Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na ɗauka na matsi makilin ɗin sannan na soma wanke bakina ina gamawa na ɗaura zani na, nabar bayin.
Ɗakin na koma a zaune na tarar dasu gawani babban fulas a gaban anty uwani.
Gaban madubi naje na ɗauki man basilin na soma shafawa ƴar hoda na mitsika a saman fuskata sannan na lakato man na goga a leɓɓana, sif na bude na ɗauko pant da bra na koma ƙuryar sif ɗin na sakasu, sannan na ɗauko rigar material na rariya na sakata ɗinkin buba.
Bakin mayafi karami na yafa sannan na ɗauki humra na shafe jikina bayan na goga alumun a hammatana sabida gudun wari tare da daukewar gumi duk da ina shebin, amman hakan bai hana zufa taruwa a hammatana ba.
Seda na kammala sannan na ɗauki fulas ɗin shayin daya dafa na isa gabansu na aje.
Kayan shayi na haɗa musu harda kazar jiya na tura musu gabansu.
"Anty zulfa kuyi kari nasan koba kuci komiba".
Murmushi ta saki.
"Ga surukan banza ko? waya gaya miki mu sakarkaru ne? salon mijinki yazo yagammu a haka ai ba'aji, muba wannanne ya kawomu ba".
Rau-rau nai da idanuna zanyi kuka!
kafin na ƙaƙaro muryar shagwaɓa nai amfani da ita wajan yi musu magana.
"Kai anty zulfa,wai anty uwani bazakuci ba? nifa ba yunwa nakeji ba koma kun bari sedai yasan yadda ze dasu inya dawo".
Nafaɗa ina mai zama gefensu.
Babu wadda ta tanka abinda nike faɗa sema wannan fulas ɗin da anty uwani ta buden kana ta turomin shi gabana.
Wannan karan ba kaza bace.
Dafaffun ƴan shilane guda biyu waɗanda sukai wani irin baƙi na magani, domin har kaina nikejin kamshin magunguna waɗanda aka masu mis da kayan kamshi.
"Maza cinye tas ki bani fulas ɗin amman banda tauna kashi".
Banida bakin musu haka na amsa nacinye da ƙyar ina ɓata fuskana sabida yadda baurin maganin ke hawa kaina.
Dana kammala ta mikon haɗin zuma a wani babban cup amsa nai nasha, bayanshi ta bani wani haɗin na kayan ƴaƴan itace hardasu markaɗaɗɗiyar tufa da kankana acikinshi da madara cikina kamar ze fashe na shanye na mika mata cup ɗin.
"Amshi wanna farin miski ne wanda kika sha kuma na hadin zumar nan na sanyine dan haka ki kula bana son a kawon kararki".
Anty uwani ta kai maganar tana mai mikomin wata farar karamar kwalba amsa nai kamar kunya zata kasheni haka na sunkuyar da kaina kasa.
Kafin su cigaba damin nasiha akan zaman aure harda min gargadin kula da innah wanda sukace na dauketa kamar anty.
Daman inna bana jinta haka nan maryam amman shikam banjin zan raga mai koda sau ɗayane.
Amman dan a zauna lafiya na amsa musu dato.
Tashi sukai zasu tafi dasauri na ɗauko ledar kazar nan na basu duka domin banajin zan iya taɓa abinda ya taɓa indai ba abinci daya zaman dole ba(kunji fa? wannan shine anyi ba'ai ba)sabida tsananin nacin dana kafa musune yasa suka amsa suka fita akan zasu kaiwa ƴan gidanmu binsu nai sukai sallama da inna sannan muka nufi soro.
"To humaira mukam se munzo suna, domin kinsan mu zuri'armu bama bibiyar gidajen ƴaƴanmu gudun ƙosawa ta yau da kullum, maza kije ki masa abinci domin rana tayi karya dawo da yunwa, domin nasan abinci banajin ki sabida anty ta ƙware anan fannin kuma nasan ta koyar dake".
Cewar anty zulfa domin anty uwani ita harta fita.
Nanma to nace mata kana ta tafi nikuma na koma ciki araina nake cewa ai babu uwar da zan dafawa wani ƙato.
Ɗakin inna nai tafiya Allah sarki baiwar Allah taita haba-haba dani kamar zata goyani haka ta kawon fura da nono ta haɗamin na baje abina nasha muka cigaba da hira da maryam domin daman maryam kawata ce.
Seda akai sallar azahar sannan nai musu sallama inna tana na tsaya na amshi abinci naki.
Aikuwa ina shiga ɗakina sega jerin kwanikan tuwon shinkafa ta aiko maryam dasu godiya nai mata sannan na nufi bayi nai alwala seda na idar da azahar sannan najanyo tuwon na zuba naci mai yawa naci naman, nasha ruwa ragowar nakai kicin na ɓoye na darena, bayan sarai nasan abincin namune taishi nida shi domin inna bata girkin dare ta zarce yawanci takeyi sabida basuda yawa a gidan.
Wayata na ɗauko wadda nai mata mugun ɓoyo na kunnata gabana ne ya faɗi lokacin da nai ido huɗu da................
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

*21 & 22*


Saƙonnin Nazir birjik acikin akwatin turo da saƙo na cikin wayar tawa, gyara kwanciya nai ina binsu daki-daki ina karantawa wanda duk gargaɗine akan naiwa girman Allah kada na bari Umar yaci kalaba akaina in kuwa hakan ta faru tofa ya rantse ze iya halaka kansa.
Lokacin dana gama karanta saƙon nashi na ƙarshe kuka ne ya kufcen na saka hannuna na toshe bakina ina mai zubar ƙwallah.
"Kai hakuri masoyina aikin gama ya gama azzalumi Umar yagama da budurcina tun a daren jiya" na faɗa a fili ina mai gunjin kukan takaicin abinda umar ɗin yay min a jiya.
Seda naci kukana na godewa Allah sannan na aje wayar a gefen pillown danake kai na juya domin naɗan matse.
Wayar tawace ta soma ƙara alamun ana kira sabida na rigada na rage ƙarar tata sosai,Kurawa numbern da ake kiran nawa idanu nai ban shaidata ba domin banida numbern kowa seta Nazir a cikin wayar.
Hannuna na karkarwa na ɗauka cikin zazzaƙar muryata data dashe nace.
"Assalamu Alaikum dawa nake magana?"
Daga nata ɓangaren shuru tai tana sauraran muryar ƙawar ta'ta kamar ta fuskanci akwai damuwa cikinta sedai ta dake kafin ta furta.
"Wa'alaikissalam, Humairah sakina Aliyu ce, na amshi numbern wajan yaya Nazir dafatan ban takuraki ba?".
Daga nawa ɓangaren mayar da ajiyar zuciya nai cikin ɗauki nace mata.
"Haba sakina wani irin takura, Kuma ina yaya nazir dafatan yana lafiya?Kinsan Allah da tunanin shi na kwana acikin raina jiya".
Mayar da ajiyar zuciya mai karfi tai kafin ta saki dariya.
"Kai ƙawata senaji na ƙara sonki danaji kin ambaci jinin jikina, yaya yana lafiya sedai zafin rabuwanku yasa jiya da ƙyar aka bashi magani yay bacci domin yadda ya damemu da ciwon kai agida".
Da saurina na mike wayar kare a saman kunnena.
Gaban kofar ɗakin naje na rufota gam sannan na gyara labulan windown ta yadda baza,a hangoni ba.
"Nashiga uku kawata yanzu a wani hali yake ciki?"
Nafaɗa ina fiddo idanuna waje.
"To nidai zance ba sauki domin kinsan tunda kika kufce daga wajansa kikai aure aikema kinsan abin fa se a hankali ina alkawarinmu ina dai baki wagewa ƙato ƙafa ya cika aiki ba".
Tafaɗa cikin tuhuma.
Nikam mamaki naji ta bani yadda take soko magana babu burki koda yake sakina ta girman bata yau bace sedai ita ƴar tsaba gareta ma'ana batada saurin girma kamar ni.
"Humairah wani salon bura'uban kika samo ina miki magana kinmin banza kodai na kashe kirana?"
Lokacin na dawo hayyacina na numfasa.
"Sakina mai zance miki?"
Nafaɗa a rarrabe.
"Ban saniba kinga ki gayamin gaskiya kawai inkin san yay dis vargin ɗinkine ki faɗamin domin na sanar da ɗan uwana ya daina jiranki abanza"
Da mamaki na mayar da wayar idanuna na kalla.
Sannan nace.
"Au daman shi Nazir abinda ke gabansa kenan? nidaman a tunanina so domin Allah baya daga cikin hakan,in kina faɗin haka senaga kamar daman can abinda yakeso kenan ajikina".
Duk da ƙarancin shekaruna a wannan lokacin bai hana maganar tata yimin zafi ba.
Se lokacin ta tuna tai suɓutar baki da sauri ta kama bakinta tana mai zaro idanu.
"No humaira ki gane shifa ya nazir baice min haka, nice dai kawai zafin kishi yasa na faɗi hakan, haba humaira ki dubafa girman halittar ƙato wallahi ya shigeki mutuwa zaki nidai dan Allah kada ki bari ya taɓaki"
Murmushi nai araina nace na nawa kuma, kai gaskiya sakina tana sona jiba yadda ta ɗaga hankalinta akaina Allah sarki itafa nan duk gudun wuya takemin ashe bana kishin yayan taba.
"Karki damu sakina baimin komi ba har yanzu"
Nafaɗa mata hakan domin na kwantar mata da hankalinta sabida na fuskanci tana cikin ruɗu.
Mayar da ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya tai kamar tana gabana.
"Yau my besty har naji daɗi haba ai ƙato ya shigeki seki mutu daya zo miki dauki duk abinda yake gabanki ki kwaɗa mai inya so ya gaji ya sakoki mukam muna sonki matar yayana, bara yanzu nakai mai kuyi magana"
Tafaɗa cikin ihun farin ciki.
"A,a sakina bazan yi magana da nazir ba domin haramun ne nikam banso Allah yay fushi dani, amman in munyi magana dake kya dinga kwantar mai da hankalinshi".
Murmushi tai mai sauti.
"Ok ba damuwa bara na barki haka se anjima"
"A,a tsaya sakina dan Allah karki kashe yanzu yaushe zakizo?"
Murmushi ta kuma saki mai fitar sauti.
"Zanxo amman sena kammala shirina domin kinsan tunkarar gidan naki seda babban shiri agaida inna da maryam"
Ƙitt ta katse wayar tabarni da sakin baki.
Sekuma nai murmushi nace.
"Wayyo masoyiya yanzu sakina kina fama da kanki sekinmin wani shirin zuwa gidana ƙila baiwar Allah wani abun zata kawomin"
Nafaɗa a fili sannan naje na kashe wayar na boyeta.
Lokacin ana kiran la'asar nai alwala na koma ɗaki nai sallah nai zaman azkar.
Bayan na gama na koma saman gado na harɗe Kamar jira ake na zauna segasu iyatu nan dasu umma ai murna kamar ta kasheni na mike na rungume umma ina sakin dariya zama sukai akan tabarma na ɗauko musu ruwa sannan naje kicin na ɗauko musu tuwon ɗazu na aje musu, ashe akwatunan lefena suka kawon bude nai ina ƙyafe bakina domin banga abin da ya burgeni cikinsuba duk da yadda naji sunata yaba ƙwazon dayay a haɗa lefen.
Sun jima a ɗakina kafin su wuce ɗakin inna har akai magariba kana sukai sallama suka tafi gida a ɗakin inna nai magariba sannan na wuce ɗakina kicin ɗin na nufa na duba kayan abincin indomi taliya makaroni da shinkafa harda kuskus da garin masara da doya guda uku da ɗan dankalin turawa se ƙwai da ƴan kayan ɗanɗano se mai.
Rishow na kunna na ɗora indomin guda ɗaya ina gamawa na juye a plate na nufi ɗaki zaman ci nai har lokacin bai shigo gidan ba.
Bayan na gama na wanke hannuna nakai plate ɗin kicin.
Zama nai tsuru ga ba nepa nikuma bazani wajan inna ba.
Har akai sallar isha'i sannan na tashi na soma gabatarwa ina idarwa yana shigowa bakinsa dauke da sallama.
Sanin mahimmancin sallama yasa na amsa mai.
Daga haka naja bakina na tsuke ba sannu da zuwa bare nace mai daga ina kake?
Shima baibi takaina ba, nama fuskanci kamar ransa a ɓace yake.
Kayan jikinshi ya shiga ragewa sannan yabarmin ɗakin.
Ya fita mintuna kusan goma ya ɗiba sannan ya dawo kansa jike alamun wanka yayo.
Sabida ina kallonshi ta hasken fitilar wayarsa daya kunna.
Wadda ta haske ilahirin ɗakin gaba ɗaya.
Seda ya shirya kansa cikin farar jallabiya sannan ya iso gabana jikinshi yana fitar da wani sahihin ƙamshi mai ma'ana.
Zama yayi a gabana ya tanƙwashe ƙafafunshi nikuma sena saka hannuna naja baya daga gareshi.
Daɗa kusantoni yayi gab.
"Bebynah why kike matsawa daga gareni come close tome my angel" yafaɗa yana saka tattausan hannayen shi duka biyun ya kamoni zuwa saman cinyarshi inda mazaunaina suka dira akan wani tattauran abu daya taso mai a tsakiyar jikinshi.
"Ashhhhhh ummmmmmm wayyyyyy ashhhh" naji ya furta sannan ya tallafo fuskata ya haɗa da tasa fuskar yana gogamin tsinin tattausan gemun dake zagaye a saman fuskarshi.
Gaba ɗaya jin tsigar jikina nai ta miƙe wani abu yana bin cikin pant ɗina yana wani yammmmmm.
Rungumoni yay gabaki ɗaya ya haɗeni da faffaɗan kirjinshi yana min tafiyar tsutsa a bayana, cikin wata munafukar murya naji yace.
"Naje school na wuni banci komi ba amman yunwar cikina bata damen kamar yadda tunaninki da feeling ɗinki suka damen ba"
Yafaɗa yana tsotsar cikin kunnena yana huran iskar bakinshi cikinsu.
Ajiyar zuciya na sauke batare dana tanka mai ba.
"Beby yunwa nikeji ina abincinmu da inna ta kawo kibani naci kozanji daɗin aikin lada".
Haɗe raina nai takamau sannan nace mai.
"Ni babu wani abincinka wajena"
Amai makon naga ya bata rai senaga ya saki kayataccen murmushi sannan ya ɗagani yakaini saman gado fita yay daga ɗakin mintuna goma ya dawo hannunshi dauke da shayi da bread wanda daga gani wajan masu shayi yaje.
A ƙasa ya dire ya dauko cup da spoon.
"Ki sauko,Muci abinci bazanso nakai kararki wajan inna akan kin hanani abinci ba shiyasa na siyo mana tea dan yanzu nagaji bazan iya dafawa ba"
Yafaɗa kansa a sunkuye yana zuba tean a cup.
"Bana sha nikam na koshi domin na dafa abinci naci"
Nafaɗa da biyu domin na cusa mai haushi.
"Masha Allah dafatan kin dafa wadatacce kinci wanda zaki iya ɗaukata?"
Yafaɗa a sake a yayin dayake kai tean cikin bakinshi.
Gum nai da bakina ban tanka shiba harya gama shan tean yakai kayan kicin sannan ya dawo gabana.
"Ina zuwa zanje wajan imran akan maganar gidauniyar matasan ɗorayi na filin ball ɗinmu amman bazan jima ba"
Banko ɗago na dube shiba shima daman yasan da hakan.
Yana fita naje na sauya kayana zuwa wata farar riga mai hannun shimi iya gwiwata.
Turare na fesa kaɗan sannan na tsaya gaban madubi ina kallon yadda rigar taimin kyau.
Irin mai buɗewar gaban nance wadda tabaiwa manyan albarkatun dake kirjina damar bayyana a sarari sabida ba bra ajikin nawa gyara gashina nai kana na haye gado nai kwanciyata banjima bacci yay gaba dani.
Nidai bansan shigowar shiba nadai farka naganni rufe da bargo shikam hangoshi nai zaune bisa abin sallah ya ɗaga hannunshi alamun addu'a yake yajima a zaune kafin naga ya tashi ya kashe fitilar wayar tashi sannan ya tube rigar jikinshi dagashi se gajeran wando kaɗai ya hawo saman gadon wanda ya baiwa kirjina damar bugawa Dum!dum!!dum!! sabida fargaba.
Matsoni yay sosai yana zuba ƙamshin dake jikinshi kafin ya dauki hannuna ya ɗora saman kirjinshi wanda najishi cike da uban gargasa kwantacciya yawo yake da hannuna a saman kirjin nashi harya ɗora saman nippy ɗinshi dasukai ƙato kamar bana namiji ba sosai naji yana goga hannuna akai yana zagaye dashi inajin yana furzar da zazzafan nishi yana wani irin abu.
Hannun nawa nake kokarin janyewa amman yaki bani damar yin hakan.
Kafin naji dirin hannun shi ɗayan a gadon bayana yana sabule rigar dake jikina.
Yawo yake da hannun shi a sassan jikina yana kissing saman wuyana da bakinshi yana furzan zazzafan huci jikina.
Kafin ya rungumeni Ɗumin jikinmu ya gauraya waje ɗaya, bakinshi yakai cikin nawa yana min wani sahihin kissing mai hade da tanɗe ruwan miyan bakina gabaki ɗaya, gefe guda kuma hannunshi yana saman kirjina yana matsaminsu yana ligwigwita min su kamar ya samu kayan wanki, sosai yake shan bakina yana wasa da kirjina harya fito da bakin sa anawa ya mayarshi saman kurmin wuyana yana huran sassanyar iskar cikin bakinshi yana kuma shan wuyan nawa gangaro da bakinshi yay zuwa muradin shi ya kama saman yana musu wani irinsha kamar jariri hawayene ke fitarmin a idanuna sabida yakai gaɓar da bazan jure ba nima tayashi nake ta hanyar shafo sumar kanshi da kuma matsa mai nippy ɗinshi kamar yadda ya bukata a ɗazu wanda naga hakan danai mai kamar kara zugashi nai.
Sosai ya zage yana romancing ɗina kamar babu gobe.
Seda ya ɗagoni ya ɗorani a saman ruwan cikinshi, yana wasa da ƙasan marata nai saurin jada baya ina sakin kuka.
Cikin rawar murya nace.
"Dan Allah ya umari kabari wallahi har yanzu akwai zafi"
Jikinshi yana wata irin rawa kamar mai jin sanyi ga wani zafin daya ɗauka kamar gaushin wuta muryarshi na rawa ya furta.
"Ashh sorry my zuma bazanyi da zafi ba mugani"
Yafaɗa tare da kawon cafka kamar mayunwacin zaki ya haɗeni da jikinshi kana ya mayar dani ƙasansa ya haye samana ya haɗe jikinmu wuri ɗaya abinda yakemin a wannan lokacin seda na kusan suma sosai yake sarrafani yadda yaso a matukar haukace ban xareba se sanda naji ɗumin bakinsa dana yawunsa a martabata yana sarrafawa da bakinshi a wannan karon kukan daɗi na saka mai da kaina na dinga neman yadda xeyi ya fitar dani daga wannan duniyar dana faɗa, kafin ya ɗago kuguna ya haɗeni da jikinshi wanda yay girma kamar rodi muka kasance abu guda.
Da sauri naja kayana nai gefe domin iya abinda humaira ta iya gayan kenan.
Ban komaba se asubahi inda naganta kwance a saman cinyarshi tana mai kukan shagwaɓa............


*LITTAFIN KUƊI NAIRA ƊARI UKU NE TA WANNAN ASUSUN BANKIN 0078174806 STARLING BANK, TURO SHAIDAR BIYAN TANAN 08142105218*
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

*23 & 24*


Tunda yagama shagalinshi mukai wanka mukai sallah na hanashi sakat da kukan shagwaɓar dana sanya mai wanda tun ina na hawaye har seda ya zamto na soma wanda bana hawayen ba, shikam baya da aiki se lallashina da bani baki.
Kamar zeyimin kuka! ya ɗagoni ya karani jikin gado sannan ya dubeni cikin raunin zuciya.
"Haba Aisha yakamata ki barmin kukan nan haka indai dan na kusanceki ne yasa kike wannan kukan kiyi hakuri bazan kuma anan kusa ba nidai fatana ki daina wannan kukan sabida ze iya haifar miki da ciwon kai"
Yafaɗa yana mai haɗe hannayen shi a waje ɗaya alamun ban hakuri.
Amai makon na daina kukan senai ƙasa na xame jikina naja abin rufa na tura hannayena tsakanin cinyoyina na cure guri ɗaya ina cigaba da kukana wanda acikin raina matukar dadi nikeji na yadda na ɗaga masa hankali domin ni a duniya babban burina kenan naga baya cikin walwala.
Aikuwa nayi nasara domin ɗunbin baccin gajiya dana wahalar daya ɗiba na hidimar aure data makarantar jiya kuka na bai bari yayi shiba sema barmin ɗakin dayay a sanyin safiyar nan ya fita shagon abokinshi salim ya zauna kamar yadda yake gayan daya dawo da rana.
*Haka zaman namu ya kasance nida Umari domin babu wata jituwa a tsakaninmu kullum shi yana kokarin yaga ya faranta min nikuma ina kokarin ganin na ƙunta tamai ta hanyar huɗubar Nazir wanda yake bawa sakina saƙo wajena domin koda wasa ban yarda na kula nazir da aure akaina ba domin nasan haramcin yin hakan*
Cikin watanni biyu da bikin mu yay cuku-cukun ganin ya samamin gurbi a makarantar dana baro ta jss ɗorayi da taimakon wani mutumin sa amman na tafi ss one ne kai tsaye sabida ina da kokari tare kuma da girman jiki yasa mutumin ya bashi shawarar yin hakan, sedai koda wasa bai nuna ina da aure ba, To wannan damar dana samu yasa muke yawan haɗuwa da sakina duk da ba ɓangarenmu ɗaya ba sedai abinda ya bani mamaki yadda naga sakina ta kara gogewa tai sabbin kawaye manya waɗanda suka shigo a wannan lokacin.
Dayake ba aji ɗaya muke ba kuma nama fita aji yasa haɗuwar tamu ba koyaushe ba yawanci ma ita kan zuwa wajena da sakon wasikar yayanta wanda duk ranar da tazomin da ita tofa inta karanta min da kuka muke rabuwa.
A wannan lokacin sam Ya umari yakasa gane kaina gaba ɗaya bana basa hakkinshi na aure na daina girki na daina gaisar dashi kullum yana wajan mai shayi yana siya gashi duk zafin ranshi baya min sabida tsananin son dayake min.
Watanmu biyar da aure cif ya biyamin private neco, naje wata makaranta a nan unguwar tamu na zana daga lokacin mukai sallama da sakina sedai mukanyi waya wadda har lokacin bata tako gidana ba shima a wannan lokacin baya samun zama sabida yawan fita aikin ginin sa da kuma makaranta sabida yanxu sun shiga lavel four shekarar karshe wannan dalilin yasa gaba ɗaya sena wuni ban ganshiba.
Inka dubeni a yanzu na kara kyau na kara haske kirjina ya cika, shikuma ya kara duhu yay rama sabida wahalar aikin gini ga rana ga jarabata gata makaranta.
Koda wasa kuma bai yarda inna ta fahimta ba tsayin wannan lokaci muna zaman doya da manja kuma ban kuma basa hakkinsa na aure ba tundaga washe garin ranar da aka kawoni kuma shima bai takurani ba sabida yace shi wannan baya gabansa matukar zan zauna lafiya dashi to shiba son sha'awa yake min ba, duk da nasan faɗarshi ne kawai sabida nasha kamashi cikin dare yana lalubata, ranar karshene dana kamashi na zuba mai ciwo a kirjinshi wanda wajan yayta zubda jinin dayasa na tsorata da safe zazzabi ya rufeshi wanda yay matukar firgitani seda yaje akai mai allura sannan ya dawo gida.
A takaice yay wajan kwana uku yana jinya kafin ya warke wanda shedar cizon nawa ya fito sosai a kirjinsa abinka da farin mutum.
Tun daga nan ya tattarani ya watsar a haka azumi yazo wanda gaisuwa kawai ke hadamu in ansha ruwa nai ɗakin inna nasha acan shiko daman baya shan ruwan gida sabida karatun exam ɗinsu ta school.
Haka mukai azumin muka gama, da sallah yay kokari wajan kawon kayan sallah da kaji haka yaywa inna da maryam sannan ya sai musu kaji suma haka ya saiwa su anty ma amman abin mamaki ban taba kajin nan ba haka ban taba kayan sallar nan ba seda suka soma wari yazo ya gani a ranar naga masifarsa seda yay kamar ze daken amman fumfurus naki tashi haka ya tattare ya fitar dasu ya dawo dakin ya sakani agaba kamar zeyi kuka.
Ko kaɗan bayajin daɗin zama da humaira amman tsabar haƙurinsa da xurfin ciki yasa bai fallasawa kowa halin da suke cikiba haka nan bai bawa mahaifiyarshi kofar luraba sabida yadda a gabanta yake nuna suna zaman lafiya.
Bayan sallah kamar da wasa na soma ciwon kai wanda baya sauka se dare ganin yanayi na yasa inna takaini asibiti gwajin farko likita ya shaida inada ciki na tsayin watanni bakwai wato tsayin watanni na a gidan mijina inna murna take tana wannan ciki bawan Allah ne wato shi baya laulayi haka ta sakoni gaba mukayo gida babu abinda nike se ƙunci koda yazo aka gaya mai yay murna sosai haka su anty sukazo dubani.
Ikon Allah cikin bamai laulayi bane domin tunda likita ya bani magani nasha ma ciwon kan ya tafi sedai an hanani aiki mai wahala wanda daman banayi.
Domin hatta wanke wanke inna ta saka maryam kemin haka nan abinci sena zaɓa.
Lokaci na gudu kwanaki na raguwa cikin amincin Allah cikina yakai watanni tara cif wanda lokacin suna gab da fita daga makaranta domin sun soma shirin exam's daga nan se tafiya service kuma da sauransu.
Hakan tasa baba yay masa magana akan na dawo gida na haihu badan son ran inna ba na haɗa kayana ina murna na koma gidanmu wanda koda wasa bana maganarsa ko yazo senai baccin karya.
Uwa uwace tuni anty ta gane bakin zaran wanda aranar tai min wankin babban bargon daya tsoratani har yasa inyazo nake fita shagon ya imran mugaisa amman daya takuran da magana sena hau kuka.
Wannan dalilin yasa ya ɗauke ƙafarsa a ranar wata lahadi da daddare na tashi da nakuda mai matukar wuya wadda seda na kwana na yini har ana shirin yimin aiki ma, domin harya saka hannu wajan likitan yana kuka cikin amincin ubangiji kuma segashi ana shirye shiryen shigar dani ɗakin tiyata nakudar tazo ganga ganga, inda akai ɗakin haihuwa dani banfi mintuna uku ba na haifo yarinyata mace fara jajur kamar ubanta yay kaki ya amayar.
Faɗin wuyar danaci ma bata bakine dayake ban karuba kuma ban fita hayyacina sosai ba yasa a ranar aka sallaman muka yo gida, tun a asibiti ya kama beby ya rike yana kallo kamar ze mayar da ita ciki sabida Allah yay masa azabar son ƴaƴa kamar me.
Sosai anty da umma suka gyarani nida bebyn wadda naji wai tun a asibiti yay mata raɗin suna da Aisha takwara kenan.
Wanda abin yay matukar bani mamaki tare da martaba irin son dayake min.
Haka akaita hidima dani wanda ranar suna yay matukar yin rawar gani wajan haɗa kayan barka da duk hidimar data dace aiwa mai jego da jinjira.
Anyi taro lafiya angama lafiya yarinyata aisha (islam) kamar yadda su nafisa suka saka mata ta sami kaya sosai wajan mahaifinta da ƴan uwansa.
Ranar danai sati biyu da haihuwa sega sakina agidanmu sosai nai murna nakaita ɗakinmu.
Abinda ya fito a bakinta shine na cuceta na yaudari yayanta yana can ciwon zuciya ze kashe shi.
Faɗin tashin hankalin datai min ma bata bakine nidai hakuri kawai nike bata.
Haka taja jakarta ta fita tabarni da zulumi zuwanta.
Maganarta akan nazir tai tasiri a kaina domin yace wai na kaso aure

Please Login or Register in order to submit comment