Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yake tana yiwah musty Murmushi. Mtsww tsaki yjah tukunnah ya kwantah.
To wea meye dalilin kishin da anwar keyi akan Mylin?

Washe gari da safeyh suka shirya zuwa makarantah kamar kullum kamar ko yaushe, Amal ya fara ajiyewa tukunnah ya kama hanyar kai Mylin zuwah school, tunda suka shigah motar har suka isah makarantarsu Amal har suka kusah kaiwah makarantarsu Mylin Anwar baiceh da ita komai bah.


Yaa An! Fushieyh kake dani ne? Inji Mylin, shiru yay mata babu amsah, pls am sorry ta fada tare da riqieyh kunnentah, Murmushi yay matah tukunnah yaceh Mylin na hakurah buh ki Deana kula Samari kinji? Naji Yaa An in shaa Allah na Deana.

A hka har suka isah makarantarsu Mylin, Yaa An gud bye ta fada tana Murmushi, bye Mylin take gud care of ur self, u too.

Da misalin karfeyh 2pm bayan anwar ya dakko Maleeka daga makaranta haka itama amal kasancewar yau karfeyh 2 take kammala lectures dintah.

Suna dawowa wanka suka shigah suka daurah kasancewar sunyi sallah daga schools dinsu, kai tsaye suka zarceyh domin yin lunch (cin Abuncin rana).

Kodah suka isah duk sun Tarar da mahaipansu a dakin, harda Alhjin gwarzo da hajiyah tsohowah (zubaida matar alhjn gwarzo).

Addu'ah sukayi tukunnah suka fara cin abuncin bayan sun kammala, Alhjin gwarzo ya fara magana kamar hka " Anwar! Maleeka! Amal! Duk suka amsah, gobe laraba hkane? Eh hkne Alh, yauwah to ke amal da Maleeka ku shirya zuwah Belah gidan Alh Namadi cewa da Abokin Alhjn gwarzo.

Ku kai masah ziyara sabodah an jima bamu hadu bah, kuma yaranshi suna zuwah.

Inaceh dea ba jarabawa kukeyi bah? Amal da Maleeka? Eh babu inji Maleeka, Amal ma ta amsah da hka.
To idan Allah y kaimu gobe ku shiryah ranar lahadi sea ku dawo, Allah y kaimu suka amsah da Aminnnn...

Washe gari tunda safey, suka shirya suka hada kayansu, da duk wani Abu da zasu buqatah, Anwar ne ke Jan motar basu tsaya ko inabah sea garin belah dake cikin garin kano. Ta dabo tumbin giwa.

Basu tsaya ko inabah sea kopar gidan Alh namadi, Sallama sukayiwa wani yaro da suka gani a kopar gidan amsawa yay tukunna Anwar yaceh yay masu sallama da Alh namadi, hka kuwa akayi.

Yana fitowa ya gansu, rungumeshi yay tare da fadar Jikinah,gaisheshi su Maleeka sukayi ya amsah wasah da daria sukayi tukunnah yace su shigo daga ciki.

Alh Namadie, asalin sunanshi Alh Faruku sadeeq anfi kiranshi da Alh Namadie, yana da mata daya mai sunah Hadizah anfi kirantah da Kubrah. "Ya "yansah 4, 3 maza daya mace.

Tun suna yara suke tare da Alhjn gwarzo sun matuqar shaquwah da junah idan mutum bai sani bah ma sea y zata yan uwan juna ne. Wannan kenan.

Bayan sun isah suka zaunah anata firah wasa da daria, furah suka shaa tukunnah suka cigaba da firah, bayan dan lokaci aka kaisu masauki, Mylin da Amal daki dayah sea kuma Anwar da aka bashi nashi dakin daban.

Suna zaunawa a dakin Musty na Kiran Mylin a wayah, gaisawa sukayi tukunnah yace da itah tun jiyah bayan y baro gidansu yake kiran number dintah amma bai samu, Murmushi tai tukunna taceh masah network ne. Ta kuma bashi hkuri akan abunda y faru, babu komai my pinky sunan da ya bata kenan.

A hka sukayi firah cikin wasa da daria har sukayi sallama, Amal dea na kallontah, hkan yayi dea2 da shigowar wani yaro a dakin, gaishesu yay suka amsah, yace Kubra ce tace kuzo ku tafiyh ganin gari in rakaku, da hanzari Mylin ta tashi taceh Addanah let's go, itama dea Amal mayafintah ta dauka suka nupieyh dakin kubrah.


Yauwah, ga Abdul ya kaiku, to Haj kubrah, fitah sukayi, suka kama hanyah, wa zasu gani? Yaa An! Mylin ta fada tare da yatsine fuskah, yah tare zamu tafiyh, buh yanzun kungah maraiceh ya kusah ba jimawa zamuyi bah, to suka amsah dashi, motarsah ya daukah suka shigah Abdul ya dingah zagayawah dasu cikin garin belah har suka isah dea2 wani rafeiyh, suna isah Abdul yace to shi zea komah sabodah maghrib ta kusah, gdya Anwar yay masah tukunnah y bashi kudi, y karba tare da yin godiyah.

Hanya y kama y wuceyh, woo Yaa wannan gurin akuy kyau ga sanyi, Murmushi yay matah tukunnah yaceh ki natsu maghrib ta kusah fah, toh ta amsah dashi amma ina kapin ya Ankara har ta cire mayafintah da rigantah daga itah sea bess ta kuwah zaunah gabar ruwan ta saka kafafuntah a ciki sea wasah take ko ina na jikintah na motsawa. Hakan yayi dea2 da lokacin da hadari ya hadu aka fara iskah, Amal moto ta shigieyh indah Anwar ke fama da kiran Mylin akan ta dawo moto su tafiyh.

Ba don ranta y so bah ta bisah bah, tana isah motar Anwar y bude y shigah ita kuma takieyy shigah sea ruwan sama suka fara sauka kamar da bakin kwarya.

Abunka da Mylin ai kau ta shigah cikin ruwan nan ta dingah tsalleyh tana juyawah sea daria takeyh, Anwar kallontah kawea yake yma kasah cewa da ita komai sabodah gabadayah....


By
Kausar Luv & Maman Shakur
[1/7, 6:54 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na kausar M Hassan & Aishat Muh'd
6 to 10
Ke Maleeka! Kapin ya qarasa maganar da zayyi Jikinta yahau rawa sorry yaa Anwar,ya daure fuska wai ke maleeka maisa baki da natsuwane??by d way,inama zaku da yamman nan??

Amal tace yaya zamuje shan ice cream ne,yana kallon maleeka ta gefen ido yanda ta cika tai fam,tana zumburu bakinan,hmmm maleeka case!

Oya kuzo muje na kaiku,maleeka ta kalli Amal tai mata singnal da ido alamun karta bari yakaisu,Amal tace yaa daka barshi zanyi driving da kaina.

Anwar yace but u know ur health condition muje na kaiku da kaina,maleeka juyawa tayi tana sharan kwalla zata koma cikin gida,ke!ya dakamata tsawa,

Chak ta tsaya,ita bata juyoba ita kuma bata karasa gaba ba,yace zonan,ta taho yace dannace zan kaiku ne kike kuka??tai shiru.

Yajuyo yay ya kalli Amal,yace swt sis kiyi driving ahanakali kinji take care,i hope ur inhaler is with u??tace yes bro,yace ok u people should take care...

Yajuya aiko maleeka tasa hannu akunne tai mai gwalo, caraf yajuyo, a dari ta arce tayi wurin parking space,murmushi yay yace Allah shiryeki mylin.

Suka shiga mota ahanakali Amal kejan motan hankalinsu kwance,GENESIS sukaje,sukasha ice cream din sanan suka saima sauran mutanen gidan.

Bayan sun gama suka fito dan tafiya gida,maleeka ne tahango classmates dinta tace Adda plz naje mu gaisa??yanda ta marairaice yasa Amal tace go buh kada ki jimah.

Kiss ta mata akumatu tace tnx adda na,Amal ta shiga mota ta zauna yayinda itakuma Maleeka ta tafi wajen friends dinta.

Suna hangota suka fara wasata "yesso d babe is here, m2 ,hot chick,yarinyar yar dagwas_dagwas..kece mai suna kala kala...

Tawani gyara tsayuwa batare da ta karaso suba tace a lissafo min names din,sukace kece maleeka,kece chick,kece mylin ,kece M2(square).

Wani ihu sukayi suka rumgume juna,kana ganinsu kaga iyayen rawan kai da iyayi,..maleeka tace guys nabar Adda na a car so i have to go,see yeah!

Ta koma car din kafin Amal tai magana,ta tari numfashita i know wot u will say swt Adda ta wani langwabar dakai sorry Adda na dadeko..

Amal girgiza kai kawai tai, tace zanga randa zaki girma maleeka shagwaba dinki is too much..tace Allah adda bazan girmaba niko adda ko aure bazan yibama.

Amal tace y??maleeka ta yatsine fuska just lyk dat nafison zama da momy na da ke wlh,Amal kawai ta girgiza kai dan haryau Maleeka batasan wacece itaba.

Ahanakali take driving,wata mota wanda ga dukkan Alamu tabaci tanata fitar da hayaki agaban su,gashi suna cikin hold up balle su chanza hanya.

Amal ce tafara tari,tana chakuwa nan irin tamasu asma,maleeka na ganin haka tasan asman ne, tafara kuka adda kashe motan kinsan ni ban iyaba kuma muna cikin titi.

Amma ina!!Amal tuni tafita daga hayyacinta ......
By
Kausar luvπŸ’ž & maman shakur 😘
[1/7, 6:55 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
10 to 15
Adda!!! Hka ta fada daga nan kuma ta fitah daga moto din tana fitah ta hango wani saurayi yana shirin shigah moto a dayan gefen titin da gudu ta isah gareshi.

Pls help my Sister x dying! Tsayawa yay chack yana kallontah d way yanda take maganan da yanda bakintah ke motsawa abun y burgeshi.

Hannunshi ta riqah tare da fadar pls help me ban iya driving ba pls!!, Murmushi kawea yay matah yace let's go, hanya suka kama ya shigah gurin driven ita kuma Amal, Maleeka ta matsa da ita a front set, hkan yayi dea2,da samun hanyar wucewar da sukayi.

Mai ke damuntah ne? Asthma ne, to ki dubah ko ta fitoh da inhelar dintah mana, to,dubawah tai ta kuwa ci sa'ah ta ganta a cikin jakar amal ta dauka ta shaqah mata da hka har ta farfado.

Sanuu addanah, uhm yauwa mylin ta fada tana yatsieni fuskah, ina ne gidanku??nan tafadan mishi ,a haka har suka isa gidah, gate man y bude masu kopa kasancewar yagah moto din amal.

Kai tsaye gurin parking space y nufah, yay parking, Maleeka ta bude motar ta riqa adda suka wuce cikin gidan, kasancewar da amal da mylin duk bangare daya suke zaune ta bangaren su amal.

Humm nyc girl, abunda saurayin nan y fada kenan, ya ajiye key din motar a saman moto din bayan ya kashe ya kama hanya ya ficeh daga gidan.

Sannu adda, yauwa mylin ta fada tare da Murmushi, bara in dubah wannan bawan Allah da yay helping dinmu, toh buh kada ki jimah kinsan Yaa idan ya ganki zea fara fada.

Humm nidea bara in tafiyh, hanya ta kama ta fitoh sea parking space din gidan, babu saurayin nan babu alamunshi, sea key ta gani a kan moto

Oh no! Gashi ko gdya ban masah bah, kai ni mylin akuy eh yane, hka ta fada ta dau key din ta juyah sea kuma taga wani card a qasah, let me c nawaye ne, dauka tai tare da dubawah.

Number ce ta gani tare da sunah, an rubutah Mustapha Ahmad mumtaz, Murmushi tai ta wuce cikin gidan, ke ina kika fitoh? Yaa... Yaa mi? Nan take ta sanar dashi komai.

U c, sea da nace ku bari na kaiku kuka ki, sorry Yaa An! Hka ta fada ta langabeyh kai, its ok, tare suka shigah dakin ya dubah amal, ya fitoh dakin.

Adda kin san mi? Uhm sea kin fada, ban fah ma guy din nan gdya bah, so y kenan? Kingah wani card nan da nagani may be nashi ne, zan kirah zuwa anjima inji.

Gskya kam y kamatah, hka kuwah akayi, misalin 8pm zaune take kan kujera ta saka number din ta kirah ringing daya biyu aka daukah, sallama yay a cikin muryar sah mai dadin sauraro, ina wuni? Lpy qlw, dan Allah kaine ka taimakemu dazun? Murmushi yay tukunnah yace yaushe?

Dazun akan street, ka kawo mu gidah, gwarzo family, yah hkne, Allah sarki na mantah ban maka gdyah bah, koda na fitoh ka wuceh sea naga complementary card dinka, a qasah na daukah.

Allah sarki bkomai, sunana Mustafah Ahmad mumtaz, amma anfei kirana da musty, Allah sarki ni kuma sunana Maleeka Maleek gwarzo family members dinmu na kirana da mylin school mates Dinah kuma M2.

Nyc name, hka sukayi sallama suka kashe wayan, mylin! Na'am addana mu tafiyh kin San tym din dinner yayi, tohm my adda kinsan u ar d best sis in d world, kemah hka inji amal.

Hanya suka kama sea bangaren da suke dinner kasancewar wani babban daki ne aka ware a nan suke cin abunci suke firah da meeting da dea sauran abubuwah.

Kodah Suka Isah Kowah na gurin Alhjin Gwarzo,Dad, Yaa An, hajiyah kowah dea na gurin in banda sabeet, kasancewar shi yana KSA a chan yake karatu.

Sallama sukayi suka sami guri suka zaunah kan dining din, ga Anwar(yaa An) ga maleeka kusada shi,itakuma Amal tana zaune kusa da mum dinta.

Addu'ah sukayi tukunnah suka fara cin abunci suna ci suna firah, mylin kuwah tayi shiru, muryar wannan saurayin kawea ke yi matah gizo a kunne,ko abincin ma takasaci.

A chan bangaren musty kuwah ya kasa samun natsuwah gaba dayah ilahirin hankalinshi na kan mylin, idan y tunah da irin yarfeyh da hannuwah da kuma hannunsah data riqah,ga yanda take kukan nan abun sea ya qara burgeshi, gskya I lyk u mylin. Abunda y fada kenan.
Shin WANENE MUSTAFAH AHMD MUMTAZ???
By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman shakur😘
[1/7, 6:55 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
15 to 20
Mustafah Ahmd Mumtza, da ne ga Alh Ahmd Mumtzah Babban Ma'ikacin Gwamnati ne kuma dan kasuwa, yana Da Matah dayah Mai Suna Aminatu.

Ita kadai ceh Matarshi, "yan "yan shi 2 mustafah da kuma qanwarsah mai sunah Phertymah.
Mahaipansu na matuqar sonsu a rayuwa.

Mustafah saurayi ne yana da haske amma ba'a kiranshi da farar Fatah, yana da dogon hanci da fadadden kirji, yana da son jama'ah amma kuma miskilin mutum ne, a UK yay karatunshi na degree har zuwa masters indah ya karanchieyh international relationship.
Yana kuma da ilimin addini sosai. Wannan kenan.
********
Kewai bazakici Abincin bane maleeka???ta zumburo baki Yaya An ni nama koshi bacci nakeji,ya daure fuska ko kici kona bata miki rai awajenan,hakanan tafara cusa abincin dukda baya mata dadi.

Bayan sun gamaci taje taja hanun Amal suka tafi, sukama iyayen nasu sallama suka wuce dakinsu dake part din momyn maleeka,wanka kawai sukayi sukabi lafiyar gado.

Cikin dare maleeka taji Amal na magana,firgigit ta farka mezata gani,Amal ce harta fado kasa Asman ta yatashi sosai. maleeka ta rude ta shiga neman inhaler dinta bata ganiba,fita daga dakinsu tayi tatafi dakin mum dinta tana knocking.. momy!!!kifito adda batada lpy...

Mom itama arude tafito tare da Abba suka shiga dakin,Abba yace ina inhaler dinta? tace wlh Abba naduba ban ganiba,abba yace daukomin wayata nakira yayanki dan akwai kwara daya sabo ahanunshi nace ya ajeye. tana kuka tatafi dauko wayan.

Abba kuma yasa kan Amal a cinyarshi,maleeka ta shigo da gudu tabashi wayan. Dialing number din yay y kira An, dai dai lokacin ya sallame sallan dama akwai kiyamun laili Anwar,dauka yayi zumbur yamike ya janyo drawer dinshi yadauko sabon inhaler yataho side dinsu akidime.

Maleeka jeki bude kofa Anwar gashican ya iso yana knocking.da sauri taje tana kuka sosai tana bude kofan tafada jikinshi tana kuka,yaya kaga ciwon adda yafara ko?

Kasa motsi ma yayi,jikinshi yasaki gaba daya,muryan Abba sukaji yana cewa kin tsareshi da surutu bazaki bari yazoba sai yarinya ta mutu ko?sai alokacin Anwar yasamu karfin tureta yarikemata hannu suka wuce dakin..

Koda suka shiga Asman yay tsanani dan har wani bankarewa take tana numfashi kaman zata mutu,maleeka takara bare baki tana kuka,ta rirrike Anwar tana do something yaya..

Abba yace wai ke maleeka wace iri ce??ki sakeshi yabata inhaler mana,kin rirrikeshi kuma kina do something,sakinshi tayi,Anwar yasa mata inhaler din ta shaka da kyar tadawo hayyacinta.

Momy dai tace bari taje ta kwanta bacci takeji kanta na ciwo,haryanzu kan Amal na kafan Abba tana numfashi ahanakali,ita kuma maleeka ta zauna kusa da Anwar tana sauke ajiyan zuciya.sai wuraren 3 bacci ya dauke maleeka wanda batasan lokacin da ta kwanto da kanta kafadar Anwar ba..itama ba dadewa Amal bacci ya dauketa..

Anwar yace Abba gaskiya gobe zamukai Amal asibiti,kwananan asman na yawan tashi,Abba yace Allah kaimu,yace mikomin filo tunda sunyi bacci muma muje mu kwanta,Anwar yamiko mai filo yasa kan Amal yamike yace bari na kwanta,ka tsaya anan zuwa dan Anjima incase inta kara tashi,yawuce yafita.

Anwar ya kalli maleeka wanda har yanzu kanta na kafadanshi tana bacci ahanakali ya kwanto da ita yasa kanta a cinyanshi,yana kallonta wata silk kayan bacci ne ajikinta pink riga da wando har kasa.

Shafa gefen fukanta yayi,yace Allah ya shiryamin ke maleeka,banason kina tsiwa da rashin kunya.inaso ki natsu ki shiryu ko maji dadin rayuwarmu..

Sai asuba ya dauko filo yasa mata yawuce yatafi masallaci,dasafe alh Amin(baban Amal) da alh maleek(baban maleeka)da Anwar suka sa Amal a mota sai asibiti maleeka taci kuka wai ita zata bisu saida dad yay kaman zai daketa sanan tadawo.

Sai bayan magrib suka dawo maleeka tamaki fitowa saboda yanda take fushi dakowa,Amal ne tashigo ta lallasheta da kyar tahakura adaki sukaci abinci bayan sallan isha Amal tace maleeka tashi muje lesson kinsan yau akwai lesson ko?

Maleeka tace adda wlh bacci nakeji,kedai kije Amal tayi tayi amma taki zuwa Amal ta wuce tatafi. cikin barshi taji ana tashinta bude ido tayi taga mum dinta...mum tace oya sa hijab kitafi lesson kafin Anwar yabiyoki.kinsan Abba yahanaki kin zuwa ko ? oya wuce kitafi kafin nabata miki rai...

Mikewa tayi tana zumburo baki kaman tai kuka tatafi tana cikin tafiya tama kusa kaiwa side din Anwar din inda yake musu lesson aka dauke wuta gashi wuraren 10 tsoro yakamata dan bama ta dauko wayantaba.

Ihu tafara tana kuka wayyo mumy duhu zan mutu kunama zai harben, wayyo mumy maciji somebody help..Anwar lokacin yana cikin yima amal lesson aka dauke wuta kawai yaji ihun maleeka murmushi yay yace matsoraciya.

Fita yayi shima ahaka dan bai dauko torch ba,saida yakai wajen dayakejin muryanta yace malama yimana shiru ganinan,takara rudewa yaya wlh bana ganinka,yace ki tsaya inda kike bari na zo,tace to yafara tafiya chan yaji yakamo.......
By
Kausar LuvπŸ’ž & Maman Shakur 😘
[1/7, 6:56 AM] Kausar LuvπŸ’ž: πŸ€πŸƒπŸ€ NISFUL HAYATπŸ€πŸƒπŸ€
Na Kausar M Hassan & Aishat Muh'd
20 to 25
Kamota yay ta fado kan kirjinshi, kankamieshi tai tare da fadar tnk God Yaa An, to sarkin jin tsoro sakeni, noo pls Yaa wlh tsoro nakeji, ok let's go, hannunshi ta riqieyh gam har suka isah, hakan yayi dea2 da kunna generator din da akayi a gidan.

Haka dea yay masu lesson din ya kammala tare da yi musu sallama. kwantawa yay amma kwata2 ya kasah samun natsuwah da kyar yaga safey.

Yau Monday tunda safey suka shirya zuwa makarantah, Mylin ta saka uniform dinta wanda suke dark blue din wando, light blue din rigah hka hijab ma light blue sea black head, ta saka takalmintah turkey da safar tah fara duk da ba wata kwalliyah tai bah amma tayi kyau sosai.

Inda Amal ta Shirya Cikin Wata Dogowar rigah black mai kyau ta saka gyalentah pinck, takalmintah mah hka Jakarta mah hka ta dea yi kyau sosai.

Fitowah sukayi daga dakinsu, suka zarceyh gun hajiyah sukayi mata sallama suka fitoh, hakan yayi dea2 da shigowar anwar side dinsu, "Yaa An ina kwana? Hka suka gaisheshi "lpy qlw' ya amsah tare da Murmushi, har kun shirya? Eh, ok so let's go, Yaa An Adda zata kaini school ita kuma ta wuceyh, wata harara ya ballamatah wanda hakan yasah tai shiru, dole suka shigah motarshi kasancewar zea wuce gurin aiki a ministry of information, Mylin ce a gaba, Amal na back set.

Tafiya suke suna firah abunsu gwanin ban Sha'awa har suka isah FCE kano suka ajiye Amal, Yaa An bye, ok Swt sis, Mylin take care of ur self.

U2 addana, inhelar dinki fah? x wt me, ok bye hka sukayi sallama Anwar ya sure motar sea d leaders of tomorrow, Yaa An bye , ta fadah tana daria tare da Murmushi, mayar mata yay tukunnah ya wuce.

Tana isah cikin school din tana karo da class mate dintah mazah da matah kasancewar makarantar mixed school ceh. M2 kayan Allah! Hka suka fada Murmushi tai musu tukunnah suka wuce. Karfey 1:50pm dea2 Maleeka ta tashi daga makarantah, tana fitowa gate ta hango anwar ai ko sallama bata tsaya tayiwah classmates dintah bah, ta budeyh mortar ta shigah suka surah sea gidah. Kasancewar sea 4pm amal zata tashi daga school.

Karfey 4pm dea2 Anwar ya komah ya dakko Amal a school, suna isowa gidah ya hango Mylin a wajeyh tsaye da wani saurayi, ba ko tmbya Musty ne, parking yay y fitoh, tana ganinsah jikintah ya hau rawah, dan ta zata amal zata dawo da kanta a keke napep, what's wrong wt u Mylin?

Bata iya budah baki ta bashi amsah bah sea dea ta nuna masah anwar, cewa yay "Relax Mylin" hakan yayi dea2 da isowar Anwar inda suke tsaye, Malam lpy? Em sunana Mustafah Ahmd, ok naji, buh meye hadinkah da Mylin? Em dama Nazo ne mu gaisah, to madallah an gode, sea anjima ko!

To, hka Musty ya fadah y kama hanya y bar gidan, Har tym din Mylin hankalintah ba kwanche bah, juyuwa yay garetah yace "wlh duk sanda na qara ganinki da wani saurayi sea na bata muki rai ke halan bakisan halin samarin yanzun bah? Yaa an dan Allh kayi hkuri zan deana , to da dea yafiyh dan wlh duk na qara gani sea kinyi da kin sani, wuceyh ki koma gidah, Amal kema wuceh.

Hanya suka kama indah Mylin ketah zabga uban kunkuni, har suka isah dakinsu, kwance tai kan gado, ta fara magana "Adda nifah abunda Yaa An kemun ya fara isatah, halan ni ban isah tsayuwah da samari bah? Humm Mylin kenan what ever abunda yake yanayi ne sabodah kula da mu, mu godewa Allah mah dayah hadamu da Yaya irinshi.

Mtsww Adda wlh nifah abun nan ya ban haushieyh, to mai yasah baki fada masah bah? Inji amal ta fada tana dariah, sabodah tasan bazata iya bah.

A chan bangaren Anwar kuwah tunani ya kamayi shifah bai gane ma Mylin bah, mai ke damuntah ne? Tana fa gani ko Amal bata fara tsayuwah da Samari bah, balantana itah, wani irin kishi yake ji yana taso mushi a ranshi. Ji yake kamar ya fasa kasah ya shigieyh, saboda irin yanda shigantah yake tana yiwah musty Murmushi. Mtsww tsaki yjah tukunnah ya kwantah.
To wea meye dalilin kishin da anwar keyi akan Mylin?

Washe gari da safeyh suka shirya zuwa makarantah kamar kullum kamar ko yaushe, Amal ya fara ajiyewa tukunnah ya kama hanyar kai Mylin zuwah school, tunda suka shigah motar har suka isah makarantarsu Amal har suka kusah kaiwah makarantarsu Mylin Anwar baiceh da ita komai bah.

Yaa An! Fushieyh kake dani ne? Inji Mylin, shiru yay mata babu amsah, pls am sorry ta fada tare da riqieyh kunnentah, Murmushi yay matah tukunnah yaceh Mylin na hakurah buh ki Deana kula Samari kinji? Naji Yaa An in shaa Allah na Deana.

A hka har suka isah makarantarsu Mylin, Yaa An gud bye ta fada tana Murmushi, bye Mylin take gud care of ur self, u too.

Da misalin karfeyh 2pm bayan anwar ya dakko Maleeka daga makaranta haka itama amal kasancewar yau karfeyh 2 take kammala lectures dintah.

Suna dawowa wanka suka shigah suka daurah kasancewar sunyi sallah daga schools dinsu, kai tsaye suka zarceyh domin yin lunch (cin Abuncin rana).

Kodah suka isah duk sun Tarar da mahaipansu a dakin, harda Alhjin gwarzo da hajiyah tsohowah (zubaida matar alhjn gwarzo).

Addu'ah sukayi tukunnah suka fara cin abuncin bayan sun kammala, Alhjin gwarzo ya fara magana kamar hka " Anwar! Maleeka! Amal! Duk suka amsah, gobe laraba hkane? Eh hkne Alh, yauwah to ke amal da Maleeka ku shirya zuwah Belah gidan Alh Namadi cewa da Abokin Alhjn gwarzo.

Ku kai masah ziyara sabodah an jima bamu hadu bah, kuma yaranshi suna zuwah.

Inaceh dea ba jarabawa kukeyi bah? Amal da Maleeka? Eh babu inji Maleeka, Amal ma ta amsah da hka.
To idan Allah y kaimu gobe ku shiryah ranar lahadi sea ku dawo, Allah y kaimu suka amsah da Aminnnn...

Washe gari tunda safey, suka shirya suka hada kayansu, da duk wani Abu da zasu buqatah, Anwar ne ke Jan motar basu tsaya ko inabah sea garin belah dake cikin garin kano. Ta dabo tumbin

Please Login or Register in order to submit comment