Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bah. Kullum sea dea romance.

Yau Monday kwanceh take kan gado tayi wanka ta shirya tsaf cikin wata atamfah ta yan Ghana tayi kyau sosai sea kamshie take zubawah. Cartoon take Kallo dea2 lokacin anwar yay sallama, ta amsah yaceh em Mylin kinyi kyau komai naki mai kyau ne I just Luv and i lyk evryring about u. Murmushi tai taceh Yaa An kenan. Tace Yaa An Dan Allah in nema alfarma? "Ina jinki baby ur wish x my command" tace yauwa Yaa an plz ka kaini mu dan fitah mana tunda mukazo ina dakin nan kaji pls!

Murmushi yay yaceh zan kaiki buh akan one condition, tace menene? Yace zaki bani haqqinah yau kin amintah? Shiru tai na dan mintunah tukunnah ta daga kai taceh nayardah cox I have no option inaso in fitah. Murmushi yay yaceh ko kefah dakko mayapinki mu tafiyh.

Hka kuwah akayi ta dakko mayapintah suka kulle dakin suka kama hanya suka fitoh, suna isowa bakin kopar hotel din anwar ya tarar musu taxi, shigah sukayi Anwar yaceh ya kaisu gurin hutawah, hka kuwah akayi mai taxi din nan ya kaisu wani guri mai kyau sunan gurin ACCRA BEST! gurin hutawah ne akuy swimming pool, gurin shan ice cream da dea sauran abubuwah, shigah sukayi sunatah ganin abubuwan duniyah Mylin kuwah dadi kawea takeji yau ta fitoh wajeyh ta ma manta da condition din Yaa an.

Hka suka dingah xagayawah gurin har na tsawon lokaci, duk suka tsaya sea sunyi pic salfie, ko kuma yay matah itama tai masah, kai da ganinsu kasan suna cikin farinciki mara misaltuwah.

Wai Yaa an am tired kishe ma nakeji, OK bara in karbo muki ruwah chan gurin bada niesah bah. Murmushi tai masah y kama hanya ya wuceh, tana zaune wani namiji yazo ya zauna kusah da itah kasancewar ta sadda kantah kasah, ji tai anceh hlo, fuskarta ta juyu zuwa ga gurin da taji anceh matah helo. Wa xata gani?

By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur😘
[11/1, 8:27 PM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
151 to 155
Wani mutum ne kamarsu daya da anwar, sea dea shi black ne complexion skin dinshi. Irin na yan Ghana, suna hada ido yay mata Murmushi ya tashi ya wuceh, hkan yayi dea2 da dawowar Anwar, Mylin taceh ya "An look wlh wani mai kama da kai sosai, kaganshi chan y juya baya mai rigah yellow, relax Mylin kinsan ana yanayi may be dea kinyi missing dina ne y fada yana kyaftah mata ido, Mylin taceh Allah Yaa An ba hkne bah, kamarku dayah sea dea shi black ne.

Anwar yaceh to naji, yanzun dea ga ruwan kisha, amsa tai ta bude ruwan tasha amma a cikin zuciyarta tunani kawea takeyi shin wea waye wannan mai kama da Yaa An?

Tana kammala shan ruwan anwar yaceh oya tashi mu qara ganin gari, Mylin wani dadi ta qara ji, hanya suka kama suka qara lulawa cikin ACCRA BEST, hka suka cigaba da ganin gurin har sea da karfeyh 9pm tukunnah suka komah AFRIQ HOTEL.

Suna isah Mylin kai tsaye toilet ta shigah tai wanka ta fitoh shima anwar toilet din y shigah yay wanka koda y fitoh Mylin har ta shirya cikin wasu qananan kaya sea kamshie take zubawah. kasancewar duk sunyo sallolonsu gaba dayah ta haye gado ta kwantah, inda Anwar shima ya fitoh toilet din daga shi sea towel turare kawea y fesah ya kashe wutar dakin, ya hau gado.

Tana jinshi yaceh kinsan fah sharadinmu saboda hka yau bana son kuka, ko motsi batayi bah, bakinshi ya kai cikin natah, ya dinga yimatah wani salon kiss, ba shiri ta fara mayar mushi, sun jima suna kissing din junansu tukunnah anwar y dawo kan dukiyar fulanintah yau kam Mylin babu kuka sea Nishin takeyi, a hka yay romancing dintah sosai har yay xxx da ita.

Yau kam bataji zapieyh bah sea ma wani dadi da taji. A hka suka kwana bayan sun farantawah juna rai.

Washe gari tunda safeyh bayan sunyi break fast, Mylin daga ita sea towel tace Yaa an bara in shigah inyi wanka, kasancewar suna zaune a qasa ne, to y amsah matah dashi ta tashi zata wuceh y janyo hannuntah ta fado kan jikinshi ba shiri ya kwanche towel din, hba Yaa An, plz!,jiyafah kayi, nasani Mylin,wlh bana gajiya dake ne. Kinsan ke u ar extra ordinary one, akuy ki da zumah.

Kapin ta qara wata maganar ya kai bakinshi kan dukiyar ya dingah shanshu kamar Jinjiri nan take wata sha'awar junansu ta kamasu a takaice dea sea da suka qara lulawa wata duniyar ta daban, bayan sun kammala tare suka rankaya zuwa toilet, sukayi wanka a gurin wankan ma sea da anwar ya qara shan dukiyar fulanintah.

Suna fitowa suka shirya anwar yaceh, zan fitah ba jimawa zanyi bah zan dawo.

Ki kula da kanki, kuka ta fara yimasah tana cewa plz Yaa An ina zuwah, babu gardmaa yaceh mutafiyh, mayapintah ta dakko suka kama hanya sea wani gurin. Hutawah amma dan karami ne mai suna D BEST! nan suka yi zamansu suna hutawarsu suna pics. Lallai gari yay musu dadiyh, suna zaune kan kujerah Maleeka ta fara gyangyadi bacci. Anwar kuwah sea kalle2 yake, kamar daga sama yaga wani mai kama dashi sea dea black ne, tada Mylin yay yaceh Mylin dubi ikon Allah kinga wani mai kama dani? Mylin taceh a ina? Yaceh gashi chan ya wuceh da red din rigah, Mylin tceh Yaa an tashi mubishi,ina ganin shine nagani. Hka za'ayi! tashi sukayi suka dingah bin bayan shi, taxi ya shigah suma suka shigah anwar yacehwa mai taxi bi bayan motar nan.

Hka kuwah akayi motarsu anwar na baya na wannan mutumim na gaba har suka isah kopar wani babban gidah, mai kyau. Anwar yaceh Mylin mu shigah ne? Kai ta daga masah alamar eh, hka kuwah akayi suka kama hanya suna bin wannan bawan Allah har y isah cikin gidah. Nan anwar yaga ikon Allah. Wata yarinya mai kama dashi kuma itama baqah.

Kamar daga sama yaji an dafashi ya juya bayah, wani mutum yagani da alama zea kai 60years. Murmushi yay wa anwar yaceh "I know dama nasan watarana zan ga JININA"Anwar tsaye yay yana kallon wannan tsoho wanda suke kamarsu daya da anwar sea dea shi black ne.

Mutumin nan yaceh "Yaro meye sunanka? Anwar yaceh sunana "Anwar, yace daga ina? Anwar yaceh daga Nigeria. Mutumin nan yaceh zo ka zaunah, duk wannan maganar da suke ta turanci suke yintah.

Guri suka samo suka zaunah shida Mylin, sea a lokacin wannan mutumin mai kama da anwar ya fitoh shima tsaye yay yana kallon ikon Allah, nan dea mutumin ya dingah tambayr anwar, Anwar yana bashi amsah.

Mutumin nan yace " U ar my son" kai yarona ne. Anwar yaceh to idan ni danka ne y akayi kake nan? Kakana ya bani lbrin komai gameda da mahaipinah amma Daka zo nan mai y hanaka komawa gurin mahaipiyatah?.. Mutumin nan yay shiru Inda gaba dayah ilahirin family dinshi suka zo,suka zagayeshi,suna jiran amsar da zea bayar. Ajiyar zuciya tukunnah yace......

By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur😘
Yar mutan PH da Zamfaris ke muku fatan Alkhairi. Gud nyt dear😘😍
[1/7, 10:28 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€

Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
156 to 160
Kasan komai na Allah ne! Koda na daeo gidah na tarar da mahaipinah baida lpy sosai, sannan kuma ga mum dinah, ga brothers dinah, and am d elder son, so i have take care of them.

Bayan wata 3 da dawowata Allah yayiwa mahaipinah rasuwa, nauyi y qara hawa kainah, amma wlh mamanka tana a rainah, saboda mamanka ta kasance maceh ta gari matar kirki matar kwarai. Ta kadance tana da yawan hakauri gata da son ibada.
Nasan ban kyautabah rashin komawata bah amma

Dan Allah ina rokonka daka yafemin wlh kullum mamanka na raina. Ya qara da cewar ynxn ina mahaipiyarka? Anwar ya nisah yaceh Allah yayi mata rasiwah. Wasu hawaye suka gangaro daga fuskar Baban anwar, yace Allah y jiqanki da rahama ashe bada rabon mu qara saduwah bah.

Anwar yaceh father! Wani dadi ya shigah zuciyar baban anwar, anwar ya rungumie babanshi, sunata hawaye. kowa na gurin sea da yay hawaye awurin harda matarar amir cewa da baban anwar.

Anwar yace father! Father yace yes My son, ya nuna Mylin yace she My wyp, ur in law! Father yaceh "come"Mylin ta tashi ta matsa kusa da father, father y rungumetah yace Allah yay muku albarka gaba dayah, Suka amsa da amin.
Ya kallie Anwar da Mylin yace ga yarana ABRAR da JAWAHIR , abrar is 25 while jawahir tana 17 yanzu tagama secondary school, ga mamansu mai suna RAHMA, Maman tai musu Murmushi, lokaci daya taji tana son Anwar kamar dantah wanda ita ta haipieshi da cikintah.

Jawahir ta rungume Mylin tana murna tasamu yar uwa tajata zuwa dakinta, Abrar da Anwar sunata fira lokaci daya yaji yana bala'in son Anwar. Hka shima Anwar yaji yana sonsu sosai. Zaune sukayi sunata firah kasani dakin Abrar.

Sun dade a gidan akaci abinci akai wasa da dariya wuraren 9pm Anwar yace zasu tafi dad dinshi yace baisan da wannan ba ga gida yace zasu kwana a hotel, yace Abrar dauko mota kaje kaidashi hotel din yakwaso kayansu anan zakuyita zama.

Hka kuwa akayk,Bayan sun dawo aka kai Anwar part dinda aka basu, Mylin harta manta dawani yaa An, tanachan dakin jawahir sai fira suke dama jawahir irintane badai zuba ba.

Anwar ya kwanta yakasa bacci bukatan matarshi yake, yakirata awaya taki dauka gashi har 11 tayi tashi yayi yatafi side dinsu da sallama yashiga yaga dad dinshi zaune yana danne laptop, dago kanshi yayi yace son lpy??? Sosa keyanshi yayi yace dad dama nazo daukan Mylin ne.

Murmushi irin tasu ta manya yayi yace okk bari na kirama ita, zuwa yayi har dakin jawahir yagansu sai fira suke yace daughter tashi mijinki na kiranki, kunyan dad take sosai hakan yasa tamike tana zuwa taganshi yana mata murmushin mugunta wuceshi tayi yabi bayanta har dakinsu,

Da kyar yashawo kanta tabashi haqqinshi.

Rayuwa suke a gidan cikin jin dadi basuda matsala, Anwar na son kannin nashi sosai hakama hajiyar tanason Anwar da Mylin sosai, baban kam yafi kowa murna yaga danshi gashi taredashi.. Kullum sai Abrar yakaisu yawo inhar baida lectures...

Yaune ranan dazasu koma Nigeria, gabaki dayan family din sun shirya zasu bisu gida sunyima kowa tsaraba sosai suka shiga jirgi sai naija.

Suna kaiwa already Anwar yakira yace da baki zasuzo, anmusu abinci na musamman dasuka sauka Alhjin gwarzo yatura driver ya daukosu daga Airport.

Suna shiga gidan sukaga ilahirin Gwarzo family sun fito musu oyoyo Maman Mylin tabude mata hannu aiko da gudu Mylin tataho ga mamakinta saitaga Mylin ta wuceta taje ta rungume mum din Amal.

By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur😘
[11/2, 9:38 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYAT πŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
161 to 165
Mum din Mylin wani irin duhu duhu tafara gani bata tsaya tagaida bakin bama tanemi hanya tawuce daki, kuka take sosai tana dana sanin abunda tayi wai mema yakaita aikata hakan ga Amal??? Shairin shaidan tabama kanta amsa. Yanzu gashi yaranta sabit da Mylin sun tsaneta, dayaya dama tasamu ta shawo kan Alh Maleek yanzu yazanyi ina zansa kaina?? Tai kuka sosai har abun yazamemata zazzabi tafara rawan sanyi gado tahau ta lullube da bargo tana rawan sanyi.

Falon Alhj gwarzo aka kai su father, Nan suka dinga firah aka rokieyh gafarar junah.

Sabit dai tunda yaga jawahir hankalinshi yaki kwanciya sai satan kallonta yake, itama haka dazaran sun hada ido ya sakar mata murmushi itama hka.
Mamakin Sabot,irin kamar dake tsaknin abrar da Anwar and again kuma ga jawahir. Kai da ganinsu kasan jininsu dayah.

Bayan sun kammala cin abunci aka kai su father masauki, inda mylin taja jawahir zuwa side din Mum Amal, ko yunkurin zuwa gaida Mum dinta batayiba, dukda tana bala'in missing Mum din nata, amma inta tuna abunda taima addan ta saitaji haushinta.

Sabit yace yaa An gaskiya tunda kaine big bro nakama kafa da jawahir fa, Anwar yace bani badawa kanwata mai tsada ce, sabit yay dariya yace ooo hakane, nima kabiyani kanwata ehe, sukai dariya su duka biyun, Anwar yay farin ciki yanda sabit keson kanwarshi za akara dakon zumunci. Abrar kuwa sea murna yake finally yau gashi ga dan uwanshi. Ashe hka zumuchi yake da dadiyh.

Karfey 9pm dea2 suka hadu gurin dinner kowa y hallara ilahirin Gwarzo family da mutanen Ghana, amma babu Mum din mylin, Mum din Amal ce tace ina hj??? Kowa yay shiru da sauri tamike tayi hanyar dakinta, tana zuwa taga Mum tama suma ko numfashin kirki batayi dagudu tadawo ta sanar dasu halin da ake ciki. Take suka bar gurin suka nupieyh dakintah.

Babu wanda yakai Mylin da sabit rudewa kuka suka saa sosai Mylin tarike hanunta na dama sabit na haggu, Mylin tace Mum plz kitashi dont leave me, wlh nayafe miki i dont want u to leave me, narasa Addana dan Allah karki tafi ki barni ta daura kanta kan cikin ta.

Sabit bama ya iya magana sai kuka yana nadaman yanda ya share mahaifiyarshi, kowa na kuskure, ko Allah ana mishi laifi yayafe mana, why maiyakaishi wulakanta mamarshi haka?? Addu'a yake Allah ya yafemai. Tare da fatar Allah y bata lpy.
Anwar waya y dakko y kira Dr mukhtar domin y so y dubatah, hka kuwa akayi.

LDr mukhtar ya dubatah ya rubuta drugs da drip y bawa anwar, anwar shida abrar suka fitah siyo maganin. Basu jima ba kuwah suka dawo. Suna dawowa suka bawa Dr mukhtar nan yasa mata drip yace hawan jininta ne yatashi amma nan da gobe zata tashi insha Allah. Ranan Mylin da sabit a zaune kusa da maman su suka kwana kowa saida ya tausaya musu. What a painful moment!

Da safe sai wuraren goma ta tashi Mylin ta riko hanunta Mum zakici abinci??? Fashewa tayi da kuka Mylin sabit plz kuyafemin, rungume Maman tasu sukayi sukace Mum munyafemiki kema kiyafemana . haka suka cigaba da kula da ita harta warke tass.

Bayan sati daya, tuni kowa yasan zancen sabit da jawahir anyi farinciki akasa rana nan da wata 1, a ranan kuma zasu tafi haka suka rakasu har airport jawahir kaman karta tafi tabar sabit dinta. Haka suka tafi.
Mylin da Anwar suka tattara suka koma gidansu, soyayya suke mai tsafta girmama juna,amana da gudun bacin ran juna.. Anwar har mamaki yake wai Mylin sarkin tsiwace ta natsu haka, saisa baya iya mantawa da marigayiya Amal dan gani yake kome Mylin tazama yau da taimakonta ne kullum addu'a yake Allah ya jikanta yakai rahama kabarinta.

"True Luv nvr dies and also exists even wt d absence of each anoda"

By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur😘.
[11/2, 10:36 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
166 to 170
Ayaune Mylin ta tashi da zazzabi mai zafi tuni Anwar ya rude NISFUL HAYAT dinshi ba lpy. Arude yakaita asibiti inda likita ya tabbatar mishi da matanshi nada cikin wata 1, Anwar yay murna sosai finally shima zai zama baba.

Dasuka dawo gida wani irin kulawa na musamman yake bama Mylin, cikin nabata wahala sosai sai laulauyin tsiya ga shegen cin abinci.

Yau saura sati dayah ayi auren Jawahir da sabit.
Tun ana sauran sati daya biki yan ghana suka diro Nigeria dan a Nigeria za ayi bikin...
An fara shagalin buki cikin aminchi,karamchi,Biki yay biki amma laulayi bai bari Mylin ta more bikin ba, sai amai take kiran Anwar akayi ya maidata gida.

Ayau asabar aka daura auren SABIT DA JAWAHIR inda dubbanin jama'a suka shaida da yamma aka tafi dinner inda mu marubutan wannan littafi mukaci ashobin mu da gwargwaro muka tafi, karfe taran dare aka kai amarya gidan mijinta mukai musu fatan alheri mukabar gidan.
Bayan kwana 2 mutanen Ghana suka rankaya suka komah Ghana cike da kewar jawahir.

Rayuwa kenan! Hka suka cigaba da rayuwa cikin mutunchi da karamchie.

Bayan wata 8 cikin Mylin yay girma takara cika da kyau tareda wayewa, yau tun safe take ciwon baya tuni yaa An yarude yakira Mum yafada mata tace nakuda ne yakaita asibiti gasunan zuwa.

Yana ko kaita ba'a, jima bah Allah y bata haihuwa inda ta haifo yarta mace kakkyawa wani ikon Allah yarinyan kamarsu daya da Amal.

Bayn sunzo asibitin, Mylin ta samu awa 6 da haihuwa ta hutah aka basu daman daukan Mylin zuwa gidah, suna isah gidah aka baiwa Mum din Amal baby,Mum din Amal kuka tayi sosai ta rungume yarinyar. Tace Amal ta tafiy ta dawo.
Alhmdlh Allah yayi yaune Ranan suna anyi shagali inda yarinya taci suna AMAL, amma suna kiranta da little Amal.
Bayan kwana 40 da haihuwan Amal, Anwar ya matsa a maida Mylin a gidah. Hka kuwah akayi a ranar dea bai barta bah, sea da ya yay xxx da ita y kuma nuna jin dadinshi.

Allah abun gdya,Watan little Amal 6 da haihuwa Mylin tasamu wani cikin kuka tadingayi sosai wai saidai acire, hankalin Anwar yatashi gashi Amal sai ciwo take tasha ciki, Mum din Amal ta lura Mylin nada ciki hakan yasa takarbi Amal ta yayeta dama tanacin komi Alhamdulillah tawarke. Ta samu sauki ciki na Dada girma.

Alhmdlh,Rayuwa tai dadi jawahir ma ta haifi yarta mace mai suna MALEEKA.. Mylin taji dadi sosai. Bayan yan watanni ta haifi danta namiji mai suna ABRAR.

Kwanche suke kan gado shida Mylin. Anwar da kuma baby ABRAR. Anwar yace Mylin, am proud to have u naji dadi da Allah yasah kika zama matata, yace Mylin kin haifamin yara kyawawa kullum ina alfahari dakika kasance NISFUL HAYAT dina suka rungume juna.......

ALHAMDULILLAH!!!

A nan muka kawo karshen wannan littafin, muna rokon Allah inda mukayi kuskure y yafeymana. Saboda babu mai yin dea2 sea Allah.

πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€

We luv u! We Luv u! We really luvs u all our fans
😘😘😘😘😘😘😘😘𷠽ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€½ς–€Š
Sea kun qara jinmu da wani Sabon littafi a nan gaba in shaa Allah!

A nan muke sallama daku. Wassallamu Alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu.

Yar mutan PH da Zamfaris ke muku fatan alkhairi.


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment