Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

shiga tirara mata wasu magungunan, ita kanta Yar Mahaukaciya mamakin kanta take domin har kara kalon kanta take à madubi, gashin kanta kuwa an hada mai wani mayen hadi na tirare an daure shi tamau har wani dan kaikayi yake mata aman fir aunty habiba ta ki ta kunce shi har sai ana Yau tarewa tukunan, dan ma tana cikin fashin sallah,

Mubasshir Tunda ya koma gidansa abin mamaki ya tarar da Sahla, sannan da kanta ta kawo masa kanta yayi yanda yake SO da ita ba tare da tayi masa korafin komai ba

wata dawowa da yayi daga gidan Hajiya Fadimatu, ya dawo da takaicin hana masa ganin Islam da suke yana shigowa yake shinkayo zance kasa kasa, hakan ya sa ya raba kadan yana sauraro

hajiya Marhaba ta ce" dadina da ke gajen hakuri, Ina SO ki shige masa sosai da shi da matar da uwar tasa, ke KO yau ya dawo ki je dakinsa da kukan kissa da komai kiyi masa nunin mai yasa bazai hada kanku tun kafin ta iso ba, kina SO ya kaiki ku saba tun wuri dan zaman duniya ne zaman waje daya kina SO ku saba da yar uwarki, ke kiyi masa nunin ke da za'a taimake ki ma da dankaren bukatar sa ai ke aka kamawa

Mubasshir ya rintse ido na takaicin sirikarsa ce ta san sirinsa ? Ya kuma kashe kune dan Jin karshen tugun sirikarsa,

Sahla ta ce" haba mama, yanzu haka baki ji irin yanda nake kalonsa ba, Jin haushinsa nake har cikin raina, ya cuce ni ya cuce ni, gashi dan cikin da na samu garin matse matsen naki kin matsa min abinda ya tafi, à ace baki matsamin komai ba ai da yanzu mun samu abinda zamu ci gadon KO ?

Mubasshir ya dafe kansa sauran kadan ya kurma ihun kuka, harda cikinsa sirikarsa bisa goyon bayan matarsa aka zubar ?

Hajiya Marhaba ta ce" dadina da ke ana nuna miki gabas kina yin yama, To ki saurareni da kyau ki ji abinda boka ya ce" Ya ce idan kika kawo masa zobon da maganin à ciki kiyi iya yinki da kisar ki à ranar da zai konta da amaryar ki nuna masa ke zaki raka shi, ki tabatar da ya sha wannan zobon to zaki sha mamaki, domin harda bindin kare da na jaki aka markada maganin, idan mazakuntarsa ta Mike sai ya kwana biyu cir yana hauka à samanta kinga kuwa mutuwa zata yi, idan ta mutu shikenan ayi masa daurin rai da rai shikenan arziki namu domin har uwar sai na saka an rufe mata baki sannan à saka matsananciyar gaba tsakaninsu ita da iyayen na mahaukaciyar,

Sahla ta ce" mama kisa fa ?

hajiya Marhaba ta ce" ke sakarya ce, du irin rashin mutuncin da suka shuka miki shine zakiji tausayin aikasu lahira ? Idan bakya SO sai nayi tafiyata kiyi ta zama ki zama abinda zaki zama

Sahla tayi saurin rikota ta ce" aa mama zan aikata karki damu

Da kyar yake iya daga kafarsa ya nufi motar sa ya tada ya fita, biyu biyu Idannuwansa suke gani tuki yake yana cije lebensa burinsa ya ganshi à jikin mahaifiyarsa

da kyar ya samu ya iso inda yana sauka daga motar ya fadi nan kofar gidan su domin shi du ji yake har ya shiga cikin gidan

Masu tsaron kofar suka nufo shi da gudu suka cicibe shi su wajen biyar suka yi cikin gidan da shi inda da sauri daya ya tura suka shiga da shi

hajiya Fadimatu, Hajiya Rafi'at, Aunty Habiba, Fadimatul islam (Yar Mahaukaciya) suna zaune Suna ta hira suna dariya suka ga an shigo da AA rigija rigija tamkar ba numfashi à tatare da shi,

à tare suka Mike suna rige rigen tambayar Lafiya ?

hajiya Rafi'at ta ce"accident ba yayi ? Mai ya same shi ?

Daya daga cikin securitien ya ce" ma'am yanzu ya ISO har ya fito kawai saï ya fadi

Daidai nan Yar mahaukaciya ta dauko Bokici da ruwa da hankici fari mai laushi ta mikawa hajiya Fadimatu wace jikinta banda Bari ba abinda yake, ta ce" KO don mun hana shi ganin matarsa ne ransa ya baci haka ?

Aunty Habiba da Bata san kan abin ba ta ce" Aunty à tafi asibiti da shi man ?

Hajiya Fadimatu ta ce" ba accident yayi ba, ba na asibiti bane ku mu kama da ada'a domin irin haka na jima ban ga irin haka ba, Allah ya sa ya tashi domin ban ga alamu ba sai tsayin kwana

gaba dayansu suka zaro ido inda yar Mahaukaciya ta fashe da kuka ita Sam idannuwanta sun rufe ta zauna ta dago kansa da kyar dan kuwa jikin nasa ya saka ta dora saman cinyarta suka shiga adu'a tun karfin su ( kun manta abinda Elhaj Muhammad ya fada na ayi masa wanka KO ba mai yi à kirawo sisterna? 😳🤔)

toh fa shin AA zai farka kuwa, karfa kuyi la'akari da du à film da novel acteur yana tashi ku dai kuyi fatan ya tashin,😌🤒, wani irin mataki zai dauka ne idan har ya farkan ? Shin Sahla ta cancanci yafiya kuwa ? Shin idan har wannan tugun bai ci ba zasu kuma shirya wani ? Ya labarin yan honymoone lol, kumuje zuwa
[6/1 08:26] Sajida: 🇳🇪Belles écrivaines du Niger

*'YAR 👧🏻*

*MAHAUKACIYA👹*

*Na*
*Sajida*

70

Adu'a suke tun karfin su, aman jikinsa sai kara daukan zafi yake,
Hajiya Fadimatu ta daga hannunsa ta saki hannun wani irin nauyi, tayi saurin kawar da kanta ta rintse idannuwanta gabanta na mugun faduwa

Yar mahaukaciya ta ce" mama Lafiya ? Ba alamun sauki ?

Hajiya Fadimatu ta tataro dukan KOkarinta ta ce" ba komai y'ar Fadimatu,

Yar Mahaukaciya ta ce" KO na Kira Yaya Idriss ne ?

Hajiya Rafi'at ta Gyada mata kai, hakan yasa ta ajiye kansa à hankali ta nufi wayar falon ta danawa ofice dinsa Kira domin ta san kawai yana ofice

Jin abinda ke faruwa ya saka shi barin Ofice dinsa ya kwaso yan kayan aikinsa ya nufi gidan su abokinsa domin ceto ransa

Yana zuwa ya tarar still sun dukufa sai adu'a suke masa zuwa lokacin Yar Mahaukaciya kam ta fara zubar da hawaye domin hannun sa baya KO karyuwa

Yana zuwa ya shiga tambayar abinda ya faru, inda hajiya Fadimatu ta fada masa komai na idan yayi irin haka harda na Karshe da yayi bai kai hakan ba

Idriss ya ce" Mama na karshen da yayi mai akai masa yaki yin nisa ?

saï à lokacin suka tuno jawabin mahaifin Fadimatul islam (Yar Mahaukaciya) kan idan hakan ta faru à tabatar da an saka shi à ruwan kankara sosai cikin ikon ALLAH zai kawo hankali

Nan ta kwashe ta fada masa yanda Elhaj Muhammad ya fada,

Idriss ya ce" to wankan za'a yi masa ai mama

Hajiya Fadimatu, Aunty Habiba, Hajiya Rafi'at da Islam gaba daya suka zuba masa ido suna kalon sa

Hajiya Fadimatu tayi karfin hali ta ce" wankan KO ? To ya zamu iya kai shi dakin ?

Idriss ya Mike gannin yanda duk suka wani tsure ya nufi kofa yayi Kiran securitiesn suka taho suka cicibi AA suka yi dakin Yar Mahaukaciya da shi inda ta Mike ta bi bayan su domin hada ruwan wankan

Baban bokici ta cika da kankara ta shiga bayin ta zagine tana sauyewa à cikin bahon wankan Daidai nan Hajiya Fadimatu ta shigo ta kama mata suka juye kankarar,

Suna gamawa su Idriss suka shigo da shi à talafe da dan gajeren Wando à jikinsa Yar Mahaukaciya tayi gagawar lafewa à bayan Hajiya Fadimatu , suka saka shi à cikin bahon ruwan da yayi mahaukacin sanyi

Suna saka shi securities suka juya suka fita inda su Hajiya Fadimatu ma suka yi niyar fitar dan barin Idriss da AA ya zuba masa ruwan à jikin sa

Idriss ya ce" Mama ku dakata ku matso mu yi masa tare

cikin sagewar gwuiwa suka juyo islam na biye da ita tamkar jela kanta à kasa suka shiga daban ruwan suna zuba masa har à cikin sumar kansa

Basu dau wani lokaci suna hakan ba ya ja wani dogon numfashi ya bude idanuwansa tamkar gauta dan ja à fuskar mahaifiyarsa domin ita kawai ya fara tozali

ido ya rintse yana Jin yanda kankarar nan ke ratsa masa jijiyoyin jikinsa, kokarin zama yake aman sulbin abin wankan ya hana shi,

Ya damki hannun mamansa ya kafe ta da ido saï ga hawaye wasu na korar wasu

hajiya Fadimatu ta kasa jurar ganin hawayen yaronta Bata san sanda ta jawo shi jikinta ba du da tsananin sanyin ruwan nan ta ce" Hasbunnalahu Wa ni'imal wakim, Ya Salam, shin yaushe dan Fadimatu zai daina daukan bacin rai da zapi haka ? Shin yaushe zai lazumci fadin Inalilahi Wa'ina ilaihir'raj'une à duk lokacin da yaji ransa ba Daidai ba ? Dan Fadimatu irin wannan zuciya ba'asan musulmi da ita, Tunda ka yarda da kalmar La'ila ha ilalahu MUHAMMADU'rasululah salalahu alaihi Wa Salam ka gama komai, Tunda ka yarda da shi kadai ya Isa yayi kuma shi kadai ya Isa ya hana mai yasa zaka kuma saka damuwar wani à ranka ? haba dan Fadimatu yanzu fa girma ya hau kanka, Dan mai bazaka gyara shi ba ?

Kalaman mahaifiyarsa na sauka à kunan sa tamkar warware masa kalmomin bakinsa ake cikin ikon ALLAH ya fashe da kuka mai tsanani ya kara rike mahaifiyarsa yana tunanin da mugun nufin su sahala ya kasance da an halaka masa mahaifiyarsa dan kuwa bazata juri hakan ba,

yana kuka tana hamdallar Jin muryar sa domin Bata sakawa ranta zata ji muryar sa a kusa kusan nan ba, hakan yasa ta barshi yayi mai isarsa sannan ya shiga ajiyar zuciya, du wannan abin bai lura da Idriss da Yar Mahaukaciya dake zaune dirshen à cikin bayi suna nasu hawayen ba

Cikin yanayin tausayi ta ce" fada min Wanda ya bata maka haka ?

AA ya lumshe Idannuwansa, da ace zai iya da ya boyewa mamarsa wannan lamarin, saï dai Ina bashida sama da ita, damuwarsa damuwarta ce, Dan haka ya bude bakinsa yana hawaye yana fada mata gaba daya abinda kunuwansa suka jiyo masa à gidan sa wato tataunawar Matarsa ta suna da Sirikarsa

Idriss dake saurare yafi kowa firgita inda ya rushe da kuka tamkar mace ya hada kansa da garun bayin ya shiga buga kansa da garun yana tir da halayen mahaifiyarsa da Kanwar sa

sai à lokacin AA ya lura da mutane à bayin bayan mahaifiyarsa, da sauri ya Mike ya nufi Idriss ya jawo shi da hanu guda ya ce " Idriss, baka da hankali ne ?

Idriss cikin kuka ya ce" banga anfanin rayuwata ba Mubasshir, Ba yau ba nake yiwa su mama à kan duniya aman abin har ya tsalake baiwar ALLAH (Hajiya hawau) ya fito kai ? Shin Mamana Bata kaunar saduwarta da rahamar ubangiji ne ? Ta raba d'a da mahaifiyarsa, ta kyamaci nakasasu, ta wulakanci talaka, yanzu tana kokarin halaka rayuwar jama'a da dama dan kudi?

why ?
Hajiya Fadimatu ta karaso gabansu ta ce" ya ku yayana ku saurara, ku kasance masu yiwa iyayen ku adu'ar alkhairi à duk halin da kuka tsince su, Idriss tsananin ka da mahaifiyarka adu'ar shiriya da ita da kanwar ka,

Ta juyo wajen AA ta ce" ka Sani da 1 ALLAH ya kawo ka har ka tsinci wannan tataunawar ya saka da Rahama, abinda nake SO da kai shine kayi ta adu'a ba dare ba rana à duk halin da ka tsinci kanka à ciki kan ALLAH yayi maka jagora, sannan idan ta baka karka sha, ta kali Idriss ta ce" Kayi hakuri Idriss kayi hakuri Haka Taka Kadarar take, yanzu Baban abinda ya dace muyi shine mu kwatanta musu cikin nutsuwa idan da halin kubutar su cikin ikon ALLAH zaku ga sun kubuta

Idriss ya sada kansa, shi yanzu wata irin kunyar su yake ji ya zaiyi da iyayen sa ne ? Ina zai saka ransa ?

Hajiya Fadimatu ta juya jikinta à matukar mace ta nufi waje tana mamakin wannan lamari

Yar mahaukaciya ma ta juya da sauri zata fita AA ya ce" Islam dakata

Cak ta tsaya tana kalon kasa inda Idriss ya juya à nitse ya silale daga bayin ya fito matatakalar benen ya zauna yana kalon kasa

Aunty Habiba Y'ar sokoto ta kali Hajiya Rafi'at ta ce " sister banga fitowar amarya ba fa, kar aikina ya koma baya, ta karashe tana murmushi

Hajiya Fadimatu da gaba daya jikinta yayi mata nauyi ta ce" au ai mantawa Nayi na barota à dakin, please sister tashi maza ki sauko min da ita domin yaron nan sai adu'a

Hajiya Rafi'at ta Mike tana murmushi ta nufi matatakalar benen tana hawa kunuwanta na jiyo mata sheshekar numfashi inda tayi tsai gabanta na faduwa tana son gane kukan waye ?

😳 Amarya à dakin ango😳, Idriss ma yana wajen, shin kukan waye ????????????? 😄😄😄😄😄😄😄🤒
[13/1 07:29] Official_Amnoor: [6/1 08:26] Sajida: 🇳🇪Belles écrivaines du Niger

[13/1 07:28] Official_Amnoor: [8/1 17:33] ‪+234 813 607 0760‬: 🇳🇪Belles écrivaines du Niger

*'YAR 👧🏻*

*MAHAUKACIYA👹*

*Na*
*Sajida*

72

Tana karasa hawa matatakalar Hajiya Rafi'at ta fito daga dakinta tana hama da alamun baci à idannuwanta, Hajiya Fadimatu tayi galala tana kalonta ta ce" Madame Ashe baci kuka shiga ?

Hajiya Rafi'at ta zaro ido domin sai à wannan lokacin aikin Hajiya Fadimatu ya fado mata à zuciyarta , da sauri ta dafa kirjinta ta ce" Ya Salam, kardai har yanzu Bata fito ba ?

Hajiya Fadimatu ta kwalalo ido ta nufi dakin da sauri ta shiga konkwasawa,

Yana zaune saman salaya ya kurawa bed din ido yana son ya tashe ta yana tsoron Jin kukanta, gashi magrib har tayi, ya lumshe ido yana ta adu'ar ALLAH ya tsagaita fushinta shi har ga ALLAH da ya san cewar Islam budurwa ce da baiyi gigin samun nutsuwa da ita à wannan yanayin ba, sannan à cikin gidan nan ba, no da shi kadai ya san irin yanda zai kawatar da farkon daren su shi yasa akayi hani da zargi, zargi ba kyau, zato zubine koda ya kasance gaskiya ne, Ya bude idanuwansa ya furta " i love you wifey, i really love you, insha ALLAH zan sadaukar da dukan farin cikina gare ki,
Shi Sam haduwar sa da mahaifiyarsa bai daga masa hankali kamar fushin Angel dinsa, bai san ta yanda zai warware irin yanda ya rinka jifanta da maganganu mararsa dadi, harda hadata da Zina ba,
Bubugawar kofar ya dawo da shi daga duniyar nadamar da ya afka da kuma begen matarsa , da sauri ya Mike ya nufi saman bed din ya hau ya yaye mata rufar bargon da yayi mata, cikin magagin bacin wahala ta bude idannuwanta ta zuba masa su ai kuwa saï ta barke baki ta saki kuka

Mubasshir ya rintse ido ya dagota ya rungume à jikinsa à hankali yana furta" shiiiiiiiiit baby is OK, daina kukan haka please,

Yar Mahaukaciya ta ce" zapi jikina, ciwo à jikina , wallah naji ciwo baba, ka Kira min mama

Mubasshir ya ce " Bara na taimaka miki sai na Kira miki itan Kin ji ?

Yana gama fadin haka ya dagata cimak ya nufi bayin da ita stilll ba'a daina buga kofar ba, harma an shiga danna Kira à waya, yana sane yayi bilis da su,

Suna shiga ya direta à bahon wankan cikin ruwan zapi , Yar Mahaukaciya ta rintse ido ta rike hannayansa hawaye na zirara daga idannuwanta, yana yi yana canza mata ruwan zapin har ya gamsu da gashin nata sannan ya koma gefe ya ce tayi wankan tsarki,

Yar Mahaukaciya ta kawar da kanta domin ta san

Please Login or Register in order to submit comment