Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na sakin Aisha danai acikin ganganci da fushi wanda insha Allahu bazan kuma ba har abada".
Yafaɗa cike da alkunya.
Daga ɓangaren baba murmushi ya saki.
"Nagode umari kaji Allah yajiƙan muhammadu mutumin arziki nima har abada bazan manta da mahaifinka ba kuma zuri'ata bazasu manta da alkairin muhammadu gareniba humaira kanwarkace matarka uwar yayanka fatana Allah ya baku zaman lafiya mai dorewa sabida haka bara na sanar da mahaifiyarta ta sakata ta kintsa kayanta daka fito seku wuce kaji".
Wata sahihiyar nutsuwace ta ziyarceshi.
"Nagode! baba Allah ubangiji ya kara maka girma nagode! nagode!!".
Yafaɗa yana mai katse wayar.
Faɗawa saman katifar dake ɗakin yay yana mai shafo saman kirjinsa a fili ya furta.
"Yaushe rabon ƙauna.........."
kafin ya mike ya nufi bathroom domin yay wankan tafiya.
AISHA
Cikin sauri anty ta shigo ɗakinmu ina zaune a tsakiyar su fatima ƴaƴan anty zulfa muna ɗan taɓa hira.
Sanye nake cikin doguwar rigar atamfa sabuwa dal, fatima taimin ɗaurin ture kaga tsiya.
Ɗayan hannuna kuwa jan lalli irin na sajan nafisa ke sakamin.
"Humaira ki som haɗa kayanki inji babanku anjima kaɗan umari zezo ku wuce.............

*ina mata ƴan ƙwalisa? shin kokunsan ƙamshi da gyara shine mace? to matso na baki bayani shahararriyar mai haɗa turarukan mata da kuma kayan gyaran jikin mata wato maman noor yanxu ma ta kara xuwar muku da xafafan kayan ƙamshi dana gyara jiki domin kara kankaro miki da martabarki wajan oga ga kayan nata kamar haka*👇🏼


Turaren wutane
Humrh
Kulacham
Turaren wanka
Turaren Kaya

Gyaran jiki
Na amare
Da masu jego

Da magungun nan mata
Irin su kaza
Tantabara
Tsumi
Gumbar
Zuma
Sauran bayani dai in mutum yamin magana na masa
*gamai neman karin bayani seya kira*👇🏼
Ummu noor
08067807620
09057713999







*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_



*Albishirin ku masu son karanta ƙayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faɗakarwa to gada ma ta samu ki nemi waɗannan zafafan littatan waɗanda aka baje soyayya mai tsayawa a zuƙatan makaranta cikinsu*👇🏼

*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ƊAN MAJALISSA*

_Nemi wannan numbern 08142105218 duk ɗaya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba ɗaya xaki biya naira 1000 ɗaya ne_
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

                          *53 & 54*


A matuƙar firgice na dubeta tare da cewa.
"Anty zamu wuce kuma?".
Kallona tai cikin ɗan zafin rai kaɗan.
"Eh! zaku wuce mana ko bazaki ba naje na shaidawa ubanki?".
Idanuna cike da tarin takaici nace mata.
"A,a ni bazanwa baba gardama ba amman dai nikam bangama shirina ba ko dolene seya tafi dani?".
Nafaɗa idanuna na zubar da hawaye mai yawa.
"Fatima ku bani waje sannan ku turomin uwani".
Tafaɗawa su fatiman anty zulfa cike da bada umarni.
Fita sukai daga ɗakin inda yarage dagani se ita sekuma sautin kuka na dake fita.
Sallamar anty uwanice tasa naɗan tsagaita da kukan danake yi.
"Uwani gata nan seta kuma gaya miki uban daya sakata kuka wallahi na soma gajiya da halin humaira sabida haka zan zuba miki idanu ai bake kaɗai ke gareni ba haba sekace wata yarinya".
Anty ta faɗa cike da tarin takaicina.
Zama anty uwani tai fuskarta a ɗaure.
"Kiyi haƙuri anty ki zauna ai magana ai bakya yi fushi da itaba rabuwar farin ciki akeso kuyi bata ɓacin rai ba".
Cewar anty uwani.
"Haba uwani wallahi na rasa irin taurin kai na yarinyar nan abin da nakeso ta gane a yanzu kotai wani auren wallahi bazata sami kwanciyar hankali kamar na gidan umar ba, ki duba rashin kirkin data dinga shuka mai lokacin suna tare ai koda zugar ƙawa itama da ɓurɓushin halinta na taurin kan tsiya, amman yaron nan duk ya mantasu ya kuma kawo kansa akaro nabiyu to kodan ki koma gaban ƴaƴanki bazaki farin ciki ba, munafukar Allah ai duk bakinku guda da umar din amman anan kita nuna bakya sonsa wallahi uwani nagama da humaira nagama ganota kukan munafurci take domin gaba ɗayansu babu mai gaskiya daga ita harshi ɗin kowa ya afu da ɗan uwansa".
Tafaɗa tana mai kuma zama a gefe na.
"Nifa anty wallahi bana sonshi........"
Bugemin baki tai wanda har seda tajimin ciwo.
"Idan kika kuma cewa bakya son umar wallahi senai miki baki!!! dan ubanki ke wace irin yarinya cene? zuwa xaki ki kuma kaso auren ki dawomin?.to wallahi kika kuma kasowa sedai ki nemi wata uwar badai niba wallahi kinji na rantse tun dake shasha shace".
Tafaɗa a matukar fusace tare kuma da bar mana ɗakin.
"Kingani ko?.yanzu hankalinki ya kwanta kin ɓatawa mahaifiyarki rai ko?".
Anty uwani ta faɗan haka.
Kuka na rushe dashi ina mai dafota.
"Anty uwani umar ya rainamin hankali Anty bani nacewa umar ina son kome ba amman sabida ya rainani yana ganina a arha shine yaje ya haɗa karya wajan baba har aka mayar da auren batare daya nemi jin ra'ayina ba sukuma su baba sabida sun ganni a motarsa suka amince sabida yay min ƙofar rago kwanakin baya, Anty uwani wallahi bada ban ƴaƴana ba sedai duk wadda za,a ayi amman da bazan koma mai ba kuma.wallahi kona koma yanzun ma seyay biko yay duk abin da bai ba ada sannan zega fuskata".
Nafaɗa cikin kuka!.
"To nidai dan Allah humaira ki nutsu ko iyayenki suma hankalinsu ya kwanta sannan dan Allah kada ki ɗagawa waccan baƙar gadarar ƙafa dai dai dana minti ɗaya idan tai miki ki mata ki nuna mata nan ɗin kece dashi domin gidankine dana yaranki, Amman umar kam ki sassauta mai domin a farko baiji daɗinki ba dan Allah wannan karon ki buɗe ƙafa yadda ya kamata karki mai rowa domin mu zuri'armu basu gaji rowa ba kula kirsa tarairaya tsafta kula da ibada duk ki rike insha Allah da sannu ALLLAH ze kawo mana karshen komi".

Tura bakina mai kamar ƙaramar yarinya.
"Nifa ba yau zan koma ba yabarni nagama shirina na taho daga baya".
Da kallo ta bini.
"ki tashi malama ki tattara kayanki karnaji karna gani ehe!".
Ganin fuskarta babu saukine yasa na tashi gaban sif ɗina ta kaya naje na soma haɗawa cikin gajiya na kammala su acikin wata ƙatuwar trolly se lokacin ta fita daga ɗakin ganin da sauran time yasa naje nai wanka na ɗauro alwala nai sallar la'asar tare da yin azkar.
Dayake garin akwai ɗan sanyi yasa na shafa mai tare da zira riga da skirt na karen muski jajaye masu kauri.
Sena ɗora bakin mayafina kato akai kana na fita ɗakin anty.
Bamma sameta ba tana can ɗakin baba dan haka can ɗin na bita lokacin wajan biyar da minti goma, gaisar da baba nai anan ya soma yimin nasiha mai ratsa jiki kamar haka:.
"Humairah kibi mijinki sauda ƙafa kiyi koyi da mahaifiyarki gata nan wallahi bata taɓa saɓamin ba, bare nai tunanin ƙara mata abokiyar zama ko saki! sannan ki tafi gidan mijinki da zuciya ɗaya karki yarda zuciya ta ɗebeki ki rama sharri da sharri ki zama mai yafiya sannan ki zama mai rama sharri da alkairi, Kinsani na sani duka mun sani ƙawarki ta cutar dake amman ki ƙaddara hakan a matsayin kaddarar Allah wadda ya tsara tun fil azal daman can dole seta dalilinki zata auri mijinki seki lissafa haduwarku da ita wadda ta kasance ta sila wadda daman can ALLAH ya ƙaddara........
Kome kikaga ya sami bawa tofa akwai sila da kuma ƙaddarar faruwa wadda baka taɓa sauyata, idan mukace duk abinda akai mana na sharri zamu rama da sharri tofa da duniyar tamu ta tarwatse tuni, sabida haka kiyi koyi da hakuri halin Annabi muhammadu (s.a.w) Wanda ansha haɗa masa makircin dayafi namu amman yay hakuri kuma ya nufi waɗanda suka haɗa masan da alkairi daga ƙarshe meya faru? su sun taɓe shikuma Allah ya ɗaga darajarsa ya kuma ƙara tsare shi daga dukkan halaka,sabida haka humaira ni a matsayina na mahaifi gareki ina mai horarki dayin hakuri dayin yafiya da kuma kawar da kai domin kawar da kai ɗabi'ace ta manyan mutane dan Allah kada ki tafi gidan umar da niyyar ɗaukar fansa ki tafi da niyyar neman aljannarki insha Allah ubangiji ze mi luɗifi da'imi duniya da lahira kinji ƴar albarka".
Yafaɗan muryarshi na rawa.
Kuka na saka na wannan nasihar ta mahaifina domin ta ratsani ta shiga jikina ada na ƙullaci sakina araina na nuna cewar nima zan rama dukkan abinda taimin.
Amman yanzu kam bana jin zan iya mayar da sharri da sharri sedai na mayar da alkairi ga sharri sannan kuma bazan taɓa zuwa da zummar ɗaukar fansaba zanje da zummar neman lahirata nasan Allah yana bayan mai gaskiya kuma insha Allah gaskiya zatai halinta.
Amman dai babu zancen wani aminci ko shigewa jikinta sedai araina babu ƙullinta Cikinshi.
Tunanin danake yine ya tsaya cak lokacin danaji sassanyan ƙamshin turaren dayake kunno kai cikin ɗakin.
"Assalamu Alaikum".
Naji sautin muryarshi acikin kunnuwa na.
Da sauri nai ƙasa da kaina tare da rintse su sabida haushinsa danakeji yasa bana son ko kallonshi.
"Amin wa'alai kassalam".
"A,a umar harka fitoma ashe? lale maraba sannu kaji ɗan albarka".
Kansa a sunkuye kamar munafuki naji yana gaisar dasu baba.
Niko bai sami arzikin kallo ba bare na gaisar shi sema cigaba da tunani danai.
"Umar ga humaira nan na baka amanarta a matsayina na mahaifin ta bazance maka komai ba game da ƙarancin shekarunta domin har yau bata haɗa ashirin a duniya ba sabida haka wani abun sekai mata uzuri, sannan intai ba dai dai ba ka dauki mataki bata da uwa ba ta da uba acan ɗin bata da kowa se Allahn daya halicceta sekuma kai dan Haka ina mai jaddada amanarta gareka umari Allah ya baku zaman lafiya da'imi".
A ƙasan laɓɓan sa ya amsa da amin amman can cikin xuciyarshi yana mamakin halinta har yau baxata sauya ba, ai ko banza ta gaisar dashi amman ko arzikin kallo baima samu ba tome take nufine?...........



*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_



*Albishirin ku masu son karanta ƙayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faɗakarwa to gada ma ta samu ki nemi waɗannan zafafan littatan waɗanda aka baje soyayya mai tsayawa a zuƙatan makaranta cikinsu*👇🏼

*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ƊAN MAJALISSA*

_Nemi wannan numbern 08142105218 duk ɗaya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba ɗaya xaki biya naira 1000 ɗaya ne_
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

                          *55 & 56*


Kyawawan idanunshi masu girma ya lumshe tare da ɗan taune ƙasan laɓɓansa kaɗan sabida harga Allah shi fa bayajin ze ɗauki rainin daya ɗauka ada.
Cikin nutsuwarsa kuma wadda ta kama jikinshi ya miƙe tsaye hannunshi ya ɗago ya dubi agogon farar azurfar dake ɗaure bisa tsintsiyar hannunshi kafin ya furta.
"Zamu wuce sabida kada mu makara".
Yafaɗa yana mai ɗan rissunar da kansa ƙasa kaɗan batare daya bari sun haɗa idanu dasu baba ba.
"To babu damuwa Umari Allah ya kaiku lafiya ga wannan akaiwa abokaina".
Yana mai miko masa wata baƙar leda wadda aka cikata da alawowi da kayan zaƙi iri iri.
Kai naga rashin kunya ƙiri da muzu batare dayay kunyar mahaifana ba naga ya washe bakinsa yana cewa.
"Kai amman baba mungode Allah ya ƙara girma naji daɗi sosai".
Yafaɗa cikin farin ciki marar misaltuwa wanda tunda ya shigo ma bai yi far'a kamar wadda yay ɗin ba.
Fita yayi waje ya barni batare daya kulani ba, sedai yasha sallamarsa dasu anty.
Gaban anty na matsa idan mai zubda ƙwallah na kamo hannunta.
"Dan girman Allah anty kiyi hakuri da abinda nai ɗazu bana so na tafi da ɓacin ranki domin halin rai da mutuwa ban saniba ko zan dawo da raina ko bazan dawo ba, idan na rasu mahaifiyata tana fushi dani mai zancewa ubangijina dan Allah kiyi haƙuri anty".
Janye hannun ƴar tata tai daga jikinta amman zuciyarta ta karye da lafazin ɗiyar tata.
Cikin dauriya ta furta mata.
"Nayafe miki kuma ni daman baki min laifi ba. sedai har yau ina kan bakana wallahi! idan har kika saɓawa mijinki ban yafe miki ba sabida haka kije Allah ya baki sa'a".
Tafaɗa muryarta a dake.
"Anty nifa ba saɓa mai nace zanyi ba idan har domin hakane kiyi hakuri bazanyi ba".
Nafaɗa zuciyata na tafasa kamar an watsa gaushin wuta.
"To tashi kije yana jiranki ki gaida yaran naki".
Muryata na rawa nace "to"!
Tare kuma da fita daga ɗakin jikina sanyi ƙalau.
Ina fita na tarar da ilahirin ƴan gidan dama ƴan bikin duk suna tsakar gida a tsaye sallama nai musu ina danne kukana.
Anisa da ƙanwata mai aure suka rungumeni muka soma kuka.
Muryar ya imran ce ta katse mana kukan namu.
"Malama ki fito muna jiranki". dayake shize kaimu airport a motar ya umar ɗin.
Zuciya a matuƙar ƙuntace na kama hanyar ƙofar gida ina sharar hawaye da gefen mayafina araina ina ayyana kowa na gidanmu yafi son ya umar nikam bani da mai sona.
Yana bakin motar a tsaye yanata amsa waya wadda kallo ɗaya nai masa nasan da matarsa yake wayar duba da yadda naga kamar yana mata magana akan ta ɗora girki yana hanya.
Banko sake kallonshi ba na kama murfin baya na bude.
Dayake su anisa sun riga sun shigar min da jakata bayan motar tun ɗazu.
Zamana da mintin da baifi ɗaya ba shima ya shigo amman a gefen driver ya zauna inda ya imran shike jan motar.
Seda muka biya ta gidan innah.
Kaina a ƙasa naji muryarshi sama sama akaina.
"Ki fito malama".
Kamar karna tanka mai sekuma na tuna da ya imran sena fito muka shiga gidan innan dashi ya imaran kuma yana mota.
Tana zaune a falonta gabanta manyan ledojine guda biyu.
A ƙasan carfet muka zube mu duka nina soma gaisar da ita kaina aƙasa sannan shima ya gaisar da ita kafin ya soma magana.
"Innah mu zamu wuce sekuma idan Allah ya kaimu maryam ta haihu zamu zo".
Maryam kanwarsa kenan matar yayana imran.
Se lokacin na ɗago idona cike da hararsa nace mai.
"Wani irin haihuwar maryam kuma ita da se nan da wajan wata biyar ga bikin sadiyar baffa kasan sauran wata biyu kana nufin bazaka zoba?"
Kamar baze mata magana ba sabida salon rainin hankalin datazo mai dashi secan kuma ya furta.
"Ai bani kaɗai ba kema bazaki zoba indai a ƙarƙashin ikona kike".
Yafaɗa fuskarsa a haɗe.
"Taɓɓijam Lallai kana ruwa kusa da kada ai wallahi senazo in banzoba ai ba biki nice babbar yaya".
Murmushin gefen baki yaya lallai har yau da sauranta wai miji kake cewa yana ruwa kuma a gaban mahaifiyar sa to yaushe humaira zata girma tasan ciwon kanta ne?
Bai tanka taba sedai inna ce tace:
"Yau naga abinda ya isheni".
Ta kama haɓa tana dariya.
"Humairah yanzu mijin naki kike gayawa haka bashi hakuri agabana".
Tafaɗa cikin bada umarni.
"Ni Allah innah bazan basa haƙuri ba kowa shi kowa shi sekace ɗan gwall yanzuma agida anty har baki taimin akansa wai inna ɓata mai rai bata yafan ba baba ya gama min faɗa sannan keda nakejin zanji daɗi wajanki kuma kema kina goyon bayansa haba innah nima a dubani mana in basa sona ke ai bazaki ƙini ba kodan ƴan jikokin ki"
Habawa umar mai zeyi inba dariya ba sosai ya dara itako innah harda ƙaramar ƙwarewa sabida dariya.
Ganin sun mayar dani shasha sha yasa na fashe da kuka har da ɗan tarina.
Kafin kuma su tsagaita damin dariyar nutsuwar shi, ya dai dai ta kamar bashi ba.
"Innah ki rabu da ita batace ina ruwa ba tabbas zakiga ruwa ganin idanunki basena barki kinzo ba, Innah tun ɗazu yarinyar nan take min fitsara kofa gaisar dani batai ba, karewa ma sabida bata ƙaunata bakiga kukan datake ba kamar wadda zata ƙiyama tunda tahau mota taƙi kallona shine dan kunya bata isheta ba danai maganar zuwa sannan ta tanka min".
Har yau dariyar saman fuskar innah bata gushe ba.
Lallai soyayyar umar da humaira ita akecewa dashan Allah tabbas idan kace zaka shiga tsakanin su tofa zakaji kunya.
"Nidai itaku babu ruwana maza ki ɗauki ledar nan ɗaya taki ɗaya ta sakina Allah ya tsare hanya sekuje kuci kanku da jarabar faɗa tunda kamar kowa yana ganin hanjin kowa kuke".
Ai danaji innah tace min sakina jinai kamar ta watsamin dafin maciji a fatar jikina.
Fuwww na ɗauki iya tawa ledar na bar ta sakinan a yashe nayo gaba ina ji yana cewa innah cikin dariya.
"Innah sefa kinjawa ƴarki kunne tana baƙin ciki da matata duba dan tsabar kishin tsiya bazata ɗaukar mata ledar ba".
Banji mai tace mai ba nai cikin mota raina a mugun ɓace.
Har waje innah ta biyoshi tana ta mai addu'a shikuma yana amsawa cike da jin daɗi sukai sallama ya shigo motar tare da ledar a hannunshi.
Har mukaje airport ban ɗago ba seda ya imran yay min magana sannan na fita mukai sallama dashi ya juya.
Cuku-cukun ganin kayanmu sun sami gurbi yayi sannan ya dawo kusa dani ya zauna dan rashin kunya ya wani kamo hannuna yana matsawa nikuwa na jawo hannunsa dake cikin nawa na gartsa mai cizo.
"Ashhhhhh! zafi muguwa zata fasan yatsa"
Yafaɗa ƙasa ƙasa ta yadda dagani seshi ne zamuji.
Murguɗa baki na nai ina mai cewa.
"Duk cikin jarabata ne kasan abinka da harija daɗi naji shine naga yafi dacewa dana cijeka domin ya zama tukwici gareka".
Sarai ya gane magana ta jefa masa amman seya basar tare da saka hannun data cije shin acikin bakinsa yana hurawa da iskar bakin nasa domin harga Allah yaji zafi matuka.
Tundaga lokacin bai kuma gigin min magana ba bare ya raɓan harka kira sunayenmu muka tashi muka nufi step ɗin jirgin.
Da taimakonshi na samu nahau har muka zauna a kusa da juna sewani nan nan yake dani niko ina zamewa.
Cikin amincin Allah ya ɗaura min belt kafin kuma jirgin ya tashi a wannan karon seda na rungumeshi batare dana sani ba sabida fargaba kasancewar wannan ne hawana jirgi karon farko aduniya.
Shagala yay dajin lallausar fatar jikinta asaman cinyarshi lasar busassun laɓɓansa yay domin harga Allah yasan yay missing soft body skin nata hannunshi ya ɗora a saman bayanta ya ɗan janyota kaɗan yana wasa da gefen sajen fuskarta.
Duk budirin dayake ina jinsa seda naga jirgin ya dai daita a haxo sannan na turesa na miƙe na koma inda nake.
Still bai kuma daddara ba ya kuma matso da bakinsa Wajan kunnena.
Yaɗan lasa kaɗan.
"Wai ina jarabar ki tada take? koyaya ada naɗan raɓeki sekin nacen amman yanxu naji kin ɗauke wuta kodai sena sai miki magani?".
Yafaɗa yana fesomin hucin cikin bakinsa mai mugun ƙamshi.
Awannan karon wani jarababban feeling ne naji ya tasomin mai mugun ƙarfi matse cinyata nai ina rintse idanuna inajin daɗin yadda yake ɗan lasar gefen kunnena kaɗan tare da huran iskar cikin bakinsa.
Kamar ze haɗiyeta yakeji shikaɗai yasan yadda madam ɗinsa ke harba mai kamar zata tsaga mai jiki ta fito lallai humaira duniya ce rabon daya jishi cikin wannan yanayin harya manta amman tun ranar data gansa a matsayin mahaukaci data raɓesa yake fama da wannan jarabar har yau kuma bai sami dai dai ton yanayinshiba gaba ɗaya adaddafe yakeyin komai domin ya tabbata inda baba bai aura mai itaba da tuni ya shiga wani yanayi.
Hannunshi ya ɗora a tsakiyar hannuna tare da haɗesu waje ɗaya yana ɗan matsan kaɗan idanunshi a lumshe kamar mai bacci gaba ɗaya ya sakarmin nauyinshi a kafaɗuna, juyowa nai ina fuskantar shi domin nai masa tsiya nifa bana son wannan iskancin kamar baya duba jama'ar cikin jirgin damma naga su kowa sabgar gabanshi yake bamai damuwa da kowa.
Numfashinmu ne ya haɗe waje guda tare da bada wani irin ɗuma mamman yanayi mai matiƙar kashewa bawa jikinshi.
Matso da fuskarshi yake gab da tawa still idanunshi na lumshe kamar mai bacci.
Zazzafan numfashi ya sauken a saitin bakina tare kuma da ɗan gogan tsinin gemunshi adaidai dokin wuyana yana saka hannunshi acikin bakina kaɗan kaɗan.
Wani irin yanayi na shiga na tsananin buƙatar da bantaɓa shigarsaba tabbas idan ban nesa da umar ba tofa ze iya rusamin ƙudirin zuciyata.
Bankai da ida tunani ba na tsinci bakinsa cikin nawa.
Harshen sa mai daɗi kamar suga naji yana juyawa acikin bakina har wani irin tanɗa yakema yawun bakina kamar ze shanyansu.
Fitar da numfashi yake akai akai kamar wani zautacce.
Sosai yake shanbakina tamkar ze tsinkamin harshena seda yakai iya inda yaji ya sami nutsuwa sannan ya janye bakin nasa anawa yana fitar da numfashi sama sama.
Still kuma yana ɗan taɓa fuskata kaɗan idanun sa lumshe.
Da sauri naja da baya ina dafe marata wadda take kartamin seda nai ta maza sannan na dai daita nutsuwa kana na kame waje ɗaya na hade raina sosai.
Wata irin nutsuwa yake samu acikin zuciyarshi.
Humaira sirrin ɗanɗano daga bakima kasami nutsuwa inaga kaje jakar kanonta ai inaga hauka zakai umar lallai baka sauyawa tuwo suna yadda yakeji ada in yana tare da ita yanzun ma bata sauya zani ba.
Hannun shi yasa yana shafa sajenshi tare daɗan gemunshi yana lashe saman leɓansa da harshen sa shikaɗai ya san daɗin daya shiga a ɗazu bai kuma gigin raɓarta ba domin tabbas inya cika zaƙewa za,ai abin kunya ajirgin.
Haka tafiyar ta cigaba har Allah ya saukesu lafiya.


*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_



*Albishirin ku masu son karanta ƙayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faɗakarwa to gada ma ta samu ki nemi waɗannan zafafan littatan waɗanda aka baje soyayya mai tsayawa a zuƙatan makaranta cikinsu*👇🏼

*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ƊAN MAJALISSA*

_Nemi wannan numbern 08142105218 duk ɗaya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba ɗaya xaki biya naira 1000 ɗaya ne_



*ina mata ƴan ƙwalisa? shin kokunsan ƙamshi da gyara shine mace? to matso na baki bayani shahararriyar mai haɗa turarukan mata da kuma kayan gyaran jikin mata wato maman noor yanxu ma ta kara xuwar muku da xafafan kayan ƙamshi dana gyara jiki domin kara kankaro miki da martabarki wajan oga ga kayan nata kamar haka*👇🏼


Turaren wutane
Humrh
Kulacham
Turaren wanka
Turaren Kaya

Gyaran jiki
Na amare
Da masu jego

Da magungun nan mata
Irin su kaza
Tantabara
Tsumi
Gumbar
Zuma
Sauran bayani dai in mutum yamin magana na masa
*gamai neman karin bayani seya kira*👇🏼
Ummu noor
08067807620
09057713999
*GABA ƊAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

                          *57 & 58*


Cikin nutsuwa jirgin namu ke sakkowa daga sararin samaniya zuwa harabar da aka tanada domin saukar jirgi da tashinsa na garin abuja, Rintse idanuna nai ina karanto dukkan addu'ar datazo min bakina batare danayi gigin raɓarsa ba duk da kuwa irin tarin tsoron dake cin raina.
Bayan dai dai ton da jirgin ya samu saukowa mutane suka somayi daga ciki zuwa waje.
Hamdala nai ga sarki Allah daya bamu ikon isa lafiya ina mai raɓewa ta bayansa yana gaba ina baya haka muka sauko ƙasa afarfarjiyar wajan na tsaya shikuma matsowa yay kamar ze haɗeni da jikinsa.
" two minutes please ina zuwa".
Ban tanka mai ba haryay gaba nikuwa ido na ɗaga ina kallon yadda garin yay haske kamar ba dare ba kodan kyawawan ƙwayayen dake wajanne oho.
Ina cikin tunanin ne kuma naji ya dawo tare da kamo hannuna ya rike tafiya muka somayi har zuwa gaban gate inda naga wata bakar mota fake daga can gefen namu isarmu gaban motar yasa nagane domin mu take wajan gaisawa mukai da drivern dake cikin motar kana ya buden na shiga ina mai kallon jakar kayana a gefena shikuma ya shiga barin baya nan da nan motar taja ta soma tafiya wadda na kurawa hanyar idanu ina kallon yadda tsarin garin na abuja yake mai kyau da kyawun tsari.

Mun jima muna tafiya daga airport ɗin zuwa wata anguwa mai mugun sanyi tare da cikar manyan bishiyu irin masu tsayin nan, raɓewa nai ina mai kallon tsarin unguwar wadda seka rantse babu kowa acikinta tafiyar mintuna kaɗan mukai acikinta kafin naga ya sauya hanya ya nufi wata kwana wadda ita kuma take da yawan fitilu.
Harya ƙarasa gaban wani madai daicin farin gate mai uban kyau da kyawun tsari horn ya buga atake anan mai gadi yazo ya bude mana nan da nan ya danna hancin motar izuwa cikin farfajiyar gidan wadda bata da wani girma sedai kallo ɗaya kai mata zakasan cewa an kashe kuɗi mai yawan gaske agidan.
Bai kashe motar ba naga ya umar ya bude yana mai cewa.
"To nafa gode semun haɗu a office"
Dariya naga mutumin yayi yana mai cewa.
"Madam seda safe agaisar dasu islam"
Murmushi nai masa ina mai amsa masa sannan na kama marufin motar na fita waje.
Gaisawa suka tsaya damai gadin gidan nikuwa jakar na ɗauka nai wajan

Please Login or Register in order to submit comment