kamar matata
maryam masu ilimin addini musulunci ameen."
'Ya'uwana mata gu koma ga Allah,mu rungumi aurenmu da hannu bibbiyu da gaskya
da amana,koda mijinki yana cutar dake karki fasa yimishi biyayya,domin idan kina
kina masa komai dan Allah,shi kuwa yana k'untata miki,tofa kisani shi Allah yana
farinciki dake. Allahu akbar,nasan babu wacce bazataso ace Allah yana farin ciki
da itaba,indai Allah zaiyi farin ciki dani,tofa koda yanka namana mijina yakeyi
bazan damuba."
"Mukoma islamiyya musamo ilimi mai albarka mai amfani,muzamanto masuyiwa
mazajenmu biyayya da addu'a maikyau koda ko sun zalincemune,mucire son duniya
aranmu,mudena fifita duniya sama da lahira,domin ita duniya aronta aka bamu bata
da tabbas kokad'an,amma lahira fa...?"

**********
"Watansu aunty uku da sati biyu a india aka sallamesu domin sun samu lfy sosai."
"Kasuwa suka shiga sukaita sayayya tare dasake k'arewa garin india kallo.
"Ahankali suka gama duk wata shirinsu,manosh yace
robobinne?"

apple waime zakiyi da wannan

"Peach zankaiwa almajiran unguwanmu tsarabane domin dewa daga cikinsu basu da

roban bara, kuma naga suna da sauk'i ne robobin shiyasa na saya."
"Eyyah my apple,Allah yabiyaki da gidan aljanna"
"Tare dakai sweetheart"
"Mama da baba ma sunyi kyau sosai,sannan,sunyiwa umma wato mahaifiyar yah
ibrahim tsaraba na musamman domin yah ibrahim yabasu kud'i.
"Hakama kuma manosh,kud'i sosai yabasu har baba yana k'in karb'a."
"Da kwana biyu su aunty sukabar k'asar india zuwa gida nigeri."
"International airpot na abuja suka sauka,bayan wasu awanni kuma suka sake
hawa wani jirgin zuwa yola."
"Dama gidan manosh tunda ya tafi yabar koma na gyaran gidan agun aminansa,dan
haka komai tsab yake an gyara sosai,hakama ya ibrahim an sharemusu ko ina tas
isowarsu kawai ake jira."
"6:10pm jirginsu manosh ya sauka a yola,inda aminansa suke jiran isowarsu wanda
har da abdallah sukaje tarosu a airpot."
"koda abdallah yaga iyayensa murna ya dingayi babu sassauci yaje da gudu ya
rungume aunty yana cewa " sannuku da dawowa baban mummy,mahaifin maryam yace
sannu abdallah ina alfiya?"
"Tana gida tana kuka waiseta biyomu" abdallah ya saki aunty ya rungume manosh
sannan yaje gun mama se kuma yah ibrahim dukya bisu da oyoyo." Bayan su marwan
sun gaisa da iyayen maryam ne se kuma aka gaisa bakid'aya sannan aka wuce gidan
dad d'in manosh dan acan aka musu abinci na musamman.

"Anci ansha anyi hira sosai inda maman maryam take gun mum d'in manosh da
hajiya khadija mun d'in marwan da kuma umman yah ibrahim se hajiya iya.
"An had'u anata hira, su dad ma suna can nasu gefen,hakama su manosh suna can
gefensa,inda su aunty kuma suna had'e dukkansu ad'akin miher su rash se murna
akeyi aunty ta dawo,su samira amina da zahida anata shewa abun sha'awa nima
sadnas ba'a barni abaya...
"Kusan 9:00pm su manosh suka maidasu mama girei"
"Bayan sun dawone aka maida yah ibrahim dasu umma,dad d'in marwan kuwa ya d'ibi
su hajiya iya da matarsa.
"Daga k'arshe aminaima kowannesu ya d'auki matarsa cike da tsarabobinsu kowa
yawuce gidansa cike da farin ciki aranshi."
"Manosh da aunty da yaransu sune suke hon,cikin hanzari maigadi yabud'e gate
tare da nuna farincikinsa na dawowarsu."
"Ya k'arasa suka gaisa sannan yayi saurin bud'e musu kofa tare da shigar musu
da kayansu ciki.
"Abdallah da alfiya se murna suke sun dawo gidansu."
"Har kusan 11:00pm kafin sukai bacci,manosh ne yakaisu zuwa d'akunansu tare da
musu addu'a sannan yazo gun aunty. Cak ya d'auketa se toilet,dariya aunty takeyi
tana cewa "haba peach saukeni nifa basu alfiya bane."
"Injiwa?" Ai baki da maraba dasu,kinsan fa akwai nauyi mai tarin yawa daya
dad'e a kafad'una "hakanne yasa nace zan miki wanka ta yadda bazaki b'ata mana

lokaciba."
"Hhhh to pls dai atausayamin peach"
"Karki damu aunt, zan lallab'aki kamar sabuwar jaririya" peck mai zafi ta
manna mishi akan idonsa tace "i luv u peach"
"I luv u more apple..."
"Haka sukai wankansu sannan suka fito yana rik'e da ita sukai shirin bacci ko
kuma ince shirin......🙈

*Alhamdulillah*

*Godiya ta musamman ga*
*'Yan grp d'ina wato*
-Sad-nas novels
-Hama gee novels
-Miemiebee novels
-Aneelurv novels
-Our ladies our prides
-Ummi hambal novels
-Nafee anka novels
-Writters planet
-Junaihat novels
-All hausa novel grps
-Halima ameen novels
-Matan kwarai grp
-Mace tagari grp
-Zaratan mata grp
_Matan k'warai grp
*Daduk sauran grps daban samu daman jerosuba,ina godiya sosai agareku are da
muku fatan alkhairi arayuwarku...*

❤)* ❤)* ❤)*
*Ina alfahari daku familyna,wato tahir's family.*
*"Allah ya albarkaci danginmu bakid'aya, Allah ya dauwamar da k'auna a dukkan

zuri'armu ameen*❤)*❤)*❤)*

*Bazan manta dakuba*
_aunty halima_
_hajiya rakiya_
_aunty sis_
_aunty zahra_
_ummi abj_
_fatima namtari_
_aunty binta (matar bro)_
_saratu katagum_
_billy losh_
_nurcee luv_
_billy tabaco_
_miemiebee_
_aneelurv_
_leemcy_
_jidda aliyu_
_hama gee_
_manshart_
_mom sudes (tawans)_
_fiddy_
_seemby_
_munay_
_ayusher_
_murbash_
_ummi hambal_
_ayusha ilyasu_
_halima ameen_
_aisha hanwa_
_maman yasir_
_maman adnan_

_dadai dukkanin 'yan'uwana musulmai ina godiya sosai agareku,wanda ban ambaci
sunayensubama kusani ba manceku nayiba,ina sonku._❤)*❤)*❤)*

*_fans d'in tana raina akoda yaushe bazan tab'a mancekuba aduk inda kuke kusani
cewa nima kuna raina*❤💞❤)* ❤)*
...........
*"daga k'arshe ni sadiya tahir (sad-nas) kece muku ma'assalam, sekunjini a
sabon littafina insha Allah...*


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment